Showing 192001 words to 195000 words out of 197960 words

Chapter 65 - ABin Abinda Zuciya Keso

M SHAKUR   

25 Nov 2024

15058

takekai
mutum fa, ba'a yanke hukunci cikin fushi, nayi niyyan narufeka da fada amma naga
kafin ma nai wani abu har Allah ya nuna maka lesson number 1 so gobe ma ka kara
kaji, Allah ya shiryar dakai, wani asibiti ka kai Rahima" cikin muryanshi data
toshe sosai yace "Zenith" gyadamai kai Baffa yayi saima yaji yabashi tausayi, cikin
fushi Ummu tace "kuma bari tadawo gidan nan wlh bata kara komawa gidanka karbe ta
zany....." kafin ma takarasa maganan Baffa yadaga mata hannu yace "kul, kul, kawai
namiki shiru ne dan nasan hanashi matarshi dakikayi nufin alkhairi ne tattare dake
amman kinada kamasho awanan matsalan dasuka samu, haba fisabillillahi Ummi kalli
Sameer, kema kinsan mutum ne dayake bukatar matarshi, mutum ne da yanzu yafi karfin
akirashi da yaro, mutum irinshi na bukatan natsuwa, a kuma duk lokacin dabai samu
ba kansu kwance wa yake, indan har kinsan kwacemai mata zaki dinga yi to mesa tun
farko kika damu kina zudda hawaye safe da rana akan Sameer yayi aure iye? Yanzu
dayay auren kika karbe matan miye banbancin shi da da? Am sorry to say but zaman
tare, kusantar juna, saduwa da iyalinka yana jade duk wata fitintinun aure dakika
sani sosai, dan Allah kibashi matarshi yay kokari, Sameer abin atausayamai ne, kuma
shi so mutane kowa da yanda yake nuna sonshi ga matarshi, Sameer nason Rahima, haka
itama tana son mijinta, is so obvious, basai ya furtamiki ba, kara da kawaici
dakuma kunya yasa yakasa cemiki kibashi matarshi, idan kuma kasamu yaro mai kawaici
saikai mishi kawaici shima, ka mutunta shi, karna karaji kin karbemai mata dan kome
yafaru da naki kamashon aciki"




Sosai jikin Ummi yay mugun sanyi tai shiru kawai tama kasa cewa komi, kallon Sameer
din Baffa yayi ya mugun mugun bashi tausayi, ahankali yace "inaso kaje asibiti ka
bama yaron dakama dukan nan hakuri kaji, sanan kayakuri Allah yasa yaron mai ceton
iyayen shi ne ranan gobe kiyama, so sorry okay" gyadama Baffan kai yayi yace
"mekazo yi agida" ahankali yace "Dr yace nakawo mata kayan s.....awa" ayanda yay
maganan muryanshi na breaking yasa Ummi taji zuciyanta yay weak yamugun bata
tausayi hakan yasa ahankali tace "bari nahado mata kaya duk saimu tafi tare, tashi
kaje kai wanka kazo mutafi" tashi yayi ahankali yafita duk suka bishi da kallo.


Yana fitowa suka dunguma zuwa asibitin da yaron yake saida Sameer yabama yaron
hakuri ya rokeshi gafara su Baffa duk suka tayashi bashi hakuri sanan yahakura yace
komi yawuce, kyauta Sameer yamai sosai sanan suka wuce zuwa asibitin da Rahima take
Ummi kadai aka bari ta shiga dajin ta chanzo mata kaya sai kuka take sanan aka bari
suka shigo, cikeda tausayi Baffa yace "ya jikin?" ahankali tace "Alhamdulillah"
taki kallon Sameer kaman yanda yakasa cemata uppan shima kanshi akasa, ganin haka
yasa Baffa yafice daga dakin bin bayanshi itama Ummi tayi duk suka fita, ahankali
yakaraso inda take ya tsugunna ta hanyar sanya kafafuwanshi akasa yamika hannunshi
ahankali yakama hannayenta duka biyun yarike kanshi akasa yama kasa dago idanunshi
ya kalleta, sukai kusan 10min ahaka yakasa cemata uppan, cikin wata irin
raunanniyar murya takira sunanshi. "Y.....a Sameer" dago jajayen idanunshi yayi ya
kalleta tareda kara kama hannunta gamgam a hannunshi, cikin wata irin murya tace "I
thought you knew me well, Ya Sameer ada when I was a bad girl banyi iskanci ba sai
yanzu danai aure? Zargina kake ko" girgiza mata kai yayi da sauri hawaye sharrr
suka sake zubowa yana kallon yay bala'in nadama to the extreme, zata sake magana
yadaura hannunshi kan bakinta yace "enough" gyadamai kai tayi tareda ture hannunshi
daga bakinta tace "wait, I don't want you again, ni wajen Mama na da Abba na zan
koma daganan, bana sonka Ya Sameer ko kadan........" girgixa matakai Sameer yayi he
was really speechless kawai yasaki mata kuka sosai, kuka mai bala'in tsuma rai dan
har cikin kashinta takejin yanda yake kukan dan kifa fuskarshi yayi kan wuyanta
yana kukan jikinshi har rawa yake, yanda yake kukan ba karamin taba mata rai
yayiba, cikin muryan kuka sosai yace "I am sorry, so sorry Rahima, please forgive
me natuba, I am so so so sorry, dan Allah kiyafemin, please kiyafemin, you are the
only woman dana tabaso tunda aka haifo Sameer aduniyan nan, I love you with all my
heart Rahima, karki gujeni, my heart beat for you only, you mean the whole world to
me, I am human, I know what I did was terrible but I did all I did sabida sonki, I
did everything out of love, Ummi tahanani ke I was freaking losing it, I was going
insane, I don't know wat I was doing, sainaga wani kuma yakawo ki gida yana rataya
jakan ki akafada, I wanted to kill him out of jealousy, Rahima ina mahaukacin
kishinki I can stand seeing any man ya matso kusada ke I can't, kiyafemin but kishi
ki abune da bazan tana iyawaba har sai randa Allah ya zaremin numfashi daga
kirjina, I am so sorry kiyafemin karki gujeni mu raini kyautar da Allah yamana
ijiye acikin cikin nan naki tare please my love" yay maganan yana kuka sosai yana
shafa cikinta, dayake tun dazu Dr yagaya mata tanada ciki tai barin daya yasa
maganan baizo mata a bazata ba, yanda yake kukan ya bala'in bata tausayi, tanajin
haushin shi sosai ba wasaba amman saita shiga tunani mai zurfi, babu abinda Sameer
bai mataba aduniyan nan da ace yau babu Sameer da yaya zaitayi? Shiya tsamota daga
rayuwan wahalan da Mummy ta jefata ciki? Yakaita rehab? Kira daya tama Sameer da
Wadugaga zai raping nata yatuko mota tundaga Abuja zuwa gombe, yakira Dr aka bata
magunguna, yasiya mata kaya ya maido da ita gida, ayanda Abba ya zuciya dabadan
Sameer da yanzu halan Abba ya aura mata Wadugagan, the best Man a duniyan shine
wanda a kullum burinshi ya tsamoka daga wahala, daga bala'i daga aikin bata zuwa
rayuwa madaidaiciya, babu man like Sameer, this mistake is too small tace zata
gujeshi sabida haka, banda ma haka ko Allah tasan yanzu tanama Sameer wani irin son
da bata taba yima kowa irinshi ba, hannu tadaga ahankali tadaura kanshi, dago
kanshi tayi ahankali ta kallai kaman yanda yake kallonta idanunshi fal hawaye,
ahankali tasa hannu tasharemai hawayen sanan tawani irin rungume shi kaman yanda ya
rungume ta back shima tafashe da kuka sosai tace "I love you Ya Sameer dina, I love
you so much, kamin komai tayaya zan gujeka? U are my backbone, u are my entire
life, you are my world Lieutenant Sameer Simran Sameer, in my whole entire life you
are the only thing the chasing you favoured me, I love you Jaan" ahankali yace "I
love you Jaaanaa" dago kanshi yayi ahankali ya shiga yimata kiss na almost 5min
sanan yasaketa, murmushi tamai tace "shiga bayi ka wanke fuskan ka banso ace Sojana
yadawo rago, I love you so much Ya Sameer dina, karka damu I promise you a hot
sextour idan naji sauki" hannu yadaura kan gabanshi yana kallonta yace "Omg kina
magana haka u wi turn me on, kinsan ba hankali gareta ba wanan" yanuna mata dick
dinshi dan dariya tayi cikeda dariya tace "inda tanada hankali daban sotaba, I love
it mad mad" murmushi yayi yana kallonta yasan she's talking like this ne trying to
make him feel better, ahankali yajuya ya shiga bayi yana tunanin irin abinda zai
mata he promise to give her the world in yanada shi.
[26/07, 12:04] Aishat Muhammad: 102




Bude kofa yayi ya kalli fuskarta ganin yanda take yatsine fuska alamun abu namata
ciwo sosai yasa yabude kofan da kyau da mugun sauri ta dago kanta hada ido sukayi
hakan yasa tamai murmushi, karasowa yayi ya zauna kan kujera tareda riko hannunta
calmly yace "menene meke miki ciwo?" ganin yakamata tasa tadan sakinmai murmushi
tareda rike hannunshi gam, ahankali tace "cikina ke ciwo amman ba kaman na dazu ba"
shiru yayi saikuma yatashi daidai lokacin Dr yabude kofar dakin ya shigo, kafin ma
yay magana Sameer yace "Dr she's still having stomach pains" ahankali Dr yace "is
normal zata dena dazaran tafara shan magungunan nan, ka tabbatar taci abinci kafin
ta shashu, karka manta abinda nafadi maka, you guys can go now nariga na sallameta,
idan akwai any complications saiku dawo da sauri, Allah bada lpy" Dr yay maganan
yana bude kofa yafita, ahankali yadauketa chak kaman baby yana kallon fuskarta,
turomai baki tayi tace "su Ummi nawaje fa ni kunya nikeji" murmushi kawai yamata
baice mata ko kalaba yabude kofa abinshi yafita Ummi da Baffa na wurin suna hira
ganinsu yasa Baffa yace "an sallamoku?" gyadamai kai Sameer yayi yakasa hada ido
dashi, dan murmushi Baffa yayi ya kalli Ummi data murmusa itama yace "ku tafi gidan
ku, nida mahaifiyar ka zamu tartara komi saimu wuce Allah kara sauki, zansa maman
su Asiya ta tura muku cikin yan aikin ta guda daya" da sauri Sameer bako kunya yace
"Baffa aini ina nan zandau hutun sati uku" salati Baffa yasaki, yanda yasaki yasa
Rahima ta chusa fuskarta ajikin Sameer cike da kunya shima saida yay maganan yaji
kunya sosai, dariya daga Ummi har Baffa sukayi, Ummi dadi kaman zai kasheta ita
haka kawai takeso taga Sameer nayi, Baffa yace "kaga Sameer, kaga kai koda kana
gidan bakowani aiki zakana iya yimata ba, yar aikin zatazo kullum da safe ta gyara
duka gidan tas tai mopping ko'ina, da sauran yan aikace aikace da yamma saita tafi
gida kanajina" gyadama Baffa kai yayi yace "to shikenan wuce kutafi zaka ganta daga
gobe zata fara, Allah yabaku zaman lpy yakade fitina" ahankali yace "Ameen" sanan
yajuya yatafi har wani dadi yakeji kaman zai zauce, agaban mota yasata ya kwantar
da kujeran sanan ya shiga shima yazauna suka fita daga asibitin, sauda yafara
tsayawa agaban wani tangamemen super market babu kayan kwadayin dasuke aduniyan nan
dabai sayoba, acewarshi matar shi nada ciki yanzu zata dinga kwadayi yanata lodawa
a cart, sanan ya gungura zuwa grocery ya deban mata gwaiba dayawa da other fruits
sanan yabiya kudin ma'aikatan wajen suka fitomai dasu suka lodamai a Boot sanan
yamusu kyauta tsabagen yanda yakejin dadi matar shi nada ciki yakoma cikin motar
yana kallon Rahima ganin tayi bacci sosai, shiga yayi yatada motar sai gidansu,
parking yayi bayan sojojin shi sun budemai gate, sanan yabude gaba yadauketa bude
idanu tayi da sauri ta kallai murmushi yamata yawuce cikida ita, sama yayi yawuce
dakinshi dakenan agyare sai uban kamshi yake, kwantar da ita yayi agado sanan yace
"am coming" fita yayi yaga already sojojin sunata shigowa da kayan dakin yace su
loda grocery din a fridge sauran kayan kwadayin kuma ya kwaso mata zuwa dakinshi ya
ijiye mata su tsaf, sanan yatube kaya, yarage dagashi sai boxer, bayi ya shiga
yahada mata ruwan zafi mai hasa jiki sanan yakoma dakin dagata yayi ahan yacire
mata kayan jikinta sai kallonta yake kaman tsohon maye sanan yadauketa yay bayida
ita, wanka yamata ya ggagasa mata jikinta da towel dan yatuna tana complaining
ciwon jiki sosai, saida yagama yanadota akwai wani oil dayake dashi dake maganin
ciwon jiki yakawo ya mitsike nata jiki dashi tass sanan yasaka mata wani cotton
light singlet da yakai mata har cinya, yakawo mata kakkauran tea da magungunan ta,
shatayi sosai tana magagin bacci dan tai lugu lugu bacci kawai takeso tayi taji
dadin jikinta bana wasaba tana gama shan maganin da tea ta kwantar da kanta
ahankali kan kirjinshi ta lumshe ido, rungumeta yayi yana shafa bayanta murya chan
kasa yace "I love you" murya chan ciki tace "and I love you too" murmushi yayi
yacigaba da shafa bayanta haryaji tai nauyi ajikinshi sosai alamun tayi bacci sanan
ya kwantar da ita ahankali yaja bargo yarufa mata yashiga bayi shima yayo wankan
tareda dauro alwala ya shirya yawuce masallaci.




Bayan wata daya da sati biyu.
Ayanzu cikinta na neman wata uku, tai wani irin kyau na ban mamaki kaman kacinye
ta, tai kiba dan ayanda cikin nata yake kaman ba mai fitowa aciki bane jikinta
yakebi, dan yanzu ita kanta complain take boobs dinta namata nauyi tsabagen yanda
suke kara girma, intana fadin haka murmushi yake kawai amma shiko wani masifan jin
dadin abin yake, yar aikin ta kullum tana zuwa tana tayata aiki sanan ta zauna har
yamma SAI Sameer ya shigo gidan sanan ita zata fita dan tuni yakoma aiki, wani irin
tausayi Sameer kebama Rahima bana wasaba, ita kanta ta yarda koma menene a cikinta
Sameer nason abin sama da rayuwan shi dan duk jaraba irin tashi yakasa kusantar ta
tana gani ya tsiri azumi yau yayi gobe yahuta, yau yayi gobe yahuta, cikin dare
inyakasa bacci saidai yatashi yadauro alwala ya shiga salloli, inbadai yimata wanka
da sauran wasu yan taimako dayake bataba baya tabata ko kadan dan yasan matsalan
shi, saisa itama kullum cikin saka kaya masu mutunci take dudda bai hanashi jin
sha'awan taba, yarame sosai yay baki sai uban pink lips dayake ta karawa.
Yau kawai tashi tayi taji she's tired of yanda duk yabi ya sukurkurce yakoma, mata
nawa ke hakura dudda basa so su bari mijinsu ya kusancesu sai ita gashi yau indai
lissafin ta daidaine yau cikinta ya cika wata uku daidai harda kwana daya no no no
is enough, yau zata faranta ma Ya Sameer rai.


Wuraren 3 na yamma ta sauko kasa sanin yana azumi, ganin yar aikin ta zaune uta
kadai tana kallon film yasa tai murmushi tace "muje kitayani aiki Zainab" da sauri
yarinyar ta tashi tace "to Hajiya" kitchen sukayi, dayake zaman datayi da Ummi na
wata daya ta iya abubuwa na girki da dama yasa taciro kaza a fridge, ta shiga
hadamai hadadden girki Murja natayata, lafiyayyen girki tamai da andade ba'ai
irinshi agidan ba, tadafamai local abinci datasan yanaso, dafadukan shinkafa da
wake na manja da fish aciki, saitamai pepper soup na kayan ciki, sanan ta gasamai
naman rago tai salad, sanan tahada mai juice kala uku, zobo, tamarin juice, sai
Apple and coconut juice tasa Murja takai mata fridge, sanan tace ma Murja taje tai
wanka wanke ta gyara kitchen din danta gaji sosai itakuma tai sama, wanka tayi ta
shirya cikin wata bugaggiyar shadda doguwan riga da'akamai stone work gabaki
dayanta, ta bata lokaci ta zubama kanta wanan hadadden makeup din data iya sanan
tai dauri, ka ganta zaka rantse da Allah Amarya ce ta feshe ko'ina na jikinta da
turare sanan tafito tana kallon agogon falon sama ganin har 6 tayi, sauka kasa tayi
ta kalli Murja data koma tacigaba da kallonta tace "jekidau kulan abincin kizo
kitafi yamma natayi hala bazai dawo dawuribane" gyadamata kai yarinyar tayi tawuce
kitc, wata babbar kula tafito dashi da Rahima tazuba mata abinci sanan tamata
sallama tawuce tafita, tana kaiwa tsakar gida ana budema Sameer Gate yashigo gidan
yana kallonta cikeda girmamawa tace "sannu da zuwa" gyadamata kai kawai yayi batare
daya amsata ba tawuce tafita, parking yayi yafito yana sanye da kayan sojojin nan
dudda yarame sosai yay duhu fuskarshi ba yabo ba fallasa dan azumi mugun dukanshi
yakeyi, baya yabude yadauko wata babban ledan kaya yaciro sanan yamaida kofar
yarufe yay cikin gida, bude kofa yayi ahankali wani hadadden kamshin turaren wuta
daki dodon hancinshi lumshe ido yayi sanan yabude yasakai ya shiga ciki baiga kowa
afalon ba saidai wayarshi dayabama Rahima dayagani kan kujera, tafiya yafara kawai
yaji an rungume shi tabaya. "Barka da zuwa gareka haske samaniya abin sona, mijina
abin alfaharina" bakaramin ratsashi kalaman ta sukayi ba hakan yasa da sauri yajuyo
fadawa jikinshi tayi tana murmushi tace "ni baraka kallan mini kwalliya ta ba, muje
kaima kai wanka kaci gayu kafito ina jiran ka" tai maganan tana tureshi, dan dariya
yayi yace "yau kuma abinda baby na yace amini kenan" gyadamai kai tayi tace "eh
nika tafi" sakinshi tayi tajuya da sauri batare data bari ya kalli fuskarta ba,
murmushi kawai yayi yawuce sama kayanshi yarage ya shiga wanka koda yafito anfara
an idar da Salla hakan yasa yay salla acikin dakin sanan yasako kananun kaya
singlet yasaka da bodyhug yafeffeshe kanshi da uban turare yafito, akan dadduma ya
ganta a tsakiyan falon tana salla wani irin dadi yaji har cikin ranshi yabi ta
gefen ta yazauna afalon yana kallon TV dake aiki ba kara sabida tarage karan dazata
fara salla, idar da sallan tayi ta tashi tacire hijabi, wani irin binta yayi da
mayen kallo kaman zai cinyeta yama kasa magana yamugun kwadaitu he wished zai iya
saminta this amma babu hali, ahankali take tafiya tanadan rausayamai kaman
hawainiya tazo har gabanshi zama tayi kan cinyanshi ta sakala hannunta ta bayan
wuyanshi tana wani irin kallon fuskarta, ahankali taduko da kanta kaman zatamai
kiss tanajin yanda yawani irin saukar da ajiyan zuciya saita tsaya chak, cikin wani
irin naked voice tace "namaka abincin shan ruwa, please" tai maganan tana nunamai
dining, kasa koda kwakkwaran motsi yayi sabida yanda tamai maganan da yanayin
muryanta he was completely arouse, sauka tayi daga kan jikinshi tai gaba tana sanye
takemai wani matsiyacin cat walk dake juya bayanta hartakai dinning azaune yake ko
motsi yakasa sai wani uban erection dayayi zama tayi akan kujeran dining din ta
waigo da sauri yaja pillow yadaura kan kafarshi, cikin wata kissa tace "come baby
feeding you is on me today" tai maganan tana lashe lips dinta, deep breath Sameer
yaja yasake shi. "come baby na" tawani budamai hannu tana kiranshi cikeda
irresistible look, tashi yayi yataho yana tafiya ahankali binshi tayi da kallo
yanda yake rikeda filo harya karaso wajen yazauna kusada ita, tamarind juice ta
debo mai sanyi a cup tamika mai karba yayi yakai bakinshi yana kallonta ya kora
sanan ta shiga serving nashi, rice and beans da fish ta zubamai, sanan tazubamai
pepper soup awani bowl saikuma gasasshen naman, kasa boye murna shi yayi yace "wow
baby na duka wanan nikaka dafamawa?" gyadamai kai tayi tazubamai salad tasamai
spoon ta tura gabanshi, daukan spoon din yayi ahankali ya debo abincin yakai baki
yashiga ci omg, yummy in my tummy, dadin abincin is unexplainable, debowa yayi
yakai bakinta girgixa mai kai tayi tace "nariga naci, wanan na kane inaso ka cinye
komi" murmushi kawai yayi ya shiga shi duk tana kallonshi, batare daya lurada
itaba takai hannunta tadaura kan pillow dake kan cinyanshi, ahankali tazare pillow
da sauri ya kalleta yana tauna abincin bakinshi, wani shegen murmushin iskancin ta
sakinmai takai hannunta tadaura kan strong erection din murya chan kasa tana kallon
fuskarshi har lokacin tace "cigaba dacin abincin ka yallabai" kaman yaro haka
yamaida kanshi kan abincin ita kuma tadaura hannunta kan boturin wandonshi dan
luckily baisaka belt din tabude boturin sanan taja zip din wandon kasa kaman jiya
yake joystick din dake cikin boxer yay wani bouncing out, kasa kai abincin dayay
niyyan kaiwa bakinshi yayi ya tsaya chak yana numfashi da sauri da sauri, yay
promising kanshi never to force her again dan yaga illan haka, but ayanda takemai
now he's freaking loosing it in bata barshi yayiba zai iya mata dole, ahankali taja
boxer kasa joystick din yay spooning out harsaida tadan firgita dan yakusan marinta
a fuska, har wata lankwasa take tana diddiga, gently takai hannunta tadaura kan
crowns din ta matse tana lailaya kan, sakin spoon din hannunshi yayi yafadi akasa
baisan lokacin daya daura hannunshi kan nataba yakara matse hannunta kan joystick
din danso yake amatsemai ita da kyau kaman za'a karya, idanunshi sukai jajir cikin
wata irin murya da bata fita da

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login