Showing 18001 words to 21000 words out of 197960 words

Chapter 7 - ABin Abinda Zuciya Keso

M SHAKUR   

25 Nov 2024

15012

plsss her majesty, plssss " yawani ja please din,
dauke kai tace "okay" murmushi yayi cikeda jin dadi yana bala'in son Rahima tun
rana na farko data fara attending lectures, batama uban kowa magana a ajin dudda
yanda kowa yake shigemata gashi sai mahaukacin kokari da inba kaga tana amsa
tambaya ba baxaka taba cewa tanada kokarin ba. Hannu yamika yace "lemme help you
with the bag beautiful" murmushi tadanyi dan haka takeso ana treating dinta kaman
sarauniya ta mikamai karba yayi da sauri yataho yabude mata shiga tayi sanan yarufe
yazagaya ya shige shima yatada motar.
[6/3, 9:41 AM] Marsy😘: 💫 *_BIN ABINDA ZUCIYA KESO_*💫



_CHASING THE HEART CRAVINGS_
Doesn't favor you always 💔



✍️ M Shakur




1️⃣2️⃣
2️⃣1️⃣
1️⃣ 1️⃣3️⃣
3️⃣ 1️⃣2️⃣ & 1️⃣3️⃣




Shiga cikin motar yayi ya rufo kofar sanan yadaura jakan nata akan jikinshi ya tada
motar yaja ahankali, baya wani gudu dan baiso sukai department dinsu dawuri, soyake
yadanyi hira da ita yanda yaci sa'a takula shi yau dinan, dan satan kallonta yayi
sanan yace "who is she?" yadan kalleta itama kallanshi tayi wani iri yaji sabida
yanda dara daran idanunta suka sauka akanshi da sauri ya kalli hanya yace "I mean
who was that girl that made you cry?" daure fuska tayi cikin dan fushi tace "my
sis, elder sis" dan yatsine fuska yayi cikin isa yace "tell her Chris yace today
should be the last day dazata saki kuka haka inba hakaba saina rama miki" wani irin
murmushi tasakinmai ta mugun ji dadin yanda yay maganan, kallonta yayi ganin tana
murmushi yasa shima yay murmushi baisake cemata komi har sukakai department dinsu
na Vet, tun kafin yayi parking suka hango lecturer ya shiga ajinsu kuma ka'ida ba'a
barinsu shiga in lecturer ya shiga, dan ajiyan zuciya yasauke yace "wat a day! We
are late" daure fuska tayi tamiko mai hannu tace "give me my bag I want to go,
thanks for the ride" zare key yayi daga jikin motar ya kalleta yace "beautiful
let's chat a bit now, lecturer yariga ya shiga please" harara ta watsamai cike da
rashin kunya tasa hannu zatadau jakan da sauri ya fizge jakan hakan yasa bottle din
codeine yafado kan kafarshi dan dama bata rufe jakarba bayan tadauko waya dazu,
wani irin kwalalo ido tayi cikeda mugun tsoro ta kalli kafarshi kaman yanda shima
yake kallon kafar kafin ahankali yamika hannu yadau kwalban dudda yasan codeine
sosai danba bakonshi bane but yanaso yakara tantancewa shine yake gani bawai gizo
idanuwanshi kemai ba, dago kai yayi zai mata magana takawo hannu zata fizge kwalban
da sauri yadauka da hannunshi harda jakan yay sama hakan yasa karan wiwi shima ya
fado kasa dagawa yayi tareda ajiye jakan agefe ya kalleta yanda yaga tai zuru zuru
yasa yagane natane ita kesha bawani ba, ahankali yace "so you do drugs beautiful?"
girgiza mai kai tayi ahankali muryan ta har rawa yake tace "n....no....banawa bane
ba" fashewa yayi da dariya sosai harda rike ciki saikuma yadago kai yace "alright
naji, lemme take them then" yashiga bude marfin zai kafa abaki kaman zatai kuka
tace "karka shamin abuna wlh" sake kyalkyace wa da dariya yayi kafin yasauke ya
kalleta yace "you don't have to lie to me am your friend and your secret is safe
with me, besides codeine ai na yarane, will show you abubuwan dat will make you
feel kaman kina heaven" dan kaiwa baki yayi yasha kadan sanan ya janye ya mika mata
rufewa tayi ta fizge jakanta ta zuba ciki ta rufe, kallonta yake tayi shidai tana
bala'in burgeshi ga shegen kyau kaman ita tai kanta, dago kai tayi ta kallai hada
ido sukayi hakan yasa ta danyi murmushi tace "zantafi" murya chan kasa yace "before
you go, how about I give you invite to my birthday is in two days Beautiful, you
know I will feel honored if a beautiful girl like you will grace my occasion,
please Beautiful" yay maganan yana ciro katin invite din daya hadu iya haduwa kallo
daya zakama Chris din kagane shima iyayenshi nada dan kudi ba laifi, makemai kafada
tayi tana kallon katin tace "once I live school bama fita again" da sauri yace "how
about you attend the pre birthday party" da sauri tadan yatsine fuska tace "and
when is that?" "tommorow 2pm, then ai muna school u can come and leave by 4 kitafi
gida, and is just few people, please do dat for me My beautiful Friend kinji" shiru
tayi tadan juya ido saikuma tace "okay I will think about it, to if I decide to go
who is taking me to the place?" da sauri yace "give me your number Beautiful, I
will enter school tomorrow just for you saimu tafi tare kinji her majesty" murmushi
tayi yanda yake lallabata namata dadi tace "Tom" ta mikamai wayanta, karba yayi ya
sassaka numbers dinshi yay saving da sunanshi sanan yabata, karba tayi tajuya
tafita daga motan tanata waige waige harta sami kasan wani bishiya ta zauna, hango
ta dayayi all alone yasa yafito yay wajen haka yadinga janta dahira harta saki jiki
suka dinga hira yanata sata dariya cikinta har yana kullewa kaman dama chan sunsan
juna daga wani wurin, kusan zaniya cewa Chris is the first friend datayi tunda ta
shigo makarantar nan 100level 2months ago.




Karshe ma batai attending aji kodaya ba ranan motar Chris ta shiga yasauketa a
unguwarsu tamai waving bye sai gobe sanan tawuce gida, sai murmushi take Chris is
really funny and such a sweet guy yana treating dinta like a queen, duk duniyan nan
banda Mummy that treat her like a queen shine second person that treat her like a
queen tana zuwa xatabama Mummy labarin shi tayi friend a school yau.




***************
Washe gari.
Cikin full shiganshi na kayan sojojin shi ya shigo Barrack din da motarshi Bentley
da plate number kana gani xakasan na sojane, parking yayi a inda aka tanada dan
parking kafin yabude motar wasu sojoji da aikin su shine gadin wajen sukazo da
sauri daya daga cikinsu yabude mai motar tareda saramai. "Sir!" ahankali yafito
daga motar bakaramin kyau kakin sukamai ba, yafito cikin shi ganshi na sojoji, lips
dinshi sunyi pink sosai kaman wanda ke mura, hannu yasa yazare bakin glasses din
dake kan idanunshi sanan ya maida kofar yarufe yasa key a wando yajuya ya shiga
building din, lift ya shiga dayakai shi 4th flour sanan ya shiga wani office da aka
rubuta Lieutenant ajiki, shiga office din yayi yana kokarin zaro wayarshi dake
aljihu data fara ringing, wayar yaciro ya kalla ganin Ummi ke kiranshi yasa
yakarasa ya zauna kan hadadden kujeran shi sanan ya amsa wayan.
"Soja na ankai office lpy?" dan murmushi yayi da muryan shi mai natsuwa da dadi
irin muryan full cikakken namijin nan yace "Ummi na, yes nakai inama cikin office
yanzu haka, inaso nai some paper work ne yau, gobe ne zandanyi supervision na
various post din mutane" cikeda jin dadi Ummi tace "Masha Allah karka manta katofa
addu'a, Allah yakare ka daga shairin makiya, Baffan ku kana fita yana shigowa,
yakawo ma rubutu wai kadinga sha" dan lumshe ido yayi irin na gajiya da zancen
Baffan nan kafin yadan yatsine fuska yabude ido yace "okay" jin wani kira na
shigowa wayanshi yasa yacire wayan daga kunnenshi ya kalli wayan ganin Mu'az ne
yasa ya maida wayan kunnenshi yace "Ummi bye, Mu'az na kirana bari na amsa naji"
"oh ba jiya jiyan nan yakoma school ba hope badai kudi yakeso ba, karka sake
kabashi kudi Sameer kuna bata yaron nan da kudi dayawa jiya babu wanda bai bashi
kudi agidan nanba harda Baffan ku" dan murmushi yayi yace "okay Ummi naji bye"
"alright son bye" katse wayan yayi yana kokarin kiran Mu'az din kiranshi yakara
shigowa hakan yasa ya amsa da wuri. "Mu'az" ya kirashi kai tsaye dan bai fiye wanan
wasan ba, daga ta chan bangaren cikin dan dari dari wanda yadau wayan yace "Yaya
Sameer Salisu ne, Uhnn Salisu abokin Mu'az na school ajinmu daya" dan shiru Sameer
yayi dan Mu'az hardly bama wasu wayanshi meya faru yau abokinshi ya kirashi, kai
tsaye yace "uhum Salisu" irin alamun yanajinshi, cikin tsoro tsoro da fargaba yace
"Yaya Sameer Mu'az baida lpy, yanzu haka muna sick Bay tun jiya da daddare baisan
inda kanshi yakeba, we tot he will feel better tun jiya saisa bamu kira kowaba but
munga har yanzu ciwon kaman ma is getting worse ne" sosai yaji zuciyarshi tabuga
dudda all his brothers he is not into them like that dan bayason raini ko kadan but
yana sonsu sama da tunanin kowa barinma Mu'az da kusan shine ya raineshi dan
lokacin Ummi was battling da rasuwan babansu which Mu'az was a year old daya rasu
saisa yakeson yaron danshi yakemai komi a lokacin, natsuwa yayi dan part of
training dinshi da akayi tun yana sabon soja shine dakewa and not to panic kodakan
mutuwan iyayensu ne, su sojoji ne they're meant to protect lives not to sober, soja
jarumi ne maikuma dakakkiyar zuciya, anatse yabashi tambaya kai tsaye. "meke
damunshi?" cikin wani irin murya kaman Salisu zaiyi kuka yace "ciwon ciki ne,
terribly ciwon ciki" shiru Sameer yayi yana sauraronshi. "juyi kawai yakeyi kaman
ana zaremai rai yana kuka sosai shine naga yana yawan mana maganan ka kaine babban
yayan su shine nafara kirana danna sanar dakai" ahankali yace "don't leave his
side, ganinan zuwa" katse wayan yayi yatashi ya kalli agogon bango this is 8, akwai
meeting dayake dashi by 5 Allah yasa bazaiyi missing meeting dinba, key motarshi
yadauka yafito daga office din yasauka kasa, motarshi yabshiga yatada yaja motar da
mahaukacin gudu yadau hanyar zaria.




Sha biyu saura minti uku ya shigo Ahmadu Bello University tsabagen mahaukacin gudun
dayayi, cikin sickbay ya shiga yay parking yafito sai wani irin kallonshi both yan
mata da samari dake shige da fice ake ganin soja real soja ba security ABU ba,
wayarshi yadauka yay dialing number Mu'az din ringing daya Salisu yay dauka. "am
outside d sick Bay come out" yay maganan authoritatively as usual, ko one minute
ba'ayiba wasu samari biyu suka fito kana ganinsu kasan bazasu wuce sa'onin Mu'az
dinba, suna hango Sameer da kayan sojoji suka ganeshi, gabansu sai faduwa yake
ganin babba ne sosai ashe yayan nasu, ga tsawo ga cika ga kyau dan yamafi Mu'az
kyau, yana tsaye inda yake dudda shima kallo daya yamusu yagane sune har suka
karaso gabanshi, cikeda girmamawa Salisu yace "Sannu da zuwa Yaya Sameer nine
Salisu damukai waya, wanan kuma" yanuna nakusa dashi yace "shine Abdul shima abokin
Mu'az ne duk ajinmu daya, muje kaganshi" yay maganan tareda dan satan kallon
fuskarshi dan all this while dayake magana yakasa hada ido dashi sabida yanda yake
da mugun kwarjini, gaba sukayi yana biyeda su abaya har wani daki dakenan
emargency, bude kofa sukayi suka shiga gadaje uku ne adakin amma Mu'az ne kadai on
admission ana karamai ruwa sai wani irin juyi yake idanunshi a rufe gam hawayen
azaba nafita ta gefe baimasan inda kanshi yakeba, karasawa sukayi ciki ahankali
yaja kujeran gaban gadon ya zauna tareda folding hannunshi akirji yana kallon Mu'az
din kaman mai shirin gano wani abu yakai almost 3min ahaka sanan yajuyo ya kalli su
Salisu dake tsaye agefe yace "bayan ya iso school jiya medame dame kukayi?" Abdul
ne yace "bayan ya iso bamuyi komiba munje munyi sallan magrib saina dafa mana
abinci zamu faraci kenan wata yar ajinmu takirashi" yanuna Mu'az tace "wai yabata
ganmu ba, Mu'az was like bataganmu a inaba? Wai birthday party wata friend dinmu
Zee Zainab, wai ancika Zainab nema tace mata takira mu taji, nan tabamu address din
inda ake party mukai wanka muka shirya muka tafi......" yay shiru, wani mugun kallo
yamusu da saida cikinsu both ya kulle yace "continue, what happen bayan kunje
party?" sunnar dakansu sukayi atare Abdul yace "it was a very naughty party, Zainab
din dama tadade tanason Mu'az shine shine....." yakasa magana hakan yasa Salisu yay
jarumta yace "shine tazo tazauna kan laps din Mu'az , she kissed kumatun shi agaban
mu, yana tureta taki sakinshi she hugged him ta zauna duka kan laps dinshi tafara
rawa tana twerking ana ihu anamata manni tana gogamai kirjinta akan nashi, mudai
muna gefe babu halin muyi magana but naga yanda yake ta keto zufa harta gamamai
idanunshi yacika da kwalla sanan ta tashi tatafi shikuma yamike tsaye da sauri yana
kokarin samo natsuwarshi yafice muka bishi abaya, sosai yake tafiya da sauri muna
kiranshi yaki amsasu the next thing dat we know was ya yanke jiki yafadi ahanya
rike da cikinshi and we ended up here" yadade yana kallonsu har suka gama labarin
sanan yajuya ahankali batare dayace musu komiba yajuya yay facing Mu'az din dahar
lokacin yake nonnokewa idanunshi a kulle hawaye nafita, ahankali yakai both hands
dinshi yadaura kan saman goshin shi dayay zufa ya shafa goshi, Murya chan kasa
yakira sunanshi. "Mu'az" wani irin motsi yayi kafin ahankali yabude yan fici ficin
idanunshi dasukai mugun ja yadaura su akan Ya Sameer dake sanye da kayan sojoji,
ganin Ya Sameer ne da gaske Yas yawani irin tashi ya rungume shi ya fashe da kuka
kaman irin yaron dayaga maman shi after a very long time, juyawa su Salisu sukayi
suka fita daga dakin dan basu space, sunkai wajen minti biyar kuka yake a jikin Ya
Sameer yana pating bayanshi kafin ahankali yadago kai cikin ciwo sosai yace "yaushe
kazo Ya Sameer?" tashi Sameer yayi yakarasa wajen new bottle water dayagani yabude
batare daya kalleshi ba yace "not quite long" wani katin magani yaciro daga aljihun
wandonshi sanan ya ballo guda daya tak dan karami yadawo gaban gadon ya mikamai,
karba Mu'az yayi yasha sanan ya karbi ruwan ya ijiye, yasake zama akan kujera yana
kallon agogon bango it takes less than 5min ciwon ciki zai sakeshi, ware ido Mu'azu
yayi yana shafa cikinshi jin yarage ciwo sosai yace "laaaa Yayan mu ciwon yadena"
cikeda surutu irin nashi yace "Ya Sameer wlh nazaci mutuwa zanyi kaji yanda cikina
da marana keyi kuwa kaman ana yaki awurin, kaima yana maka haka?" ya tambayi Sameer
daya tsareshi da ido yana share fuskan shi dan har yanzu akwai ruwan hawaye kan
fuskan dama dama.
"Mu'az" Sameer yakirashi da dan kakkausan murya hakan yasa yadan kalleshi a
diddire, "aure kakeso? Tell me the truth, idan aure kakeso zan maka aure after all
one semester yarage maka a school kagama, aure kakeso?" da sauri ya girgiza mai kai
yadan sunnar dakai dan maganan ta mugun bashi kunya yace "a'a'' "then what happen
last night?" ahankali yace "Ya Sameer nima bansani ba" cikin yanayin jin haushi
yace "don't lie to me Mu'az, I hate lies, kasan I already know everything, so just
tell me the truth" murya chan kasa yace "Yaya Sameer Zainab ce, she...she..."
yakasa magana yadanyi shiru kafin yace "rawa tayi ajikina, ayanda tayi yasa naji
wani mugun sha'awa yakamani kaman zan mutu, saikuma tasakeni shine cikina yafara
ciwo daganan kuma sai yanzu dana ganka anan" shiru Sameer yayi yarasa maisa yan
gidansu keda wanan masifar ciwon cikin part of abinda yasa Muhammad da Nuru sukai
aure kenan, kallon Mu'az yayi yace "you have problem Mu'az, banson kabata
rayuwanka, inhar bakada dauriya is better you get married kasami wacce zaka dinga
saukar da bukatunka akanta, hakkina ne nakula daku kuma am just like you guys
father, that Zainab avoid her any day data kara zuwa inda kake let me know, no more
partying you take care of yourself understood?" gyadamai kai yayi ahankali tareda
yin murmushi hawaye nataruwa akan idanunshi, ganin haka yasa ahankali Sameer
yadaura hannunshi kan goshin shi ya shafa yana kallon fuskarshi, ahankali yace "Ya
Sameer kaima haka cikin ka kema ciwo?" dan daure fuska Sameer yayi kafin yatashi
daga kan kujeran yace "lemme call your friends u need to see your Doctor kafin
natafi" wucewa yayi yabude kofa yafita hakan yasa Mu'az yahau dariya yace "laaa Ya
Sameer kunyana yaji wai hahahaha" yahau dariya kaman wani mara lpy, yana cikin
dariya aka bude kofa aka shigo hakan yasa ya tsayar da dariyanshi su Salisu ne suka
shigo da Ya Sameer dakuma Dr dake magana daya Sameer, musabaha sukai da Dr sanan
yabashi prescription sanan yakalli Mu'az yace "atashi atafi gida patient" murmushi
Mu'az yayi yadauko daga gadon ahankali da taimakon su Salisu binshi da kallo Sameer
yayi ganin yanda yay wani wawan rama this ciwon da baima kai 24hrs ba, fitar da shi
waje su Salisu sukayi hakan yasa shida Dr sukai waje suma, sallama sukai da Dr
sanan yabude motar ya kalli su Mu'az yace "get in" shi shiga sukayi sai kallonsu
ake yakoma gaba ya shiga yatada yaja motar suka fita daga ABU chan wani gida a off
kay aka kamamai kasancewa hardly dan 400 level ke samin accommodation a school
parking yayi a kofar gidan duk suka fito kudi mai yawa yaciro ya mikama Salisu yace
"thank you, mun gode" sanan ya kalli Mu'az yace "do you need anything Kiddo" turo
baki Mu'az yayi ya kalli su Salisu dasukai murmushi jin an kirashi da kiddo da
sauri suka juya suka shiga gidan hakan yasa ahankali yazo yay hugging Ya Sameer din
yace "I love you Ya Sameer" kanshi ya shafa yace "love you too Kiddo, stop crying
whenever you are sick, crying is for the weak and my brother is not week or are
you?" dagokai yayi ahankali ya kalli Sameer kafin yya dariya yace "No am not weak"
"guud boy, if you need anything always call me okay" gyadamai kai yayi ahankali ko
kadan baiso yatafi, hannunshi yakama yarike yace "Ya Sameer kazo muje ciki nadafa
ma Indomie" da sauri Sameer yadan yatsine fuska yace "Indomie? Indomie is for
children, kune Indomie generation daman" da sauri Mu'az yace "to zan dafama rice
and stew" ganin yanda yadamu yasa yace "don't worry next time okay, yanzu I have a
meeting to attend by 4, bye" hannu yadagamai hakan yasa ya shiga mota yatada Mu'az
namai bye haryabar anguwan, awani masallaci ya tsaya yay azahar a masallacin sanan
yafito ya cigaba da journey.




*******
Wasu kyawawan dankunne Mummy ta dauko ta makala mata akunne tace "wow Masha Allah,
Autana kinga yanda kikai kyau kuwa yau kowa awurin birthday dinan keza'a dinga
kallo" kallon kanta tayi a madubi yanda tai wani mahaukacin kyau dan zama tayi ta
chanchara ma kanta makeup dan ta iya yima kanta makeup sosai, tama saman idanunta
wasu black smoke eyeshadow daya karama fuskarta kyau abunka da fara, lips dinta
tasaka musu wani pink lipstick daya karamusu karanta sukai kyau, tayi eyebrows masu
kyau idanunta dudda batasan lashes ba zaka zaci lashes tasa sabida yanda ta taje
gashin idon da massacre hakan yasa sukai tsayi sosai, hannu Mummy ta nuna mata
alamun komi yayi 👍 sanan tace "to tashi kisa kaya nasan yakusan isowa" tashi tayi
da sauri takarasa gaban gadonta inda taciro kayan dazata saka, wani blue jean
tadauka tasaka.[6/3, 9:41 AM] Marsy😘: 💫 *_BIN ABINDA

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login