Showing 6001 words to 9000 words out of 197960 words

Chapter 3 - ABin Abinda Zuciya Keso

M SHAKUR   

25 Nov 2024

15009

nai
kuskure, Alhaji inason Rahima dayawa ne, ina son yarinyar nan sama da tunanin ka,
saisa bana iya mata fada, burina aduniyan nan shine kome yarinyar nan keso
tasameshi shikenan burina, banson naga tana cikin damuwa ko cikin bakin ciki,
yayyunta kyaranta sukeyi taita kuka, kaima fada kake mata kullum taita kuka, ni
inban jata jiki ba abin zaimata yawa she is too small, kowa Rahima, kowa Rahima,
komi Rahima, Rahima tai kaza tai kaza, ni kadai Mummy ta ke lallabata najata jiki,
na sanyata murmushi amma kayakuri bazan karaba nai kuskure mijina kayafe mini"
tafashe da kuka sosai, ba karamin sosa zuciyan Abba kalaman ta sukayi ba kasa
daurewa yayi yajuyo ya kalleta ganin yanda take kuka yasa yasa hannu yadago ta yace
"tashi kiga bar kukan hakanan, yi shiru" ya zaunar da ita gefenshi, hannunshi yasa
akan fuskarta ya share mata hawayen tasa kafin yakama hannayenta yahade su waje
daya, cikin wani yanayi na damu yace "you are getting me wrong Maryam, baki fahimce
magana taba, listen I appreciate irin son gaskiya na tsakani ga Allah dakike ma
autan mu, nima inason Rahima sama da tunanin ki fadan danake mata danta gyara
dabi'un tane, yaro bazai dinga kuskure ba kadinga mai dariya kana nunamai yay
daidai ba, inkai hakan cutar da yaron kake, I know daman u as the mother yakamata
tadinga samin kwanciyan hankali da happiness a wajenki wanan bakiyi karyaba, abinda
nake kokarin nunamiki anan shine ki dinga sata tanayin the right thing, Rahima
tadena fita babu hijabi, babu mayafi, haramun ne a musulunci tana bayyana surarta,
idan wani abu yasameta fa? Idan surarta ya burge wani da baida niyya mai kyau yay
mata fiyade fa? Kinyi wanan tunanin? Ki hanata rashin kunya, sanan kidinga sata
tana salla akan lokaci, aduk lokacin dasu Siddiqa zasuyi girki kidinga sasu dukansu
ba ita taje ta kwanta ba suje suyi girkin tare, gyaran gida tare, wanki tare, su
dinga all house chores tare, yarinyar nan babu abinda ta iya kinga hakan bai daceba
kin gane nufina yanzu?" yay maganan yana shafa kumatun ta yanadan murmushi,
gyadamai kai tayi itama tana murmushi tace "hakane zan gyara i promise you dan
zinare na zakaga chanji" dan dariya yayi yace "ina sonki sabida kina daukan
gaskiya, am sorry namiki ihu gaban yaranmu kinji, kiyakuri I was angry then ne yar
Zinariya ta" girgixa mai kai tayi tace "bakomi yawuce" motsi dasuka ji yasa suka
waiga Rahima ce tafito sanye da wani dogon pink hijabin ta da dadduma a hannu
idanun nan sunyi jajir fuskarta duk ruwan alwala, daure fuska Abba yayi yace
"shimfida dadduman kihau kiyi sallan kigama kizo" wasu sababbin hawayen dasuka
zubomata ta share tana kallon Abban tace "dan Allah Abba karka dakeni kaji dan
Allah, please Abba na" wani bakin kallon dayamata batasan lokacin data shimfida
dadduma da guduba tahau kai ta kabbarta salla, ganin bamata da natsuwa yasa Abba
yace "ki natsu kiyi sallan nan da kyau" kallon Mummy dake gefenshi yayi duktai wani
irin kala tana kallon Rahima dake salla, hannu yasa yajuyo da fuskarta ta kallai
dan murmushi yamata yasan ta damune yace "kawomin abinci naci, kiramini yarana
sufito muci tare, dazaran naci zanyi wanka natafi study room yau zanyi kusan rabin
dare achan akwai wani case danake aiki akai" gyadamai kai Mummy tayi ta shiga tai
ciki dan kiran yaran shikuma Abba yamaida hankalinshi kan sallan da Rahiman keyi
ganin tanayi komi da kyau yasa yadan sauke ajiyan zuciya ya shiga yimata addu'an
shiriya da chanza wa a ranshi.



Fitowan su Siddiqa yasa yajuya yana kallonsu kitchen duk sukayi harda Mummy suka
shiga fito da kulolin abinci da tray, bajewa sukayi akasan babban falon Mummy
tafara serving Abban su kafin ta zubama yaran, sallame sallan Rahima tayi ta
jingina da kujera tana kallonsu duktai kalan tausayi, taba Abba Mummy tayi tace
"dan Allah kayakuri Abban su aikin tubako Auta bazaki karaba ko?" gyadama Mummy kai
tayi tana share hawaye tana turo baki, murmushi Mummy tayi ta kalli Abba tace
"kagani bazata karaba, oya bama Abban ki hakuri" ahankali cikin muryan kuka tana
kallon Abban tace "kayakuri Abba bazan karaba" murmushi Mummy tayi tana washe
hakora tana kallon fuskan Abban daya daure batare dayace mata komiba tace "yauwa
Auta na dena kuka Abban ki yahakura, bama yayyin naki hakuri suma" kallonsu tayi
kaman yanda suke kallonta hawaye ne yazubo daga idanunta ta share sannan tace
"kuyakuri" murmushi Siddiqa tayi tace "yawuce" murmushi Mummy tayi tace "yauwa oya
zo wajena" kaman jira take da sauri ta tashi tazo tafada jikin Mummy tana rera kuka
ahankali, Abba bai kara cewa komiba yacigaba dacin abincin shi yanajinsu yanda
Mummy ke lallashinta, saida yagama sanan yatashi yafita daga dakin motarshi yaje
yabude baya wani babban leda yadauko na Teems Pestry shop gabaki daya bacin ran da
Rahima tasa shi yasa yama manta da tsaraban daya sayo musu sanan yadawo daki, Mummy
yabamawa sanan yay corridor dan zuwa wanka ganin ana gab da kiran magrib, ice
creams ne aciki Mummy tabude, murmushi tayi taciro biyu ta mikama Rahima dake
jikinta tace "iyye kinga ice cream dinku jekisaka a freezer yay kankara kaman
yafara narkewa anjima sai kidauko kisha" ahankali tasa hannu ta amsa ta tashi tai
wajen fridge sanan Mummy ta cicciro daya daya ta mikama sauran yaran duk karba
sukayi basu cemata komiba dan inda sabo sun saba kome Abba yakawo na Rahima double
ne nasu dai dai, sawa a freezer tayi tadawo zama tai kusa da Mummy tai lamo akan
hannunta, ahankali Mummy tace "nazuba miki rice kici" girgiza ma Mummy kai tayi
tana yatsine fuska ko kadan batason cin abinci, abinci ma baya mata taste abaki
yanzu, shiru Mummy tayi tana kallonta sanan tace "ankira magrib yi saikije dakina
ki jirani zanje wajen Abban ku" gyadamata kai tayi ta tashi ahankali tai dakin
Mummy duktai wani irin yaushi.


****
[6/3, 9:40 AM] Marsy😘: 💫 _*BIN ABINDA ZUCIYA KESO*_💫


_CHASING THE HEART CRAVINGS_
Doesn't favour you always💔



✍️ M Shakur
5️⃣6️⃣ 5️⃣ & 6️⃣



Wani babban bedroom ne hadadden da everthing looks absolutely neat dakin sai
kamshin turaren wutan yan maiduguri dakin yake. Mata biyu ne sunci gayu sosai
wearing wani material iri daya da aka musu irin gown dinan da ake kira da dinner
gown mai ruwan gold sun daura head black shima sunyi kyau kowacce na sanye da
makeup akan fuskarta. Tsaye suke kan wata magidanciyar mata dake zaune kan kujeran
gaban makeken hadadden mirror kwalliyan dake dakin, daya daga cikinsu namata daurin
kallabi, murmushi matar tayi tana kallon matan biyun ta madubi yanda suka dage
dauri sukemata, daya daga cikinsu ne dake left side din matar tace "Ummi kinyi kyau
wlh sosai" murmushi matar da aka kira da Ummi tayi cikin natsassiyar calm voice
dinta irin na kamilallun manyan mata tace "nagode Nabila" karasa daurin dayan tayi
ta kalli madubin tana kallon fuskan Ummi ta mirror tace "yauwa angama Ummi"
murmushi tamata tace "angaida Yusra sarkin iya daura kallabi" dariya Yusra tayi
cikeda farin ciki compliment from Ummi kaman kyautan kudi ne dan Ummi bata fiye
surutu ba ko kadan, tashi daga kan kujeran Ummi tayi ta kalli kanta a madubi ba
karamin kyau tayiba wani mahaukacin lace tasa mai bala'in tsada mai ruwan gold
dakeda tiny zanen flower na Black, tasaka wani sarkan zinare daya dace da shape din
wuyanta da warwaron shi a right wrist dinta, ta daura fine agogo mai kyau a left
wrist dinta, purse dinta tadauka Black tazura takalmi na vinci irin mara takurawan
nan mai dadin tafiya tadauko wani hadadden mayafin ta yafa tadaga kai ta kalli
babban agogon bangon dakin cikeda dan masifa tace "me suke bata lokaci haka ba 9
za'a faraba this is past nine shine har yanzu basu fitoba, bari naje na tattaro su
su fito mutafi" tai hanyar kofa harzata fita saita juyo ta kalli matan guda biyu
tace "Nabila kun tabbatar kun fadama Nani komi banson jikokina suyi kuka, makesure
you set everything and tell the Nani all she needs to know" gyadamata kai sukayi
atare, Nabila tace "to Ummi, ba zasuyi kuka ba matar ta iya kulada su sosai, yanzun
nanma na dubosu har sunyi bacci kuma basa tashi cikin dare in sukai bacci sai gab
da asuba dinan" gyadamusu kai tayi batare datace komiba tafice, fita daga flat
dinta tayi tai wani flat dake bangaren wanda tafito daga ciki, shiga tayi bayan tai
sallama babu kowa a falon hakan yasa tai bedroom kai tsaye tun kafin ta shiga
takejin hayaniya, muryoyin maza suna surutu, bude kofa tayi ta shiga da sauri, tsit
sukayi kaman basu ke uban surutu ba da akejin hayaniyar su har falo, maza hudu ne
adakin, uku ne atsaye duk suna sanye da Black suit da bakaken cover shoe sunyi
masifan kyau da covers kaman wanda zasuje dai wani babban occasion, sai dayan dake
zaune kan gado yana sanye da wani green wando dakeda layi jaa tagefe kafarshi
sanye da farin safa sai jikinshi sanye da singlet. Agogon hannunta ta kalla kafin
ta kallesu duka one after the other tace a"hiranku kawai kuke tayi daman ba
shiryashi kukeyi kuda kuka cemin zakuzo tayashi shiri, kunsan karfe nawa? Oya
kuwuce kufita kuje falo matan ku najiranku kufito dasu kuwuce mota gamunan zuwa" ta
matsa daga jikin kofan ta nuna musu kofa alamun suzo su fita, sadaf sadaf sukazo
suka fice one by one har dukansu ukun suka fita sanan ta maida kofar tarufe tayo
inda dayan yake zaune yana kallonta murmushi shimfide kan fuskarshi, karasowa gaban
gadon tayi tasa yatsa ta dungure mai kai tareda zubamai harara tace "biyema
kannenka kayi kunata surutu instead of kashirya gashi lokaci yayi" murmushi yayi
batare dayace komiba hakan yasa tasake watsamai harara taja ledan dake gefenshi
wanda rigan sojoji ne keciki, hannu tasa ta zaro rigan tana balle maballin tace
"oya stand up" tashi yayi ahankali dogone sosai dan yamafi mahaifiyar tashi tsawo,
murdadde ne bana wasaba, ga wasu shati shatin six packs dayafito ta white singlet
din dake jikinshi, baki ne shi very dark, yanada wani irin bright white idanu da
gashin ido sosai bakake gasu dogaye yanada cikan gira gawani siririn hancin shi
dogo dayakara ma fuskar nashi kyau, bottum lips dinshi is so so pinkish sai upper
lips dinkuma baki hakan yabama bakin nashi wani irin alluring kyau baida gemu ko
daya hakama saje baidashi kodan sabida anhana sojoji ajiyewane saisa oho. Yanada
cikan jiki dan ko kadan he is not skinny one element dayasa aka dauke shi a soja
shine tsayin shi dake karamai kyau koyana cikin mutum dubu zaka ganeshi sabida
cikan haibanshi da kwarjini.
Ahankali yamika hannushi ya zura cikin hannun rigan kaman yanda Ummi tabashi sanan
yamika dayan hannun yasaka yana kallon fuskanta yanda take rufemai boturan rigan,
Murya chan kasa yace "Ummi yaushe zaki dena treating dina kaman baby wai?" batare
data kalleshi ba tana sakanmai boturin tace "inka girma"


Dan turo baki yayi kaman zaiyi kuka yay exclaiming. "Ummi!" irin shine yaro dinan,
murmushi tayi batare datacemai komiba har saida takarasa saka boturan rigan sanan
tadago kanta ta kallai yanda yay da fuska yasa tadanyi murmushi taja hancin shi
tace "inhar namiji baiyi aureba is always considered as yaro wanda bai girma ba
bakaga yanda nake baka kaida Mu'az special attention ba why because bakuda mai kula
daku, ni idan katambayeni wani zubin gani nake su Muhammad da Nuru sun girmeka dan
sunyi auren su harda y'ay'a" tana karashe maganan tawuce abinta, wani clean
takalmin sojojin shi dake kan shoe rag tadauko mai tana kallonshi yanda yadan bata
rai tace "sa takalmin muje" tsugunnawa yayi yasanya takalman ahankali tareda kulle
igiyoyin sanan yatashi yay gaban mirror shi yana takun nan daidai irin tafiyan maza
dinan yaje yadau hadaddun turarukan shi ya fesa, sanan yadau wani black beret na
sojoji yasaka ya gyara tama fuskarshi bala'in kyau, Ummi na tsaye sai kallonshi
take tana murmushi juyowa yayi hakan yasa tai murmushi tace "har angama yaron
kirki?" "Ummi!" yakara exclaiming sunan nata sabida baiso Ummi nakiranshi yaro,
dariya Ummi tayi tace "to nadena sojana, mutafi" atare suka jera suka fice daga
flat din nashi, ganin sauran har sun shiga mota already yasa suma suka shiga dayan
motan kirar jeep, jeep din dayake ciki dagashi sai Ummi sun zaune abaya sai wani
saurayi da shima ke sanye da suit baki kaman sauran mazan baikaishi girma ba amma
sunyi kama yaja motar yana tuki yana tauna cingum. "yarda cingum dinan tunda kaiba
mace bane Mu'az" Ummi tafada anatse kaman yanda tasaba magana, turo baki yaron
datakira da Mu'az yayi yacire cingum din ya manna kan glass din motar yace "Ummi me
cingum dina yayi? yau promotion night din Yayan mu amma am not still allowed to
have fun, oh am tired Allah kaimu gobe nakoma wana school nabar muku gidan" bata
kara kulashi ba dan rigiman Mu'az daban ce cikin yaranta, kodan yaga baida kani ne
shine auta oho, tunda dai yacire shikenan aje ahaka. Hankalin shi nakan tuki yace
"Yayan mu, Yayan mu" dagokai sojan yayi ya kallai yace "wat is it Mu'az, u are
driving u need to be focus" kaman zaiyi kuka yace "ni dama nasani danabar Ya
Muhammad ya tukoku this car is so boring duk kunyi shiru kuma nima sainai shiru,
kullum kuyita shiru shiru kaida Ummi magana namuku wuya I don't know why, and
magana is fun u know kasan mezan fadama ne" girgixa kai sojan yayi irin whatever
dinan yacigaba da amsa sakonnin da aketa turomai na fatan alhairi da
congratulations ta waya, agaban tangamemen checking point din Sani Abacha Barrack
dake Asokoro Mu'az yay slowing down dan akwai motoci dayawa dake gabansu da ake
dubawa kafin abarsu su shiga ciki, har aka kawo kansu, saukar da glass din motar
kasa Mu'az yayi harda na baya ya kunna wutar motar hakan yasa motar tai haske wanda
suka gani zaune abayane yasa suka wani irin kame mai tareda saramai. "Sir" gyada
musu kai yayi yamusu alamu da hannu cewa su biyu ne da wanan motar data bayan su,
da sauri sukama Mu'az alamu da yatafi motarsu Ya Muhammad ma haka tabiyosu abaya,
agaban wani tangamemen Hall sukai parking inda aka tanada dan parking motoci sanan
suka fiffito daga motar, da sauri Ummi ta shiga gyaramai kwallan riganshi kafin tai
murmushi ta kalli sauran yaran nata tace "kumuje" Allah kadai yasan iya farin cikin
datake yi yau, Ummi da shi sai Mu'az ne agaba, sai sauran yaran nata maza biyu da
suma ke sanye da suit ko wanen su yarike hannun matar shi sunadan hira kasa kasa
gwanin ban sha'awa suna biyeda su abaya, Ya Muhammad matar shi Nabila, sai Ya Nura
dasuke cema Ya Nuru shine nabiyu agidan matarshi Nabila sai Ya Muhammad matarshi
Fadila sai Mu'az auta yanzu yana 400 level mechanical engineering a ABU Zaria.


Gaban Hall din kadai zai shaidamaka cewa koma menene na manya ne, wajen yasha ado
sojoji kota ina rikeda bindigogi, ga different families and friends na mutane
sunata shigowa tundaga gaban Hall din aka shimfida wani hadadden red carpet da aka
rubuta Nigeria is proud of you akai, shiga cikin Hall din sukayi looking compose
sai kallonsu ake.


Babban Hall ne da mutane ke cike makil aciki, sojoji, Family, friends, government
officials, and Media personalities.[6/3, 9:40 AM] Marsy😘: 💫 *_CHASING THE HEART
CRAVINGS_* 💫

_BIN ABINDA ZUCIYA KESO_
Doesn't favor you always💔




✍️ M Shakur

7️⃣8️⃣ 7️⃣ & 8️⃣




Anatse dukansu suke tafiya mutane sai kallonsu ake ana nunashi, ko kadan bai kalli
kowaba gabanshi kawai yake kallo harsuka karasa chan wani table dake gaba da akasa
name tag akan table din Maj. Gen Sameer Simran Sameer, table ne for almost 11
people, ahankali yasa hannu yajawoma Ummi dake gefenshi kujera yace "sit Ummi" zama
tayi tareda shafa kanshi tace "thank you dan Albarka na" zama yayi kafin sauran su
zazzauna suna kallon gaban Hall din inda lot of activities ke happening, daidai
lokacin wani MC dake sanye da kayan sojoji cikin harshen harshen turenci yace "can
we all stand for the national anthem" tashi tsaye dukansu sukayi, wasu sojoji da
different uniform da trumpet 🎺 a hannayen su sukai layi agaban Hall din kan stage
shiga busa trumpet din in national anthem tone ana raira national anthem kowa ya
kame atsaye hall din bakajin ko hayaniya daya har aka gama sanan aka fara matching,
different set of parade saida aka gama wani babban Field Marshal shine babban sojan
Nigeria gabaki daya ya shigo stage din tafi aka shiga mai kafin a tsagaita yafara
bayar da speech dinshi ta hanyar bayyana tsantsan farin cikin dayake ciki ayau
banda haka yanama kowa barka da zuwa, yakara da cewa yau sun taru anan ne ba dan
komi ba saidan karama some eloquent, magnificent and outstanding sojoji that put
their lives on the line dansu kare this our blessed nation Nigeria, today we
gathered here danmu karamusu girma badan komiba saidan yabama jarumta da kwazon su
dan Allah atafa musu.




Tafi aka shiga yi pa pa pa, Nabila ce ta matse hannun Ya Nura murya chan kasa ta
yanda su kadai zasuji kansu tace "Nooryluv" juyowa yayi yakalleta cikeda so yace
"yes Nooryluv wife" murmushi tamai tareda dan sakinmai harara tace "kadenamin haka
da idanu Ummi fa na nan" "tome ruwanta damu sonki yamaida danta haka ai" dariya
tayi tadan tsunguli hannunshi data rike hakan yasa dukansu sukai dariya chan kasa
atare, ahankali while staring at the stage yanda sojoji kekai komo sun bala'in
burgeta tace "baby wai mesa baka zama soja ba kaima?" wani irin juyamata idanu yayi
saikuma ya matso da bakinshi saitin kunnenta yace "banson soja saisa banyi ba,
bakiga Yayan muba karfi yamai yawa, kullum cikin motsa jiki yake but I can make a
deal for you" dan murmushi tayi looking excited tace "uu'hum" ahankali yace "wat
about nai inserting my little soja a womb dinki tonight?" da sauri ta janye
kunnenta jawota yayi da sauri yakara kai bakinshi saitin kunnenta yace "I promise
idan nafara unzipping that your tiny hole baby har safe wlh bazan barki ba sallan
asuba kawai zai dagani ina dawowa kuma zan cigaba, I will eat you to the extend
sainai making sure my sperm are well placed and sitted in your womb" fizge kunenta
tayi da sauri gabanta na faduwa, ganin yanda take zaro ido yasa yay murmushi da dan
karfi yace "is a deal tonight" da sauri takai bakinta kunnenshi kaman zatai kuka
tace "please baby kaga mubar maganan nibanyi accepting any deal ba wlh, beside our
gurl is just 10 month old she is too small namata kani ko kanwa" tana maganan ta
janye bakinta daga kunnenshi looking a bit sad, sa nashi bakin yayi akan kunenta
yace "common gurl dat is not a problem, princess wurin Ummi zamu kaita inkin haihu"
makemai kafada tayi tace "a'a niban yardaba banson gwaranni hakanan saitai 4yrs
zamu mata kani gaskiya" "wlh baki isaba, namiki kokarin for good 10month dinan I've
agreed namiki

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login