Showing 39001 words to 42000 words out of 197960 words

Chapter 14 - ABin Abinda Zuciya Keso

M SHAKUR   

25 Nov 2024

15022

taba musawa ba
amma bansan rashin jin yakaiga harta Tara abokanai na banza kuma maza harsu dorata
kan shaye shaye ba, bansa abin yakai hakaba, sonake kumata fada sosai da sosai"
Abba yay shiru yana kallon Rahima da kanta akasa, Chairman ne ya nisa yace "Rahima
ki daure ki rabu da iyayen ki lpy, nasan kowa baya tsallake kaddaran shi but
abokanen banza kaika suke baro su halaka maka rayuwa, ki rabu dasu baki babu su
daga yanzu kinji" gyadamai kai tayi ahankali Sameer na kallonta.




Ahankali Chairman yace "saura kai Lieutenant, mezaka fadama kanwar naka" dan nisawa
Sameer yayi ya gyara zama yace "In Islam Shaye Shaye is forbidden, na farko akwai
manufofin shari’ar musulunci guda biyar akwai ;
1- ‫ حفظ النفس‬kiyaye rai
Duk wanda yasha taba, yasha su shisha, codeine, tramadol da sauran su dakeda illa
akan lafiyan shi domin kwayoyine masu kashe rayuwan dan Adam, duk sun shige anan da
duk wani abu da mutum zai sha ya cutar da kansa. Sai na biyu
2- ‫ حفظ المال‬kiyaye dukiya
Duk wanda barnatar da kudi ta hanyar busa hayaki, ya kone kudinsa haramun ne, duk
wanda yay amfani da kudinsa ta wata hanya ta barna wanda wulakantar da kudin bazata
dawowa d mutum amfani ba haramun ne.


3- ‫ حفظ العقل‬kiyaye hankali
wanan shima yana daga cikin manufofin shari’ar musulunci, ba’a yarda mutum yasha
abinda zai gusar masa da hankali ba ya kasa banbancewa tsakanin maman sa da kanwar
sa, ko ya dinga ganin sama ta koma kasa da sauransu, wanda duk kayan shaye shayen
nan sunasa hakan kinga wanan haramun ne.

4- ‫ حفظ النسل‬kiyaye zuri’a ko
Dangantaka like ( wane Dan gidan wane ko jikan wane) wanan duk abun kiyayewa ne
cikin shari’ar musulunci, duk wanda yaje yay shaye shaye like shan giya ko sauran
kwayoyi da suke bugarwa yayin da hankalinsa ya pita daga jikinsa zai iya zagin duk
wanda ya gani yaci mutunci duk wanda ya ga dama yayi ma duk wanda yaso kazafi yace
wane dan zina ne ko wane ba Dan gidan wane bane, wanda hakan a shari’ar musulunci
zai jawo ayi masa bulala tunda yayi ma wani kazafi ba tare da gaskiya ba kuma duk
shaye shaye nasa hakan. Cikin ‫ سورة البقرة‬Allah yana cewa ‫ وال تلقوا بأيديكم إلى التهلكة‬kada ku
jefa kawunanku zuwa ga halaka wanda duk me busa hayaki yana cikin wanan layin dan
suna jefa kansu ga halaka ne, likitoci sun tabbatar suwa suna basusan iya adadin da
suke mutuwa duk shekaraba ta sanadin busa hayaki,
Allah mai girma yana cewa cikin;
) ‫سورة اإلسراء ( وال تبذر تبذيرا إن المبذرين كانوا إخوان الشياطين‬
Kada kayi Almubazzaranci, hakika masu almubazzaranci sun kasan ce yan uwa shaidanu
ne.
Allah mai girma cikin
‫ سورة النساء‬yana cewa ( ‫) وال تقتلوا أنفسكم‬
kada ku kashe kawunan ku, wanda duk yake busa hayaki yana kashe kansa ne a sannu
sannu.
Akwai hadith daga Annabi mai tsira da aminci yana cewa
( ‫)من شرب سما فقتل نفسه فهو يتحساه في نار جهنم خالد مخلدا فيها أبدا‬
Atakai ce hadisin yana nupin wanda yasha Summu ( Abinda zai kashe mutum like fiya
fiya ko crack yayan cociene) zai zama yana cikin wutar jahannama kuma yana me
dawwama, dawwamar da babu pita cikinta.
Akwai hadith d yake cewa ( ‫ ) الضرر وال ضرار‬ba’a yarda ka cuta ko a cuceka ba wanda
duk yake shaye shaye yana cutar da kansa hakuma mutanen da suke kusa dashi ta
hanyar busa musu hayaki da sauransu wanan duk haramun ne a shari’ar musulunci,
akwai hadith da Annabi yake cewa "duk wani abu maisa maye giyane sanan duk wani abu
maisa maye haramun ne. So mesa zakizo kiyi going against your religion and its
teaching kan dadin da is not everlasting eh?.💫 *_BIN ABINDA ZUCIYA KESO_*💫



_CHASING THE HEART CRAVINGS_
Doesn't favor you always 💔



✍️ M Shakur




2️⃣4️⃣
4️⃣
2️⃣ 2️⃣4️⃣



Wani irin matse kafa Mummy tayi akan kujeran tana kiran sunan Allah aranta they way
Sameer ke magana daidai anatse babu wani alamun wasa ayanayin maganan shi na
masifan burgeta, sauke idanunta tayi akan kirjinshi daya cika rigan jikinshi famm
kaman zai barka yana magana kirjin na motsi up and down kafin tasauke idanunta kan
cinyanshi da yanda ya ijiye kafafunshi akasa dakeda clean white nails ya ware kafan
ya zauna kaman cikakken namiji, harde kafafuwanta Mummy tayi tana picturing how he
would look without clothes, daga gani Sameer is huge sabida how tall he is, and how
full he is an gallant, dama ga soja da training ance sojoji saidai kai matar su
kagaji badai suba suna iya kwana kan mace, tuzuru irin Sameer dinan yakama mace wai
wai wai, sai azzakarin ya kusan bulloma mutum ta baki dan bazai barta ta hutaba
ance dama tuzurayen nan suka kama mace bakanta, dan tashi tayi kadan tasake komawa
ciki cikin kujera tana nannade kafafunta tana cigaba da kallon Sameer din dakema
Rahima magana.


Ahankali Rahima ta girgiza mai kai batare data kalleshi ba kanta akasa tana goge
hawaye dabayan hannunta, shiru Sameer yayi kafin cikin kwantaccen murya yace
"promise you will Change kikoma ga Allah for the sake of your parent" gyadamai kai
tayi ahankali tace "I promise" wani irin murmushi Abba yayi yanajin wani mahaukacin
Sameer aranshi arayuwa duk idan yaga mutumin daya hada ilimin both boko da
islamiyya sonshi yake but Sameer ya hada more sef, boko, islamiyya, ga tunani,
hankali and super smart. Ahankali Abba yace "Alhamdulillah, thank you so much
Sameer, thank you Chairman, Allah ya saka muku da alkhairi" agogo Chairman ya kalla
ganin after 10 yasa ya kalli Sameer yace "Lieutenant I think we should get going
ko" kafin ma Sameer ya amsa Mummy tace "haba dan Allah tun yanzu, kanafa tareda
soja, ga Sameer nan kakkarfa dashi he can take down 100 sojas ko karfe dayan darene
zaku iya tafiya ba matsala please karku tafi yanzu kasa baki Abban su" tai maganan
tana kallon Abba adan shagwabe, kallon Sameer da Chairman Abba yayi yace "gaskiya
kudan bari sai anjima kaman yanda wifey requested" cikin barkwanci Chairman yace
"kaga uwargidan nawa sai flashing takemini" duk akahau dariya banda Sameer dayadan
juyo ya kalli Rahima kanta akasa tana wasa dawani single chain dake hannunta, wani
iri da jikinta yamata yasa ahankali tadago kanta hada ido sukayi da Sameer din
dauke kai tayi tareda hararan gefe, maida kanshi yayi kan hiran su Abba, tun Rahima
na sauraron su har bacci yay awon gaba da ita ta jingina kanta jikin kujera tana
bacci.


Wuraren shadaya Chairman yamike hakan yasa Sameer yamike yace "bari kaga
Lieutenant, naga alama idan bamuyi da gaskeba Chief Judge da Madam rikemu zasuyi
anan saida muji ana kiran sallan asuba saida safenku" tashi Abba yayi sai lokacin
ya lura da Rahima dake baccin ta yace "kaga shirme irin na yarinyar nan anan tahau
bacci" ya kalli Mummy yace "tadata tawuce daki ta kwanta" taba kafadarta Mummy tayi
tareda kiran sunanta. "Auta, Auta" bude ido tayi ahankali ta kalli Mummy, corridor
Mummy tanuna mata tace "tashi kije ki kwanta" makema Mummy kafada tayi cikin
magagin bacci kaman zatai kuka tace "Mummy muje tare ni" dan kallonta Sameer
dayakai bakin kofa zai fita yayi, Mummy tadan saci kallonshi tace "wuce to ki tafi
ganinan zuwa kinji Autana, baki nayi sallama da bakin Abban ku wuce kitafi" juyawa
tayi ahankali tai hanyar Corridor girgixa kai Abba yayi yace "Rahima, Rahima
rigimanta ayarana daban ne" dariya Chairman yayi yace "wlh haka duk autanni sukeyi,
saima kaga Aisha na, wai wanan karshe ce" dariya Mummy tayi tace "ai gwara wanan
ita yarinya ce, dubifa Rahima da girmanta inban kwanta da ita tayi bacci ba
bazatayi ba" dariya sukahau yi, Chairman yaciro kudi dabaisan iya yawan su ba ya
ijiye akan kujera yace "gashinan abama Y'ay'anmu, agaishe mana dasu insun tashi"
"laaaaa harda dawaini ya haka, to mun gode Allah amfana Chairman da Lieut,
Lieutttt" takira sunan Sameer daga xaunen datake dan bazata iya tashiba cus she is
super wet, juyowa Sameer yayi ya kalleta yace "na'am Mama" cikin wani iri siga irin
na wasa tace "kai Lieut dududu nawa nabaka dazaka dinga Mama sama da kasa, inama
laifin Anty" kallon dataga Abba yamata da Chairman yasa ta fashe da dariya tace "I
mean inama laifin ammm Anty kasanfa mata basuson tsufa koba hakaba Abban su"
tadanyi murmushi trying to waske maganan datayi, sakin fuska daga Abba har Chairman
sukayi tace "to saida safen ku mun gode muma sai munzo" Sameer baice mata komiba
yawuce yafita Chairman da Abba biye dashi, da sauri ta tashi daga kan kujeran
datake ta kalli kan kujeran ya jike kaman tai fitsari thank God kujeran ledane
yanzun nan iska zai hurashi ya bushe, da sauri tai ciki tabude dakinta ta shiga
bayi ta fada tai wanka agurguje tafito daure da towel Rahima tagani akan gado, ko
kadan bataso Abban su yadaneta yau hakan yasa ta kashe wuta ta kwanta kusada Rahima
tareda daukan filo daya ta rungume tadau daya ta saka a tsakanin kafafuwanta tana
tunanin Sameer ahaka bacci yay awon gaba da ita.


Bayan 3days.
Wani irin mugun tsaro da kulawa Abba yasama Rahima, baya barinta zaman daki kullum
suna tare, yana koyamata karatun Al Qur'ani, dazaran su Siddiqa kuma sun dawo daga
makaranta yasata su shiga kitchen tare, bama tasamu time ta zauna tareda Mummy,
bama tada karfin yima su Siddiqa tsiwa, tarame sosai, daurewa tayi sabida Abba bata
nunamai yanda takeji, she is damn craving jitake kaman zata mutu, kaman zata
haukace amma tarasa yanda zatayi da rayuwanta gashi har dare tana tareda Abba, tun
ranan nan Abba yahana ta kwana adakin Mummy yamaida ita dakin su Siddiqa, yanzu
anan take kwana karfi da yaji dan ya lura babu wani soyayya mai karfi tsakanin su,
su karan kansu sun lura da kyar take bacci, cikin dare saita tashi ta shiga bayi ta
watsa ruwa sama da sau goma saikace mai aljanu suk kasa tambayan ta dan sunsan
sunayi zasu sha rashin kunya, and all this while tsaf Abba ke karanta ta.
Tsakar gida Abba yafito sabida falo dayasa Rahima ta gyara, zama yayi kan wani
plastic chair yaciro wayarshi number Sameer yakira, ringing daya zuwa biyu Sameer
yadaga cikin girmamawa yace "good afternoon Sir" murmushi Abba yayi duk inyaji
muryan Sameer saiyaji inama danshi ne yanason yaron, cikeda natsuwa Abba yace "ya
aiki son" "Alhamdulillah Abba" Sameer ya kirashi da Abba jin yasake kiranshi da Son
for the second time, dan shiru Abba yayi kafin ahankali yace "ahhhhmm Sameer I need
a favour from you" da sauri Sameer yace "me kakeso Abba?" ahankali Dady yace "inaso
kazo please and give Rahima more counseling, naga yanda ranan ta natsu taji maganan
ka and it work, today is the fourth day tun bayan abin nan haryau bata karashan
komiba cus tana kan idona ne 247 sabida ina bata kulawa da attention na mussamman,
she really don't look good, nasan I can take her to counselling centre but banson
nayi hakan ne Sameer, I see you kaman wani babban dana, kaman babban wansu Siddiqa,
I know I might be asking much but please help me help and save my innocent girl
life kaji your words might be more powerful in her mind than mind, pl....." kafin
yakarasa cewa please Sameer yace "please Abba karka rokeni, I will do that for you,
in sha Allah duk inna taso daga aiki daga yau zan dinga zuwa and talk to her for
like an hour saina tafi, karka damu Abba" cikin wani irin yanayi na so Abba yace
"Allah yamaka albarka Sameer, nagode Son" murmushi Sameer yayi yace "sainazo, sorry
her phone na tare damu tun ranan, will also bring it for her, sai anjima Dad"
ahankali Abba yace "sai anjima Sameer".



Wuraren 8 Bayan Sallan isha'i Sameer ya iso gidan yana sanye dawani yadi na voyal
Ash yamai kyau sosai, da kanshi Abba yafito ya shigo dashi cikin farin ciki, Study
shi Abba yakaishi dan yanaso Rahima tasaki jiki ta saurari maganan shi takuma amsa
tambayoyin shi should incase zai mata, inhar tana dakinsu yasan bata saki jiki tai
magana ba, baban study room ne da shelves ne zagaye a bangon da littafai yacika su
dam, sai table da desk, da desktop kekai saikuma wani dogon kujeran cushion mai 3
seater lumtsetse, kan kujeran Abba yanunamai yace "zauna lieutenant bari naje na
kirata, bama tasan zakazo ba, nakawo ku nanne sabida inaso koda tanada wata tambaya
tama and ta amsa naka tambayar comfortably without the fear of zamu iya jinta ko
wani kagane" gyadamai kai Sameer yayi yace "nagane Abba" "bari na aikota, nagode
Sameer" Abba yay maganan yana fita daga study room din yay flat dinsu, kofa yabude
ya shiga Rahima dasu Siddiqa da Mummy ne zaune afalon suna kallo tana makale da
Mummy, tana sanye dawani half gown din kanti kaman yar yarinya maroon daya mata
shegen kyau dan yawanci irin kayan Mummy kesai mata, kallon Rahiman Abba yayi yace
"jeki dauko Hijabin ki kizo nan" ya kalli Mummy yace "tashi ki hadamata kayan
kwalama dazata kaima bako a tray" da sauri cikeda mamaki Mummy tace "bako? Wani
bako kuma Rahima tayi? Y'ata batada saurayi" cikin kosawa Abba yace "ba saurayi
bane Lieutenant Sameer ne tashi kihado" da sauri Mummy ta tashi daga kan kujeran,
cikeda mamaki tace "Lieutenant Sameer Abban su? Ina yake to? Mesa bai shigoba"
cikeda fada Abba yace "jeki dauko mana I will tell you everything inkin kwantar da
hankalinki anjima bakiga akwai yara anan ba, jeki hado mata please yana study room"
wucewa kitchen Mummy tayi tunani fal aranta, me Abba yakira lieutenant yama Rahima?
Why is he here? Hado komi tayi a tray dambun nama da cucumber drink dasuke dashi
tafito lokacin Rahima itama tafito sanye da hijabin ta mai hula milk color, Hulan
ma yadan mata yawa dan hijabin na komawa baya, hijabin da rigan jikin nata tsawon
su daya duk awurin guiwa suka tsaya mata, karasowa wurin Abba tayi tace "gani Abba"
karban tray din yayi daga hannun Mummy yabata karba tayi tana kallonshi yace
"kikaima bakon dake study room dina sanan ki zauna, nakirashi yamiki magana ne
kinji saiya baki izinin kitafi sanan zaki taho" gyadama Abba kai tayi yace "yauwa
good gurl, now go" wucewa tayi tafito tareda zura White slippers dinta tana tafiya
ahankali yanda tarike tray din yasa kana ganin riganta ta both side ahaka take
tafiya ahankali har study room din Abban, knocking kofan tayi tarike tray din da
hannu daya ta bude kofan ahankali ta shigo tareda maida kofan tarufe tana kallon
fuskan Sameer din jitayi duk ranta yabaci, duk idan ta kallai saita tuna yanda
yazuba mata ruwa akai, ahankali takarasa gabanshi yana binta da kallo tundaga kafa
harkai ta jawo stool din gefen kujera ta ijiye tray akai sanan ta tashi tana goge
hannunta batare data kalleshi ba tana kallon hannun tace "Abba na yace nazo zakamin
magana gani" binta yay da kallo batare daya cemata uppan ba, kana ganinta kaga
stupid shagwababbiyar marajin yarinya, jin shiru baice mata komiba yasa ta dago
kanta ta kallai hada ido sukayi faduwa gabanta yayi sosai, da yatsa yanuna mata
kujeran gaban table din Abba alamun ta zauna, ahankali takarasa ta zauna taja
hijabinta danya rufemata guiwa.




Da kafa ta murza baki cikin fushi takosa yamata maganan dazai mata tatafi abinta,
glass cup yadauka data kawo yadau juice din jikin jug din yazuba kadan a cup
yadauka yakai bakinshi yana kallonta, dagokai tayi ta kallai hada ido sukayi hakan
yasa ta dauke kai da sauri tace "ni bacci nakeji kayi sauri kamin maganan" cigaba
da shan juice dinshi yayi harya shanye dan wanda yazuba ya ijiye cup din kan tray
yaciro wayarshi ya shiga daddannawa, ganin har lokacin shiru bai cemata komiba yasa
ta kumbura sosai kaman ta tashi tarufe shi da duka dan rainin wayau kawai, almost
20min baice mata komiba hakan yasa ta tashi fuuuu tai kofa tasa hannu zata bude
tafita. "dawo ki zauna a inda kike" yafada ko alamun wasa babu akan fuskarshi da
sauri ta juyo ta kallai har lokacin kanshi nakan wayan dayake dannawa, batare daya
kalleta ba yace "I said ki koma ki zauna inda kike ba ki tsaya kallona ba" a
kumbure ta juya a zuciyan ta tace "maye kawai har yasan ina kallonshi" zama tayi
ahankali tana shafa fuskarta, yakai almost 10min sanan ya ijiye wayan agefe yadago
kanshi ya kalleta, babu ko alamun murmushi akan fuskarshi yace "inhar kina inda
kike you must learn to behave properly, banson rashin kunya banson raini da kallon
banza, I don't play with kids so ki kama kanki" ji tayi jikinta na rawa sabida
ayanda yamata maganan amma ta daure bata nunamai ba, ta shiga wasa da yatsun ta,
kai tsaye yace "mesa kike shaye shaye?" shiru tayi kaman bataji shiba hakan yasa
yace "I need answer" duk idan yay magana sai gabanta yafadi, cikin wani yanayi tace
"nima ban saniba, zuciyana keso saisa" kallonta yayi for a while sanan yace "dole
ne saikinbi abinda zuciyan ki keso?" kallonshi tayi kafin ta girgiza mai kai
ahankali, yanda tayi yasa yadan rage harshness din muryan shi yace "are you missing
something?" gyadamai kai tayi ahankali, hakan yasa yace "what are you missing?"
girgixa mai kai tayi hawaye sun cika idanunta, dan shiru yayi yana kallonta,
sassauta murya yayi yace "talk to me" cikin wani irin murya datai rauni sosai tace
"I hate wat I miss" shiru yayi yana kallonta dan her statement are a lil bit
confusing, she is missing something and she hates what she is missing, shiru yayi
yana kallonta ganin yanda take sosa idanunta dasuka cika da hawaye sosai, Murya
chan kasa calmly yace "what are you missing Rahima?" fashewa tayi da kuka sosai
kaman tambayan take jira tafashemai da kuka, ko kyafta ido bayayi kallonta yake,
sake maimaita tambayan yayi yace "what are you missing Rahima?" murya chan kasa
tana goge hawaye tace "My Mum" da sauri Sameer yace "your Mum? But you just left
her inside I think" girgixa mai kai tayi ahankali tace "ba itaba my mother" tana
fadin haka ta fashe da kuka sosai tace "she hates me sosai and I hate her too, she
is a bad person, bata chanchanci zama uwata ba, wicked woman, I hate her kaman
yanda itama ta tsaneni, kowa baya sona, su Ya Siddiqa, Ya Zeena da Ya Luba, da Abba
duk basa sona, everybody hates me, the only person that love me is my Mummy, ita
kadai kesona aduniyan nan, she is my everything, my happiness, kwanciyan hankalina,
my best friend, ni am tired of everything, I feel like dying, nagaji am so sad, so
sad" tafashe da kuka ta daura kanta kan gwiwanta tana shesheka.💫 *_BIN ABINDA
ZUCIYA KESO_*💫



_CHASING THE HEART CRAVINGS_
Doesn't favor you always 💔
✍️ M Shakur




2️⃣5️⃣
5️⃣
2️⃣

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login