Showing 120001 words to 123000 words out of 197960 words
tace
"just stay put koki ganni da wuri ko akasin hakan, karki fadama kowa da zuwana, oya
bye" murmushi tayi tace "okay bye Mummy na I love you sosai Mummy na mai sona" tabe
baki Mummy tayi tace "bye my Auta, the apple of my eyes" sanan ta katse wayan.
Murmushi Rahima tayi ranta fess kaman anmata bushara da gidan aljanna tai deleting
number Mummy daga wayan da call log din, bude kofan bayin kadan tayi ganin babu
kowa adakin yasa tafito da saurinta ta ijiye takoma kan gadon tafada gadon cikeda
murna ta kwanta yanda gadon yay kara yasa princess tabude idanu atsorace, fashewa
da kuka tayi hakan yasa Rahima ta tsorata hannunta tasa tai patting bayanta cikeda
lallashi tace "shiiii yakuri natasheki? Sorry" inaaa princess bamatasan hakuri ake
bataba, da sauri Rahima ta tashi zaune cikeda tsoro yanda yarinyan ke tsala uban
kuka saikace dukanta tayi, zamewa dan kwalinta yayi yafadi akan katifa, atsorace
tasa hannu tadauki Princess cikin yar siriruwan muryanta tace "menene, sorry baby
kinji, don't cry?" yarinyar ko kadan bamatasan anamata magana ba sai tattaba nonon
Rahima take da hannu tanajan rigan tana daura kanta akan saman rigan daidai wajen
nonon ta tana tsala ihu ita dole abata nono, rawa jikinta ya shigayi tama rasa
mezatayima yarinyar yanda takejan gaban riganta da hannu daya tana kakkama nononta
tasaman riga yasa kaman zatai kuka tace "yakuri kinji please" jin anbude kofa yasa
tadago kai arude Sameer ne tagani yana sanye da kayanshi na dazu idanunshi sundan
yi ja alamun bacci yayi kokuma daga bacci yatashi ya shigo dakin yana kallonta da
princess kaman yanda take kallonshi, maida kofan yayi yakaraso cikin dakin yayi
gaban gadon yace "why is she crying?" ahankali tasauke kanta ta kalli princess din
tace "nima bansani ba yanzu ta tashi daga bacci shine taketa kuka kaga mamanta
zatace nina daketa kuma wlh banmata komiba amma sai ihu takeyi" murmushi yayi jin
maganan ta yadan duka yana kallon fuskan Princess din dake mugun ihu tana daura
bakinta saman rigan Rahima daidai wajen boobs dinta sanan tana taba saman nonon ta
daya leko ta saman riga da hannu tana kuka, hannunshi yasa ahankali yakama hannunta
datake taba saman nononta dashi yaja hannun baya da sauri Rahima ta kallai shima
dago kanshi yayi ya kalli kwayar idonta, sanan ya kalli princess din tareda sa
hannenshi biyu yadauke ta yadagata sama yace "Hey princess stop touching what
belongs to Uncle am I clear" saukar da kanta ahankali Rahima tayi kasa jin abinda
yace taji wani irin kunya hannunta tamika ta dauko gyalenta dake bayanta ta yafa ta
jan gaban riganta sama danya rufemata boobs, jijjigata Sameer yayi kafin yadagata
sama washemai baki tayi saikuma ta kyalkyace da dariya sosai dan tana bala'in son
Sameer, dariyan dataji da Rahima taji tanayi yasa tadago kanta ta kalleta, hada ido
sukayi da Sameer daya wai go shima danya kalleta, dan murmushi yayi yace "inkika
haihu zanga yanda zakiyi raino, can't wait" yajuya zai fita zai bude kofa kenan
Nabila tabude murmushi tayi tace "tanata muku ihu Ya Sameer ina bayine, oya come
here princess" tamikama princess hannu da sauri tazo sanan tamusu sallama tajuya
tafita, maida kofan yayi yarufe yadawo.
[05/07, 19:36] Aishat Muhammad: 73
Ciki ya haryazo wajen inda take zaune tana fama dajan riganta sama yarufe nata
kirji, ahankali yazauna kusada ita har jikinshi na gogan nata chak da sauri tamike
tsaye dan hakanan taji ta tsani yamazo kusada ita yau Mummy takara tunamata
abubuwan dayamata, hannunta yakama da sauri yarike, batare datajuyo ba kotai magana
ba ta shiga kokarin fizge hannunta ta shiga yi hakan yasa ya jawota baya da sauri
batare daya saketa ba yadaura kan kafafunshi ya matseta ganin tana kokarin fizge
kanta yadaura kanshi kan wuyarta tareda jinginar da fuskanshi kan gefen fuskarta,
Murya chan kasa yace "fushi kike dani?" yay maganan ahankali kaman bashiba shi
kanshi baisan mesa yawani damu da yarinyar yanzu ba, shiru Rahima tamai bata
tankashi ba yanda yasata ajikinshi yawani matse jitayi kaman yasata akaya ganin
batada karfin dazata kwace kanta yasa tahakura da kiciniyar ta saukar da ajiyan
zuciya tareda lumshe ido tana kokarin hana kanta numfashi sabida mayen kamshin shi
daya gama mamaye mata jiki, shiru sukayi dagashi har ita suna sauraron yanda suka
sauke ajiyan zuciya kusan atare, sosai yake kallon fuskanta ganin kaman ma batason
yana tabatane ko batason kallonshi ne oho, murya chan kasa kaman mai rada irin
muryan nan dayake ratsa zuciyan mace yace "sorry about what Ummi na did to you,
Ummi is angry with me saisa kikaga tai miki haka, but I promise she's the sweetest
Mum dabaki taba tunani ba, and I promise she will come around just give her some
time, sorry Booby girl" yakara she maganan dawata irin yar gajeren murya mai dadi
yana kallon fuskanta yadan saki murmushi, ganin kaman bataji meyace ba tamaki bude
ido yasa yasakin mata light kiss akan white kumamtun ta yana kallon yanda gashin
gaban kanta yawani kwanta yay wave kaman ta shafa gel, cikin wata irin shaukin
murya yace "mesa kin iya komi u are very smart and very intelligent but kin kasa
banbance tsakanin tsakuwa da aya, bakisan mai sonki ba bakisan mara sonki ba?"
kaman bazatai magana ba saikuma ahankali tace "Mummy na ita kadai kesona, tafi kowa
sona aduniyan nan, kuma......kuma....aikaine baka...sona" tai maganan tana bude
idanunta, shiru yayi dan baisan mesaba yanda tacemai bayasonta saitaji he felt bad,
matse hannunshi yayi a cikinta sanan yay cuddling nata more shima ya lumshe
idanunshi ahankali yace "you are just like a little star da someone is trying to
push it to the sun so that u can get burnt mutane dasuka kasa kowa should witness
how you get burnt, a dinga nunaki anacewa ku kalle ku kalla, I on the other hand
came to the sky daidai ana gabda karasawa dake to the sun, and I drag you as aimuka
tafi planet moon naboyeki, in bani sonki zan miki......." bude kofa da akayi
taredayin sallama yasa duk suka dago kansu suka kalli kofan, Asiya ce ta shigo
yanda tagansu yasa tajuya da sauri tabasu baya tana kokarin danne kukan dake zuwan
mata tace "sorry Ya Sameer, dama, daman Anty Nabila ne tace angama abinci kufito
falo muci" da sauri Rahima dake kule da ita tace "to anji, kuma ki kulle mana kofan
mu malama" rufe kofan da sauri Asiya tayi batare data kara kallonsu ba tajuya da
gudu ta tafi.
Dan juyoda Rahima tayi cikeda mamaki ya kalli fuskarta yace "why did you talk to
Asiya like that" cikeda tsiwa tace "ai ita tafara tacemin wai this is what you get
for Marrying wanda baison ki, sanan wai Allah sa Ummi tacemaka kasakeni, wlh dazu
dan ina kukane dazaina faffalla mata mari batasanni bane" tai kwafa tsayawa Sameer
yayi yana kallonta he so much finding adorable ganin yanda take masifa, murmushi
yayi yaja hancinta yace "keda bakida karfine zaki iya dukan Asiya" kallonshi tayi
saikuma ta dauke kai tace "takara tagani, angayamata nima son yayan nata nake
koyauma murabu ko a saman gashin idanuna" ganin dai yau masifa takeji yasa yay
cupping face nata, da sauri ta kallai ahankali yace "nidake har abada" fizge
fuskarta tayi tajuya batare datace mai komiba dagata yayi yatada ta tsaye shima
yamike tsaye, gyalenta yadauka dake kan gado ya yafa mata tareda lullubeta yace
"lemme cover my territory" dauke kai tayi aranta tace "dan iska babba dashi mayen
nono kaman wani jariri" hannunta yarike yace "lets go" fita sukayi daga dakin sukai
falo inda all his siblings ke zaune sunacin abinci ganin Sameer yafito rikeda
hannun Rahima yasa sukafara wanan yataba wanan suna nunamai Ya Sameer da idanu, duk
yana kallonta yanda suke murmushi ciki ciki har suka karaso palor suka zauna
murmushi sukayi, Fadila takawo musu abincin su duk akai shiru aka shiga cin abinci.
Basubar gidan ba sai bayan sallan isha'i shima koda sukaje yima Ummi sallama kada
Rahima tayi wanan karan batai kukaba sai tabe baki datayi aranta tace "nima nakusan
barin muku gidan, gobe goben nanma to be precise" su Noor suka hadamai akwatunan ta
tass a motarshi some a boot wasu kuma a bayan motan.
Harsuka karasa gida batacemai uppan ba, parking yayi suka fito yabude musu kofa
suka shiga, afalo tabarshi yana kulle kofa tai sama abinta, binta da kallo yayi
sosai yaga chanji tattare da ita yau, masifa da rigima yga tanaji sosai bai kawo
komi aranshi ba sai mood swings ance menstruation nasaka mood swings saisa bawaniji
wani iri ba yakarasa kulle kofan dama wutan falon akashe yake already hakan yasa
yay sama shima.
Dakinta ta shiga ta tube, bayi ta shiga tana mamaki ganin pad dinta ko one single
drop of blood babu, to period dinta yakoma 3days ne yanzu, ta tambayi kanta wanka
dai tayi ta yanke shawaran inhar ta tashi da safe taga babu any blood zatai wanka
abinta, dan Siddiqa tafada mata yin wanka da wuri yanada kyau, inkai ignorance
karkiyi da wuri duk sallolin bakayiba daga lokacin da jinin yadauke suna kanka
saika biya fitowa tayi daure da towel tadauko wata yar doguwan riga na bacci mai
kama da sweater dan sanyi sanyi taji tanaji takoma kan gado ta kwanta ahankali ta
rufa da bargo tareda kankame filo tana tunanin gobe nefa, murmushi tayi ita kadai
ahankali tace "Allah yakawo ki lpy Mummy na, Ameen" tasake sakin murmushi tana
tunane tunane yanda zasuyi itada Mummy ahaka bacci yay awon gaba da ita.
Yau yadan makara sabida kwana dayayi da ciwon kai, wuraren 5:30 na safiya yatashi
agurguje ya shiga bayi yay wanka dan kullum kafin yafita asubahi saiyay wanka shi
kawai mutum ne da yanaso duk lokacin dazai gaida Allah ya zamto ya tsaftace kanshi
yana kamshi sosai fitowa yayi ya shirya cikin wata brown jallabiya ya feshe kanshi
da turare sanan yafito daga dakin yana kallon kofar dakin Rahima hakanan yasami
kanshi dayin hanyar dakin bude kofan yayi ahankali tareda yin yar gajeran sallama,
to his first ever greatest surprise Rahima yagani zaune kan dadduma tana salla
bamata idar ba, wani irin bala'in burgeshi tayi to the extend sai yaji kaman yaje
yamata kyautan kudi, wani murmushi yasaki yajuya da sauri yafice jin ana sallame
salla sai farin ciki yake ganin Rahima na salla da kanta, baisan cewa kasa bacci
tayiba tana fargaban zuwan Mummy, ganin still babu ko digin period yasa taje tai
wanka abinta tahau kan dadduma da kanta tana salla ko Allah yabasu nasaran escaping
daga gidan mugun nan.
Wuraren tun seven Sameer ya shigo gidan ahankali yake tafiya sabida ji yayi ciwon
kan nashi yay tsanani, a fridge din dinning ya tsaya yabude farm fresh yogurt
yadauko yama kasa shiga kitchen yadauki cup yawuce sama, ahankali ya ijiye farm
fresh yogurt din akan center table din falon saman ya kwanta kan dogon kujeran
wajen yana dan lumshe ido, dawuya yake ciwo but duk in zaiyi ciwo na mugun
jijjigashi, jin kan na masifan sarawak yasa yatashi yana huci tareda dan girgiza
kan kaman trying yarage ciwon kan cikeda dauriya, yamika hannunshi yadauko farm
fresh din yabude yadan jijjiga yakafa abaki yasha sosai sanan ya ijiye yasake
kwanciya, ko minti uku baidauka ba wani bacci yasake yin awon gaba dashi.
Misalin 7:40 Mummy ta iso gidan kasan cewa Abba yayi tafiya jiya zuwa kaduna dudda
yau zaidawo yabata daman fitowa daga gidan dawuri, motoci biyune nata agaba sai
wani abayan nata dayay parking a baki bakin layin, har kofan gidan Mummy tayi tana
addu'a Allah yasa Sameer baicema sojojin shi kar asake barinta ta shigo gidanshi ba
dan dats the only thing datasan can ruin her plan today, yau tazone a mugun shirye,
parking motar tayi tafito tana sanye dawata doguwan rigan atampa brown, taci gold a
kunne da abin hannu tadan yafa wani mayafi, hannunta rikeda wata hadaddiyar jaka
na gucci original, knocking tayi wearing a smile, da sauri daga daga cikin sojojin
shi yabude kofan yafito kallo daya yama Mummy yagane ta yace "you madam, what are
you doing here again?" cikin dan murmushi Mummy tace "I come to see my son in law
and my daughter do you have a problem with that or did my son in law say you guys
shouldn't let me in?" da sauri Sojan yace "no, he didn't say anything like that,
but I always makesure I handle anything that can make sir loose his temper cus he
has angry issues ma, our work here is to ensure security and to make sure no harm
come to you, so with all due respect Ma kindly go back to where you are coming
from" da sauri Mummy tace "are you for real?" saikuma ta hade fuska tace "I and
Sameer are family we can no longer have issues in peace again? Because I and my son
in law had an issue d last time I was here is that a good respect to stop me from
going inside my children house, my friend will you get out of the way kosaina zuba
maka mari" Mummy ta daure fuska, ayanda Mummy tayi dole tacikama ido hakan yasa ya
matsa mata gefe ahankali tareda bude mata kofa, shiga ciki tayi tana kokarin ciro
wayanta daga jaka kaman wacce ake kira sanna ta ciro tacigaba da tafiya tana
dannawa tai dialing wata number ana dauka tace "get ready am in, any moment from
now zanturo waje har zuwa main road inda kuke, get ready ku dauketa the first thing
dazaku farayi is kukaita wani waje all the 4 of you should rape her sanan ku
tattara ta kuje kuyar chan wata uwa duniyan am I clear" amsata sukayi ta katse
wayan tana dan kallon gefen ta sanan tawuce takarasa tabude kofar falon su ahankali
batai sallama ba sanan ta shiga ta maida kofan tarufe, tana kalle kallen falon,
ganin babu kowa yasa ta shiga hawa stairs ahankali ko sahun tafiyanta bakaji tana
hayowa saman ta hango Sameer kwance kan kujeran falon saman yana bacci sosai dan
yay nisa acikin baccin, mugun faduwa gabanta yayi ahankali tai kneeling down gudun
karya bude ido yaganta ta shiga rarrafawa har zuwa kofar dakin Rahima awani irin
hankali tabude kofan daga tsugunne batare data bari kofar tai karaba, Rahima dake
zaune kan gado rikeda cup datahado tea tanasha tabude idanu ganin Mummy atsugunne
da sauri Mummy tasa yatsanta kan lips alamun tai shiru sanan ta shigo ta maida
kofan tarufe.
Ajiye tea da gudu Rahima tayi ta taso tawani irin rungume ta cikin magana irin tasu
masu gulma tace "oyoyo Mummy na" dagota Mummy tayi cikin magana kaman yanda Rahima
tayi tace "lafiya naga Sameer na bacci anan falon sama?" ahankali Rahima tace "nima
bansani ba nafita hada tea naga yana bacci ko motsin fitowa ta baiji ba kuma ware
hakafa baima dawo daga jogging ba hala baida lpy ne" da sauri Mummy tace "naga
alama" tai maganan tana kallon kayan Rahima cikeda siyasa tace "laaaa baki hada
kayanki ba" da sauri Rahima tace "bari nahada yanzun nan Mummy na" kama hannunta
Mummy tayi tace "a'a barshi zan hada miki, zokiga na aikeki zuciyana tashi take
kaman zanyi amai kinsan har yanzu bangama warkewa ba, naga wani tsoho mai saida
goro dazan shigo layin ku ta wuraren gefen Junction karkashin wata bishiya zokije
ki sayomin kafin kidawo nagama" adan tsorace Rahima tace "to Mummy inya tashi fa
yakama mu?" ahankali Mummy tace "ke baki tabajin labarin yanda masu Hiv ke bacci ba
in suna ciwo, kaman matattu haka suke trust me har kije ki dawo yaron nan baima
bude idoba I sauri ki sayo ki kawomin" tai maganan tana daukan hijabin Rahima data
gani kan gado tana samata akan dan doguwan rigan baccin datagani ajikinta da baikai
kasaba, sanan taciro kudi daga jaka 200 tamika mata tace "sayomin na duka" karba
tayi tana zura takalmi sanan tadago kai ta kalli Mummy data bita da kallo ganin tai
wani shegen kyau kaman mai sabon ciki, Rahima ta washe mata baki tace "Mummy to
kifara hada kayan ina dawowa mutafi" da sauri Mummy ta ijiye handbag dinta tai
wurin kayan tace "wuce kitafi kiyi ahankali karmu tadashi" gyadama Mummy kai tayi
tana wani irin murmushin murna tabude kofa ahankali tafita tana kallon Sameer ganin
ko motsi baiyiba, without making any noise ta sauka kasa tabude kofa tafita
compound tana murmushi tai Gate, daya daga cikin sojojin ne yace "where are you
going Ma" cikeda tsiwa tace "I want to buy something for my Mum" sanin cewa Sameer
nacikin gidan tafito and babu anything suspicious ko anything atattare da ita yasa
suka budemata kofa tafice abinta tai hanyar Junction dinsu tana hango tsoho mai
goron kam da Mummy ta aikata wajenshi murna fall ranta.
Gardawa ne a motan guda uku, bakaken gaske suna sanye da bakaken gilasai a
idanunsu, daya daga cikinsu dake zaune a mazaunin direba ne hannunshi rikeda wani
hoto na Rahima tana rike da flower ya kalla, sanan yanuna Rahima dake tahowa yace
"get ready guys our meat is on move, get set once she reaches the target we take
her in" duk zabura sukayi suka natsu suna kallon Rahima dake tafiya ahankali yan
mitsi mitsin kafafunta awaje dan hijabin data saka baikai mata har kasaba tana
tafiya looking so charming kaman ka saceta sabida yanda nude hijab din mai hula
yamata kyau tai yar karaman ta aciki, harta karasa wajen tsohon mai saida goro shi
kadai a karkashin bishiya gayar redio a gefenshi ya kunna yana saurare, yana ganin
Rahima data danyi sallama yace "me za'a baki y'ata?"
Direban ne yace "meat is on the target, let's move guys" suka bude mota suka fito
da saurinsu sukayo wajen Rahima.
Mikamai dari biyun tayi tace "abani goro na duka, masu kyau marasa ciwo na mamana
ne" dariya tsohon yayi yace "iyye y'ata naji da Maman ta to Allah yayi albarka, duk
yaran dake kula da iyayenshi baya tabewa karki chanza wanan halin naki kinji"
gyadamai kai Rahima tareda sakin murmushi, tsohon yace "to bari azamo ma Mama masu
kyau" yadau farar leda yashiga zabo goro masu kyau yana jefawa cikin ledan harya
saka mata na 200 yadau kwara biyu yajefa mata gyara sanan yadago kai zai mikamata
chak ya tsaya yana kallon gardawan dayagani tsaye bayan Rahima yama kasa magana dan
kana ganinsu kasan ba lafiya, ganin inda yake kallo yasa da sauri Rahima ta waiga
bayanta, maza Gardawa yagani guda uku sanye da bakaken kaya da bakin glass a dab da
ita, da sauri tadan matsa baya tace "kukuma lpy sai kace aljanu waya turoku?" daya
daga cikinsu ne ya fizgo hijabinta ta taho luuu zata fadi da sauri tsohon yace
"innalillahi wa innailaihi raji'un kai ina zaku kaita" kifamai mari daya daga
cikinsu yayi yace "ko tari kasakeyi saina aikama Allah kai" yafadi babu alamun
imani tareda shi da sauri tsohon yakama bakinshi yay shiru yatashi yabi bayan
sauran dasuka ja Rahima.
Daidai wajen mota sukakai zasu bude Rahima ta kurma uban ihu. "kidnappers jama'a"
da sauri daya daga cikinsu yabude kofa zasu tura ciki, daddage wa tayi ta cije
hannun wanda yarike mata hijabi kaman zata yage fatarshi da mugun sauri ya saketa,
juyowa tayi tana kallonsu kirjinta na bugawa tace "uban wa ya turo ku kun sanni
ne?" yowa kanta daya yayi zai chapke wani irin tsugunna wa tayi tabi ta oc duka
ukun sanan ta tashi duk suka juyo ta kwasa da mugun gudu tana ihu, biyu suka bita
yayinda daya ya shiga cikin mota