Showing 180001 words to 183000 words out of 197960 words
Abu ta, kinga motana chan a chan baya nai parking
inaso naga ko zaki neman koko zaki shige mota kitafiyan kine" murmushi tayi tareda
washemai baki, ledan snacks din hannunshi yamika mata dana drinks yace "I know you
must be hungry by now ko" gyadamai kai tayi yace "I got snacks for you" inda normal
normal ne bata taba karban abu daga hannun strangers wayanda bata sansu ba amman na
Abba she couldn't say no ta karba ahankali, bayan motan yabude mata yace "shiga ki
zauna kici to" shiga tayi kaman yanda ya umurceta ta mata gefe tace "to kaima ka
shigo" girgiza matakai yayi yace "I have to go back to the office inada ayyuka"
wani iri taji, Murya chan kasa yace "sorry" gyadamai kai tayi tace "amman gobe
zakazo?" kallonta yayi yace "da yaushe kikeso nazo?" murmushi tamai tace "morning
and afternoon" murmushi yamata yace "okay I will, now eat your snacks u are hungry"
gyadamai kai tayi tabude jakan taciro bugger takai bakinta ta gutsura lumshe ido
tayi tace "uhmmm yummy" ta kalleshi tace "dadi wlh sosai yafi na wanda Abu ke
siyomin dadi, kaga ko inason burger sosai" yanda take santi dukta bata bakinta da
ketchup yasa yay murmushi kawai ya kalli direban yace "mallam tafi da ita gida,
bye" yadaga mata hannu, tsayar dacin burger tayi kaman zatai kuka ta kallai hakanan
kawai bataso su rabu, jan motan direba yay taki cemai bye bye sai hawaye dayaga ta
share, duk sai yaji badadi motarshi yakoma yatada yawuce office.
Washe gari har Momma saida tai mamakin yanda ta shirya school dawuri 7:30 yamata
agaban school dinsu take shiga duk motan dayazo wucewa saita bishi da kallo, karfe
8 daidai Abba yay parking motarshi agaban makarantar dayake ranan Friday ne saibai
saka suit ba yasanya wata farar shadda haddada da yay jumper da ita, tana ganin
motarshi taruga da gudu wajen motar ta tsaya ta wajen glass din tana murmushi tana
kallonshi ganin yamata kyau sosai sai kamshi yake tace "good morning Current
Affairs Man" murmushi yayi sosai yana kallon hakoranta dasuke nan farare yace
"Baby, how was your night" ashagwabe tace "kagani banyi bacci da daddare ba jiya"
da sauri yace "subhallahi why?" ashagwabe tace "ba inata tunanin kaba nakosa gari
yawaye kazo" tafadi maganan da zuciya daya, tsayawa yayi yay shiru yana kallonta
ahankali yace "nima inata tunanin ki banyi wani barcin kirki ba" murmushi tamai ba
tace komiba, ahankali yana kallon fuskarta yace "gobe ba school bazan ganki ba"
makemai kafada tayi hawaye nataruwa a idanunta, shiru yayi yana kallonta sharrr
hawaye ya zubo, agogon hannunshi ya kalla yaga 8 yayi sanan ya kalleta yace "stop
crying" share hawayen tayi tana kallonshi hannu yadaga mata yace "bye wuce kitafi
aji kinji" gyadamai kai tayi tafara tafiya tajuyo tana satan kallonshi har lokacin
motarshi na pake agaban school din saida ta shiga sanan yatada motar yatafi office,
bayin office dinshi ya shiga yadauro alwala yazo yay salla raka'a biyu yay du'aul
istikhar kan Safa danta mugun kwanta mai arai, yanemi zafin Abba kafin yatashi
yacigaba da aikace aikace.
Dudda wani irin wutan son Safa nacin zuciyanshi sama da da haka yadaure ma kanshi
saida yadauki sati biyu sanan abin yaci karfinshi shine kawai ya shirya zaije har
gidansu yanemi aurenta wajen iyayen ta, ranan wata Asabar ya shirya yaci gayu sosai
yaja mota har zuwa gidansu akofar gidansu yay parking sanan yafadi ma gateman dinsu
yana sallama da Alhaji, ba'a wani jimaba mahaifin Safa yafito, ganin babban mutum
ne yasa ya shigo dashi yakaishi har zuwa falon baki, kai tsaye Abba yay introducing
kanshi sanan yagabatar mai da dalilin zuwanshi, Abu mutum ne mai saukin kai, dudda
yaga Abba babba ne kuma ya sanar dashi cewan yanada mata daya da yara uku dan a
lokacin ba'a riga an haifi Luba ba saiyace mai shi bazai iyama yarshi auren dole ba
sufara daidaitawa tukun inhar tana sonshi shi bazai hana yarshi auren wanda takeso
ba, sanan yake sanar dashi Safa ma bata da lpy satinsu daya a asibiti sai jiya aka
sallamosu, kwalama Safan kira yayi.
Ahankali tabudo kofan tana sanye da wata doguwar rigan atampa blue, kanta babu dan
kwali sai parking gashin datayi dawani pink ribon tarame sosai amma tayi mugun kyau
kaman ka saceta, chak ta tsaya ganin Abba zaune kusada Baban ta tama kasa magana,
dagokai Abba yayi ahankali yazuba mata idanu, yanda tayi ya tabbatar ma da Abu cewa
sunsan juna hakan yasa yatashi yace "ga Safa nan" sanan ya kalli Safa data kasa
koda motsi yace "Safa kinyi bako" sanan yawuce yabi ta gefen Safan yafita daga
dakin, ahankali Abba yace "Babyn Abu yaudai naga Abu" yafadi cikeda barkwanci,
fashewa da kuka sosai tayi tazo dagudu batai wata wataba tafada jikinshi tafashe da
kuka sosai, kasa tabata yayi sanan yakasa hanata kukan jiyake kaman this is the
first time yake soyayya, ahankali cikin wata irin sassanyar murya yace "I love you
Baby, zaki auren?" gyadamai kai tayi cikin kuka sosai batare data dago kanta daga
jikinshi ba sunkai almost 5min ahaka sanan yadagata daga jikinshi yasa hannunshi ya
share mata hawayen datakeyi, kafin ahankali cikeda so yace "meke damunki? Kin rame
sosai?" kaman wata yar yarinya cikeda shagwaban dake kara kashe Abba tace "banganka
ba, sanan cikina nata ciwo saisa" jiyayi kaman ya rungume ta yabata hakuri yace
"sorry kinji, nakawo miki wani abu nabaki?" gyadamai kai tayi da sauri tana
murmushi, hannunshi yatura a aljihu sanan yaciro wasu hair clips masu bala'in kyau
mai shape din butterfly yamika mata, soft hand dinta tasaka cikin nashi ta karba
tana murmushi tana kallon abun tana shafawa sun bala'in mata kyau, tadago kai ta
kalleshi ganin ita yake kallo kaman baitaba ganintaba yasa tamikamai tareda mikamai
kanta tace "I love it samin" karba yayi yamaka la mata akai aiko tai kyau sosai,
murmushi tayi sanan ta zauna a gefenshi, ahankali yakira sunan ta "Safa" kallonshi
tayi dan zata iya cewa this is the first time yake kiran real name dinta, Murya
chan kasa yace "you are way too young and beautiful, banson na shiga hakkin ki,
zaki iya auren mai mata da tara uku?" yay maganan ahankali sanan yace "I have a
wife sunanta Maryam, I have 2 children, Siddiqa sai wacce ake shayarwa yanzu
sunanta Zeena she's a year 9 month yanzu, zaki iya aurena?" yay maganan sounding so
weak dan he's so afraid of her answer baiso yaji no dan ayanda yakejin sonta bazai
iya accepting ba, ga mamakin shi sai yaga ta gyadamai kai hakan yasa da sauri yace
"zaki auren?" gyadamai kai tayi tace "yes, nikai nakeso ai meruwana ni da matarka"
ayanda tai maganan kishi karara ya bayyana a fuskarta hakan yasa Abba yay murmushi
sosai baice mata komiba nan suka cigaba da hiransu.
Wata irin soyayya ne ya kullu tsakaninsu da har iyayen ta mamaki suke yarinya kaman
Abba yamata asiri bala'in son Abba take ga shegen kishi, duk sakan kiran Abba take
har dare da kyar ya fahimtar da ita akan tadena kira da daddare yanatare da Maryam,
fadi mata hakan dayayi tahau fada dashi taki kulashi koya kirata bata dauka, ko
yazo bazata fitoba har zuwa ranan bikin su bata bari ya ganta ba, ranan da daddare
aka kaita gidan ta nan cikin gida bangaren ta daban babu abinda babu ciki, yan uwa
da abokan arziki suka kwana da ita anmata gyara harda na fitan hankali, sai washe
garine kowa ya watse kuka kaman zata shide, da daddare Abba ya shigo bangaren dudda
suna fada bai hanata binshi ba daya kama hannunta yay flat din Mummy da itaba, ko
kallonta Mummy batayiba itama haka Safan haka yagama musu wa'azi yama Mummy sallama
yadauki Safa suka koma flat dinta, alwala yasa tayi sukai salla sanan yace tazo
suci kaza taki tahau kan gado ta zauna, tasowa yayi ahankali yazauna kusada ita
cikin so da kauna yace "wai har yanzu fushin ake dani Baby? Nabada hakuri, nayi
text nakira duk a banza so kike hawan jini yakamani?" Abba yay maganan ahankali
ganin taki kulashi yasa yakama hannunta yace "bari kiga namiki waka" tashi yayi
daga kan gadon yana kallon komi na dakin kafin idanunshi su sauka kan hair brush
dake gaban mirror ya dauka yarike as 🎤 sanan yakafa abaki kaman wani dan saurayi
yahau rawa yace "aciki Safa I tell you, kyame bolo how are you? Kyame bolo how do
you do? Kabi kecali ojalo, Oh My Darling I love! Oh my Darling I love you" wani
irin murmushi Safa tayi tana kallonshi bata taba sanin Abba ya iya wakan indiya ba
ga muryanshi shegen dadi kaman na dan saurayi kuma yana rawa sosai kaman wani Jack,
tashi tayi ta cire gyalen kanta ta ijiye tana murmushi tana kallonshi tace "boli
choriyaaaa mela sangina, haina hogaya boli chorina, laidunhiya laidununcha laidunan
huyaaaa lacha lacha, turururu, oh lacha lacha, hohowowow hoho lalala la la la la,
dan mijinaaaa ina sonka, zotahooo nahakura, zo mosayi, zo tahonan, zo taho nawaaaaa
lacha lacha, ho lacha lacha, lacha hoooo'ooo" tamikama Abba hannu daya tsaya chak
yana kallonta yanaji kaman yahadiyeta yahuta ma abinda yakeji na sonta sukahau rawa
tare tana kyalkyace dariya kaman ba itane ke fushi sosai ba kafin tasakeshi tawani
irin fada jikinshi ta rungume shi tsam tsam, rungumeta back yayi very tight, ya
yarda brush din hannunshi akasa sunkai kusan 10min ahaka sanan yadago kanta
ahankali yana kallon fuskarta kaman yanda take kallon nashi sanan yasauke bakinshi
kan nata ya shiga kissing dinta, sosai Safa keson Abba kaman zata cinyeshi abunku
da yaran yan gayu wayayyu fess ta shiga maidamai da martani, daga baya Abba
yadagata yamaida su kan gado, biyemishi tayi tsaf sabida yanda takejin dadi saida
taji yana shirin saduwa da ita tashiga kuka tana kokarin kwace kanta Abba nan yace
baisan metake fadiba ya haukace mata bai bartaba saida ya maidata matarshi saiyake
gani baitabajin mata irin taba, washe gari da kyar ya lallabo ta.
Haka suka cigaba da rayuwa yanda yakeji da Safa saika rantse asiri tamai nanko
tsantsan sone, akwai randa Mummy tazo ta daketa ranan ne rana na farko da Abba
yanuna ma Mummy bacin ranshi ya kadata gidansu tsabagen tashin hankalin data shiga
yasa tai barin karamin cikin datake dauke dashi aka kira aka fadamai yazo yabiya
kudin asibiti da komi sanan ya mayar da ita gida, yanda Abba yake son Safa itama
haka take sonshi ahaka hartazo ta dauki ciki tare itada Mummy sukai rainon ciki,
Mummy tafara haihuwan Luba, sai bayan kaman wata biyar itama ta haifo Rahima
lokacin tanada shekaru ishirin a duniya, daganan bata sake ciki ba sai soyewa
dasuke da Abba dan mugun dadin shi takeji, tana riding Abba bana wasaba, Abba
baisan dadin sex ba sai akanta, bayajin irin dadin nan ajikin Mummy saisa nan da
nan yana shiga yakawo kuma jijiyoyin shi basa mikewa da kyau inhar kanta ne dan
bata haukatashi, kawai yin sx din yake kar ace bai bata hakkin ta ba amma baijin
dadin taryya da ita.
Alokacin da Safa ta rabu dashi yakusan zarewa, ko kwanciya yayi ita yake gani, yazo
bayajin dadin komi aduniya he's so stress yaji kawai he's tired of life, he was so
depressed and yay affecting nashi badly yazo he couldn't function as a man, da
farko ma baya iya having sex saida tamai magana sanan ya yazo yanayi da kyar,
saikuma yau daya sata a idanu yaji komi nashi ya tsaya chak soyayyan ta yadawo mai
sabuwa fil arai......
[20/07, 12:36] Aishat Muhammad: 97
Abincin akaci aka gama tatas sanan akai clearing falon tsaf sanan a kadawo aka
zazzzauna, Baffa yay gyaran murya yace "Alhamdulillah, just look at how our family
yay girma, look at all of us here today" yay murmushi yace "muna mika godiya mu ga
Allah madaukakin sarki, sanan muna addu'a Allah yakara hada kawunan mu, Allah
yakare tsare mu daga kowace irin kalan shairi, sanan ina kara jadadda muku cewan
kome kukagani yana faruwa aduniyan nan kaddara ne daga madaukakin sarki, fatanmu
Allah yabamu juriyan yarda da kaddara, sanan Allah ya sadamu da kaddarorin alkhairi
ya nisanta mu daga na shairi Ameen summa Ameen, sanan Allah yamuku albarka gabaki
daya dudda Alhaji na sanar dani yau bikin yarmu bai rage nan da wata daya da yan
Kwanaki ba" yay maganan yana satan kallon Siddiqa yace "muna rokon Allah dayabamu
tsawon rai muga wanan rana cikin koshin lpy" ahankali kowa yace Ameen, dan gyaran
Murya Abu yayi ya kalli Baffa cikeda respect yace "inada wata yar magana Alhaji" da
sauri Baffa yace "bismillahi" shiru yayi yana kallon Safa da kanta ke kasa tana
wasa da yatsunta sosai yake tausayi yarshi, anatse yace "har gobe har jibi nasan
cewa nine silan matsalolin daya faru tsakanin Safa da Alhaji Sambo dakuma yarsu
wacce take jikana, ina rokon ku da girman Allah akan kuyafeni dukanku sanan magana
tawuce, and ayau dinan am willing to make the right decision, I want to take a very
hot step, ni mahaifin Safa ne batun yauba nasan yadda y'ata ke bala'in son mijinta
ni shaidane tun tana yar yarinyar ta, sanan nasan yanda take mutuwar son yarta
sabida kalaman dana mata yasa ta hakura da all those danta faranta min rai saisa I
want to amend my mistakes, Alhaji Sambo" yakira Abba ahankali, anatse Abba ya amsa
shi yace "na'am Abu" ajiyan zuciya Abu yasauke yace "inhar kanason Safa har ila
yau, nabaka Safa akaro nabiyu Sambo, nan da ranan iti yau sai adaura aure akaita
dakinka" takbeer dakin yadauka. "Allahu Akbar" yaran sukadau tafi Luba ta rungume
Safa cikeda jin dadi tun tuni take addu'a Allah yasa Abba yakara aurenta, rungume
Luba back Safa tayi tadanyi murmushi kafin ahankali tadago kanta ta kalli Rahima,
wani irin mugun harara Rahima ta zubamata da sauri ta dauke kanta duk Sameer na
kallonsu, kasacewa komi Abba yayi but jiyayi kaman yazuba ruwa akasa ya shanye kasa
magana sai murmushi kawai dayayi hakan yasa su Baffa sukahau dariya irin ta manya
Ummi ma ta gimtse dariyan ta hakama Momma kai kana ganin abun kasan is so obvious
Abba na bala'in son Safa ne haka itama ke sonshi dudda sunki kula juna.
Ajiyan zuciya Baffa yasauke yace "ahhh Masha Allah, Alhamdulillah, wani Al amarin
yayi dadi, Allah yakaimu ranan itiyau lafiya Alhaji congratulations in advance"
Baffa yay maganan cikeda barkwanci duka yaran sukahau gimtse dariya, murmushi kawai
Abba yayi yana kasa cewa komi, ahankali Baffa yace "Rahima" dago kanta tayi ta
kalleshi yace "kinga Allah munamai laifuffuka manya manya masu girma sosai ya
yafemana inmun rokeshi, sai mu yan Adam ne za'a mana muce bazamu yafeba, nasan an
munana miki, nasan anmiki laifi Rahima but ki dauka komi kaddaran kice ahaka Allah
yakaddara cewa rayuwan ki zan kasance, just look at us now lokacin da Sameer
yazomana da batun auren ki duk bamuso ba amman dayake Allah ya kaddara kedin matar
shi ce sai muka yarda akayi dudda ranmu baiso ba ace kedin yarmu ce kinaganin yanda
Allah ke abu, Al amarin Allah akwai hikimomi daban daban aciki, nasan kin cutu kin
wahalu kiyakuri kiyafema mahaiffan ki muhada kanmu gabaki daya mu zama one, bamason
wata matsala kuma muna manya bazamu iya zuba ido muna kallon baki magana da
mahaifiyarki ko iyayen mahaifiyarki ba, kiyahakuri kiyakuri, kiyafe musu, Allah na
tare da masu yafiya kinji Rahima, kinyafe musu?" shiru tayi takasa magana sai
hawayen daya shiga zubo mata ahankali tajuyo ta kalli Ya Sameer dashima kallonta
yake, gyadamata kai yayi ahankali alamun tayafe musu hakan yasa tajuyo ta kalli
Baffa ahankali tace "nayafe musu" juyowa Baffa yayi ya kalli Safa da idanu yamata
alamu dataje wurin ta tasowa ahankali Safa tayi tazo gaban Rahima, kneeling tayi
ahankali sanan tamika hannunta dake rawa sosai tadaura kan hannun Rahima dake kan
fuskarta tana share hawaye, murya chan kasa tace "I am so so so sooo sorry Baby,
please forgive Mama Rahima, please forgive Mama, Rahi......" takasa magana sabida
yanda bakinta kerawa tafashe da kuka sosai ganin ko kallonta Rahima batayiba,
baki.
Da kyar ta iya tsagaita kukan cikin wata irin murya dazakaji nadama karara ta
bayyana a cikinta tasake kama hannayen Rahima tace "nai kuskure Rahima nai kuskure
but wlh all this while not a day goes by da bazan yi tunanin kiba, kullum dake nake
kwana dake nake tashi, ranan dakika cemin kina NDLEA wlh nakusan karaman hauka, I
didn't know wat to do I was so worried inata tunanin meya kaiki wajen, I've always
wanted to come and see you, hold you in my arms, kiss you, hug you ask for your
forgiveness but I was so scared, I was scared baby bansan tayaya zan tunkare kiba,
I can't look you in the eye, I can't look my baby in the eye dan nasan namata
laifi, but listen Rahima" tai maganan tanajan majina daya zubomata tsabagen kuka,
cikin wani irin voice mai karya zuciya tace "you are the most precious gift da
Allah yataba bani tunda nazo duniyan nan, you are so beautiful Rahima, I can't
believe I gave birth to this beautiful young lady, u are so pretty, I love you so
much Baby girl, Mama love you and will always love you" tai maganan tana kissing
hannayen Rahima, fizge hannunta Rahima tayi da karfi sabida komi nadawo mata sabo
ta mike tsaye da gudu tajuya zata fita daga dakin Safa tafashe da kuka sosai sosai
tama kasa magana tai nadama tai nadama tai nadama, chak Rahima ta tsaya awajen
kofan tama kasa fita tanajin saitin kukan Safan harcikin ranta kuma sautin kukan ta
yahanata sukuni, but ta tsaneta then why is she now feeling bad datake kukan nan,
why, mesa takasa fita, mesa, takai kusan 5min atsaye batare data juyoba tana
sauraron sautin kukan Safa sanan tajuyo ahankali ta kalleta, yanda Safa ke kuka
kaman zata shide gashi babu wanda yacemata ko uppan adakin kowa na falon yay shiru
kaman ruwa yacinyesu, she's crying her eyes out, wani irin jarababben son Rahima
take kaman me, she just want to hug her amma, she wants to hug yarta data bari tun
tana yarinya, she left Rahima tun kafin Rahima ta fara period, tun kafin tasan
wacece ita, tun kafin kanta tasan ciwon kanta, tun kafin tasan menene rayuwa,
sabida ita her daughter went through hell, she is such a bad mother she know she
deserve all the punishment dakenan in this world and she is willing to face them
kawai dai she can't accept rejection daga yarta, she needs her daughter now more
than ever wani irin kuka takeyi dayasa Rahima taji kaman something is pulling her
legs to her, ahankali take tafiya harta karasa wajen Safa data kife kanta kan
kafafuwanta tana kuka, tawani irin zube agabanta tai shiru tana kallonta hawaye na
in fuskarta, sanan tamika hannunta dake rawa sosai tadaura kan kafadarta cikin wata
irin slow murya tace "M..........Mmm.....Mamah!" wani irin dagowa Safa tayi da
sauri ta kalleta tace "Baby na" hawaye ne suka zubo daga idanun Rahima sosai
ahankali tace "why did you abandon me? Why Mamah? I've suffered, I went through
hell, dispite everything I still carry you to everywhere in my heart, akwai days
danike having sleepless night, when u left it took me good two years before I get
use to sleeping without you, before I get use to sleeping without your stories,
sleeping without holding your hands, it took me two years kafin nadena duk Inna
tashi bacci zan ganki sitting beside me