Showing 48001 words to 51000 words out of 197960 words
batai
irin shi ba ta kankame Mummy ashagwabe tace "kai Mummy na, inda kunefa kuma da
kunci mu muyita jin haushi, kai Mummy wayau ko" takara kyalkyace wa da dariya tana
chusa fuskarta kan kirjin Mummy kaman wata yarinya maishan nono tana dariya, juyawa
da Sauri Sameer yayi yadauke kanshi yawuce study room this is the first time yake
ganinta so happy like this, kwala mata kira Abba yayi ganin shirmen dasukeyi da
mamanta. "Rahima bazaki wuce kitafi ana jiranki ba" da sauri tasaki Mummy tai
hanyar study room dinta da gudu, hannu tasa tabude kofan da sauri ta shiga, hada
ido sukayi da Sameer din dake zaune kan kujera yadago kai yana kallonta, ahankali
tace "good morning" dauke kai yayi daga kallonta hakan yasa ta tabe baki tawuce ta
zauna kan kujeran gaban table din Abban tai shiru tana karkada kafafu.28.
Free page
Tana karkada kafafun ta dake sanye cikin sneakers, kafe kafafuwan nata yayi da ido
yanda right leg wrist dinta ke sanye dawani hadadden leg chain dayama tiny leg din
nata kyau kaman ka sace, batare daya kalli fuskarta ba yace "mesa kike saka leg
chain?" kallon kafafun nata tayi kafin tasaki murmushi tace "sabida ina sonsu ne,
sunada kyau" zai kara magana wayanshi yadau kara hakan yasa yaciro wayar daga
aljihu ya kalli screen din sanan yay picking yakara a kunnenshi batare dayay magana
ba but da alamu sauraron maganan dayan bangaren yakeyi, dan dago fuska Rahima tayi
ta kallai, kayan sojojin sunmai wani irin shegen kyau, bakin fatanshi na shining
yana daukan ido, pink lips dinshi ta kafe da idanu shi kadaine abu dan jajja jajja
a fuskarshi aranta tace wai mesa yawanci sojoji bakake ne, ahhh dark men are ugly,
dan fari zan aura inna tashi aure sunfi kyau, dago idanunshi yayi karaf suka hada
ido, dan zaro fararen eyes dinta tayi cikeda rashin gaskiya gabanta yawani irin
fadi, batare daya cire nashi idanun daga kanta ba yay magana yace "Alright ganinan
zuwa" zare wayan yayi daga kunnenshi yana kallonta, cikeda rashin wasa yace "why
are you looking at me?" dan turo baki tayi tana kallon nashi cike da rashin gaskiya
kafin tawani irin washemai baki ta kyalkyace da dariya tareda tashi da gudu tai
kofa, da sauri yakirata. "Rahima" juyowa tayi ta kallai tana kokarin bude kofa tana
murmushi, dan sakin fuska yayi kadan ganin yanda takemai murmushi yau she seems
very happy. "come" makemai kafada tayi tabude kofar da sauri tafita, tashi yayi
yafito batawani nisa da study room dinba yakirata. "Rahima" da sauri tajuyo sanin
su Abba na iya juyowa and Abba yana ganin yakirata bata amsaba fada zai mata, yaga
ana kiranta taki zuwa yasa ta juyo da sauri, alamu yamata da hannu datazo inda
yake, takowa tayi ahankali ta taho ta tsaya har gabanshi ta daure fuska, Mummy dake
buga basket ball sai satan kallon su zuciyata na bugawa bim bim bim.
Karasowa tayi har inda yake agaban dakin, kaman 5 feet tsakanin su ta tsaya yanda
yake kallonta yasa tadan juya ido tareda wani lankwasa kai tace "ni gani me kake
kirana?" shiru yayi yana kallonta, ahankali cikin low voice yace "ni kikema dariya?
Wats funny about me?" yafada babu wasa, dan juyowa tayi ta kallai kaman yanda shima
ke kallonta, wani irin murmushi ta sakinmai duka white kananun hakoranta suka
bayyana tace "su Mummy ne suka bani dariya ni ba kaiba, wai dan mu Team Dady
Manchester munci shine suke fushi sunata hararan na sabida ninaci ball din, kaga ko
na iya basketball tun a school Inna karbe ball din saina wurgashi cikin raga sanan
zasu sake iya rike ball din, sabida wai Ya Zeenatu tamin passing ball din aiko su
Mummy, da Ya Siddiqa da Ya Lubabatu suka biyoni da gudu, na daka wani high jump and
throw the ball sai cikin basket and it was a goal, shine suke fushi hahahahha"
takara kyalkyacewa da dariya tasa duka hannayenta kan bakinta tana rufe baki tana
dariyan harda hawaye, shiru yayi yana kallonta she looks so innocent, so cute while
laughing, yanzu dai wats funny acikin wanan labarin datake bashi tana dariya, this
is the first magana datamai batare daya tambayeta ba tana uban dariyan nan kaman
zararra, murmushi zaiyi amma yahana kanshi dan smirking yayi yasa hannunshi cikin
aljihun gaban riganshi yaciro wani dan karamin card ya mika mata, tsayar da dariyan
tayi ta kalli card din dayake mika mata tace "menene wanan?" ahankali yace "is my
card, just keep it with you, anytime dakike da any problem, ko u are sad or
anything my digits are there just give me call" daure fuska tayi tace "why will I
call you kaida baka ma mutane dariya, fuskan ka kini kini kaman wani mala'ikan
mutuwa Astagafurullah" wani irin kallonta yayi kaman mai shirin tuhuman ta yace
"kintaba ganin mala'ikan mutuwa ne?" girgixa mai kai tayi batare data kalli
fuskanshi ba tace "ai Mummy naji tana cewa basa dariya kuma baka dariya" dan shiru
yayi hakan yasa tajuyo ta kallai hada ido sukayi, strictly yace "idan na bama mace
abu dolene ta karba so take it" yanda yay maganan kaman magic ahankali ta mika
hannunta ta karba ta tusa a aljihun bayan Jean din dake jikinta, tace "uhm kanada
sisters?" fara tafiya yayi tabishi da sauri tace "to kamin shiru nace kanada
sisters?" gyadamata kai yayi. "eh inada sisters 5" tabe baki tayi tace "chap basuyi
sa'an Yaya ba wlh" da sauri ya kalleta, zaro ido tayi cikeda rashin gaskiya ta
kyalkyace da dariya tana komawa baya ahankali saida tadanyi nisa dashi ta tsaya
tace "danma kasamu inama magana kaketa hararana, haushinka nakeji fa tunda kamin
wankan ever water" glass dinshi dake aljihun gaban riganshi yacire yana kokarin
budewa ya sanya a idanunshi yace "kinyi shaye shaye kin bugu dats the only thing
that can get you up on your feet" dan shiru tayi saikuma tai wani irin murmushi
tace "bakasan dadin abin nan bane wlh, inda kasani kullum saika kawomini kaima"
dawani irin sauri yadago kanshi ya kalleta, kyalkyacewa da dariya tayi kaman wata
banza tajuya zata tafi da sauri yace "I will get back to you on this nazo anjima,
bamu gama maganan nanba" turo baki tayi irin ko a jikin nan nata da sauri tai field
ganin Mummy na kallonsu yasa tai wurin ta, fadawa jikin Mummy tayi da sauri Mummy
ta tureta hakan yasa ta dago kanta ta kalli Mummy, cikin wani irin yanayi Mummy
tace "sorry ina zuwa Auta, bari na zaga" tai hanyar flat dinsu, shikuma Abba yajera
da Sameer sukai gate.
Da gudu Mummy ta shiga dakinta maida kofan tayi tarufe tasa key ta shiga bayi da
sauri tana dafe kirjinta ta rufe bayin da sakatan kofan zuciyarta na suya, tsayawa
tayi agaban madubi tabude tap ta tara hannayenta, ruwa ta debo ta wanke fuskarta
tana sauke ajiyan zuciya tarasa meke mata dadi saikuma ta fashe da kuka sosai
hawayen na gangarowa daga idanunta suna hadewa da ruwan kan fuskan, kallon fuskan
nata tayi a madubi tace "me kike tunani Maryam? Eh? Nace mekike tunani dakika bar
yarinyar nan for over 4days yanzu batasha komiba eh?" tadakama kanta tsawa, tace
"are you willing kibar all your 8yrs work yalalace acikin just sati? Wat is wrong
with you? Why can't you stick to the plan? Destroy Rahima's life batare da ita
karan kanta tasani ba, ki la'anta rayuwar yarinyar nan ta yanda ko an tambayeta
Rahima wayafi kowa sonki aduniyan nan zatace Mummy na tafi kowa sona, she is my
number 1, nanko batasan babu wanda yakaiki tsananta in this entire whole earth, ki
sata ajiki give her love and destroy rayuwanta ta karkashi" shiru tayi tana sauke
ajiyan zuciya, ahankali tamika hannunta tajawo towel dinta dake kan hanger ta daura
kan fuskarta ta share hawayen fuskar nata tass sanan ta kalli madubin tace "meke
faruwa tsakanin Sameer da Rahima? Murmushin me yake mata? Baitaba min murmushi ba,
bai taba yima su Zeenatu murmushi, then wats with the smile dayama Rahim dazu?
Dariyan metake mai? Kokarin fara sonta yake koko tafara sonshi ne koya fara sonta
ne? No!" ta daka wani uban tsawa tace "Sameer ina sonka I want to rock my 50's
dakai, I want your cum to fill me, I want my p*ssy clinching around your cock
inamaka kuka ina maka shagwaba ina rokanka daka barni nagaji but that your soja
dick yace baisan wanan ba ka cigaba da kwakulata kaman kana kwakulan hanyar
paradise, banso kaso kowa cikin yaran gidan nan, danni uwarsu nike ganinka a
idanuna, dole! I have to make you hate Rahima, I have to make her father hate her
as well, is time I remove Rahima from the picture once and for all kafin damana ta
kufce mini" wani irin makirin murmushi tayi tana kallon madubi tace "Safa kina koma
wace duniya kike zaki sami labarin abinda yarki tazamto aduniya, abu biyu zan rama
ta hanyar wulakanta rayuwar yarki ta zamto abin kwatance shine sawa dakikayi
mahaifinsu yasake ni nabar gidan nan sanan barin cikin dakikaja nayi wanda am sure
dana haifi magajin ubansu, just watch and see, is time kisan akwai randa shuka
shairi kan back firing" tai murmushi tareda tube kayan jikinta ta fara wanka.
Sai wajajen daya suka gama basket ball din agajiye dukansu suka shigo falon Abba
yace "kuje kuyi wanka ayi salla ai bacci" gyadamai kai duk sukayi suka wuce daki,
da kyar Rahima tai wanka tafito wani doguwan rigan atampa tasaka na english wax,
green da black ya mugun mata kyau, tasa hijabi tai salla gudun kar Abba ya shigo
koya tambayeta kotayi, tana idarwa anan kan dadduman bacci yay awon gaba da ita,
Abba yanayo salla ya dudduba su ganin duka yaran sunyi bacci yasa yay dakin Mummy,
akan gado ya ganta daure da towel tana hutawa, fadawa kan gadon yayi yahau kanta
yana shafata, dan yatsine fuska tayi tace "Abban su kafasan nagaji dukkun wahalar
dani da tsalle tsallen basketball" ahankali yace "nima nagaji wifey saisa nakeson
na warware gajiyan ajikinki, let's relax" yana maganan yana warware towel din
bayanda ta iya tanaji tana gani yay screwing nata na minti uku ya sauka gefenta
yana sauke ajiyan zuciya kaman yay aikin hajji, tsaki taja aranta cikeda takaici
sai lokacin data fara jin dadi sai yawani kawo, the shit hurts and is damn
annoying, ringing wayar Abba dake kan gadon yayi hakan yasa da sauri yatashi zaune
ba kaya ajikinshi yadau wayar ya kara a kunne yana sauraron me ake cewa sai chan
yace "ohhkay am coming, just wait for me at the office, will see you in the next
20min" ya katse wayan kallonshi Mummy tayi tace "ina zaka bakace min kadau leave
ba" tashi yayi yay hanyar bayinta yace "sako aka kawomin dole kuma nizan karba nai
signing cewan na karba, bazan wani dadeba zan dawo" ya shiga bayi ya rufo, tsaki
Mummy taja ta kife kanta kan follow tana tunani she is just picturing yanda Sameer
is, she can't wait for the day she will grab those his muscles and kiss that his
dark thick skin.29 & 30
Fitowa Abba yayi daga wanka, yadau kayan daya cire ya zura yace "lemme go and
change wifey tashi kije kiyi wanka kema" gyadamai kai tayi yawuce yafita dakinshi
yaje ya shirya cikin cooperate office wears ya feffeshe kanshi da turare yasanya
cover shoe yadau car key da wayarshi yafito, ahankali yatura kofar dakin Rahima
ganinta kwance akasa kan dadduma tana shekan bacci yasa yay murmushi dan tai salla
kenan, dan Jim yayi yana kallonta kafin ahankali yace "Allah ya shiryarmin dake,
Allah yamiki albarka Rahima" janyo kofan yayi yarufe ya wuce dakin Mummy daidai
tafito daga wanka daga bakin kofa ya tsaya yace "natafi Wife bazan dade ba, please
ga Rahima ki kula da ita idanunki na kanta kaman yanda nake mata kinji" gyadamai
kai tayi tace "shikenan mijina saika dawo, Allah ya kiyaye hanya Allah kuma ya
tsare" ameen yace yana murmushi yamugun jin dadin addu'an yawuce ya fita yay
compound, motarshi ta bude ya shiga mai gadi yabudemai Gate yaja yafita daga gidan.
Jim Mummy tayi bayan fitan Abba ta tsaya atsakar dakin, saida taji karan an rufe
gate back sanan tai sauri tai wurin wardrobe, bude wardrobe din tayi da sauri tasa
password tabude safe dinta, kwalaban codeine guda uku taciro, dawasu magungunan
kwayoyi, sai karan wiwi guda uku da hannuwanta biyu ta kwaso duka tazo ta zubasu
kan gado, bude marafan codeine din tayi ta ijiye tabude ledan kwayoyin taciro guda
uku ta jejjefa daidai a cikin kwalban codeine din tana murmushi tace "yau zakiyi
buguwan da ban taba sa kinyi irinshi ba tun kina 12yrs, maida marfin tayi tarufe
tadauka tana jijjiga kwalaban saida kwayoyin suka narke tass aciki sanan ta ijiye
ta tashi, doguwan riga ta dauka tasaka sanan ta kwashe kwalaban codeine din tafito
tai dakin Rahima tana kallon ko'ina a corridor ganin babu kowa awurin, ahankali
tabude kofar dakin nata ganinta kwance akasa harda hijabi ma ajikinta kan dadduma
tana bacci yasa ta maida kofan ta rufe ahankali, takaraso cikin dakin tana kalle
kalle kaman mai neman wani abu saikuma takarasa wajen gadonta, ahankali ta daura
kwalabe ukun codeine din akan side drawer dinta, sanan ta ijiye karan wiwi guda uku
awurin ta tsaya tana kallo saikuma ta juya da sauri tasake bude kofan ahankali ta
mayar ta rufe takoma dakinta drawer ta tabude taciro wani sabon lighter ta maida
drawer tarufe sanan tafito tadawo dakin, lighter ta ijiye kusada karan wiwi, sanan
ta mike tana kallon yanda take sharan bacci ahankali gudun karta tadata daga bacci
tace "zanga yanda zakiyi kiyi resisting wanan temptation din, today is the fifth
day da baki sha komiba tsawon 8yrs kenan baki taba daukan kwana biyuba batare
danabaki wani abu kin kurba ba amma wanan karan mahaifinki yace zainunamin shi mai
wayone, to yau karyanshi tasha karya, watch and see yanda zanyi turning kowa
against you yau, duk yanda zanyi nasa Sameer yazo yau sainasan yanda yayi yazo"
juyawa tayi tabude kofa tafice takoma dakinta takasa zaune takasa tsaye burinta
shine kar Abba yadawo yanzu at least yabari har sai nan da magrib, tanata kai komo
ahaka har akai la'asar salla tayi tafito sanye dawani riga da zani na atampa, bude
kofar dakin Rahima tayi ahankali ganin tana bacci har lokacin yasa tasake yi
murmushi tawuce dakinsu Siddiqa, bude kofar dakin tayi duk suna kwance suna bacci,
maida kofan tayi tarufe ta karasa ta bubbuga musu gado. "Siddiqa, Luba, Zeena, oya
kutashi kutashi la'asar tayi aje ayi salla azo ai abinci" tashi ahankali Lubabatu
tayi tana turo baki zama Mummy tayi gefenta tace "yan matan mummy ta" da sauri ta
kalli Mummy tadan harari Mummy irin hararan nan na ban yardaba tace "yan matan ki
dai na dakin ki tana bacci yar gaban goshinki, mu ai bakison mu, Rahima dabake kika
haifeta ba kikeso ita kadai" da sauri Siddiqa data karasa tashi zaune tace "Luba
banhanaki irin wayan nan magangan....." hannu Mummy ta dagama Siddiqa tace "leave
her, gaskiya tafadi, but am sorry kinji y'ata kema kinsan ina mugun sonku ko, me
kikeso yanzu?" dan murmushi tayi tace "Mummy wanan dubai gowns dinan dakikasa
kawarki tasayoma Auta" da sauri Mummy tace "angama zan sa akawo muku guda biyar
biyar each, oya yanzu atashi ayi salla kuzo mu shiga kitchen yan albarka" da sauri
Siddiqa tace "Auta, bari naje nakirata Abba yace mudingayi tare" hararanta Mummy
tayi tace "agulma'u bil kisira, Ke kinmafi mai kisiri mai dummataini ce, to
bazakije ba, wuce kije kiyi alwala kuyi salla mu shiga kitchen inta tashi zatai
nata" wani kallo Siddiqa tama Mummy najin haushi saikuma ta tashi ya wuce bayi
abinta, Mummy tana zaune tareda su duk sukai salla sanan ta tattara su sukai
kitchen saida tasa suka fara shirye shiryen hada sanwa sanan tafito tai dakinta,
wayarta dake kan mirror ta dauka tai dialing number Abba, ringing daya ya daga.
"Wifey" "na'am Alhaji, nace ba" anatse Abba yace "uhum ina jinki" kashe murya tayi
tace "Abban su nace anjima da daddare Lieutenant zaizo wajen Rahima ne? Naga dazu
yazo dama inaso nasani ne danna sashi a abinci zamu fara girki ne" daga tachan
bangaren Abba yace "yeah I think tarema zamu dawo, dazu dayazo yana shigowa aka
kirashi, shida Marshal ogansu sukaje supervising posts, so yacemin zaizo da night,
kisada shi, tare zamu shigo, nima I thought bazan dadeba, anyway lemme just tell
you abinda nazo yi a office kinsan menene" da sauri Mummy ta gyara zama tace "no
Alhaji menene, bani insha? Wani contract kasamu ko mene?" dan dariya Abba yayi yace
"No ba contract bane, dama nayi ordering wata mota ce" da sauri Mummy tace "mota
Alhaji? Mezakai da mota gala da uban motoci" ahankali yace "ki rage murya kar
yaranmu suji" da sauri MUMY ta kwantar da murya tace "na rage" Abba yace "actually
Rahima nama ordering mota, so ya iso shine aka kira naje nai signing ne, luxus ce
motar yar babba hakanan but ba chanchan ba anjima zamu dawo da ita" yay maganan
sounding so excited, wani irin faduwa gaban Mummy ya shigayi ranta yay bala'in baci
wani baki ciki yataso mata, jin tayi shiru yasa Abba yace "ya kika gani? Naga tai
bala'in kokari duk tabi tadawo wani iri, ta lalace ta rame, ta kode kinga yau
kwananta 5 batasha komiba, so I thought of lemme buy car for her hakan zai sata
murna, murnan kuma zai mantar da ita komi yasata dawo normal, su Siddiqa kuma nasu
motan in sha Allah kowaccen su duk ranan daurin aurenta ranan da za'a kaisu gidan
miji da sabuwa motarsu za'a kaisu, kinsan yanzu abun zaiyi wani irine natara yara
duk nabasu motocin kansu tun kafin suyi aure kaman batasu ne, ko Rahima ma wanan ne
dalilin bata mota bawai dan shagaltarwa ko sangartarwa ba, akwai many ways dayakesa
yaron barin hallaya marasa kyau, inhar kasamu yadena koda na kwana uku ne tokabashi
tukwuicin dazaisa yaron yaji zaima iya barin dabi'un marasa kyau har abada kin gane
wife" danne bakincikin da Mummy takeji tayi tai murmushin yake tace "wow Abban mu
mungode, yau zakasa baby girl dina farin ciki, u have no idea yanda kasani farin
ciki, thank you Alhaji, Allah yamaka albarka" har cikin zuciyanshi Abba yaji wani
irin sanyi yanda Mummy tai farin cikin abinda yayi batare data batarai kota nuna
wani irin haushin akan yasaima Rahima mota baisaima yaranshi ba, ahankali yakira
sunanta. "Maryam dina" murya chan kasa tana danne duka bakin cikin datakeji tace
"na'am Alhaji na" murya chan kasa Abba yace "I love you so much Maryam banjin akwai
mace mai irin hallaiyan ki aduniyan nan ba, ni karan kaina nasan nayi dacen mata,
nagode miki and I know I always promise you this, yanzu ma still zan kara promising
naki, listen Maryam kome kikeso aduniyan nan, komeye shi, gida, kudi, fili ke koma
menene inhar baifi karfina ba wlh saina miki shi you deserve this and even more, Ke
mace ta gari ce" dan dariya tayi tace "haba Alhaji ni kadenamin godiya please, kake
cewa komenakeso to mema bakamin ba, Alhaji kabude min manya manyan super market
guda hudu anan Abuja, ka zuba ma'aikata kullum kudi shiga account dina yake, ka
budemin spa, banda all this duk wata ana maka salary zaka bani kudi nima kyauta
mekuma nake nema inhar am not greedy, indai nice I will always support you mijina,
kaga kar yaran nan suyi