Showing 117001 words to 120000 words out of 197960 words
yayi ya
kallesu batare da Asiya ta kalleta ba tajuya tai cikin gida abinta wani abu ya
tsayamata amako giro, karasowa sukayi har wurin Sameer din sanan Yusra tace "yauwa
Yayan mu mutafi" dan murmushi yasakin mata yajuya gani yayi ba Asiya, abin ya mugun
bashi mamaki saikuma ya fuske yafara tafiya suna biyeda shi har falonsu, su Noor ne
da matayen su a falo sai Asiya dataje ta zauna kusada Mu'az, sallaman Sameer yasa
dukansu sukadau ihun isgilanci. "oyoyo angooo hohohaiiii" su Nabila kuma sukai
wajen Rahima datakasa dago kanta, hararan su Sameer yayi ya amsa gaisuwan su Nabila
sanan yace "inasu Baffa" wani makirin murmushi Noor yayi yace "suna dakin Abba"
hanyar stairs yayi Nabila kuma takamo hanun Rahima tace "muje ki gaishe da Baffan
mijinki da matarshi maman su Yusra da Asiya kenan sai kuma Ummi Maman mijinki"
gyadamata kai Rahima tayi wani kuka na zuwan mata abakin kofar dakin Sameer ya
tsaya yana jiran isowar su Rahima, har gaban dakin Nabila takawota tanama Sameer
murmushi sanan tajuya tai kasa, dan dagokai tayi ta kalli Sameer kaman yanda shima
yake kallonta raurau tayi da idanu zata fashe da kuka hannu yamika mta da sauri
tarike hannun ya jawota har gabanshi cupping fuskarta yayi murya chan kasa ta yanda
dagashi sai ita zasu iyajin mesuke cewa yace "menene? Don't cry for me wat is it?"
hawaye ne shar suka zubo da sauri yasa hannunshi ya sharcesu yace "menene?" cikin
kuka tace "am scared they're many people here" cikin wani irin sweet tone yace "kin
fison dagani saike?" da sauri ta gyadamai kai, dan murmushi yayi yace "let's go in
kiga Ummi na" gyadamai kai tayi yabude kofan ahankali taredayin sallama dagokai
Ummi dake zaune tareda Baffa da matar shi tayi ganin Sameer tareda wata yar yarinya
da kanta ke kasa yasa tadauke kai kaman bata gansu ba, tsayawa yayi chak yana
kallonta ganin haka yasa Baffa yace "ku shigo mana Sameer kabar yarinya atsaye
angayama kowa sojane irinka?" shigowa yayi ahankali Rahima biyeda shi yasami waje
yazauna aksa Rahima ma haka a gefenshi, ahankali kanshi akasa yace "ina yini Baffa,
Ummi ina yini, ina yini Mum" tsaki Ummi tayi ta mike tsaye tareda kallon Baffa tace
"Baffan su bari nadan kwanta" , ya kalli Mummy su Yusra tace "bari nadan kwanta
Maman Asiya" bata tsaya jiran amsan suba tawuce tafice abinta daga dakin Sameer
yabita da kallo ranshi duk adagule saikuma ya saukar da kanshi kasa, jin shiru yasa
cikin siriruwan muryanta dake dan rawa Rahima tace "ina yini Abba, ina yini Mummy"
daga Baffa har Mummy murmushi sukayi kafinma Baffa yay magana Mummy tace "ahh
lallai su Soja yanzu nagane abinda yasa kaki aure dawuri ashe jira kake ka dallo
mana balarabiya haka, yarinya murya kaman an busa algaita, Masha Allah, Allah yay
albarka sanan Allah yabada zaman lpy yakawo zuri'a dayyaba" ahankali Sameer yace
"Ameen, mun gode Mummy" sanan Baffa yay gyaran murya amatsayin shi na babba nakuma
mahaifin Sameer yashiga musu waazi yana tunatar dasu hakkokin aure da yanda ake
rayuwan aure, waazin yadan dau lokaci sanan yamusu addu'a shima yace "tashi Sameer
ka dauki matarka ka kaita har dakin mahaifiyar ka ta gaidata" gyadamai kai Sameer
yayi yamike tsaye itama Rahima ta tashi ahankali kanta akasa yana gaba tana biyeda
shi har falo babu kowa a falon sai Asiya dake kallon wani Indian series ta kwanta
kan dogon kujera da alamu sauran kodai suna flat din Noor kona Muhammad dayan
biyune danya tabbatar Ummi ce ta kadasu data sauko maybe sun cika falon da
hayaniya, baice ma Asiya komiba yay dakin Ummi Rahima biyeda shi, ahankali yabude
kofar dakin Ummi tareda yin sallama Ummi na zaune kan kujeran dakin rikeda littafin
zikiri tana karantawa, ga akwatuna guda 24 jere atsaye a tsakar dakin hadaddun
gaske jin sallama yasa ta dago kanta Sameer tagani da matarshi da kanta ke kasa,
hannu ta nunamai babu alamun wasa kan fuskarta tace "karka yarda kabar yarinyar nan
ta shigo dakina mena fadamaka? Nacemaka babu ruwana da auren ka babu abinda
yashafeni daku to me kake neman chusamin ita, take her out of this room Sameer!"
Ummi tafada tana dakamai mummunan tsawa, fashewa da kukan da tuntuni Rahima ke
rikewa tayi Sameer yakama hannunta ahankali suka juya zasu fita cikin fushi Mummy
tace "and kadawo ka kwashi tarkacen nan" tanuna mai akwatunan tace "darajan Baffan
ka yasa nabari ma aka shigomin dasu daki but Allah yakawo ka yanzu kaje kadawo
kafita dasu"
Da sauri Sameer yajuya yafita da Rahima yazauna da ita kan kujera murya chan kasa
yace "stop crying am coming" tashi yayi yakoma cikin dakin yabar Rahima da Asiya
datai kaman kallo takeyi afalon, wani irin murmushi Asiya tayi ta tashi zaune
saikuma tamike tsaye tazo daidai gaban Rahima dake goge hawayen da takeyi da bayan
hannu tace "this is what you get for marrying wanda baison ki, Allah kara kuma in
sha Allah kwanannan Ummi zata sa yasake ki yakadaki gidan ubanki" wani mugun kallo
Rahima tamata kawai tsoron Sameer yasa tai shiru dan nan gidansu ne amma dasaita
nunama yarinyar nan ainda take ita bama ta iya komiba dan tafi uwatta iya rashin
kunya, gwalo Asiya tamata tajuya tafita daga falon tai waje.
Sallama Sameer yayi ya shiga dakin yana kallon fuskan Ummi data amsashi da kyar,
kaman zaiyi kuka haka yakeji, karasawa gabanta yayi ya tsugunna ahankali yakama
hannunta ahankali yace "Ummi am sorry dan Allah kidena fushin nan dani konazami
kwanciyan hankali please Ummi na, Ummi" yakira sunanta dawata raunanniyar murya ita
kanta Ummi tasan tai kewan danta but Sameer go against maganan ta tanunamai batason
yarinyar nan amma ya aureta saisa ta sallama shi haka akema yara marasa jin magana
da taurin kai.
Ganin taki kulashi yasa yadaura kanshi saman hannunta yay shiru itama kasa korashi
tayi duk sukai shiru, lumshe ido Ummi tayi kafin tabude su ahankali jin saukan
hawaye kan hannunta, cikin wani yanayin bakin ciki tace "Sameer kanuna min niba
komi bace, ban isa dakai ba, Baffan ma da matarshi basu nunamin komiba amma kowa na
family nan yasan yanda Asiya ke sonka dudda kuwa bata fadiba, dataji batun aurenka
bakaga rashin lafiyan datayi ba kaman zata mutu, yau dataji za'azo nanne ma tasami
kuzari haka, har kunyan kallon iyayenta nake sabida abinda kayi ka gwammace ka auro
yar shaye shaye daka auri kanwar ka da aka haifa agaban ka kasan kalan tabiyan ta ,
yarinya natsassa mai hankali" ayanda ta karashe maganan zakasan abin yamata ciwo
sosai, ahankali Sameer yadago kanshi bayan yagoge hawayen dasuka zubomai kanshi
akasa yace "Ummi kiyakuri kiyafemin, wlh bazan iya auren kanwata bane saisa" "ai
naga wanan yayarka ce" girgiza matakai yayi yace "am sorry Ummi, kinji please nasan
namiki laifi banmasan mezance ba, please kiyakuri Ummi, am dying inside kidena
fushi dani kinji".
[05/07, 08:49] Aishat Muhammad: 72.
"p....ls Ummi.....na" yay maganan muryan shi na breaking sosai, sosai Ummi taji she
can not longer go on with this fight, tai missing Sameer dinta bana wasaba sauran
yaran basa wani kula da ita kaman yanda Sameer ko tarinta yaji sai yace me kikeso
Ummi, Sameer always put her first, dagokai tayi ta kallai ahankali irin kallon nan
nayaya zanyi dakai hakan yasa Sameer yakama hannunta yakai kan fuskarshi ya lumshe
ido, sharrr wani hawayen yazubo daga idanunshi, wani irin jawoshi Ummi tayi tasashi
ajikinta ta rungume tana kokarin hana kanta kukan datakeji tace "sabida kaga ina
sonka ina dagama kafa Sameer saisa kakemin duk iskanci da kaga dama, kanamin kashi
da fitsari akai, for 39yrs kaki yarda kai aure sabida yanda nake sonka nakasa maka
dole dan banson kayi rayuwa da abinda bakaso saisa koda kanunamin bakason Asiya ban
zafafa abinba dan nasan ba'ama namiji dole, ya auri macen dabayaso wahala zatayi,
shine zakaje ka auromin yar shaye shaye listen I might, might forgive you but I
will never accept yar shaye shaye as my daughter in law nagayamaka, and stop
crying, you are my Soja crying is for the weak men and my boy is not weak right?"
gyadamata kai yayi ahankali yana dago kanshi daga jikinta, hannunta tasaka ta
sharemai fuskan tass tai murmushi ganin kaman bashiba tace "is alright nahakura
amman as far as am concern baruwana da yar shaye shayen daka auro" hannun Ummi
yakama ahankali yana kallon fuskanta he don't know why but anytime aka kira Rahima
da yar shaye shaye he feels bad, zuciyar shi batamai dadi, ahankali yace "tadena
Ummi, am changing her bazata karaba, ko damaba badan kanta tayiba...." tabe baki
kawai Ummi tayi tadan tureshi alamun batason maganan batare data cemai komiba,
kwantar da kanshi kan cinyarta yana sauke ajiyan zuciya sosai taji yabata tausayi
ahankali ta shiga bashi head massage tana tunane tunane ahaka bacci yay awon gaba
da shi awurin.
Nabila data shigo daukan ma princess apple daga fridge din Ummi ne taga Rahima ita
kadai afalon tana share hawaye da bayan hannu tausayi tabata sosai, Apple din
tadauko tadawo inda take tace "Amaryan mu tashi muje shashin mu duk muna chan" ta
dauketa ta tafi da ita chan flat din Noor dasuke ciki da ita, su Noor ne a falo da
Muhammad da Mu'az sai Asiya duk suna buga game da sabuwar ps6 din da Sameer yasaima
Mu'az, suna ganin Rahima duk suka natsu wani natsu suna wani murmushi adole ga
matar yayansu ta shigo,
Daki Nabila tai da Rahima inda Fadila ke tare da yaransu tana musu wasa, zama duk
sukayi sukahau hirada ita suna janta da magana amma takasa amsasu sai kallon
kyawawan yaransu take dudda yaran duk Black beauty ne dan iyayensu bakake ne amma
sunada wani irin kyau da kiba da kana ganinsu sai sun baka sha'awa, har azahar daga
bayama bacci ne ya kwasheta ganin tana gyangyadi yasa Fadila tace "ki kwanta mana
Rahima kin zauna kinata gyangyadi" gayamata kai tayi tacire katon gyalen daya
isheta taijiye a gefe ta kwanta ahankali tareda daura kanta afilo sai bacci, dauke
kai Fadila tayi daga kallonta ta kalli Nabila dake rikeda Princess datai bacci tace
"wlh ina bala'in sonta, ni yarinyar burgeni take gashi batada magana shiru shiru, I
trust Ya Sameer nasan komi yazo karshe tunda dai ta shigo hannunshi" Nabila tace
"hakane, ga kyau kaman ita tai kanta kinmasan menene Fadila, anytime inna kalleta
sai naji tana tunamin da Ummi, sai inga kaman tana yanayi da Ummi intai wasu abun
saikuma inga kaman idanuna ne kemin gizo hala sabida ina tausayinta ne" dan dariya
Fadila tayi tace "nikuma kinga bangani ba, bari kiga naje wajen Baby tun dazu
bansashi a ido ba" hararanta Nabila tayi tace "wato yanzu kinsaba babu zancen kuka
da tsoro kuma ko" kyalkyacewa da dariya Fadila tayi tace "wuce nan, ai tunda na
haifo Amra nasan kar harkan shi kanshi Baby yanzu mamaki yake wai ashe zan taba
dena kuka" dariya Nabila tayi tace "adaiyi ahankali Amra is just 2month plus kafin
kije kiyo mata kani ko kanwa jarabatu" dariya Fadila tayi tafice daga dakin falonsu
tayi daidai dukansu ukun na shigowa dan masallaci sukaje wajen Muhammad tayi ta
mikamai Amra tareda kama hannunshi tarike tana kallonshi, murguda baki Mu'az yayi
yana kunkuni yace "akama anata lalatamu ana soyayya agaban yara" da sauri Muhammad
yace "mekace?" washe baki yayi yace "ni ba dakai nakeba" murmushi kawai yayi ya
kalli Fadila yace "muje flat dinmu I want to sleep" ficewa sukayi, Noor ya kalli
Asiya dake kallo abinta yace "Asiya je ciki kicema Nabila ta samen in my bedroom"
tashi tayi da sauri cikeda girmamawa tace "to Yaya" dakin tabude ta shiga kallo
daya tama Rahima dake bacci tadauke kai ta kalli Nabila tace "Anty Ya Noor yace
kisamai in his bedroom" murmushi kawai Nabila tayi tace "ganinan" tashi tayi
ahankali gudun kar Princess ta tashi ta kwantar da yarinyar kusada Rahima sosai sai
sukai kwanciya kaman uwa da y'a na bacci sanan tai murmushi tajuya tafita daga
dakin tareda maido musu da kofa tarufe.
Wuraren la'asar Rahima ta farka daga bacci tana dan mika ganin yarinya a kusada ita
tana bacci hankali kwance yasa tasaki murmushi tana kallon yarinyar kafin tamika
hannu ta taba kuttubeben kumatun yarinyan tana dan murmushi sanan ta janye hannunta
ta tashi ahankali tazauna, idanunta ne suka sauka kan wayan Nabila dake ijiye kan
side drawer, wani irin faduwa gabanta tayi ahankali tace "Mummy na" waigawa tayi ta
kalli kofar dakin ganin a kulle babu kowa yasa dasauri tasauka daga kan gadon,
wayar tadauka tana kallon kofa saikuma tayi kofan data tabbatar cewa na bayi ne ta
shiga, maida kofar tayi tarufe tasa sakata sanan tabude wayan tana addu'a Allah
yasa ba password aiko taga babu, number Mummy ta shiga sakawa hannunta har rawa
yake tai dialing number saidai harya gama ringing ba'a dagaba, sake dailing tayi
akaro na biyu wayan na gabda tsinkewa aka daga kafin Mummy tai magana tace "Mummy
nine Auta, call me please kar agane nakiraki in kudin wayan yakare" jin muryan
Rahima yasa da sauri Mummy tace "to to" katse wayan tayi takirata back da sauri
Rahima ta dauka muryanta narawa sosai tace "Mummy na ya jikin ki kinji sauki?"
murmushi Mummy tayi tana shiga daki ta maida kofar ta tarufe harda saka key gudun
karajita ta shiga bayi tace "awwwn don't worry about me naji sauki, I have to be
strong 4 u Rahima na, ni kadai ce on your side in this whole planet I need to help
you, ya kike" kasa amsawa Rahima tayi tafashe da kuka sosai tana tuna yanda jikin
Mummy yayrudu rudu tace "Mummy na are you sure kinji sauki? Narasa yanda zanyi
nakiraki banda waya I've been so worried bama na iya bacci da kyau, Mummy nagaji da
komi ke kawai nakeso nagani, Mummy please help me wajenki nakeso nadawo am not
happy at all Mummy, kaman ina cikin keji tareda aljani nakeji am so scared of him
sabida karya zaneni, Mummy nima ranan saida yazaneni sosai sai jiya jikina yadena
ciwo" tafashe da sabon kuka, cikeda damuwa Mummy tace "Rahima Rahima, Autana"
ahankali Rahima tace "uhm" cikin kuka, cikin makirin voice dake kara dulmiyar da
Rahima tace "listen to me Autana inhar ina rate aduniyar nan wlh babu wanda ya isa
ya wahalar min dake, ba dukana ba ko kasheni Sameer zaiyi I must come and get you
kuma gobe da shirina zanzo kema ki shirya kinji" da sauri Rahima tace "to Mummy"
ahankali Mummy tace "anya kinsha abubuwan nan kuwa dan inda kinsha daban jiki da
mugun sanyi hakaba, Auta na danasani dakeda tsiwa bata tsoron akwana balle tai
yami, bakida energy, babu inspiration bakida vibe u sounds so dull, anya kinsha
kuwa?" girgixa mata kai Rahima tayi tasa hannu ta goge hawayen daya zubomata
ahankali tace "nakasa sha Mummy, inya kamani nasha zai iya kasheni wlh, Mummy
mugune shi sosai gashi katoto, ko karkashin gadon banma kara lekawa ba tundaga
ranan" sosai Mummy taji badadi ko kadan bataji dadin rashin shanta ba dan wanan mix
din ko kaffara bazatayi ba in Rahima tasha sai kwakwalwanta yajuya irin mix dinan
ne da yan shaye shaye nasha shikenan kuma saiya taba brain dinsu su haukace
combination of crack ne da indian herm saikuma wasu kwayoyi da ake kira _Tsigai
tayi yami amma sai bala'i aiki_ tun ranan data kawo take kasa kunne taji an kwantar
da Rahima a hospital amma taji shiru rasa yanda zatai tai magana da itane yasa
kawai tai shiru ta zubama sarautan Allah ido, danne zuciyarta tayi tace "yamiki
wani abune ya sadu dake?" ahankali tace "a'a ni am on my period ma" wani irin
murmushi Mummy tayi tace "to yaushe zaki gama?" cikin yar muryanta tace "gobe is
the last day, the fourth day, jibi zanyi wanka" gyadamata kai Mummy tayi tace
"shikenan dudda gobe zanzo dole nafada miki wanan maganan for security purpose,
Rahima in mutumin nan yazo zai sadu dake ke sai inda karfinki ya kare, dambe zakiyi
dashi kome kika samu ki buga mai, keko zai kasheki da kuka gwara ya kasheki din
amma karki yarda ki yardan mishi yay amfani dake dan yanayi ya zubamiki kanjamau
kenan S, HIV, HIV baida cure yana zuba miki mutuwarki yazo kenan gashi ke bakison
mutuwa, koba wanan ba dama nariga na tsine miki albarka inhar kika yarda ya sadu
dake, Rahima inhar zaki iya budema wanda yama mahaifiyar ki lilis gaba yaciki ai
keba yar halas bane, sanan baki kishin mahaifiyar ki, Sameer makiyin kine,
makiyanki nahar abada, ko hannun ki bai kamata kibari yarike ba Rahima, Rahima
banson nafadi miki ne, kuma baniso nafadi ma Abban ki dan nasan nagayamai Sameer
yamin dukan fitan hankali saiya kusa kasheshi zai iya samun heart attack Abban ku
ya tsufa but Rahima naji jiki sosai a hannun Sameer....." tafashe da kuka sosai
daya wani irin mugun taba zuciyan Rahima event din ranan yadawo mata sabo fil arai,
hawaye ta share tace "kiyakuri Mummy kinji, wlh sainasan yanda nayi na ramamiki,
mugu kawai azzalumi, Mummy kiyi shiru in kina kuka jinake kaman zan mutu kaman in
kashe kaina, Mummy banso ana batamiki rai am sorry Mummy....n.....a" tai maganan
muryanta na rawa zata sake fashewa da kuka, murmushi Mummy tayi ganin ta dana
tarkon da kyau tana kara yabama kanta wato tagama da zuciyan Rahima ne tatas da
babu wani matsiyaci aduniyan nan daya isa yace zai shigo yafadi nashi Rahima taji,
ahankali Mummy tai magana cikin muryan ban tausayi ta yanda Rahima zata kara
dilmiyawa tace "is okay, am fine, zanzo na daukeki gobe garinma zamu bari gabaki
daya, nakaiki wani gari daban da babu wanda ya isa ya ganki, gobe kawai ki zauna da
shiri sanan ki ijiye kunnenki akasa, take good care of yourself kinji, I love you
so much Autana, kin tuna wakan danake miki?" gyadama Mummy kai tayi cikin wani irin
kuka mara sauti gwanin ban tausayi tana mugun kewan Mummy tace "uh.....mm" jin
muryanta yasa Mummy cikeda so tace "I said is okay kinji, don't cry your Mummy is
coming tommorow, and trust me I am coming da shiri na babu abinda ya isa yamin so
karkiji tsoron komi, stop crying wipe your precious tears, dakiyi kuka gwara kowa
na duniyan nan yayi da Autana tayi, oya oya goge fuskar nan tass Mumy's heartbeat"
da sauri Rahima ta goge hawayen tanajin kaman duk duniya batada kaman Mummy, Mummy
tace "yauwaaa Auta na, My little little Rahima, my ballarina girl, bari namiki
wakan kiji" _"Rahima Rahimomi, ta burka uban tumbudi, tadinga uban karni, yan-yan-
yaaaaaaa"_ kyalkyacewa da dariya sosai Rahima tayi harta manta tana ma cikin bayine
cikeda shagwaba ta turo baki tace "Mummy nifa bana tumbudi" da sauri Mummy tace
"wai wai wai ai kece tumbudi factory Auta, kinsan nono baya kosanki anhada miki da
madara aiko dan jijjiga kadan burrrrr kin burko tumvudi" dariya Rahima tadinga yi
kaman ba itaba aranta tana cewa uwa dabance yaushe rabon datai dariya haka niko
nace Rahima bakisan dawa kike tareba, Mummy ne ta dakatar da ita tahanyar cewa
"okay okay dariyan ya isa haka, jeki ijiyema masu waya waya, wait, a inama kika
sami waya dan wanan ba number Sameer bane" cikeda dariya kan fuskanta tace "gidansu
mukazo, wayar matar kanin shi ne, Mummy kinga tsoho ne duk kannenshi sunyi aure" da
sauri Mummy tace "bashine nake fadamiki ba, yaki auruwa ne, wace jakace zata yarda
ta auri mai kanjamau shima babanki baya bincike ne saisa nakeso nazo na daukeki mu
gudu na kaiki chan wani gari" aranta tace "straight to gidan karuwanci" sanan