Showing 171001 words to 174000 words out of 220972 words

Chapter 58 - DAN MACE COMPLETE Hausa Novel

23 Aug 2025

1208

da abunda Rafeek yake yi yace "Friend ya aka yi ne na ga kana min wani kallo?" Rafeek sighed before he finally adjusted yace "No kada ka damu,but gaskiya ina da wata y'ar tantama" Abbah ya k'ura masa ido yace "Akan me?" Rafeek yace "on u!" dariya Abbah yayi yace "Uhn! Well i'm listening to u" Rafeek ya yi ajiyar zuciya kafin ya watsowa Abbah tambayar "Anya friend kana da lafiya?" Cikin rashin fahimtar inda kalamansa suka nufa yace "Ban fahimta ba" Rafeek yace "Za ka fahimta,but ina so ka fad'amin,kana da lafiya ko mu fara nemar maka magani?" Dariya Abba yayi yace "ka ganni a kwance ina jinya?" Rafeek yace "ina tunanin wannan rashin lafiyar ya wuce haka" Abbah yace "really?" Rafeek ya kad'a masa kai yace "Fisabilillahi za kace min baka gano hakan ba?" Abbah yayi murmushi yana kallon Rafeek da yayi kichin² yace "Idan har maganar da kake min ne,ina farin cikin sanar da kai na amince da duk wacce ka ga ta dace da ni,but a nawa ra'ayin ina son macen da za ta so yarinyata,bayan wannan ba ni da wani sharad'i,to know that amincewar da nayi da kai shi ne yasa na bar zab'i na a hannunka" cikin tsananin murna Rafeek yace "Do u really agreed friend?" Abbah yace "absolutely sure" Rafeek ya rik'e hannunsa sosai zuciyarsa taf farin ciki yace "Toh batun Malam fa? Kun yi magana?" jim Abbah yayi kamar mai tunanin wani abu,a hankali ya sauke numfashi yana kallon Rafeek yace "na so na yi masa maganar,sai wannan incidence d'in ya faru,but zan yi masa waya in Allah ya amince na sanar da shi,ya taya mu addu'ah Allah ya zab'a mana mafi alkhairi" Rafeek ya amsa yana jin wani irin nutsuwa yana saukar masa,they chatted for a long time and then Abbah yayi masa sallama,Rafeek yayi masa rakiya har bakin mota,bayan ya shiga mota ya zauna kafin driver ya ja motar Rafeek yace "Friend,u allow me to choose a partner for u,but har yanzu ban ji ka tambayi wace ce ba?" Abbah yayi dariya yana kallon Rafeek yace "ko wace ce a yanzun ba shi ne abunda yake damu na ba,what i need most is to know her character,yanayin mu'amalarta da mutane,tana da addini ko babu?" Rafeek yace "Duka wad'annan ta had'a su,including the one u didn't mention,but in Allah ya amince goben i'll let u know who she is!" Abbah yayi murmushi yace "Allah ya kaimu" suka yi sallama driver yaja mota suka tafi.

Lokacin da Rafeek ya dawo daga raka shi ya tarar da Lolly ita da Bareerah suna fira,yana shigowa Bareerah ta tashi ta yiwa Lolly sallama ta tafi gida,bayan fitarta Lolly ta wuce bedroom here ta same shi yana magana a waya,but kafin ta k'arasa zama sai ya katse kiran yana cewa za suyi magana later,fuskarta a sake tace "Yallab'ai ka korar min mai taya ni hira" yana yi mata murmushi yace "A'a ba ni na koreta ba,ta dai ganni ta tafi" tace "shigowarka ai shi ne dalilin tafiyar ta" yace "Na amince da abunda kika fad'a" he kept quiet and looked back yace "Ina Noor ya shiga? Yau gaba d'aya ba na tunanin na ganshi tun safe" tashi tayi tace "Uhn! Maybe ka fini sanin inda ya shiga,ni da nake nan cikin gida ina zan san inda ya shiga?" Yayi jim a hankali kuma ya sake cewa "ya kamata gobe ku shirya da wuri ba na son tafiyar tsakiyar dare" ta amsa tana cewa "in Allah ya amince ba za mu yi latti ba" yace "Allah yasa".


A gefen Nuraz kuwa tun da suka sauka a k'asar he could not figure out ina hankalin Nusran ya nufa,duk lokacin da yake son yi mata magana sai yaga ta k'i bada hankalinta a kansa,ko magana yayi bata tankawa,ga shi tun da suka dawo Kano kullum yana gidan but bata wani ba shi lokaci bare hira ya had'a su,lamarinta ya fara damunsa,sai dai ya rasa waye zai taimaka masa yayi finding out inda matsalar take,but still ya kasa sanarwa kowa,da yaji cewar washe gari za su koma UK shima sai ya tattara komai ya jingine ya barwa su koma d'in idan yaso sa yi duk wacce za su yi,kullum a nan gidan yake wuni baya komawa gida sai dare,even though ba hira suke yi da ita ba,but staying with Annie yafi komai d'auke masa damuwa,washe gari misalin k'arfe 8:00am jirginsu ya tashi,sai dai wani abun mamaki even though guri d'aya suke zaune a seat d'in gaba shi da ita bayansu kuma iyayensa but tsayin awanni 6 da wasu minutes she did not speak to him,har tayi bacci a jikinsa ta farka,suna sauka lokacin dare yayi a k'asar,bayan shigowarsu babu wani zaman hira da suka yi kasancewar kowa ya gaji zaman awanni 7 babu kad'an,Nusrah ta riga kowa tafiya,lokacin da Nuraz ya shigo he find her tana fitowa daga wanka,he just look at her ba tare da ya ce komai ba ya wuce arean closet ya rage kayan jikinsa and then ya wuce bathroom,har yayi wanka ya fito tana zaune a saman stool a bakin mirror,yadda tayi shiru shi zai bayyana cewa tunani take yi,he still didn't talk to her ya wuce yana sanye da bathrobe,sai k'aramin towel da yake rage ruwan dake jikin gashinsa,inda take ya k'araso ya d'auka hand dryer,k'arar kunnawa ya taimaka wajen dawo da ita cikin nutsuwarta,ta kalleshi bata yi magana ba a hankali ta tashi ta bar wajen,ta cikin mirror ya bita da kallo har taje tasa nightwears ta koma saman bed ta kwanta,yana gama tattala sumar kansa ya wuce closet,wani slim sleeveless fari ya d'auko da ta ainihin kama jikinsa da pant,yana gama shiryawa ya fesawa jikinsa night perfume masu sanyi,fuskarsa babu fara'a sosai ya nufo inda take,yana zuwa ya haura saman bed d'in ya zauna,muryar serious yasa saboda kada ta kawo masa raini,yana had'e rai yace "Get up,i want to talk to u" tana jin yanayin da yayi maganar gabanta ya fad'i,ta daure not to let her fears appear ta tashi ta zauna,idanunta suna ganin irin shigar da yayi taji gabanta ya sake fad'uwa because of the sudden fear of looking at him,he didn't mind irin kallon da take masa yace "What's going on? Did i made something bad to u before u left the country?" She was silent and said nothing but bowing her head,ya kad'a kai yaci gaba da magana, "A iya sanina da tunani na,i did nothing to u,rihgt?" a hankali ya sake cewa "Why all these things?" She was silent and said nothing,cikin d'agawar sauti yace "I'm asking,what have i done to u?" Hawaye ne suka fara biyo fuskarta da sauri ta sa hannunta ta goge,looking at her in amazement yace "saboda na yi miki magana kike kuka? Well,tunda haka kike so zan barki ki ci gaba" yana gama fad'ar hakan ya juya ya kwanta,tayi shiru tana tunani,da aka jima ko me ta tuna she quickly fell into his arms and burst into tears,yayi ajiyar zuciya idanunsa a rufe yace "kinfi kowa sanin na tsani kuka right?" Ta kad'a kai da sauri yace "well be quite" babu shiri ta had'iye kukan,ya d'agota a hankali ya zaunar,ya tashi daga kwanciyar ya zauna,yana kallonta har lokacin fuskarsa babu walwala yace "will u explain what is happening now?" Ta kad'a masa kai da sauri,ya lumshe idanunsa ba tare da ya ce komai ba,a hankali ta jingina a jikinsa muryarta k'asa² tace "I'm sorry,but nothing happened" yayi saurin kallonta yace "Do u want me to believe that?" Ta sake kad'a masa kai,ya tab'e baki yace "ki sanar da ni laifin da nayi miki kike fushi,bakya son ki yi magana da ni" tace "Ka yi hak'uri" yace "babu hujja haka kawai kika ga dacewar ki yi min haka?" Ta sake sunkuyar da kai,ya kad'a kai yace "shi kenan,but ya kamata ki fahimci wani abu,idan har tafiyar da nasa kika yi bakya so ne,i'll give u my words,in Allah ya yarda ba zan sake saka ki yin abunda bakya so ba,i'm really² sorry! Shi kenan?" tayi ajiyar zuciya bata ce komai ba,shiru suka yi duka bayan wani lokaci a hankali ta fara magana "Please forgive me for what i did,nima ba a son raina nake yi maka haka ba,i just felt bad for losing my baby,amma ba zan sake ba,forgive me Hayat!" Shiru yayi bai ce komai ba yana juya words d'in a ransa,silently yace "why don't u initially believe that ubangijin da ya bamu shi ya karb'i abunsa? Do u not believe that shi yake bayarwa kuma ya hana ba?" Tace "na yi" yace "if u really do,da muka rasa ya kamata ace kin bi hanyar da kika bi,to whom have u shown ur displeased?" Tayi shiru bata ce komai ba,ya sake cewa "Be quick to repent,and kisa yak'inin ki akan ko wane lokaci Allah zai sake bamu wani,idan kin samu ki gode masa,and if u fail to thank him,these are all of his favors,he gives u when he wants and yana hanawa a lokacin da ya so" jikinta yayi sanyi saboda nasihar da yayi mata,a nan ta sake ba shi hak'uri tare da alk'awarin baza ta sake aikata kwatankwacin abunda tayi ba.


Da yaga ta fara dawowa cikin nutsuwarta a nan yasa ta a cikin jikinsa suka kwanta,tayi luf a k'irjinsa tana shak'ar k'amshin scent's d'insa,yayi murmushi a hankali duk da ba hira suke yi ba,in a provocative tone yace "Roohii!" Tayi murmushi saboda jin dad'in yadda suke ta amsa,yace "hope kin samu lafiya?" ta kad'a kai tace "Ehh! I felt relieved" yayi murmushi yace "za ki iya d'aukana?" Ta zaro ido tace "I don't understand" yace "i mean za ki iya karb'ar buk'atuna?" Tayi luf ta kasa cewa komai,ya lumshe ido yana ci gaba da shafa ta,ta d'ago kanta tana kallon sa tace "As long as i'm healthy enough i'm ready to accept any of ur needs" yayi murmushi yace "thank u wife,Allah yayi miki albarka" tace "ameen husby",dariya suka yi tare daga nan wasan ya canja salo.

Almost five days da dawowarsu,but every day Nuraz is on the network,completely ya daina d'aga mata k'afa,and at night suna kwance yana wasa da jikinta a niyyarsa na ya bata gwale² tana sauke numfashi da kyar,tace "Hayat! I'm really tired of always having same thing,abu sai kace cin kwan makauniya" ya d'ago rinannun idanunsa ya sauke a kanta muryarsa ba ta fita dai² yace "Please Roohii kada kice haka" tace "Allah kawai don baka ji yadda k'irjina suke zafi ba,kullum tunda muka dawo sai ka yi,ba ka bari na huta,ni dai gaskiya na gaji" tana fad'an haka ta fara k'ok'arin komawa gefe,da sauri ya rik'o ta,ta had'e rai tace "to gaskiya sai dai idan za ka barni na dunga hutawa" ya kad'a kai yace "Yeah! Sure i'll let u rest,but before then sai na yi miki ciki" ido ta zaro za tayi magana ya sake had'e bakinsu cikin salon da ya san ba zata iya jurewa ba yaci gaba da aika mata y'an sak'onsa,da yake ya san ta kan abarsa nan yasa tayi luf and continue to take his lesson.....





#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*



*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥



*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2

*Tak'abalalla minna wa-minkum...*

  *Happy Eid-el'fid'r to u and ur family may Allah accept our du'a and may he forgive our sin's,may we live to witness more with sound health and wealth.Ameen 🤲*

Pᴀɢᴇ 47.
#єяσтємє?

Washe gari da safen gidan gwanin burgewa,rayuwarsu suke yi cikin farin ciki,a ranar su Veronica suka zo duba Nusrah because tun suna Nigeria ganin bata shiga skul ba two day's da yake ta sanar da su za taje Nigeria,da suka ga kwanakin da tace da su sun wuce Sarah ta kirata a waya suji lafiya bata dawo ba,here take sanar dasu ba ta da lafiya and saboda an yi admitting d'inta into hospital ne bata dawo ba,ko da suka ji labarin abunda ya faru sun yi mata jaje,and suka yi alk'awarin zuwa duba ta idan sun dawo,da suka zo sun yi mata wuni saboda yadda suka tarar da mutanen gidan well social nan suka saki jiki,da yamma lokacin da za su tafi kuma lolly ta cika su da kyautuka na girma,haka suma gefen su Nuraz yayi musu kyauta ta bajinta,suka yi musu rakiya har bakin mota Veronica ta ja su suka fice cike da kewar mutanen gidan.Later on kusan kwanaki uku da dawowarsu jikin Nusrah yayi sauk'i sosai ta koma skul taci gaba da karatu,shima yallab'ai ya samu damar mayar da hankalinsa kan aikinsa sosai.

In less than two weeks da dawowarsu daga Nigeria,on the side of Rafeek,on behalf of Abbah da ya bashi wuk'a da nama,ya jajirce sosai for nothing other than to find a solution for him,and by the time Alhamdulillah komai yana tafiya dai²,Baba da duk wanda ya kamata su sani,Rafeek ya isar musu da maganar neman auren da Abban yake son ayi masa,cikin hukunci na ubangiji tafiya har ta fara yin k'arfi,while itama Annie a nata side d'in lokacin ko da Baba ya zo mata da maganar bata yi jinkiri ba ta amince,bayan nan suka yi shawara da Lolly hundred percent ta bada goyon baya,haka shima Abbah a nasa b'angaren zuwa lokacin ya kasance yana yin komai da k'arfinsa musamman da ya san ko wace ce Rafeek d'in yake masa kwad'ayin ya aura,sai dai ya ji matuk'ar mamaki lokacin da yake samun labarinta kasancewar tun da Abbah ya fara ganinta baiyi tunanin Annie ba ta da aure ba,and here he gives his hundred percent approval,even though da Baba ya kawo maganar Annie bata yi rejecting ba,but to that point ta jajirce wajen yin addu'ah akan al'amarin and seeking for the best,tun da aka samu duka b'angare biyun suka amince,Rafeek ya wuce gaba,baya nan baya can ko ina aka juya yana nan tamkar b'arin k'wandala.

Duka sai ya zama maganar auren ba'a saka lokaci mai tsayi ba,bisa shawarar da iyaye suka yanke,an tsayar da ranar d'aurin aure ne kawai saboda ganin dukan su ba yara bane,but an ba su lokacin da za su karasa sauran shirye²,while a nasu gefen su ganin hakan sai yasa suka ce suma sun hak'ura da duk wani hidimar aure sun barwa yaransu,a nan dai aka tsayar da wata d'aya duka.

It was here that Abbah refrained from needing anything,acewarsa yin hakan a gurinsa would be a reward for Annie and her family bisa kula masa da y'arsa da tayi,Annie dai tayi murmushi kawai and said nothing,but ko da lokaci yayi a nan ta gwada bata san wannan maganar ba,though Annien didn't think anything would happen daga Abba'n,but ta ce ne yin hakan tamkar self-respect a gareta,and zai yi relieving nata gudun samun matsala wata rana abu yazo da gori,har ma take cewa maganin kada ayi shi ne kada a fara,ko da suka ga ta dage a nan d'in Rafeek yasa akayi order komai na kayan gida da d'aki on behalf of Lolly.

Lokaci ya ci gaba da tafiya,yayin da a kowane b'angare rayuwa take zuwa da sauk'i,izuwa lokacin kuma a b'angaren mutanen k'asar London,daga Hajiya har su Maimunatu tun ana saura sati guda d'aurin aure suka sauka k'asar,duk wasu shirye² sai ya kasance da su ake yinsa basa nan basa can,saboda hidimar ya had'e musu guri d'aya,su kansun sai suka had'e suma suke yin abun a lokaci d'aya komai ya dawo Kano,kasancewar tun da suka zo Abbah ba shi da wani mutum d'aya da zai nemi shawararsa sama da Rafeek wannan dalilin yasa lokaci yayi masa k'arancin samu,ba ya samun lokacin zaunawa ya huta sai dare,safiya tana yi kuma zai sake fita,ita kanta Lollyn da yake ba samun lokacin zaunawa take yi ba lamarin sai ya zamar mata bak'o,saboda bata taba yin irin hidimar da take kan yi ba,a haka ragowar kwanakin suka yi ta zuwa suna wucewa.

Ranar Saturday da safe kasancewar shi ne ranar da aka yi fixing na d'aurin aure,da misalin k'arfe 11:00am aka d'aura auren Annie da Abba'n Nusrah,d'aurin auren da ya samu shaidawar manyan ma'aikatan gwamnati,manyan y'an kasuwa,had'e da jiga-jigan y'an siyasa na k'asa,a wannan d'aurin auren ne Nusrah ta had'u da Yayan Abba'nta da ta jima bata gani ba *MUHAMMAD SAJID*,da yake a lokacin shima ya zo k'asar saboda d'aurin auren Abba'n,kasancewar tun tana yarinya rabon da ta ganshi zuwansa kuma ba sosai ba sai lokaci bayan lokaci,and shima d'in kuma ba wai suna had'uwa ba ne kasancewar idan ya zo gombe yake zuwa daga can kuma ya koma,wannan dalilin yasa bata gane shi ba sosai sai da suka had'u,ta yi farin ciki sosai da ya kasance sun had'u,a nan tace in Allah ya amince idan sun koma za ta zo gida ta gaishe shi tunda yake cikin gari d'aya suke,shi ma d'in ya ji dad'i sosai,ya ji rashin dad'i kuma na biyewa matarsa da yayi yak'i bari yaransa su san danginsa,a wannan lokacin ma haka Malam yayi musu nasiha sosai yace ya kamata ya dunga zuwa ko da yaran ne idan ita hakimar ba za ta zo ba,cikin jin kunya yace in Allah ya amince duk zai taho da su idan sun samu hutu.

Bayan gama d'aurin aure aka yi walima,na maza daban na mata ma haka,da yamma aka kai amarya asalin gidanta dake nan cikin garin Kano,kada kuso ganin yadda y'an uwa suke zuba santin gidan Annien musamman yadda aka tsara komai bisa wayewa da ilimi,komai na ciki an sauya an zuba sabo gwanin burgewa,shi kansa gidan sai ya zama kamar sabo irin wanda ba'a tab'a shigarsa ba,bayan y'an rakiyar amarya sun fara

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login