Showing 102001 words to 105000 words out of 220972 words
ya tuna kuma taga ya dawo da baya,tana ganin ya juyo ta d'auke kai,ya kalleta kamar zai yi magana again ya fasa ya juya yayi shigewarsa,girgiza kai tayi ta maida hankali kan abunda take yi,zuciyarta ta sanar da ita "Kije yanzun kafin ya sake fita" da sauri ta tashi and left behind tana jin zuciyarta tana yi mata babu dad'i,knocking ta fara yi tana tsaye taji shiru ta sake yin knocking,Nuraz dake tsaye ya had'e rai yace "Who's there.!?" Nusrah ta gyad'a kai tana danne b'acin ranta tace "Ni ce" shiru yayi bai sake magana ba,har ta yi kamar za ta koma taji ba zata iya tafiya ba ta tura k'ofar ta shiga,a bakin bed ta hangosa tsaye ya rik'e waist kamar mai tunani,ta mayar da k'ofar ta rufe,da sauri ya waiwayo jin an shigo ya tsare ta da idanunsa,ta tsaya daga inda take bata k'araso ba,tana sauke idanunta daga kansa saboda kallon da yake mata if she kept looking at him to know that za'a samu matsala,he was silent and waited for her to speak but for about five minutes she could not say anything,he turned slowly and continued to look at what was in front of him,ajiyar zuciya tayi and then ta fara k'ok'arin yin magana "I want talk to u" bai juya ba yace "Ok!" Ta kalle shi as he turned his back ta daure tace "But u turned away from me,how can i speak.!?" Yace "Ina sauraren fad'i abunda kike son cewa" kasa daurewa tayi a hankali ta fara tahowa har ya rage nisan da yake tsakaninsu ba shi da yawa sannan ta dakata,muryar ta tana rawa tace "I don't know what's going on cikin kwanakin duk ka canja min daga yadda kake,idan laifi nayi maka ya kamata ace ka sanar da ni saboda b'oyewar babu amfanin da zai mana,and a nawa tunanin yanzun mun wuce matakin da za mu b'oyewa juna wani abun,ni ban san mene ne nayi maka da zafi ba,i just kept quiet and waited for u to tell me,but sai na ga this was not the solution,,why are u always angry with me.?" Juyowa yayi ya ci gaba da kallonta har lokacin hannayensa suna saman waist d'insa,sai daya gama k'are mata kallo sannan ya tab'e baki kamar ba zai ce komai ba and then simply yace "Babu abunda kika yi" tayi saurin kallonsa bakinta har hard'ewa yake tace "If there is nothing me yasa za kana share ni,ko gaishe ka nayi sai ka ga dama kake amsa min,baka tab'a tunanin ina jin ciwon abun da kake yi min ba.!? I am a being like everyone who knows happiness and rivalry,idan ba laifi nayi maka ba me yasa da can baka tab'a min haka ba sai yanzun.!?" Idanunsa ya lumshe ya bud'e yace "Na fad'a miki babu komai!" A tsiwace tace "Wollahi akwai,bcos matuk'ar babu k'ira na tabbatar babu abunda zai ci gawayi,just come out and tell me idan ma ra'ayi ka canja akaina,ba sai ka ba ni wahala ba kawai ka fito ka fad'a min" Kasak'e yayi yana kallonta fuskarsa da tsantsar mamakin dama ta iya fad'a haka? Yadda taga ya tsare ta da ido tayi blinking idanunta tace "Baka ce komai ba" Yayi ajiyar zuciya yace "What do u want me to say.!?" Tana had'e rai tace "Say's everything",yayi tak'aitaccen ajiyar zuciya yace "I think na fad'a miki babu komai ko.!?" She quickly interrupted him "I can't believe there's nothing" yace "Ok.! K'arya nayi kenan.!?" Kuka tasa masa,yayi saurin matsowa kusa da ita a rikice yana fad'in "Look ni ban ce kiyi min kuka ba,daga tambaya kawai sai kisa min kuka" cikin kuka tace "To ni ya kake so nayi da rayuwata? Shi kenan ko wane lokaci ba ni da kwanciyar hankali,da wanne zanji dan Allah,da damuwar data dame ni ko kuma da naka.!? Idan na tambaya kace babu komai na yi shiru ina tunanin za ka fad'a min abunda yake faruwa nan ma babu mafita,kawai ni ka fito ka fad'a min abunda nayi maka" sumar kansa ya shafa a hankali yace "Ok na ji zauna muyi maganar tunda haka kike so" da kyar ta yarda ta zauna a saman study table d'insa shima bayan ya ci bak'ar wahala wajen lallab'ata,ya zauna saman resting chair yana kallonta,ta d'ago tana goge hawaye suka had'a ido da shi,ta sake tsuke baki kamar idan yayi wani maganar zata sake saka masa kuka,k'asa² yace "what do u want me to tell u right now.!?" Bata yarda ta kalleshi ba tace "Everything" yace "Akan me zan fad'a miki komai.??" Tayi shiru bata ce komai ba,shima shirun yayi mata sai data sake kallonsa and then he began to tell her about his plans for their trip to Nigeria,but ya b'oye mata da yawa daga cikin k'udurin sa na yin hakan,tayi ajiyar zuciya bayan ta gama ji tace "To amma shine sai ka dunga share ni akan wannan abun?" Yayi mata murmushi yace "Bana so a cikin ku duka wani yace ba zai je ba" tace "To kuma ai baka fad'a mun ce ba za mu je ba" yace "Ehh! Babu mamaki yanzun da nayi haka kuyi saurin amincewa" tayi ajiyar zuciya kad'an,daga nan kuma sai ta sakko saboda ta ji dalilin nasa,sun d'anyi hira sosai cikin raha da nuna kulawa sannan ta fita,tana tafiya yayi ajiyar zuciya ya fara shirin sake fita bcos zuwa next week yake shirya musu barin k'asar.
Cikin satin gaba d'aya bai samu zama ba,a hospital kuma tunda ya sanar da su maganar tafiyarsa cikin wani satin duk suka hana masa sukuni,kullum idan ya fita tun safe baya samun dawowa da wuri sai dare sosai,a haka kwanakin da suka yi saura suka yi ta zuwa suna wucewa,,ranar ana gobe jirginsu zai tashi suna zaune a parlor suna hira but duk wanda ka kalla cikin su ukun (Annie,Lolly da Nusrah) za ka iya gane damuwa and the fear that they still have but duk da haka basu fasa danne damuwar ba ta hanyar yin raha,Bareerah tana tsaka da basu labari Nuraz ya shigo parlor'n da niyyar tambayar Annie,shigowar kiran Maimunatu wayarta shi ne ya katse masa hanzari,ita kanta Annie da ta duba mai kiran tunanin ta kasawa yayi bcos bata sani ba ko lafiya ta kirata a irin wannan lokacin,ta daure ta d'auka da sallama suka gaisa Annien ta tambayi jikin Rafeek,bayan nan Maimunatu ta daure tace "Ni kuwa Adda Maryam kwanakin da suka wuce kamar munyi wani magana dake ko.!?" Annie tayi jim kafin tace "which is it.!?" Maimunatu tace "Akan Aatif nake magana,kamar naa so naji kin ce min kun san sa" Annie tayi ajiyar zuciya tace "Yes,i made that statement but ina fatan lafiya?" Maimunatu tayi ajiyar zuciya tace "Lafiya k'alau,sai dai ina son tambayarki ko wane irin alak'a ya had'a ku da shi har kuka san shi.!?" Annie was silent as she looked at Nusrah before she could explain to her,Maimunatu ta jinjina kai bayan ta gama sauraran bayanin Annie tace "But since suka rabu da baby wani abu ya sake had'a su.!? I mean ya sake zuwa gidan.!?" Annie bata yi k'asa a guiwa ba ta bata labarin abunda ya faru a ranar data kirata har ta sanar da ita cewar d'an abokin Rafeek ne,Maimunatu ta sake jinjina kai tace "Kiyi hak'uri Adda Maryam da kiran da nayi miki,but the fact is that yau tsayin sati guda kenan ana neman Aatif sai dai he has been lost,ana ta binciken inda ya shiga bcos at first we all thought whether the kidnappers kidnapped him duba da matsayin mahaifinsa,,ana ta sauraron aji kiran wayarsu but shiru until then a security guard came yake shaidawa mahaifansan Aatif was locked up at a police station" Annie cikin nuna damuwarta tace "Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un,, Allah ya tsare ya kiyaye gaba" without ta damu taji abunda ya kaishi station,Maimunatu tace "But for now maganar da nake miki bayan iyayen sunje station d'in da case yake gurinsu sun bibiyi dalilin kamashi and they were informed that Nuraz was the cause of his arrest" cikin k'arajin tashin hankali Annie tace "Shi habibiiyn ne ya aikata haka.!?" All of them who were there to hear what Annie had said sai suka tsare ta da ido and waiting to hear what was going on,Nuraz kam jin abunda ya faru and yanayin da Annie ta ambaci sunansa take gabansa ya fara dukan uku² yasan tabbas tunda yaji haka k'arshen ta abunda yake b'oyewa ne ya fito sarari,har Annie suka k'arasa magana da Maimunatu babu wanda ya san me ake yi,bayan ta ajiye wayar ta kalle su duk sun zuba mata ido jira suke suji me za tace,Annie ta girgiza kai cikin takaici tace "Habibiiy tell me the story" he quickly looked at her yace "Annie what kind of story do i have to tell u.!?" Kai tsaye tace "Labarin wanda kasa aka yi arrest" saurin kallonta yayi zaiyi magana ta d'aga masa hannu "If u know u won't tell the truth kaja bakinka kayi min shiru,but be sure zuwa safiya before we leave the country ka fitar da wanda kasa aka kama" Lolly cikin tuntub'en harshe take tambaya "Annie waye yasa aka yi arresting.!?" Tsaki tayi tana girgiza kai tace "Yo banda shiririta irinta habibiiy wai wannan yaron tsohon saurayin baby fa yasa aka kama,yau tsayin sati iyayensa sai nemansa suke,amma saboda iya shege babu wanda ya sani" Lolly ta zaro ido tace "Why is he arrested.!?" Annie ta sake yin tsaki tace "Yo nima ina zan san meya sake had'o su,,nan dai kwanakin da suka wuce yazo ya bani labari nace yayi hak'uri ya bar komai a hannun ubangiji,yace min har sun had'u da shi Aatif d'in a can gidan,har yasa na kira Maimunatu na tambayeta ko suna da wani dangantaka ne da shi,tace min babansa ne abokin..." Sai kuma tayi shiru bata k'arasa ba,Lolly cikin jimami tace "Amma habibiiy baka kyauta ba gaskiya,me yasa za kasa a kama mutum a kulle.!? Ka san yaya iyayensa za suji da basu gansa ba.!?" Yayi shiru bai ce komai ba,Lolly tayi masa nasiha sosai sannan tace masa yasa a sake shi tunda su police d'in da yake hannunsu sun ce sai ya bada umarnin a sake shi za su rabu da shi,Nusrah tayi tsagal kamar an tambayeta tace "Aunty da kun bari ya d'an k'ara ko 2 weeks ne ba zai sake shiga abunda bai shafe shi ba" Annie ta zuba mata ido tace "Saboda haka ake hukunci a garinku.!?" Tayi shiru tana kallon yadda ya tsare ta da ido tace "To Annie ba shi dai ya b'atawa mutane suna ba,gobe ma sai ya sake d'ora zato akan wani ai,dama ai hausawa na cewa *Igiyar zato tafi alk'ali iya d'auri"* dariya Bareerah tasa tace "Haka yake y'ar d'aki na" Annie dai basu sake cewa komai ba daga haka hiran sai ya koma tsakanin Nusrah da Bareerah kad'ai,shima Yallab'ai d'in k'arshe since his parents asked him to expel Aatif yayi musu sallam ya shige bedroom d'insa.
In the morning after they had all packed up before su wuce airport yayi taking excuse na 20 minutes zai je ya dawo,Lolly tana tsare shi da ido tace "Ina fatan abunda can za kaje.!?" Ya gyad'a kai yace "Ehh! Zanyi sign ne shi yasa zanje" Ta jinjina kai suka yi masa fatan dawowa lafiya ya fita,before he returned they all covered everything in white,suna zaune daga su sai luggage's d'insu sunyi jigum² har ya dawo,yana shigowa after he had assured them Aatif had been released suka fita da kayan yasa a booth,kai tsaye daga nan airport suka wuce,bayan an gama musu checking kayansu da komai suka wuce Nuraz kuma sai daya jira k'arasowan wani drivern office d'insu ya bashi car keys d'insa ya mayar masa da motar gida sannan ya wuce inda su Annie suke,suna ta zaune and waiting for the time har aka fara kiransu,zuwa lokacin kam da suka ga suna shiga jirgi nan suka sake tabbatarwa lallai tafiyar za suyi da gaske,gaba d'aya jikinsu sai ya d'auki sanyi,har suka gama shiga suka zauna babu wanda ya sake magana da d'an uwansa until their flight flew into space.
*Travel safely Nuraz's family...*
***
On Rafeek's side kuwa cikin wannan lokacin ma iya cewa Alhamdulillah.. Dalili kuwa shi ne tun a daren da al'amarin ya faru bayan Dr Stevens ya bashi kulawar data dace ya tafi,he was never able to wake up again until tomorrow morning,a safiyar kuma ko daya tashi jikin san yayi sauk'i kamar ba shi ne yayi daf da tafiya barzahu ba,in spite of all this there is a nurse da Dr Stevens ya ajiye ta dunga kulawa da shi but Hajiya tana nan a zagayensa,kullum safiya Dr Stevens yake zuwa ya duba jikinsan ya sake bashi shawarwari ya tafi haka Hajiya itama take saka shi gaba kamar k'aramin yaro tana sake d'ora shi a hanya har ta samu ya d'an fara samuwa.
Ranar ana gobe za su bar k'asar da dare yana zaune a parlor'nsa yayi shiru Hajiya met him,after she came in she began to told him what had happened to Aatif but he said nothing,sai data gama zaunawa jin yayi shiru bai amsa ba sannan ta fahimci hankalinsa baya tare da ita,ta sake yin magana taji shiru,kallonsa tayi ta jinjina kai kafin ta dawo kusa da shi ta tab'a shi,saurin dawowa duniyarsa yayi ya kalleta a hankali yana lumshe idanunsa,Hajiya tayi ajiyar zuciya tace "ina ta magana na ji baka ce komai ba,tunanin me kake yi ne.!?" Yayi ajiyar zuciya yace "Nothing Hajiya" ta girgiza kai a hankali tace "Ina fad'a maka abunda ya faru da Aatif ai naji baka ce komai ba,tunanin kake ci gaba da yi ko.!? Anya Rafeek ba zaka sawa ranka hak'uri ba?" Yayi shiru baice komai ba,ta d'an yi masa nasiha sannan ta fad'a masa abunda ya faru da d'an abokin nasa,har wayar da Maimunatu tayi mata yanzun babu jimawa ta sanar da ita,Rafeek was silent and wondered what had happened between Nuraz and Aatif,but till morning his thoughts were gone and he could not find anything,,yana zaune da safen tunanin abunda Hajiya take yawan fad'a masa ya dawo masa,cikin sauri ya kira Clark bcos yau dai ko me zai faru he wanted to go out and ba wani guri yake son zuwa ba illa gidan,so yake ayita ta kare tsakaninsa da su,bcos he's tired of punishing himself,what ever he has done for them tuni ya gane kuskurensa and yayi nadama,but his intention is now to continue to live in peace.....
*So sorry dearies wollahi these days i don't feel to type,a page d'aya sai nayi kwana biyu ban gama ba,abunda a lokaci guda nake yinsa that's why za kuga bana posting muku a kan lokaci,,but kuyi addu'ah na dawo dai² in sha Allah sai kun gaji da ganin update..*🏃🏻♀️🚴🏻♀️
#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*
*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥
*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2
Pᴀɢᴇ 32.
#Iɴᴛᴇʀᴠᴀʟ
My deepest and best wishes to u *JAMILA MUSA (MEELAT TA-MU)* truly appreciate ur efforts in running of the book *KWARATA*,labarin da yayi shura,suna tare da share fage cikin zak'ak'uran litattafai a duniyar mawallafa *KWARATA* comes with a new style and structure,certainly *KWARATA* is a story full of enlightenment with preaching ta ko ina ya yi,though y'an hana ruwa gudu sun so ganin bayan labarin but ubangiji bai nufa ba sai da muka je k'arshensa,ubangiji yaci gaba da d'ora mu akan mak'iyanmu,ya raya mana zuri'ah,ya jik'an magabatanmu tare da dafa mana,,fatan alkhairi y'ar uwa ta gari ubangiji ya baki ikon fara *B'OYAYYAR SOYAYYA* lafiya. *Ur's ASLI SMASHER😍* nake cewa ki huta ta wajena.♥
💃
In just a short time ya gama tsara yadda yake son komai ya kasance,at 8:00am he was dressed cikin wani long sleeve mai had'e da suspenders which are called braces/garter belt in the United Kingdom (is a kinda straps of cloth that go over a man's shoulder and down to the front of his trousers,where they either clip or button to the waistband),k'afafunsa sakaye a cikin takalmin rossi skin laceup black one,sumar kansa da ta sha dying tayi bak'i sid'ik sai shek'i take hakan sai ya b'oye shekarunsa,since ya fito Hajiya take kallonsa saboda kyau da yayi mata ya koma wani d'an saurayi da shi as if he were not having a son like Nuraz,despite the fact that he was so pale in his illness but his depressed state of mind did not prevent his beautiful face from smiling,sallama yayi mata da yake ta san da fitar tasa yana fad'a mata sai ya dawo,ta bi shi da Addu'ar samun nasara,he comes out with his next guard dake biye da shi every time ya bud'e masa mota,his driver and Clark su kam tuni sun shige,ana rufe motar driver yaja suka d'auki hanyar Albert street,,as their car parked near the apartment Clark came out and uncovers the door,ya fito a hankali kasancewar har yanzun ba sosai yake jin k'warin jikinsa ba but yana ji a ransa muradinsa ya wuce ya zauna ya jira lokacin da zai gama warwarewa,Rafeek a gaba Clark yana biye da shi a baya until they stopped at the apartment,Clark ya matsa kusa da doorbell ya danna,kusan mintuna biyar suna ta jira for the door to be opened,Clark ya sake dannawa but shiru babu alamar da yake nuna akwai mutum a gidan,shiru Rafeek yayi yana tunanin ina suka tafi da safiyar nan.!? Suna ta tsaye baturen da Nuraz ya bawa keys d'insa ya dawo masa da motar gida ya k'araso,bayan ya gyara parking ya fito yasa rigar mota ya rufe ko ina,har zai fita yaga mutane a gurin yana kallon Rafeek tun daga nesa har ya k'arasa inda