Showing 150001 words to 153000 words out of 220972 words
sake d'aga masa kai lips d'inta ya kalla yace "well bari na yi abunda za'a je da ni ko?" Duk da ta fahimci abunda yake nufi but sai da ta tambaya "me za ka yi?" Yace "I just want to be with u" ta shagwab'e fuska tace "to ai wanka zan yi yanzun,and ina jin bacci because gobe ina da class" yace "daga baya za mu yi,and yanzun ma ga wani class d'in kin samu" dariya suka yi a tare daga haka he never gave her a chance to talk saboda yadda yake mata yawo da hannayensa a saman cikinta like yana mata cakulkuli,ta yi ajiyar zuciya jin ya gangara da hannunsa k'asa playing with her navel,ta sake rik'e shi sosai tana fitar da numfashi heavily,ya d'ora fuskarsa a saman wuyanta and began to kiss her,daga nan ya yi sama zuwa lips d'inta,she clenched his backhead professionally ta ci gaba da licking tongue d'insa as she needed ya tura mata,when she had to suck on he felt like ya fita daga duniyar mutane,he backed them up to the bed because of how the game had gone,tun kafin su k'arasa taga yana k'ok'arin kwantar da ita da sauri ta juya akalar wasan,yadda take twisting d'insa sai ku rantse da can ta san duk wannan abubuwan da take yi masa,ya rik'e waist d'inta sosai saboda yadda dick d'insa ta yi erecting tana tab'a jikinta it's length ak'alla ya kai 7.5cm (3 inches),ta kwanta jikinsa suna ci gaba da twisting juna,sun d'auki lokaci suna buga wasan,after they have been satisfied Nusrah tana kwance jikinsa idanunta a rufe tana wasa da hannunta a jikinsa,ya shafa bayanta a hankali yace "Ta shi mu yi wanka kada kiyi min bacci" ta yi murmushi tace "Ban fara bacci ba ai" yace "Na san ki ai yanzun sai na ji kin yi shiru" she smiled again tana bud'e idanunta,ya kalli yadda idanunta suka yi yace "Ta shi to,na ga idanunki sun fara canjawa" dariya tayi tana sauka daga jikinsa tace "Ai kai ne kasa suka canja,ni ba bacci nake ji ba" he nod his head and said nothing ya saka nickers d'insa,ta sake yin murmushi tace "and kaima ai na ka idanun ba farare bane" he turned ya kalleta yana rik'e da waist yace "da waye ya fad'a miki maza suna da ido mai haske? Farin ido ai sai ku mata" she smile tana adjusting kwanciyarta a cikin spreadsheet,ya wuce ya nufi closet yana cewa "ta shi za ki yi ba na ga kina gyara kwanciya ba" ta lumshe ido tana kallonsa yaje ya d'auko mata towel ya dawo,da kyar ta bud'e idonta ta kallesa,ya rik'e waist yace "well,get up or do u forget to have a class in the morning?" She smiled and said "No,i didn't." Ya mik'a mata hannu yace "get up" she slowly got up and straightened the towel over her body,ganin kamar ba za ta gama ba yasa shi d'agata ya nufi hanyar bathroom da ita,tayi dariya ta rik'e shi sosai,ko da suka shiga bathroom sun d'auki lokaci kafin suka fito because a can d'inma sai da suka jik'a juna da soyayya then suka yi abunda ya kaisu suka fito.
A parlor kuwa bayan sun yi sallama da su Hajiya suna tafiya,parlor'n yayi remaining silence,da zaman shiru ya damu Hajiya babu shiri ta tattara granddaughters d'inta ta yi musu sallama suka nufi apartment d'inta,here parlor'n ya rage daga Lolly sai Rafeek,haka suka zauna satar kallon juna but an rasa wanda zai fara yiwa wani magana har tsayin lokaci,Lolly was tired of sitting here ta tashi tana kallonsa ta gefe a hankali as if she don't want to talk tace "good night" he couldn't answer saboda mamakin da take ba shi,har ta yi gaba kad'an ta waiwaya luckily lokacin shima itan yake kallo,she quickly lifted her eyes ta wuce bedroom d'inta without saying anything,as she passed by ya lumshe idanunsa and breathed a sigh of relief,ba'a wuce mintuna goma da tafiyarta ba ya tashi quickly ya wuce bedroom d'insa,yana shiga ya d'auka phone and thought of whom to call,number Abba'n Nusrah ya fara tunanin kira da sauri bai gama yanke hukuncin ba ya kirashi,as the phone rang he happily exclaimed "Labbo! Kai ne a wannan lokacin?" Yayi ajiyar zuciya silently yace "Ko yanzunma neman shawararka yasa na kira ka" Abbah yayi murmushi suka gaisa and suka tab'a barkwanci then ya tambayi Rafeek da cewa "Ya aka yine aboki na? Ya amarya da yara?" Ajiyar zuciya ya sake yi yana lumshe idanunsa yace "Ka bari kawai D'an uwa,duk suna lafiya but ni d'in ne dai ina tunanin kamar ba ni da lafiya" Abbah yayi saurin amsawa "What is going on? Hope it's not ur pain?" Rafeek ya girgiza kai kamar Abba'n yana kusa da shi yace "Wollahi d'an uwa ba ciwo na bane,tsakanina da amaryarta ne" Abbah yayi ajiyar zuciya yace "do u mean that u have not yet find any solution?" Rafeek ya shafa beard d'insa and said "That's the answer" Abbah was silent and thought while Rafeek remained silent in anticipation of what will he say,Abbah ya numfasa cikin sanyin jiki yace "Well,i don't understand u,wai kana nufin ka sameta kun yi magana ne ko har yanzun ka kasa bawa zuciyarka damar fad'a mata yadda al'amarin ya kasance?" Yace "that's it" yace "If so i think u are the culprit" yace "Me yasa za ka yi saurin yanke hukunci? Na fad'a maka fa ko kallona ba ta yi tun da suka zo,ta yaya kake ganin zan samu damar yi mata wannan bayanin since bata ba ni damar yin hakan ba?" Abbah yace "Ka ga ni dai na fad'a maka laifinka ne,kai gaba d'aya yadda kake kullum haka kake,baka san yadda za ka kwantar da kai ba idan kana neman abu,waye ya fad'a maka ana yiwa mace haka? Su fa da kake ganinsu sai ka lallab'a su ka nuna musu duk duniya su d'innan dai su ne a gaba before ka samu abunda kake buk'ata a gurinsu,but idan ba haka ba za ka yi ta zama a guri d'aya kuma jiya tana nan a yau,shawara d'aya zan ba ka,whether u have the time or not to make it necessary and kana son kanka da lafiya ka sauke duk wasu ayyukan dake kanka ku zauna ku fahimci juna,whatever the stubbornness of a person is if ya ga ka nuna damuwarka a kansa yana ragewa,and i know that if God allows za ta yi maka uzuri" ajiyar zuciya yayi very hardly then yace "Kana ganin idan nayi haka shi kenan?" Yace "I didn't tell u that,but ina da yak'inin za'a samu ci gaba" he said quietly "Well, if this is what i have to do,if God allow me cikin satin nan zan zo maka da labari mai dad'i" Abbah yayi dariya yace "banda ka tsaya wasa ai da tuni an wuce nan,maybe har mun samu.." Rafeek yace "Kana nan da halinka mutumin nan" Abbah yayi dariya yace "A'a an samu changes tunda ni kad'ai nake rayuwa without a helper" Rafeek yayi murmushi yace "well,am i going to look u for a helper kada zaman kad'aici ya illata min amini." Dariya Abbah yayi yace "ka bari aboki ni harkar mata yanzun tsoro yake ba ni" Rafeek yace "A'a dai kada ka yi musu kud'in goro,ka dai samu wata ka gwada in Allah ya yarda za'a dace",Abbah yace "banni na huta haka nan,na yi banji dad'i ba,duk da k'addara ta kaini ba don son raina ba" Rafeek ya sake numfasawa yace "well shi kenan Allah ya iya mana,but da har na gano maka wata,and na yi maka sha'awarta because ina da yak'inin za ta kula min da kai,amma tunda ba ka ra'ayi yanzun bari na bari kawai" Abbah yayi ajiyar zuciya yace "Aboki ka fahimce ni mana,ni a yanzun ba auren nake gudu ba,halin wacce zan auro shi ne abun dubawa,da ace ina aure na rabu da matar gara ace na samu wacce za mu zauna har abada" Rafeek ya jinjina kai yace "Haka ne,but wannan d'inma da ka ji na yi maganarta saboda na san ko wace ce ita,and idan ka aureta asirinka zai rufu za kuyi zaman lafiya bcos ba ta da hayaniya" Abbah ya numfasa yace "Shi kenan aboki zanyi addu'ah akai idan alkhairi ce a gare ni Allah ya daidaita ya had'a mu da alkhairi" Rafeek ya amsa kafin yace "Ya maganar mutanen Gombe ka je kuwa na ji baka fad'a min komai ba akan maganar da muka yi?" Abbah ya numfasa yace "Ka bari kawai d'an uwa har yanzun na kasa zuwa saboda kunyar su nake ji da tsoron fuskantar malam" (Mahaifinsa) Rafeek ya bud'e idonsa sosai yace "cewa za ka yi matsalar ta mu iri d'aya ce,kai baka je ba ni banyi abunda ya kamata ba" yace "Wollahi i want to go but ina tunanin ya kamata ace na kai musu Nusrah,sai dai lokaci ya k'ure tunda mun yi nisa" Rafeek yace "Ba na tunanin za a samu matsala game da tafiyarka da ita,but za muyi magana zuwa da safe" Abbah yayi saurin tarar numfashinsa "Kana ganin ba za'a samu matsala ba idan ka yi maganar?" Yace "There will be no problem if God approves" yace "Allah yasa" sun jima sosai suna sake tattauna yadda za su tunkari al'amuran kafin suka yi sallama kowannensu yana farin ciki da shawarar d'an uwansa.A wannan daren a gefen Rafeek bai kwanta ba sai da yayi nafila raka'a biyu to ask the Lord to forgive his sins and to ask for k'arfin guiwan da zai iya tunkarar Lolly ya yi mata explaining how things happened before then.
While on the side of Lollyn bayan ta barshi zaune cikin tunani da mamakin d'abi'unta tana shiga ta d'auro alwala tayi nafila,ta jima sosai tana addu'o'i da neman zab'in ubangiji mafi alkhairi then ta yi shirin bacci,bayan ta gama komai ta d'auki wayarta with the thought and fears of confronting Annie ta kirata,she made three miss calls ba'a d'auka sai a na hud'un,her body was cold enough to greet Annien in spite of yadda take amsawa babu fara'a sosai a tattare da ita,after sun gaisa duka suka yi shiru for a moment Annie za ta yi magana saboda shirun ya yi yawa Lolly ta numfasa tace "Adda dama i just call u for nothing but to apologize for what had happened,in Allah ya yarda i can't do anything u don't like again,and i will be sorry and to live with him a duk yadda yake,fatan Allah ya k'ara min hak'uri da juriyar zama da su." She was saying this and didn't wait for Annie to say anything ta kashe wayar gaba d'aya ta ajiye,tana jin hawaye suna saukowa saman fuskarta but ta kasa d'aga hannunta ta goge,ta jima sosai a cikin wannan yanayin kafin ta tashi taje toilet to wash her face from the tears da suka bushe mata,continuously thinking about how za ta yi accepting Rafeek as her husband for the second time.
Washe gari da safen kamar kullum after sun gama breakfast Nusrah ta mik'e da sauri ta yi musu sallama saboda za ta shiga skul,ta wuce bedroom kenan Nuraz ya biyo bayanta,tare suka gama shiryawa suka fito,sai da suka sake yi wa Hajiya sallama,daga nan ya fara ajiyeta skul and then ya wuce hospital *ASYLUM WELCOME,* tun da ya barta a skul ranar haka nan ta wuni tare da su Veronica but she could not perceive anything except mutuwar da jikinta yayi da wani irin yanayin da ta kasa gane masa,she was sitting there waiting for him lokacin sun fito sai yamutsa fuska take saboda komai ma ba ta jin dad'in sa tayi siririn tsaki tana kallon hanya,as Sarah looking at her cikin harshen nasara tace "Madam da ba don kada na yi shishshigi ba da na fad'i wani abu" ta d'aga idanunta hardly ta kalleta tace "What is it?" Sarah laughed and said "The King's death will not be heard in my mouth." Nusrah ta tab'e baki ta harareta,dariya tayi kad'an za ta yi magana Maria Robles dake gefensu ta tab'e baki tace "ku dai babu ruwanku,bikin sunma da bamu sani ba saboda rashin muhimmancin mu" lumshe ido Nusrah tayi a hankali because ba tun yau suke mata k'orafi ba tana ba su hak'uri tace "Haba mana Maria sau nawa kike son na fad'a muku auren nan haka aka yisa ba'a bamu damar shiryawa ba,ban san me yasa kike son maimaita maganar ba" Veronica looks at Maria who was ready to speak again and said "please Maria don't say anything,we should excuse her since she told us the reason,but mene ne abun fushi tunda ga shi za ta ba mu baby?" Dariya suka sa su ukun Nusrah tayi saurin bud'e ido tana kallonsu tace "What are u saying Veronica?" Veronica laughed as she walked past tace "I said nothing" su Sarah suka sake yin dariya as they took their belongings suka yi mata sallama because they saw Nuraz's car tun daga nesan tana nufo wajen da suke,ita kuwa uwar tawagar ko kulawa bata yi ba sai flat tummy d'inta da ta zubawa ido cike da mamakin abunda k'awayentan suka fad'a,a hankali ta sake nutsuwa ta lumshe idanunta tana lissafin rabonta da ganin menses,ta d'auki lokaci tana lissafa kwanakin but idan ta yi gaba sai ta rikice dole sai ta dawo baya,finally she started to find out kusan wata biyu kenan yanzun rabon da ta sake yi.
Tun da ya nufo gurin yake kallonsu,he didn't know what had happened ya ga su Veronica suna dariya sun bar wajen,yana k'arasowa wajen trying to park ya zuba mata idanusa especially as she closed her eyes sai bai yi mata alamar da za ta san ya zo ba,he pulled the door out to see that she had no intention of getting her eyes open ya nufo inda take zaune,tun kafin ya k'araso his scent's began to let her know that he was nearby,da sauri ta bud'e idonta ta sauke su a kansa,murmushin da yake mata yasa ta sauke ajiyar zuciya a hankali and then ta fara tattara kayanta yana zuwa ya yi mata sallama,ta amsa tana kallonsa kamar za ta yi magana ta fasa,hannunsa ya mik'a mata ta kama sannan ta tashi ya karb'i jakartan ya rik'e yana rik'e da hannunta suka k'araso inda yayi parking,ya bud'e mata ta shiga sannan ya wuce ya shiga ya tada motar suka fara tafiya a hankali,sun fita daga skul ya kalleta yace "what's wrong with u?" Ta gyara kwanciyarta bata bud'e idonta ba tace "Nothing ni lafiya na k'alau" he just smiled and said nothing har suka shigo gida,yayi parking ya fito ya bud'e mata tana fitowa hadiman gidan suka fara yi musu barka da dawowa,ya rik'e mata hannu suka wuce ciki,suna shigowa parlor suka tarar da Hajiya zaune ita da Lolly da alamun maganar da suke yi mai muhimmanci ne duba da yadda Lolly ta sunkuyar da kai,suka yi musu sallama bayan sun gaisa suka wuce bedroom,Hajiya da ta tsagaita da magana ta bisu da kallo da mamaki ta kalli Nusrah tace "Baby zo nan na ga" a d'an tsorace Nusrah ta kalleta ta kalli Nuraz,ya lumshe mata ido alamun kada ta tada hankalinta,ta had'iye wasu irin saliva's tana tafiya kamar ba ta so,ta dawo inda Hajiya take zaune,Hajiya was looking at her eagerly and says "Are u sick?" Ta girgiza kai alamun a'a,Hajiya dai bata yarda da amsar Nusrah ba tace "Babu inda yake yi miki ciwo?" Ta gyad'a kai alamun ehh,daga haka Hajiya tayi shiru tana kallonta,zuwa wani lokaci kuma tace "Shi kenan tashi ki je ki huta" ta tashi a hankali kanta a k'asa,haka kawai sai ta fara jin fad'uwar gaba musamman da ta tuna maganar da su Sarah suka gama yi mata a skul,she slowly re-watched herself had'e da shafa flat tummy d'inta,har ta shigo bedroom d'in bata daina tunanin da take yi ba,jin motsin shigowarta yasa Nuraz dake arean closet ya waiwayo ya hangota ta shigo but kamar ba ta cikin nutsuwarta,he was quietly looking at her yana jira ta k'araso ya tambayeta abunda yake damunta because ya san ba haka ya barta ba,but bai sani ba ko bayan tafiyarsa hospital wani abu ya faru duk da ya tambayeta yanzun babu jimawa ta fad'a masa babu komai,gajiya yayi da jiran ta ya fito lokacin ya rage kayan jikinsa ya sameta zaune saman armchair,yana k'arasowa ya fara cire mata vail d'in kanta tayi ajiyar zuciya tana kallonsa,he raised his eyebrow and said "What's going on?" She nodded her head alamun babu komai,yace "I don't believe" ta sake yin ajiyar zuciya za ta yi magana ya rigata "Kin kalli yadda kika koma kuwa?" She looked at him with surprise,ya kalli fuskarta yace "Ina tunanin ba haka na tafi na barki a skul ba,can u tell me what's wrong with u right now?" Lumshe idanunta tayi tana yamutsa fuska tace "there is nothing happen to me" yace "really?" Ta gyad'a masa kai,ya tab'e baki yace "I can't believe babu abunda yake damunki" tace "why not?" Yace "Haka kike kullum ko yaune kika dawo haka?","ya ya nake to?" She said with a dry smile on her lips,as he sat next to her jikinsu yana gugar juna yace "Do u want me to tell u?" Ta gyad'a kai,ya tab'e baki yace "what will u give me if i said it out?" Dariyar da ta bayyana hak'oranta tayi tace "za ka samu duk abunda kake so" ya d'age gira so excited yace "really?" She roll her eyes and whispers,yace "Wah! It's a fun day" dariya maganarsa ta sata,yana kallonta yayi murmushi,tace "Akwai ranar da ba na shagali ba a gurinka?" Ya sake yin murmushi yana d'age shoulders yace "Akwai mana" tace "which day?" Yace "if u don't want sai kin ba ni wahala kike karb'a" ta zaro ido bakinta a bud'e tace "Sharri za ka yi min?" Ya harareta yace "Babu wani gaskiya na fad'a" tayi rau² da ido kamar za tayi kuka,yayi saurin cewa "no! Ba haka nake son fad'a ba" tace "to me za ka ce?" Yace "We are always in fun" ta harareshi tace "Ai ba