Showing 141001 words to 144000 words out of 220972 words

Chapter 48 - DAN MACE COMPLETE Hausa Novel

23 Aug 2025

1205

gyad'a kai yace "Saboda dai sun fi ku wayo da dabarun yadda za su rik'e mazajen su shi yasa kuke ganin hakan a matsayin rashin kunya" tace "Ko ma dai yaya za kace su dai dama ba su da kunyar" yace "Idan kunce rashin kunya ne ku da kuke da ita me yasa ba kwa yin abunda ya dace?" Tayi shiru tana kallonsa kafin tace "What shall we do?" Yace "to give ur men their rights" ta lumshe ido tana bud'ewa tace "Here is ur word,da anyi magana kuma kuce God said that matayanku gonakin ku.." Saurin rufe bakinta tayi tana kallonsa,ya tab'e baki yana adjusting zamansa yace "I'm not saying anything,since u're a teacher,ur education is enough to give u all the answers u are looking for.. But sanin kanki ne duk wanda yake da ilimi bai yi amfani da shi ba,abunda zai biyo baya ba sai na k'arasa fad'a ba" jikinta ne ya d'anyi sanyi a hankali ta kalleshi kamar za tayi magana sai kuma ta fasa ta juya ta bar gurin,yana kallonta har ta shige bedroom bai ce mata komai ba,yana ganin ta shige yayi k'wafa yace "well,since u have chosen this way let's go on,but zan yi maganin ki soon.." Ta jima sosai da tafiya sannan ya tashi ya bi bayanta,a zaune ya tarar da ita saman bed k'afafunta a nad'e ta zabga tagumi,he didn't say anything to her ya kwanta a d'ayan side d'in had'e da juya mata baya,ta kalleshi tana sauke numfashi hardly tace "Ka yi hak'uri" yana jinta yak'i yin magana sai da yaji tana ta rok'on sa sannan yace "Ya wuce",tayi shiru shima yayi shiru yaga ba ta da niyyar kwantawa ya juyo yace "Ba za ki kwanta bane.?" Tace "A'a zan kwanta" yace "What are u waiting for? Baki san dare yayi ba?" She was silent and unable to speak,ya tab'e baki ya juya yayi addu'o'insa,as she was tired dan kanta ta kwanta.


Washe gari da safe tun daya fita hospital bai kirata ba har bayan maghreb,suna zaune suna hira da su Kalthom but hankalinta duk baya gurin,ta gaji da zaman ta tashi tace musu tana zuwa ta nufi hanyan bedroom,da ta shiga kasa zama tayi duk ta damu da rashin sanin inda ya shiga,she picked up her phone kafin ta kira ta ji yayi sallama,da sauri ta waiwaya ta kalleshi tayi masa sannu da zuwa,he didn't look at her ya amsa and then went over and kept his briefcase da wayoyinsa ya rage kayan jikinsa,ya wuce bathroom yayi wanka,yana fitowa lokacin za ta fita ya bita da kallo a gurguje ya shirya ya fito,a babban parlor ya tarar da su gaba d'aya suna kallo ya gaida Hajiya da Lolly su Kalthom suka gaishe shi,ya amsa yana satar kallonta ta gefe,bai jima sosai da zama ba Angelyn ta k'araso gurin and she was telling Hajiya that the table was ready,Hajiya answered and ordered them to have dinner,so they all set out suka nufi arean da dining yake,sun zazzauna kowa yayi serving kansa da abunda yake so except Lolly,Nuraz da Nusrah,Kalthom ta had'awa kowa plate d'insa ta ajiye musu,Nusrah was near to Nuraz,shortly after everyone had left and returned to the parlor for a few minutes Nusrah began to feel jikinta yana mata wani iri kamar k'wari suna binta,ta tashi da kyar za ta wuce Hajiya looked at her and didn't speak,Lolly ma haka nan sai bata yi magana ba duk da dama tun zuwansu gidan ba sosai take maganar ba,he also looked at her but he didn't say anything to her,except Jian da taga tana tafiya barely tace "Aunty Nusrah ba kya jin dad'i ne.?" Ta gyad'a mata kai bata iya magana ba,tayi mata sannu ita kuma ta wuce ta barsu a nan,shigarta bedroom babu jimawa gaba d'aya ta rasa abunda yake mata dad'i,ita dai ta san lafiyarta k'alau before then but daga cin abinci yanzun she has no idea on what she is going through,ta shiga bathroom ta watsa ruwa ta fito but still babu sauk'i,ta zauna ta kwanta ta tashi tsaye ta tsuguna da ta gaji gashi ta rasa ina ne yake mata ciwo ta d'auki wayarta ta kira shi,Allah ya taimaketa a time d'in he's with his phones,she just burst into tears and shouted "ka zo ka duba ni ba ni da lafiya",ya tab'e baki slowly yace "ok" and then he left,as he came in he saw her laying on the floor sai kuka take,ya zaro ido quickly looking up at her yana tambayarta abunda yake faruwa,ta d'ago idanunta da suka k'ank'ance ta fad'a jikinsa tana wani irin kuka mai tab'a zuciya,ya rik'ota a hankali yana rarrashinta ta fizge ta sake kwanciya a jikinsa tana rik'e shi because she was in an emotional state of despair,k'ok'arin d'ago ta daga jikinsan yake yi ta sake fashewa da kuka,ya jinjina kai yace "What's wrong with u?" Ta kasa magana yace "sake ni tunda babu abunda yake damunki" tana kuka tace "Ai ka san abunda yake damuna" ya zaro ido yace "ni kuma taya za'ayi na sani?" She was crying and said "Well,ain't u a doctor?" He chuckled and said "likitan mahaukata ba!" Tana jin ya ce haka she squinted in misery tace "please do something" yace "what should i do?" Tace "do everything u want" yayi dariya yace "Banda komai dai" kuka ta sake b'are baki za tayi yace "Well,what do u want me to do?" Once again she was breathing heavily but couldn't say anything sai lalubensa da take yi yayi saurin rik'e mata hannu yace "What are u doing?" Tasa kuka tana dukansa da d'ayan hannuntan,da kyar ya lallab'ata because he already knew what she meant,looking at her crying face yace "u want it.. Right?" Ta gyad'a masa kai,yayi murmushi yace "well,tunda ke kike so zan baki kada ubangiji ya kama ni da laifin na cutar da ke but let's have a deal ko kada wani ya cutar da wani?" ta sake gyad'a kai,yace "No quarrel?" Ta gyad'a kai,ya sake cewa "whenever u cry or said na kyale k'i zan kyaleki,agreed?" Ta gyad'a masa kai,yace "oyah! Let's get up" kuka tasa tana had'e k'afafu tace "Bazan iya ba ni",ya dafe kai yana had'e rai yace "za ki iya yi min shiru ko sai na tafi na barki?" Da sauri ta had'iye kukan da take yi,ya d'agota yana kallonta dariya sai so take ta kufce masa but ya danne sai daya kaita saman bed ya kwantar,yadda ta wani narke a kan gadon ya kalleta yana had'e rai yace "Get up Hajiya ai yau ba ni nake nema ba,tunda ke kike so sai ki tashi kiyi aikin ki,ni babu abunda zan iya yi miki" da kyar ta d'aga idanunta tana kallonsa ta had'e hannayenta guri d'aya tace "Pleaseee..!" He was very pleased yana kallonta yace "Ok! C'mon.!" Ya fad'a to sit down beside her and uncovers his hand,quickly ta matso jikinsa with her eyes closed,as his lips pressed against her cikin azama ta sake rik'e shi numfashinta yana canja salon fita,supporting her facial expression again and to sends her hot and warmth messages,tayi luf tana karb'ewa,not knowing where she's again as he struggles to get into her surroundings ta rik'e shi tana juya kai barely she exclaimed "Please.." Before she end her words he quickly tried to get down da sauri ta rik'e k'ugunsa tana sakin kuka,he breathed heavily and said "didn't i tell u whenever u said no i will allow u to go?" As she squeezes her face tana matse legs ta gyad'a masa kai,yace "ok then?" Tayi shiru tana juya kai,to give her a wicked smile and then continued to twisted her,tana juya kai hawaye suna bin gefen fuskarta ya nemarwa kansa hanya,azaba ta isheta ta fara rok'on sa ya barta ta huta,but ta yi rashin sa'a bcos yadda take kuka shima haka yake yi duk magiyarta bai ji abunda take fad'a ba,bayan da nutsuwa tazo masa ya kwanta gefenta yana sauke numfashi a nan ya fahimci irin b'arnar da yayi,ya d'agota ya kwantar a jikinsa yana rarrashinta feeling like ya cire zuciyarsa ya mallaka mata because of the joy he feels in her. After he has rested himself ya cire beddings d'in ya sauya because of the tsalli²n blood da yayi staining a jiki,ya had'a musu ruwan wanka,ya gasata sosai sai kuka take yi muryarta a dashe but ta ji dad'i a jikinta sosai then ya taimaka mata tayi wanka,da kyar ta yarda ya cud'eta daga cikin ruwan saboda dad'in da yayi mata,ya d'auko ta ya dawo da ita bedroom sai blushing yake saki,,that night he finds himself dive in a kind of nutsuwar da that he never imagined he would find anywhere near him,clinging to her after he gave her painkillers bacci mai dad'in gaske ya d'auke su sai sauke numfashi take in difficulties.....



*Well,here's my number as i promise to u guys 08165726609.*


*Whoever say's that Nuraz's picture bai yi muku ba,i'm waiting to see for ur choice but idan nima bai min ba shi kenan ba sai an canja ba..😉*



#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*



*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥



*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2


*Allahumma ballighna ramadhana bil iimaan..👏*


Pᴀɢᴇ 41.
#Lᴏᴠᴇ ᴏʀ ᴄᴏᴍᴘᴀꜱꜱɪᴏɴᴀᴛᴇ?

Da asubah shi ya fara tashi,he slowly wakes up to avoid waking her ya wuce bathroom ya d'auro alwala,abunda bai sani ba yana tashi itama ta bud'e idonta,as she watches him calmly yana nufo inda take da sauri ta rufe idanunta,before he speaks ta turo baki muryarta k'asa² tace "Ni fa na tashi!" He smiled as he looked at her and said "well,tashi kiyi alwala" ta harari inda yake tana murgud'a masa baki tace "To ka tafi ai zan tashi" He laughed clearly and said "Do u need to help?" It was as if she would explode dan haushin daya cika ta a fusace ta sauke k'afafunta tana mik'ewa zugin daya ratsata yasa ta fad'in "Argh! Wayyo Abbanah!" K'arasowa yayi inda take zai kamata ta matsa tana cewa "u shouldn't touch me" ya danne dariyar dake son taho masa ya koma baya yana kallonta,slowly getting herself up ta fara tafiya barely,har ta shiga bathroom idanunsa suna kanta da tausayawa,he nodded his head as she passed by ya furta "Rigimammiya" and then ya wuce saman pray mat da ya shimfid'a ya kabbara sallah.

Nusrah kuwa tana shiga toilet she starts to heat up her body,as she bites her lips trying to warmth her body kamar yadda yayi mata,after she has finished so as not to get out of the water,ta yi wanka ta d'aura alwala and then she came out,slowly continue to lift her legs ta wuce shi yana zaman tahiya,cikin closet ta wuce ta d'auko wani long sleeveless mai dan fad'i and then ta kawo hijab ta saka,ta fito tana tafiya a hankali,cikin dauriya ta yi sallah ta idar because of the apetite that she was loos and her face was pale sai yamutse fuska take duk tana jinta wani iri,ta idar bayan ta yi azkar tana d'agowa suka had'a ido da shi,tayi saurin kawar da kanta tace "good morning" he smiled and asked how was she feeling,she was silent and didn't say anything ga wani sabuwar kunyarsa da take ji,yayi murmushi with his eyes closed yace "come here" as if she were going to sink in the place ta kasa motsawa,ya bud'e idonsa yana kallon yadda ta duk'unk'une kanta yace "didn't u hear me?" Tayi shiru ta kasa amsawa ta kuma kasa motsawa,yayi murmushi yace "If u let me get down i will take u and repeat what happened at night" she pressed her head again between her thighs,ganin ba ta da niyyar zuwa slowly ya sauko and coming to where she was yana sakin murmushi,tana jin ya d'aga ta sama ta saki siririyar k'ara tana cewa "Please let me go myself" yayi dariya yace "is that really u girl making me a toy?" Ta girgiza kai idanunta a rufe,yayi mata rad'a a kunne da sauri ta girgiza kai tana cewa "No,i'm sick fa" yayi murmushi yace "Ok let's see if it's really true" ta marairaice fuska har lokacin idanunta a rufe ta k'i yarda ta bud'e tace "Ni dai ba sai ka gani ba" tsokanarta ya ci gaba da yi tana masa rigima har ya kwantar da ita a saman bed yana kallon yadda tayi cike da zolaya ya had'a tip noise d'insu,ta sake firgicewa jin saukar numfashinsa a saman fuskarta,nan ta fara kokarin guduwa ya d'ora mata rabin jikinsa,yana kallon yadda tayi tsumu² teasingly,then he softly sucked her lips and went back to lay down yana fad'in "Sleep tight wife" she silently sighed,shortly kuma she began to feel some coldness come into her silently ta furta "Ina jin sanyi" yayi murmushi yana had'a jikinsu ya furta "u will be fine since i'm around" tayi luf a kan k'irjinsa tana sauke ajiyar zuciya and daga nan she doesn't know where she is anymore until 10am,tana farkawa lokacin ya shigo bedroom d'in ya k'araso kusa da ita fuskarsa sai haske take ga wani annurin da take fitarwa na musamman,yayi mata murmushinsa mai sanyi yace "are u awake?" Ta gyad'a masa kai tana yamutsa fuska a hankali saboda bakinta har lokacin tana jinsa babu dad'i,ta sauke k'afafunta a hankali sannan ta tashi ta nufi bathroom,bai jima da zama ba Angelyn ta nufo bedroom d'in,though daga inda yake ta san yana hango lokacin da take tahowa but da ta k'araso sai da tayi knocking ya ba ta izinin shigowa,she comes in with a basket full of dishes togather with flowers da aka ajiye agefe sai k'amshi suke fitarwa,bayan ta ajiye ta d'an risina and asked him if there was anything she could bring yace taje kawai,tayi masa godiya ta fita,yana zaune rik'e da d'aya a cikin wayoyinsa he decide to call Annie,wayar ta d'an d'auki lokaci tana ring kafin ta d'auka,tana yin sallama yayi murmushi ya gaisar da ita ta amsa tana tambayar lafiyarsu,bayan sun gama gaisawa take tambayarsa Lolly yace yanzun ya barsu suna break tare da su Hajiya,har ranta taji dad'i sosai because tunaninta ya bata zuwa yanzun Lollyn was relieved by the fact,they took much time to speak while more than half of their conversation tana sake yi masa nasiha ne until Nusrah came out of the bathroom,a nan ta tarar da shi yana waya,duk da yake ba a gabanta ya fara wayar ba but the only circumstance da ta kalla ya sanar mata Annie ce,ta wuce bata ce masa komai ba,tunda ta fito yake kallonta har ta wuce ta nufi closet,he was talking to Annie but his whole mind was on her,ta fara saka kaya and then she slowly walked up and sat on the stool and began to rubbing her lotion,bata jima da zama ba taga ya taso da wayar a kunnensa,yana zuwa ya tsaya daf da ita muryarsa a low idan ba kana kusa da shi bama ba lallai ka gane waya yake yi ba taji yace "Annie ga ta bari na bata wayar" gefen Annie tace "To ba ta muyi magana" wayar ya mik'a mata yana mata murmushi da fad'in "Ga Annie za ku yi magana" ta gyad'a kai kad'an ta karb'i wayar,while shi kuma ya d'auki lotion da take shafawa da niyyar ci gaba da shafa mata,tayi still tana kallon ikon Allah,bata gama yin sallama ba taga ya janyo couch and sit in front of her had'e da d'ago k'afarta ta dama ya fara shafa mata,ta bud'e baki cike da mamakinsa a ranta tana fad'in "is that the way he is or am i just not aware of him until now?",a thought that came to her mind on the matter of the day before they had dinner,tayi shiru tana son gano wani abu but she can't remember anything until they finished talking to Annie and gave him the phone,he doesn't receive it until a sign da yayi mata ta sa masa a kunne,tayi kamar yadda yace tana kallonsa taji ya furta "Annie i'll call u" Annie tayi murmushi tace "to habibiiy but Daddy'nka ya dawo?" D'agowa yayi ya kalli Nusrah dake kallonsa ya d'aga mata gira da sauri ta rufe idonta k'asa² yace "No Annie,but i heard Hajiya saying that he would soon come back" tace "Ok! Allah dawo da shi lafiya,sai an jiman?" ya amsa yana cewa sai ya kira,tace "ya gaida mata da kowa" yace zai fad'a musu.

He smiled and looked at her ganin har lokacin bata d'ago kanta ba,k'asa yace "Mr's Noor" kasa motsawa tayi ya sake yin murmushi yana fad'in "Let's go" she suddenly said "I'm not going anywhere" yana kallonta yace "why?" Tayi shiru bata ce komai ba,ya gyad'a kai cikin tsokana yace "ko na d'auke ki ne?" Tace "ina ne za ka kaini?" Yace "thought it was a trip u couldn't do urself?" Ta d'ago ta hararesa tace "Did i say this to u?" He smiled softly and said "No! but u also want to say it." She ignored him and got up za ta tafi yayi saurin rik'o hannunta,ta waiwayo a hankali tana kallon yadda ya rik'e mata hannu,bata ce komai ba ta tsaya ta kasa kallonsa,ya mik'e tsaye yana rik'e da hannunta suka wuce wajen kujerun dake cikin room d'in,ya zaunar da ita a saman rug but ya sa mata throw pillow mai d'an girma,ta zauna tana jin yadda gurin yake d'an yi mata zafi har lokacin,shi ya had'a musu komai suka yi break,while duk wata kulawa da nutsuwarsa ya tattara su guri d'aya motsi kad'an za tayi zai kalleta ko ya tambayeta me yake damunta,tun lamarinsa yana ba ta mamaki har ta daina. Cikin kwanaki kad'an soyayyar da yake nuna mata yasa ta sake sallama masa dukkanin

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login