Showing 90001 words to 93000 words out of 220972 words

Chapter 31 - DAN MACE COMPLETE Hausa Novel

23 Aug 2025

1178

(S.W.T) created us differently,haka ma zuciyoyinmu suke daban²,so ba zan takura sai kin so ni dole ba,amma ina son ki sani *INA SON KI.!"* Tayi saurin yin k'asa da kanta yayin da take tuhumar kanta da cewar "Why wasn't he became as my first choice.!?" Ta sake fashewa da kuka tana jin zuciyarta na mata wani irin k'aik'ayi,da sauri ta zame daga rik'on da yayi mata ta fice da sauri ya bita da kallo har ta fita,bayan tafiyarta yadda ta bar wajen tana kuka yasa ya ji kamar ta tafi masa da zuciyarsa,ya tsaya yana tunanin abun yi,ganin tsaiwar ma b'ata lokaci ne babu shiri ya d'auki diary d'in ya bita,Annie dake zaune a parlor taji an bud'e k'ofa for the first time tayi tunanin shi ne bcos tana son yi masa maganar zuwan su hospital,ta d'ago kanta taga Nusrah ta wuce da gudu,tayi shiru ta bita da kallo tana tunanin me ya kaita bedroom d'insa,bata gama tambayar kanta ba ta ganshi shima ya fito fuskarsa a had'e,kafin tayi magana taga ya bi bayanta,mamaki k'arara a fuskarta take tambayar kanta "Me ya had'a su.!?",yana shiga bedroom d'in ya tarar da ita zaune saman bed ta zazzage jakarta tana dubawa,ya tako a hankali har bakin bed d'in ya zauna yana kallon yadda take wargaje komai yace "What are u looking for.!?" A hankali bata yi tunanin zai ji ba tace "My remedies" yayi saurin kallonta yace "are u sick.!?" Ta gyad'a masa kai kawai,silently yana tunanin me yake damunta? K'asa² ya furta "can i ask u about..!" Bai k'arasa ba tace "No.! Don't ask." Yayi shiru yana nazari,can ya rasa me zai yi kawai sai ya shiga mik'a mata diary da yake rik'e a hannunsa,tayi saurin kallonsa tana k'ik'k'ifta idanunta tace "What shall i do with it.!?" Yayi jim kafin yace "I just brought u because.." Sai kuma ya kasa kaiwa k'arshe,girgiza masa kai tayi alamun ya barshi,yayi shiru yana kallonta yaga ba ta da niyyar karb'a,a hankali ya tashi zai fita,har ya kusa kaiwa k'ofa tace "Uhmm! Ka ba ni to.!" Ya juyo yaga shi take kallo tana mik'o masa hannu,yayi ajiyar zuciya a hankali ya ajiye mata,ya juya zai fita tace "Uhmm! Baka ji ba" ya tsaya kyam a inda ba tare da ya juyo ba yace "Fad'i ina jin ki" tace "u never told me when did i get it back to u" softly yayi murmushi yace "Duk lokacin da kika yi ra'ayi" yana fad'a ya fice,murmushi ta tsinci kanta da yi,quickly ta fara tattara everything she out back into the bag saboda zumud'in taga mene ne a cikin diary d'in har ta manta da abunda take nema,mik'ewa tayi tsam bayan ta gama ta nufi inda ya ajiye mata a saman study table d'inta,ta d'auka ta koma saman bed tayi flexing legs tana sakin ajiyar zuciya,da sauri tayi ta bud'e Page's d'in data wuce,har ta kawo wanda ta gama karantawa kafin ya shigo ta duba taga ta gama karantawa,da sauri ta sake bud'e page d'in gabansa.

     Yana fitowa Annie followed him with a look of suspicion,shi kansa sai a lokacin daya d'aga kansa ya ganta,duk da bai san tana gurin ba amma ya tabbatar ta ga wucewarsa,yayi saurin wucewa zai bar gurin ta kira sunansa,ya juya a hankali yana kallonta tace "Come" babu musu ya wuce duk da yadda zuciyarsa take tsinkewa ya zauna saman armchair without ya yarda sun had'a ido,she just stared at him and tana girgiza kai kafin tace "Ka je hospital d'in kuwa.!?" Ya girgiza kai yace "A'a yanzun dai zanyi shirin zuwa" tace "Ok.! Allah ya tsare hanya" yayi saurin kallonta saboda yadda tayi maganar ya ji kamar ba iya abunda za ta fad'a ba kenan,yace "Annie akwai wani abun ne kuma.!?" Ta kalleshi tace "Like what.!?" Yayi shiru bai ce komai ba,itama bata sake cewa komai ba,dan kansa ya tsargu yace "Annie babu abunda ya had'a mu" ta kalleshi tana gesturing fuskarta tace "Na tambaye ka wani abu ne.!?" Ya girgiza kai yace "fad'a miki kawai nayi.!" Tace "Na ji,tashi ka tafi" ya kasa tashi saboda yadda take harhad'e fuska yace "Wollahi Annie da gaske there was nothing,babu abunda nayi mata ki yarda da ni" ta sake zuba masa ido tace "Ka ji na ce ka yi mata wani abu.!?" Ya girgiza kai yace "A'a" tace "Toh tashi ka tafi" da kyar ya mik'e ya fara tafiya,Annie ta bi shi da kallo a hankali,can bayan ya bar wajen tace "Da ni kuke zancen duk zan yi maganin ku" tana fad'in haka ta tashi itama ta bar wajen,yana shiga bedroom d'insa kasa zama yayi,ya d'auki wayarsa ya kira line Nusrah,just in time ta bud'e page d'in data tsaya,idanunta suka sauka a kan wani had'ad'd'en Calligraphy da akayi shi cike da k'warewa,ta k'urawa rubutun ido tana son gane me aka rubuta wayarta tayi k'ara,tayi saurin janyo wayar tana ci gaba da kallon rubutun ta amsa kiran tana sa wayar a kunnenta,muryarsa ta jiyo yana fad'in "Na san Annie will ask u whenever she comes in,please.." Tayi saurin d'aga wayar ta kalli sunan da yake kai,bata ji me ya ce ba k'arshen ta maida wayar tace "Why would she ask.!?" Yace "Baki ganta ba da kika fita.!?" Tace "Ehh" yace "Ehh.! Kika ce.? Kina nufin dana fad'a miki tana parlor kin manta.!?" Ta sake cewa "Ehh!" Yayi ajiyar zuciya a hankali yace "Ok then" zai katse kiran tayi saurin cewa "Then tell me,me zata tambaya.!?" Yayi shiru yana tunani can yace "No,i don't know" tace "kuma kace za ta tambaye ni.!?" Yace "Ehh! She'll ask u" tayi ajiyar zuciya bata ce komai ba,yace "Za muyi magana!?" Tace "Umm!" Tana fad'a taji alamun bud'e k'ofa,ta d'aga kanta taga Annie ce take shigowa,da sauri tace "Latter" ta kashe wayar ta ajiye,kallon da taga Annie tana yi mata yasa ta sha jinin jikinta,Annie ta nemi guri a bakin gadon ta zauna tana k'are mata kallo kafin ta watso mata tambaya "Ke da waye kike waya baby.!?" Tayi tsuru² ta kasa magana,Annie tace "Dake nake magana" a hankali tace "Wani ne" Annie cikin mamaki tace "is Nuraz became someone else.!?" Ta sake sunkuyar da kai,Annie ta gyad'a kai tace "Me ya had'a ki da zuwa bedroom d'insa daughter.!?" Nan ma tayi shiru bata iya bata amsa ba,ta girgiza kai tace "Do u love him.!?" Ji tayi kamar za ta nutse k'asa dan kunyar data kamata,Annie tayi murmushi tace "Fad'a min daughter kina son shi.!?" Ai da sauri Nusrah ta sauka akan gadon tayi hanyar bathroom,Annie tayi dariya tana girgiza kai and then she walked out.

    Bedroom d'in Lolly ta nufa bcos akwai maganganun da take so suyi,tayi knocking door d'in taji shiru,ta sake knocking Lolly tana jin haka ta san ba Bareerah bace ta taso ta bud'e mata,bata iya kallonta ba har ta shigo,Annie ta kalle ta sosai tace "are u sick.!?" Ta girgiza kai tace "A'a" tace "What's wrong with u.!?" Quickly looking at her as she did,irin kallon da take yi mata yasa ta wuce a hankali tace "Nothing",Annie ta tsaya a inda take tace "Can we talk.!?" Ta juyo tana kallonta tace "Ehh!" Ta fara tafiya a hankali har ta isa inda take tace "Kin san me nake son fad'a miki.!?" Ta girgiza kai tace "I want u to take all ur stress out of ur life" ta had'iye saliva's da kyar tace "I can't adda" tace "Why not.!?" Lolly ta koma ta zauna tana jin zuciyarta tana yi mata wani iri tace "I just don't want our.." Annie sat down next to her tana dafa shoulder d'inta tace "kiyi k'ok'ari ki raba kanki da damuwa,kin fi kowa sanin babu abunda hakan zai k'ara miki face yasa ki sake shiga wani halin,and kin san tunda akwai yaro a tsakanin ku dole har yanzun kuna da alak'a" tayi shiru tace "But Adda shi yace nayi masa alk'awarin babu abunda zai sake had'a mu,and to stay away from his family,ba zan sake neman inda suke ba,kuma na yi masa alk'awarin,me yasa su zasu shigo rayuwar mu.!?" Annie tayi ajiyar zuciya tace "Manta da wannan zancen,abunda nake so dake kawai ki nuna musu basa gabanki,and ki yafe musu a wuce wannan matsayar" kai tsaye tace "I forgive them but Adda.." Annie tace "Tunda kin yafe musu kada ki sa damuwarsu a ranki,ki ci gaba da harkokin ki yadda kike yi,magana ne sai kin ga dama kiyi akan duk wani abu da za suyi,but kada ki kasance mai manta alkhairi ko yaya yake" ta girgiza kai tace "In sha Allah i'll never forget" Annie tace "Well,do u know what's going on.!?" Ta girgiza kai tana kallonta Annie tayi murmushi tace "Ur angel found u a new son in-law" murmushi tayi tace "Really.!?" Annie ta lumshe ido ta bud'e tana yin murmushi tace "Haka naga alama" Lolly tayi shiru tana tunani fuskarta ta canja zuwa yanayin damuwa tace "amma Adda bakya tunanin abunda ya faru.?" Annie tace "Mene ne ya faru.!?" Tace "u know what happened few days ago tsakaninta da wannan yaron.." Annie tayi murmushi tace "Baki tambayi waye saurayin ba kin fara maganar tsoro da abunda ya faru kwanaki" ta tsaya tana kallonta a hankali tace "To waye shi.!?" Annie tayi dariya tace "I won't talk about it right now,idan lokaci ya yi zaki sani" tana fad'ar haka ta mik'e ta fita tana fad'in "Find me in the parlor",lolly tayi shiru tana tunani kafin tayi saurin biyo bayanta tana fad'in "Adda please help and tell me,i can't understand what u mean" Annie dake zaune cikin parlor ta kalleta tana dariya dai² lokacin da Nuraz ya fito cikin shirin fita,Annie ta kalleshi tace "Yallab'ai come here" ya d'ago a hankali yana k'arasa buttoning waistcoat dake saman long sleeve dake jikinsa,a hankali ya tako inda take ya zauna,Annie tana kallon Lolly tace "Zauna magana za muyi" ta nemi guri ta zauna da tunanin abunda Annie za ta fad'a,inda yake Annie ta kalla tace "Idan na tambaye ka za ka fad'a min gaskiya habibiiy.!?" yayi saurin kallonta bcos bai san me zata tambaye shi ba,ya daure yace "In sha Allah zan fad'a miki gaskiya" ta girgiza kai tace "Mene ne tsakanin ku da baby.!?" Yayi saurin d'ago kansa ya kalleta yace "Annie!" Ta d'aga masa hannu tace "Amsa kawai nake son ji daga bakin ka" ya juya ya kalli mahaifiyarsa da shi itama take kallo,ya juya ya kalli Annie yace "Babu komai" tace "Kuma so kake na yarda.!?" Ya sunkuyar da kai yana murmusawa bcos ko babu komai ya gama tabbatarwa kansa ta gano shi,ya d'ago kansa yana sakin murmushi yace "Annie tunda kin gane ai ba sai na fad'a ba ko.!?" Ta girgiza kai tace "A'a sai ka fad'a" ya juya a hankali yace "Ina sonta ne" lolly ta zuba masa ido tana kallonsa ta juya ta kalli Annie suna had'a ido a tare suka kwashe da dariya,yayi saurin kallonsu bcos bai san mene ne yasa su yin dariya ba ya daure yayi murmushi shima.....


   *#Afuwan fan's wollahi these days i don't know what's going on,no matter how i explain u don't really understand what i mean,but i need ur prayers.*

   
#Share pls.
#Real Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*


*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥



*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2


Pᴀɢᴇ 29.
#Uɴᴘʟᴀɴɴᴇᴅ ᴍᴇᴇᴛɪɴɢ

   Juya diary d'in tayi ta faman yi before she found out what was written fuskarta d'auke da tsananin mamaki ta furta *"NUSRAH!"* sai kuma tayi shiru tana tuno abunda ya fad'a mata yanzun babu jimawa,continuously tana turning diary tace "Is this what was written with calligraphy.!?" Tayi ajiyar zuciya mai had'e da murmushi,haka nan taji har ranta abun ya bata sha'awa sosai,ta d'auko wayarta ta saita camera ta d'auka sannan ta rufe ta tashi with the smile she didn't know where it was coming from,tana fitowa daga bedroom d'in za ta wuce taji alamun dariyarsu a parlor da sauri ta kalli gurin da suke,suka had'a ido da Nuraz yana sakin murmushi,she is still looking at them before she slowly turns za ta koma Annie ta hangota ta yiwa lolly rad'a,da sauri ta d'ago ta kallo inda Nusrah take as she quickly passed out tayi saurin kiranta "Angel" babu yadda za tayi dole ta tsaya tana raba ido a zuciyarta tace "Shi kenan tawa ta k'are" ta juya a hankali lolly ta yafito ta,ta fara tafiya tana jin kafafuwanta suna hard'ewa bcos bata san mene ne dalilin kiran nata ba,har ta ratso cikin parlor'n dai² inda suke tace "Here i'm aunty" lolly tayi mata nuni da gurin zama,slowly Nusrah walked back down and bowed her head tana wasa da gefen skirt d'inta,ta jiyo muryar lolly tana tambayar ta "Baby did u really find me a new son in-law.!?" Ji tayi kamar za ta nutse a gurin saboda kunya,Annie tayi murmushi tace "Daughter d'ago kanki magana ma za muyi,amma sai kin cire kunya and i want u to tell the truth.!?" Ta gyad'a kai tace "toh" amma kuma sai ta kasa d'agowa sai wani mutsu² take duk tana jinta a takure,Annie ta kalli inda yake ta sake kallon Nusrah tace "Do u really love.." Tun bata k'arasa ba Nusrah ta tashi ta gudu,suka sake sa dariya Nuraz yayi murmushi ya tashi yace "Annie zan tafi" ta dakata da dariyar da take tace "Will u go to the hospital.!?" Ya gyad'a mata kai yace "A'a sai na dawo zan je" lolly tayi saurin kallonta tace "Adda waye ba lafiya.!?" Annie remained silent as she looked at Nuraz,shima ya kalleta jin tambayar da mahaifiyarsa take yi da sauri gudun kada ta dawo da tambayar kansa ya wuce yana yi musu sallama,ko tsayawa yaji me Annie za tace bai yi ba ya fice,bayan fitarsa lolly ta sake tambayar Annie waye babu lafiya,but she can't answer sai hanya² take mata as if she doesn't know what she is saying,da ta ga haka itama tayi shiru bata sake tambaya ba,,wajen 10am suna zaune suna hira wayar Annie tayi k'ara,ta duba taga Maimunatu ce ta d'auka tana satar kallon lolly data maida hankali kan TV,daga gefen Maimunatu bayan sun gaisa take fad'awa Annie sun koma gida yau da safen,Annie tace "Ya mai jikin.!?" Ta amsa babu kuzari a daddafe dai har suka yi maganar suka gama,Annie tace ta turo mata address idan sun samu lokaci sai su zo suga jikin nasa,Maimunatu tace ba sai ta turo mata ba,duk sanda suka shirya ta sanar mata za'a turo musu driver,bayan sun gama magana da ita ta ajiye wayar,lolly dai ta shiga sabgogin ta bata sake mata maganar mara lafiya ba,haka kowa ya shiga harkokin gabansa.


Kamar yadda Maimunatu ta fad'awa Annie,ranar kwana uku da dawowarsu gida ta mata waya,tun kafin su gama shiryawa sai ga shi an turo mota da driver har gida,suka fito ita da Nusrah cikin shirin fita,lolly da Bareerah suna parlor a zaune suna hira suka yi musu sallama,su kuma suka bisu da fatan dawowa lafiya,Annie ta kalli yadda lolly ke yi da fuska but bata kula ta ba,she knew she was sad when she asked her who was sick tak'i fad'a mata,tayi murmushi dai a ranta tace "Koma waye babu lafiya idan na fad'a miki ba amfani zai yi ba,tunda ba zuwa za kiyi duba shi ba mene ne na tambaya.!?" Suka fita inda driver yake jiransu,tun da suka d'auki hanya har suka shiga arean da mansion d'in yake mamaki duk ya cika su,Annie tayi ta jinjina lamarin a ranta even though she has been hearing about Rafeek for a while but not knowing anything about his exalt,kada kuso ganin k'auyanci lokacin da suka tsaya bakin apartment d'insa,bcos duk inda tunanin su da hangensu yaje sun duba k'ofar shiga amma sama ko k'asa sun rasa,baturen dake tsaye a gurin ya tambayi sunan su,Annie ta kalli Nusrah tace "Yau na ji gulma,shi kuma wannan mai zai yi da sunan mu.!?" Nusrah ta kyalkyale da dariya tace "Shi ya sani" juyin duniya yayi da su su fad'a Annie tace da ta fad'a masa gara su shekara a nan,idan sun gaji su koma inda suka fito,bature ya koma gefe ya k'ame kamar dodon gona,suka yi tsaye they were in the house but could not figure out where the door was,sun kusa mintuna ashirin a guri d'aya kafin ta kira Maimunatu a waya ta sanar mata suna cikin gidan tun d'azun,Maimunatu tace su d'an jira ta tana fitowa yanzun,bayan kamar mintuna biyu suka ga ta fito,daga Annie har Nusrah cikin mamakin wannan lamari suka bi Maimunatu da kallo har ta k'araso inda suke,fuskarta a sake ta musu barka da zuwa,tana amsa gaisuwar Nusrah ta kalli Annie tace "Adda maryam is this our baby.!?" (Kuji dai in banda d'aukewar tunani,did Maimunatu forget since before they were left 9ja Annie's husband died) Annie ta kalli Nusrah da ta sunkuyar da kai tana murmushi tace "Ehh y'ar kuce" Nusrah tayi saurin kallon Annie kamar za tayi magana sai kuma tayi shiru,Maimunatu ta kalleta tana jinjina kai tace "Masha Allah,ai ga kama nan ta d'auko" Annie tayi saurin kallon Maimunatu tace "kamar waye ta d'auko.!?" Maimunatu tayi murmushi tace "Ta y'ar uwata Hauwa'u,but baby instead u look like i sai kika d'auko ta y'ar uwata.!?" Annie stared at Nusrah for the first time and wanted to find out what people were saying to her,ita dai tunda Allah ya had'a su da Nusrah take zaune a gurinsu abokan kasuwancin su suke yawan fad'a mata suna kama da yarinyar kasancewar da ita Annie da Lolly suna d'iban kama sosai sai dai lolly ta d'an fi Annie haske,and Bareerah has been telling her this for a long time itan ce dai bata yarda ba,a fili bayan wani lokaci ta furta "ikon Allah" duka suka kalleta Maimunatu tayi murmushi saboda bata gane abunda Annie take magana akansa ba,tana kallon Nusrah tace "what's ur name baby.!?" Nusrah tana sunkuyar da kai k'asa tace "Nusrah" ta jinjina kai tace "Masha

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login