Showing 111001 words to 114000 words out of 220972 words
ni hak'uri,maganar gaskiya a lokacin da na san gaskiyar al'amarin na ji b'acin rai kuma na ji tsananin fushi,but da nayi tunani duk cikin abunda ya faru ni ne mai babban laifi sannan halaccin da mahaifinsa yayi muku a rayuwa na yarda nayi hak'uri,ni kaina na sani da ace tun farkon na karb'i al'amarin a matsayin k'addara da ubangiji ya sauk'ak'a min,at that moment i understood the meaning of my failure on the other side,na yi kuka na rok'i ubangiji gafarar laifin dana aikata,bayan na d'an yi fushi na sakko kamar yadda shi Rafeek ya sanar da ni ya mallakawa Hauwa'u gida,da ni da shi har ma da Alhaji Zakar da yayan ku Abdullahi haka muka yi ta yawon zuwa unguwar but we did not find u there,a wannan lokacin babu inda ba mu neme ku ba,hatta radio station,television da newspapers sai da aka buga labarin but har tsayin wani lokaci shiru babu feedback,ko da muka ga haka dole muka yi hak'uri sai dai ba mu cire tsammani da ganinku ba,and ba mu fasa sawa a taya mu rok'on Allah akan ya bayyana mana inda kuke idan har kuna raye.. But a wannan lokacin da muke ta k'ok'arin neman ku labari ya sake baza gari ganin da jama'a suke yiwa Rafeek yana zuwa gurina da yanayin mu'amalar mu has attracted the attention of those who cannot keep their mouths shut suka fara yad'a jita-jita da wasu irin maganganu marasa tushe,wanda a lokaci guda har an fara jifanmu with such a bad words wasu suna fad'an mun had'a baki mun siyar da ku to a secret organization,without asking anyone for advice ya warwarewa y'an jarida yadda al'amarin ya faru,lokacin da ya sanar da ni abunda yake faruwa though na san wasu matsalolin da muke kan fuskanta akan case d'in,hakan yasa na sake gasgata nadamar da yayi akan lallai ne wancan lokacin ko da al'amarin ya faru ba shi da ilimi akan hakan,after a long time of trying to find u out Alhaji Zakar had to send him back to his job,tun daga wannan lokacin duk wata nasara da na samu long ago wannan yaro shi ne sila,takarar da aka hana ni a baya the one i was blamed at the same time was looking for me using his wealth,his health and his time ya tsaya min na cimma muradi na,harkar campaign da every change da kuka tarar a rayuwar mu yanzun da y'an uwanku da suka rasa aikin yi a baya a dalilin abunda ya faru yayi silar da a yanzun ko wannensu yake cikin rufin asirin ubangiji.." Dakatawa Baba yayi,bayan ya ja fasali ya ci gaba,nasiha mai shiga jiki yayi musu bayan ya tabbatar jikinsu duk ya yi sanyi slowly ya furta "if we haven't forgiven him what do u think we should do.!? Ko ubangiji idan muka yi masa laifi muna da damar rok'on sa yafiya kuma ya gafarta mana,if what happened years ago a cikin zuri'ata ne zai sa ayi ta kallonsa da laifi i surely forgave him,wannan shi ne k'addarar mu,dan haka wani ko mu bamu isa canjawa ko hanawa ba,abunda duk ubangiji yaso shi yake faruwa,wannan kuma shi ne abunda ya hukunta akan mu.!"
Like a rainstorm haka parlor'n yayi shiru,with the exception of the AC noise sai ajiyar zuciyoyi shi kad'ai ne abunda ke tashi,yayin da kawunan da yawa daga cikin su ya kasance a sunkuye a k'asa sun rasa abun fad'a,all their bodies were cold,of course none of them disagreed with what Baba had said,they were certain that this was what the Lord had decreed upon them even if they did not love. After a long time of repeating the events and looking for forgiveness,Baba ya d'ago idanunsa a hankali da suke cike da hawayen farin cikin jin gudan jininsa a tare da shi ya sauke akan Nuraz,he made sure duk wannan abu da yake faruwa ba dalilin kowa bane face na sa kamar yadda ya samu labari,a hankali ya mik'a masa hannu ya kira sa,matsawa Nuraz yayi kusa da shi yana kallonsa,Baba ya dafa kansa muryarsa a raunane ya furta "Allah yayi maka albarka" lumshe ido Nuraz yayi a hankali ya bud'e yayi ajiyar zuciya,yadda yake jin zuciyarsa a yau ji yake kamar wanda aka ciro daga kurkuku,the joy in his parents eyes today erases any sadness he has been following through with the recent paintings,surely ubangiji ya isa abun godiya da ya bashi damar yin tunanin ya kamata su ziyarci gida,murmushi yayi mai sanyi had'e da amsa addu'ar Baba,briefly they spent the whole day a nan K'ofar Na'isa,cikin y'an uwansu ana ta sake tattaunawa akan rayuwar baya.
Till about eight o'clock pm sannan suka yi niyyar tafiya,bayan sun yi sallama da kaf y'an uwansu da Baba yasa aka kira wad'anda suke a cikin gari,har bakin mota haka aka yi musu rakiya kowa yana cikin farin ciki da zuwan wannan rana,while in the heart of Baba he felt as if he should not let them go,after they informed him that they would return home as soon as they had packed their belongings,suka yi sallama da kowa suka kama hanyar Sardauna crescent cike da kewar gida da y'an uwansu along with some of Rafeek's guards,since they had made their way back home babu wanda yayi magana har suka k'arasa gida sai farin ciki suke yi,suna shiga parlor Bareerah tayi musu barka da dawowa suka amsa cikin tsantsar farin cikin da ya kasa b'uya,Annie ta kalli Nuraz da yayi shigowar k'arshe tana kiransa da wani murya,a hankali ya k'araso inda take ya zauna yana sakin murmushi,Annie ta rik'o hannunsa tana murmusawa itama ta furta "Thank u *Noor"* kai ya girgiza mata yana lumshe idanunsa da bud'ewa yake fad'in "Annie mene ne abun godiya kuma.!? I did nothing fa" she smiled and said "Kai kayi komai habibiiy,all the time we were unable to remember our identity,but today a dalilin ka all the fear we have conceived a cikin shekarun da suka gabata ya yaye,shukhraan'kthiir habibiiy surely kai d'in ka kasance such an indestructible *LIGHT* wanda ba iya gida d'aya yake haskawa ba duka duniyar yake yalwatawa da haskensa" girgiza mata kai ya sake yi "Haba Annie duk abunda ya faru fa kada ki manta kece sila,da ace a wannan lokacin baki shigo rayuwarmu ba surely da mun kasance a cikin duhu,kece hasken daya tsamomu daga wannan mummunar makomar,da baki kasance tare da mu ba da komai ya jima da lalacewa,dukan mu da mun kasance tamkar marayun nan who lost their privileges.."
Hawaye ne suka taru gefen idonta tana kallonsa da murmushi a fuskarta ta rungume shi tana shafa kansa da sawa rayuwarsa albarka,Lolly dake saurarensu da jimawa bata ce komai ba,ta nemi guri kusa da shi ta zauna suka sa shi a tsakiya,rubbing his body with tears of joy in her eyes and then began to speak "Of course u are all light to me,ba ni da kamar ku a duniyata,a kullum idan ina tare da ku ina jina cikin gata,and i find myself not to worry about anything related to my life,dan Allah ina rok'on alfarma kuci gaba da kasancewa tare da ni,do not give up because if i lose u,surely i do not know what kind of life i will find myself in.'' Suddenly Annie wiped her tears in a calm voice ta fara magana "Our being together or on the contrary is all a rule of God,if he wants to keep us together no one can stop that,gata ubangiji shi yake bawa duk wanda yaso,amma ki dunga tunawa da cewa duk abunda ya samu bawa dama can is written down,both life and death are beyond his control,if he wants at the same time he will be able to hold us back or to leave us,so that whatever happens idan har daga gare shi ne dai² ne a gurinmu,bcos he made that promised,so abunda nake so mu gane shi ne duk a yanayin da muka samu kanmu ina fatan za muyi hak'uri mu karb'i jarabawarsa gare mu." Gyad'a kai suka yi su duka da fad'in "we will if God willing" Annie tace "Allah yasa" suka amsa "Ameen" Tunda suka zauna Nusrah ta yi shiru bata ce komai ba sai kallonsu kad'ai da sauraren maganganunsu da take jin kamar dan ita suke yin su,lokaci guda yadda taga suna cikin farin ciki jikinta duka ya d'auki sanyi and she is wondering about how her Father is.? Is he alive or dead.? Wani abu ya same shi bayan tafiyar ta ko a'a.? Yana lafiya ko ba shi da ita.!? Shin idan yana raye zai yarda ya karb'eta a matsayin y'arsa yanzun ko a'a.? She was overwhelmed by such questions,and at the same time felt her heart sink,with tears that she was trying to avoid her eyes began to flood,ta jima a cikin wannan halin ganin no one a cikin su da ya kula da yanayin data tsinci kanta a sanyaye ta silale ta bar musu parlor'n bcos bata so ta b'ata musu yanayin farin ciki da suke ciki.....
*Rashin lafiya ba abune mai sauk'i da bawa zai d'orawa kansa ba,hausawa na cewa lafiya ke sawa a b'uya,sai dai a wani gefen sam ba haka bane,wasu daga cikin ku sun ji ni shiru sai dai basu yi min uzuri ba though sun san bana jimawa kamar haka ban yi posting ba,and they all know that jiki da jini wata rana dole a samu matsala,but they regard it as something different,if i'm perfectly healthy how can i keep u quiet for so long? But rayuwar duniya yau dad'i ne gobe kishiyarsa,ni kaina buri na bai wuce na kammala rubuta littafin nan kafin wannan lokacin ba but Allah bai nufa ba,in sha Allah idan muka yi hak'uri duka kafin azumi cikin yardar Allah zan kammala ku k'ara hak'uri,na gode sosai masoyana da addu'o'inku rabb ya saka muku da mafificin alkhairinsa.👏*
#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*
*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥
*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2
Pᴀɢᴇ 34.
#Sᴜᴘᴇʀɴᴀᴛᴜʀᴀʟ ᴄʜᴀʀᴍ
Kasancewar hiran da suke yi ya tafi akan al'amarin daya faru a yinin ranar,shi yasa har Nusrah ta bar gurin babu wanda ya sani a tsakanin su ukun,kamar ance ya juya inda take zaune yaga wayam,after he realized that Nusrah was not there,at the same time he felt his heart beat so fast,a hankali ya rufe idanunsa inwardly yake jin bai kyauta ba,silently sai ya fara addu'ar Allah yasa duk abunda zai faru ko yake faruwa da ita ya zama mai sauk'i,though Nusrah bata jima da barin parlor'n ba hakan yasa yaji shi kansa zaman gurin ya dame shi,a wayance yayi sallama da su Annie,without ya bari sun gane halin da ake ciki ya wuce bedroom d'insa.
On the side of Nusrah kuwa tana shiga bedroom d'in zaunawa tayi gefen bed,as she feels her heart heave slowly sai kuma ta zame ta kwanta,kuka take son yi ko za taji saukin abunda yake damunta but the tears do not pour out,da taji zuciyarta na neman tarwatsewa a dalilin damuwa ta d'auki wayarta a hankali ta shiga applications side ta bud'e alk'ur'ani,zuciyarta a raunane ta fara karanta suratul anbiya'a in a kind of sad voice,ta d'auki lokaci sosai tana karatun until she reaches the suratun noor,,idanunta da suka cika taf da sababbin hawaye ta lumshe,while k'asan ranta tana jero addu'o'i akan Allah ya sauk'ak'a mata damuwar da take ji a ranta,even though ta ji sauk'in damuwarta da kashi 80,but still tana ji a ranta ba wai damuwar da take ciki ne yasa sauran damuwarta bai gama gogewa ba,sai dan tana jin tsoron halin da mahaifinta yake ciki,after she had cried a sad'ad'e ta tashi ta shiga toilet,sai da ta fara yin wanka and then ta d'auro alwala,after ta gama y'an sabgoginta bata yarda ta fita ba ta kwanta saman bed had'e da rufe idanunta,duka ranar haka ta dunga jinta cikin fargaba da rashin tabbas har gari ya waye,but still bata fasa yiwa mahaifin nata addu'ah ba akan Allah ya kawo masa sauk'i cikin al'amuransa.
In the morning duka suna zaune a parlor Nusrah ta fito cikin shirinta,despite her efforts is to hide her worries but fuskarta kad'ai ka kalla za ka tabbatar she wasn't in a good mood,Nuraz dake zaune yana pressing phone jin takun tafiya ya d'ago a hankali ya sauke idanunsa a kanta,his eyes that filled with suspicion ya sake tsareta da su ganin yadda take tafiya kamar ba ta so,suna had'a ido ya aika mata tambayar tana lafiya.!? Ta lumshe idanunta a hankali and signaled that she was fine,he did not take his eyes on her until yaga ta d'auke kai tana b'ata rai saboda kallon da yake aika mata,idanunsa yayi saurin janyewa daga kanta ya tura mata text,the sound of her phone causing her to look a hankali ta fara bin content d'in da kallo "Ba ki da lafiya madam" this is what he wrote,d'agowa tayi ta kalleshi da taga bai kalli inda take ba,tayi ajiyar zuciya kad'an ta tura masa "Who told u.!?" When he sees the message siririn tsaki ya saki ya tura mata "did i need someone to tells.!?" sake kallon inda yake tayi still taga bai kalleta ba,then she slowly turns to look at where Annie is ganin hankalinsu baya kansu tayi ajiyar zuciya ta amsa masa "If u haven't been told how can u know.!?" D'agowa yayi ya tsaya kallonta,suna had'a ido yayi saurin rubuta mata "find me out of here,i need to talk to u" yana tura mata ya mik'e yayi hanyar fita,saurin binsa tayi da kallo kamar za tayi magana sai kuma ta fasa,ta dai rubuta masa "I have no place to follow u,me za ka fad'a min da ba za ka iya fad'a a nan ba.!?" Yana tsaye jikin realer sak'onta ya shigo masa,yana gama karantawa yayi shiru yana tunanin abunda ya kamata yayi,for about five minutes bai sake tura mata sak'o ba and bai yi tunanin komawa ciki ba,da taji shiru bai sake mata magana ba,sai tayi tunanin ko haushi yaji da yace ta zo tace a'a,jikinta a d'an sanyaye ta fara k'ok'arin kiransa,kiranta yana shiga yayi reject,ta sake kira ya kuma katsewa,haka suka dunga yi idan ta kira yayi reject da taga abun nasa ba mai k'arewa bane tsam ta mik'e ta nufi hanyar fita,Annie da lolly suka bita da ido suna murmusawa,kafin ta k'arasa fita Lolly cikin salon rad'a tace "Ni kam Adda gulmar yaran nan naki tana damuna fa,gaskiya ya kamata ki hanzarta aurar da su ko ma huta.." Dariya Annie tayi tace "Well, that's all i have to say,amma yanzun duk ba wannan ba,when are we going to their home.!?" Lolly didn't say anything tana tunani,later tayi ajiyar zuciya tace "Whenever u say Adda,i think it's not a problem at all" Annie smiled and said "Well,let them come in sai muji lokacin daya dace muje can d'in ko?" Lolly tace "To Allah yasa su dawo da wuri."
With his hands on the edge of the realer ya coge k'afarsa d'aya,yadda ya hade rai his face was as if he didn't know how to laugh,kad'an ta kallesa a fili tana sakin murmushi ta furta "Ranka ya dad'e barka da hutawa" d'auke kai yayi gefe bai kulata ba,ta tab'e baki saboda dama ta san za'a yi hakan tace "Allah ya huci zuciyarka" nan ma dai bai ce komai ba,ta d'an jima a tsaye ganin ba shi da niyyar yin magana ta had'e rai tace "since u don't want to see me let me go" tana fad'a ta juya kamar za ta koma,kallonta yayi ya tab'e baki bai ce komai ba,har ta kai entrance sai kuma ta tsaya,tana juyowa suka had'a ido da shi,ashe tun data juya ya gyara tsaiwarsa ya jingina bayansa da realer d'in,cak ta tsaya ganin irin kallon da yake mata tana had'e rai tace "Wannan kallon fa.!?" tab'e baki yayi yace "Me zan kalla.!?" Ta d'age shoulders tace "I don't know." yana lumshe idanunsa yace "really.!?" Silently she lean her back against the parlor's door tana lumshe idanu,yana kallon yadda tayi yace "What's going on.!?" She quickly looked at him and said "When.!?" He said "i said what's wrong with u.!?" She uttered slowly "Nothing" yace "really.?" Ta gyad'a masa kai,girgiza kai yayi cikin takaici yace "Ok yayi kyau" yana fad'a ya juya yana danna wayarsa,shiru tayi tana kallonsa ita bata tafi ba kuma bata dawo inda yake ba,jin ta kasa tafiya ba tare da ya juyo ba yace "u can go since u have nothing to worry" a hankali ta sauke ajiyar zuciya before she turn to where he was and stand next to him,d'agowa yayi yana kallonta kafin yayi magana ta riga shi "Nifa ba wani abu nake nufi ba" d'auke kansa yayi silently yace "Nima babu abunda nake nufi" ta marairaice fuska tace "Amma to ai na fad'a maka babu komai" saurin tarar numfashinta yayi yace "Please ba sai kin fad'a ba,tunda bakya son fad'a a barshi kawai ya wuce" kallonsa ta tsaya yi na wani lokaci a hankali ta furta "So why are u angry.?" Yace "Akan me zan yi fushi.!?" Tace "Nima ai tambaya nayi" he ignored and continued to do what he was doing,ganin ba zai yi magana ba a hankali ta furta "I'm just scared" saurin kallonta yayi yana squeezing face kamar ba zai tambaya ba,ganin yadda fuskarta ta koma abun tausayi lokaci guda ya tura wayar a aljihu yace "Tsoron mene ne.!?" Hawaye taji sun fara cika mata idanu,tana kallonsa da wani irin yanayi trying to hold her tears back tace "I just don't know,but i'm scared because i do not know what my father's situation is,all i know is mommy bata