Showing 105001 words to 108000 words out of 220972 words

Chapter 36 - DAN MACE COMPLETE Hausa Novel

23 Aug 2025

1204

suke,ko bai tambaya ba ya gane fuskarsa sosai even though he was usually shown on TV,ya matsa kusa da su ya mik'awa Clark hannu,ya gaida Rafeek cikin girmamawa (note:ba kowane mai kud'i ko mai sarauta ake gaisawa da suba,cos da yawa ko da su suka baka hannu matuk'ar sun yi niyyar maka kyauta da zaran kun gaisa tofa ka gaisa da kyautarka,wasu kuma izzar mulki ke sawa suke d'aukar kansu,so za su dunga ganin wanda yake k'asa da su bai kai matsayin da za su had'a hannu da shi ba,but masu ilimi daga ciki ko kun gaisa basa fasa abuda suka yi niyya bcos suna kwad'ayin ladan sunnah),bayan sun gaisa mutumin yace "Who are u looking for?!?" Clark shows him the apartment and says "Ma su wannan gidan" mutumin ya girgiza kai yana kallon Clark yace "U have no idea that they have traveled.!?" Clark ya girgiza kai alamun basu sani ba,mutumin yace "but their flight was soon gone" zuciyar Rafeek kamar za ta fito waje dan tsoro,tun kafin Clark ya tambaya ya riga shi "Do u know where they went.!?" Mutumin ya kalli Rafeek a ransa yace "Is really him" a zahiri kuma sai cewa yayi "I wanted to hear like Sir says they were going to visit Nigeria" Rafeek yayi ajiyar zuciya had'e da lumshe idanunsa,though he couldn't find them at home,but was relieved to hear exactly where they intended to go,quickly Clark looked at his master yace "Sir,are we soon going to Nigeria.!?" Mutumin da suka tambaya ya tsaya kallonsu da mamakin ko mene ne alak'ar wannan mashahurin da yallab'ai? Bai gama tunanin ba Rafeek ya bar wajen Clark yayi masa alkhairi bisa umarnin boss d'insa yayi masa godiya and then yabi bayan Rafeek da tuni driver ya fito ya bud'e masa k'ofar mota,,da sauri ya zagaya gefen driver yana shiga suka d'auki hanyar airport bisa umarnin Rafeek,suna tafiya a hanya yake tunanin maganar mutumin nan da yace za suje ziyara Nigeria "Gurin waye za suje ziyara d'in.!?" Ya yiwa kansa tambayar a lokacin kuma yaji zuciyarsa ta buga da k'arfi,saurin dakatar da drivern yayi yace ya juya kan mota zuwa gida,Clark zai yi magana yaga ya lumshe idanunsa,dole yaja bakinsa yayi shiru bcos yasan tunda yayi haka baya son dogon magana,as they entered the mansion he didn't waste his time ya nufi apartment d'in Hajiya,a gaggace ya shiga ya tarar da ita zaune a parlor tana waya,sai daya jira ta k'arasa ta juyo tana kallon yadda fuskarsa take bayyanar da damuwa,jikinta a sanyaye tace "are u soon back.!?" He was silent and said nothing,Hajiya taji zuciyarta ya tsinke tace "Lafiya Rafeek kayi shiru,ko wani abu ya faru.!?" Ajiyar zuciya yayi sannan yace "Hajiya zuwa nayi na fad'a miki zan tafi Nigeria" Hajiya said in disbelief "What will get u there Rafeek.!?" Ya d'ago idanunsa da suka yi wani iri yana lumshe su yace "Hajiya tafiyar gaggawa ne ya same ni" murmushi Hajiya tayi tace "Can suka tafi.!?" Yayi saurin kallonta ta sake yin murmushi tana girgiza kai tace "Don't hide it from me,since u came in i just realized something had happened" ya sunkuyar da kansa yana sake lumshe idanunsa,Hajiya tace "Shi kenan Allah ya tsare ya sauke ku lafiya" saurin kallonta yayi bcos baiyi tunanin idan ta san gaskiyar abunda zai kaishi za tayi saurin amincewa ba,a tired smile escapes from his mouth slowly he reaches out were she was and hug her and then suka yi mata sallama,har bakin mota tayi masa rakiya tana ta yi masa addu'ah,sai da motar su ta fita daga gidan sannan ta koma ciki.Lokacin da suka shiga airport basu samu jirgin da zai tashi a lokacin ba but da yake k'udi shi yake magani nan da nan aka shirya masa komai,within k'ananun lokaci aka gama musu abunda za ayi musu shi da Clark,driver'nsa kuma ya juya da mota zuwa gida,ko awa ba'a d'auka ba da shigarsu cikin airport d'in jirginsu ya tashi zuwa Nigeria.

***
*Some hours left..*

Their plane landed at *Malam Aminu Kano international airport* dake Kano,daga nan suna fitowa suka d'auki charter cab that take them to Sardauna crescent,since they landed no one spoke until the time of departure,lokacin da suka sauka a k'ofar gida sun tarar da unguwar kamar yadda suka sanshi,mai gadinsu yana jin tsayawar mota a gurin ya lek'o,when he saw Nuraz and Annie come's out of the car quickly ya fito yana yi musu barka da zuwa,duk tsayin lokacin da suka d'auka basa k'asar saboda halacci yana nan yana ci gaba da kula musu da gidan saboda gudun idan babu kowa a ciki gidan zai iya samun matsala,wannan dalilin yasa ko da suka tashi tafiya they decide to leave him here,at the end of every month kuma Nuraz yake sending masa salary d'insa,,shi ya taimakawa Bareerah da Nusrah suka shiga da luggage's d'insu ciki,lolly kam tunda suka sauka a mota ta kasa gaba ko baya,at the same time thinking about events of her life began to come back,wasu irin hawaye masu k'una suka fara zubo mata,Annie da su Bareerah har sun yi gaba ta waiwayo ta ganta tsaye kamar wacce aka sassak'a,slowly she came back to where she stood ta rik'e hannunta,saurin kallonta tayi Annie ta girgiza mata kai alamun kada tayi kuka,ta fara share hawayenta feeling her heart pounding fast,Annie tana rik'e da hannunta tace "Let's go home" slowly she started to lift her legs har suka shiga ciki,tunda suka shigo take bin ko ina da ido,yanayin yadda take tafiya were just enough to make sure she was scared,Annie tana rik'e da ita and not to give her a chance to think to go back,har parlor ta shigo da ita tana kallon Nusrah da Bareerah da suka fara k'ok'arin tsaftace gidan though daga ganin alamun gurin ana sharewa,ta taimaka mata ta zauna and then sit next to her,nasiha tayi mata mai shiga jiki akan kada ta bawa tunanin abunda ya faru baya dama ya sake dawowa rayuwarta,idan ba haka ba zata fuskanci k'uncin daya zarta wancan,yanayin da tayi mata magana cikin sanyi yasa jikinta sake mutuwa,,after Nusrah and Bareerah had finished renovating the house,Nuraz da mai gadinsu suka fara shigo da kayan amfani,suna gama shigowa da su Bareerah started to prepare their evening meal,Nusrah kam tuni ta wuce tayi wanka,at the end of the day duka haka suka yi rayuwa sukuku babu wani hira kasancewar washe gari suke tunanin zuwa *K'ofar Na'isa* (Asalin gidan su Annie da Lolly).

The next morning ya kama ranar Wednesday,at about 11:00am duk sun shirya suna zaune jigum² kowa da tunanin da yake ransa,Annie tayi ajiyar zuciya tana kallonsu d'aya bayan d'aya a sanyaye tace "Get up ya kamata mu tafi kada rana tayi mana" babu wanda yayi magana sai dai duk sunyi harama kamar yadda ta ba su umarni,suka yi sallama da Bareerah and then suka kama hanyar tafiya,,at 11:35am motar data d'auko su ta fara gangarawa cikin Unguwar dai² line Madaka,tun da suka fara shiga cikin unguwar kafin su kawo k'ofar mararraba gaban mutum biyun yaci gaba da fad'uwa but sun daure suna ta addu'ah a zuk'atansu,fuskokinsu kad'ai za ka kalla ka tabbatar da tsantsar tashin hankalin da suke ciki,idanun Lolly a rufe bakinta yana ci gaba da motsawa taji Annie ta furta "Idan ka samu guri ya isa" gefen wani irin rantsatstsen makeken gida suka yi parking,Lolly tana jin motar sun ta tsaya ta fara k'ik'k'ifta idanunta,kafin ta fara bud'e su a tsorace hawayen da suke kwance a cikinsu suka samu damar gangarowa,ta bisu da kallo ganin yadda suke fita daga cikin motar a sanyaye,Annie data rigata fita ta mik'a mata hannunta ta rik'e sannan ta janyo jikinta ta fito,Nuraz kad'ai shi ne mai k'arfin hali a cikinsu,bayan ya sallami mai motar yana kallon yadda suka rik'e hannun juna ya had'iye wasu irin terrified saliva's,a sanyayyen shima ya matso kusa da su,muryarsa a shak'e yana kallon k'asa yace "Annie za ku iya gane gidan ko sai munyi tambaya.!?" Annie watched him as she tried to hold back her tears ta girgiza masa kai alamun ba sai sun tambaya ba,he took a deep breath and looked around at the building's structure,lolly ta sake damk'e hannun Annie tana kallon fuskarta tace "Adda I'm scared" Annie ta zuba mata idanunta da suka yi kamar an tsoma a mai tace "Nima tsoro nake ji" Nusrah bowed her head down and wiped the tears that had flowed over,Nuraz adjusting his voice still da yake a shak'e yace "Annie muje tsaiwar da muke yi a nan ma is also a waste of time,duk abunda zai faru in sha Allah ba zai zo a yadda kuke tunani ba" They all said in despair "Za mu so ace hakan ya kasance,da mun fi kowa murna a ranar yau" He closed his eyes and let his heart speak "ya Allah kaine ubangijinmu,duk abunda ya faru a bayan mun sani bisa k'addarawa da amincewarka ne ya faru,ya ubangiji kamar yadda kasa rayuwarmu tayi tsayi har ka kawo mu wannan lokacin ya ubangiji kasa dukkan wani bak'in cikin mu yayewa,ya rabb lighted our hearts with the occurrence of the event that we did not expect" Nusrah ce ta katse masa zancen zucin da yake yi,ya d'ago ya kalleta da narkakkun idanunsa da damuwa ta sake k'awatawa,ta had'iye saliva's tana kautar da kanta tace "Let's go sun yi gaba fa" saurin kallon inda suke yayi yaga basa nan,ya sake bin hanya da kallo ya hango har sun d'an yi nisa,yayi blinking idanunsa sannan ya gyad'a kai,he didn't say anything suka fara tafiya tare.

Tun daga street har house line has nothing left their brain,but once suka shigo cikin line they find everything has changed from their familiarity,daga tsarin gine-gine har fasalin line all changed,gidajen da suka sani na k'asa zuwa masu d'an dama were all transformed into the tall floors,k'ofar wani gida suka tsaya tunani da lissafin where their house would be but har suka yi suka gama basu gano komai ba,Nuraz remained silent and thought ganin iyayen nasa sun tsaya,Lolly ta kalli Annie tace "Adda i don't understand,all the houses have been changed" Annie dake lissafin gidajen tana son gane wanne ne nasu ta kalleta tana sakin ajiyar zuciya "Ni kaina na kasa ganewa,amma ina kyautata zaton nan inda muke tsaye a dai² nan gidan mu yake" Lolly cikin gajiyawa tace "Nima na san a dai² nan gidan yake,and lissafi na idan ban manta ba gidaje biyar ne kafin namu,yanzun kuma ki duba ki gani guda uku ne sai wannan na hud'u" jikin Annie a sanyaye tace "That's what i was think" Nusrah stood by and said nothing sai kallon gidan da suke tsaye a kusa da shi take zuciyarta tana hasaso mata wani abun,kusa da Nuraz ta d'an matsa kad'an tace "u don't think of anything.!?" Yayi saurin kallonta yana squeezing face yace "Like what.!?" Ta d'aga idanunta tana sake kallon gidan tace "Ni dai ina tunanin ko siyar da gidan Baba yayi suka tashi daga unguwar or something like that happened.!" Yayi shiru yana sake tsare ta da ido,can kamar wanda aka tsirawa abu yace "Ina dawowa" da sauri ya juya ya kama hanyar fita daga line,su Annie duka suka bishi da kallo.

***
Jirginsu yana sauka babu jimawa Rafeek yayi waya da driver'nsa da yazo tafiya da su,Clark ya bud'e masa k'ofa ya shiga shima ya koma d'ayan side na mai zaman banza ya shiga,daga airport direct basu tsaya ko ina ba sai cikin unguwar ta K'ofar Na'isa,,tun da suka k'araso cikin line rantsatstsiyar motar da yake ciki ta Parker a k'ofar tangamemen gidansu da aka canjawa fasali,idan ba wanda yake nan ba ko ya san lokacin da aka yi aikin gidan was probably hard to find gidan *ASS.COMPTROLLER ALH ZAKAR LABBO* ne ya koma haka,because of it's magnificence and splendor,before and even though side d'in da gidan Alh zakar yake bai kai other side da gidan su Annie yake yawan gidaje ba but a yanzun the single-family home was converted into a halfway of the line,as they stood in the doorway driver yayi horn get man d'insu da kamar jira yake ayi horn ya zuge musu get motar ta kunna kai cikin tangamemen harabar gidan,,Subhanallah.! Glory,praise and thanks be to the master who created the soul that design this home that i can named as the new world,mai karatu in all the way nace zan zayyana muku had'uwar wannan gida da tsarinsa na tabbatar wannan d'an shafin littafin nawa yayi kad'an na iya gamsar da ku,but ku hasaso da kawunanku na tabar za kufi samun gamsuwa,,as soon their car stopped at the carport before Clark comes out guard dake tsaron gidan har sun k'araso,ana bud'e masa k'ofar motar ya fito cikin takunsa na wayayyen namiji mai ji da ilimi/k'udi had'e da iko,ta ko ina gaisheshi hadimansa suke yana tafiya yana amsawa har ya kai entrance d'in gidan,a nan duk wasu hadimai suka dakata ya wuce ciki tare da Clark.Bayan zuwansu wanka yayi ya sake shiryawa cikin kayan shan iska ya fito cikin parlor ya zauna,yana magana a waya "where are u.!? Find me in the parlor right now",iya abunda ya fad'a kenan cikin harshen nasara ya ajiye wayar,soon the guard come over to where he was,sai daya risina sannan yace "Sir. Here i'm" Rafeek yana ajiye remote d'in hannunsa yace "have a seat","Thank u sir" ya fad'a and then ya koma saman kujera dake next to Rafeek ya zauna listening to what he had to say,kallonsa Rafeek yayi yace "Kun samu labari sun shigo cikin unguwar ne.!?" Ya girgiza kai a hankali sannan yace "No sir" Rafeek was silent and thought for a moment then ya sallami guard d'in yana fad'a masa if he heard that they had come ya gaggauta sanar masa,ya amsa a ladabce ya tafi.

Till next morning there was no news that proves Annie da ahalinta is in Nigeria,Rafeek yana zaune at 10am a cikin parlor yana ta k'ok'arin kiran Hajiyarsa,ta d'auka tayi masa sallama,ya amsa da yanayin damuwa har suka gaisa,Hajiya tace "Kun sauka kenan.!?" Yace "Ehh! Hajiya tun jiyan naso kiranki sai nayi tunanin na bari zuwa yau" tace "Alhamdulillah! Kun isa lafiya.!?" Ya amsa yana lumshe idanunsa,Hajiya taji yanayin yadda yake magana da kyar ta daure tace "Rafeek kodai jikin ne.!? I felt u were not responding properly" yayi ajiyar zuciya yace "A'a Hajiya lafiyata k'alau" Hajiya tace "Allah yasa" For some time they were silent and no one spoke again,sai da Hajiya taji shirun yayi yawa sannan tace "Rafeek! Ina fatan komai lafiya,na ji ka yi shiru baka ce min komai ba,ko dai ba nan suka zo ba.!?" Ya girgiza kai kamar tana kallonsa yace "Wollahi Hajiya nima abunda na kasa sani kenan,amma dai za mu jira muga abunda hali zai yi,zuwa nan da kwana biyu idan bamu samu labarinsu ba za mu dawo" Hajiya tayi ajiyar zuciya tace "To shi kenan,Allah ya tak'aita wahala" he could not answer har suka yi sallama,,yana ajiye wayar wani dattijo cikin hadiman gidan ya shigo,Rafeek ya d'aga idonsa ya kalleshi yana fad'in "Ya akayi Malam Idris??" Ya k'araso suka gaisa da shi,rafeek yana kallonsa yake fad'in "Yallab'ai mutane ne a bakin get sai fama ake dasu amma sun ce sai sun ganka" Rafeek ya lumshe ido a hankali yace "Ku basu hak'uri dan Allah gobe su dawo,yanzun ina hutawa saboda bana jin dad'in jikina" After Malam Idris praying him for ease and then ya fita.
Bayan fitar Malam Idris yana zaune yana tunani haka nan ya tashi ya koma bedroom d'insa,shirin fita yayi cikin wani d'anyen yadi na maza fari kar da aka yiwa d'inkin babbar riga,y'ar ciki da wando,ya kawo hula ya kafa dai² da wankan sa,tun daga sama har k'asa was white,he rushed out lokacin 11 saura suka fice tare da Clark.

***
Can farkon line ya koma kasancewar babu mutane sosai a cikin line d'in,sai almajirai da suka cika k'ofar gidan da suke da niyyar tambaya,yana fitowa suka had'u da wani saurayi yana niyyar shigowa line,Nuraz yayi masa sallama yana mik'a hannu suka gaisa,matashin ya bisa da kallo,Nuraz yace "Idan ba zaka damu ba tambaya nake dan Allah" matashin yayi murmushi yace "Allah yasa na sani" Nuraz yace "Gidan Malam Baba nake tambaya" matashin ya fara squeezing face yana tunani da maimaita sunan da Nuraz ya fad'a,can kamar an tsikare shi yace "Ohoo.! Gidan Alh Baba Muhammad former parliamentarian (d'an majalisa).!?" Nuraz yayi shiru yana tunani kafin yace "Wollahi I have no idea about this,but da jimawa he started politics" Matashin ya sake yin murmushi yace "Ai a nan unguwar matuk'ar za ka zagaye ta kana tambayar Malam Baba idan ba mu da muka san shi ba it would be hard to find anyone who knew that name,and i only know him by that name kamar yadda yake shi d'aya ne mai wannan sunan" Nuraz nodded his head as he listened to the young man's information,bai jira ya k'arasa labarin daya fara ba yace "Sorry i will interrupt u,where is his house.!?" Daga nan inda suke a bakin line ya nuna masa gidan da su Annie suke tsaye yace "Ka ga inda matan can suke tsaye.!?" Nuraz ya gyad'a kai yace "Here is the house u are looking for" Nuraz thanked him had'e da yi masa alkhairi ya wuce,yana k'arasowa bai tsaya basu labari ba yace "Annie mu shiga ga gidan nan" duka suka zuba masa ido da mamaki,he smiled softly and said "Muje ga gidan nan" all of them couldn't move,so he started passing to the door of the house,yayin da ya bar zuk'atan su Lolly da tunanin anya kuwa ba b'atan hanya suka yi ba.!?,but a hakan suna tunanin suke bin bayansa saboda hausawa na cewa "Idan rak'uminka ya b'ace har cikin tandu ka duba" bare su da suke neman gida,dai² suna tsayawa a k'ofar get d'in gidan kafin yayi knocking aka bud'e k'aramar k'ofa za'a fito,ganin haka yasa ya d'an koma baya kad'an ya jira,mutanen suka fito suna

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login