Showing 54001 words to 57000 words out of 220972 words
ya sub'uce mata da taga Annie ta gano ta,Annie tace "U can go with him,he's ur elder brother,don't worry ur self,maza yi sauri kada ya tafi kema kya ga gari.!"
Tace "Thank u Annie" da sauri ta mik'e tana murmushi ta bishi,ta fito daga cikin apartment d'in tana kallon tsarin unguwar taji sanyi a ranta komai taji yayi mata,tayi twitching breathe a hankali,sannan ta waiga tana nemansa,ta hango shi har ya d'anyi nisa,ta tsaya a gurin cos bata san yaya za tayi ta tarar da shi ba,tafiya yake cikin nutsuwa sanye da kayansa na yau da kullum waistcoat mai launin royal blue sai long sleeve white,kamar ance ya waiwaya ya juya kad'an,tsaye ya hango ta a dai² apartment d'insu,mamakin yaushe ta fito yasa shi kasa ci gaba da tafiya,kasa d'aga k'afa tayi ta bishi sai da ya d'ago mata hannu daga inda yake alamar ta taho,a hankali ta fara tafiya yana tsaye yana jiranta har ta k'araso inda yake,suka ci gaba da tafiya tare,babu wani hira daya had'a su har suka je eatry d'in dake cikin arean street d'in sun suka yi takeaway,a hanyar dawowa suna tafiya shiru Nusrah tayi breaking silence d'in da fad'in "can i ask u something.!?"
Ya kalleta kad'an yace "U can.!" Tayi murmushi tace "That day u told me something but i couldn't understand what doe's that mean."
Yaja numfashi yana kallon sararin samaniya da yayi fayau babu alamun clouds yace "what did i say.!?" Bata kalle shi ba tace "i mean ur dad's story" sai daya juya ya kalleta sannan ya d'auke kansa gefe guda yace "What is it that u want to know about his story.!?"
Tayi shiru bata ce komai ba saboda tana tunanin abunda za tace kuma,suka ci gaba da tafiya yaji bata ce komai ba ya sake kallonta ya d'auke kai,itama shi ta kalla kamar yadda yayi ta jiyo shi yana cewa "I just don't know why he was so deprived of the gift of Allah,he said he don't want me,but abu na k'arshe da ya fad'awa mamana tunda she's my mom it's better to face any challenge in life saboda ta inganta nawa rayuwar,that is why i was alone and then na kasance one of the children called *MARA ASALI.."*
Kallonsa tayi da tausayawa ganin shi kansa a damuwa yake tace "I really apologize if my question makes u feel bad."
Yace "Don't worry about it,that's how Allah planned it to be" ta gyad'a kai tace "sure but thanks",shiru ya ratsa tsakani na wani lokaci a hankali tace "Ahmn! But where are ur Mom's family,are they not alive.!?" Yace "No.! they are alive,but what happened that day in ur home,is the same thing happened after she gave birth.."
Tayi saurin kallonsa,ya gyad'a mata kai a tsorace taci gaba da kallonsa tace "Is her father chased her away.!?" Yace "Of course,but she's not the only one with Annie too." Ta tsaya cak a hanya hawaye suna shirin fara zubowa daga idonta,ya kalleta yana tsayawa yace "What happen.!?"
Ta fashe da kuka tace "why should our parents do this to us?!? what have we done to them that will drive them to expel us from their homes.!?"
Yayi shiru yana kallonta a hankali ya matsa dai² da ita yace "Ohh no.! Let's go home,the story is enough since it starts making u cry.."
Tace "No.! I would like to hear" ya kalleta yace "A'a! Ba sai kin ji ba" tace "Please.! tell me i want to know ur story,is it the same as me or is it different.!?" Yace "No,but they are just about to be the same." Ta marairaice fuska tace "Na sani ai,what our parents did for us shi ne matsalar ko.!?" Ya gyad'a mata kai,ta sake fashewa da kuka,ya sake matsawa kusa da ita k'amshin scent's d'insa suka sa ta d'ago fuskarta hawaye duk ya wanke mata saman fuska,ya girgiza mata kai idanunsa sun canza launi,ji yake shi kansa idan ya bud'e baki zai yi magana hawayen ne zasu taho masa,da kyar ya iya kama hannunta ganin ta mak'ale a guri d'aya ya fara janta suka ci gaba da tafiya sai da suka kusa bakin apartment d'insu ya tsayar da ita ya d'auko bottle water ya mik'a mata yace "wash ur face."
Ta karb'a a sanyaye ta bud'e ta fara sha sannan ta wanke fuskarta,matsowa yayi kusa da ita yace "put ur hand here and pick it up" tayi saurin kallonsa,ya d'auke kai yace "D'auko mana" tace "what shall i bring.!?" Ya yi saurin cewa "my handkey" bata kalleshi ba tace "A'a barshi kawai" yace "saboda me.!?" Tace "it will dry itself" ya tab'e baki yace "Okay.!" Yana fad'a ya wuce ya barta a tsaye,ta bishi da kallo har ya shige yana k'ok'arin knocking entrance d'in apartment d'insun,da sauri ta biyo shi tace "When do u end the story.!?" Ya waiwayo ya kalleta ya juya ya danna doorbell yace "do u like hearing.!?" Ta gyad'a kai tace "Yes of course" ya tab'e baki yace "Okay.! I'll tell u,but then u promise not to cry" da sauri tace "Promise i won't do it,but when za ka ci gaba.!?" ya jinjina kai yace "until we have time again." Tayi murmushi tace "shortly if we come out again.!?"
Yayi saurin kallonta,itama shi take kallo ya girgiza mata kai yace "No.! Not today" tayi saurin cewa "tomorrow to.!" Ya kalleta lokacin da Bareerah ta bud'e musu k'ofa tana musu sannu,ya amsa yana shigewa ta biyo bayansa da sauri tace "u still haven't said anything.!"
Ya tsaya yana kallonta ta matso inda yake tsaye da sauri tana marairaicewa,a hankali yace "okay.!" Tayi masa murmushi tace "Thanks" ya gyad'a mata kai ya wuce zai nufi hanyar kitchen tace ya bata ta kai,ya ajiye ledojin hannunsan sannan ya wuce bedroom d'insa,wucewa tayi itama ta nufi hanyar d'akinsu ita da Annie bayan sun gama shirya komai,wanka ta fara yi ta d'auro alwala,sai da ta fara shafa mai a jikinta sannan ta saka kaya ta fita,a parlor ta tarar da su shi da Bareerah tayi musu sallama Bareerah ta fara amsawa sannan shi da hankalinsa fiye da rabi yake kan computer,ta nemi guri ta zauna tana kalle² can ta daure ta kalli Bareerah tace "Ina Annie.!?" Cikin muryar damuwa,ya d'ago a hankali ya kalleta yaga fuskarta ta bayyana damuwa ya ci gaba da kallonta,Bareerah tayi murmushi tace ta shiga duba Aunty,ta rausayar da kai,shiru² tana jira taga ta fito taga har lokacin bata fito ba a hankali ta juya tana kallon k'ofar d'akin data shiga,kansa a kan computer yana clicking yace "Ki je mana" tayi saurin kallonsa taga hankalinsa baya kanta,ba tayi zaton da ita yake ba,a hankali ta sake juyawa tana kallon d'akin,ya d'ago idanunsa "don't u want to go.!?"
Tayi saurin sake juyowa taga ita yake kallo,ya gyad'a mata kai alamun tambaya,a hankali ta mik'e ta fara tafiya,har ta je bakin k'ofa ta waiwayo taga ya ci gaba da aikinsa,tayi knocking sannan ta tura k'ofar ta shiga da sallama,a zaune ta ganta bayanta jingine da pillow,ta tsaya kallonta taga itama ta d'ago tana kallonta kamar ta santa,Annie ta waiwaya ta kalli Nusrah tace "A'a daughter shigo mana kika tsaya a nan" a hankali ta fara d'aga k'afarta tana tafiya,Hauwa ta zuba mata idanu tana kallonta har ta tsaya a kusa da su,tace "Annie sannu da aiki,ya mai jiki.!?" Annie tana mik'a mata spoon data deb'o abinci tace "Yawwa! Daughter,mai jiki Alhamdulillah gata ta fara samuwa" ta kalleta taga ita take kallo har lokacin tace "Allah ya bata lafiya" Annie ta amsa "Ameen daughter",hannu Hauwa ta mik'a tana tab'a Nusrah,a hankali ta sake matsawa taje kusa da ita tana yi mata murmushi,tana ta kallonta kusan mintuna uku ta juya ta kalli Annie data zuba musu ido,a hankali ta bud'e bakinta "Wannan baby'n ki ce.!?"
Mamaki Nusrah tayi da taji tayi magana,ta d'ago da sauri ta kalli Annie,murmushi Annie tayi mata ta juya tana kallon Hauwa tace "Ehh! Babyna ce,kina son ta ne.!?" ta shafa fusakar Nusrah tace "Tana da kyau,,i like her,za ki bani ita.?"
Ta gyad'a mata kai tace "ai kema baby'n ki ce" tayi dariya kad'an tace "What's her name to." Annie tace "Sunanta *NUSRAH"*
Lolly ta tab'e baki irin yadda Nuraz yake yi idan yaji abu bai masa ba tace "can i call her with Angel"
Annie ta sake yin murmushi tace "call her with every name u want,,kada ki damu it's ur daughter" ta sake rik'o hannunta tana ta kallonta,a haka Annie ta ci gaba da bata abincin har ta gama Nusrah bata fita ba tana cikin d'akin a zaune a d'aya gefen nata,tana ta kallonta da tausayawa musamman idan ta tuna labarinsu yayi kama da juna sai taji zuciyarta ta karye,tana son yin kuka ko zata ji sauk'i amma idon Annie ya hana ta,haka tayi ta daurewa har Annie ta tattara kayan zata fita Nusrah tace "Annie kawo na kai" ta mik'e da sauri zata karb'a Lolly ta b'ata rai tana kallon Annie kamar za tayi kuka,Annie tayi murmushi tana kallon Nusrah tace "Barshi daughter zan kai,ki zauna tare da ita zanje na dawo" tana fad'a ta fita da kayan Nusrah ta koma ta zauna inda ta tashi,Hauwa ta ci gaba da kallonta.....
#Share pls.
#Real Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*
*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥
*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2
Pᴀɢᴇ 18.
#Cᴏɴғᴜꜱɪᴏɴ
Fitar Annie babu jimawa ta gama abunda take,dawowa tayi d'akin ta duba ganin Hauwa ta fara bacci ta kira Nusrah,ta tashi da sauri zata fita tana amsa kiran har ta kai bakin k'ofa Lolly ta farka,tana kallon zata fita ta barta ta b'ata fuska kamar za tayi kuka,Annie tayi shiru tana kallon ikon Allah,a hankali ta shigo ciki ta dafa shoulder d'inta tace "Mene ne.!?"
Ta d'ago kanta a hankali cike da sakarci tace "ki ce ta dawo.."
Annie tace "wace ce zata dawo.!?" A hankali tana kallon Nusrah dake tsaye bakin k'ofa tana kallon su tace "My Angel"
Annie ta juya ta kalli Nusrah tace "zo daughter" Nusra ta taka a hankali ta koma Annie ta kalleta tace "yi hak'uri daughter ki zauna tunda bata so ki tafi,barin kawo miki abincin sai ki ci a nan" Nusrah ta amsa da "toh"
Annie ta fita parlor tana girgiza kai tana murmushi,Nuraz ya d'ago yana kallonta yaga tana murmushi,tab'e baki yayi kad'an yace "Annie.! What makes u laugh.!?"
Ta kalleshi tana d'aukan plate d'in dake ajiye saman dining tana serving tace "Wollahi nida Lolly'nka ne,ta hana Nusrah sam ta matsa,yanzun na lek'a na tarar ta fara bacci,daga na kirata ta zo ta ci abinci ta tashi zata min rikici,na tambayeta tace wai bata so ta tafi,shi ne nace ta bari to na kai mata abincin can sai ta ci,idan ta koma baccin sai ta fito" bai ce komai ba ya jinjina kai yana mamakin al'amarin.
Satin su d'aya da zuwa ya fara attending course daya kawo shi,itama Nusrah Alhamdulillah ta samu admission suna daf da fara lectures sun bata cardiology (b'angaren abunda ya shafi zuciya),,tana kwance a parlor taga ya shigo,ta d'aga kai ta kalleshi bata yi magana ba taga ya wuce hanyar bedroom d'in Annie,a hankali can k'asan ranta tace "ko me ya dawo da shi gida yanzun.!?"
Ta tab'e baki ta yi shiru tana tunani,baifi five minutes ba taji alamun fitowarsa,tayi luf ta bi hanyar da ido,ya zo ya wuce da alama bai ganta ba,tashi tayi bayan fitarsa ta nufi hanyar d'akin da mahaifiyarsa take ciki,ta shiga ta tarar tana bacci,a hankali ta zuba mata ido cikin tausayin yadda rayuwarta ta kasance,wasu irin hawaye suka gangaro mata,ta goge tana kallonta,a fili ta furta "All thanks be to Allah,he who united me with good and helpful people,sun taimake ni a lokacin da basu san wace ce ni ba,ba su san asali na ba,da wane irin abu zan saka musu ban sani ba.! Yah Ubangiji kai ka k'addara min had'uwa da su,dukkanin alkhairinsu gare ni ba zan iya mantawa ba,ya Allah ka sakawa wad'annan bayi naka da mafificin sakamako..!"
Ajiyar zuciya tayi tana ci gaba da tunani a zuci,a hankali wani sashi na zuciyarta ya furta "Ko yanzun da a ina nake.!? am i still alive,dead,ko ina nan cikin hauka.!?"
Ta ji hawaye sun cika mata ido,ta zauna kusa da Lolly daga gefen k'afafunta ta kura mata ido,ta yi ajiyar zuciya mai nauyi a hankali cikin mutuwar jiki ta d'aga kanta kanta sama idanunta a lumshe "O Lord.! Kai ne ubangijin dukkan wani abun halitta,u are the reviver of the dead,and receiver of the healthiest life,richest of all and everything,u have made our destiny be the same,yah Allah grant us the ability to succeed all ur test over us.."
Ta jima sosai a cikin d'akin tana tunani,ganin duk lokacin data d'auka bata farka ba yasa ta fita.
In 2 weeks da zuwansu k'asar ta fara attending skul,cikin nasara da maida hankali akan karatunta da tunanin yadda rayuwarta za tayi idan bata maida hankali ba,a gefe guda kuma zuciyarta a kullum cikin yi mata khud'uba da tunatar da ita take,idan ta bawa wad'annan bayin Allah kunya tak'i tsayawa tayi abunda ya dace yaya za su ji,shi kenan sun yi asarar dukiyar su sun tsaya mata,ita kuma ta basu kunya.? Da wane idon ma zata iya kallonsu idan hakan ya faru.!? Wad'annan tunanukan da take yawan yi su suka sake bata damar nutsuwa,ta fara k'ok'arin manta duk wani damuwarta da abubuwan daya faru da ita a baya,a hankali cikin tak'aitaccen lokaci ta ci gaba da confessing matsalar gabanta..
3 Year's later...
Tana zaune saman study table tana karatu,ta jiyo Annie na kiranta da sauri tasa bookmark ta mik'e ta fita,a parlor ta tarar da su Bareerah tana basu labari suna ta dariya,ta girgiza kai tayi murmushi sannan ta k'arasa kusa da Annie ta zauna tace "Annie ga ni..!"
Lolly dake murmushi ta kalleta tace "Zo Baby ni nake kiranki" ta mik'e a hankali zuwa gurinta ta zauna,lolly ta shafa kanta tace "me kike yi ne a d'aki ke kad'ai.!?"
Tana squeezing face tace "Karatu nake yi Aunty i've a test gobe"
Lolly tace "Ok.! Je kiyi karatun ki kada na takura ki,thought babu abunda kike yi ne ki rakani,but bari muje tare da Bareerah"
Tayi saurin yin murmushi tace "No.! Aunty muje na raka ki" su Annie suka yi dariya,Lolly tana kallonta taga yadda tayi da fuska,tayi murmushi tace "Je ki gyara fuskarki mu tafi to,tunda kina son fita."
Ta mik'e da sauri ta koma bedroom tana dariya,kaya ta canja zuwa wani simple gown daya sha adon stone's milk colour tasa milk flat shoe ta nad'e kanta da vail d'in rigar,ta feshe jikinta da turaruka masu dad'i ta fito rik'e da wayarta k'irar iPhone8,su Annie duka suka kalleta suka yi murmushi,a yangance ta matso kusa da Lolly tace "Aunty na shirya"
Lolly tayi murmushi ta mik'e tana gyara nad'in vail d'inta tace "Muje ko kada mu b'ata lokaci" suka yiwa su Annie sallama,Annie cike da zolaya tace "Allah yasa ayi min surukai"
Suka kalleta babu wanda yayi magana suka fita,,Ali Jericho Store dake 9 albert street cikin oxford city d'in suka nufa,suna tafe cikin farin ciki,kai da ganinsu kasan suna cikin jin dad'i,babu wanda zai kalli Lolly a yanzun yace ta tab'a yin wani jinya,ko yace tana da saurayin d'a kamar Nuraz mai shekaru 28,yadda tayi kyau tayi y'ar k'iba ta samun lafiya da kwanciyar hankali duk sai girmanta ya b'oye,,sun shigo cikin mall d'in suka wuce Nusrah tana taya ta duba abunda take so,suna yi suna hira cikin nishad'i kamar wasu k'awaye har suka gama d'aukan abunda suke so,suna shirin barin gurin wasu turawa da suka shigo arean da suke suna magana,hankalin Lolly ya kai kansu,su biyu ne sanye da shigar da kana kallonsu zaka tabbatar basu had'a alak'a da musulunci ba,d'ayar tana bawa d'aya labari cikin harshen nasara
"Jenny.! I don't understand what u are saying."
Wacce aka kira da Jenny ta kalli y'ar uwarta tace "Ohh.! Thania don't u recognized his face.!?"
Thania ta gyad'a mata kai tana tab'e baki tace "I don't know him,and i don't think.."
Jenny tayi dariya cikin harshenta tace "k'arya kike yi,kawai dai kice baki gane shi ba.!"
Thania ta tsaya kallonta tace "Kamar yaya.!?"
Jenny ta harareta tace "Ohh No.! Thania.. Don't u know who *SUPERIOR* is.!?"
Thania ta fiddo k'ananun blue eyes d'inta tana rik'e waist,Jenny ta sake yin dariya tace "Shi kika gani yanzun fa za mu shigo.."
Thania tayi dariya tace "Da gaske shi ne wannan,ina guards d'in kuma,naga duk inda za shi a zagaye yake da guards.!?"
Jenny ta gyad'a mata kai tana lumshe idanunta tace "Kin san su manya wani lokacin suna yin b'adda kama su shiga cikin mu",Thania ta fara waiwaye ta marairaice tana rik'o hannun Jenny tace "Please dear,muje na sake ganinsa,i so much love him deadly,kin san na tab'a baki labarin matarsa ta kusa kashesa ko.!?"
Jenny ta gyad'a kai tace "Haka kika fad'a min,ita da boyfriend d'inta ko waye ma.!?"
Thania tace "Yes of course."
Jenny tace "To wai duk ita mene ne ya kaita.!? Ta samu miji kamarsa ta wulak'anta,ai gashi nan yanzun ta yi mana bak'in ciki,yace ba zai sake aure ba,lokacin da akayi hira da