Showing 162001 words to 165000 words out of 220972 words

Chapter 55 - DAN MACE COMPLETE Hausa Novel

23 Aug 2025

1181

gaji da takurawa zuciyarsa akan sanin abunda yafi k'arfinsa bai san lokacin da yace "Wai dama mata suna koma virgin?" Da sauri Lolly ta bud'e ido tana kallonsa,sai dai tayi shiru bata ce komai ba saboda mamakin furucin da yayi,ya rik'o hanunta softly yace "Please sanar da ni" tayi ajiyar zuciya tace "How do i know?" Yayi shiru kamar mai tunanin abunda zai fad'a,tace "Babu wacce take komawa wannan matakin sai dai halittar kowa daban" yayi saurin tsareta da ido kafin yace "But if u say so,ni dai na ji kin.." Sai yayi shiru ya kasa kaiwa k'arshe,tayi k'asa da idonta shyly,a hankali kamar ba za tayi magana ba tace "Kamar yadda na fad'a halittar kowa daban,and wancan lokacin ai sau d'aya ne ko?" Yayi still yana kallonta,da sauri ta juya masa baya,yayi k'ayataccen murmushi a fili ya furta "Well na fahimta yanzun,but bayan nan ai kin haihu" bata yarda ta juyo ba tace "Ai CS suka yi min" yace "CS?" Ta gyad'a kai tana janye rigarta kad'an,idanunsa ya sauke akan gefen cikinta,tabon da ya gani a gurin assured him lallai da gaske yankata aka yi,ya kai hannunsa saitin wajen yana tab'awa,a hankali ta rufe idanunta,duka sunyi shiru babu wanda yake magana but har lokacin bai d'auke hannunsa daga gurin ba,ya rufe idonsa yana jin kamar yanzun komai ya faru,a hankali ya matso ya had'e jikinsa da na ta,suka yi ajiyar zuciya tare,k'asa² yace "Forgive me.." Quickly tayi replying masa "I forgive u",yace "Thank u" daga hakan she didn't say anything anymore ta rufe idonta because ba ta so irin wannan hiran ya dunga intervening a tsakaninsu,ba'a d'auki lokaci ba bacci ya d'auke ta,ba tare da ta san lokacin da yayi baccin ba.

     The next morning a b'angaren su Nusrah,da wuri Nuraz ya fita duk yadda taso ta fahimci condition d'insa was beyond her knowledge,kasancewar ranar bata je ko ina ba tana gida,shi kam tun da yaje hospital ya kirata sau d'aya ya tambayi lafiyarta bai sake kira ba,har lokacin da ya saba dawowa gida yayi,while a side d'insu su Lolly was like a new page of life full of success,happiness da samun y'anci. Gaba d'aya ranar Rafeek bai fita even wajen apartment ba,bare asa rai zai bar gidan,Hajiya ma was in her apartment kasancewar ta fad'a musu ba za ta sake shigowa inda suke ba,idan sun ga dama su gyara tsakaninsu in sun k'i kuma she will split up their relationship,tun daga ranar kuwa ta d'auke musu leg ta daina shigowa sai dai suje su gaisheta su dawo.

    Lokacin da Nuraz ya dawo daga hospital bai tarar da kowa a parlor ba,cike da mamaki ya wuce bedroom d'insu because all the days he couldn't understand what was going on a gidan and da ya tambayi su Kalthom saboda ba ya ganinsu,Hajiya tace wai ita tace su koma gida,duk yadda yaso ta fad'a masa if there was a problem,amma she just told him haka kawai tace su koma,yana shigowa ya tarar da Nusrah ta fito daga bathroom,tayi masa barka da dawowa,ya amsa fuskarsa babu fara'a,za ta yi magana taga ya wuce,tayi shiru tana jin takaicin yadda yake shareta ga shi gobe dai² lokacin ba ta nan,ta daure bata ce komai ba har ya shiga wanka ya fito,duk abunda yake yi since ya shigo bai kalli inda take ba,she managed to bring him some water,bai kalleta ba yace "What about ur trip?" Ta d'ago kanta ta kalleshi,kafin tayi magana yace "Na tambaye ki baki ba ni amsa ba" tayi ajiyar zuciya tace "Kai nake jira dama ka dawo" yace "Saboda tare za mu tafi?" Murmushi ne ya sub'uce mata,tana kallonsa tace "Idan kace haka nima zanfi son ace mun tafi taren" tun shigowarsa sai yanzun ya d'ago kansa,yana kallonta da wani irin busashshen murmushi yace "Hakan ba zai yiwu ba" tace "Shi kenan,dama na san ba za kaje ba" yace "and dama babu wanda yace miki za ni" tashi tayi za ta fita yace "Ki shirya yanzun za mu fita" ta amsa lokacin da take k'ok'arin fita,yace "Where are u going again?" Tace "Zan je wajen Aunty na dawo",he didn't say anything until she left,ba'a jima sosai ba ta dawo,ta shirya as he told her then suka fita.

     At night bayan sun dawo kasancewar siyayya ne suka je yi,har lokacin fuskarsa bata wani canja sosai ba,ta d'ago ta kalleshi bata bari ya gane abunda take yi ba ta tashi,ya bita da kallo,ta wuce wajen closet ta d'auki abunda za ta d'auka then ta shige bathroom,ya bita da kallo ganin kamar wanka za tayi,bai ce mata komai ba ya kyaleta because ya fahimci daga jiya zuwa yau neman rigima kawai take yi,itama bata damu ba tayi wankan da kyar because ta saba yi tare da shi,tana fitowa daga cikin tube ta wuce dai² wajen mirror ta tsaya,k'aramar kwalbar da ta ajiye mai d'auke da perfume oily one ta d'auka,duk wasu lungunan jikinta d'aya bayan d'aya sai da ta bisu,tana gamawa ta rufe tana yin murmushi,sai da ta gyara zaman towel d'inta then ta fara k'ok'arin fitowa,a zaune ta tarar da shi kamar yadda ta barshi,ta fara tahowa a hankali cikin salon tafiyar da ta san za ta ja hankali da ra'ayinsa,d'agowa yayi jiyo sautin bud'e k'ofa,a lokaci guda kuma fragrance na perfume da ta saka ya biyo iska ya kawowa hancinsa ziyara,yayi still yana kallonta ko k'iftawa ya kasa yi har ta zo wucewa,da sauri yace "Rooh!" Slowly tayi looking back at him tana yin k'asa da idanunta ta mayar da su half open,ya yafito ta da hannu yana cewa "come" babu musu ta fara tahowa inda yake,tana zuwa ta tsaya tana turo baki tace "here i am" hannunta ya rik'o yana kallonta daga sama har k'asa and began to squeeze his face like yana neman sanin wani abun,ta daure tace "what happened?" Saurin janyota yayi ya zaunar on his thighs,looking at her eagerly yace "What perfume do u apply?" Ta bud'e ido tace "perfume?" Ya gyad'a kai yana shinshinar jikinta,tace "Nima ban san sunan ba" yace "Mmm! Amma kamar na san shi" tayi murmushi bata ce komai ba,ya d'ago fuskarsa dake saman k'irjinta yace "Who gave u?" Kai tsaye tace "Hajiya kaka" ya gyad'a kai yana lumshe idanunsa,bai sake cewa komai ba ya fara warware towel d'in jikinta,da sauri ta rik'e ya d'ago idanunsa da suka koma like he drunk something yace "Mene ne?" Ta had'iye saliva's kamar mai jin tsoron abunda zai faru tace "Ka bari na sa kaya" ya girgiza kai yana rik'e waist d'inta sosai da sake cusa fuskarsa a cikin jikinta yace "I can't",dariya ce ta kusa kwace mata saboda duk abunda take yi tana sane shiri tayi masa,and Hajiya ta yi musu gargad'i kafin ta basu turaren,ta d'ora hannu a wuyansa tana marairaicewa tace "please ka ga gobe zan tafi,ya kamata na kwanta da wuri" ajiyar zuciya yayi numfashinsa yana fita da sauri² yace "Uhn! Sallama za mu yi" breast d'inta da ya matsa ne suka sa ta yin y'ar karamar k'ara,ya d'ago idanunsa da suke lumshewa yana bud'esu da kyar yace "Sorry! I'm just going to miss them" kamar za tayi kuka tace "Let's go together please" ya girgiza kai yana rufe mata baki da nasa eagerly like the one who was told she wouldn't return,ya fara aika mata sak'onninsa,herself duk da har lokacin bata gama yarda za ta yi tafiyar ba,haka ta dage ta ba shi kulawar da ya dace,daren ranar suka raya shi suna farantawa junansu.

    In the morning he helped her to get ready,duk inda ya matsa sai ta juya ta kalleshi,not to mention how much she looked at him,ya gaji yana rik'e da ita lokacin za su fita yace "What's up?" Ta girgiza kai tana b'oye hawayen da suke son zubo mata,da sauri yace "What are u going to do?" Ta sake girgiza masa kai,though she wanted to talk but she completely felt ta kasa,inwardly kuma she just feel ta fasa tafiyar because tana ji a jikinta kamar akwai abunda yake shirin faruwa,da sauri ta rungume shi ta fashe da kuka,yayi murmushi muryarsa k'asa² yace "Why are u crying? u're just going to tour and u'll be back,what's the point here?" Cikin kuka tace "I don't want to go" saurin d'agota yayi yana b'ata fuska yace "Za ki fara ko?" Ta girgiza kai da sauri,yace "please banda kuka kin ji,idan kin tafi za muyi video call za ki ganni,nima zan ganki and kina tare da Abbah na san ba zai bari ki shiga damuwa ba,so please kada ki sawa ranki damuwa,kin tuna abunda Dr Paredes ya fad'a ko?" Ta gyad'a kai a hankali yace "well ki kiyaye please,i'll keep calling u and asking about ur health,but i won't ask u zan tambayi baby naji idan kin yi tunani da yawa ko kin sawa kanki damuwa,u know he'll say it to me right?" dariya tayi da ya bayyana hak'oranta ya lakuce mata hanci yana yin dariya,a nutse yace "Oyah let not to miss a flight",babu musu tana jikinsa suka fara tafiya yana yi mata hirar yadda zai yi kewarta tana yin murmushi. Suna fitowa suka tarar da Rafeek da Lolly suna jiran fitowarsu,so they later went out together,sun fara shiga apartment d'in Hajiya suka yi sallama da Nusrah then suka yi accompany d'inta to airport,lokacin da jirginsu zai tashi kamar kada su rabu a haka ta wuce suna d'aga mata hannu har jirginsu ya tashi,later on suka kamo hanyar dawowa while ita kuma they continued to pass through the clouds.....

                   After a few hours....

*NIGERIA...*

#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*        


                   *'DAN MACE..*
              (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥

  
*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*    
https://my.w.tt/29u2S26SG2
    

   *Allahumma ballighna ramadhana bil iimaan..👏*

    A biggest thank to u *HAFSAT ABBAS (SAWWAMA) & MR'S J.MOON*,u are so special and kind to me,thank u so much.🙏

Pᴀɢᴇ 45.
#Nɪɢʜᴛᴍᴀʀᴇ

*NIGERIA...*

     Lokacin da jirginsu ya sauka a airport na Malam Aminu Kano tana sauka ta kunna wayarta,sak'on Nuraz ne ya fara shigowa,tayi murmushi kafin ta bud'e message d'in sai ta fara k'ok'arin kiransa,but har kiran ya katse bai d'auka ba,kafin ta sake kira here he calls her back,tayi ajiyar zuciya ta amsa sallamar da yayi mata,yace "have u landed?" Tace "yeah! currently ma i'm at the airport" ya gyad'a kai kamar tana ganinsa yace "Hope kun isa lafiya?" Tace "Alhamdulillah" tana lumshe ido for the tiredness dake cin jikinta,yace "Idan kin k'arasa gida za muyi magana" tace "Ok bye" suna yin sallama ta ci gaba da jan trolley d'inta,tana fitowa before ta k'araso ta hango Abba'nta,she smiled softly at him,quickly kuma ta k'araso inda yake ta rungume shi tana yin ajiyar zuciya,Abbah ya rik'eta tightly yana yi mata murmushi yace "Welcome my dear" ta sunkuyar da kai ta gaishe sa,yana kallon yadda ta koma ta k'ara kyau da y'ar k'iba yace "Baby me suke ba ki ne kika zama k'atuwa?" She hide her face a cikin palms d'inta tace "Abbah har kaima tsokanata kake yi?" Yana yin dariya yace "Isn't that what i saw?" Tayi murmushi lokacin drivern Abbah ya karb'i trolley d'inta,so they began to walk while Abbah was holding her hand,suna tafiya suna hira gwanin sha'awa har suka fito suka shiga mota,a back seat suka zauna dukan su daga nan driver ya ja mota suka wuce gida.

       Suna k'arasowa tun kafin su shiga ciki ta ga an sake renovating gidan,she smiles a ranta tace "Abbah kenan akwai son kyale²" gidan ta ko ina yayi kyau an canja komai na ciki wasu guraren an fashe an sake,Nusrah dai bata daina mamaki ba because ta san halin Abba'n tun ba yanzu ba,but yanzun ne dai lamarin na sa ya koma better than before,tace "ko dan ba shi da kowa da zai basa shawari yanzun shi yasa yake yin haka?" Here ta tuno Hajiya Karima stepmother d'inta da Abba'n ya saki four months ago,tayi ajiyar zuciya a hankali suna shigowa parlor tace "Abbah! Can i ask u something?" Abbah who was about to pass ya waiwayo fuskarsa da fara'a yace "yeah! U can" tayi k'asa da idonta tace "Abbah! I hope my question won't hurt u?" He smile again yace "Just go on" tace "Abbah who is *HAJIYA KARIMA?* I want to know her story"* wani irin busashshen murmushi yayi kamar an yi masa dole yana kallonta yace "Baby what do u want to know about her story?" Tace "Abbah da ma ai wancan lokacin ka ce za ka fad'a min,but sai muka tafi kuma" he nod his head yace "Well! I will tell u but yanzun ki samu ki huta,later idan mun zauna zan sanar dake" tayi nodding kanta cikin murna tana cewa "Thank u Abbana" yace "u are welcome" yana fad'ar haka ya wuce sama,itama ta fara k'ok'arin binsa,dai² lokacin za ta haura sama Binitta ta k'araso tana washe mata baki,Nusrah look at her and smile tace "Binitta!" Binitta da ta k'araso ta d'an sunkuya ta ajiye drink da bottle water da ta kawo mata tace "U are welcome Madam" Nusrah smiles again tace "how about work? Hope u are all fine?" Binitta ta amsa tana sakin fuskarta sosai,so Nusrah did not sit tace Binitta ta koma da kayan za tayi sallah yanzu,sai ta tashi daga bacci,Binitta took her things and passed to the kitchen while Nusrah went to her room. Tana shigowa kiran Nuraz yana sake shigowa wayarta,tun bata duba ba ta gane waye ta d'auko wayar daga cikin handbag d'inta tayi saurin answering call,ajiyar zuciya suka yi a tare tayi masa sallama,yace "Are u still at the airport?" Ta girgiza kai tana zaunawa a gefen bed tace "Nop! I'm at home" yace "Ok sannu,ki huta ko?" Tace "Uhn! I'll pray first before going to bed" yace "Ok later" tace "Aha! Thanks,a gaida min Hajiya" yayi murmushi yace "banje side d'inta ba,but zan fad'a mata" tayi murmushi tace "Aunty fa?" Yayi jim kafin yace "Since we got back from the airport i never saw her" tayi k'asa da muryarta tace "And u?" He smiles yana lumshe idanunsa yace "Am i not here to talk?" Tace "No! I'm just asking how are u?" He closed his eyes yana shafa kwantaccen sumar kansa yace "Gani nan dai somehow" tace "I did not understand" yace "u will understand,but i just feel like ina kewarku" tayi dariya mai sauti,yace "Dariya kike yi?" Ta girgiza kai tana rufe bakinta tace "No! I just felt sorry for u,and like to burst into tears" yayi ajiyar zuciya yace "u will be back and to explain" tace "No,I will stay here" ya gyad'a kai yace "shi kenan but da kanki za ki dawo ba sai kin yi shawara da kowa ba" tayi murmushi tace "I can't stay here,but just felt to say it out" hamma tayi a time d'in za ta sake yin magana,yayi saurin cewa "Hey! Je maza kiyi alwala kiyi sallah" ta amsa tana tashi because har ta kwanta,yana jin ta ce "sai an jima?" Yace "Yeah! Ki kwanta ki huta fa" tace "In sha Allah" daga nan suka yi sallama.

      On the other hand,bayan zuwansu gida waya Abbah ya fara yiwa Rafeek ya sanar da shi ta k'araso and to thanked him bisa k'ok'arin da yayi masa,Rafeek yace "Ohh! Friend what a compliment here? Nusrah fa y'arka ce" Abbah yace "But yanzun kuma matar wani ce,idan ba ya so ba babu yadda za'ayi na ganta a lokacin da na buk'ata" Rafeek yayi murmushi yace "Yeah! But that doesn't happen,whenever u think of seeing her u will see her,because ur child has no problem,and he knows what is appropriate and inappropriate" Abbah ya gyad'a kai yace "Well duk yadda kace na yarda" Rafeek yayi murmushi mai bayyanar da nutsuwa,kafin yayi magana Abbah yace "well,friend what's going on?" Yace "A ina kenan?" Abbah yace "A nan b'angaren ku nake nufi" murmusawa ya sake yi yace "komai lafiya" Abbah yayi dariya yace "Anya na yarda kuwa?" Rafeek yace "why not?" Abbah dake dariya k'asa² yace "i know u before then friend right? So if there's a problem let me know please don't hide" Rafeek dake kwance ya bi Lolly da ta shigo da kallo yace "Friend! I've told u komai lafiya" Abbah yace "zan so ace haka ne" Rafeek ya sake yin k'asa da muryarsa yace "Tunda baka yarda ba sai ka zo ka ganewa idanunka" dariya Abbah yayi sosai yace "kai mutumina ko dai ka gyarota?" Rafeek yayi ajiyar zuciya yace "Allah ya taimake ni kam na fito daga rami" Abbah yace "Weldon friend! Allah ya k'ara kiyayewa" ya amsa da "Ameen" har za suyi sallama Rafeek yace "Banji ka ce komai akan maganar da muka yi ba" Abbah yayi saurin cewa "Wace magana?" Rafeek yace "Ka manta kenan?" Abbah yace "Ban gane wane magana kake nufi ba" Rafeek ya kad'a kai yace "Tunda ka manta sai anjima,but whenever u remembered please let me know" yana fad'in haka ya katse kiran,Abbah yayi dariya yabi wayar da kallo,a fili yace "Ban manta ba,ina so naji me Malam zai ce akai."

    Yinin ranar tunda Nusrah ta sauka basu samu sun zauna ba,da dare ma bata fito ba tana d'aki kan waya suna hira da Nuraz,duka tun da tazo bayan sakkowar da tayi da ta farka a bacci bata sake fitowa ba,and a gobe suke sa rai za su nufi Gombe,washe gari da safe bayan ta kammala shiryawa tana zaune bayan sun yi breakfast suna zaune around 8:00am kasancewar driver yaje kai motar a sake dubata,Abba ya fito cikin manyan kaya milk colour d'in shadda da taji aiki babbar riga da ta ciki,Nusrah looked at him and smiled yace "Baby dariyar me kike yi?" She smiled again tace "Abbah ganinka nayi like a new groom" He smiled and said nothing as his driver came in,yace "Alhaji an gama" Abbah yace "To yanzun sai tafiya ko?" He replied respectfully,Abbah ya kalli Nusrah yace "well,baby if u are done can we go?" Tayi masa murmushi tace "na gama Abbah" ya kad'a kai yace "Well let's go then" babu musu ta tashi

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login