Showing 87001 words to 90000 words out of 220972 words

Chapter 30 - DAN MACE COMPLETE Hausa Novel

23 Aug 2025

1195

motarsa hannayensa zube cikin aljihun trouser d'insa da alama sister d'insa dake skul d'in ya zo d'auka,tana kallonsa suka had'a ido yayi mata murmushi,da sauri ta shige mota had'e da rufewa,ya bita da kallo a hankali har suka wuce ta gabansa,tana ganin sanda ya juyo ya bi motar da kallo ta mirror,tayi ajiyar zuciya mai nauyi a hankali ta sake lumshe idanunta,har suka shigo arean bata bud'e idonta ba tana ta tunani sai da taji sun tsaya,a hankali ta bud'e lumsassun idanunta ta fita bayan ta sallami mai cab ta wuce tana sauke k'ananun ajiyar zuciya,ta tsaya a bakin entrance bayan tayi knocking ta jingina bayanta a jikin building,Bareerah tazo ta bud'e mata k'ofa ta shige,direct bedroom ta fara nufa tayi tunanin Annie tana ciki,ta tsaya shiru ta yi tunanin ko tana bathroom tunda data shigo bata ji alamun su ba and ta san basa zuwa ko ina,wajen mintuna goma tana jira taga bata fito ba a hankali ta cire kayanta tayi knocking k'ofar,jin shiru ya sake tabbatar mata bata nan,ta tura k'ofar a hankali tana lek'awa kamar mai jin tsoro,ajiyar zuciya ta sake yi sannan ta shige,ruwan wanka ta had'a mai d'umi da ta san za taji dad'in sa,tun tana wanka take jiyo wayarta tana ring bata wani damu ba ta ci gaba saboda ta san kiran ba lallai ya zama wani mai muhimmanci ba,tana gama wankan ta d'auro alwala sannan ta fito,simple gown ta d'auko mai mad'auri ta zauna tayi shafe² tasa kayanta tasa kajol da man leb'e tana gamawa ta d'auki wayarta dai² lokacin da wani kiran ya shigo,a hankali take bin number da kallo kamar kada ta d'auka amma haka ta daure duk da ta so gane number but ciwon da kanta yake mata yasa ta hak'ura ta d'auki kiran tasa wayar a kunnenta,muryar Aatif ta jiyo a wayan yana fad'in "Babu fad'a mene ne ya kawo gaba madam.!?" Ta runtse idonta ta fesar da wani iska so hard,confidently tace "What is the benefit of that call.!?" Yayi murmushi yace "Haba mana ko dai munce mun hak'ura da juna ai ma dunga gaisawa ko.!?" Kai tsaye tace "I don't want" yace "why.!?" Tayi siririn tsaki ta katse wayar,sake kira yayi tayi banza da wayar har yayi ya gaji,taja tsaki tana jin yadda nerves d'in kanta da k'irjinta suke bugawa hurriedly,ta bud'e jakarta medicines d'inta da take tare da su ko wane lokaci ta fito ta zube ta d'auki wannan ta d'auki wancan haka tayi ta b'allesu tana had'iya,tana gamawa ta mik'e slowly ta fita without returning them to where she take,Bareerah soon arrives and seeing the remedies spilling onto the bed ta tattara tayi keeping a cikin drawer,data fito jin shiru a ko ina ta kasa zama,duk inda take tunanin Annie za ta shiga sai da ta duba haka Lolly ma but bata ji alamar suna gidan ba,ta dawo parlor ta zauna jigum like an orphan,alert da wayarta tayi ya bata damar d'aga kanta a hankali taga messenge ne ya shigo,bata iya dubawa ba ta kwanta kad'an tana lumshe idanunta tana motsa bakinta,ranar har dare bata ji su ba sai duk ta rasa me yake mata dad'i,sai can dare after 8pm aka yi knocking door da sauri ta tashi tana addu'ar Allah yasa su ne,tana bud'e door ta ga Annie tsaye bata san lokacin data rungume ta ba tana sakin ajiyar zuciya,Annie tayi murmushi ta shafa kanta,ya kalle su kad'an ya wuce ciki yana mamakin halayyarta,direct bedroom d'insa ya wuce ita kuma suka shigo tare da Annie,a parlor suka zauna tayi mata sannu da dawowa,Annie tace "Sannu daughter ya skul.!?" Tace "Alhamdulillah Annie na dad'e sosai da dawowa ban ganku ba" tayi murmushi tace "Mun je wani unguwa ne and bamu dawo da wuri ba,ina fatan babu matsala ko.!?" Tayi murmushi tace "Babu Annie" Annie ta girgiza kai tace "haka ake so.." Since ta dawo daga skul ta fahimci akwai abunda yake faruwa a gidan saboda yadda mutanen cikinsa suka koma wasu iri,da daren ma dai da yake sun saba had'uwa a parlor taga daga ita sai Annie da Bareerah,haka tayi ta kallon k'ofar d'akin Lolly da nasa but shiru sun k'i fitowa kuma duka ranar ma bata sa Lollyn a idanunta ba tun da suka gaisa da safe kafin ta fita,zuciyarta duk sai tayi mata wani iri ko cikakken awa d'aya Annie bata yi da dawowa ba tayi mata sallama ta koma bedroom, though ba bacci take ji ba amma zaman shirun da basu saba yi ba yau sai taji daban,data shiga bedroom gefen window ta tsaya tana duba balcony taga ko yana can tunda mafi yawan lokaci idan baya son hirar da suke a parlor can yake zuwa,da bata ga alamun sa ba nan d'inma ta koma saman bed ta kwanta ranar gaba d'aya haka gidan ya kasance kamar gidan makoki.

     In the morning bayan tashinta daga bacci before 8am ta gama shiryawa though she had no lectures sai tayi zamanta a bedroom,kamar wasa ta d'auki wayarta,network take k'ok'arin bud'ewa da niyyar shiga yanar gizo-gizo,alamar da ta gani yasa ta tuna jiya an turo mata message,kamar ba za ta duba ba ta bud'e a hankali idanunta suke bin content d'in bata k'arasa karantawa ba idanunta suka fara zubo da hawaye wayar ta sub'uce ta fad'i jikinta sai rawa yake,sai da ta gama kukan sannan ta mik'e a hankali ta d'auki wayar ta fita,direct tana fitowa ganin babu kowa a parlor bata jira ba tayi knocking door d'insa,shiru² tana jiran taji ya yi magana,ta gaji da tsaiwa ga maganar sai ci mata rai yake,tayi kamar za ta koma sai ta tuna abunda yake jikin text d'in ta fasa,daga k'arshe dai taji baza ta iya tsayawa ba ta bud'e ta shiga,since she had entered the room the fragrance of his scent's da turarukan d'aki da aka yi amfani da su suka kaiwa hancinta ziyara suka sa ta lumshe idanunta ta bud'e ta ci gaba da shiga,ta tsaya a tsakiyar d'akin kafin ta dakata ta ci gaba da bin ko ina da kallo,komai a tsaftace yake a zaune bisa muhallinsa,ganin baya nan yasa taji jikinta yayi sanyi,matsawa tayi jikin glass curtain wall ta janye labulayen gurin hasken rana daya fara d'agowa sosai ya sake haskaka d'akin taja numfashi data hango balcony babu alamu mutum,slowly her brain began to count the date's,harshenta ta d'an datse had'e da runtse idanunta tunawa da ba a weekend ake ba,tasa hannunta ta bugo k'eyarta tana fad'in "Shirme kawai,since today's u don't have lectures sai kika yi tunanin everyone is unemployed.!?" Bata jima sosai ba taje ta gyara labulayen data bud'e,ta juyo da niyyar fita idanunta suka hango mata wani had'ad'd'en diary,ta zuba idonta a gurin tana kallo ko babu komai ta ji ya burgeta kuma yayi matukar yi mata kyau,a hankali taje inda yake ta d'auka tana kallonsa da juya shi a hannunta har ta yi niyyar mayarwa ta ajiye taji ba za ta iya tafiya bata ga abunda yake rubuce a ciki ba,fasa ajiyewa tayi ta nemi guri ta zauna daga bakin bed d'insa,carefully ta warware threads d'in da aka d'aure sannan tayi unzipping diary d'in,blank ta tarar da first page ta tab'e baki a hankali sannan ta bud'e next,shi kansa second page d'in babu wani dogon rubutu wasu few words ne kad'ai a jiki,yadda aka yi rubutun da calligraphy ya so cakar da ita,bcos ba kowa yake iya yinsa ba yasa dole idan ba nutsuwa mutum yayi ba sai su bashi wahala,she kept her eyes wide open tayi gesturing face,she wanted to know what was written but she had suffered a lot before she could say the words clearly *"THE SECRET OF MY LIFE"* A beautiful smile released da ta gano abunda aka rubuta ta gyad'a kai tace "Ummhhum.! Lallai ma,dan kada a karanta shi ne aka rubuta da calligraphy.!? To sai na karanta..!" Next page ta sake bud'e and then she slowly re-spelled it out *"NURAAZ BIN HAUWA.!"* ajiyar zuciya tayi sannan taci gaba da bin content d'in dake k'asa tana sake bud'e shafukan gaba tana ci gaba da bi a hankali,duk wani labarin rayuwarsa shi ne a rubuce including the one he didn't tell her,wani abun idan ta gani sai taji ta kasa daurewa sai ta tsaya ta yi kuka idan ta dakata ta bud'e shafin data tsaya,next page bayan ya gama rubuta tarihin rayuwarsa abunda ya rubuta shi ne "Everyone can take risks but achieve goals it's just for a talented.." wani abun mamakin daya sake d'aure mata kai shi ne abunda ta gani rubuce data bud'e page d'in dake gaba "I found her.!" This is what has been written and there is no further information that allow anyone to understand what did that means.....
   

       #Hhh! Da alamun an zo gurin da asirin sa zai tonu 💃 let's go 🏃 to see the secret he always hidden.....
   

       
#Share pls.
#Real Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*      

                   *'DAN MACE..*
              (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥

  
*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*    
https://my.w.tt/29u2S26SG2

 
Pᴀɢᴇ 28.
#Hɪꜱ ᴛʀᴜᴛʜ

    Tsayin lokaci ta d'auka shiru tana tunanin mene ne hakan yake nufi.? Ta tambayi kanta ya fi a k'irga amma ta kasa ganewa,da taga za ta b'atawa kanta lokaci wajen tunani da son bincikar abunda ba ganewa za tayi ba ta tab'e baki tace "ko me haka yake nufi oho.!" Next page ta bud'e taci gaba "Had'uwar mu ya kasance wani babban k'addara ne daga Allah.!" Nutsuwa ta sake yi sosai tana karantawa har ta kai k'arshen page,though bai fito ya bayyana ko da waye suka had'u ba zuciyarta ta gama finding mata mace ce yake magana akai,ta sake tab'e baki felt like she was keeping,but she found herself unable to keep up,ci gaba tayi da bibiyar rubutun yadda yake zayyana irin yadda yake ji game da ita a ransa ya sake tabbatar mata zarginta akan lallai mace ce and ba wai yana nufin mahaifiyarsa ba,wani page data bud'e taga hotuna sun zubo a hankali tabi su da kallo kafin ta fara bi tana tsintowa,kasancewar a kife suka zube sai bata samu damar gane ko waye a jiki ba,ta d'ago su tana fad'in "Ohh.! Allah ya kamaka" she turned the images confidently tana murmushi,her eyes wide open kamar za su fad'o k'asa with signs of fear,fuskarta tana sake bayyana tsananin mamaki a fili ta furta "Where did he get those pictures.!?" Tana rike da su sai juya su take tana k'are musu kallo da tunani,duk inda tunaninta da hangen nesanta suka kai sai data bincika but the situation was beyond her knowledge,she was quietly thinking lokaci guda her mind began to remember ranar da suka je gidansu tare bayan sun taho a hanya sun tsaya a wani photo studio har yace ayi mata passport,ta sake kallon pictures d'in a fili ta tambayi kanta "To ai passport aka yi min ranar,,where did he got these.!?" Zuciyarta tace "idan baki manta ba kayan da suke jikinki a lokacin sune wad'annan ai" tana jinjina lamarin har ranta tace "kenan a ranar aka d'auke ni ban sani ba ko yaushe ne hakan ya faru.!?" Murmushi tayi kad'an tace "Ikon Allah" a saman page d'in idanunta suka sauka inda ya rubuta "I had hidden my love for her ba tare da tunanin abunda zai faru da rayuwata ba,continuously hoping to have the power to express my love for the first time,ita ce kad'ai nake ji a cikin jini na,,but i don't know why all the time i tried to express my love i couldn't tell her that few words.! Abunda ban sani ba ashe abunda zai faru da rayuwata kenan,,,na b'ata tsayin lokaci ina ci gaba da kasancewa b'oyayyen masoyin da ba'a san da zamansa ba and mara amfani..!" Next page ta sake bud'ewa "The day i was about to express my love for her,i just came back ina zumud'i bcos my mind was telling me that i was going to be the lucky,but lokacin dana ganta tsaye da wani,naji zuciyata ta yi rauni.. I felt like my heart were explode,na bawa kaina laifi and na tuhumi kaina why i hadn't said it before,that *I love her.!?"* Ido Nusrah ta zaro tana fad'in "Then who is she.!?" Ta fad'a tana saurin bud'e d'ayan page d'in like ance mata idan ta duba gaba za tayi finding out amsarta.
     "Ke ce.!" Taji an fad'a as his voice crossed her ear's,murmushi tayi tace "Ni kuma.!? How did i become his love.!?" Sai da tayi maganar sannan kuma tayi saurin d'ago kanta because she made sure that the speaker was near her and hakan da yake fatuwa was not a dream or a thoughts,tana d'agowa karaf idanunta suka sauka a kansa,yana tsaye daga bakin k'ofa his hands were pouring into his trouser pocket,wani irin yawu ta had'iya cikin in'ina da kame-kame irin na mara gaskiya,ba tare data furta komai ba tayi saurin rufewa ta ajiye,ya lumshe idanunsa ya bud'e slowly ya fara takowa to where she was,a tsorace ta d'aga kai ta kalleshi yadda fuskarsa take babu wadataccen annuri yasa taji y'ay'an cikinta suna kad'awa,sai da yazo daf da inda take sannan ya zauna daga gefen bed d'in yana kallonta,as she silently bowed her head to the ground ya bashi dariya sai dai ya gimtse yak'i yi and instead of ya tambayeta daya zauna sai yayi mata shiru,a tsorace ta daga kai ta sake kallonsa,so take tayi magana amma ta kasa saboda yadda ya tsare ta da idanunsa,can dai da taga no way out ta daure tace "I'm sorry.!" Ya sake gimtse fuska yace "Me yasa kika tab'a min abu.!?" Kai tsaye tana runtse idanunta tace "I'm so sorry ba da gangan nayi ba" ya girgiza kai yace "how long have u been here.!?" Tace "D'azu ne babu jimawa" ya gyad'a kai yace "What did u come in for.? Ko dama kina zuwa ki yi min bincike idan bana gida.!?" Tayi saurin girgiza kai tace "A'a!" Yace "Uhhuumm! Tell me" tace "Ban tab'a shigowa ba sai yau" yace "Really.!?" Tayi saurin girgiza masa kai tana kallonsa,idanunsa ya lumshe yace "Uhmmm.! What did u see in it.!?" Tace "Nothing" yayi saurin bud'e idanunsa yace "Really.!?" As he spoke ita kanta bata san yaushe ta saki murmushi ba,he adjusted his position zuwa yanayin kwanciya yace "Since u don't see anything karanta min from the beginning!" Saurin zaro ido tayi tace "What.!?" One eye brow ya d'aga mata ba tare da yayi magana ba,pages d'in data wuce ta tafi haskowa ta juyo ta kalle shi tace "There are many fa.!" Yace "What.!?" Tace "Pages d'in" tsayawa kallonta yayi yace "Ohh! Ashe kin karanta kenan.?" ta gyad'a masa kai,yace "Well,,have u finished ur research Miss.Researcher.!?" Ta sunkuyar da kai saboda kunya ta kasa amsawa,yayi shiru yana kallonta da tunanin ya bari ta ga abunda yake ciki ko dai ya fad'a mata da kansa.!? Zuciyarsa tace "Kawai tunda ka samu dama ka fad'a da bakinka zai fi ma'ana,idan ta karanta babu tabbas ya burgeta" ajiyar zuciya yayi nan ya tsinci kansa da fad'in "U know what.!?" Tayi saurin kallonsa tana girgiza masa kai,sai yayi shiru ya kasa magana,yayin da wani sashi na zuciyarsa kuma yana fad'a masa ya kyaleta kawai tunda bata gani ba,jin yadda yayi shiru yasa ta d'ago kanta suna had'a ido tayi saurin d'auke nata ta mike tsaye zumbur as she continued playing with her middle finger tana kame²,ajiyar zuciya yayi yace "Where do u think to go.!?" Tana in'ina tace "Am! Dama ina son tafiya ne" ya gyad'a kai yace "Baki isa ba yarinya" ta marairaice fuska kamar za tayi kuka tace "Amma ai na baka hak'uri" yace "Ina ruwana da hakur'in da kika bayar.!?" Ta juya tana kallon k'ofa yace "Get seated,babu inda za kije sai kin karanta min abunda kika gani" tayi shiru ta sunkuyar da kai,ya kalleta ta gefen ido ya d'auko diary d'in yana juya shi a hannunsa yace  "Ko dai na ara miki ne.!?" Tayi shiru bata ce komai ba,ya tab'e baki yace "Shi kenan tunda ba kya so za ki iya tafiya" tayi saurin katse shi "Ina so mana" yace "Really!?" Ta gyad'a masa kai,yace "Ok let me think" tayi shiru kamar zatace "Wane irin tunani.!?" Sai kuma ta fasa jikinta babu wadataccen kuzari ta juya ta fara tafiya,har taje bakin k'ofa bai ce mata komai ba ita kuma tana jin jikinta yana bata kallonta yake yi,sai da yaga tana shirin fita ya dage ya furta *"I LOVE U.."* Kamar wacce aka dasa haka taji duk jijiyoyin jikinta sun tsaya she quickly turned to him,itan shima yake kallo a yadda ta ga irin kallom da yake mata babu tantama shi yayi maganar,continuously looking at him zuciyarta cike da tsoron abunda ta jiyo,yana kallonta babu shakka ko tunanin wani abu a ransa ya maimaita fad'ar *"I love u.!"*
   
    Wani mugun fad'uwa gabanta yayi cikin k'ank'anin lokaci jikinta ya shiga rawa,she could not believe kunnenta sun ji dai²,hannunsa ya mayar k'asan kansa ya tallafe yana lumshe idanunsa da bud'ewa ya sake sauke su akanta yace "I really *Love u"* saurin jingina tayi da k'ofar she felt her legs were too weak har tana jin kamar suna neman kayar da ita saboda tsabar shock da kalamansa suka sa ta shiga,kafin kace me yayi saurin tashi ya tarota ta k'arasa sauka a jikinsa,ta runtse idanunta tana jin yadda zuciyarta take beating,sassauta murya yayi dai² yadda za ta ji shi yace "I don't want to play with ur heart,wannan shi ne gaskiya ta" wani irin kuka ne ya kwace mata da k'arfi,quickly yayi saurin covering bakinta da hannunsa yana cewa "Shhhhh! Don't let Annie hear u tana parlor" ta d'ago idanunta tana kallonsa but ta kasa magana sai hawayen da suke sauka,ya mik'e tsaye yana rik'e da ita ya furta "Do u love me.!?" Tayi shiru saboda bata san amsar daya dace ta fad'a masa ba,ita dai ta san so but she doesn't make sure za tace tana sonsa ne ko A'a za tace,yaja wahalallen breathe yace "Don't bother ur self,if u don't like me kawai ki fad'a,bcos i know that as Allah

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login