Showing 126001 words to 129000 words out of 220972 words

Chapter 43 - DAN MACE COMPLETE Hausa Novel

23 Aug 2025

1192

ya d'aure musu kai but they just stared at them waiting to hear more details of how they knew each other daga bakin su,Nusrah tana kallon Abba'nta ta furta "Abbah dama kun san shi.?" Murmushi Abba'nta yayi yace "Kwarai na san shi baby,wannan shi ne babban abokina da muka rayu tare a makaranta,duk duniya ba ni da kamarsa haka shi ma,duk inda d'aya a cikinmu yake tabbas za kiga d'aya a d'akin karatu ko a d'akin kwananku d'alibai,sai dai bayan mun kammala degree a A.B.U lokaci d'aya na neme shi na rasa,na rasa duniyar da ya shiga,kin ganshi nan sai yanzun da Allah ya nufa mu sake had'uwa ta dalilinki.." Rafeek yana kallonsa yace "No! Yallab'ai tell them the truth.. Was it i went ko kuma kai ne ka guje ni.?" Abbah yace "Ai ba sai na fad'i haka ba,shekaru 28 rabon mu da ganin juna fa." Babah ne ya numfasa zai yi magana Nuraz dake zaune ya had'e rai yace "I have a word please da nake son fad'a idan an ba ni dama.!" Parlor'n yayi shiru yayin da Baba yace ya fad'a suna saurarensa,gyara zama yayi yana kallonsa yace "Ku yi hak'uri,though maganar da nake son fad'a ba wata mai tsayi bace,sai dai za ta iya yiwa wasu a cikin mu rashin dad'i,but it is true and the truth in many cases is irrelevant,i don't want to repeat the past,but to speak the truth idan har baku manta dalilin da ya kawo mu k'asar nan ba,ina ganin rashin dacewar ace za mu koma mu biyun,shin ba mu da iyaye a raye? Ko kuma mu d'in babu wanda yake son mu ne da za'a tura mu wata duniyar? What is the difference between this and the other? What is the difference between this and that? Duka d'aya suke babu bambanci,Annie's statement is true,though we two are in love,but that doesn't mean za mu iya zama a guri d'aya ba tare da an samu matsala ba,mufa ba muharraman juna bane,sannan jinsinmu ya bambanta ita mace ce ni kuma namiji shin me zai faru when we are alone? Annabi (S.W.A) ya fad'a a cikin hadith:"Whenever there is a man and a woman who are not related to each other,the third one will be the shaid'an" if u decide to send us zuwa wata k'asa ba tare da kun duba matsalar da za'a samu ba,tabbas aikata hakan zai kasance babban kuskure a gare mu,kafin kuyi hakan ku fara duba matsalar,,,so the decision is in ur hands and the decision will be taken seriously.. Ina fatan za ayi min afuwa idan na fad'i abunda bai kamata ba." Tunda ya fara magana Annie ta zuba masa ido,tabbas maganarsa gaskiya ne kuma itama ra'ayin ta kenan,ko da Baba ya kafe akan lallai baza su koma ba,she just wanted them to be separated saboda tana gudun bala'in da zai b'illo a dalilin aikata hakan.

Baba yana jinjina maganganunsa a ransa ya furta "Yes! Noor u are right,it is probably more dangerous to send them to another country than to see myself living there with them,but i still do not agreed.. They have to stay here su kuma suje su ci gaba da aikin su,Allah ya tabbatar da alkhairi." Rafeek looks at Nuraz's face that turns into a mischievous and turns his head to himself as he begins to say "Idan har wannan maganar Baba kana yinta ne akan abunda mutane za su fad'a,i think u should just let them continue to speak because the human being is always inaccessible,if we say that because of the words of peoples we will do something,i assure u that one day we will even worship just because of them,all we have to do is to purify our hearts wannan shi ne dai²,amma maganar mutane ya kamata mu ajiye ta a gefe.."

"Exactly whatever my friend said shi ne dai²" fad'in Abba'n Nusrah da yake sauraren su tun d'azun bai ce komai ba,Baba yana kallonsu su duka biyun yayi murmushi yace "Before that time u knew me right.? Magana idan na fad'a ba na canjawa,so i want this word to be collected and saved because i'll never change my decision." (Wah.! U old man u are too stubborn wollahi),duka shiru suka yi bcos they just didn't know what to say since he made the decision,Rafeek ya numfasa still yana kallon Baba yace "Baba! But i have another idea,ina ganin tunda har Allah ya sa ka yanke hukunci akan maganar,why not both of them should come home and live.!" Before he reaches the end Nuraz raised his head in confusion and looked at him,Baba zai yi magana Yaya Abdullahi ya tari numfashinsa da fad'in "Ni kuma sai nake tunanin tunda Allah ya sa suna son juna da a tsaya ana wahalar da kai akan abunda it doesn't have to be the solution at all me zai hana mu yi musu aure,so that everyone can rest and think about what can happen next,ko kuwa yaya kuke gani game da wannan shawaran.?"

Ajiyar zuciya Nuraz ya sauke bcos he never agreed to stay in his father's house,saboda shi dai yana ganin tunda har ya yafe masa,he didn't like what they had to deal with right away har wata maganar alak'a tsakaninsu ya b'illo.However,the words of Abbah brought him back from his thoughts "Of course this decision is going to be a blessing to all of us.." Baba yana kallonsu yace "well,duk ba wannan ba,just before ace an d'aura aure an yi duk wasu al'adu dole za su koma,haka ne?" Suka amsa da "Haka ne Baba" yace "Well! Before then i would like to apologize to u,ku yi hak'uri ku zauna a can gidan shi mahaifin na ka" Zuciyar Rafeek fal farin ciki bcos to him all his ambition was soon to see Nuraz around him,no matter how much it takes shi dai ko yaya ne yana son ya samu shak'uwa da gudan jininsa,really he knew that one day he would forget what happened and accept him as his father,Nuraz ya yi shiru bai ce komai ba,even though bai ji dad'in hukuncin ba,but not sure how he could avoid being in that house,itama dai Lolly duk da bata so hakan ba,but just in case ta san idan tayi magana za'a iya samun matsala,Annie dake zaune tana sauraren muhawaran da suke yi a tsakaninsu ta kalli Nuraz ta kalli Lolly,the moment she realized their concerns ta gyara zama a nutse ta.....






#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*


*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥



*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2



Pᴀɢᴇ 38.
#Pᴏꜱɪᴛɪᴠᴇ

A nutse ta d'ago tana kallon sashen da Baba yake tace "Ni kam Baba ina ganin shawaran Yaya Abdullah shi yafi cancanta muyi amfani da shi,saboda yanzun a babin laruri muke" gaba d'aya suka maida hankali kanta don jin abunda take shirin fad'a,Annie doesn't care what they look like ta ci gaba da fad'in "Nima a nawa ra'ayin ina ganin duk ba sai an tsaya wannan muhawaran ba,kamar yadda muka sani ne shi aure abunda yake sawa ya zama halatacce bayan shaidu/al-waliy/sadaki ne,tunda duka ciki ba'a ambaci al'adu ba,kuma idan muka duba tsayawa ace sai anyi wasu hidima dai² yake da b'ata lokaci wanda ta wata fuskar zai iya zame mana barazana da zata iya kusanto mana da waccan matsalar da muke gudu,so i think the best thing for us shi ne a d'aura auren nan ko ba don komai ba,saboda tafiyar da take kusanto su,su kama hanya Allah ya ba su zaman lafiya,idan kuma ya zama dole sai anyi taro ina bada shawaran tunda mu muna nan mun isa muyi bikin mu tare da sauran y'an uwa da abokan arziki",tunda ta fara magana Baba yake kallonta kuma har tayi shiru bai ce komai ba,duk da a yanayin yadda taga yana kallonta ta yi tsammanin ko zai ce wani abu ne game da maganar ta,shi yasa sai taji jikinta yayi sanyi cos she didn't know what was going to happen,sanda baba yaga ba ta da niyyar cewa wani abu,he slowly turned around and looked at Nuraz and Lolly yaga ko suma za suce wani abu,except that their facial expressions were so enchanting that u asked for more information za kayi saurin gane they didn't want to talk about anything da zai alak'anta su da Rafeek d'in,instantly ya fahimci motive d'in Annie na yin maganar,and their purpose na had'e rai da rashin cewa komai,to wai duka da suke wannan fushin how can they do it tunda Allah ya k'addara musu rayuwa under the same shadow? He knows that just as it al'amarin ya faru long ago,one day sooner or later it must be forgotten to look back and embrace one another,because duk wasu take-taken Rafeek d'in he understood long before,sannan kuma ko bayan wannan tunda har suka haihu rufin asirin su shi ne su yi hak'uri su rungume juna,haka k'addara ta zana musu shin za su iya canjawa na su daga yadda ubangiji yayi nufin su da shi? Gyaran murya Baba yayi looking at Rafeek's face that showed signs of anguish,a nutse Baban ya fara magana "Of course i just listen to ur excuses,except what i want u to know shi ne maganar aure ba a yi masa gaggawa bcos abunda Allah ya nufa shi ne yake kasancewa,if we go after everything daki² wata rana sai labari,and then ina so mu yi hak'uri yanzun gaba d'ayan tunda dole ne mun sani akwai batun zuwan neman auren ita yarinyar a gurin danginta,so we have to wait and see what her parents will decide on the matter before we make any decision,,and before that time i just want the kids to be patient and start living in the house,it's all just a matter of time daga zaran anyi bikin me za a jira kuma ba shi kenan ba dai.?" Tsuke fuska Nuraz yayi yana kallon Baba dake magana,tsabar tuk'uk'in bacin rai da yake taso masa lokacin da yaji yana cewa su fara zama a can gidan ji yake kamar yaje ya shak'e shi har sai ya daina numfasawa,da yake kuma a wuya yake zuciyarsa ta kai k'ololuwa wajen b'aci har bai san lokaci da yayi k'wafa ba bcos shi dai ya san wannan maganar da Baba yake yi duk dalilin Rafeek ya taimaka musu ne shi kuma har a yanzun duka bai fara jin tausayinsa ba bare ya karb'e sa a matsayin mahaifi,kusan a tare mutanen dake zaune a parlor'n suka juya suka kalleshi,he did not care what they looked like to him ya mik'e a fusace zai bar musu parlor'n,Baba daya zuba masa ido yana kallonsa a ransa ya furta "Lallai yaron nan akwai bak'ar zuciya!" a fili kuwa sai ya fara kiransa cikin tausasawa,he clearly heard but not paying any attention on it except to stay where he was,after a while ya waiwayo yana sake yin cid'in-cid'in da fuska,not only Baba even sauran mutanen dake gurin sun yi mamakin yadda fuskarsa ta kasa b'oye damuwar da yake cikin zuciyarsa,da hannu Baba ya yafito shi,yana kallon dattijon kamar ba zai motsa daga gurin da yake ba a hankali kuma yana sakin siraran ajiyar zuciya ya fara takawa zuwa inda yake,Rafeek yayi k'uri looking at him in awe da tunanin yadda gobensa za ta kasance,sanda Nuraz ya dawo bai iya zaunawa dai² ba Baba ya dafa shoulders d'insa in a gentle manner,he fix his mouth as if to speak and then ya fasa,Baba yana kallon Lolly da ta sauke kanta k'asa ta k'i yarda ta d'ago ya furta "what's ur problem with this matter Noor.?" Shiru yayi yana d'ane baki alamar akwai rikici idan aka tafi akan sai sun fara zama a gidan Rafeek d'in,without responding to Baba's question until yayi repeating masa,sai daya fara nodding masa head as if he couldn't says anything,then he just declares "Nothing!" Bcos a yanayin da ya tsinci kansa ciki he did not plan to talk to any of them,and to avoid being discouraged from doing so,he just preferred to keep quiet because he knew that it would be the best for them,Baba yana shafa kansa yace "A'a Noor if u are worried gara ka fad'a mu sani da wuri sai mu san yadda za mu b'illowa lamarin",d'auke kansa yayi daga kallon Baba,as he focused on Rafeek ya furta "Nothing,i just feel bad" the way he speaks ma kad'ai ya isa abun dubawa bare ya fito ya fayyace musu abunda ke k'asan ransa,sannu Baba yayi masa ba wai dan bai fahimci matsalarsa ba,sai don ganin shima Nuraz d'in da yake yaro baya son ayi maganar shi yasa shima Baban sai bai sake tambayarsa wani abu game da zancen ba,Abbah who was sitting next yana kallon Nuraz softly ya saki murmushi and then began to say "If there is nothing can i say something.?" Baba ya jinjina masa kai ba tare da ya ce komai ba sai dai hankalinsa yana kan abun da zai fad'a,Abbah ya fara magana yana yi yana kallon Nusrah who sit next to him da sunkuyayyen kai "In fact if this is the case da zai janyo anyi delaying a maganar auren,i just support the statement of two of us a matsayina na mahaifin Nusrah,saboda haka ko k'uri'a ya kama ayi ina bada goyon baya idan hakan zai sa a samu masalaha" Baba heard no surprise at what Abbah said ya yanko masa tambayar "Ko za mu iya sanin dalilinka na bin wancan ra'ayin.?" Abbah yace "Duk da ba wai zan maimaita abunda ya riga ya gabata ba,but if we look at their statements suna kan gaskiya and in my opinion ina ganin wannan ba abune da zaisa mu tsaya b'ata lokaci ana maimaita yinsa bane,batun neman aure ne da yadda za'a nemi auren ko.? If this is the case kuma sai da amincewar iyaye,a matsayina na mahaifi who is responsible ya zab'awa y'arsa miji a yanzun and in front of ur eyes,i just agreed na bada auren Nusrah ga Noor based on the legitimacy da ya yiwa rayuwarta na ba shi ita duniya da lahira,even if i was not alive i wanted u to testify,and from now on whenever he wants na ba shi damar neman aurenta a gurin aminina!" Sosai maganar Abba'n Nusrah ta bawa duk wanda yake zaune a gurin mamaki,bcos babu wanda yayi tsammanin faruwar hakan daga gare shi,Baba yana kallonsa da matuk'ar mammaki yayi saurin tarar numfashinsa "Amma ba ka ganin aikata hakan zai iya zama matsala.? Ka ba da auren yarinyarka ba tare da ka yi shawara da wani a cikin danginka ba,and ka yi bincike ba,shin ka san halin yaron kafin ka bashi damar neman auran y'arka?" Girgiza kai Abbah yayi cike da gamsuwa ya furta "If yarda ita take sawa a amince da mutum,tabbas na jima da zama convinced akan *NOOR*,and if the good worth of the man is to be assured,the good worth of Noor will be enough for any father to hope for becoming a son-in-law to him" jinjina kai baba yayi cike da gamsuwa yace "But don't u think ya kamata ace wasu cikin relatives d'inka they should know about the marriage.?" Abbah yana girgiza kai yace "A ko da yaushe mahaifi shi ne mafi girman hak'k'i ya nemawa y'ay'ansa miji,and in my opinion Noor is the best choice i can make for Nusrah,saboda na tabbatar ba za ta tab'a yin nadama akan zab'in da nayi mata ba" Baba yace "Kenan ka yarda da shi d'ari bisa d'ari?" Abbah was nodded and saying "If there is more than one hundred there is absolutely nothing that can stop me from mentioning it as my pleasure",Baba yana sak'e jinjina kai and to look at Nuraz beside him yace "Masha Allah! Idan kuwa har haka ne then i think it will not take long for us to think that everything will be fine tunda Allah ya sa al'amarin ya zo a haka."

"In Allah ya yarda,muna fatan haka" is what everyone saying,zuk'atan su Annie taf² da farin ciki suke as they see the matter come to light har ji suke yi kamar za su cire zuciyoyinsu suyi kyauta da su (lolz),Abbah yayi murmushi yana kallon yadda Nusrah ta sunkuyar da kai ta kasa d'agowa ta kalli kowa k'asa² yace "Baby da gaske yanzun ma sake tafiya za kiyi ki barni.?" She smiled and hid her face in his arm tace "Abbah ai kaima za ka sake yin aure",Baba yana kallonsu cike da sha'awa yace "Well,shin yanzun ina ne za muje neman auren? Ya kamata mu sani da wuri" Abbah yana sakin murmushi ya d'ago ya kalli Rafeek yana fad'in "Here is her father,since he is a relative of mine ina ganin ba sai anja da tsayi ba" saurin kallonsa Rafeek yayi da mamakin furucin Abba'n yana fad'in "Ni kuma.?" Abbah ya girgiza masa kai yace "Sure kai ne waliyyanta,saboda haka kai za ka bada aurenta" lumshe ido Rafeek yayi a hankali bcos bai tab'a zaton wannan karramawar da gaggawa ba,ya bud'e idanunsa a hankali yana kallon mutanen parlor'n d'aya bayan d'aya,after a while he swallowed some of the tears of joy da suke son zubo masa,Baba ma da kansa sai da yayi murmushi yana jinjina karamci irin na Abbah yace "is this ur decision.?" Abbah ya gyad'a kai alamun haka ne,Baba ya sake yin murmushin jin dad'i ya furta "Ina tunanin ya kamata ku matan ku bamu guri,u should go inside and wait for us to decide.. Kai kuma Abdullahi sai kaje ka samo shaidu yanzun ba da b'ata lokaci ba saboda ayi komai akan idanunsu" With a happy look on their faces suka amsa sannan duka suka mik'e suka nufi ciki,Yaya Abdullahi kuma yayi waje domin neman wasu daga cikin dattawan unguwar,bayan fitarsa nan ya bar Baba yana waya da wasu daga cikin amintattun abokansa na kusa,kafin wani lokaci parlor'n har ya sake cika

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login