Showing 129001 words to 132000 words out of 220972 words
da sababbin fuska,a nan Baba ya maimaita musu dalilin kiran na su da niyyar yaji shawaran da za su bayar,kusan duk bakinsu a had'e yake kowa ya tashi magana sai dai kaji ya bada shawaran abunda side d'in su Yaya Abdullahi suka fad'a shi yafi cancanta a bi saboda samun masalaha,cikin k'ank'anin lokaci sai duk ga shi an tafi akan wancan maganar kuma ko da akayi k'uri'a sunfi yawa,dole Baba ya hak'ura ya sakko daga kan nasa ra'ayin ya bi wancan,karo na farko kenan a tarihi da Baba yayi magana ya canja,bayan wasu y'an mintuna duka aka ware waliyyan ango da amarya a nan Baba ya bada sanarwa ga limamin unguwar bayan sallar isha'a za ayi d'aurin auren bcos yana son auren yayi albarka duk da ya so ace an bari sai washe gari Sunday,but the divine plan for the wedding was to be on that day.
Lokacin da aka idar da sallar maghreb aka yi sanarwar d'aurin aure a unguwar kowa mamakinsa da tambayar da yake yi shi ne auren waye za ayi a gidan *ALHAJI BABA MUHAMMAD* former parliament yake,bcos zuwa lokacin duk wasu y'ay'ansa na cikinsa maza da mata duk ya gama aurar da su,,kamar yadda aka tsara bayan an fito daga sallar isha'a aka d'aura auren *NURAAZ BIN HAUWA* and his bride *NUSRAH ABUBAKAR KUMO* auren da ya tara d'umbin jama'a,ka-ma daga kan y'an siyasa har zuwa manyan y'an kasuwa,yadda k'ofar gidan ya cika mak'il da mutane u wouldn't think a yau kad'ai ne aka yi sanarwar d'aurin auren ba,sai dai bayan gama d'aurin auren ne kuma wasu k'ananun maganganu began to arise as a result of a change in the name of the groom,instead of his surname ya sakasance sunan mahaifi sai aka ji sunan mahaifiya,nan take wad'anda basu san badak'alar da ta faru ba suka fara cece kuce,while those who are well versed kasuwarsu ta bud'e they begin to recount what happened since then,kafin lokaci mai tsayi labarin ya baza ko ina,abunku da maganar ya shafi manya kuma y'an siyasa.
A ranar su Annie didn't get a chance to go back to Sardauna crescent a nan k'ofar Na'isa suka kwana kasancewar yadda mak'ota suke shigowa yi musu Allah ya sanya alkhairi so they decided to spend the next day,misalin k'arfe goma na daren suna zaune cikin bedroom Annie ta shigo lokacin dawowarta kenan daga kiran da Yaya Abdullahi yayi mata ta nemi guri ta zauna tana kallon Lolly dake cike da fargaba,yadda Lollyn tayi zugum tana tunani sai ka rantse da Allah tana da masaniyar abunda yake faruwa a can waje,ajiyar zuciya ta sauke da fad'in "Allah ya kyauta",dai² nan Nuraz yayi sallama a bakin bedroom d'in tare da Bareerah wacce Annie tace ya taho da ita lokacin da ta aike sa can gidan bayan an gama d'aurin auren because she felt that if they had left her alone there kamar basu kyauta mata ba,saurin d'agowa Nusrah tayi jin muryarsa a daf da k'ofar d'akin cikin kame² bcos a time d'in daga ita sai wani women sleeveless kanta ko d'an kwali babu,before she made any attempt ya shigo ciki,a daburce ta bisa da kallo,suna had'a ido taji gabanta ya yi wani mugun fad'uwa saboda kyau da yayi a cikin kayan da ko a mafarki bata tab'a tunanin yana sawa ba,milk color shadda ne a jikinsa babban riga da y'ar ciki banda kyalli da haske babu abunda yake yi uwa uba kuma k'amshin scent's d'insa da suka cika d'akin,har ya gama yiwa Annie bayanin aiken da tayi masa zai fita yana ankare da yadda take kallonsa,cikin zolaya yana daf da k'ofa zai fita he look back at her had'e da mata winking then ya fita,tana ganin ya fice ta had'iye saliva's da kyar tana sakin nauyayyun ajiyar zuciya,Annie ta kalleta tana tambaya "Daughter lafiyarki k'alau kuwa?" A d'an tsorace ta kalli Annien tana son tambayarta but she could not speak,ganin haka yasa Annie girgiza kai tana b'ata rai tace "Tashi ni ki ba ni guri tunda wankan yana miki wahala" sumi-sumi ta mik'e ta nufi bathroom,bayan shigarta Annie tana kallon Lolly and exclaims "Wai yau lafiyarki k'alau kuwa?" D'agowa tayi ta zubawa Annie ido ba tare da ta ce komai ba,Annien ta harareta tace "kin zuba min ido and u didn't even talk to me,i said are u okay?" Lolly gives her a kind of smile but kallo d'aya za kayi masa ka gane irin a babu yadda mutum zai yi ne ya yisa,Annie ta tab'e baki trying to talk to Bareera ta ji Lollyn ta furta "I just don't know what's wrong with me,but haka nan yau duka nake jin fad'uwar gaba" Bareerah tayi mata sannu,Annie kuma was advising her to pray,if something was about to get out of her window it will come to her with ease.
In the morning gidan was once again filled with family and friends,but duk wannan taron ko kad'an babu Nusrah bare Nuraz kasancewar tun safen misalin k'arfe 11:00am suka fita,shi ya kaita gurin saloon da tace za taje tun jiyan,a can aka yi mata gyaran jiki da k'unshi,daga can kuma ana gamawa instead of da suka taho ya dawo da ita K'ofar Na'isa sai taga sun d'auki wani way d'in daban,a d'an tsorace take kallonsa ganin suna nufar Sardauna crescent,but ta kasa bud'e baki ta tambaye shi abunda za suyi a can har yayi parking,yana tsayawa kuma bai tsaya yi mata magana ba ya bud'e motar ya fice,tana nan a zaune tana kallonsa ya bud'e entrance d'in parlor'n ya shiga,after a long moment of silence he could think of calling her over the phone,tana d'auka yace "What are u doing outside?" A dake tace "Me.. Well.. what are we going to do here?"
"Kamar ya me za muyi.?" Ya mayar mata da tambayar,tana sauke ajiyar zuciya a wahalce tace "I thought za mu koma can",tab'e baki yayi yace "Kinga ni ba na son aikin wahalar da kai,just come in i'm waiting!" Her hand where clenched to her chest as the pain in her face worsened,she quickly closed her eyes cikin in'ina tace "Dan Allah ka yi hak'uri ka zo mu tafi" lumshe idanunsa yayi yana shafa kwantaccen dark beard d'insa,in a low voice yace "What are u afraid of.?" Shiru tayi because literally she just can't seem to say what she is afraid of,katseta yayi da fad'in "Ke nake jira kada kisa mu b'ata lokaci a nan,since u want to go back there and don't let Annie to start making phone calls tana tambayar abunda ya tsayar da mu" yawun tsoro ta had'iye tace "To amma ai.." Saurin katseta yayi da fad'in "Babu wani to amma,abunda nace ki shigo ciki ki same ni,if u let me out abunda kike tsoro zai faru" a d'an tsorace ta bud'e ido za tayi magana ya katse kiran,she was silently thinking,ta d'auki tsayin mintuna biyar kafin ta yi shahada ta bud'e motar ta fita,she slowly walks as if she doesn't want to come har ta tsaya a bakin entrance nan d'inma ko kafin ta bud'e k'ofar ta shiga sai da tayi jim tana tunanin anya ya kamata ta shiga kuwa? Saboda yadda zuciyarta take cike da tsoro har ji take yi kamar tana jin fitsari,da kyar ta aro jarumta ta tura k'ofar ta shiga had'e da yin sallama,yana zaune saman armchair that he could see everyone who entered the parlor,yadda tayi wuk'i-wuk'i da ita sai da yaso yayi dariya,but ya danne dai bai yiba yace "have a sit please" she continue to lift her legs and sit on the armchair that was far away from him,the wicked smile released yana k'ura mata ido yace "Come back here" he spoke yana nuna mata kusa da shi,she watched him with her eyes da suka yi raurau suna shirin fara zubar da hawaye,kansa ya d'auke gefe as he feels that if he continues looking at her he may lose his senses and she can realizes what he means,idanunta duk sun cicciko da hawaye dan gani take yi wani abun zai mata shi yasa duk ta firgita,bai damu da yadda tayi ba yace "I have only one problem idan kika bi ni a yadda nake za kiji dad'in zama dani,but the truth is a rayuwata na tsani idan nayi magana sai na sake maimaitawa and u know that" Sadly she got up tana juya idanunta and returned to where he was,but then she sat down from the corner not letting them sit too close,ya kalleta and to look at the distance between them yana had'e rai ya furta "Now what is all this space? That is no secret between us? whenever i say something u must be kind to me to repeat it or what does that mean.?" Quickly hawayen da take tarawa a idanunta suka fara gangarowa,he looked at her with great vigor ya furta "Have i done anything to u before? Uhn! Lallai yarinya da sauran ki" saurin sunkuyar da kanta tayi tana goge hawayen,yana matsowa kusa da ita ya furta "What are u doing? Ke baki san wasa ba duk sai ki firgice?" She looks up at him with amazement,ya d'aga mata gira yasa handkey d'insa yana goge mata fuska,tayi k'uri tana kallonsa da mamakin abunda yace,kallon idanunta yayi yana sake d'aga mata gira yace "What.?" Saurin girgiza kai tayi ya tab'e baki yana fad'in "Any way! Magana ne nake son muyi,ina son sanin abunda kike buk'ata game da kayan lefe" nauyayyen ajiyar zuciya ta saki wanda yasa shi kallonta,ta d'auke kai gefe tana sakin murmushin samun nutsuwa,jin ta yi shiru ya kalleta yace "Baki ce komai ba,al'halin na san kin ji abunda nace" tana rausayar da kai gefe tace "Me zance ni.?" Ya d'age shoulders yace "How do i know what u want to say.?" Juyawa tayi tana kallon hanyar bedroom d'insu tace "Duk abunda ka yanke ni ba ni da matsala da hakan" tana fad'a tayi saurin mik'ewa za ta bar wajen,he quickly took her hand and looked at her yace "Sit we haven't finished" a marairaice ta juyo tana fad'in "i'll be back" yace "Ina ne za kije da kika tashi.?" Tace "Please akwai abunda zanyi" yace "what is it.?" She was silent because she was ashamed to say that fitsari za taje tayi,even though she knew he was doing it but da kunya ta fad'a,he looked at her with a shy look yace "Fitsarin ne ba za ki iya cewa shi za kiyi ba.?" A mamakance ta kalleshi but ta dauje tana fad'in "I'm not going to do it" yana had'e rai yace "Tunda ba shi bane zauna mu gama maganar" marairaicewa tayi tana fad'in "Please ka bari to na dawo" yana sake had'e rai yace "u don't need to go anywhere else" kamar za tayi kuka saboda ta san ya gane what she was going to do tace "Please ba don ni ba ka bari naje" how her face was yasa shi sakin hannunta da sauri ta bar wajen,tana tafiya yayi murmushi to find that she was just not able to tell fitsari take son zuwa tayi,baya yayi ya kwantar da kansa yana sakin murmushin da na kasa gane ma'anar sa,almost three minutes with his eyes locked then he got up and followed her,as he was coming in ita kuma tana fitowa daga bathroom ya bita da kallo mai cike da tuhuma,sunkuyar da kai tayi tana blushing because ta fahimci irin kallon da yake mata,bata ankara ba taji yana tambayarta "Yanzun kuma me za kice Mr's NOOR.?" She started nodding and leaning against the bathroom door tana yin murmushi,shima murmushin yayi yana matsowa inda take tsaye,a daf da ita ya tsaya irin bai fi three inches su had'e ba,yace "Tambayarki nake yi me kika yi.?" Ji tayi kamar ta tsaga k'ofar ta shige ciki dan kunya,yasa hannu ya d'ago chin d'inta yana kallon kyakykyawar fuskarta da aka yiwa light make up,cikin wahalallen murya ya furta "Are u a deaf.?" Tayi murmushi tana sake runtse ido,ji tayi ya furta "Well,since u stop talking to me,let me do something da zai sa ki bud'e baki kiyi magana" girgiza kai tayi alamun a'a bai saurareta ba ya dafe door d'in da take jingine a jiki da hannunsa d'aya,d'ayan kuma ya rik'o chin d'inta da shi yana matsar da fuskarsa dai² nata,jin saukar numfashinsa a saman fuskarta a tsorace ta bud'e idonta tana zaro ido,dariya yayi wanda yasa hak'oransa bayyana yana d'age mata gira d'aya yace "what.?" Tayi saurin girgiza masa kai,yana sake sakar mata murmushinsa mai kyau yace "Oyah! Close ur eyes to tunda babu komai" da sauri tace "What would u do for me idan na rufe.?" Dariyar da yake yi ya tsayar yace "Ke dai ki rufe za kiga abunda zan yi ai" girgiza kai tayi za tayi magana yayi saurin rufe mata baki da hannunsa tana sake zaro ido taji ya sumbaci hannunsa dake bakinta a hankali kuma ya juya yana fad'in "Matsoraciya kawai!" Dariya ta samu kanta da yi ganin ya bar gurin tana lumshe ido ta dungure kanta da fad'in "Gaskiya na ji tsoro sosai" saurin juyowa yayi yana kallonta yace "Me kika ce?" Saurin bud'e ido tayi tana girgiza masa kai tace "nothing" tsayawa yayi kallonta da tunanin anya hakan ne kamar yadda ta fad'a d'in duk da ya so jin abunda ta fad'a,a hankali kuma dai sai ya juya yana kama hanyar closet d'insu yake fad'in "Zo ki d'auki abunda kike buk'ata mu tafi." Bayan sun gama d'aukan abunda za ta buk'ata shi da kansa ya d'aukar mata kayan suka fita suka kama hanyar komawa K'ofar Na'isa inda yan uwa suke ta faman hidimar yin wunin biki.
*****
Da daren ranar bayan taron biki ya watse suna ta shirin komawa Sardauna crescent Baba ya aiko ayi kiransu,and at that time they were alone Annie tana yiwa Nusrah Nasiha,Lolly and Bareerah by their side suna saurarensu,so they stopped what they were doing in response to Baban's call,lokacin da suka shigo sun tarar da parlor'n a cike da y'an uwansu maza sai Abba'n Nusrah dake zaune next to Rafeek,and he's also sitting next to Yaya Abdullahi,Lolly ta kalli inda yake as she wondered why he was being invited to a meeting where they thought dan su da y'an uwansu kad'ai aka yisa,tamke fuska tayi ta d'auke kai daga kallon da yake mata tana sakin siririn tsaki,bai daina kallonta ba har ta zauna sai da Abba'n Nusrah ya tab'a shi cikin rad'a yace "Aboki ba kallonta za ka tsaya yi ba" saurin kallonsa yayi da fuskar tambaya Abbah yayi masa alama da ido k'asa² yace "K'ok'ari za kayi ta dawo gare ka,shi ne kawai za ka samu damar wanke laifinka" lumshe ido yayi yana fad'in "Kana ganin za ta yarda da ni kuwa.?" Abbah ya gyad'a masa kai yana fad'in "for sure she still loves u,but she's just angry at what u did to her" sake kallon gefen da take yayi yace "I don't think har yanzun tana.." Maganar Baba ce ta dawo da hankulansu kansa,inda yayi sallama had'e da yin addu'ah,duka suka amsa masa cikin had'in baki,Baba yana kallonsu d'aya bayan d'aya then he began to say "Dukkan nau'ikan godiya sun tabbata ga Allah,wanda yayi nufi mu had'u a wannan ranar a kuma dai² wannan lokacin,sai dai na san wannan had'uwar ta mu dole ne wasu daga cikinmu zai zamar musu wani iri while the other's kuma za su yi farin ciki bisa ga abunda zan fad'a ba da b'ata lokaci ba!" Gefen da su Annie suke ya kalla ya.....
*#Gwargwadon yadda kuke comments haka za ku koma ganin update,because ba zai yiwu kullum na zauna ina hana kaina sukuni ku kuma kuna sa ni damuwa ba,fatana ko da yaushe baya wuce na faranta muku,amma tunda ba kwa ganin hakan shi kenan mu ci gaba da tafiya a haka,idan azumi ya zo na sake samun hutu zuwa bayan sallah idan Allah ya kaimu sai mu k'arasa...*
#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*
*معاكم بلبيت...*
*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥
*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2
*Oh Allah! We seek refuge in u from leprosy,insanity,elephantiasis,and evil diseases.*
*STAY HOME,BE SAFE.*
Pᴀɢᴇ 39.
#Bᴇᴛᴛᴇʀ ʜᴀʟғ
Gefen da su Annie suke ya kalla yace *"HAUWA.!"* a tsorace Lolly ta amsa saboda yadda gabanta ya fad'i daya kira sunanta,tana kallon Annie da ta sunkuyar da kai taji muryar Baba yana fad'in "Ina rok'on afuwar ki idan har na yanke hukuncin da baki ji d'akinsa ba" tsintar kanta tayi da fad'in "Whatever decision u make matuk'ar a kaina ne,in Allah ya yarda ba zan kalleka da wannan laifin ba,shin wane hukunci ne za ka zartar a kanmu muce ba haka ba.?" Girgiza kai yayi yana fad'in "gaskiya ne,sai dai duk da haka ina son ki gafarce ni because ya kamata ace na tuntub'e ki and to ask for ur approval before i make any decision,saboda ke ba yarinya bace!" Rufe idanunta tayi tana jin yadda k'irjinta yake bugawa da sauri²,but duk da hakan bata fasa cewa "Ka yanke duk hukuncin da kaso a kaina Baba,if that would make u happy ni wace ce da ba zan amince ba.?" Kalamanta babu wanda basu bawa mamaki ba,although many of them knows that their mother has a mild temper,but they have never imagined abunda ya faru a bayan lokacin da Baba yayi expelling nata zai sa a yanzun tayi irin wannan furucin,jikin Baba a sanyaye yana kallonta da tausayawa had'e da soyayya irin ta tsakanin d'a da mahaifi ya furta "A jiya na sake d'aura miki aure,even though i did not ask for ur consent but i want u to say it to me,do u accept the choice i have made for u or not.?" Saurin kallonsa tayi hawaye suna cika mata ido,though she was scared to hear what he had to say but there was no way da za ta fito ta nuna bata amince ba,tana