Showing 87001 words to 90000 words out of 130249 words

Chapter 30 - ME KAMAR SARKI

  

04 Oct 2024

17613

zaro ido Halima tai tana kallon Prof wanda ya zubawa TV ido yana sakin murmushi d'ora hannu tai aka tana cewa.

"Nashiga uku Alhaji mezan gani haka badai kaine kayi wannan aikin ba karkace min da hannunka ko had'in bakin ka? Wata irin dariya ya saki wanda ta tsorata Halima yana cewa "eh mune muka kashe su nine na bayar da jininsu a 'kungiyarmu kuma ba kinji na fad'a miki ba duk wanda kika fad'awa wallahi zaki mutu ranar kwanan 'kabari zaki ni yanzu na zama had'ararran mutum ki bini a hankali Halima kinji dai na fad'a miki idan kunne๐Ÿ‘‚ yaji"? Ya karasa maganar yana ri'ke kunnen sa Halima dai kasa magana tai duk jikinta rawa yake.

Yace "ina Hudayyah zan kaita wani wuri yanzu duk ma inda kika kaita kafin na shiga na fito ki dawo min da 'yata" muryar Halima na rawa tace "ina zaka kaita Alhaji na rokeka kada ka d'ora ta akan gur'batacciyar hanya kaima inai maka fatan shiriya please alhaji badan niba karka sanya yarinyar nan cikin wani mummunan bala'i dan naga ka matukar 'bata a halin yanzu ka fita haske ka shiga duhu kayi nisa Alhaji bakajin kira".

"HALIMA ki kiyaye nifa idan kika cika tambaya zaki hallaka saiki kame bakin ki" yana kaiwa nan yayi gaba d'ora hannu Halima tai aka tana binsa da kallo harya shiga part dinsa ya banko kofa toshe kunne tai tana sake kai dubanta kan TV jikinta na tsuma tabbas da gaske Gwamna ne da commissioner ana musu sutura hawaye ne taji ya cika mata ido yana zuba shar shar daidai ya sake fitowa Hudayyah na binsa a baya zasu fita Halima da kuka yaci 'karfin ta tace.

"Hudayyah karki je ko'ina idan na isa dake ki dawo idan kin d'auke ni mahaifiya wacce zan fad'a miki kiji".

Juyowa Hudayyah tai tana kallon ta tace "haba dan Allah mum yanzu fa zamu dawo Daddy yace zan raka shi sahat ne me zan taho miki dashi"?.

Halima data gama rudewa jin abinda Hudayyah tace yasa ta kalli Prof da alamar tambaya a fuskarta na mamakin 'karyar daya shimfid'a mata wato 'yarsa ma saiya yaudare ta jin bud'e 'kofa yasa ta kallon kofar harsun fita da gudu ta bisu compound d'in gidan ya bud'e mata mota ta shiga Halima fuskarta fal da tsananin fushi tace.

"Hudayyah nace karki je ki fito a motar nan"?.

Tsaki Prof yaja yana ri'ke da murfin motar ya zafgawa Halima wata ba'kar harara yana cewa "ta fito taje miki gidan uban wa? Halima kibar sakun ido yanzu idan ba haka ba zamu kwashi damben tsiya dake wallahi kinji na rantse".

Takaici ne ya rufe Halima tana kallon sa ta jinjina kai tana cewa "shikenan Alhaji kayi komai lokacin kane akwai ranar dana sani tana nan zuwa abinda ka shuka shi zaka girba ba'a shuka gyad'a dawa ta fito kabi a sannu kabi a sannu Alhaji ina gargad'in ka cewa ka dawo hanya ka tuba tun kana da sauran lokaci kafin duniya ta juya maka baya" banza yai mata yana had'e rai maida hankalin ta tai kan Hudayyah data sa earpiece a kunne sai kad'a kai take tace.

"Ke kuma tunda kin za'bi kibi makauniyar hanya babu ruwa na idan kikaje ban yafe miki ba".

"Sai mai dan baki yafe mata ba dama albarkar ki wata tsiyar zata amfana mata kije ki ri'ke rashin yafiyarki mukam munyi gaba" yana kaiwa nan ya shiga yana tada mota tana tsaye Rabe mai gadi ya bud'e musu kofar gate suka fita ji tayi 'kafafun ta sun kasa tafiya sunyi sanyi kamar bazasu iya d'aukar taba dafe kanta tai tana juyawa ta koma parlor cikin wani irin yanayi wanda bazata iya fassara shiba.

MRS AL-AMEEN AHMAD CE๐Ÿ˜˜.

SEE YOU NEXT TIME๐Ÿคž NA GODE๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜๐Ÿคฉ.

TYPING ๐Ÿ“ฒ SUN, JUN 23/24 9:34PM YUSRAH MUSA ABUBAKAR MUHAMMAD ๐Ÿ’‹๐ŸคŸ๐Ÿ’”๐Ÿ’—๐Ÿ’ž๐Ÿ’•๐Ÿ’“๐Ÿค™.


๐Ÿ‘‘Mร‹ KรƒMรƒR SรRKร ๐Ÿ‘‘


WhatsApp no:234 816 098 3083.

Bismilllahir rahmanur rahim in the name of Allah the must benefits and the must merciful we love our nabi peace be upon him Amin ๐Ÿคฒ๐Ÿ‘๐Ÿ™.

A*WA
๐Ÿ’ซร€ร‘ร‘ร™RรŒ WRรŒTร‰R'S รƒSSร•ร‡รŒร…Tรร”ร‘ ๐Ÿ’ซ
----------------------------------------------------
__________________________
--------------------------------

Maman little Zaran aunty๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ
๐ŸŒบM๐ŸŒบU๐ŸŒบH๐ŸŒบA๐ŸŒบM๐ŸŒบM๐ŸŒบA๐ŸŒบD๐ŸŒบU๐ŸŒบS๐ŸŒบA๐ŸŒบW๐ŸŒบ
๐ŸŒบY๐ŸŒบU๐ŸŒบS๐ŸŒบR๐ŸŒบA๐ŸŒบH๐ŸŒบ
๐ŸŒบM๐ŸŒบU๐ŸŒบS๐ŸŒบA๐ŸŒบH๐ŸŒบ
๐ŸŒบA๐ŸŒบB๐ŸŒบU๐ŸŒบB๐ŸŒบ
๐ŸŒบA๐ŸŒบK๐ŸŒบA๐ŸŒบ
๐ŸŒบR๐ŸŒบY๐ŸŒบ
๐ŸŒบM๐ŸŒบ
๐ŸŒบA DUTSE NEW WORLD ๐ŸŒ NEW LIFE ๐ŸŒŒ NEW STYLE ๐Ÿ‘Œ SABUWAR DUNIYA KUZO KUYI KALLO DADI YANA JIGAWA GARIN ILIMI GARIN ADDINI ZAMAN JIGAWA ๐Ÿ‡๐Ÿž๏ธ๐Ÿ—ป.

๐Ÿ•Œ๐Ÿ•‹๐Ÿ•Œ
It's Friday don't forget to recite suratul Al-khaf may Allah open the door of success 4 all of u Muslims Amin ๐Ÿคฒ๐Ÿ‘๐Ÿ™.

HรƒPPY JรšMรƒ'ร‚T MรœBร…Rร„K
๐Ÿ‡๐Ÿ‰๐ŸŽ๐Ÿฅฅ๐Ÿ’๐Ÿ๐Ÿ“๐Ÿฅ๐Ÿ๐ŸŒ๐ŸŠ๐Ÿฅ•


Dedicated to
๐Ÿ“šMr Hausa Ebooks ceo faunder of taskar hausa novels.
๐Ÿ•Š๏ธ๐Ÿ•Š๏ธ๐Ÿ•Š๏ธ๐Ÿ•Š๏ธ๐Ÿ•Š๏ธ๐Ÿ•Š๏ธ

#YUSRAHMS#
๐Ÿฆ๐Ÿฆ๐Ÿฆ๐Ÿฆ๐Ÿฆ๐Ÿฆ

39~AL-MUQIT
The Nourisher
40~AL-HASIB
The bringer of judgement

19~Allahumma salli wa sallim ala sayyidina muhammadin sayyidil Zakirinah.

๐ŸŒ„ JOURNEY ND DISCONTENT๐ŸŒ„
Episode 39&40
Kamar yadda Alhussain ya fad'a haka ne ya faru sati d'aya Asad da aboki sa Abdul-kareem suka wuce Marshall islands saidai ba zama yayi ba yana kammala abinda ya kai shi ya tattaro ya dawo amma bai baro 'kasar ba saida ya tabbata ya bada Asad a kyakkyawan hannu inda za'a kula dashi ta hannu wata babbar ma'aikaciya tsohuwar soja ce sunata Deranah Enouch Jonson tayi ritaya sai yaronta zasuyi kusan sa'anni da Asad d'in sunan sa jayesh Jonson asalinsu 'yan Canada ne a yankin corner brook na ha'ki'ka kuma ba musulmai bane amma ita 'yar American ce sun koma can sakamakon aikinta da komai nasu har mahaifin Jay ya samar da Abubuwan al'ajabi na zamani wanda hakan ya zama sabon abu a gurin su d'an lokacin kad'an ya sanu a 'kasar yai suna aka sanshi ya bun'kasa hanyar arzikin sa ta bud'e ya kafa babbar masana'anta wacce babu kamarta Had'uwar Jay da Asad yayi masa amfani domin yaso shiga musulunci da d'abia mai kyau amma mahaifiyarsa tace masa bata amince yabar addinin saba Jay yayi kuka yayi ba'kin ciki Asad ya nuna masa cewa indai da rabo wata rana burinsa zai cika haka ne kuwa ya faru ba'ai wata shida ba Deranah Enouch ta mutu bayan an kammala bikin mutuwarta an gama Jay ya musulunta yayin daya za'bi suna Muhid.
Jay suna abota sosai da Asad suna matukar son junansu komai tare suke yi an basu hora da koya musu harbi da juriya a kowacce kalar azaba ce ta samesu har lokaci ya mi'ka zuwan Asad Marshall islands da shekara biyar aka sake kawo sababbin masu d'aukar darasi a wannan yanayin ne komai ya sake sauyawa sakamakon harda mata a cikinsu masu yawa Asad baya d'aukar raini baya son wargi saidai duk da haka dalilin abokin sa Muheed yasa ya koyi wani abu har ya d'an sake kadan yana abota da wata budurwa gud'a daya kuma musulma sunanta Yusairat itama dai soja ce tazo daga Bangkok hankalin ta da nutsuwar ta yasa Asad amincewa ta zama friend d'insa koda yaushe suna tare haka a 'bangaren Muheed shima akwai wacce yake friend da ita sunanta Clarah tun daga ranar datai ido biyu da Asad ta kasa nutsuwa ta tattare dukkan soyayyar ta ta baiwa Asad batare da sanin kowa ba harshi Asad d'in saidai yawan shishshige masa da take ta kuma take taken ta akan wasu abubuwan yasa kowa ya fahimta a bangaren Asad shirmen ta take ita kad'ai domin bata ita yake ba aikinsa yasa gaba sa'banin ita bata mayar da hankali ba kuma ta fiya tsoro yawanci bata amincewa tayi nisa da barek duk rintsi koda kowa baya nan idan kaje zaka sameta bata iya cika alkawarin data dauka na cewa zata kare rayukan al-umma ba wannan dalilin yasa Asad bai sake mata ba baya bata fuska sosai ba kamar Yusairat ba domin shi kanshi ya yabeta cewa jaruma ce duk tsanani a komai tana biye duk inda za'a je koda bazata dawo a raye ba bata ta'ba nuna gazawarta ba.

Suna zaune su biyu a harabar 'bangaren su suna hira Asad da Muheed suka shigo cikin shirin ko a dawo da rai ko a mace kallo d'aya Asad ya musu yana d'auke kaibai karaso ba Muheed ne kad'ai yazo inda suke yana kallon su yace.

"Har yanxu me kuke baku shirya ba? Tafiya ce ta kama kusan sati zamuyi fa a daji Amri yanzu ya kirani a waya cewa muyi sauri an kusa gamawa da sojojin mu suna bukatar agaji sai kuma na ganku a haka".

Had'e rai Asad yai yana cewa "maybe babu su cikin tafiyar yawan sha'katawa suka zo ๐Ÿ™„"?.

Shima Muheed da yaga yanayin kowacce na bazatan da akai musu surprise a fuskansu kamar ba abinda ya kawo su Kenan ba yace.

"Ah da alama muje kawai Asad".

Muheed na rufe baki suka juya cikin taku suna fita a gurin sauke numfashi Yusairat tai tana kallon Clarah tace.

"Tofa lambar mu ta fito tunda nazo ban ta'ba shiga daji da sunan fad'a ba sai yau dole na dage nayi fito na fito da ma'kiyi muje shiri ko" Yusairat na shirin barin gurin Clarah ta dakatar da ita da cewa.

"Amma Yusairat bakiji me Muheed yace ba kenan muma muje mu tunkaresu wanda kwanan sa ya 'kare ya mutu? Tab gaskiya I can't kawai kizo muyi wani gurin bayan tafiyar su ma dawo" ta fad'a tana jan hannun yusairat "taho karki damu nasan mafaka da yawa guraren da zamu kafin su dawo" ta karasa maganar tana janta jin ta'ki biyota yasata kallon ta zatai magana Yusairat ta katse ta.

"Clarah bakiji kunya ba da kika ce muje mu boya? Tome akai kenan wacce asara ce zamu nuna munji tsoro mun gudu ba muna matsayin sojoji masu baiwa 'kasa kariya to inaga mutanen gari suyi yaya da ransu? Kinga Clarah nifa aikina nazoyi ba shirme da kula-kulen samari ba ke kuma naga kamar kin baiwa hakan muhimmanci maganar gaskiya tafiyar mu bazata zo d'aya ba dan haka sai anjima" wucewa Yusairat tai yayin da Clarah ta bita da kallo tana jin takaicin maganar data fad'a mata tsaki taja itama tana barin gurin taje ta shirya amma data fito ma bata ga ko 'kwaro ba domin jirgi๐Ÿ›ซ๐Ÿ›ฉ๏ธ ya tashi cizon yatsa tai "oh wato Yusairat ni zatai wa haka? Humm inda rai gaba tafi baya yawa" juyawa tai sukai ido hud'u da Asad yana tsaye taji mamaki sosai to meya tsaya yi har suka tafi ko shima ya fasa................muryarsa ce ta katse mata tunani.

"Meye kike kallo na"?.

Baki bud'e ta sake dubansa tana cewa "ya akai na ganka anan bayan kowa ya tafi ko kaima baza kaje ba"?.

Kallonta yayi yana jinjina kai "hum wannan yarinyar is so funny ๐Ÿคจ da alama taci kai shine zai fasa fuskantar enamies saboda tsoro bai kula taba yana dai inda yake taga Muheed da Yusairat sun fito da sauran wasu sojojin kowa yayi shirin no going back ๐Ÿ’ฃโš”๏ธ๐Ÿ”ซ๐Ÿ”ซ๐Ÿ”ซ๐Ÿ™… babu wanda ya damu da tsaiwarta suna wucewa da sauri ta bisu tana cewa.

"Amma a 'kasa zamu tafi"?.

"Miye damuwarki? Ina tunanin ko da jan gwiwa aka umarce mu zamuje right"? Harara Clarah ta zafgawa Yusairat jin tana neman 'kas'kantar da ita tace "ke kuma ba dake nake ba uwar 'yan shishshigi๐Ÿ˜ " ta'be baki Yusairat tai bata sake magana ba har sukai nisa sosai suka bar wajen birni sannan suka dakata a gaban wani 'katon jirgin ya'ki dukkan su shiga sukai ba wani jira jirgi yayi sama haka suka shiga wannan ba'kin dajin baka jin komai sai 'karar harbi da bullet abin mamakin baka ganin masu harbin saidai kawai kaga wuta na tashi da 'karar fashewar bom๐Ÿ’ฃ gabadaya haya'ki ya turnu'ke dajin yayi duhu jirgin su na sauka suka fara fiffitowa kamar anyi busa haka sukaga ana jefo musu gawarwaki sun rasa ta ina ne yafi mutum hamsin suna kwance babu mai rai innalillahi wacce irin masifa ce wannan waye yake kashe-kashe a dajin meye dalilin sa kallon Asad daya zuba musu ido suna kwance Muheed yayi yana cewa.

"Buddy wanne irin abu ne wannan wai meke faruwa ne a cikin dajin nan"?.

Kai Asad ya girgiza "I don't know Muheed nima abin yafi 'karfin tunani na".

"To yanzu me zamuyi zamu koma dasu ne ko kawai mu karasa shiga dajin muma"? Jay na rufe baki aka kiransa a irin wayar da sojoji suke amfani da ita akwai Bluetooth a kunnen sa cikin tashi hankali yaji Mayesh na magana da'kyar.

"Jayesh kana ina yanzu"?.

Jin muryarsa a wahale yasa Muheed cewa "kana lafiya Mayesh Boun akwai abinda yake faruwa a yankin ku ne ina aka kai ku"?

Mayesh dake tsaye juyawa yai yana kallon yadda sojojin su suke zuba kamar ana kad'ar ganyen bishiya yace "hello Jay kana jina muna Singapore a wani irin ba'kin daji ni ban ta'ba ganin tashin hankali irin wannan ba Jay baka ganin kowa amma harbi kamar saukar ruwan sama fa".

Sauke numfashi Muheed yai yana cewa "nan ma haka muke kaga gawa nan a gabana takai guda hamsim, to Mayesh abin tambayar anan shine waye mai wannan ta'asar nasan ba iya abokan gaba bane akwai lauje cikin nad'i".

"Tabbas Jay lallai ya kamata ku koma gida a sake sabon shiri domin kawo 'karshen ko ma waye yake mana asarar rayukan sojojin mu".

"ok Mayesh karka damu bari naga abinda zan iya yi ka kula da kanka" yana fad'in haka ya sauke waya yana kallon Asad yace.

"Asad a acan Singapore d'in ma abinda daya faru kenan kamar nan na gaza ganewa yanzu saidai mu koma da baya muyi magana da sir murtih Jonah da general Jalalunddeen gaskiya akwai matsala ba 'karama ba, kamar wanda bakinsu a had'e yake"?.

"Ok mu koma da bayan da ace munyi abu da ka tunda muna da shugabanni".

Yana rufe baki Clarah ta sauke wani daddad'an numfashi cike da jin dad'i domin a da hankalin ta yai matukar tashi cikinta ya kad'u ganin mutanen da suka rasa rayuwar su harta fidda ran sake komawa cikin Marshall islands balle 'kasarta sai yanzu badan ta kamu da ciwon son Asad ba babu abinda zai hana suna komawa ta tattara kayanta ta gudu inda tafi wayo Asad yana lure da ita shikam wannan girl din tana bashi mamaki bazai iya jurar ganin shashancin da take ba matukar aka cigaba da zama a haka baisan kalar matakin dazai dauka ba.

Sunan nan tsaye jirage guda biyu suka sauka d'ayan aka sanya gawarwakin a ciki dayan kuma suka shiga suna barin dajin basu dakata ba da sabon shirin su sukai meeting da manyan shugabanninsu domin su kawo musu ta yadda za'ai su ya'ki wadannan ma'kiyan nasu da suke kokarin ganin bayansu bincike mai tsananin gaske general Jalalunddeen da murtih tare da wadansu hazi'kai masana na'ura suka hau bincike dason gano meye abinda yake 'boye sun shafe tsahon shekaru hud'u da rabi kafin rana daya kamar wal'kiya haka sukaga abun tashin hankali da mamaki wato dai bama ma'kiyan da suke zargi bane wata kalar 'kungiya ce 'boyayyiya suke aikata wannan baka'ken munanan masifun a 'boye suna hallaka al-umma kullum yafi mutum dubu innalillahi abunda suka kasa ganewa dajin na tsafi ne ba damar shigarsa saidai in matsafan ne sukaga dama ka ganshi akwai had'ari basu san ta inda zasu fara ba saidai dole suyi wani abu akai domin datakar dasu dole a samar da wata hanya tsohon shugaba brigadier general safras ya riga ya tsofa zance retire yake kullum zasuyi amfani da wannan damar wajen sanyan gwarazan sojojinsu su dage su 'kara himma su bazu suyi bincike an basu dama su gano asalin wannan 'kazamar azababbiyar 'kungiyar akwai babbar kyauta da girmamawa mai yawa ga wanda yayi nasara zai kasance shine Bgs na gaba tare da taimakon had'in kan 'kungiyoyin duniya na kowacce 'kasa babu gudu babu jada baya dukkan manya manyan shuwagabanin 'kasashe daban dabam sun taro a guri d'aya sunyi meeting domin warware matsalar sun fahimci juna sun kuma amince kowa ya bada sojoji masu matukar yawa daga yankin 'kasarsa sunyi fad'a sunyi ya'ke-ya'ke na al'ajabi da tashin hankali amma maimakon a samu sauki abin sai gaba yake 'karayi babu sauki ta hakan mutane da yawa sun rasa ransu.

Ana haka 'kwatsam wannan had'ararriyar shahararriyar matsafiyar ta bayyana musu kowa ya ganta a sarari ta razanasu da kalamanta masu dafi da zafi kamar wuta ta girgiza su ta wahalar dasu kafin daga baya sukai nasara a kanta suka kashe ta mud'us har lahira saidai sunbar baya da 'kura domin ta mutu ne bata mutu ba saboda ta baiwa Prof Jibril da Famous da kuma Danual chai dukkan wani logo da shihirinta bata rage komai ba saida ta koyar dasu zalunci da tsaface tsaface ta gama gur'bata komai tasan tayi nasara ta dulmiyar da mutane cikin baud'dd'iyar hanya kafin ta bayyana tayi fito na fito dasu har sukai nasarar kasheta.

Lokacin da labari ya karad'e ko'ina an cika da farin ciki an yabawa sojojin da sukai wannan aikin wanda a cikinsu harda Asad da Muheed da kuma Isham suna cikin fitattu kuma sanannu 'kwararru jarumtattu an sake za'barsu duba da cewa zasu iya ji da komai aka rabasu zuwa sashi biyu Asad yana 'bangaren wadanda zasu nemo wannan 'kungiyar da mafarinta da kuma wadanda suka kafata a sanadin haka domin kawo 'karshen ta duk wanda yayi nasara tofa zai samu babban matsayi matakin girma na 'karshe a mu'kamin soja sun sake sabon shiri sun lumu cikin 'bangarori na yankin duniya domin aiwatar da haka anan ma sojoji da yawa sun 'bata ciki harda Muheed๐Ÿ˜ฅ๐Ÿ˜ข Asad ya shiga tsananin tashin hankali mara misaltuwa yayi ba'kin ciki har bazai kwatantu ba dole haka ya dangana amma yayi sanyi sosai rashin Muheed ba karamin ciwo da d'aci ya haifar masa ba yana iyayin kwana biyu/uku baiyi magana da kowa ba sai Yusairat ce take kula dashi na wani lokaci har ya samu ya warware tun baya sakewa yazo abun ya zame masa jiki haka rayuwa ta mi'ka lokaci mai tsawo.

Kasancewar akwai tsaro mai girma a masarautar mai martaba Alhassan yasa iya samarin ke fita zuwa inda ya kamata suje amma 'ya'yan Alhussain su Shaukiyyah babu inda suke zuwa daga makaranta sai gida kullum suna tsare ata hakane Khimiyyah tayi friend a school nasu sunanta Hudayyah 'yar gidan Prof Jibril ce ta shahara a 'kungiyar ya sanar da ita manyan sirrika tuni ta zama teruwa mai firgitarwa wanda tayi amfani da wannan damar ta koyar da Khimiyyah wasu abubuwa ta nutsar da ita tayi zurfi a ciki, a wannan lokacin sultana Hadizah mahaifiyarsu Khimiyyah ta haifi yara guda biyu cikin rashin tausayi Khimiyyah ta bayar da jininsu rana guda suka mutu a cikin wadannan shekarun sau d'aya Asad yaje gida daga haka bai sake zuwa ba suna

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login