Showing 150001 words to 153000 words out of 215266 words

Chapter 51 - BATUUL COMPLETE HAUSA NOVEL

23 Aug 2025

1751

wasn't expecting it, Batuul is pregnant?, bai janye hannunshi ba har saida likitan ya janye nashi snn yayi maza ya janye hannunshi, ganin irin kallon da likitan ke mishi yyi saurin k'irk'iro murmurshi, take ya nunawa likitan yaji dad'i sosai, a kanshi kuwa Ajiddeh yake hangowa idan taji wannan lbrin da yake ji, likitan ne ya katse mishi tunani tareda prescribing mata magunguna da advises kan abinda zata riqaci, da kuma wad'anda are not good to her health, ita dai har lokacin baccinta takeyi, mik'ewa likitan yayi zai bar office d'in yace "Mr Kyaree, I will be right back" a hankali ya mik'e ya isa bakin gadon yana kallonta ko kiftawa bai yi, likitan na fita a bakin k'ofa ya kusa cin karo da Ajiddeh, da sauri ta koma baya tana yak'e, murmushi yayi mata yayi gaba abinshi, a guje ta biyo bayanshi da damuwa kamar gaske fuskarta tace "Excuse me doctor" juyowa yayi yana kallonta, tace "Hope she will be okay, I don't want anything to happen to her, she is my only Sister, tell me what is wrong with her Doc", murmushi yayi yana girgiza mata kai yace "Yeah she is okay, she will b fine surely, congratulation your sister is pregnant", kwalalo ido tayi waje da dafe k'irji tace "What?", ganin irin kallon da yake mata yasa tayi maza ta kirkiro murmushi tace "Omg, Am happy, Thank you sooo much Doctor", ya mayar mata da murmushin yace "you are welcome" ya juya ya tafi, wani irin farin ciki da ta dad'e bataji irinshi bane taji yana ratsa ta, tana zama ta k'ira Aunty Jainaba dake airport ta sanar da ita komai, Anty junaiba tace "Wayyo ni da ban tafi yau ba" nan dai sukayi ta murnan k'arshen zaman Batuul gidan yazo karshe cikin ruwan sanyi tunda cikin shege ke jikinta, Abutturab kam jikinshi duk yayi sanyi, daidai kanta ya tsaya yana kare mata kallo, yasan yana da son yara, yanada burin ganin yayanshi amma bai taba sa damuwa ranshi ba na Ajiddeh bata haihu ba, tunda yasan Allah ke badawa a lokacin da ya dace but with Batuul, its totally out of it, yana d'aura ido kan cute face d'inta yaji wani courage yazo mishi na son ganin babyn da Batuul zata haifa mishi, wani abu da bai tab'a ji bane yau ke mishi yawo gaba d'aya jikinshi, d'an murmushi ya saki ya d'an sunkuya yayi kissing y'an cute lips d'inta da bai iya resisting, cak ya d'auketa ya rungemata tsam jikinshi yana jin abin nan na mishi yawo a jiki, barin office din yayi yana rike da ita ya fito, a zaune ya tadda Ajiddeh tana waya da sauri ta katse ganinsu, kamar ta samu wuk'a ta cakawa Batuul takeji amma ai k'arshen zamanta ma yazo, fuskarta d'auke da murmurshi ko tambayarshi abinda ke damun Batuul batayi ba sai murmushinta takeyi, shima d'in baice mata komai ba, kallonta yayi yace "muje", tasa kai gaba suka tafi, ganin gaba d'aya mood d'insa ya canja a ranta sai cewa takeyi, "wato so yake ya rufa mata asiri ko, toh ai ta Allah ba taku ba, Allah ya toni asirinta yau", mota ya bud'e ya kwantar da Batuul ya gyara mata kwanciyar kallonsa take tana lullumshe ido sbda irin baccin da take ji, ya zaga ya shiga ya tada suka fita, suna isa gida Ajiddeh ce ta fara fita daga motan ta shige cikin gida ya bi ta da kallo, da sauri ta haura sama ta shige d'akin Batuul ta shiga fiffido mata akwatinanta, kafin su Abu su shigo har ta sauk'o downstairs dasu, yana rike da hannun Batuul suka shigo parlon, da mamaki duk suka tsaya kallon ikon Allah, shewa ta saki tana tafa hannaye tace "In kana tunanin ni xa ayi ma wasa da hankali kayi karya Aliyu, don zaman karuwan nan ya k'are gidan nan," ta juya tana kallon Batuul tace "Munafuka algunguma, ashe karuwanci kike yi dama, toh yau Allah ya toni asirinki, iskanci ba a gidana za ayishi ba dan ban gada ba, a tafi can inda aka saba aci gaba dayi, Dan ni dai kam ban zama da mai cikin shege a gidana", kallonta kawai Abu yake da mugun mamaki don baisan ya akayi ta sani ba, Batuul kam d'aurewa kanta yayi ga jirin da ke d'ibarta, Jiki na rawa Ajiddeh tayo kanta ta fizgota da kargi tayi k'ofa da ita ta hankad'ata waje tana hakki tace "k'arshen karuwanci dai yau ya k'are gidana, aje gaba aci gaba daga inda aka tsaya," da sauri Abu ya k'araso ya d'ago Batuul duk ya gama rud'ewa ya shiga dubata ko taji ciwo, ita ko banda kuka babu abinda take, ganin komai normal babu abinda ya sameta ya mik'e, cikin zafin rai ya fixgo Ajiddeh ya wanka mata lafiyayyun mari har biyu ta both sides, ya shaketa cikin tsawa yace "kika kuskura ki sake tab'ata ko kika yi gigin k'iranta da karuwa sai na hallaka ki wllh, don matsayinta d'aya yake da naki a gidan nan" ranshine ya dad'a baci cikin kaushin murya yana mata wani irin kallo yace "Let me tell you what you don't know jiddah, kamar yadda kike matata a gidan nan, toh haka Batuul ma take matata ta sunna, snn cikin dake jikinta ba na kowa bane, nawane", yana kai wa nan ya Kama Batuul da komai ya tsaya mata yayi sama da ita, nan yabar Aunty Ajiddeh da numfashinta ke neman barin jikinta, idanunta sun firfito.





Take a minute of silence and pray πŸ™‡ for Burma, (our Muslim brother and Sisters) Ya Allah, Dan sunayenka kyawawa, Dan tsarkin mulkinka ya Zul jalali wal Ikram, Ya Allah ka kawowa bayinka sassauci cikin al'amarinsu, ka gafartawa wadanda magabatanmu, wad'anda suke raye Ya Allah ka kubutar dasu daga sharrin masharranta, Allah ka kawo musu Agaji Ya Rabbal Alamin.Amin






Hey to everyone reading Batuul, zaku jini shiru kwana biyu, abubuwane suka min yawa snn ga Exams da zan fara next week (Allah ya bamu sa'a), am not promising you guys update all the time, but In sha Allah I will try my best inga nayi muku update whenever I get d chance, and I thank you all for your prayers, naji dadi sosai gaskiya, Allah yasa mudace

πŸ’–πŸ’BATUULπŸ’–πŸ’






73






By phartiemarhk






Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR*






Sulalewa kasa tayi wasu hawaye masu d'umi na bin kuncinta bayan tayi recover daga shock din da ta tafi na kusan minti goma, ta kai minti ashirin xaune nan gun ta kasa motsi, so take kawai taji wani yace mata a mafarki take jin duk abin nan da ya faru a while a ago, kuka ta fashe da da karfi, wanda hakan ya tabbatar mata ba mafarki takeyi ba, komai a zahiri yake faruwa, ba gizo kunnenta ke mata, sai a lokacin taji zuciyanta na bugawa kamar mai shirin fitowa, a hankali ta shiga girgiza kai tana tariyo duk abinda ya faru kanta, yanzu duk wannan abinda Abu ya fad'a mata duk gaske ne, Batuul matar Abu ce, ji tayi zuciyarta na shirin fitowa don wani irin bugu yakeyi da ya tsorata ta, a hankali ta kai hannu kan fuskarta ta shafo hawayen dake ta kwaranya ba tareda ta shirya fitowansu ba, maganganun Abuturrab ne ya rik'a dawowa a hankali yana mata yawo kwakwalwarta "kika kuskura ki sake tab'ata ko kika yi gigin k'iranta da karuwa sai na hallaka ki wllh, don matsayinta d'aya yake da naki a gidan nan, "Let me tell you what you don't know jiddah, kamar yadda kike matata a gidan nan, toh haka Batuul ma take matata ta sunna, snn cikin dake jikinta ba na kowa bane, nawane" wani irin ihu ta saki tana toshe kunnuwanta ta fad'a k'asa tana rik'e da kanta tana birgima kamar wata yarinya, gaba d'aya ta fita hayyacinta sai ihu takeyi, abunka da farar fata har ta canja kamanni tayi jajir, tun ranar da ta fara ganin Batuul a gun graduation d'insu har aka sashi yin pictures da ita kawae ke tariyo mata, ranan dinner d'insu da ya d'aukota a motarshi, ranan da ya dawo mata da Batuul gida wai karatu tazoyi har yau da ya bud'i baki yake ce mata Batuul matarsace kuma shi keda cikin jikinta, wani abune taji ya tokare mata mak'oshi ta rintse ido ta bud'e jikinta ya dau rawa, wani kara ta kuma saki tace "Inaaaa, Bazai yiwu ba wlhy, zakuyi dana sanin rainamin hankali da kukayi daga ku har iyayenku, bakusan wacece Ajiddeh ba, Aliyu sai na sa kayi dana sanin cin amanata da kayi wlhy, ita kuma tsinanniyar nan wlhy na rantse sai ta d'and'ani azaba da zata gwammace gara ta mutu da ita snn in aikata Lahira da ita da shegen dake cikinta, wlhy sai nasa na Lahira ya fiki jin dad'i, da haka ta mik'e ta haura sama da k'yar dan ji take zuciyarta kamar zata fito ga wani mugun jiri da take gani, tunda take bata taba shiga tashin hankali da rudani irin na lokacin ba.






Shi kam yana haurawa sama, kan gadon d'akin da yake kwana ciki yanzu ya kwantar da Batuul da kanta yake a d'aure, gaba d'aya jiri ke damunta, idonta taf da hawaye, k'ok'arin rage mata kayan jikinta ya shiga yi, dukda bata jin k'arfin jikinta hakan bai hanata rik'e rigan ba, lumsassun idanunshi ya sauk'e kan fuskarta yace "stay still or I slap you", ture hannunshi tayi daga jikinta tace "Ni ka bari sanyi nakeji", mik'ewa yayi yaje ya kaso ACn d'akin ya dawo ya zauna kan gadon, kallonshi kawai Batuul keyi har saida yayi noticing d'in kallon ya d'age girarshi d'aya yace "Anything", d'auke kanta tayi daga kallonshi ta rintse ido, gaba d'aya maganganun da Ajiddeh ta fad'a mata ke dawo mata yanzu, "In kana tunanin ni xa ayi ma wasa da hankali kayi karya Aliyu, don zaman karuwan nan ya k'are gidan nan, Munafuka algunguma, ashe karuwanci kike yi dama, toh yau Allah ya toni asirinki, iskanci ba a gidana za ayishi ba dan ban gada ba, a tafi can inda aka saba aci gaba dayi, Dan ni dai kam ban zama da mai cikin shege a gidana, k'arshen karuwanci dai yau ya k'are gidana, aje gaba aci gaba daga inda aka tsaya", idonta taf da hawaye take kallonshi, a hankali ta bud'e baki tace "I don't get abinda matar ka ke cewa, waye mai ciki a gidan?" jin tambayar da ta mishi yasashi juyowa yana kallonta, had'e rai yayi yace "wane cikin? were you eavesdropping?", had'e rai tayi itama ta harareshi tace "Ba ina wajen ba naji ta fad'a", had'e rai ya sakeyi yace "look! Lie down and sleep, bana son shirme", daga haka ya Shiga k'ok'arin kwantar da ita, ture hannayenshi ta shiga yi tana kokarin saukowa kan gadon tace "I have classes today, ni zan shirya in tafi" ta fad'a tana k'ok'arin sauk'a daga kan gadon, jiri ne ya d'ebeta tayi baya zata koma yayi sauri ya jawota jikinshi yana mata wani irin kallo yace "ina miki wasa ko, I will slap you if you dare move an inche daga nan", da k'arfi ta shiga janye jikinta daga nashi tace "Nikam ka kyaleni, I told you school zanje, av missed a lot", har lokacin yana rik'e da ita yace "You are going no where," kuka ta fashe mishi da tace "nikam sai naje, kuma zan fad'awa Ammah baka barin ina xuwa makaranta", kallon fuskarta yakeyi yanda hawaye ke kwaranya daya na bin d'aya har cikin ranshi yakejin kukan da takeyi, ji yakeyi kamar zaiyi affecting abinda ke cikinta, yace "not just today, daga yau baki sake fita ko ina, and dare going anywhere kiga abinda zan miki", birkice mishi tayi tana kuka ta shiga dukan k'irjinshi tana turashi ya saketa tace "I knew it dama you are always against my happiness and you will surely stop it someday, gashi yanzu ka fara da hanani zuwa school, why? What have I done to you to deserve all this, why why why me?", rintse ido yayi dan ji yakeyi ko improper motsi tayi wani abun zai sami babyn cikin dake jikinta, a hankali ya bud'e lumsassun idanunshi da har sun fara canja kala, shoulders d'inta yayi gripping firmly yana kallon face d'inta da ya jik'e da hawaye da d'an k'aramin lips d'inta da ya sake rinewa saboda kukan da takeyi, cikin husky voice d'inshi in a serious tone yace mata "Fatima you are carrying my baby, I can't risk losing my child, zaki koma school bayan kin haifa min babyna", ya sassauta muryanshi ya kamo fuskanta yace "I promise you zaki koma school kinji Fatima, for now kiyi hakuri I need to take care of my child and in kina zuwa school you will b stressed har yayi affecting babyna kuma bazan samu time d'in kula da Babyna ba, kinji", ya fad'a yana d'an kad'a kanshi yana son yayi convincing d'inta, tsit tayi tana kallonsa da mamaki fuskarta, baby kuma, which baby is he referring to, kamar yasan tunanin da take a hankali yace "Yea our baby!" Wani matsanancin kuka ta fashe da, wato ita ce me cikin da Ajiddeh ke nufi, jawota yayi ya shiga lallashinta, wani haushin shi kawae ta dinga ji a lokacin, kenan wannan aman da take tayi da bacci duk cikin ne ya jawo mata, ita da anytime sooner or later take tunanin zai maidata gida shine wai itace harda haihuwa, d'an k'aramin tsaki yaja daga ciki jim kamar ana d'ada tunxurata, yarinyar nan na birkita mishi kwakwalwa ba kadan ba, ko shirmen da Ajiddeh ta gama yi mishi bai d'aga mishi hankali ba kamar yadda kukanta ke yi ynxu, duk wani motsi nata yanzu a ranshi yakeji, rungumota yayi jikinshi sosai a kunnenta yace "Batuuul mana, its okay tell me, duk mey kikeso zanyi miki shi, I promise", har ranta taji yadda ya k'ira sunan nata, this is his first time calling her Batuul, shi baima san ya fad'i ba, a hankali ya sassauta rik'on ya d'ago hab'arta yana kallon fuskanta yace "kinji?", bata bashi amsa sai tambayar da ta jefo mishi tana shessheka tace "zaka maidani gidan Aunty in na baka babyn ka toh?", ya kai 2mins yana kallonta jin mey tace, it caught him off guard, lumshe ido yayi ya bud'e sannan yace "will that make you happy?", kai ta gyad'a mishi, yace "Fine, but for the time being xakiyi duk abinda nace, babu arguments, zaki barni in kula da Babyna dake kanki, you will do everything as I say, and then we will b best of friends, babu tsiwa kuma", da sauri ta shiga gyad'a mishi kai tace "na yadda, kuma dama ai can ni bana tsiwa", yace "That's my girl, I will do that for you", murmushi ne yayi escaping lips d'inta ta dunk'ule hannunta tare da miko mishi tace "Deal?", shima murmushin yayi ya miqo nashi hannun yace "Deal", janyota jikinshi yayi daga haka ya shiga kissing lips d'inta da suke tempting d'insa passionately






Ajiddeh na shiga d'aki ta shiga k'iran Aunty Jainaba dake airport waya, kamar zatayi hauka haka ta riqa ji a ranta, abunda kawai zai kawar mata da damuwarta take nema, wani zuciyar ke raya mata kawai ta tashi taje ta shak'e Batuul d'in har sai ta bar numfashi snn ta saketa inma yaso itama a kashetan, har wayan ya gama ringing ya katse ba a d'auka ba, jefar da wayan tayi zataje yin abinda zuciyarta ke raya mata har wani rawa jikinta yake, tana kaiwa bakin k'ofa taji wayar na ringing, komawa tayi ta d'auka, Aunty Jainaba na d'auka, cikin rawan murya tace "What time jirginku zai tashi?", jin yadda muryan Ajiddeh yake yasa tace "Ke Ajiddeh, shafa min, ya aka yi da xancen cikin?", har a mak'oshinta taji ambaton cikin da Jainaba tayi bata ansa mata ba saima cemata da tayi "ki dawo ki fasa tafiyar yau, gobe zamu tafi tare", da sauri Jainaba tace "keh kuwa mai ya faru da zaki taho gobe, ki fad'amin an tabbatar muku cikin ne da ita?", ta fashe sa kuka ta xube kasa kamar yarinya tace "na shiga uku Anty, wayyo ni, matarsa ce, cikin jikinta nashine", Jainaba batasan lokacin da ta miqe ba daga zaunen da take tace "Kinada hankali kuwa?, kinsan mey kike cewa ma?, banason shirme, wannan bak'ar yarinyarce matarshi?, kamar xata shide don kuka tace "haka yace min Anty kuma baya karya, he was so serious, har marina yayi antyy" Jainaba na huci xufa na karyo mata tace "rabu da d'an abu kazan uba, karya yakeyi munafiki, asirinta kawai yakeson rufewa, amma duk sai sunci ubansu, ina komawa gida za a san yadda za ayi, ki kwantar da hankalinki zamuyi maganinsu, karya ma wllh yake maki, kar ma ki bi ta Kansu, ki maidasu kamar bakisan suna nan ba", haka tayi ta convincing Ajiddeh tana kwantar mata da hankali, ita ko sai kuka take sosae ta daura hannu a ka, har ta d'an ban tausayi.






Kwantar da ita yayi jikinshi yana shafa gashin kanta, a hankali yace "Mey zakici", tace "Ni ban sani ba, Ice cream zan sha", yace "And what?", tace "toh da Burger da lasagne da .....", yace "da cream rolls da pizza da Tacos da sandwich da.....", ta d'ago kanta ta marairaice fuska tace "Ni bance ba", yayi dariya yace "But Babyna yace ai", tayi shiru ta koma ta kwanta jin ya ambaci Babynshi, ya d'agota yace "muje tare?", ta tab'e baki tace "No am not going, Farida yanzu zata dawo", sai lokacin ya tuna da zancen Farida na gidan yace "Ohhh yeah, don't mention our deal to anyone kinji?" ta gyad'a mishi kai, ya kwantar da ita ya mik'e yace "Not even Farida", tace "toh", da haka yayi pecking d'inta yace "Be right back, ki kula min da Babyna", zumb'uro mishi baki tayi batace komai ba, murmushi yayi ya juya ya fita yana jin wani irin feeling da bai tab'a experiencing ba a kanta, sae da

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login