Showing 126001 words to 129000 words out of 215266 words
ba, ganin haka yasa tayi saurin kallon kanta ta ga me yake kallo, wani kara ta saki ganin ashe towel ne jikinta har lkcn, ta juya da sauri xata bar wajen yayi saurin fixgota ta fado kansa, tsorata tayi ta shiga turasa xata mike yaki sakinta, tace "plss ya Abu, she's still on the line...." Bata rufe baki ba taji bakinsa cikin nata, still tayi na wasu yan dakiku kafin ta fara kokuwa da shi, duk ta rude, shi kam bae ma san tana yi ba, kan kace me sae ga su a kasa, nan jikinta ya dau rawa tana hawaye, danna bell da aka yi yasa ya saketa da sauri, ita ma ta mike a gigice ta koma baya don Ajiddeh ce kawae ta fado mata, a tare suka mike ita ta nufi sama da sauri shi koma yayi gun kofa, murda kofar yayi ya ga drivernsa ne David, ya sauke ajiyar xuciya yace "It's ok david, she's back minutes ago" Batuul kam daki ta shige ta fashe da kukan da bata san dalilinsa ba, wayarta ta dauka ta ga Anty Amnah ta kira ya fi a kirga, wani kiran nata ne ya kuma shigowa ta dauka da sauri, ta fara kame kame "Anty kiyi hakuri, dama naje ina dubawa ne, ga gashi na gani" Anty Amnah tace "Yauwa toh kin bude" xaro ido tayi sae kuma tace "Eh na bude" da sauri ta juya jin an murda kofar dakin, Abuturrab ya shigo, sunkuyar da kai tayi ta ci gaba da sauraran Anty Amnah, ganin ya nufota ta bar wajen da sauri ta koma can karshen dakin, bin ta yayi, ta kuma barin wajen da sauri ta ga ya kuma biyo ta, kamar xata yi kuka take kallonsa gashi ko kadan bata ma gane bayanin Anty Amnah, shi kam murmushi kawae yake yana kallonta, ta haye kan gado shi ma ya bi ta, rudewa tayi jin Anty Amnah na cewa "Hello Batuul are yhu there" kai ta shiga gyadawa tana koma wa baya tace "Eh eh Anty!" fixgota yayi ta fado kansa, bata san lkcn da tace "Wayyo ya Abu kayi hakuri pls" Anty Amnah da ta saki baki tace "Meye haka?" Kamar xata yi kuka tace "Anty ya Abu ne ya ki ya bar ni in ji me kike cewa" Anty Amnah tace "Ji min fitsararre da'alla ka fita ka ba mu waje" Abuturrab ya danne dariyarsa don ya ji ta sarai ya rungumo Batuul jikinsa yace "Toh Anty sorry na tafi" lamo Batuul tayi gabanta na faduwa, Anty Amnah tace "Ya tafi?" A hankali ta dago kai tana kallonsa ya mayar da kanta kirjinsa, tace "Uhm Anty" kunnensa ya kai dai dai nata don jin me Anty Amnah ke ce mata, Anty Amnah tace "Yauwa, wannan garin da kika gani me yawa da milk xaki kada ki dinga sha, shi kuma dayan da honey, you make sure you do that frequently," Batuul tace "Anty na Meye?" Anty Amnah tayi dariya tace "It will make yhu fresh kiyi kyau abun ki, sannan akwae tiger nut da date da aka hado maki cikin kayan sae ki sa ya siyo maki coconut kin dae san yanda xa ki sarrafa ba sae na gaya maki ba ki maida shi drink din ki, sannan ki xama me yawaita shan kayan itatuwa kin ji" daga nan Batuul ta fara gane inda xancen Anty Amnah ya nufa ta ji wani mugun kunya ya rufe ta ga Abuturrab na sauraren Anty Amnah shi ma, a hankali ta dago kai tana kallonsa ta ga kallonta yake yana murmushi turasa tayi ta mayar da wayar daya kunnenta, ya kuma kankameta yana dariya ciki ciki ya kai kunnensa inda ta maida wayar, bbu yanda ta iya haka ta tsaya tana sauraren Anty Amnah, kunya duk ya isheta, ita kanta Anty Amnah tana yi ne tana jin nauyin wasu abubuwan, can dae tace "Bari dae xan maki text kin ji" da sauri Batuul tace "Toh!" Anty Amnah tace "bari in kai ma Ammah wayar ku gaisa koh" Batuul bata iya cewa komae ba har bayan wasu 'yan mintuna ta ji muryar Ammah, suka gaisa Ammah na tambayarta gida tace "Lfya Ammah ina farida" Ammah tace "Tana lfya bitti, ina yayar ta ki" Shiru Batuul tayi sae kuma tace "Ae ta taho Nigeria daxu" saketa Abuturrab yayi da sauri yana kallonta, irin kallon me yasa xata fadi din nan, Ammah tace "Haba lfya dae koh?" Batuul bata damu da kallon da Abuturrab ke mata ba tace "Wae mumynta bata da lfya" Ammah tace "Ayya, ae ko ba mu sani ba nan ma, gobe xan je idan Allah ya yarda in dubo ta, Allah ya sauwake" Batuul tace "Ameen" Ammah tace "Ina Abun fa?" Batuul ta dan kallesa sannan tace "Yana Palo" Ammah tace "Toh ki dae maida hankali a karatu kin ji Bitti, ki kula da tsaftar jikin ki da na dakin ki, Allah maku Albarka" Batuul tace "Ameen Ammah na gode" nan suka yi sallama Batuul ta ajiye wayar, yana mata wani irin kallo yace "na aike ki kiyi announcing matata ta taho Nigeria" kokarin sauka Batuul ta shiga yi daga kan gadon ya fixgota, ta fashe da kuka tace "Don Allah ya Abu ka bari in sa kaya plss" d'an murmushi yayi yana kallon cute lips dinta yace "Wae me Anty Amnah take maki bayani a kai?" Da sauri ta dauke kai ta fara kokarin kwace kanta tace "Oho!" Ya bude ido yace "Oho ma xaki ce? Meye amfanin fruits din da tigernut drink da ta ce ki dinga sha?" Kamar xata yi kuka tace "Wayyo ni ma ban sani ba fa" a hankali ya daura bakinsa kan wuyarta wanda hakan sae da yasa jikinta ya dau rawa, murya can kasa yace "Toh in fada maki na menene ni?" Rikicewa tayi tace "Noo" yace "Okk then, which means kin sani, oya fada min kar in nuna maki abinda take nufi" ta fashe da kuka tace "Allah ban sani ba ya Abu"
ππBATUULππ
62
By phartiemarhk
Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR*
Jawota yayi ya d'aura ta kan cinyarsa yasa hannayenshi cikin towel d'in dake jikinta, numfashinta ne taji yana neman d'aukewa jin hannayenshi a k'ugunta, kuka ta saka sosai tace "Yaaa Abuuu dagaske ban sani ba, kayi hak'uri
ka barni", dariya ta bashi ya sake janyota jikinshi ya d'aura bakinshi kunnenta, cikin rad'a yace mata "then, shine zan nuna miki abinda take nufi", girgiza kai ta shiga yi tana hawaye, bata ankara ba sai ji tayi ya juyo da ita tana fuskantarsa, rintse ido tayi dan bata iya kallon idonshi, jikinta sae rawa yake, cikin wani irin murya da taji har cikin ranta yace "open your eyes", sake rintse su tayi kamar abinda yace tayi kenan, a hankali ya sunkuyo yayi kissing idon nata d'aya, wani irin shock taji yabi jikinta, sake rintsewa tayi hawayen na dad'a silalowa, d'agowa yayi yana kallon yadda jikinta ke shivering, kirjinta sai heaving yake, murmushi yayi ya sunkuya ya sake kissing d'ayan, nan ma shivering jikinta ya dinga yi, d'agowa yayi ya sake kallon k'aramin pink lips d'inta da hawaye ya jik'a, har lokacin hannunshi bai bar cikin towel dinta ba, sunkuyawa ya kuma yi yayi brushing lips d'inshi kan nata, a tsorace ta bud'e ido tayi 'yar kara dan ita yanzu Yaa Abu ya fara bata tsoro, murmushi yayi ganin ta bud'e ido don dama haka yake so, lips d'inshi ya maida kan nata ya shiga yi mata wani deep kiss, wani irin ajiyar zuciya ta sauk'e jin yadda yake kissing d'inta, a hankali ya kwantar da ita kan gadon har lkcn bakinsa na nata, ta rike towel dinta gam jin yana kkrin cire mata, kuka sosae take tana kokuwa da shi, da kyar ta kwace bakinta ta turasa da duk karfinta ta mike xaune tana kuka sosai ta shiga komawa baya tace "Am on my period ya Abuu" kallonta ya tsaya yi da idanuwansa da suka sauya kala ko kifta wa bae yi yana sauke numfashi a hankali, ta tsorata ba kadan ba, xata sauka daga gadon ya fixgota yana kallonta cikin husky voice dinsa yace "Na fiki sanin u are not clean, Laifi ne don nayi kiss din ki, ke baki ji dadi ba ma na hada baki na da naki?" Sunkuyar da kai tayi jikinta na rawa bata ce komae ba, murmushi yayi yana kallonta cikin sanyayyan muryarsa yace "xaki gaya min ma'anar tsoron nan nawa da kike, soon" mikewa yayi ya nufi kofa ya fice daga dakin, ta bisa da kallo xuciyarta na bugawa.
Bayan Ammah ta gama waya dasu Batuul, Ammah ta juyo ta dube ta tace "Amnah ashe mahaifiyar Hauwa bataji dad'i ba wae", da mamaki Anty Amnah ta dubi Ammah tace "wacce Hauwa?", Ammah tace "Ajiddeh ko, matar Abu", baki Aunty Amna ta tab'e tace "Au! Allah ya bata lafiya", taci gaba da abinda takeyi, Ammah tace "kaji min yarinya, toh fa har Hauwan ta taho wae yau, kin ga kenan jikin yayi tsanani, ai baza a daka ta halinta ba, auren d'an uwanku ne kanta, dan shi zakuyi ba dan ita ko halinta ba", Aunty Amna tace "Ammah bance komai bafa, addu'a nayi mata", Ammah tace "kin dai ji, tun wuri ku gyara halin nan naku", da murmushi Aunty Amnah ta dubi Ammah tace "Allah ya k'ara nisan kwana Hajiya Ammah, yadda kikace haka za ayi", hararanta Ammah tayi tace "tashi ki koma gidanki, nasan su Nawal da Babansu na can suna jiranki", girgiza kai tayi tace "Ammah kullum sai kin korani in nazo gidan nan, can ma in Babansu na nan babu ruwansu dani shima haka, tare sukeyin komai nasu basa sani, in kuma a can ne baya nan har rasa yadda zanyi dasu nakeyi, shiyasa nake zuwa gidan nan, amma kullum sai an korani", Ammah tace "da bakya barinsu ai da zasu na sakoki a abubuwan nasu, ni yanxu tashi ki tafi, nima yanzu zan shirya a kaini gidansu Hauwan inji ya jikin mahaifiyar tata" mik'ewa Aunty Amna tayi tareda ziran gyalenta tace "Ammah kinga sai muje a tare mu dubata, ko na koma babu abinda zanyi musu in banda wahala da zasu taramin", Ammah tace "A ah ban yadda ba, kama hanya ki koma gidanki sun fi buk'atarki fiyeda zuwa gaisuwan da zakije yi, nima da driver zanje yanzu in dubota, daga baya sai mu koma da Abui", kamin Ammah ta gama magana Aunty Amnah ta shiga dialing number a wayarta, ana d'auka tace "Hello honey, zamuje mu duba Maman matar Abutturab tareda Ammah bataji dad'i ba wllj, you guys should not miss me nasan zakuyi, I will b back shortly", murmushi yayi yace "as though bamu saba ba, you know we are not going to do that, ki gaida Ammah, Allah ya bata lafiya ita kuma, ki gaishesu", tafiyanta Ammah tayi dan tasan halin Amnah, sama ta haura daga nan, Aunty Amnah ma dariya tayi tabita a baya, basu jima da hawa ba suka sauk'o, Aunty Amnah na riqe da keyn mota, tare sukaje har gidansu Ajiddeh a WUSE II, a bakin gate suka tarar da masu gadin su Ajiddeh, da sauri d'aya daga cikinsu ya taso ya fara musu magana cikin Hausarshi da ba dai dai ba yace "Sannunka da zuwa Hajiya, kazo wajen dayan Hajiya na ciki ne", kai Aunty Amnah ta gyad'a mishi tareda cewa "Ehhh", Allahumma salli Ala, kamar jira yake ta gyad'a Kai ya fara zuba "Hajiya, ai Hajiyan ciki dinma baya nan, kwananshi biyu Kenan, dayan Aunty dinne ya fara tafiya tun ya dade sai kwana guda biyu sun wuce sai babban Hajiya din shima ya tafi, toh tun rana din har yanzu basu dawo ba, Alhaji ne kawai yana nan sai masu yin aiki din na gidan suma y'an iska tun Hajiya Babba da ya tafi basa bamu abinci mai dadi yirin na da, toh munason Hajiya ya dawo, Dan Allah kayi mishi waya sai kace mangal ne yace ya dawo Dan ........", hannu Aunty Amna ta d'aga mishi tace "Kai ka tabbata, Hajiyar gidannan fa nake nufi", ta nuna mishi gidansu Ajiddeh, juyawa yayi ya dubi gidan sannan ya juyo yana kallonta yace "Ye shine gidanmu din ai, gida na Alhaji namu, sunanshi ya fada a TV munji ma lokacin Abba Ahmad Jidda", kallon juna Aunty Amna da Ammah sukayi jin bayanin mai gadin, Ammah ce tayi magana wannan karon tace "Hajiyar gidan ba rashin lafiya tayi aka kaita asibiti ba?", kai ya shiga girgizawa kamar zai yadda k'asa . "Hajiya baije asibiti ba, yapot ne Abor ya kaishi ya tafi gari nasu can", da mamaki Ammah take dubanshi tace "Toh Hauwa kuma fa, ta dawo itama ko tare sukayi tafiyan", kai ya d'aga alamar yana tunani sannan ya kallesu yace "Hauwa din ni ban sanshi ba, ba a gidan nan yake ba", dariya Aunty Amnah tayi tace "Toh mangal ai Hauwan macece ba namiji ba, Ajiddeh fa muke nufi, wacce tayi aure", yace "Owo, ai baka fadamin Aunty ne kana nema ba, ai shi din yayi auren tun ya dade, so daya ne naga ya dawo gida tun lokacin da yayi aurenshi ya tafi da miji mai kyau wannan, yana bamu kudi in yazo kullum, Kai wannan mutum da Aljanna ne nace", Kai Aunty Amna ta gyad'a tace mishi "Toh Mangal mun gode, in sun dawo zamu dawo muma", ta ciro kud'i daga jakarta ta mik'a mishi, godiya ya dingayi musu yana washe baki, suna barin k'ofar gidan Aunty Amnah ta dubi Ammah dake tunani tace "Ammah kinji wai basa nan, kuma Ajiddeh ma batazo ba, can kuma su Abu sunce miki ta dawowa mamarta ba lafiya, anya wannan abin da akwai kanshin gaskiya kuwa?", Ajiyar Zuciya Ammah ta sauk'e tace "Amina koni abinda na kasa fahimta kenan, kuma kinji fa wai ita Ajiddeh ma bata nan, toh Allah dai ya tsare", baki Aunty Amna ta tab'e tace "dama can ni Ammah hankalina bai kwanta ba, Allah dai ya rufa asiri", "Amin",basu sake yin maganan ba har suka isa gida, sai da ta sauk'e Ammah sannan tayi mata sallama ta wuce nata gidan, Ammah na isa gida ta buga waya Maiduguri, nan take ta bada order akan ayi addu'a da sauk'an Qur'ani ta tura musu kud'in sadaka, don ga dukkan alama ba abun kirki ya dawo da Ajiddeh gida ba.
Batuul ta kusa minti sha biyar xaune kan gadon bayan fitarsa ga yunwa da taji ta fara ji, mikewa tayi daga karshe tana share hawayen fuskarta ta nufi closet dinta, shiryawa tayi cikin y'ar gown mara hannu purple mai kyau, tana kkrin fiddo hijab da xata daura kan kayan ya shigo dakin, still tayi gabanta na faduwa, dad'da'dan kamshin turarensa ya cika dakin, a hankali ta juya tana kallonsa ta ga tsayawa yayi bakin kofar dakin yayi folding din hannunsa yana kallonta, maxa tayi ta dauke kai ta ciro hijab dinta xata sa yace " Drop that!" zumb'uro baki tayi tace "Ni sanyi nake ji" murmushi yayi yace "Did you just pout?", maza tayi ta maida bakin da ta zumb'uro ta girgiza Kai, karasawa yayi ya fizgo hannunta ta kusa fad'awa kanshi, bata ankara ba sae ji tayi ya hade bakinsu, sai da yayi kissing d'inta son ranshi sannan ya saketa, yana kallon idonta dake xub da hawaye yace "if you pout again, I will do more than this", hannunta ya kama tana hawaye suka fita daga dakin suka sauka downstairs, makullin motarsa ya dauka a palon sannan suka fita, shi ya bud'e mata motar ta shiga sannan ya zaga nashi side d'in, sai da ya tada sannan ya rik'o hannunta ya fara driving, a hankali yace "kin ma ci abinci yau kuwa?" Kin cewa komae tayi, yayi murmushi yana driving dinsa, har suka isa babu wanda yace komai sai murza hannayenta da yake cikin nashi, ganin gaban gidan da yayi parking yasata yin murmushi don haka kawae take son gidan ita dae, juyowa yayi ya dubeta ganin yadda fuskanta yayi lighting da murmurshi, hannu yasa ya juyo fuskanta tana kallonshi, a hankali ta sauk'e idonta kasa, giranshi ya d'aga yace "My wife's house, don't be over joyed being here uhh?", baki ta tab'e ta had'a rai ta janye fuskanta tareda bud'e motan ta fita, shima d'in murmushi yayi ya bud'e ya fita.
ππBATUULππ
63
By phartiemarhk
Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR*
Had'e rai tayi tareda zumb'uro d'an bakinta ta tsuke shi tayi gaba ta bar sa nan tsaye, sai da taje bakin k'ofa ganin k'ofar glass d'in rufe yasa ta tsayawa, rau rau tayi da ido ta juyo xata kallesa suka kusa cin karo, sadda kanta tayi k'asa zata juya ya saka hannunshi waist d'inta ya juyo da ita, fuskanshi dab da nata har tana jin numfashin sa na brushing jikinta da kamshin turarenshi mai dad'i, ya dan wara mata ido yace mata, "mey ya hanaki shiga, ai na fad'a miki its my wife's house, ni kad'ai keda access to it, da kinace zaki iya bud'eshi ne", bakinta ta zumb'uro mishi ta d'auke kai zata juya, hannu yasa ya juyo da kanta yana kallon fuskanta yace "Did you just pout again", kai ta shiga girgizawa da sauri dan ita bata ma san tana yi ba cikin murya kamar zatayi kuka tace "Yaa Abu banyi ba, kayi hakuri", murmushi yayi ya d'auke idonshi daga kanta sannan ya jawo hannunta sukayi k'ofar gidan, hannunta ya d'aura kan security lock d'in dake mannne jikin bangon, k'ofan ne ya bud'e da kanshi, da mamaki ta kalleshi, smirking yayi tareda d'age mata girarshi d'aya, kauda kanta tayi kamar bataga abinda yayi d"in ba, hannunta ya kamo cikin nashi su shiga, tur jewa tayi nan gun taqi motsi, da mamaki ya juyo don ganin mey ke damunta, dawowa yayi gabanta yana kallon fuskanta yace "Are you okay", tsuke bakinta tayi ta juyar da kanta, hannunshi yasa ya juyo da fuskan nata tana fuskantar shi yace "Hey!, talk to me, what's wrong with you", raurau tayi da idonta taqi ce mishi komai, sassauta muryanshi yayi yace "mey ke