Showing 132001 words to 135000 words out of 215266 words

Chapter 45 - BATUUL COMPLETE HAUSA NOVEL

23 Aug 2025

1728

"wankan mey kikayi?", wani kunya ne taji ya kamata da ta gano inda tambayarshi ta nufa ta had'e rai tace "wanka nayi", still yana kallonta yace "did you hear me say kinyi wasa da k'asa?, I said wankan mey kikayi?", kwace jikinta tayi daga nashi zata tashi ya fixgota, had'e rai yayi yace "na fara miki wasa ko?", baki ta zumb'uro ta shagwab'e fuska tace "Yaa Abu ni wanka kawai nayi", hannu yasa cikin gashinta dake jik'e ya yamutsa, hannu da ya jiqe da ruwa ya kawo gaban fuskanta yace "And this", a hankali ta d'ago kai kalleshi taga babu alamun wasa a fuskanshi tace "Yayi datti ne kawai shine na wanke", murmushi yayi ya saketa ya mik'e yayi hanyan fita, har yaje bakin k'ofa ya juyo yana kalleta yace "kin iya fruit salad?", a hankali ta kad'a mishi kanta tace "na iya", yace "make some, and don't add apricot", kamar yarinya k'arama haka ta kad'a mishi kai, yana fita ta sauk'e ajiyar zuciya ta koma gaban mirror tayi y'an shafe shafenta ta gyara gashinta ta kameshi waje guda, kaya ta canja tasa ash wando da pink tank top, hijab ta d'auko sannan ta shimfid'a abin sallah ta hau ta rama wanda ake binta, ta dad'e zaune tana azkars, tana gamawa ta nad'e abin sallah kenan aka turo k'ofar d'akin, a tsorace ta juyo ganin waye, da sauri ta sake abin Sallah hannunta tace "Yanzu zan fito inyi", da gani kasan batada gaskiya, murmushi yayi yana kallon sallayan ya k'araso gabanta yace "Didn't I tell you not to wear hijab in my presence", a daburce tace "sanyi ne nakeji shine na saka", da kanshi ya k'arasa inda take tsaye ya cire mata hijabin yace "Move now", ba musu tayi gaba ya biyota a baya, a d'arare ta dinga tafiya, kad'an kad'an ta riqa juyowa ko yana bayanta, haka, tana juyowa suke had'a ido ta d'auke nata har ta iso kitchen, paper packs d'in da ta gani kan island d'in ta shiga bubbud'ewa, fruits ne iri iri ciki, ciccire su tayi ta d'ebi wad'anda zatayi amfani dasu ta maida sauran Fridge, sai da ta fara d'aura syrup kan wuta tukunna ta d'ebi fruits d'in tayi sink dasu, ganin kwakwa ciki yasa ta tunawa da abinda Aunty Amna tace mata ta had'a tasha, sai da ta fara jik'a ayar sannan ta wanke fruits d'in ta shiga yankasu, a fridge ta saka sannan ta d'auko coconut breaker ta fasa kwakwar, ta kankare ta had'a ta markadesu a blender da dabinon, ta hada rich drink din ayar da kwakwa sae dabino, tana gamawa ta ciro fruits din da ta yanka ta zuba a glass bowl snn ta zuba syrup d'in da yaji flavours iri iri a ciki, juice d'in da ta had'a ta tsiyaya kad'an cikin tumbler ta juye sauran cikin jug ta saka fridge, a tray ta d'aura bowl d'in fruit salad d'in da spoon ta d'auka zata fita kenan ya shigo kitchen, yana kallonta yace "har kin gama?", kai ta gyad'a mishi , amsan trayn yayi ya koma cikin kitchen d'in ya ajiye shima ya zauna ya d'auki spoon tareda d'iban fruit salad d'in ya kai baki, lumshe ido yayi jin taste mai dad'i, a hankali ya bud'esu yana kallonta yace "Thank you, yayi dad'i", murmushi tayi mishi kawai ta d'auki tumbler da ta zuba juice d'in a ciki zata fita, yana kallonta yace "ke baki sha ne?", kai ta girgiza tare da nunamishi abinda ke hannunta tace "ni wannan zan sha", "meye shi wanna d'in?", ya tambaya tare da tsareta da ido, sunkuyar da kai tayi tace "coconut juice", smirking yayi tare da ce mata "Ai ba shi kad'ai Aunty Amna tace kisha ba, harda fruits ma naji tace kisha", sai lokacin ta tuna da yaji abinda akace tasha d'in, kunyane ya kamata tace "ni wannan kawai nakeson sha", alama yayi mata da tazo ta zauna, ba musu ta dawo ta zauna kan kujeran dake facing d'inshi, d'ayan spoon d'in ya mik'a mata, ansa tayi daga hannunshi tana kallonshi yace "sha mana", a hankali ta dinga tuttura fruit salad d'in har saida suka gama a tare, "lemme have the drink", yace mata, wani tumbler d'in ta d'auko ta tsiyaya mishi ciki, karb'a yayi tareda kashe wutan kitchen d'in ya janyo hannunta sukayi waje, har suka isa parlour nanma duk ya kashe wutan sai TV kawai da yake aiki, sai da ya zauna a k'asa sannan ya fizgota jikinshi, a tsorace ta riqe tumbler da hannayenta tana tsoron kar drink d'in ciki ya zube, gashinta ya baje ya sa fuskanshi ciki yana shak'ar k'anshinsu, take jikinta ya fara rawa jin hannayenshi cikin rigarta, ba tareda ta bari sun had'a ido ba tace "Yaa Abu zanje in kwanta", shima d'in bai kalleta ba idonshi na kan TV yace "tsaye kike yanzu?", shiru tayi ta koma ta kwanta tayi lamo jikinshi, sai da ya gaji dan kanshi ya barta, wajen k'arfe tara ta fara jin bacci tace mishi "Yaa Abu I have school tomorrow, zanje inyi bacci", baice mata komai ba kamar ma bai ji ba, ta sake maimaita mishi, d'ago fuskanta yayi yana kallonta yace "kina damuna fa da surutu, na hanaki bacci ne", hawaye ne ya cicciko idanunta ta koma ta kwanta, a ranta taji dad'i tayi sallah, a hankali ta dinga kuka batasan lokacin da bacci ya d'auketa ba, sha d'aya ya kashe TVn, cak ya dauketa kamar wata baby yayi sama da ita, a kan gadon d'akinshi ya direta sannan ya saka pyjamas d'inshi ya hawo kan gadon, jawota yayi jikinshi tsam ya rungumeta sannan ya kashe musu wutan ya tofa musu addu'o'in bacci ya kwanta tare da rufa musu duvet, tun lkcn da ya dauketa dama ta farka, duk ta tsorata ba kadan ba, ganin inda ya kai ta maimakon dakinta ya kara rikitata, sae dae bata nuna masa ta farka ba har taji ya direta kan gado, a hankali ya shige jikinta bayan ya rufesu, nan jikinta ya dau rawa jin hannunsa a cikinta, bata san lkcn da ta saka kuka a hankali tace " Yaa Abu pls allow me to sleep" murya can kasa yace "dama baccin karya kike koh?" Girgixa kai tayi tace "Allah bacci nake fa" bata rufe baki ba ya tura bakinsa cikin nata, nan ya fara mata abubuwan da suka tsoratata, ta kwace bakinta jikinta na rawa tace "Don Allah kayi hakuri ya Abu, am not clean" wani murmushin rainin hankali yayi yace "Really?" Cikin kuka tace "Yess" ihu ta saka jin abinda yake shirin yi tace "Ya Abuu stop, don Allah kayi hakuri" murya can kasa yace "No! I will check for my self"


πŸ’–πŸ’BATUULπŸ’–πŸ’

65

By phartiemarhk

Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR*


Kuka ta fasheda ta shiga tutturashi tana cewa "Yaa Abu dan Allah kayi hak'uri am not clean", kamar kukan nata dad'a tunzurashi yakeyi, hannunshi yasa ya d'age y'ar rigar dake jikinta, sosai ta tsorata da abubuwan da yakeyi mata, tana kukan tace "Yaa Abu dagaske fah nake", hankalinta bai gama tashi ba saida taji hannayenshi kan mararta, rawa jikinta ya fara, ajiyar zuciya kawai ta koma yi sai hawaye ihun ma ta kasa, d'agota yayi yana kallonta jin tayi shiru, rintse ido tayi dan baza ta iya had'a ido dashi ba, sosai takejin kunyarshi ga jikinta sae rawa yake, hawayen da ya gani shimfid'e fuskanta yasa jikinshi yayi sanyi, yasa yatsunshi ya goge mata hawayen, tsam ya rungumota jikinshi kamar zai maidata ciki tareda rufa musu duvet d'in, a hankali ta dinga sauk'e ajiyar zuciya, gashin kanta ya dinga shafawa har saida tayi bacci, kwanciyanta ya gyara mata tareda manna mata kiss goshinta.

Su Aunty Ajiddeh ko tunda aka kwanta bacci, bata tashi ba saida taji motsin ana tab'a mata k'ofa, tashi tayi daga kwanciyar ta zauna da wuri, malamin nasu ne ya k'araso da wani d'an roba a hannunshi, waje ya samu ya zauna daga bakin gadon tareda washe mata hak'ora yana jan carbi, matsawa tayi daga baya tana kallonshi a k'ek'ashe tace "Malan lafiya", dariya ta bashi yace "ai duk lafiyarce ta kawo haka", roban dake hannunshi ya mik'o mata yace "ko ba biyan buk'ata kike nema ba", kai ta gyad'a mishi batareda ta ce komai ba, ganin yanda take yasa shi yin murmushi yace, "wannan wanka zaki shiga kiyi dashi, sannan wannnan turare za ayi dashi kuma babu ke ba yin sallah har na kwana d'aya, kallonshi tayi tace "kana nufin yau baki d'ayan banyin sallah?", gemunshi ya shafa yace "k'warai kuwa, harma da gobe", karb'a tayi tace "toh kaje in nayi wankan nayi turaren", kai ya girgiza mata ya tsareta da ido yace "ai yanzu zaki shiga kiyi ki fito, mu zamu turarakin", ba musu kamar wata wawiya ta karb'i roban da akayi tsubbe tsubbensu ta shige toilet d'in d'akin dashi, yana nan zaune ta fito da d'aurin k'irji sai wani da ta rufa a kanta, lokacin har an kawo kaskon da za ayi turaren dashi, babu abinda yakeyi sai binta da ido, gaba d'aya ta tsargu dashi, ce mata yayi ta cire towel d'in dake d'aure jikinta, ba musu kamar shashasha ta cire wanda yake kanta kawae, kallonta ya tsaya yi yace "duka zaki cire", wani kallon raini ta bishi dashi tace "wannan kawai zan cire in zaka yi a haka malan kayi", dariya kawai yayi ya miqe ya dinga gumbud'a garin maganin nan cikin wuta, cikin lokaci k'anin d'akin ya gauraye da hayaqi, ba a ganin komai, kanta ya fara juyawa, kamin ace komai ta juwa ya yadda ta, shi ya kinkimeta ya d'aura ta kan gadon sannan ya gama asiranshi ya fita.

Bacci b'arawo ne kawai ya sace Batuul dan batasan lokacin da tayishi ba, da asuba ma tanaji Abu ya kwantar da ita daga jikinshi ya gyara mata kwanciya snn ya shiga toilet yin wanka, tana jinshi ya gama shirinshi ya fice masallaci, yana fita itama ta miqe a guje tayi nata d'akin, toilet ta fad'a itama tayi wankan ta daura alwala sannan ta fito ta tada Sallah, Abu na dawowa masallaci d'akinshi ya nufa, murmushi yayi ganin bata nan ya nufi d'akinta, a hankali ya tura k'ofan d'akin, ganin tana Sallah yasashi jawo mata k'ofan ya koma parlour yayi kwanciyarshi, sai da ta gama y'an shafe shafenta ta ta tattare d'akin snn ta sake kaya ta sauk'o kitchen, breakfast ta shiga had'a musu lafiyayye, oat soup tayi da grilled chicken salad sai kunun gyad'a da garlic bread, ido ya lumshe jin aroma d'in abincin duk ya cika gidan, sai da ta gama ta jera musu komai kan dinning, parlour ta k'araso nanma zatayi y'an gyare gyare, ganinshi kwance yasata tsayawa tana kallonshi, lumsassun idanuwanshi ya bud'e ya sauk'e a kanta, da sauri ta sadda kanta k'asa ta kasa ci gaba da kallonshi, kunyanshi takeji gaba d'aya, a guje ta juya ta haura sama ta rufo k'ofa, goma da wani abu bayan ya shirya yayi d'akinta ya ganta zaune kan gado da waya a hannu ga jakanta daga gefe, da alama ta gama shirinta, a hankali ta d'ago ta kalleshi ta maida kanta taci gaba da abinda take shima kallon nata yake yace "bakida class ne yau", a sanyaye ba tareda ta kalleshi ba tace "inadashi by eleven", yace "kinci abinci ne?", kai ta gyad'a mishi alaman A'a, a d'an tsawace yace "talk to me, and don't you dare nod your head to me again, get down and have your breakfast", ganin ba wasa tattare dashi yasa tayi maza ta ajiye wayan tayi hanyan waje, saida tayi gaba snn ya biyota, shi ya fara jan kujera ya zauna snn itama taja ta zauna, kunun ta fara mishi serving ta mik'amishi snn tace "mey zan zuba maka", binta kawai yakeyi da kallo, ta dinga jin wani iri, yayi murmushi yace "serve me anything", plate ta jawo ta zuba mishi duk abinda ta girka, snn ta xuba nata, ita ta fara gamawa amma bata tashi ba har saida ta jira ya gama, sai da ya miqe yana goge bakinshi da napkin yace mata "let's get going" miqewa tayi itama ta haura sama, ba a jima ba ta sauk'o riqe da jakarta a hannu da mayafi, a cikin mota ta tarar dashi ta shiga ya tada suka tafi, shiru cikin motar babu mai cewa komai sai k"ira'ar Shuraim ke tashi yana karanta suratul Yusuf, sai da yayi parking cikin makarantarsu sannan ya rage volume yana kallonta yace "What time zaki gama lecture yau?", kamin tayi magana yace "anyway here is my phone, call me when you are done", ya mik'o mata wayanshi da kud'i, a sanyaye ta karb'a dan batason irin kallon nan da yakeyi mata, har saida ta shige class tukunna yaja motanshi ya bar premises d'in makarantan, yana tafiya wayanshi ya hau ringing, sai lokacin ya tuna da Ajiddeh ganin ita ke k'iranshi, ya sauke ajiyar xuciya yayi receiving yasa a kunnenshi.

K'arfe hud'u saura ya k'ira Batuul a wayarshi da ya bata, bata d'aga ba har saida ya sake k'ira a karo na uku, tana d'agawa yace "Are you done", "ehh" tace, yace mata "am by d court", daga haka ya katse wayan, da sallama ta shigo motar tare da ce mishi "ina wuni", bai amsa ba sai jeho mata tambaya da yayi yace "ina kika shiga na k'ira twice bakiyi picking ba", a hankali ta d'ago idanunta tace "I was prayi.....", kasa k'arasawa tayi ganin irin kallon da yake mata tayi Saurin Sadda kai k'asa, murmushi yayi ya d'auke idonshi daga kanta ya tada motar, jin baice mata komai ba yasa ta sake cewa, "Wayan nefa na silent, I didn't know you called shiyasa banyi picking ba", juyowa yayi da lumsassun hazel like eyes d'inshi yace "Did I say anything?", d'auke kanta tayi ganin irin smirk d'in dake fuskanshi, kamar jiya haka yau ma yasa ta yi Mishi fruit salad da magrib, bai shigo ba sai wajen k'arfe takwas har anyi Isha, a kitchen d'in ya tadda ta, sai da ya jira ta gama ya d'au tray d'in tare da kamo hannunta sukayi d'akinshi, bayi ya nufa ya bar ta tsaye dakin duk a tsorace, ya tsaya daga bakin kofa ya juya yana kallonta yace " Kar ki kuskura ki fita" marairaice fuska tayi, ya juya ya shiga bayin, alwala ya dauro ya fito, ya sameta inda take tsaye har lkcn, yace "Ki shiga kiyi alwala" hade rai tayi tace "Ni fa nayi sllh" ya mata wani kallo yace "I know, but are yhu trying to tell me ba kya alwala kike kwanciya" shiru tayi tana kallonsa, pray mat ya dauka ya shimfida, ta nufi bayin a sanyaye ta dauro alwalan ta fito, dai dai nan shi ma ya shigo dakin rike da hijab dinta ya mika mata, karba tayi yace "Nafila xa muyi, ko shima ba kya yi" turo baki tayi bata ce komai ba, yayi murmushi ya hau kan pray mat din, kamar mara laka ta bi sa tana kkrin sa hijab din da ya bata, sallah raka'a biyu ya ja su, ya dade yana addu'a bayan sun sallame sannan ya juya yana kallonta, murmushi yayi ganin yanda tayi jigum, ya shafe adduar ya mike, ya dago ta ya kai ta gado ya kwantar da ita yace "Sleep" rufe ido tayi da sauri, shima ya hau gadon ya kwanta, yau ma jawo ta jikinshi yyi ya kwantar da ita yasa musu dim light tare da janyo system d'inshi ya kunna yana danne danne, wajen sha d'aya ya kashe yana kallonta, ya ga ynda ta runtse ido wai tana bacci, dariya ta basa, ya daura lips dinsa a hankali kan nata, numfashinta ne taji ya fara yin sama sama jin abinda yayi, ae da sauri ta bude ido ta marairaice tace "No! Yaa Abu plss, am not cle....", bai bari ta k'arasa abinda zata fad'a ba ya bige mata bakinta da d'an yatsanshi ya had'e bakinshi da nata, a hankali ya dinga kissing d'inta idonsa lumshe har ya sauk'o wuyanta, rikicewa tayi jikinta ya dau rawa sae cewa take she's not clean, ihu ta saka jin yana neman raba ta da kayanta, cikin wani Husky voice da ya kara tsoratata yace " I will slap you idan kika sake min ihu" tsit tayi jikinta na rawa sosai, tana ji tana gani ya rabata da kayanta, ta rike hannunsa hawaye na bin kuncinta cikin rawar murya tace "Don Allah don annabi kayi hakuri ya Abu, wllh tsoro nake ji plss" tausayinta ne ya rufesa sae dai bai ce komae ba don bai jin xae iya kyaleta yau, bata gama rudewa ba sae da ta ga da gaske yake ashe, kuka ta dinga yi kamar ranta xae fita jikinta na rawa tana kiran sunansa tana hada sa da Allah ya bari, ko kadan Abuturrab bai san abinda take cewa ba don yayi nisa yau kam, tuni ya dawo mata kamar wani xautattce shi ma yana rokonta, suka hadu suna ta rokon juna Lol, kokuwa ta shiga yi da shi ganin baya gane abinda take cewa, nan kuma ya nuna mata ba karfinsu daya ba, tana ji tana gani a daren nan Abuturrab ya raba ta da pride dinta, axaban da bata san da shi ba ta dinga ji a wannan lkcn, tayi rokon har ta gode Allah amma yaki sarara mata, ajiyar xuciya ta dinga saukewa daga karshe tana jin kamar numfashinta xae dauke, sai da ya ji sa dai dai sannan ya sarara mata, ya dade kwance gefenta idonsa lumshe yana sauke numfashi a hankali, har cikin ransa yake jin yanda take kuka a wahale muryarta bae fitowa, duk ya ji bae kyauta mata ba, ga wani nauyinta da yake ji, a hankali ta samu ta mike da kyar tana neman sauka daga kan gadon ya jawo ta xuwa jikinsa, cikin sanyin murya yace "Am sorry Fatima," ta fashe da kuka sosai har da shessheka, lumshe ido yayi ya [truncated by WhatsApp]


πŸ’–πŸ’BATUULπŸ’–πŸ’





66






By phartiemarhk




Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR*






Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login