Showing 15001 words to 18000 words out of 183750 words

Chapter 6 - ABU DAYA (Muke So)

29 Oct 2024

10650

ta control din shi ya koma inda aka turo shi yayi yana tafiya yana kauce hanya, tashi yayi yabi. Bayan kadangaren.

  Dilshad da DEENAH sai Sarwat, sune suka min wannan abun, ran shi bai tab'a ɓaci ba irinta yau ba,

    Suna ganin shi suka gudu, dawowa yayi ya dauke ni, ya kai Ni cikin gidan Hajiya, kowa na falo ana tattaunawa batun bikin shi da zasu yi.

   Yana shiga dani duk suka mik'e, dakin Hajiya ya kai ni, sannan ya dawo. Ba tare da ya damu da tambayar da suke mishi ba, ya ciro wayar Chajin lanter ya shiga tsulawa Dilshad wacce itace shugaban su.

      Ihu take yana kuma kara mata.
   Dake baya tab'a laifi a idanunta tace.
"Kara mata yar banza me bakin zuciya! Da alamu tayiwa Yumnah, wani abu ne. Kara mata ai ba ita daya bace ga sauran munafukan nan suma had'a dasu."

. Sai da ya zane su, sannan ya zauna ya basu labarin abinda ya faru, daga Hajiya har Aunty Taslima wacce bata cika damuwa dani ba sai da takusan kuka, tare da shigowa dakin ta ganin kwance da kayan da ruwa ya jika.

     Tasani dole sai da na tashi na sauya kayana, sannan ta bani maganin zazzaɓi tare da rufe Ni da Duvet cover.
    
Kallon shi Mommy tayi cikin jin haushi, dan yaran Uwarsu kawarta ce, Kuma itace ta bata Khuwailah, dan haihuwa ya tsaya mata tun bayan su Mah Naz da Mah liqa, bata kuma haihuwa ba.

    Da tace tana sha'awan karamar yarinya shine suka bata Khuwailah wacce take bin Dilshad,

             Sai Deena da Sarwat yan biyu ne,

              "Meye dan sun jefa mata kadangaren roba, ince wasa suke mata. Ko ita bata san wasa bane, wallahi ka shiga hankalin ka ko na sab'a maka, dubi irin dukan da kayiwa yarinya sai kace ka samu sa'anka"

        Cike da mamaki ya kalli  Mommy bai ce mata kome ba, ya mike har zai fita ta kuma ce mishi.
"Wato ga mahaukaciya?!"

A sanyayye ya juyo tare da ce matar,
"Afuwa"
Yadda yayi maganar sai da jikinta yayi mugun sanyi, dan ta hango b'acin rai amma bata wani damu ba, idan tayi dubi da cewa ai shima da yayi aure da wuri maybe da yana da yar shi ko dan shi kamar Yumnah.

       Amma bai sanya mata jin kome ba, sai ma jin haushin abinda yayi mata, kasancewar yaran Baban su d'an Hajiya ne.

Kuma bata shiri da uwar Yaran saboda bata da kirki, shi yasa suma yaran suka fice mata akai dama dama, khuwailah itama sabida girman gaban su ce.

             .....
Dani da Khuwailah makarantar daya, dan sati na Daya yaje ya min duk wani abinda ake bukata, kuma Allah ya taimake ni, ina ja sosai. Sai dai rashin magana da kuma rashin yarda da kowa.

    ..... Gidan VC sun turo da list din abinda ake bukata, tare da duk wani abinda yace.
Sannan suka bukatar shi da yaje su ganshi idan yayi musu toh, sannan zai je gurin Dangin Mahaifinta da suke sokoto, sai dangin Mahaifiyarta da suke Ijebowade.

         Kamar ya fasa ihu, haka ya fara ji, dan yaso yayi gardama. Amma Mamie tasan yashi a gaba sai da suka shirya da Yaron CP suka je, aka gabatar dashi, sannan ya dawo.

    After few weeks, aka kuma niman shi akan a wani wata ya dace ayi bikin su, nan ya samu mamie da batun ita kuma ta sami Papa, shi kuma ya sami Hajiyar shi  magana.

"Lokacin da kuka kulla kunyi shawara dani? Ai kuje can kuyi abinku, Allah ya tabbatar da Alkhairi."

      Shiru suka yi, dan sun san Hajiya ba dad'i ne da ita ba, dan haka suka gama bata hakuri sannan.
"Kisaka nan da sati biyu."

    Godiya suka yi, fada ne ya kaure a dakin da muke, kuma ba kome bane, kawai zagina suke yar karuwa, shine na tashi zan fita suka tare ni, gudun kar naje na gayawa Uncle ni kuma ba nufina ba kenan, ina son na bar dakin ne.

  Shine suka rufe ni da mugun duka, dake yana falon, da sauri ya shigo dakin ya same ni kwance, ina amai.

         Rufe dakin yayi sai da yayi musu ligiligi, sannan ya fito. Aikuwa Mamie ta wanka mishi mari har sau biyu.

Sannan ta riko ni zata fidda ni daga gidan, Hajiya tace mata.
"Wallahi kika kika fidda yarinyar nan waje! Na rantse da zattin Ubangiji kin bar gidan nan har na koma ga Mahaliccina.

      Yumnah tazo gidan nan kenan, idan kinga tabar gidan mutuwa ko aure sune zasu fiddata. Kai kuma Ahmad maza tattara musu passport din su, su bar garin nan dan zan iya musu abinda zasu damu da kansu."

       Ran Aunty Taslima ya b'aci dan ta rasa wata irin k'iyayya ce haka Dilshad suke nuna min, karshe barin Part din Hajiya suka yi inda suka koma na Mamie.

        Dan Dilshad zata cigaba da karatu anan, yayinda Sarwat da Deena zasu koma gida.

         ---
Abinda gidan Amarya suka bukata, sun hada da, rake a kori kura daya! Buhun gishiri, a kori kura daya, sai  a kori kura na maltina, sai Doya  a kori kura daya, sai lemo mota ɗaya sai abarba mota ɗaya.

             Buhun shinkafa mota ɗaya, sai kayan na gani ina so da aka hada musu Dr Bello da Aunty Mara sune suka tsaya a kan sha anin.

            Tare da matar Dr Bello mamarsu Dilshad, Aunty Munirah.

Da farko a gidan Hajiya suke, tayi tawa hajiya Iskanci, shine ta kira Abubakar yazo ya dauketa.

Mafiya yawan mata, gaskiya basu iya mu'amala da iyayen mazan su ba, abu ne mai sauki. Idan kika fahimci uwar mijinki basa'idiya ce, da zaran mijinki ya kawo abu, mafi alkhairi ki nuna mata tare da kushe abin bai miki ba, ke gwara ma kawai ki bar mata.

   Matukar tasan abinda ake kira Kima, take zata miki fada tace baki da godiyar UBANGIJI, KE kuma sai ki nuna mata aike da zabinta ce  toh ko min munin shi zaki amsa.

         Domin zaman lafiya, wallahi zaki iya boye jin dadin ki, da mijinki, tunda kinsan cewa kina fitar dashi zata iya cewa kin gama mata da Yaronta.

         Amma kika boye toh baki da case da ita! (Ku jaraba ku gani dan ni dai na sami zaman lafiya da tawa In-law din🤭👌)

    ----
Duk wani abinda ake bukata, sun yi sai dai Abu daya da suka kira Mamien aka tambaye ta ya babu motar giya, mami taji abin banbarakwai. Kawai sai ta amsa musu da toh.

     Nan aka tura kudi suka saya musu aka kai musu.

Tunda Hajiya taji batun giya, bata kuma ce musu wani abu ba, kawai ta zuba musu ido ne taga iya gudun ruwan su.

             ---
Gombe.

"Nifa sai ka sake ni?! Wallahi na gaji da wannan rayuwar, ka rabu dani."

      "Wato Ashnah a gabana ma bazaki daina takura mishi da cin mutunci ba, toh naji saketa tazo muyita zama ga duwawu na ga naki, ince haka kike so.

   Wallahi kika kaso aurenki ban yafe miki ba, kuma sai na tsine miki, ina dalili bazaki zauna a dakin ki ba, sai kin kawo fitinar da ta kaso miki."

  Kallon Bilal tayi cikin damuwa sannan tace mishi.
"Don Allah kayi hakuri! Ina son zaman ku tare, da alamu zugata ake yi."

    Kuka Ashnah ta saka sosai, har da shasheka,tana ji tana gani an cutar da ita kuma an hanata magana...
*_Ina kuke my dear Friends, ga dama ta samu! Shin kina fama da cutar sanyi ne? Kina fama da matsalar rashin gamsuwa da miji! Shin ko kina fama da rashin kulawa namiji yana hawa kanki kamar wanda aka sace taya ya har ya gama ya sauka, ko five minutes baya yi, har yayi realising! Shin nonuwarki sun baje ga oga hankalin shi yana kan tantsan tsantsan, wato beautiful breasts. ko kina fama da rashin duwawa ne! Har kunyar saka wando kike a Weekend gudun kar oga ya hango babu Ukwu! Alhamdulillah dama ta samu domin nazo muku da ingantattun maganin mata masu kyau! Ina amare masu shirin shiga daga cikin! Akwai kyakyawan hadin amare! Wai-wai-wai inji ciroki Uwargida ga hadin mugunta! Sunan shi kenan! Kai ina yar lukuta yar duma duma, kince Baki son Qibar toh muna da hadin Slimming my dear Kisha kin tsiyaye, wai- na manta da su Aunty kyakyara-kya wato lange-lange ba hips ba bom-bom, gashi ko nonuwar babu, don Allah zoki gwada, shin kinsan hadin aji garau? Kinsan hadin yaukin Alkhairi? Malama Ni ba bazawara bace! Matar aure ce nake miki wannan tallar, tasty one! Trust all! wannan kayan babban kifi babban Gora! Ina sayar da kayan mata masu inganci a duk inda kuke a fadin Nigeria zai isa gare ki! DON ALLAH Idan kin san ba saya zaki yi ba, karki min Magana dan ina ganin shirme ne zan share ki_*
Acct: 0472282105
    Ramlat Abdulrahman Manga Gtbnk
Ranar:10/August/ 2020/ Insha Allah zan gama free Pages! Wannan karon abin da sauki babu tsawallawa, domin dubi da halin da muke ciki! Na sakawa book din 150? ta bank idan kuma VIP ne 300? ne, sannan kamar yadda muka yi Bahaushiya akwai Alhubbi Dayyi'b, shima kudin shi 150? ne bank idan VIP ne 300?.
Ga masu katin waya, 200₦ne idan VIP ne 400? ne... Ba yabon kai ba.Acct: 0472282105
    Ramlat Abdulrahman Manga Gtbnk! 08130269641 ta nan zaku tura min evidence dinku! Acc No: 3051894647
Hajara Ahmad Hussain
Polaris Bank ga book din Alhubbi Dayyi'b zasu biya ta nan ne

    Nasan bana wasa da zuciyarku! Kuma zan cigaba da faranta muku! Bana kawo muku Uzuri kuyi hakuri Update sai lokaci kaza! Alhamdulillah Trust me sayan na gari mai da kudi gida.

            _Hmm! Abu daya muke so ai ko daga jin sunan kasan akwai gwarama_  

#Mai_Dambu....
https://my.w.tt/0OuhzYpSu8

💞💞💞

*_ABU D'AYA_*

                     (MUKE SO)
                                     💝💝💝

_Hmm! Abu daya muke so ai ko daga jin sunan kasan akwai gwarama! Hmmm uwace ke bin mijin Yarta! Hmm ba sauki fa shigo kiga yadda kowa yayi imani da abinda yake bautawa! Hmm_  

1️⃣0️⃣
               

     "Allah yana gani idan nice na cuce ka, idan kuma kai ne kake cutata, wallahi sai mun tsaya a gaban Ubangiji. Duk abinda ake son mace tayi nayi dan kai amma ka zabi cutar dani Ubangiji yana madakata!"

  Daga haka ta bar falon, zuwa dakin Hajiya Larai, ta dauko jakarta ta bar gidan.
   
             ---
Shirya buki ake sosai, amma Ni da Hajiya bazamu ba, amma kowa a gidan zai tafi, ban san da mutum a dakin Hajiya ba, dan dawowa na Kenan daga makaranta.

   Na haura gadon, ina sauke numfashi. Dan tun a hanya Dilshad ta mare ni ta kuma hana Khuwaila Magana.

     Dake dakin Hajiya bata  cika son ana bude mata window ba, dan haka ina haurawa gadonta, kasancewar anan kwana.

          Na kwana, ina kwanciya na fashe da kuka, sosai. Ina tuna abinda ta gaya min.
*_Karuwa yar karuwa! Mayya in kin yiwa Hajiya da Yaya Halwani maita sai mun baƙi poisen kinci kin mutu! Da face dinki irin na cat_*

              "Ni ba karuwa bace! Ni ba mayya bace! Mommy na Kinga abinda kika ja min! Kuma Ni banyi wa Uncle Halwani kome ba" na  da karfi har ina shure duvet din.

    Ban lura ba ashe Uncle Halwani yana kwance  restchair, kuka nake har ina wurgar da kome na gadon.

Tasowa yayi, ya shiga tattara kayan da nake zubdawa. Sannan ya karaso inda nake yayi taping dina.
Ihu na tsalla tare da mikewa zan gudu, ya cafko ni tare da sanya ni kirjin shi.

       Kuka nake mai gurnani sake matse ni yayi tare  sauke ajiyar zuciya. A jere -jere.

"Bari!"
       "Uncle Halwani!"
"Hmm! Babu keda waye?"
      Wasu kwalla ne suka kuma cika min ido, nace.
"Babu!" A hankali,
D'ago kaina yayi ya sumbaci goshina, sannan ya zaunar dani, kunna wutar dakin yayi, ya durkusa a gabana.

      "Zaki tafi yawo?!"
Gundai mishi kai nayi,
"Oya ki shirya yanzun zan zo mu tafi ko!"
Gyada mishi kai nayi, har ya tashi zai tafi na riko hannun shi.
"Uncle! Ina missing Abbanah!"

        Dawowa gabana yayi tare da tallafe fuskana yace.
"Take me as Abbanki"
Murmushi nayi, kwalla na zuba daga idanuna.
"Thank You."
"It is my pleasure!"
  
Fita yayi can sai gashi ya dawo sanye da Black trouser na kaftani, sai wata shirt cream color na Mai sharara har kana hango whiter singlet d'inshi.

  Ƙamar hadin baki nima kayan da nasaka, Jallabiyar ce a cikin wanda ya sayo min zuwa na.

         Sai karamin Black veil, nayi rolling kaina, takalmin Mary janes na saka a hankali ya karaso ya saka min belt din takalmin,

      Shi kuma ya fita kallon shigarshi nayi yana sanye da wingtips black&Cream.

  Yayi kyau sosai sai gashin kanshi da ya shafe da mai masu kyau har suna daukar ido.

            Uncle Halwani kullum zaka ganshi like matashi domin kome zai yi zaka samu perfectly ne,

           Murmushi nayi sannan na narke fuskana nace mishi.
"Uncle you look"

         Lumshe idanunshi yayi tare da nuna min hanya na fita, a falo muka sami sauran yan matan, suna jiran mu.

  Murmushi Hajiya tayi sannan tace.
"Turaki da alamu dai tayata kayi ta shirya irin wannan jimawar"

     Dariya Aunty Taslima tayi.
"Hajiya baki ga shigar su ba ma, iri daya ce fa, Uba da yar shi."

           Murmushi yayi sannan baya kalli Dilshad yace mata.
"Sai na dauke ki ne?!"
Ya fada in serious tones.

  Tashi duk suka yi, zama nayi gefen hajiya, na rab'a kaina a shoulder dinta, nace.
"Hajiya sai mun dawo"

   "Allah ya albarkaci bayan Umar! Ya sanyawa abinda ya bari albarka mai yalwata, shi kuma jikanshi da rahama"

"Amin Ya Allah!" Na fada in sound of crying! Sabida kukan da yazo min.
"If I saw! Any tears sai dai ki zauna a gida. Bazaki bini ana ganinki kina kuka like baby ba!"

Dariya Khuwailah tayi, sannan tace.
"Ya Halwani you forgot that ai dama babynce."

Tura baki nayi na zauna a jikin Hajiya nace.
"Ni bazan je ba!"
Na fada ina kumbura bakina,
"Mseew! So what, yar cin arziki dan baki tafi ba."

    Buge mata baki Yayi tare da kura mata ido, dole tayi shiru.

"Maza tashi kibi shi Kinga ba kyau yiwa babba gardama."

    Tashi tayi ya sani a gaba muka fita, ina tafiya ina tura baki.

     Da harara Dilshad ta bini,(Oho dai)

     Mun fita yawo sosai, babu inda bai kai mu ba. A wani gurin cin abinci muka tsaya, ya saya mana kowa ice cream, na juyo zan koma muka yi karo da wani mutum.

         Zuɓewa ice cream din yayi a jikin shi.
Zaro ido nayi, tare da had'iye yawu.
           Murmushi yayi sannan ya ciro hanky d'aga aljuhun wandon shi ya goge jikin shi.
"Sorry!"
       "Babu kome!"

                   Masu aiki a gurin ne suka gyara inda muka b'ata, sannan ya sake sayo min ice cream din ya Mika min, Ashe su Uncle sun tafi, shi a tunanin shi da ya biya mana, ya fita yana waya. Ya zata mun fita ne, sai da ya ja motar kawai ya juya ya min magana yaga bani cikin motar, ai a sukwane ya chanza hannu.

Ya dawo gurin cin abinci, daga nesa ya hango ni ina bin motar da suke jere a gurin ina niman su.

    Da sauri ya yayi parking sannan ya tsallako har inda nake,
"Huuuu!" Yace min.
A razane na juya, kallona yayi yana murmushi.
"Ya akayi baki shiga motar Ba?!"

   Kamar zanyi kuka na bashi labarin abinda ya faru, dariya yayi sannan yace.
"Kin zata zan tafi na barki ne? Muje!"
Rike hannuna yayi muka tsallaka, gaban motar ya bude min.

      Tunda muka shiga mota, Khuwailah take min hira, ina amsa mata da Hmm! Ammh,

Har muka iso.
          Duk abinda muka yi sai da Dilshad ta gayawa Mamie, aikuwa tayi ta min faɗa har da gori.

        Ranar da zazzaɓi na kwana dan na iya saka abu a raina.
   

         A satin da zasu tafi Bikin shi, anyi juyin duniyar nan Hajiya taje tace bata zuwa.
   Suje Allah ya bada zaman lafiya,

         A garin Abuja suka sauka, wasu daga cikin dangin su Mamie sunki zuwa sabida akwai Raziyah wacce Uncle ya Aura ya saka ba tare da wani abu ya hada su ba.

                 Daga Abuja ranar Laraba aka fara bride show,

Washi gari kuma akayi hotuna ango da amarya, sabida basu yi wani dogon shiri ba, dan bikin gaggawa ce.

         Ranar da aka yi bikin gargajiya, wanda tun safe suka tafi inda za ayi bikin, Mamie da Papa suka durkusa a gaban dangin Mahaifiyar Linah da VC Barrak wamako, Suka nimawa Uncle auren Linah.

                "Mun zo nimawa dan mu auren Yarku da fatan zaku bamu?!"
  Cikin harshen turancin, yan uwan Madam Femi Suka amsa da cewa.
"Mun baku yar mu, da fatan d'anku zai riƙe ta da amana?"

     Mc ya Kira Ango da Amarya, inda ya umarci amarya ta bawa Angonta abun sha, ita da Kawayen ta, suka tawo har inda yake, sannan ta mika mishi glass cup din.

                  Sake ce mata yayi ta koma cikin gida, ita da Kawayenta, sannan aka umarci ango ya biya kudi masu yawa dan fidda masa da amarya, nan ma kudi yabi, wannan karon tafito sanye da ashoke, bayan taaksa riga marmid gown, sai murjani da tayi wanka shi dan har hular shi aka

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login