Showing 6001 words to 9000 words out of 183750 words
mutane."
Kallonta Samar yayi wanda suke kallon shi a cikin wata ruwan wutarsu da take ci.
Numfashi Utta ya sauke, sannan ya kalli Mommy, ƴace.
"Gaki ga Amar!"
Murmushin mugunta Amar ya sake sannan yace.
"Zan rabu da ita! Amma karku yi tunanin da ita ne! A'a sai dai dole sai ta biya min abinda na bada, domin na ciyar da yarinyar da kudina, wanda kuma kowa yasan na meye"
"Toh indai haka ne ka kasheta kawai, Ni na amince"
Ta faɗa,
"Zan kasheta ba! Sabida kuwa kina son nayi haka ne dan tafiki farin jini, sannan tafiki Jama'a kowa yazo gareki yana iya juya miki baya!
Madam Sanah! A shekara goma da watanni, yarinya ta firgita ki ok! Na fahimce ki, kawai kiyi hakuri ki share batun cutar da ita dan yin haka shi zai kuma nisantaki ga abinda kike muradi.
Dan haka kiyi duk abinda zaki yi Babu abinda zai sami Baby Yumnah"
Yana fad'ar haka ya b'acewa gani su, takaici ne ya kamata.
Ta shiga mita ita sai ta kashe ni, matukar na hanata rawan gaban hantsi.
....
Ina barci kamar a mafarki naji kukan mage, buɗe ido nayi dan ina masifar tsoron mage.
Hango wata Black cat nayi, idanunta jajjur kamar jini ya kwanta mata a ciki, tsoro ne ya kamani naja da baya. Gurnanin take a hankali tana tawowa kusa dani.
Kuka na saka tare da niman ceto, dariya naga mage tana yi tare da mik'ewa tana tafiya a tsaye, tun ina da baya. Har na dungura. Da mugun gudu na tashi na haye kan stool.
Tana iso ni, na fasa ihun....
Mai_Dambu
8/
Zaku iya danna wannan link domin sauraron Littafin BAHAUSHIYA... Karku manta Comments da Subscribe nagode 🤝
A channel dina Mai suna BAHWA HAUSA Novel....
💞💞💞
*_ABU D'AYA_*
(MUKE SO)
💝💝💝
_Wannan Pagen na kune! Masoyan Abu daya muke so! Ku more kayanku_
https://my.w.tt/nXdHHgqZq8
5️⃣
Wani irin jumping magen taya na fasa wata irin karar, tun kafin ta iso kaina wani haske wanda ya sanyani sumewa a gurin ya bayyana tare da b'atar da magen, anan na kasance har gari ya waye.
Koda na farka sai na dauke shi a matsayin nightmare, but am scared to what happen yesterday, sabida abin yana yawan dawo min brain Dina.
Lokacin da na tafi school, sai na fahimci yara suna guduna, gashi Auntynmu wai bata son ganina, sai ta korani end last sit na Class Ni daya nake zama a gurin.
Am hurt Sosai da abinda yake faruwa dani, b'cos ta kai har ana shirin korana a makarantar, Uncle Amar yazo ban San me ya faru ba, kawai ya dai yi fada sosai.
---
"Hajiya Larai! Meye kike ganin zai yi da Baby Yumnah?"
Mommy ta tambayeta, Dariya tayi sannan tace.
"Kinga surukina Yana zuwa idan zaki iya ganin mu toh idan bazaki iya ba, Idan na samu lokaci zan zo."
Shigowar Bilal da wani matashin saurayi wanda bazasu wuce sa'anin ba, yazo ya zauna a kusa da Mommy.
Zai yi magana Mommy ta sakala hannunta a cikin trouse din shi, ta shiga wasa da Ass din shi.
Kafin wani lokaci, manyan Maguzawan sun haukata falon da ihun dadi, musamman Hajiya Larai da take jin abin har tsakiyar kanta, sai da matasan nan suka Zungure su tare da raruke su..
Kallon Abokin Bilal Mommy tayi sannan tace.
"Wallahi ban gaji ba da jin Hajiya babban ka ba, Yar muli-muli mai kan tocila mai kan rodi maka min, ka tashi dan banji kome ba."
Matsalar Mommy ta Kai Matukar namiji bai mata ba, toh wallahi bata gajiya dashi, dan haka koda ya fara, wani tunani ne ya diro mata.
Akuwa ya fara faɗin.
"Wayyo Allah na! Wayyo marata, na shiga uku, kai Artin karka cinye ni mana, barni haƙa wallahi bazan moru ba."
Daukarta yayi cak ya hadata da bango, ya cigaba da mata yadda zai birta mata lissafi.
Kuka take shar-shar tana rokon shi ya cigaba da murzata, sai da yayi mata abinda ake kira da wulakancin sannan ya mai da ita saman kujeran falon ya kwanta a kirjinta. Yana mai da numfashin sa.
Koda suka yi wanka kitsawa suka yi tare da barin gidan.
---
A yanzu ina kyautata zaton ko duniya Ni daya ce bata so, ina ganin kamar nice bani da sa'a, domin hatta dangin Ubana sun manta dani. A hankali lokacin mu da rayuwar mu ya karewa burace-burace yana kara yawaita.
Marasa tsoron Allah suna kara dulmiyar da mutanen kirki.
Bayan shekara biyu wanda ya bani damar cika shekaru goma sha biyu zuwa sha uku, alamun girma da suka fara bayyana min sun sani kame kaina, dan na fahimci a yanzun bani da gata sai na Allah.
Matsalar da nake fuskarta a gurin mutane shine na zagina yar mace ko yar karuwa, haka bai dame ni ba, sai kuma matsala na biyu, shine yan iskan Mommy, hari suke kawo min,
Bani da kawa bani da aboki, daga Ni sai halina. Dangi sun manta dani, bana da wata farin ciki.
A makaranta kuwa yara korana suke a kusada su, wai ni dodo ce.
Haka ya kuma karawa Mommy farin ciki tunda babu wanda yake dani.
---
"Halwani! Wannan itace amanar da na baka! Halwani ka tashi a barcin da kake yi kaje gurin Yumnah bata da majingina sai Allah, Halwani katafi Yumnah tana zubda hawaye! Kaje karka bari su shiga cikin rayuwarta.
Na bar maka amanar Yumnah!!!!"
A firgice ya tashi zufa na karyo mishi, sosai. Bai tab'a jin abinda ya dame shi ba irin yau. Muryan Omar yaji cikin kuka yana niman yaje ga Yumnah, toh meye yayi mishi iyaka da ita, kamar wanda aka ankarar dashi abinda ya manta, sauka yayi daga gadon ya nufi ban daki yayi wanka sannan ya fito zuwa closet din shi ya ciciro kayan shi.
Tunawa yayi kusan shekaru biyu kenan, da bai je Riyad ba. Amma ya zame mishi wajibi yaje yayi Umrah sannan ya nufi Gombe.
Tsaf ya gama large germent bag ya dauka ya cika kayan shi a ciki, sannan ya sanya ya shirya cikin shawl lopel suit, yana gama shiryawa ya dauki overall ya daura akai kasancewar ana Kakar sanyi a Tokyo.
Ya rufe da hular overall din, takalmin D&G Yasaka, kamshin turaren shi na designer, ya fesa a hankali ya dauko jakar shi ya fito daga d'akin yana tafiya tare da lashe lip shi.
Yana fitowa, mai mishi girki yana fitowa shima.
"Sir!"
Kallon mutumin yayi kamar bazai magana ba, kafin yace.
"Nan da sati biyu zan dawo!"
"Ok!"
D'aga haka ya saka kai yafita a hankali, kome na shi me sanyi ne. Har inda motar shi yake, da sauri driven yazo ya bud'e mishi tare da amsar jakar shi. Ya saka a bayan motar, sannan ya shiga shima bayan Halwani ya shiga motar.
Basu b'ata lokaci ba, suka nufi airport, koda yaje biyan VIP yayi sannan ya koma gefe yana danna laptop din shi.
Wata matashiyar budurwa ce tazo ta zauna a kusa da shi, tare da zuba mishi tace.
"Hi! Am Linah Barrak"
Bai d'ago ba balle yasan tana yi dashi.
"Wow! I like your emotions."
Bai d'ago ba kuma bai ji a ranshi yace wani abu ba. Haka tayi ta surutu, tsayawar wata ma'aikaciyar jirgine ya sanya shi cire earpie daga kunnen shi.
"What!! Dama duk abinda nake da kai dama baka jina?!" Sai lokacin ya kalleta, bayan ya amshi takardun da matar ta bashi, a sannu ya tattara kome nashi ya zuba a jaka sannan ya bar Linah a gurin.
Da gudu ta tashi tare da nufar shi tana cewa.
"Hey! Ina maka magana kana share ni, who are you! Kasan ni wacece? Babana shine Vice president, na kasar nigeria. And Kai waye?!"
Ta tambaye shi a shagwaɓe, kamar zata yi kuka, Hoton Baby Yumnah ce tazo a Kan idanun shi, yadda take tsulla mishi shagwaɓa juyawa yayi ya kalleta.
"Ahmad Halwani Nafada!"
Tsayawa tayi tare da sosa kanta kafin tace.
"Please! Can i said Halwani!"
Murmushi yayi tare da wucewa abinshi, dan baya jin zai iya jurewa surutunta, Baby Yumnah ce kad'ai take iya hana shi sukuni da surutunta, amma idan yaga wasu nayi har samun shi yake.
Abin da yake bashi mamaki da mutane, shine yadda basu gajiya da surutu. Shi kuwa surutu samun rayuwar shi take. Shi yasa yayiwa Allah godiya da bai sanya shi a cikin jerin maganannun mutane ba. Kai ina Allah ya rufa mishi asiri da wannan aikin ciwon kai.
"Excuse me Sir Halwani!" Dan yayi mata nisa, da gudu ta iso inda yake, tana hakki.
"But ina zaka daga nan?"
Juyawa yayi tare da d'aga mata kafad'arshi. Lasar fatar bakin shi yayi tare da furta mata.
"Riyad!"
"Please ko zamu yi exchange phone number." Ta faɗa mishi kamar zata yi kuka,
Kallon ta yayi sannan yace.
"No way!"
Yayi gaba abin shi, kamar zata yi kuka tace.
"Please sir!"
Bai kulata ba yayi gaba abinshi dan yau Ya jinjinawa kanshi yadda ya tsawaita magana. Tunda ba dabi'ar shi bace.
Har ya shiga jirgin da zai kai su Abu Dhabi, bin bayan shi tayi da gudu dan itama vip ta biya.
Abin haushi tana shiga taga baya cikin inda take tsammani, tura baki tayi cikin shagwaɓa kamar zata yi kuka ta zauna a inda Number ta yake.
Tana juya bayanta ta hango shi hard'e yayi Crossing leg din shi, yana karanta magazine. Dariya tayi sannan ta mike taje inda yake magana tayiwa mutumin yake kusa da shi, suka yi exchange ticket.
Zama tayi sannan ta kalle shi tace.
"Alhamdulillah! Kasan yadda naji da ban ganka ba."
Nan tashiga mishi surutu, Allah ya taimaka ya sanya earpie a kunnen shi, har ta gama surutun ta. Bai jita ba.
.....
A Dubai suka rabuwa, kamar zata yi hauka dan yaki bata Number shi.
** Karfe biyar na safe ya isa garin riyad, kanin shi Shurahbeel shine yaje ya dauke shi, Shurahbeel abokin haihuwar Sarinah ne.
Tunda yaga Shurahbeel wanda suke kirashi da Rahbeel, yana dariya kasa kasa ya fahimci, Allah ne kawai zai kwace shi a hannu Hajiya hari kakar su.
Bai kula shi ba, dan shi har yanzun me yasa Hajiya hari bata mutu ba, koda yake tace bazata mutu ba sai taga dan jikar ta...
Mai_Dambu: *https://my.w.tt/LLDv2musr8*
💞💞💞
*_ABU D'AYA_*
(MUKE SO)
💝💝💝
_Hmm! Uwa ce Mommy kawai sunyi ifsani ga madubiya D'aya ce shi yasa hakan yake faru_
6️⃣
Sarinah da Shurahbeel sune suke bin bayan Halwani sai, sai wasu yan biyun mah liqah da Mau Naz, sai yar autan su mai suna Khuwailah. Wacce bata wuce sa'ar Yumnah ba.
Tun daga bakin kofar gidan ya lura da yadda aka shirya tarb'an Bawai dan ya gaya musu ba a'a sai dan kullum suna saka ran zai zo.
Dan rabon shi dasu tun rasuwar Omar. A hankali motar ta shiga cikin gidan, tayi parking. A Sannu ya fito daga cikin motar, yana baza idanun shi a cikin gidan.
Bakin shi dauke da addu'ar shiga gida ya fito ya nufi cikin gidan, Rahbeel yana mishi magana bai kula su ba. Har ya nufi cikin gidan.
Tunda ya shiga da sallama suka yi ido biyu da Hajiya Hari, sunkuyar da kanshi yayi cikin nutsuwa ya karasa gareta.
Zama yayi a kasa yayi matashi da cinyarta, shafa sunar shi tayi dukda ranta ya b'aci, amma dole ta shanye hakan. Kasancewar shine jikarta mafi soyuwa a zuciyarta,
"Turaki!"
D'ago kai yayi yana kallonta cikin murmushi.
Make shi tayi sannan tace.
"Ka gaya min gaskiya! Ko baka da karfin mazakuta ne? Naga dai nan da wata shida za ayi bikin su Mah Liqah da Mah Naz, Amma Kai har yanzun kana layin Gwaurontaka, ga Sarinah da Rahbeel suna da yara bibiya, kai har yanzun shiru meye matsalar ka?"
Mikewa yayi cikin gajiyawa da zantuttunkar da take mishi.
"Meye ya faru ka sake Mayah Malik! Idan Kuwwah ta kasance mara kunya Mayah fa!? Toh naji Maheerah itama haka ce ta faru, hmm Why all Gran Son?! Ko wani abu na damunka ne? Dan na lura da Uwarka bata damu da kai ba, Yarimah shima dai samakal, zo nan d'an arziki irin Albarka meye yake had'aka da matan ka, dan nasan nan gaba babu wanda zai yarda ya baka Yar shi."
Miƙa yayi sannan ya wuce koridon da zata sadashi da Flat d'inshi Wanda take ta b'arin Dama, babban mansion ne wanda yake dauke da dakuna uku biyu a sama, D'aya a kasa.
Sai tangama-tangamar falo masu mugun girma da wata model kitchen, Wanda aka mishi wata irin kwalliya da capra wood, sai falon farko na kasa an zuba kome na ciki na kasar Germany ne, domin model me babu wani abinda ke falon da aka yi yayin shi. Sanan ya wuce second falon inda aka Kawata shi da wasu leather seats masu colours din Cream and golder, sai kayan electronic din black. Haka labulayan falon shima haka.
A sanyayye ya mik'e kofae da zata sadashi da step, a gajiye yaƙe haurawa yana takawa kamar wani hawainiya, maganar Hajiyar shi ne yake kara dawo mishi, a yanzun da yake cikin wannan yanayin yaji ina ma da yana da matar shi. Da wannan gajiyyar da ya kwaso akanta zai sauke akanta.
Wani falo na musamman ya isa wanda kome na cikin aka zuba kome na ciki Classic ne, domin kuwa Black and white me kayan falon, gefen wall din katon Hoton Baby Yumnah ne, tana dariya sanye da kayan wanka a cikin wani swimming pool.
Sai wani D'aya wanda take sanye da unifoam an tufke gashin kanta a tsakiyar kanta sai kitso daya da aka barshi a gaban goshinta, tayi murmushi. Gib'in samar bakinta ya buɗe.
Kumshe idanun shi yayi, baya manta ranar da aka fito mishi da ita.
" Ahmad zoka mata hud'uba," Omar ya mika mishi ita, kallon yarinyar yayi kwalla na cika mishi ido, badan kome ba sai dan wani irin soyayyarta da ya daki zuciyarshi, kallon goshinta yayi wanda gashi yake kwance luff-luff.
Addu'a yayi mata sannan ya tsira mata ido, cikin wannan yanayin, amma shi daya ya barwa kan shi sani, domin kuwa ya barwa Allah kome, sabida kafin Baby Yumnah ta girma tsofa ta cimma shi.
Kar'ar wayar shi ce ta dawo dashi duniyar tunanin da yake.
Zarowa yayi cikin mamaki yaga code din Nig, daukar kirar yayi, sannan yace.
"Hmm!"
"Sir! Am sorry! Nayi abinda bai dace ba, domin na dauki number ka ta"
"Hmm!"
"Linah Barrak!" Ta faɗa a sanyayye Dan ta fahimci halin shi bai da mutunci, sai ya iya katse kiran.
"Please can we be friends" ta faɗa a sanyayye, dariya yaso kwace mishi, amma ya sake murmushi akan fuskarshi, yace.
"Ok!"
Ihu ta saka, cire wayar yayi ya kashe baki daya.
..... Dakin shi ya shiga wanda haduwar dakin ma ba a cewa kome, a hankali ya ke cire kayan shi. Dan bai ki a cire mishi ba. Yana gamawa ya tattara su ya zuba a cikin dustben inda yake tara kayan shi, toilet ya shiga ya haɗa ruwa, sai da ya b'ata lokaci a cikin ban dakin sannan ya fito yana goge kan shi.
Closet din shi ya isa ya dauko wasu had'addun kananun kaya, ya saka rigar me Armless sai Wando navy blue.
F
Yar mai ya shafa me dad'i da kamshi ya shafa, tare da shafa mai kai na Dove, ƙamar ba zai fito ba haka. Dakyar ya fito, zama yayi ya sauya layin shi sannan ya sauka kasa, plat din Parent dinshi ya wuce, ta kofar da take backyard din Gidan shi, dan yasan yana kuskura ya koma ta kofar Hajiyar shi.
Da Sallama ya shiga falon, Mamie ya fara karo da ita, a sakalce ya isa gareta. Dan ya goge tarin laifin da yayi musu na sake Mayar Malik, dan yar abokin Papah ce. Wato mahaifin su.
Niman kujeran da take kusa da dinning table din ya zauna, sumbatar hannunta yayi. Cikin kulawa ya zauna yana kallon ta.
"Am sorry for what I did! Wallahi i don't know what happen. Kawai na san."
Murmushi tayi sannan tace.
"Eat!"
Idanun shi ne ya cika da kwalla, yace.
"I love you Mami!"
Hannun ta takai tare da rike hannun shi.
"Karka damu, am with you"
"Sakinah!!!"
Ta kwalawa Matar da take kula da alamuran kitchen, cikin sauri tace.
"Yes Ma!"
"Kiyi serving Son!"
"Ok! Ma"
Nan ta zuba mishi kunun tsamiya da soyayyan chips, sai pepper soup na kayan ciki, kallon Mami yayi sannan yace.
"Ina son zuwa gombe! Amma sai nayi umrah"
B'ata rai tayi tare da nuna mishi abincin dake gaban shi.