Showing 90001 words to 93000 words out of 183750 words

Chapter 31 - ABU DAYA (Muke So)

29 Oct 2024

10678

jijjiga Yarshi can da yaga abin ya dame shi ya dauki yarinyar ya sanyata a gadonta, zai juya kafaya tashigo a fusace, duba agogon dakin yayi ya ganta tana ajiyar zuciya, tare da cira.

   Bai mata magana ba, ya wuce zai dauko tap din, Tasha gabanshi.
."mafarki nayi kai da munafukin kaninka da wancan tsohuwar tare da annamimiyar kanwarka, wai suna murnan kayi aure? Da gaske ne mafarkina gaskiya ce?!"

Yadda take maganar da Bala'i sai da ya bashi dariya, wuceta yayi tare da ɗaukar tap din zai duba, tasaka hannu zata kwace ya buge hannunta, yana gargad'in ta.

         "Sai ka gaya min wacce shegiyar ce take son shiga tsakanin mu?! Wallahi sai ka gaya min wacce me karar kwanar ce zata aureka?!"

Rigima sosai har Baby Yumnah tana son tashi, abinda ya bashi haushi ya koreta daga dakin, ya kuma manta da batun tap din.

          ---
A hankali na tashi akan abin sallah, ina kallon wayata. Sakon Asood ne yana bani hakuri akan abinda yace min, na cire ni a wannan harkan.

Tab'e bakina nayi, tare da shiryawa cikin wata riga da wando.  Masu dan fadi. Sai kaina da na yane shi da yar karamar dan kwali, na fita daga dakin.
Na sanya Oxfords shoe, na fito da sauri ina duba agogona...

             A bakin kofa na ganshi, haushi ya bani, domin na razana rab'a gefen shi nayi ya mai dani dakin ya saka key.

         Nad'e hannun nayi a kirjina, kamar zan yi kuka.
    "Don Allah kiyi hakuri"

    "Da akayi me?" Na tambaye shi,
"Nasani na takura miki! Amma iya gaskiyar kenan"

       Girgiza kai nayi sannan nace.
"Ok zaka iya tafiya nagode,"

      Saka hannu nayi zan fita, ya dawo da, wani irin kallo nayiwa hannun shi dole ya janye daga jikina, Yana gani na fita daga cikin gidan ina mai jan tsaki.

             ...... Da yana da zuciya da ya rabu dani, Ni ina son shi but. Babu amfanin son Bai da rana, wallahi bana jin dadin mu'amala da maza irin shi, amma tilas na kaucewa abinda zai cutar da lafiyar shi, dan haka na tsiro da wulakancin sosai.

      Ina isa gida tausar mu na wuce, na cire kayana. Tunda na shiga na sami wani mutum sai kallona yake, kamar zai cinye ni, ina tafiya naji ya daki bom² dina, ban damu ba, na since kyalen dake k'uguna, na shiga cikin ruwan dake tsakiyar filin, biyo ni yayi tare da rungume ni, juyawa nayi na kalli yar Ayabar.

       A raina nace.
"Wannan tsoka ba laifi! Zata yi dadin tsiya"
      Shafa fuskana yayi sannan yace..
"Baby! Zaki raka ni, Canada!"
Kallon shi nayi dan banji a raina na bishi ko ina ba, kawai bai kwanta min bane.

      "Babu inda zani"
Kallona yayi cikin nutsuwa sannan yace..
"Zan baki makudan kudade, kawai ki bini"

"Kai kune ne matsalar ka, Ni basu ne a gabana ba, dan ba talauci bane ya kawo ni Thailand ba."

      "Na sani! Kawai muje!"
"Uban me zan maka idan muka je can!"
Kamar zai yi kuka ya fara bani labarin da ya kusan sanya ni, fasa ihu a cikin ruwan, dake Allah ya soni da arziki nice zai kaiwa karen shi da bai samun nutsuwa sai ya kwanta da mace, Dan adam.
   
   Tsabar jarabar shi idan ya rufawa karyar yar uwanshi sai ya karya mata k'ugu, kudi ya zuba yana niman yarinyar da tafi kowacce kyau sabida karen nada ra'ayi baya yarda da kowacce mace sai mai kyau.

   Wani irin tsoron Allah ne ya shige ni, da sauri na fita daga cikin ruwan ban kuma ko kallon inda yake ba, na bar gurin baki daya.

                         Cikin gaggawa na bar gidan shakatawar, na nufi gidan Zein, Ina isa na zube a jikinshi. Rungume ni yayi yaji ina sauke ajiyar zuciya.

  "Me nene? Waye ya tsorataki? Me ya faru?"
Duk lokaci guda yayi min wannan tambayar, kuka na saka, tare da boye kaina a jikin shi ina kuka, a yau naji tsanar da nakewa Mommy yafi na kullum.

       Dan haka ya rike hannuna muka fita, yawo har inda tunda nazo thailand ban tab'a zuwa ba sai gani a gurin, wani tsibiri ne a  cikin tekun su, anan muka zauna har na tsawon sati Daya, kuma gurin akwai Wadatacce network, gashi babu iskar masana'antu wato hayakin da yake fita daga irin su generator da sauran su.

   Natural ne babu wani sarki a gurin.

                     Ina saman jikin shi, muna sana'ar mu, zare Igiyar rigar jikina tayi, tare da shafa cikina yana fad'in.
"Wannan cikin zai yi kyau da ɗaukar babyna."

       "Hmm! Shi yasa har yau ka kasa shiga cikin gurin ba."

  Na fadi haka ina kara zame hannun rigana, tare da hade bakin mu naki bashi damar, kare kan shi.
       Ban san lokacin da yayi cilli da kome ba, kawai lashe ni yake yana kuma tsantsar duk inda yayi karo sashi.

          Sai da naji shi, G Dina me na kuma rud'ew, ina kara d'aga mishi, har ya gama kashe ni, amma ban wani ji yadda nake so ba, Ni kuma ina da wani irin yanayi bana kaunar abinda Anna ta gaya min wait tana amfani da hannunta.

      Gani nake ni Idan ba namiji ba, babu wanda zai iya daukar wannan kasadar, domin nafi son naji zandariyar shi ta shiga cikina tayi linkayar da nake so nan zanji yadda kowa keji, shi kuma tunda ya kusan mutuwa yake tsoron kuma tura min Ayabar shi.

   Haka na ya gama jagulani ya barni a nan yadda ya same ni, ban daki ya shiga, yayi wanka sannan yace.
"Baby bari naje na dawo!"

Gyada mishi kai nayi, yana fita. Na zauna ina nazarin rayuwar da nake aikatawa, sa'o'i na suna makaranta, na addini da na zamani, taya haka ta faru dani ban sani ba.

   Taya na fada wannan kaddarar ba tare da na ankara ba, kullum zina nake aikatawa, tare da maza ba iyaka, idan sai sun shiga jikina ne zai zama cewa zina ce, ai ina fitar da ruwan maniyyi, daga G na.

             "Mommy kin lalata min rayuwa na! Allah sai ya bi min hakkina." Shine abinda na fada, a hankali ina share kwallar da ke bin fuskana.
 
---
           Gombe..
     "Hassanah! Maganar ya gaskiya zan gaya miki, ki rabu da hurimin Yumnah.

  Matuƙar kika shiga rayuwar ta zaki mutu, bawai ki mutu a binne ki ba, rayuwarki zata zama abin yayatawa mara kyauwun fa'ida.
    Yarinyar ta fara dawowa hankalinta sakamakon addu'o'in da Kakar Halwani tasaka ana yi. Ko koma ki cigaba da kasuwanci ki, karki yarda ku saka kanki a rayuwar Yumnah, dan bola zai fiki daraja!"

     Cikin razana tace..
"Utta! Da bakin ka fa, kace na rabu da Yumnah?!"

"Eh Ni na gaya miki gaskiya sabida ke bazamu lalata kungiyar mu ba, domin kina kawo mana barazana a cikin wannan halin."

     Gyad'a kai tayi sosai, sannan tace.
"Lallai bahaushe yayi gaskiya da yace, idan farauta ta kika hatta kunkuru tsarewa karanka zai yi nagode Utta. Amma bazan kashe burina akanta ba sai inda karfina ya kare, sannan zan bar kungiyar ku tunda kun kasa biya min bukatar da zata sani samun nasara ba."

   "A'a Hassanah, ba haka bane zamu jaraba mu gani dan bamu kaunar ki fita ki barmu."

   Daga haka suka kuma shirya aka cigaba da kullaya mugun nufi akan Yumnah.
  
         ---
Linah ta hana Halwani sukuni, gashi yana tsaka da wani al'amari ne, amma ta fitine rayuwar shi, dan haka sai ya daina zaman gida, sam ya manta da tap din nan sai yau da ya nutsu yana wani aiki ya duba tare da jonawa a cikin motar shi.

             *YUMNAH*
  Ya gani, a rubuce, tsabar rawan jiki har wayar tana faduwa, ya tareta, sannan ya shiga dubawa, location din, da.

   A gidayance ya shiga kiran wani abokin aikin shi dake ƙasar thailand ya gaya mishi gashi nan zuwa.

      Sannan ya nima mishi yarinyar nan a duk inda take a cikin kasar.
                          Cikin awa biyu, sai ga kiran Abokin aikin shi yana gaya mishi..
"Fitar yarinyar nan daga inda take mai sauki ce! Amma fitar ta daga thailand, shine babban matsalar, domin sai da ayi daya cikin biyu, ko su kasheta ko kuma su kashe ku dukkanku.

   Sabida tana karshenin wasu yan mafiya ne.

    Sannan ita kanta yarinyar tayi wani irin shiga karuwancin sosai yadda babu wanda zai iya fidda ita sai Allah, amma zaka iya zuwa muga yadda haduwar ku zai zama."

   Wasu irin hawaye ne suke zuba daga cikin idanun shi masu mugun zafi, Yarinyar da ya gama tanadinta itace wasu mazan suka yiwa kwaf daya.
"Shi kenan! Ina hanya!"
Ya kashe kiran hawaye na zubda daga idanun shi.

       Ranar haka ya wuni a sukurkuce, magana ma baya iya yi, kawai hango kankatar Baby yake da yadda maza zasu hau kanta su sauka, duk sai yaji ya tsani kanshi da duk wanda yayi Mu'amala da ita, gani yake shi ya fara koya mata, har takai da haka.
   Tunda sau biyu yana ƙoƙarin mata fyade tana sha.

      "Innalillahi wa'inna ilaihi rajioun Allah, na tuba baby ko a kan titi maza ke kwana dake ni ina sonki a hakan zan aureki na zauna dake.

   Baby Ina kaunarki a haka," sambatu yake sosai, sabida tashin hankalin da ya shiga.

        ......
Bayan wasu awowi mutumin ya turo mishi da address din inda take tare da bashi duk wasu bayanan da yake bukata, sannan yayi mishi fatan nasara.

    Hajiya kawai ya iya kira, sai gurin aikin shi, da ya dauki hutun.

                 Ko Linah bai gaya mata ba dan yasan mahaukaciya ce, dama tana ihun ya gaya mata aure zai yi tayi mafarkin yayi aure.

           ---
Dake na kwana biyu bana nan yau Gidan Jacob naje, Ina shiga na same su, suna nan ana bude wasu kananun yara, kauda kaina nayi, tare da shiga falon.

Zama nayi na kalle shi, cikin mamakin ganinshi da nayi cikin tashin hankali nace mishi.
"Jay lafiya!"

     Cike da takaici ya fara kora min bayani.
"Emily ce ta faɗa hannun wani mutum, yanzun haka gawarta tana can Florida, wai ya biyata kudi na fitan hankali shine ta bishi, yaje ya kaita gurin wasu karannukar shi suka yita kwanciya da ita, yau sati Uku kenan. Ban san da abin ba, sai dazun da aka kirani daga asibitin da take kafin ta mutu.

    Take gaya min wai ashe kece aka nima ki kalli shine abin ya faɗa kanta, wallahi karki ji yadda ake gaya min wai har cinye gabanta suka yi, dan da suka gama saduwa da ita suka ga bazata iya tashi ba, shine kawai yayi musu alluran da zasu iya cizon kowa, sukayi ta cizonta tare da cin naman gabanta."

  A tsorace nake binshi da ido saboda tsoron Allah yana kuma samun matsuguni a zuciya, wani irin kuka ne ya kwace min, gashi dama Zein ya tafi.
 
Guduwa nayi, domin ban gama jin sauran bayanin shi ba,, kwana na biyar ko waje ban leko ba, kuma a ka'idar aikinmu kullum muna waje, idan bamu tafi Club ba zamu tafi bakin hanya haka za azo ana daukar mu.

  Wai ganin Ni nafi sauran matan shiga zuciyarshi, shi yasa ba a damuwa da nafi kuma duk bayan sati biyu Zein na biyan shi wasu irin mahaukatan kudi domin kawai kar nabi wasu mazan.

      Ni kuwa idan jaraba ta ciyo ni, nakan je Club na shiga caca, duk wanda yayi min dashi zan kwana, wani lokaci ma haka zasu gama jagulani, su barni. Wani lokacin kuma suyi kokarin shiga su barni.
    Duk Basu iya yadda Zein yake sani na rage zafi ba su dai matsalar su, kawai mace ta kwanta su danna mata yar Bananan su.

                  Yau naji a raina naje gidan tausa, tunda na shiga gidan. Maza da yawa suke taya ni, amma na koma inda Sheena take na amshi abincin da take ci dan kullum bani dafa abinci sai dai na daya daga manyan gidajen abincin garin.
           Noodle ne, na fara ci ina jajjanta mata mutuwar Emilye, itama ta jajjanta min,.

"Kuma Allah yaso dani ce haka zai faru da ita, fa, sabida Ni ya fara nima naki na kuma yi shiru ban fada ba shine kika ga abin ya faɗa kan Emily,"

"Amma ai baki da mugun nufinm shi yasa da abin yazo ya tsallake kanki, dukkansu da kike gani suna mugun jin haushinki, sabida kin zo kin tare musu abinda suke samu.

Burinta idan ta dawo, ta wulakantaki. Tunda ta samu kudin da suka kusan naki zata saka a miki wulakancin, kuma a tozarta ki yadda zaki ji gwara ki mutu da rayuwarki, sai gashi aniyarta ya koma kanta."

   Buɗe baki nayi ina mamakin mutane kai baka damu da mutum ba shi yana damuwa da kai.

Taya haka ya faru ban sani ba, dan naga zamu gaisa dasu ashe su ba haka bane, ban tab'a nufin su da sharri ba, amma su fatan su a wulakantani, kwallar tausayin kaina ne yake zuba min nace.
"Yaushe duk wannan abin ya faru, naga dai ba wasu mazan nake kulawa ba, a gidan sai dai idan ina jin bukatar haka, Zein kawai muke soyayya dashi, amma shine har na tare musu samun su."

.     "Lallai ma! Toh bari na gaya miki, kodan cacar da Jacob yake sakaki kuma yana samun kudi na hauka ya isa su ji haushin ki, karki manta duk wasu baki masu daraja, dake Jacob yake hadu su, uwa uba kin iya turanci kece kike fassara mishi wasu abubuwan, toh wannan abin kawai ya isa ya saka su tsane ki.

    Dukda suma suna karatu, amma ke kin fisu ilimi dole su ji haushinki.

       Zai yi wuya a samu mace mai kima irinki dan baki shiga harkan kowa, baki cin zarafin kowa, baki dauki samunki da daraja ba, abinda kika sani kawai ki kyautatawa wanda suke tare dake.
        Kin gansu toh basu ki a wayi gari baki raye ba, zasu yi farin ciki sosai dan haka ki buɗe idanunki basu da kirki...

  Shi yasa da haka ya faru da ita ban yi mamaki ba, sabida mugun nufinka ya kan iya koma maka ba tare da ka sani ba, yau da kece abin nan ya faru dake, na rantse miki murna zasu yi tayi, har da biki dan haka ki bar asarar tears dinki dan Allah yaga nufinki ya tsare ki, ai wannan rayuwar bata yi bane sam.

       Ina zata yi ma, rayuwa mara inganci mara amfani, sai lalacewar kai."
.  Mun jima muna tattaunawa da ita tare da rarrashina dan kuka nayi sosai, har da shasheka, meye nayi musu suke son ganin bayana haka.

  Bayan dai kowa da abinda ya sabawa kanshi, dake bana son damuwa kasa fita nayi na cigaba da zama a dakin ina share kwalla, har Anna ta shigo kallo daya nayi mata, ta kauda kanta tana tab'e bakinta.

       Haka ta gama abinda zata yi har ta fita, zuwa bakin kofa tace min.
"Ki kula da rayuwarki! Yana da muhimmanci! Koma yaya ne dole  zaka iya samun masu farmaka a koda yaushe."

     Sannan tayi ficewarta, daga dakin jikina ne yayi sanyi sosai, dan ban tab'a sanin cewa haka barikin take ba, da zaran kayiwa abokan tafiya zarra shi kenan, sai bakin ciki, gaba , Hassada, kyashi, duk su rufewa kowa ido, mik'ewa nayi na fito a hankali, na nufi inda zan dauki towel dina, naga wani a zaune yadda ya zauna kawai sai da naji hantar cikina ya kad'awa.

       Kamar zan juya ciki naji yana cewa.
"Ni! Yan matan basu min, babu wata mace ne? Ni ban son wadannan."
        Cikin sauri na koma dakin mu, ina jin Sheena tana ce mishi.
"Eh muna da guda daya sai dai, ita din akwai wanda yake kula da ita ne, sannan kuma bata cika yarda da kowa ba sai wanda yayi mata."

         "Toh ina take ko baku son na sake zuwa nan ne?!"

"Yallabai ai baza ayi haka ba indai Baby ce baka da matsala,"

Shigowa tayi ta ganni a rude, amma gudun karta fahimce ni nace.
"Lafiya?"
"Bako aka yi, kuma yaki yarda da kowa yace basu mishi ba."

          "mm! Amma kuma Asood?!" Na tambayeta ina zare idanuna,
        "Kinga bana son shirme, nagama aikina kula wasu ma ai."

           A hankali na cire kayana jikina yana rawa, na daura towel a k'uguna, sannan na fito a hankali, kafana sanye da Lifa shoe. Tare da ita muka isa, tace mishi.
"Yallabai gata nan sarauniyar mu"
       D'agowa yayi ya kalle ni, ya kuma kalli yadda mazan gurin suke bina da kallo, cikin nuna kamar ban san shi ba, nace
" Barka dai! Ko zaka iya cire kayanka."

   Jikin shi a mace ya mike tare da cire kayan shi na dauki mai ina shafa mishi a jikinshi, sannan na zare towel dina na haura bayan shi, kawai sai ji nayi idanuna suna cika da kwalla, ko ba komai yau ga shi yazo gare ni.

Na kasa tantance kin shi nake ko me, naji dai yana bani haushi, amma bana jin wutar kiyayyar shi kamar da.
"Wannan rayuwar, ya dace da mai karamin shekaru irin naki.?!"
Banza nayi dashi domin bana jin zan iya amsa, kawai sai nayi shiru har ya gama magana ba ce mishi kome ba, sauka nayi a bayanshi tare da mishi magana Cikin nuna ban san shi ba baki daya, nace.
"Ko zaka iya juya min?!"
Juyowa yayi na cigaba da mishi tausar, kallona yayi lokacin da na zauna tsakanin cikin shi zuwa maranshi, zuba min ido yayi yaga zanen spider a wuyaba da kuma

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login