Showing 51001 words to 54000 words out of 183750 words
fadin Nigeria zai isa gare ki! DON ALLAH Idan kin san ba saya zaki yi ba, karki min Magana dan ina ganin shirme ne zan share ki ingantaccen maganin Sanyi 5k! Hadaddiyar maganin matsi 3k maganin bombom 5k! Hadin Nono ya cika yayi Kyau 5k! Hhhh ko kinsan wannan hadaddiyar hadin muguntar shima 5k ne! Hmm wata miyar sai a makota! Hmm Hadin Amare 16k nifa ban miki alkawarin mijinki zai baki gida da mota ba, amma nayi miki alkawarin zaki zama matar so😍 hadin hips 5k, ingantaccen hadin kazar amare 5k mata musu abin duniya kafin kifara magani na, dole magance cutar Infection Idan kina dashi toh ga dama nan ta samu, ina bada maganin Infection Wanda Zaki gwada na tsawon 10days Insha Allah,hmm akwai karya gado chaiiiii, ina ruwan bidiri wadari,5k kudin shi, hmm har naji kunya Ni tabizaro 🤭🤣 karki manta maganin rage kiba 5k ne na kara kiba ma 5k_*
Acct: 0472282105
Ramlat Abdulrahman Manga Gtbnk
Ranar:10/August/ 2020/ Insha Allah zan gama free Pages! Wannan karon abin da sauki babu tsawallawa, domin dubi da halin da muke ciki! Na sakawa book din 150? ta bank idan kuma VIP ne 300? ne, sannan kamar yadda muka yi Bahaushiya akwai Alhubbi Dayyi'b, shima kudin shi 150? ne bank idan VIP ne 300?.
Ga masu katin waya, 200₦ne idan VIP ne 400? ne... Ba yabon kai ba.Acct: 0472282105
Ramlat Abdulrahman Manga Gtbnk! 08130269641 ta nan zaku tura min evidence dinku! Acc No: 3051894647
Hajara Ahmad Hussain
Polaris Bank ga book din Alhubbi Dayyi'b zasu biya ta nan ne
Nasan bana wasa da zuciyarku! Kuma zan cigaba da faranta muku! Bana kawo muku Uzuri kuyi hakuri Update sai lokaci kaza! Alhamdulillah Trust me sayan na gari mai da kudi gida.
*_ABU D'AYA_*
(MUKE SO)
💝💝💝
_Barka da Sallah_
2️⃣4️⃣
Cike da tashin hankali ya kalli Dr ɗin, haɗa hannun shi yayi guri guda Kafin iya bude baki ya fara magana.
"Wallahi ina cikin tsaka mai wuya? Wani irin feelings nake ji kamar zan farwa yarinya karama, don Allah ka taimaka min kar na lalata zumuncin da ke tsakanin mu da dangin Abokina."
Cikin tausayi likitan ya rubuta mishi magani sannan yace.
"Insha Allah kome zai dai-daita amma baka da wata matsalar sha'awa, ka yawaita Ambatar Allah, zaka ji Sassauci."
Sosai Uncle yayi godiya, sannan ya nufi waje, yana sanyan maganin ya shiga motar da yazo da ita.
Abin tausayi koda ya isa gida kifa kanshi yayi a jikin motar ya sake wata irin kuka. Sabida zina yake shirin aikatawa, sai da ya kusan raba dare sannan ya fita a cikin motar yana shiga falon ya same shi babu kowa, dakin shi ya nufa.
Ya had'iye maganin, sannan ya shiga ban daki, yayi wanka da alola, yana fitowa ya shimfid'a abin sallah ya shigo mikawa Ubangiji kukan shi.
... ....
A can gurin Utta, ihu aljanin da aka saka yayi ta turawa Uncle wutar sha'awa yayi tare da faduwa duk yayi baki cikin lokaci ƙalilan, jikin shi kamar na jemage, kan shi da kaho, sai birgima yake, ba tare da wani damuwa ba, dan sun san bai da amfani a gare su, suka dauke shi suka wurga shi cikin wutar tsafin su.
Take wutar ta wata irin kamawa, sannan aka kuma nimo wani zai cigaba da aikin yace,
Zai yi amma shi jinin d'anyen jariri zai sha!
Shiru Mommy tayi kafin tace.
"Jeka za a nimo ka idan na samu"
A haka suna ji suna gani, har Uncle ya gama sallah tare da addu'a ya kuma kwanta a gurin.
---
Washi gari.
Da wuri ya shirya, bayan ya buga min kofa, ina tashi na nufi ban daki na sauya kayana, ina fitowa na yadda sallah.
Ina idarwa na fito falon sanye da doguwar orange, a hankali na fito na gaishe shi, dan abinda ya faru daga Ni har shin sai muka koma muna jin nauyin juna.
Sanye yake da wata d'anyen farin Yasin boyel, har kana hango farin sunglet din jikin shi, akwance tsagun shi na asalin Fulanin gombe yafito tankar na Yan katagum wato one-11, ya kuma karawa kyakyawan fuskar shi kyau.
Sai dai Ni bana jin wani abu face mugun tsabar shi, sau daya na kalle shi na kauda kaina, amsa trunk Dina yayo muka fita.
Gidan Aunty Marwanatu muka je, a can muka karya dan ta mana karb'an arziki.
Tunda muka gama ya saka ni a gaba zuwa gidan da Mommy take, sai na ga ko ina ya sauya sosai garin ya kuma cika,. A hankali nake ware idanuna akan ko ina, har muka isa cikin gidan mu.
Wanda aka yi b'arnan kudi sosai, domin har gurin wasan yara aka buɗe, ga gidan anata hada hada, kamar wani shagali dai ake yi.
A hankali yayi parking, ya rike hannuna sannan yace.
"Ki gafarce ni! Da abinda nayi miki."
Kauda kaina nai ina zubda kwalla, domin kuwa burina bai wuce nayi nesa da shi ba, haka ya gama maganar shi ko tari banyi ba.
Karshe ya fito min da wata kakar leda ya mika min, a hankali na fito kuma leka shi nayi naga idanun shi yana kaina.
"Thank you"
Jikin shi ne yayi sanyi, fitowa yayi ya bude bayan motar ya dauki jakar kayana, muka nufi cikin gidan, da sallama muka shiga,
Falon ya cika makil da Kawayen Mommy ana mata lalle, kamar wata yarinya ta so da sauri ta rungume ni, kuka ne ya kwace mata, nima kukan nake yi, kowa a falon sai da ya zubda hawayen.
Sosai taji dad'i gani na, goge kwallar tayi bayan ta kalli Uncle tace mishi.
"Nagode sosai! Ba dan kai ba bansan ya baby zata zama ba, Alhamdulillah luk at yadda ta koma big girl, ga kyau ga dukkan abinda ake noma na cikakkiyar mace, uwa uba nutsuwa da nasaba.
Gaskiya Ahmad nagode, ina ma Da Omar yana raye, yaga yadda Queen din shi ta zama baby girl"
Aikuwa ta kuma saka kuka, nima kuka nake b'cos zaka. Dauka Mommy pretend take ba, yadda take nuna damuwarta.
Bai zauna ba murmushi yayi sannan ya dauke kwallar idanun shi, yace.
"Gata nan, idan hutunsu ya kare zan zo na maida ta Riyadh, I hope Babu Matsala"
Girgiza kai nayi cikin sauri na juya ina kallon shi nace.
"Bazan kuma zuwa gidan ku ba! Su da suke zagina zasu kashe ni! Kawai ka barni a gurin Mommy na, Kai ma mugunta kake min, bazan zauna a gurin ku ba, gwara ma da Hajiya ce zan zauna a duk inda take, amma ban da kai. Kuma bazan tab'a yafe maka ba"
Na koma bayan Mommy na boya, bau tab'a Jin kunyar da tozarci irin na yau ba, domin nima kamar wacce aka matse min bakina na shiga gaya mishi magana da cin fuska, zufa ce sosai yake diga mishi, ga tulin kunyar da ta masa dabaibayi.
Cikin borin kunya Mommy ta juya zata mare ni, ya dakatar da ita. Ya kuma bata hakuri yace.
" Bata yi karya ba, gaskiya kawai take fada, Insha Allah ba ita ba wani ma bazan mishi haka ba.
Tunda yace bazata koma ba, ba damuwa Insha Allah duk karshen wata kiji sakona, kafin nan kuma ina son nayi magana dake privetly."
Ba musu tabi bayan shi kamar ta taka rawa take ji, domin burinta ya kusan cika, yau gani ga Uncle muna fada.
Bayan fitar ta, Kawayenta suka buga shewa tare da tafawa, suna kallona.
Ummi ta kalle ni sannan taja hannuna, muka shiga wani dakin, kallona tayi cikin takaici tace.
"Shi da kike gudu! Shine sulkenki! Shi da kike tozartawa shine garkuwan ki! Shi da kika wulakanta shine! Suturanki! Kin zata kome ya wuce ne, yanzun zaki yi kuka sai kin nemi shi idanun a rufe, kingan shi mata dubu basu ki ya kwanta dasu ba,
Kin zo kina gaya mishi magana son ranki Mutumin da duk abinda yayi an sanya shine!
Ba zaku gane meke faruwa ba, domin koda zaki sani lokaci ya kure miki!"
Tana gama fad'ar haka ta barni tsaye, kamar wacce aka farkar daga barci naji kome, koda na fito naji Mommy na Bala'i.
"Wai aurenta zai yi zai je ya nemi dangin Ubanta, kuma duk abinda nake bai gani ba, hmm dani Ake maganar,, a.mu zuba mu gani waye zai yi nasara!
A hankali na fito ina raba idanuna, kallona tayi lokaci guda ta sake min murmushi, sannan ta gabatar min da Kawayenta, da sunayen su.
Komawa dakin tace mai suka ci-gaba da kulla duk wata abinda suka san zai kai su ga nasara, Hajiya Larai nazone sai ga Bilal, ko kunya bai ji ba ya sunkuce ta a kafada, yana fadin.
"Duk abinda zaki yi wallahi bazan daina binki ba, kiyi hakuri muje mu sassanta kanmu, ina dalili kin hanani harba kunamata inda ya dace, bayan kina raye."
"Wallahi sai ka sake ni! Bazaka mai dani me yoyon fitsari ba, haka kawai ka sani a gaba da jaraba."
"Hajiya kece kika fita dad'i kamar jaraba! Idan ban makale miki ba waye zan makalewa."
Yana sakata a mota tana fitowa a guje, abin haushi abin dariya.
Dan shima doguwar rigar ce a jikin shi, babu wando ko boxes d'inshi bai saka ba, sosai suka yita faɗa, kafin yayi nasaran cutasa cikin mota, suka bar gidane.
---
Bayan tafiyar Uncle gidan kakanina ya nufa, bayan sun gaisa da Mama wacce girma ya cimma ta sosai, sabida halin rashin lafiya da take fama dashi, nan ya gaya mata abinda ya kawo shi, tayi kuka sosai sannan ta rike shi gobe idan an daura auren Hassanah ya kawo ni.
Uncle ya sami kanin Abba Uncle Sadam! Sunyi magana sosai, karshe dai a ranar har kumo suka je, inda aka bashi aurena.
Basu dawo ba, sai dare.
---
Ina zaune muna hira da Mommy, take ce min bari ta shiga daki tazo wanda zai aureta yana shigowa, kallonta nayi sannan nace mata.
"Kuma Mommy idan kika yi auren zaki haifa min beautiful babys ne?!"
Dariya tayi sannan tace.
"Eh mana! Yumnah! Zan haifi yara masu kyau, amma ba masu ƙarfin nasara irinki ba! Zan haifi yara wanda ba zasu min iyaka da samu na ba.
Zan haifi yara masu karamin nasara wanda Daukakar su bazata dakushe min tawa ba, yaran da basu da wani irin yanayi irinki, masu kazar kazar, Yumnah munyi tarayya a son abu guda! Bari na baki labarin wata mata."
.....
Matar ta taso gidan su sunyi faffutikar kore talauci a cikin su, kasancewar iyayenta matsiyata ne na bugawa a jarida, Dukda sun fito kabilu ne amma masu riko da Musulunci sosai.
Sun haifi yara biyar mata hudu namiji ɗaya, amma haka suka kasance abinda zasu ci sai Uban nan yaje yayi kwadugo, a hankali yaran suka girma, har ta kai babban yar shi tayi cikin shege garin zubarwa ta mutu,
Dan haka sai tsoron tozarci yasa Mahaifinsu ya daina hulda da jama'a, kafin wani lokaci hawan jini ya sanya shi a gaba, ciwon da bai wuce sati ba yace ga garin ku.
Satin shi uku da mutuwa Uwar su itama tabi bayan shi..
Tun daga ranar sai ya zamana yan mata uku da namijin da suka rage basu da wani abinda zasu rike kan su, da ya wuce su fara bin maza! Shi Na mijin yana bin abokan shi kwata yana aikin fawa, dukda yana samu amma bai kai musu.
Yan mata biyun a cikin Yaren mutanen nan akwai hassanah da hussainah, sai gambon su.
Sosai yan matan suka lalata rayuwar su, amma a haka suka yi karatu da gumin jikin su da ake biyan su bayan an kwanta dasu.
Bayan sun gama matakin Secondry ne Hassanah ta sami admissoin a Bauchi a.t.b.u, a can kaddarar rayuwarta ya sauya, domin ta haɗu da wasu maza biyu, wanda taji tana masifar son dayan su.
Kafin ta gaya mishi, abokin shi ya gaya mata yana sonta inda wanda take so ya rako shi, ta nuna bata son shi, shi kuma ya nace sai ya aureta.
Dukda dangin shi sun ki, amma Abokin da take so shi ya bashi goyan baya, ya kuma roki iyayen su tsaya mishi, dakyar Hassanah bata kaunar wanda yake sonta amma ganin yadda Abokin shi ke musu barin kudi ya sanyata hakuri da wanda ta samu.
Sosai take jin haushin wanda yake sonta. Dake al'amarin Ubangiji ne haka suka yi auren.
Tunda daga ranar ta sanya ido akan wanda take so inda ta shiga ta fita ta raba shi da duk macen da zai aura idan anyi auren ma bata barin shi hakan.
A na cikin haka ta samu ciki wanda taso zubda shi yaki fita, har ta haifi yar ta mace, wanda itace ta kuma sauya mata ƙaddarata, ta hanyar nisanta ta da burinta!
Duk yadda taso raba yar da mutane abin ya ci tura, domin takai wanda yake so shi yake sonta yarta.
Yumnah shin uwar tayi laifi idan ta kashe yarta ko ta salwantar da rayuwarta?! Karki manta uwar zata iya kome dan ta sami cikon burinta!"
Zubawa Mommy ido nayi, sam ban gane kome ba, illa kawai matar tana son wani shi kuma yana son yarta kasancewar shi abokin mijinta, abokin baban Yarta.
Shiru nayi ina kallon ta saboda tunanina da hangen nesa na bai bani damar hango kome ba.
Tashi tayi tare da mika min wata yar takarda, sannan tace.
"Nasan daga yau bazamu sake haduwa ba, karki karanta wannan takardan sai ranar da kika ga bana inda kike, ki ajiyeta a jikinki, zai Miki amfani"
Har ta kai bakin kofar dakinta, tace.
" Ana fansar da muradi dana fanshi muradina da kaunar da nake miki! Da na daukaka darajar ki sama da kowacce Y'a a duniya da na nuna miki gata! Sai dai kashe alkalamin kaddarar mu ta sauya SOYAYYA uwa da y'a zuwa k'iyayyar uwa da Y'a munyi tarayya a Kaunar Abu daya muke so! Ko baki so shi yau na watan wata rana zaki so shi.
An tabbatar min zaki iya sadaukar da rayuwarki domin shi, Yumnah! Idan nice na haife ki! Nayi renon cikinki cikin wuya da dad'i!
Ki sadaukar min da rayuwarki! Ki sadaukar min da abinda kike matukar jin zaki iya hakura dashi Domin Ni! Nan Gaba zaki samu abinda yafi karfin wanda kika bani! Amma ki barin shi"
Dawowa gabana yayi tare da zuba gwiwarta a kasa tana kuka,
"Ina son shi kaunar shi!
Ki bar min shi, mana! Ki bar min shi mana! Ki hakura dashi mana, duk duniya babu namijin da nake so sama dashi, Yumnah daga gobe zan iya rasa rayuwata don Allah ki rabu dashi haka zai sanya na fasa auran wancan. Kije ki kwanta zan kuma tuntubar ki da maganar!"
Kaina ya kunce! Sam ban fahimci kome ba, na rasa madafar kome, ban san meye Mommy take so na bar mata ba, tunanina ya tsaya cak, bani da wata katabus. Kawai Binta da ido nake, waye haka Mommy take haukar son shi? Waye ya samu nasarar samun kaunar Mommy haka, wani jarumin ne haka da ya sunkuce zuciyar ta haka, Innalillahi wa'inna ilaihi rajioun Allah.
Meke faruwa dani ne, daga wancan matsalar zuwa wata matsalar. Daga wannan zuwa wannan meye nayi ne haka da nake fuskarta tarin damuwa haka, meye nawa a cikin labarin da Mommy ta bani, dafa kafad'ana tayi cikin kuka tace.
"Dole sai da amincewar ki, kome nawa zai dai-daita zuwa nan da gobe, kafin daurin auren. Ki bani amsar da ya dace, ki ceto rayuwar Mahaifiyarki karta fada mugun hali, ki ceci farin cikin mahaifiyar ki, karta rasa wanda take so, ki taimakawa rayuwarta.
Yumnah son da nake miki, ya tallaka ne akan yadda kike ji, nasan na barki a rude da kuma mamaki mara iyaka, bani da choice be sai dole da amincewar ki.
Yumnah kina son ganina Ina aikata zina ne? Ko kina son a dinga miki gorin abinda nake aikatawa ne? Yumnah ashe akwai ranar da zan tsaya ina rokonki akan abinda nake da Tabbacin zaki iya cewa Mommy na bar miki kome, rayuwata da taki fansa ce, Yumnah abinda zaki fada kenan fa, zanen kaddarata zata sauya.
Kome na zai sauya, ki amince min karki ce a'a kinji Yumnah, nice da na haife ki, ki amsa min karki min shiru, ki amince min mana kice na amince rayuwata fansa ce akan taki Kawai."
Mommy ta birkita min brain, na kasa fahimtar kome kukanta yana kuma birkita min lissafi, ji nake kamar zan iya rasata any time, Gani nake kamar ban mata adalci ba, idan ban amsa mata bukatar ta ba, innalillahi wa'inna ilaihi rajioun, rike kaina nayi tare da fashewa da kuka, ina kallonta ji nake kaina zan yi bindiga, sabida kalmomin ta ne ke wasan tsare a cikin kunne na da brain Dina, ji nake kamar bani da wata amfani idan ban amsa mata ba.
Kura mata ido nayi, cikin kuka nace...... Tirkashi 🙄🤔 Mommy take shirin aikatawa ne🤷🤦
Yau ina da wani uzuri shi yasa banyi posting da wuri ba, ga shi nan jimlar yawan harufan dubu biyu da dari biyar cif. Shine baki daya inda na tsaya a zata yi magana 2.500, sauran kuma 🤣😜🤭 Tallar ce dai😜
_Ina kuke my dear Friends, ga dama ta samu! Shin kina fama da cutar sanyi ne? Kina fama da matsalar rashin gamsuwa da miji! Shin ko kina fama da rashin kulawa namiji yana hawa kanki kamar wanda aka