Showing 63001 words to 66000 words out of 183750 words
sai kasa ta rufe mana idanu zamu gane darajar wanda muke tare da shi. Samun masoya mai sauki ne. Amma samun wanda zai so mu har abada shi yafi kome wahala, ba rasa gwani bane matsalar mai da irin shi.
Zaki iya samun manema sabida kina jin dadin rayuwarki zaki samu maza masu shekaru dai dai basu haura irin na shi ba, amma samun mutumin da yake da amana irin shi sai an tona, shi bazai tab'a kallon ki da mugun nufi ba, amma ko bi jima ko bi dade sai anyi miki gorin wacece ke.
Da nice na samu Halwani babu wanda zai razana ni, ashe kuwa in dai har akwai wasu zasu razana ni toh meye amfanin bad'i ba rai, tunda bazan iya hakura da kome na fuskanci gabana ba.
Koda yau kin rabu da Halwani 2moro kina da Tabbacin zasu kyale ki ne, ai kowa da kika ganshi fitinanne kanshi ne, sai ka zama fitinanne kake zama lafiya da mutane, idan kuwa ka zama Mai sanyin halin kana ji kana gani zasu cinye ka sanye kuma baka kwace kanka ba.
Shi rayuwar duniya baya ga Addinin ka, da ibadarka, akan mutane duniya karka yarda wani ya a razanaka. Shawara ya rage miki, ba an nuna miki hoton Mamanki ba, toh ai kuwa baki ga kome ba, dole kema ki rama, ki nunawa duniya cewa kema akan abinda Abu dayan da kuke so kema tsaf kin shi kike so!
Toh akan me zasu tsorata ki?!"
"My Mom!" Na Bata amsa a takaice, ina zubda kwalla.
" It not reasot!" Ta faɗa tana daga min kafada, da hannuwanta.
"Why...."
"Allah da gaske nake gaya miki, itama Mom dinki harin Halwani take shi kuma ke yake harin kaunarki, amma kin juya kina tsula mishi tsiya son ranki, ba wani abu bane dan kin ja Class dinki amma banzar da, shiga hakkin so ne!"
"Taya zan yi! Bayan!"
Hana Ni magana tayi ta hanyar d'aga min hannu.
"Dakata! Meye amfanin wayewarki a karuwanci! Am sorry da fadar haka, amma gaskiya zan gaya miki, sai wani B'oyayyen sirrin da baki sani ba akan Linah!"
Matsowa tayi ƙamar zata shige jikina sannan na fara gaya min maganar da ta kusan sani Fad'uwa, kallonta nayi cikin mamaki da tsoro, nace.
"Taya kika sami labarin!"
Rausayar da kanta tayi sannan tace min.
"Ta hanyar duniya mana, su basu san wacece ita ba, amma Ni Na sani, dani da Aunty Sarinah dasu Mah Liqah, dan haka zaki iya mai da hankali ayi wasan, gaki ga ita, ga kuma Mamie da Halwani."
.. har takai bakin kofa, ta juya tace.
" Domin hauka tashi, zaki iya zuwa na baki wasu kayan aiki, dan nima dashi nake yakar Rahbeel,"
Dawowa gabana yayi tace min.
"Kin gansu! Akan matan da suke so, wallahi bunsuraye ma sun sallama musu, dan tun ban sama da irin wannan rayuwar ba sharahbil ya koya min, kuma na iya tsakaninmu a gaban mutane gaisuwa, a bayan idanun mutane kuwa, toh babu abinda baya min, ke idan nace ya kwanta nabi ta kan shi, zai yi.
Sabida tsabar masifa, kuma ita uwar su, koda zaki gayawa duniya ki gaya mata bazata yarda ba, dan na gani. Ranar sai da muka yi fada da Rahbeel, lallai na barshi yayi disvirgin dina, ni kuma ko zan mutu da son shi da bukatar shi bazan yarda ya min sakiyar da ba ruwa ba, idan ya matsu ya gayawa Hajiya itace adila kuma mai son ayi abinda zai amfani family"
Sake baki nayi cike da mamaki ina kallon ta, nace.
"Kenan Mamie tana kirana karuwa bayan ita duk ta haifi karuwan maza?!"
"Selfish din fa? Itafa kanta kawai da abin arzikin da yar gidan mataimakin shugaban kasa, da yar Senata zasu bata shine damuwarta ba abinda mu zamu bata ba.
Last words dinta da ta gaya min lokacin da taji muna hira da Mah Naz, akan ai tana ganin yar gida za ayi da Ya Rahbeel, kinsan me tace.
"Allah ya rufa min asiri, me Bello yake dashi balle Uwarta, da asirin da aka kama Bello dashi za a kama min Yarona mai tausayina da jin kaina, ban isa ba ta dai nimo mijinta a waje..
Paid before read.300 VIP!0472282105 Ramlat Abdulrahman Manga GTBNK or MTN 400- 08130269641
a: ABU D'AYA
(MUKE SO?)
Mai_Dambu
_Sunan littafina Abu daya muke so! Ba Kwai cikin k'aya ba, wata ta turo min kudi wai akwai cikin Ƙaya take so, Please sister idan kinga wannan posting ki min magana! Ni Yar Manga ce ita Marubuciyar Kwai cikin Ƙaya kuma Matar Abdul take! A kiyaye sunayen mu! Nawa mai Dambu nake idan kin gan sakona ki duba Pagen akwai Number na ki min magana na dawo miki da kudinki_
Ba kare bin damo👌
Dai-daiton laifin mace ko namiji ɗaya ne! Amma sau da dama sai ka samu namiji laifin shi bata k'ona kamar ta mace! Laifin shi baya iya zame mishi tambari kamar na mace! Dukda Abu daya suka aikata amma sai ka samu namiji ya shiga rigar aro har ya rufe nashi! A yayin da zanen kaddara ta shata layinta babu wanda iya isa gogeta sai Rabbi....... Kuskuren daga Tambarin ce....
ABU D'AYA MUKE SO....
3️⃣0️⃣ Last free page
"Ka zana mata dragon a bayanta, gefen hannunta kuma ka zana mata spider."
Zama nayi tare da zuba mata ido, ta cigaba da cewa.
"Nan gurin wuyar ki za a zana miki kunama! Itace tambarin mu na asali Kinga wuya."
Murmushi tayi sannan tace.
"Kiga k'ugunki! Kamar na wata babbar mace!
Idan kika goge nan da wata biyu sai kin bani kyauta na musamman kince Sheena gashi Kema."
Shiru nayi ina sauraron hudubarta,
Yana gama zana min jikina, wanda sai da yayi min Alluran kashe zafi sannan ya zana min, yana gamawa ya goge jinin da ya fita, sannan ya kalle Sheena yace
"Yarinyar tana da juriya! Duk da ana kashe zafin amma kana ji."
Murmushin gefen baki tayi sannan tace.
"Ka duba kwayar idanun ta? A fusace take, dan haka babu abinda zai sanyata ta tsorata."
Haka tayi ta ziga ni, Ni ba zigar su, ke tasiri a raina ba, tsanar Halwani yake kara samun mafaka a zuciyata.
.matukar zan tuna sabida shi aka kawo ni nan sai naji rai ya kuma b'aci, dan haka har ya gama zan tashi na ce mishi ya zana min Halwani a saman hannuna sabida ina Son idan na ga sunan ya tuna min sabida shi aka kawo Ni nan.
Zai min allura nace mishi bana bukatar shi, yayi min haka. Idan naji zafin Engeen din sai na tuna ashe bai kai zafin lalata min rayuwa da aka yi ba, sabida shi. Dan haka mutumin ya cigaba da zanen yana gamawa na mike tare da saka kayana, na kalleta.
Tare da cewa.
"Sai me?!"
Dariya tayi sannan tace.
"Ina son mace mai jarumta irinki, sabida ta haka zan fahimci ya take."
"Ba jarumta bace! Zafin da yafi na wuta kona ce! Ciwo ce da ba zata tab'a cikowa ba, buri ne na wanda aka zalunta, muradi ce na ɗaukar Fansa.
Indai akan namiji za a lalata min gobe na, ya kike tunanin zan kasance!
Indai akan namiji za a azabtar dani, ya kike tunani zan tashi, sabida namiji maza nawa suka yi kokarin rab'ata,
Sabida shi nake wulakance, taya raina zai min dad'i idan ban lalata mishi jin dadin shi ba, idan ban lalata mishi kwanciyar hankalin shi ba.
Sai naga ya zubda hawayen bakin ciki kamar yadda yaja min , nayi kukan zuci sai yayi kukan da bana hawaye ba.
Halwani ya gama da rayuwata, saboda shi nake wannan rayuwar, bazan yafe mishi ba.
Sabida shi nake rayuwa mara inganci, kin san yadda ake kirana , sunan aka kira ya tabbata akai na.
Sheena kin san yadda suka lalata min rayuwa kuwa,
Dole na koya kuma na iya, na nuna musu bariki iyawa ce.
Dole na amsa sunan da suka jefe ni dashi, sun kirani karuwa Baby Y! So nake duk inda na shiga sunan ya zame min tambarin.
So nake duk Inda na ratsa, ace ga Baby Y! So nake duk namijin da muka yi deal dashi yau, gobe idan yazo yaji na fi karfin shi.
Zaki iya koya min, yadda duk namijin da ya zauna kusa da ni yau! Gobe sai yaji na dawamma dashe har karshen rayuwar shi.
Sheena ki koya min yadda zan rama abinda aka min a kanshi."
Rike ni tayi sabida kukan da nake, gaba daya ina cikin damuwa mara iya ka, janye jikina nayi tare da cire kayan jikina, hatta bra da pant.
"Ban isa bane? Ko ban amsa sunar mace bane? Shin me ake bukata da zan ja hankalin maza! Me ya rage min? Me kike ganin rage da bazan amsa sunan Ƙaruwar ba?!"
"Kina dashi! Kina da su, kina da kome! Abu abubuwa dayawa ake bukata,Salo! Iya magana! Sarrafa jiki.
Ilimi da wayewa! Dole ki nemi Ilimi, Emily da Anna suna dab da shiga jami'a anan bangkok, Kema ya zame miki dole kiyi karatun!
Wayewa kuwa a hankali zaki fahimci haka, salo da sarafa jiki kuwa! Kirsa da makirci, sai uwa uba, magana da sassar jiki wato body language, idan kika iya wannan a duniyar karuwanci sai kin buga abinda ranku yake so.
Zaki rama abinda aka miki a tsanake, zaki lalatawa wanda aka cutar dake sabida shi, sai kin zame mishi alkakai... A fagen yarda da namiji bazan koya miki kome ba, sabida ai anyi muku, babu irin namijin da zai baki wahala.
Ki yarda dani Bazan iya bari a cutar dake ba, amma wannan itace damar da kike da ita, kwashi kayanki ki saka, domin daga nan zuwa lokacin da zaki fara aiki. Ke din yar koyo ce babu wanda zai takura ki har sai kin iya."
Haka tayi ta nuna min abubuwa da zan kiyayye, da wanda zan yi da kuma yadda zan kula da lafiyata. Sannan tace kar na yarda wata mace ta rena ni domin yin haka koma baya ce a rayuwata.
A haka muka gama yawo a cikin gurin shakatawar, kafin muka nufi inda kaya suke ta saya min wata sport wear, wandon 3qrt ce! Sai rigar mai dogon hannu da da zip. A hankali bata ja min.
Sannan muka fita bayan ta mikawa masu kula da kofar ID card dinta, muka fita.
Muna fita ta tare taxi, inda aka kai mu wata unguwa na talakawa ne, sosai. Tana zuwa ta mikawa mata mata kudi, tare da abincin da ta tsaya ta saya, sannan ta juya muka bar unguwar, tana shiga motar ta fashe da kuka.
Shiru nayi, sabida na fahimci tana son yin kukan me zai sani na dakatar da ita, kawai naji ba dad'i ne, idan nayi kuka ita ke rarrashina haduwar yau, gashi itama tana kuka.
Juyawa nayi na kalleta sannan na fara magana.
"Ban san meke damunki ba, amma kiyi hakuri ki daina kukan nan"
"Tunda ta kawo ni, bata tab'a gaya min suwaye iyayena ba! Tun ina da shekara tara ta kawo ni gurin Jacob. Har yau bata tab'a min magana ba.
Bawai dan bata magana ba, sai dan kawai nicee bazata min ba. Gashi ina kara girma suwaye dangi na? Yaushe zan hadu dasu."
Shiru nayi kwalla na zuba min daga idanuna. Tabbas ƙaddarar rayuwata sai da ta kawo ni inda ban san kowa ba sai Allah.
Wani layi aka kai mu, masu manyan gidaje, dogaye masu tsayi.
Bayan tabiya kudin ta kalle shi sannan tace.
"Bakuwa muka yi, sunanta Baby Y da fatan babu matsala!"
Murmushi yayi mata, sannan ya zagayo inda take, ya Kira mata ido.
"Sai yaushe zamu yi aure? Yau shekara biyar kenan! Ban damu ba kawai ni kece damuwata. Ina sonki shi yasa na bar duniyata nazo gurinki, na rabu da jin daɗina na dawo gurin ki, amma kin ki saurarona."
Juyawa tayi tare riko hannuna muka shige lifte din gidan, har nan ya biyo mu, matseta yayi na kauda kaina, daga gare su.
Kuka tasaka mishi tare da dukar kirjinshi, shafa bayanta yayi tayi har tayi shiru, sannan muka isa d'akinta, muna zuwa shiga, na sake baki ina kallon haduwar da falon yayi cikin mamaki,
Sai da takai ni, wani daki mai shegen kyau. Da tsaruwa tare da. Haka ta nuna min inda zan kwanta, tafita can sai gata da da Noodle. Da pizza ta Mika min, dake ina tsaye a jikin window. Kallon yadda mutane ke gudanar da rayuwar su. Kazamce.
Dafa Ni tayi tace.
"Abincinki."
Amsa nayi ina kallon lokaci, sam na manta da sallah, dafe goshina nayi cikin damuwa. Na amshi abincin sannan na wuce ban daki , alola nayi sannan na fito zan gabatar da Sallah kallonta nayi cikin jin kunya nace mata.
" Ta ina rana ke fitowa!"
Nuna min tayi, a hankali na fara sallah. Sai da na sauke nauyin da yake kaina, sannan naci abincin kadan cikin jin dadi domin na rabu da wancan mugun kwamacalar da nake ci,
Shi yasa a satin da nazo nayi ta kashi, dakyar suka samin allura da ruwa ya dakatar da shi.
Mik'ewa nayi ina kallon hannuna, inda yake rubuce da Halwani, raina b'aci yayi sosai. Ina tsaye a jikin window har dare ya raba, sai da Sheena ta leko, tana gani na a tsaye jan hannuna tayi tare da zaunar dani, ta durkusa a gabana.
"Ki rage tunani! Yarinya ce ke! Idan kika bari ciwo ta kamaki, zaki wahala, kuma nan gari ne da baki da kowa sai Ni, Kinga babu ke babu damuwa.
Matukar zaki na tuna bayan, bazaki tab'a cin nasara abinda yake gabanki ba.
Tuna baya yana dakyau, dan tamkar rufe wasu rufaffun shafukan da aka manta dasu ne.
Fuskantar gaba, dai dai yake da bude sabon shafin rayuwa ce, bazan hanaki fushi ba dan haka yana kuma bunkasa fansar da zuciyarka take tanadin dauka ce.
Amma kiyi hakuri ki kwanta kema ki huta jikinki su huta, dan daga gobe zamu fara bitar abinda kike son cimma."
Goge kwallar da suke sauka daki-daki daga cikin idanuna nayi, sannan na kwanta. nan ta shiga bani labarin ban dariya, tare da barkwance.
A hankali barci ya dauke ni, tana ganin na fara fidda numfashin alamun barcin yayi nisa, ta shafa gashin kaina tare da gyara min kwanciya ta. Sannan ta kashe hasken dakin tafita.
Bayan fitar ta, barcin yayi nauyi nan na shiga mafarkin ana bina da gudu, sosai nayi gudun, har nazo bakin wata rami, dole na tsaya a gurin ina zare idanuna.
"Dole ki bar shi, dole ki mutu doleeeeeee!"
ihu na shiga yankawa wanda ya sanya Sheena Shigowa dakin da gudu, jikinta na makale ina sauke ajiyar zuciya.
"Baby! Mafarki ko?!"
Gyada mata kai nayi, d'ago ni tayi muka wuce d'akinta, anan muka kwana.
Da asuba na dawo d'akina nayi sallah, a kasa na kwanta.
Karfe bakwai saura ta tashe ni nayi wanka, sannan ta kawo min break fast.
Ina idarwa, ta bani wasu fararen kaya, riga da wando, kamar na jiya. Wata yar karamar gyale na rufe kaina, sannan na fito mika min wata yar karamar haka tayi, sannan tace..
"Muje!"
A hankali na bi bayanta muka fito har inda saurayinta ya ajiye mu jiya, yana nan yana jiran mu.
Tunda muka shiga suke hira, har muka isa gidan shalatawar, tun daga bakin kofa ake gaishe ta, har muka isa cikin gidan.
Gurin sauya kayan mu muka je, yau ma kusan rabin tsirara na fito, sannan ta kai ni gurin wata mata, a nan za a fara koya min yadda zan na juya jikina.
Girgiza kai nayi kawai, matar tayi tana gaya min muhimmancin sarafa jikina a cikin harkan, tare da nuna min yadda zanyi tafiya.
Murmushi nake kawai idan tasani na kwanta tana min tausa, wani shegen tausan da idan baka yi da gaske ba sai kayi barci.
........
A hankali kwanaki suke tafiya, suna kuma nuna min yadda zan iya kome da kaina, har zukar shisha duk ana koya min koda zan hadu da wanda yake sha.
Wannan cin abincin koya min ake wai kar naje nayi abinda zai sanya musu lalacewar harka, rashin kunya kuwa, ko gindin akuya sai haka.
Sannan tafiya, shima koya min ake yadda duk inda na shiga ba zasu ji kunya ba. Dake ina jin turanci, haka ya kuma karawa Jacob jin daɗin da farin ciki.
Gashi duk abinda aka koya min rubuta shi nake, idan muka dawo da Sheena zan zauna nayi ta haddace shi har sai na iya, a ranar da aka fara bani daya daga cikin masu tsaron kofar aka ce na gwada sanya shi barci na minti arba'in. Suna buƙatar ganin kwarewata.
Shin na iya ko ban iya ba, kawai abinda ake bukata kenan, na sanya shi barci ta hanyar tausa, wanda zai yarda da shi kanshi na iya, ko ban iya ba, idan na sanya shi