Showing 9001 words to 12000 words out of 183750 words
Kamar zai saka mata kuka haka yake cusa abincin dakyar karshe ajiye cokalin yayi yana kallon Mamie.
"Mami! Ina yawan mafarkin Omar! Kuma akan Yumnah ne."
Zuba mishi ido tayi, kafin tace.
"Ahmad! Zan amince maka ka dauko Yumnah! Amma wallahi babu wata magana a tsakanin ku, da ita domin na gaji da jin mitar Hajiya."
"Toh mami"
"Ahmad! Bana son alaƙar ka da Yumnah!!! Raina baya son alaƙar ka da Yumnah, ka fita hanyar ta. Na amince ka daukota dan marainiya ce! Kuma nasan Omar ya baka amanarta. Dan haka bazan haka bazan bazan haka naka hana ka riketa ba.
Bayan haka toh wallahi naga wani abu makamancin hotunar da ka zuba a falonka guda uku, toh zan maida ta gidan Uwarta. Ni dai dan karka ga baki maka ne da wallahi ka hakura da daukota tunda a kwai yaran da suke niman tallafi me akayi da jinin Hassanah. Salon tazo ta lalata min Khuwailah."
Yasan halin Mamie da iya tsanar abu dan haka bai wani damu ba, tunda ya samu ta amince kawai sai yace mata.
"Zata zauna a gurin Hajiya ce ba sai ta shigo nan ba!"
"Hmm! Ni dai karka yarda wani abu ya wuce iya taimako, sannan naji ka saki Mayah toh yanzun me kake nufi zamu cigaba da ganinka ne haka?"
Shiru yayi sai lokacin ne Linah ta fado mishi, share batun yayi yana kuma jinjina abinda Mami tace ya rabu da Baby Yumnah, Taya ma zai iya.
Mik'ewa yayi zai fita tace mishi.
"Baka ce kome ba?!"
Kamar wanda aka matsi bakin shi yace mata.
"Akwai yarinyar da nagani yar Vice president ban sani ba ko zata miki sunanta Linah Barrak wamako!"
Zaro ido Mai tayi sannan ta fara sababi.
"Amma baka da kirki ai wannan abun cikin gida ne! Bari Papa ya dawo dole ya tuntube Alhaji Barrak wamako, abun cikin gida ne ai. Dakar d'aka shik'ar d'aka tankaden bakin gado"
Fita yayi daga gidan yana me jin haushin Mami, yadda take zakewa akan ya auri Y'ay'an attajirai yayinda Hajiya tafi damuwa da ya auri yaran da suka san ya kamata.
----
Linah Barrak wamako...
Yar mataimakin shugaban kasar Naija ce, yarinyar da suke so kamar ransu, dan itace mace d'aya a cikin zaratan maza biyar shi yasa suka amayar da kaunar da suke mata.
Mahaifinayarta yar yar abeokuta ce, tafito daga babban gida da suke faɗa a ji a garin abeokuta.
Kakar Linah mashahuriyar matsafiya ce, wacce take karkashin dutsen ijebuwo de, don Only believe will spirit and demons, garin biye biyen bokancin siyasa Alhaji Barrak ya faɗa garin Ijebowo de! A ranar farko da yaje yaga Femi, mahaifiyar linah, tunda ya ganta yaji ya mutu da sonta, kuma ko nawa zai b'atar sai ya same ta.
Kasancewar ya fito gidan manyan mutane masu ji da madarar arziki,
At time ɗin Femi ko balaga bata yi ba, amma ya nace yana sonta ganin kuwa yana da maiko aikuwa suka yanke mishi bride dowry wato sadaki, har miliyan daya da rabi, a lokacin kudi na daraja.
Bai damu ba yaje ya faɗa aka zo aka biya kome, sannan aka shiga fada mishi kuɗaɗen da zai biya kafin abashi Femi, kasancewar yarinyar kyakyawa ce.
Haka yayi barin kudi masu mugun yawa, sannan yaje ya kuma biya sadakin dodo kusan dubu dari bakwai da hamsin,
Daga nan aka fara shagalin biki, abun yayi musu dadi sosai dan da bikin yazo traile aka cika musu da shanu da akuyoyi aka kai musu, banda abinci da akayita kai musu traile-traile.
Anyi bikin sosai sannan aka daura auren biyu d'aya a spiritual rock wato Ijebowo de, daya a wani masalaci dake cikin garin.
Daga nan aka kai amarya dutsen aka tsafeceta sosai yadda babu wani d'an iskan da ya isa ya mata shouted bata lankwasa dan banza ba.
Sai da aka kwana aka wuni kafin suka basu amarya aka tafi da ita sokoto.
.....
Tunda Femi ta shiga gidan Alhaji Barrak yake samun nasarar a rayuwar shi, bai faduwa sai nasara har Allah ya albarkace su da Haihuwa, Mustapha wanda suke kiran shi Yomi, sai Faisal wanda suke kiran shi da Babalola, sai Alkassim wanda suke kiran shi Kayonde, sai Muttaq wanda suke kiran shi da Ayoden , sai Muhsin wanda suke kiran shi Adewale, sai yar autan Linah suna kiranta da Kafaya,
Dukansu sunayen su na tafiya da sunan Yaren yoroba ne, tunda Femi ta auri Barrak Bata zauna da kishiya ba, dan babu yar iskan da take shigo mata da sunan kishiya, ta tsare gaba da baya.
A yanzun tana cikin manyan matan da aka kafa NGO dasu, hamshaqiyar mace mai ji da kanta, sannan yar Bala'i ce na fitan hankalin mijinta kawai take d'agawa kafa.
Ranar da Linah ta iso gida tun a airport take gayawa Uwarta gamon da tayie, take aka shiga niman yadda zasu connection da Halwani, basu samu ba.
Sai gashi cikin ruwan sanyi su. Gano dan ambassador Nigeria ne a Saudiya, kuma yana da kamfani sarrafa tumaturin gwangwani.
Bayan wanda yake dashi a Japan, kamfanin sarrafa cafer, na Kayjay.
Ba iya wannan ba akwai abubuwa da yake da karfin shigo mishi da dukiya, wannan abun yasanya Femi ta kira Babanta ta gaya mishi, ce mata yayi ta bashi awa biyu.
Aikuwa awa biyun yana cika, yace mata.
"Kafata zata auri Ahmad! But akwai matsalar wanda na hango bazai hana mu abinda muke da niyya ba, bamu tab'a Fad'uwa ba.
A cikin kwana biyu nan ku shirya kuje can inda yake ku nima hada auren su, sai dai matsalar da nagaya miki dole kafata tayi sadaukarwa, idan ta mallakar shi. Sabida dakatar da shaidanun da aka jingina mishi.
Bayan wannan akwai matsala wanda naso ganin meye amma ban gani ba, nayi nayi na gani ban gani ba. Dan haka jibi ku tafi da ita zuwa gidan su Yaron, duk abinda kuka gani make sure let me know"
#Mai_Dambu
https://my.w.tt/VONsKv5rs8
💞💞💞
*_ABU D'AYA_*
(MUKE SO)
💝💝💝
Wannan shafin na kune Masoyan Baby Yumnah 💗💝💞
7️⃣
"Ok! Baba duk abinda ya faru zan gaya maka!" Ta datse kiran, tana me kallon yarta.
Murmushi tayi sannan tayi wani rangaji cikin izza tana cewa Yaren yoruba.
"Emi ko s? ohunkohun ni iwaju mi ?.. Ọkunrin kan wa ti kii yoo ni anfani lati ṣẹgun ọmọbinrin mi Ahmed."
(Ni ban tab'a saka abu a gabana na fadi ba, har akwai namijin da zai gagari Y'ata bai isa ba koda karfin Dutsen tsafi sai kin auri Ahmed)
Da sauri Kafaya taje ta rungume uwarta cikin farin ciki.
Tana cewa.
"Nagode da Allah ya bani! Jarumar uwa irinki thank You Mamawo!"
Rungume yar tayi sosai, tana murmushi, Madam Femi ta goge da duniya, domin tsabar bleaching ɗinta har wani pink-pink tayi.
Mace ce ta tasan kan bariki, dukda ita bata sha'ani da kowa sai wanda yaci ya tadda kai.
Tasan yadda zata iya da kowa, shi yasa a NGO ake ji da ita.
Bayan Vice ya dawo ta labarta mishi irin kamuwar da Yarsu tayi, yaji dad'i sosai, dan haka ba tare da wani damuwa ba, ya kira Papa ya gaya mishi suna hanya domin tattaunawa akan Yaran su.
Haka yayi musu dadi domin kuwa Papa ya amsa musu bukatunsu, domin ya gaji da b'arnan mutuncin shi da Halwani yake sashi yi.
---
Riyad.
Zama yayi cikin nutsuwa, ya kalli Hajiya hari, wacce take shan fura.
Kallon shi tayi a ranta tace.
"Ja'iri wannan miskilancin da za a bashi mace, baka kuma jin shi ya zauna shi D'aya shiru.
Tab'e baki tayi sannan ta cigaba da shan furanta tace.
"Uwar me kake tsotsa a bakin ka? Hmm baka gaya min abinda ya haɗaka da Mayah ba?!"
Kallon mamaki yayi mata, yana kallon aljazzira.
"Please hajiya manta da batun Mayah don Allah muyi abinda ya dace."
"Toh Ubana idan banyi abinda ya dace ba kwashe min albarka nabi tantabarun." Ta faɗa a hasale.
Kwantar da murya yayi dan yasan matukar taki amincewa toh wallahi babu wanda ya isa ya bashi goyan baya.
",Haba mata guda! Haba yan matana, Insha Allah wata sani tare zamu tafi Umrah."
Zuba mishi ido tayi sabida ta fahimci maganar bakin shi mai muhimmanci ne, kuma abinda ta fahimta duk lokacin da yazo da magana mai muhimmanci, yakan rarrashi ta dan ta saurare shi, dan haka cikin nutsuwa ya gaya mata duk abinda ke faruwa.
Shiru tayi sannan tace.
"Toh indai haka ne kaje ka daukota mana, ni na goyi bayanka."
Kamar ya kwanta a kasa dan murna, murmushi kawai yayi shima wai yayi abin kai ne inji ta.
---
Bayan Sallah isha Papa ya saka shi a gaba, yayi ta mishi fada sannan ya tabbatar mishi cikin satin nan Vice president da Iyalin shi zasu zo.
Sannan Aunty shi taslima zata zo, sabida mutuwar aurenta ya mutu,
Taslimah ita ce yar karamar yar Hajiya hari, Papah Alhaji Abubakar Ahmad Nafada, yana da kane.
Ibrahim Ahmad Nafada wanda ya kasance Commission yan sanda a Kogi state, sai Dr Bello Ahmad Nafada, Malamar Jami'a Dr Marwanatu Ahmad Nafada, sai karamar Su Taslimah Ahmad Nafada.
Kuma dukkan su Yaran Hajiya Hari ce, ta haife su, kuma taba matukar ji dasu, haka ma jikokinta, yawace dasu.
Kasancewar Ita din Yar Sarkin Kumo ce shi yasa take kiran Halwani da Turaki.
Duk Yaran Hajiya babu mai karamin karfi dukkan su, Alhamdulillah sun ci sun yadda kai.
Tana matuƙar ji da Halwani dan ko laifi yayi bata iya mishi fada ko a gaban iyayen shi balle kuma a gaban wasu mutanen na daban.
---
Gombe.
A hankali nake takawa gashi ruwa yayi min shegen duka, motar da take zuwa daukana yau bata zo ba, daga gida zuwa makarantar mu akwai tazara.
Kallon yadda ake tsula ruwan ake ina jinjina tafiyar da ya rage min, sai ga Motar Hajiya Larai. Ita da wasu mutane.
Gefen hanya suka gangara sannan suka kirani, koda na isa na ganta gaishe da ita nayi sannan na dakai zan wuce.
Suka dawo dani.
"Baby Yumnah shigo mana!"
Ba musu na shiga, motar ruwa ya jikani sosai, yan maballar botirin kirjina. Suka tsurawa ido shi wanda yake bayan.
"Hajiya Ni kam, kai ni gidan ki. Dan naga abin rage zafi, anan muje na dan samu na rage sanyin da nake ji."
Juyowa tayi baya sannan tace.
" Sa'idu! Ina zaka kai wannan abin."
"Ni naga abinda zan yi ai"
Haka suka koma gidanta suka sauke mu, tace min.
"Bari naje na dawo, sai mu tawo da mominki sai ku wuce gida."
Tunda suka fita ta shigar dani, falon. Nuna min daki yayi sannan yace.
"Ki cire kayanki bari na kawo miki wasu."
Shiga daki nayi, na fara cire jikaken unifoam din, sannan na shiga kokuwar cire pant din sai gashi, ba tare da damuwa ba, ya dauke ni sai gadon.
Tunda ya daura ni a gadon ya shiga jagwalgwalani, tare da niman shiga jikina Amma ya kasa wanda Ni kaina ban san dalilin haka ba.
Da yaso min mugunta sai ya nemi yayi min shigar bazata, aikuwa sai ganin shi nayi ya bingire yana ihu,
Da gudu na sauka a gadon, na saka kayana na dauki school bag Dina na bar gidan, tsabar muguntar da taso yayi min buda min cinyata yayi, a hankali nake tafiya. Duk da bai shiga jikina ba, amma ya buda min cinya.
Dakyar na isa gida, sai da na huta a hanya kafin na iso. Tunda na shiga naga Ashe Hajiya Larai gidan mu zasu zo, ina shiga falon na dawo a tsorace, sabida ina jin muryan su ban tab"a kama su da idanuna ba, yau ganin su cikin tashin hankali.
Zama nayi a kofar gidan har suka gama suka fita, ranar nayi kuka duk da ban san dalilin yin haka ba. Amma na barshi a matsayin Mommy mahaifinayata ce.
Cikin kuka nake cewa Allah ya dauki rayuwata na huta da bakin cikin rayuwa da nake gani.
Tunda suka fita na shiga dakina na rufe dan wani lokacin idan Mommy Bata nan suna fada min akai.
Ranar nayi kuka da ga abinda suke aikatawa amma bai sanya Mommy Jin kunyar ba.
Ina son guduwa Koda na tattara kayana zan fita sai na manta kome nayita zaga gidan, idan kuma nayi nasarar fita toh a guri daya zan cigaba da tafiya har Mommy ta dawo.
Ina cikin damuwa sosai dan Allah kaɗai yake kare ni ba karyar kaina ba.
.....
"Ummi nazo da maganar cutar da Bilal yake min amma kink'i ki saurare ni balle ku san halin da nake ciki!
Ummi shekara biyu yaje ya ajiye ni a China baya zuwa sai dai aike. Ko waya don Allah kiyi mishi magana"
Inji Yar Hajiya Larai, wacce take kwalliya kamar zata biki, kallon Yar tayi cikin ko in kula tace.
",Toh Ashnah me kike so zan miki? Mazan nan dai duk halin su ɗaya, kin fison na kira shi nayi mishi magana yaga bani da mutunci ne?
Kuyi hakuri ku yaran yanzun kun b'aci da son maza suna binku a gindi², ban da fitina irin taki meye na damuwa dan namiji ya ajiye ki, idan kinga bazaki iya hakuri ba, ki ajiye aure a gefe kema ki buɗe rayuwarki mai daɗi. Zan fita ki kula da gidan."
Tana fadar haka ta dauki wasu abu ta shige ban daki, ta cusa a gabanta, sannan ta fito inda ta bar Ashnah wacce mamakin Uwarta ya gama kasheta.
Gyale ta saba a kafad'arta sannan ta dauki jakarta ta fita da sauri dan, sun kwana basu hadu da B boy ba.
Tunda yace mata yana wani hotel ita yake jira, hankalinta yayi mugun tashi, da gudu ta finciki motar ta, koda ta isa hotel din ta kira shi a waya, fitowa yayi suka shiga tare.
Suna shiga room din su, ma matseta da bango, cikin wani irin yanayi domin tashafa hatsabibiyar humra.
Dake tafi son duk lokacin da zai kusanceta yayi ta mata hauka, shi yasa ta shafa humran,.
Aikuwa ya haukace mata, a zafaffe yake bin ko'inan ta.
Doguwar gownta, ya kwab'ata babu kome a jikinta.
Tureta yayi saman gadon, kafin ya shiga mata (pipi) ihu take zaka rantse wani abu yake mata nan kuwa tsabar jaraba ce kawai da ya suka sabawa kan su, duk wani abinda yasan matar shi zai wa sai da yayiwa Hajiya larai.
"Wayyo Allah na! Mijin Y'ata, ka iya kome. Karka kuskura ka tab'a rab'e ta Ni daya na isheka, wallahi zan cigaba da d'aga maka kafa kayi wasanka dani.
Wallahi dani kafi dacewa bada Ashnah ba, meye take dashi wanda bani dashi don Allah ka rabu da Yar banza Ni zan baka kome har da duniya duk zan baka.
Zan iya maka kome dan karka kusanci shegiya, ta gaya min wai shekara biyu baka kaje gurinta ba, Wayyo yi min. Buga min iska buga min malam babba.
Wayyo Allah na, Hajiya babba, wayyo zaka kashe ni ne, toh na tuba bini da sauri. Wayyo Allah na da tsufa na kake min wannan tsiyar kodake nice nake so maza yi min yadda nake so."
Sai da ya gama yamutsata, sannan ya koma gefe yana sauke ajiyar zuciya, itama haka.
Kallon shi tayi cikin wani irin soyayyar shi tace.
"Hmm! Me zai hana ka sake Ashnah! Tunda kaga ni bazan maka dole ba."
Mik'ewa yayi zai tashi tayi maza ta riko abar shi tana murmushi tace.
"B boy! Idan bai maka ba shi kenan, ka zauna da ita ai ba wani abu bane, akwai aikar da nayi maka ta bankin ka, ka duba.
B boy karka ga laifina, na haukace akan kane, ban da kana son Ashnah toh Tabbas bazan tab'a, barin ka da ita ba.
Tunda abu daya muke so! Ina sonka tana sonka! Kasan yadda nake ji, kuwa idan na tuna cewa akwai B'oyayyen alaka a tsakaninmu."
Shafa kwantaccen beard d'inshi Tayi cikin wani irin yanayi sannan ta zuba mishi ido, tana murmushi tace.
"Na hakuri ka cigaba da zama da ita."
Tare suka shiga wanka, sannan ya musu odar abincin.
---
Kwana biyu tsakanin Linah da Iyayen ta da Yayunta suka nufi saudiya, a gidan Ambassador .
Tarbayan arziki aka musu tare da mutuntawa,
Hajiya kallon Iyalan Vice tayi ranta bai mata ba, amma ganin yadda kowa ke murna har da taslima yasata amincewa.
Ganin yadda Mami jikinta ke rawa yasa suka fahimci Alkiblan ta, daga uwar Har yar, take kuwa suka kira Baba Suka gaya mishi.
Shi kuma yacewa Femi.
"Ki tabbatar kafin ki bar garin kin tawo min da wani yanki na kayanta."
Ta amsa mata da toh, aikuwa ta shiga cikin mutane baka cigaba da shagali, a washi garin zuwan su aka yi Engagement din Halwani da Linah, abinda yayi mugun daukar hankalin Hajiya har tayiwa Papa da taslima magana.
Suka nuna mata zamani ne, tayi hakuri ta haɗa da addu'a.
Bata kuma cewa kome ba dan ko tayi magana laifinta zasu gani ita kuma bata son haka.
Bayan an gama musu baiko ne, ya tafi yayi Umrah da iyalan VC