Showing 108001 words to 111000 words out of 183750 words

Chapter 37 - ABU DAYA (Muke So)

29 Oct 2024

10676

sai anyi dubu ba a fada ba, zaka iya yin abu amma ranar Jin kunyar ka tana zuwa, don Allah ku ba yara bane, ba lallai ki fitar yadda kake kin mutum ba, amma yana da kyau ka iya sarrafa fushinka, bawai ka cigaba da nuna k'iyayyar shi a idanun ka ba, dariya kuma ni ba daku nake ba, sannan idan kunyi haushi Allah ya baku hakuri."

  Daga haka ban kuma shiga harkan su ba, kawai na mai da hankali na. Gurin sauya tsarina  tare da mai da hankali na kan ibadana da addini na.

         Sosai Mamie ta tsane ni, tare da Khuwailah, dan ta koreta ita kuma ta dawo gurin Hajiya, dake Aunty Taslima Bata nan ta tafi gombe sai muke sha'anin mu daya, tare da tsara yadda zamu ji da Uncle da Rahbeel.

          ---
Jikin mommyna yayi sauki dan har an sallamota, zama tayi a gaban utta, tashi shiru bayan ya koro mata jawabai.

             "Aikin da na turaki kika mata na kasar China ita daya ce bata karye ba, sabida dabar da aka hada da ita har yanzun tana yawo, amma ba samun masu kulata, zan tura wasu masu hidimar mu, suje a gigita karen toh muna nan dake sai tayi abinda za a koreta.

    Sai tayi bakin jini Sosai, ci-gaba yayi da mata bayani tana ma zaune ya cigaba da aikin shi, har ya gama, sannan tayi godiya.

         .....
"Hmm! Wayyo Allah! Bilal soka min wutsiyarka, wayyo zuba min son ranka, kasan kwana biyu ban ji ka ba, wayyo Allah bude ni falle Ni dakyau, don Allah kayi karka manta buga min iska, maza buga min Y'ay'an gwainarka!"

    Hajiya Larai, kenan. Sosai Bilal yake buga mata wutsiyar shi, ganin ta fara ihun dadi yasashi kyaleta ya cigaba da zuba mata a hankali har suka kawo tare, ajiyar zuciya ta sauke, tace mishi.
"Zan turo maka kuɗin nan, da nayi maka alkawarin baka."
.   "Godiya nake hajajju!"
Murmushi tayi, zata amsa mishi aka kirata a waya tana ganin Hassanah ta dauka nan take gaya mata yadda suka yi da Utta.

        Ci-gaba suka yi da shirya tsiyarsu da sharrinsu. Kafin suka yi sallama, duba wayar ta yayi ta tuna wancan satin zuwan su Kano, ta shiga kasuwa ta sayi wakar lagireto, tsohon waka ne, dan haka tazo tasa Bilal ya mai da mata wakar cikin wayarta dan a laptop ya maida.

           Kunna wakar tayi tare da bin baitin.
_Zan bi gargada gargada zan bi dalin iye zan bi dalin gado da katifa! Iye! Badan uwa da Ubana ba! Dana bi jirgi dana bi mota, dana bi dan acaba iye_

     Haka take bin wakar tana rausayaw tana jin wani irin dad'i na tsarata, wakar na karewa ta kuma kunna. Wani wakar banza.
        _Kunkuru irin na cinya mai ruwa! Allah na ruwa mutane damina gwamnati na kuɗi mutane na kunkuru!_

        _murmushin duwawu hana mai gida zuwa aiki! Idan kaji kankana ana cinya mai ruwa_

           Wannan wakar ya kare har Bilal ya fito, ya samu tana jin wani shima  na banzar.

_ke yarinya takarawan sama inki gadama taka rawan kasa_

            _Abu washaaaaa! Sami ni sautin studio!_

   Kwanciyarshi yayi akan kafad'arta, yana bin wakar. Ana zuwa gurin maganar banza zai shafota, har suka gama jin wakar a tare.

     ---
A gaskiya gidan nan babu dad'i, Mamie da surukarta, Mu kuma da y'ayanta, Allah ya taimake ni wata jumma'a, na gama abinda nake zan fita kawai Uncle ya kirani, Wai na same shi a BQ na manta Kawai na nufi gidan shi.

         Sanye nake da wata doguwar rigar material, na shiga ina ta sallama, ashe matar nan tana kitchen, Kawai sai gata da dauke da fry pan zata wasa min hot oil, Kan uba badan na fahimci nufinta ba da sai ta lalata min fuska, da gudu na bar falon,  na koma gidan mu ina hakki.

           .. ban fadawa kowa ba sai Khuwailah, dan haka ban damu ba, na cigaba da hidimar gabana, wannan karon Zein ya shigo sunyi magana da hajiya, kuma nima na amshi tayin shi, lokacin da ya shiga suka gaisa da Mamie, take tambayars shi matsayin shi, nan ya gaya mata waye shi.

        Tayi murna sosai, bayan tafiyar shi, ban san me suka kulla ba, kawai after wasu kwanaki kawai Zein ya dawo yace bazai aureni ba.

   Nayi juyin duniyar nan tambayar shi akan me? Yace shi baya da ra'ayi ne.

            Dan haka na gayawa Hajiya yadda muka yi dashi, bata ce min kome ba, sai da Khuwailah yake gaya min ai, Dilshad zai aura, dariya nayi kawai ban ce mishi kome ba dan haka na goge Number shi na wayata, na musu fatan Alkhairi.

          ...... A hankali rayuwa take garani Sosai,  domin kuwa ina ji ina gani sai na sami mijin aure kawai abu zai lalace, Uncle yakin motsawa da duwawu na bashi zo ka Ga rawan jikin shi, amma akan auren mu yaki gashi wata muguwar shakuwa da tashigo a tsakanin mu.

     Kullum ni da Khuwailah sai munyi kuka sosai, sabida dukkan Mu nuna cikin son abu da yafito daga Mamie amma taki ta bawa kowa dama, sai ita da wanda tayi niyya.

            ----
Tare da Khuwailah muka shigo, ina gaba tana baya, dukda yau munki kwana, sabida yanayin kallon da Hajiya take mana, tare da bin kwaikwafin mu.

     Muna shiga falo tana kunna wutar falon, kallon agogo tayi, taga biyu da rabi na dare, bata ce mana kome ba, ta juya abinta zuwa cikin d'akinta, a tsorace muka shige dakin mu, Khuwailah ba tayi wanka ba, ni kuma nayi.

       Shigowa tayi taga ina busar da gashina, kunya ce ta kamani na sake abin a kasa, jikina ya dauki rawa.
"Saka hijab dinki! Idan yar uwarki ta fito ina jiran ku."

Kamar munafukai haka muka fito, muna kallon juna. Ganin Uncle da Sharahbil, yasamu muka nutsu.

      "Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatu!"
Shiru tayi tana sauke ajiyar zuciya, alamun ranta da zuciyarta babu dad'i. A hankali ta fara magana.
"Rahbeel da Halwani! Kun min adalci? Daga kai har dan uwanka babu yaro a cikin ku, amma naji kunyar kama ku da laifin kuna lalata kananun yara, wanda suka shekarun su bai kai sha shida ba.

   . Idan aure kuke so ku gaya min, babu wanda ya isa na saka doka yace min bazai bi ba, amma kuka gwamace gwara kuyi ta lalata musu, yaran su, idan yau aka muku zaku ji dad'i? Yar wani Kanwar wani? Matar wani Uwar wani."

   Yadda take shiga ban take fita ba, ba nan take fita ba duk kunyar haka ta kama su. Tana gamawa dasu ta dawo kan mu, sai da tayi mana fada kafin tace.
,"Dole sai sunyi istibara'i, sabida ya  tsarkake mage far shi."

Har aka yi sallar asuba.muna falo, dakyar muka lallaba muka gudu.

       A hankali muka fara gudanar da ibadarmu, kuma muna yawan azumi, ana ta gayawa Papa halin da ake ciki na ta yanke hukuncin Ni a Hadani da Halwani Khuwailah, da Rahbeel nan shima yayi na'am da tsarin hajiya,
Bai ja da ita ba, sabida bata gaya mishi kome akan dalilin auren ba, sai da aka gayawa Madam Mamie!

Kan Bala'i matar nan kama zata kashe kowa, tasaka Halwani a gaba da Bala'i da fada har da tsinuwa, bai mata Magana na sai da ta kira Rahbeel, yazo suka.

"Ni zaku wulakanta? Kunyi shawara dani? Toh idan kuna niman saka Albarka na ku janye daga niman auren yaran nan dan dukkan su karuwai ne!"

Gyara zama Rahbeel yayi sannan ya fara da bata hakuri.
"Mamie! Don Allah kiyi mana hakuri, sannan maganar gaskiya bazamu miki biyayya mu sabawa Allah ba, bawai dan baki cancanci haka bane kin kai har kin zarta! Amma abinda nake son ki fahimta shine.

Idan kin ce mu hakura auren su shin zaki iya dakatar damu aikata Zina! Karuwai ai daga ni har Yaya Halwanin mune muka fi dacewa da sunan.

Sabida ke kina can kina barci muke dauke yaran mutane muna kwana dasu, sannan idan kince karni aure su, tabbas zamu iya hakuri, me a ciki? Sai dai bazan boye miki ba dole zaki goyi d'an gaba da fatiha.

Dan abinda ya rage tsakaninmu kenan, idan kuma kika gujewa faruwar haka toh ki barmu ayi sha'anin fata lafiya nama lafiy..."

Tsinka mishi mari tayi, ya d'ago cikin murmushin takaici ya cigaba da cewa.
"Allah ya huci zuciyar ki, amma Ni zanwa Papa da Hajiya biyayya."

Daga haka yayi ficewar shi, duk kiranshi da take kuwa, yaki fir ya saurare ta, sabida Tsakanin shi da Allah yake hango son zuciyarta.

Allah sarki damo sarkin hakuri, yana zaune a gabanta ta gama bala'in ta bai ce mata kome ba, har ta gama yafita bai mata magana ba.
Bayan kwana biyu ta sanya aka kirawo mu, ta zage mu tass, na mike cikin fitsara nace.
"Ni ba karuwa ba ce, idan ma akwai karuwa toh y'ayanki ne!

.. domin Ni akan Uncle na fara sanin meye namiji, dan haka aure idan kinga banyi shi da d'anki ba toh bana numfashi. Kuma na haifa miki kyawawan jikoki jinin karuwai kenan."

Dariya Khuwailah tayi sannan tace.
"Kutt melesi! Kice za azuba jikokin karuwai kenan? Toh Mamie sai ki shirya, dan mun kusan cika miki gida da jikokin karuwai.

Sannan da kike kiran mu da karuwai, bari na nuna miki abinda idanunki bai gani ba."

Wayarta ta ciro a cikin aljuhu ta kunna mata hoton Mah Naz tana kwance a jikin wani Bature, Mah Liqah kuwa suna wanka da wani Black a cikin ruwan. Sannan ta tako gabanta, tace.
"Kin zata gidan iyayen mazajen da zasu aura ne suka sanya a fasa auren su.

A'a su da kansu suka saka aka fasa auren tunda na hadi ne, Mamie shi Ubangiji baka nuna mishi hanya shi yake da ikon nuna maka hanya, Mamie mu karuwai ne, da kaddarar ta faɗa mana, amma bana tunanin za a samu muguwar uwa irinki wacce kwaɗayin ya rufe mata idanu"

"wailah kyaleta haka, dan ma bata san waye Zein ba da ta min kwace shi da sauki, tunda Dilshad ce zata aure shi, Mamie ko yau kika hana Halwani aurena, hhhh! Na rigada naga sirrin shi, na kuma samu abinda nake so a tare dashi kawai ki bimu da addu'a dan idan mu bamu haifa miki kyawawan jikoki yan gaba da Fatiha ba, Mah Liqah da Mah Naz Zasu kawo miki tukwaicin kaunar kudi, sai an jima surukarmu!"

Tun daga wannan ranar, Bala'i ya fashe a cikin wannan gidan fadar yau daban na gobe daban dan haka Hajiya ta tattara mu, zamu tawo Gombe,sannan ta kira Jikonkin ta, tace musu.
"Zan tafi da su, idan kun shirya auren su, toh ku biyo su idan kuna mahaifyarku ta hana ku, shi kenan, amma suna gama istibara'i za a aurar da su."

Idan hankalin su yayi dubu sai da ya tashi, dan haka suka shiga shawaran taya zasu ji da Mamie.
. A cikin kwana biyu muka tattaro zuwa gombe.

---
Kafaya da Ma'arufah, lokacin da suka ji labarin mazajen su zasu kara aure, kuma yan matan da suke cikin gidajensu, abin ya d'aga musu hankali, dan haka suka sanya Mamie a gaba da fada zagi tashin hankalin yau na daban na gobe daban.

Ga mazajen su kan mai sauki ne, dan haka Mamie tayi tattaki har gombe, inda tayi tabi family Hajiya da sauran yan uwansu ta b'ata Yumnah da Khuwailah tas,

Take aka samu rabuwar kan mutane, wasu suna jin haushin abinda ta faɗa akan Khuwailah ai duk lalacewar Yar Bello ai bata fito ta gaya musu ba, ganin wannan tashin hankalin yayi yawa Hajiya ta sanya ni a gaba ta dawo dani gurin Dangin Mahaifina da suke can akko, ta kuma nuna musu muhimmanci ƙaddara dan bata gaya musu halin da na fada bayan sace ni da akayi ba.

Garin su Abbanah kauye ne, sosai. Dan rugar Fulani ce, kuma Mamah kakata tana kauyen, lokacin da Hajiya zata kawo ni tayi min sayayyar kayan abincin har da karamin gas na girki.

Dake a dakin Mama nake kwana naga gata, tare da soyayyar kaka da jika, domin a bayanta nake kwana dan bukkarta har da gado me rumfa,

Ga yan uwan kakana namiji, wani irin gata ake nuna min na fitan hankalin, sabida kauyen baki daya zuri'anmu ce, dan haka ban wani sha wahalar fahimtar su ba.

Kuma suna da wayewa da ilmin addini da na boko, dan suna da makaranta da Asibitin a garin.
---
A can gombe kuwa allura ce ta tono garma, domin tsakanin Mamie da Allah take adawa da auren har ta kai sunyi fada da mahaifiyar Khuwailah, takuma mata alkawarin sai tayi sanadin da aka fada Dilshad da Zein.

Ai nan Dilshad ta fito Iran ta gayawa Mamie magana ta Hanyar cewa.
"Ai ba d'anki bane? Idan kin hana Halwani da Rahbeel toh wallahi Zein sai dai ki mutu dan aure babu fashi, ko zaki mutu ki dawo mu ukun nan sai munyi auren kije ki nimawa yaran ki mata maganin farin jini."

Al'amarin ya munana, domin da taga yadda suka rabu wasu ta zuba musu kudi, suka juyawa Hajiya baya wasu kuma suka ce basu iya ji, ba dan sunji sun gani aure yanzun za ayi shi.

Da ta ishe Hajiya da fitina ta tara family takira Khuwailah ta tambaye ta, taya ta kama su suna son juna, nan ta gaya musu ai gashi gashi, har da zuwa kwana da suke yi.

Salati Mahaifiyarta ga sake tare da rufeta da mugun duka, dakyar aka kwace ta, sannan Hajiya tace.
"Tsakani da Allah! Wannan adalci ne? Idan kunce Yumnah karuwa ce! Toh Khuwailah fa? Sannan Rahbeel ya gaya min cewa uwarshi tace idan ya Kuskura ya nemi Auren Khuwailah zata tsine mishi.

Amma ku kira Rahbeel din dan Ahmad ko da kun kira shi bazai Magana ba."
. Dan haka suka kira Rahbeel, aka gaya mishi abinda yake faruwa da Abinda Hajiya tace, abinda ya fara shine bawa familyn hakuri ta hanyar cewa.
"Don Allah a gafarce mu, da abinda ya faru. Wallahi sharrin shaidan ne, dan ba halin mu bane, sannan gudun faruwar wannan al'amarin Sai da Halwani ya sami Mamie ya ce yana son ana shi Yumnah.

Amma tayi mishi barazanar zata tsine mishi, tun kafin yarinyar ta b'ata, haka nima da nazo na gaya mata ina son Khuwailah amma fir taki yarda.

Karku manta mu ba duwatsu bane, mu mutane ne, amma taki fahimtar haka, karshe ma dai nima tayi min barazanar da ta sani dole nake zuwa ga Khuwailah.

. Wallahi baya ga wasu abubuwan, ban tab'a wuce iyakar ta ba, nasan ina zuwa mu kwana a BQ, amma bayan nan. Babu abinda na rabata dashi dan tana da kamun kai, ba ita ba hatta Yumnah, wallahi ba yadda ake tsammanin suke ba, kawai tambarin abin ne yake binta.

Don Allah ku yafe mana, abinda muka aikata wallahi ba halin mu bane, Mamie ce ta jefa mu cikin wannan yanayin, dan mun fahimtar da ita taki fahimtar haka, kuma ayi mana hakuri dai."

. Shiru Mamie tayi, ranta na kara b'aci, tayi yaranta zasu mata haka.
Gyaran Murya Baffa Ibrahim yayi kasancewar shi d'an sanda yace..
"Alhamdulillah! Tunda haka ne, kuyi hakuri kuwa mahaifiyar ku biyayya, Khuwailah ni na bada aurenta ga Hafiz dan gidan Awwalu, sai kuma Yumnah zan nimawa Musaddiq tunda abin bai kai ga lalacewa ba, zamu aurawa yaran mu, kai da Halwani Allah ya baku wasu kamilallun matan"

. Wannan tashin hankali da me yayi kama, cikin jin dadi Hajiya ta sake murmushi, tace.
"Allah yayi muku albarka, suna yaran Allah yayi musu albarka."
Hannu Khuwailah ta saka a kai ta kara sautin kukanta. Tare da rokon a mata rai ita Rahbeel take so...

Aikuwa Ran Uwata ta kuma b'aci ta rufeta da duka, kamar zata kasheta, dakyar aka kwace ta.
Dan tasan halin Baffa Ibrahim idan ya yanke hukunci babu mai ja.

Baffa Nasir ne yayi magana cikin hikima da yadda zasu fahimci abinda yake so yace.
"Ni ina ganin! Tunda yaran nan suna son juna su, a basu junan su mana, sai ita kuma Uwar Yaran sai mata talala, tunda mun samu kana yanke hukunci ta bar nan din, abinda zamu yi shine.

Akwai wata yar Kanwar Abokina, Safiya mu

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login