Showing 153001 words to 156000 words out of 183750 words
zo wanka, naga hannun shi da ciwo, tsare shi nayi da idanuna. Take ya shiga kame kame, yana gaya min yadda abin ya same shi.
Bance kome ba, na saka kai na fito daga ban dakin. Kayana na shiga haɗawa riko hannuna yayi ya kwace tare da fashewa da kuka.
"Sai yaushe zaka gane irin wada da rayuwar mu da kake yi? Uncle meye ribarka idan suka nakasa ka? Meye na samu a rayuwata? Tun daga tasowa na fahimci daukar nauyin matsalolina, ko sau daya ban tab'a sarewa akan matsalata ba.
Amma aka Matsalarka wallahi bani da jimirin fusakarta ta, Taya kake son na fahimci, kaina da zuciyata? Kullum mijina bai da abinda yafi saka shi sauki sai wasa da gun da bullet, kawai ka sallame ni, na sami wani me karamin karfin da zai kula da rayuwata."
Juyo dani yayi da karfin tsiya,
Jikin shi na rawa, yace.
"Akan idanuna kike kiran wani namijin da zai kula dake? Idan baki son aikina, shikenan Yumnah sai na barshi, amma kiran namiji a gabana tamkar reni ce."
"Eh na rena ka, Ni da kake kasadar saka rayuwata a matsala fa? Kasan iya adadin fargaban da ke kashe ni a duk! Kasan iya adadin tsoron da take raunata zuciyata, kai kishi ka sani, Ni kuma sonka na sani, Ahmad jeka cigaba da wasa da rayuwarka, akan mutanen da basu da amfani a rayuwar ka.
Duk wani jami'in tsaron sirri idan aka kashe shi babu me bi mishi hakkin sa, dan haka da aka dauke ka basu bi takanka ba, daga dawowar ka, zaka fara wasa da zuciyoyin mu, dan kaga ka rena min hankali shine ina baka labarin da ka sani kake kuma rena min hankali, nagode sosai. Cigaba da wasa da damar ka."
"Wai me yasa kike mai da karamin abu babban al'amari? Taya zanyi wasa da rayuwar mu! Don Allah ki saurare ni."
Ya fada min a sanyayye, banza nayi dashi tare da buge hannun shi, dan yau ya bani haushi...
#Mai_Dambu.
8/30/20, 9:40 PM - Ummi Tandama: ?. Riko ni yayi cikin tashin hankali yace.
"Me kike bukata?!"
A raunane yake kallona, a hankali hawaye ke zuba daga Idanuna, kasa furta kome nayi ina kallon shi. Yadda bakin shi yake rawa.
"Am sorry! Kinji ki gaya min me kike son?!"
Kifa kaina nayi a kirjin shi, tare da sake wani irin kuka nace.
"Don Allah ka ajiye aikin kaji!"
"Shine kawai abinda kike bukata?!"
Cikin shashekar kuka nace.
"Eh Hayati!"
"Shi Kenan zoki ga yadda ake rubuta ajiye aiki."
Fadawa gadon mukayi tare da saka dariya, tare da kallon juna. Sai kuma muka sake sake dariya, kamar wasu tababbu.
Yana rubutun, ina kallon shi, juyo yayi ya kalle ni, tare da hura min iskar bakin shi yayi, tare da cewa.
"Ya dai?kina sona sosai?!"
Tab'e baki nayi cikin tsare gida, nace.
"Bana sonka!"
Na bashi amsa a takaice, ina murmushi.
"Toh na gode! Haka ma soyayya ce! Kuma a gaya min akan me ba a sona?!"
Ya fada tare da maida hankalin shi kacokan bisa computer gaban shi.
" Gani nayi na yiwa rayuwata karan tsaye, tsoho fa! Abokin Abbana shi nake aure."
Ture computern yayi tare da riko hannuna, cikin burga yace.
"Kin takalo ni! Zo ko gaya min meye laifin zuciyata? Dan taso mace irinki! Ke da tun baki tafasa ba, kika kone?"
"Kai Uncle shine har da cin fuska? Yaushe ne aka yi haka ban sani ba? A gaskiya Uncle dole Hajiya ta raba mana, iyaka don haka daga yau ban."
Cikin idanun shi na kalla, yana lumshe da nashi, a hankali na kai hannuna keyarshi, tare da sake wata irin numfashi.
Zare bakin shi yayi daga nawa, cikin fitar numfashi, ya kalle ni sannan yace.
"Kamar haka kike min lokacin! Taya zan kwaci kaina a hannunki ai sai da hikima, na kuma sake miki jikina, idan kika ga haka sai kice min Uncle akwai ciwo ne?"
Bakin shi ya kai wuyana, ban san lokacin da nace.
"Wayyo Allah na! Don Allah kyale ni haka"
D'agowa yayi yana kallon cikin idanuna, tare da kai bakin shi haɓɓana, rike shi nayi cikin wani yanayi na musamman, jikina yana erecting da abinda yake min, p² Dina sai buɗewa yake yana rufewae.
Jikina kuwa nayi imanin har kofafin gashin jikina sun gama budewa. Ba daman na hana shi hakkin shi ba.
Zame towel din Yayi cikin salo, tare da kai hannuna kan Baby J d'inshi, ajiyar zuciya ya sa sauke lokacin da yaji hannuna akanta, ina shafawa a hankali.
Kai bakin shi kunnena yayi cikin nutsuwa yace.
"Kin lalata tsoho kuma abokin Abbanki! Dole Hajiya ta shigo al'amarin kafin yafi haka munana!"
Sake min nishi yayi a kunne, nayi masa na damke Bby J, tare da mata wata irin shafar da sai da ya zura min harshen shi cikin kunnena.
Wannan Tsoho da shagali yake, a iya wannan salon kawai muka rikita kanmu, tare da kusan cinye juna, kallona yayi da idanun shi wanda suke cike da Desires, ya d'ago ni saman shi, tare da mikar da J d'inshi.
D'agowa nayi na fara gwada turawa, kamar zanyi kuka. Tsabar ban tab'a wannan style ɗin ba, da sauri ya tura min.
"Wayyo ni! Zaka fasa min mara ne?!"
.na tambaye shi, idanuna na cika da kwalla, girgiza kai yake kawai, sabida dumin da yaji shi ya ɗauka, tare da gangarowar ruwan daga ciki.
Hannun shi ya kai tare da rike k'uguna, yana shiga zuba min Gwat....(🤣😜🤭)
Haka nayi ta Yaren zungura tare da raruka, ina wani irin nishi sama sama, idan yayi sai na amsa na juya tare da juya bom-bom dina, Ina yi ina rike gashin kaina, kamo boons Dina yayi tare da murza nipples din cikin jin dad'i.
Bazan mance zaman Abuja ba, babu damuwar kowa babu matsala, ba tashin hankali. Cikin faranta ran juna muke, satin mu uku, ya kuma jana FF Lagos. A lokacin da muka isa tsare shi nayi domin ban yarda haka kawai ya kawo ni nan ba, sai da ya nuna min. Shaidan ya ajiye musu aikin su.
Rungume shi nayi, babban sa'a ce mace ta samu namijin da zai saurari bukatar ta, nima gashi yau na shiga jerin manyan matan auren da suka sami wannan kyautar da Allah yayi musu.
Yawo muka yi tayi daga gurin shakatawa, zuwa bakin ruwa. Kallona yayi cikin nutsuwa yace.
"Ko zamu je Dubai ne! Mu kwana a samar dakin ruwan nan"
Juyowa nayi ban san amsar da zan bashi ba, kawai na tsinci kaina ne da buga wani wawan tsalle, tare da rungume shi.
Rike ni muna dariya, tare da cewa.
"Ina sonki sosai!"
D'agowa nayi idanuna a cike da kwalla nace.
"Uncle! Don Allah karka juya min baya, wallahi ina sonki sosai."
Sauka nayi tare da isa gurin zama na zubawa ruwa ido, hawaye na zuba daga idanuna.
"Bashi nake ji ba? Kawai nasan mijina bazai tab'a Wulakantani ba.
Amma idan aka kwatanta samun damar raba tsakanin mu fa? Me zaka iya yi dan hana faruwan haka?"
Hawayen da suke zuba na goge, sannan na cigaba da kallon ruwan ina wasa da zoben hannuna, ina jin kamar wani abu zai iya shiga tsakanin mu.
.zama yayi kusa dani, kafad'arshi na gogan nawa, ya sanya hannun shi bayana, yana shafawa.
"Don Allah kar mu koma Gombe! Kaji Hayati, muyi zaman mu a nan kawai. Ni bana son tashin,
Na gaji tsoro nake kar su kuma."
"Inji waye? Waye ya ce miki zasu iya shiga tsakiyar mu? Duk abinda kika ga ya faru, dama can haka Allah ya tsara mana"
Daga haka yaja hannuna, zuwa bakin ruwa, tare da kallon yadda ruwan yake ambaliya, haka zai zo har gaban mu.
Idan yazo tare da rairayi, kamar ance min na duba kasar, naga wani zobe me kyau dan siriri dashi, har zan kai hannuna. Kawai naji ya rike min hannun.
"Uncle! Zobe ne!"
Dariya yayi, sannan yace.
"Manta dashi muje, na baki wanda ya fishi kyau, wannan babu kyau sannan kin san daga inda ya fito, karki kuma ɗaukar abu indai ba mallakarki bace, dan za a iya cutar dake ta haka."
Gyada mishi kai nai, amma babu karya ina son zoben dan yyi min kyau, ga daukar ido. Ina son zoben Dan ya shiga min rai,
Haka ya hanani dauka, har muka dawo hotel din da.
Washi gari muka bar ƙasar, zuwa abu Dhabi.
Wasa wasa, sai da muka kusan wata uku, muna yawon bude ido. Mun yi yawo bude ido sosai, wasu abubuwan a wannan tafiyar na kuma sani, muna cikin wata na hudu na fara wani irin laulayi, sam bana iya sauke mishi nauyin shi da yake kaina.
.kuma ya fahimci halin da nake ciki, dan haka bai so kanshi ba. Kawai ya kaini asibiti, suka ce mishi ina da cikin wata daya cif.
Dan haka ya tattaro ni, muka dawo Lagos, tunda muka taso nake kuka, bai min magana ba. Kwanan mu biyu a Lagos sabida wasu dalilai nashi, na kasuwancin shi muka zauna.
Gashi bana jin dadi sosai, dan tunda yace mu dawo na fara kuka, sai ya fara fushi dani. Wannan abin ya dame ni sosai, dan nayi dana sanin nuna mishi bani son komawa gida, bawai yana min wani abu bane ko gaya min magana.
Kawai ya rage, sake min fuska ne, haka ya mugun d'aga min hankali, dan haka yau da dare yana kwance ya juya min baya, na matsa jikin shi tare da kifa kaina ina sauke ajiyar zuciya.
Juyowa yayi, tare da kallon fuskana.
"Yumnah! Kayi hakuri bawai dan ina son ganinki cikin damuwa bane! Yaushe zaki fuskanci matsalar ki? Yaushe kika samu lokacin karasa karatunki? Yaushe kika samu lokacin Sahib?
Sannan yaushe kika bani kulawar da ta dace? Babu! Babu!!! Ba! Ba! Ba!!!!! Sai yaushe zan zama cikakken magidanci? Kin san shekaruna nawa kuwa? Kamata yayi ace ina da yara irin biyar zuwa bakwai.
Amma kin kasa fahimtar abinda nake nufi, karki manta Allah yana sane damu, ga karamin ciki nan, ya kike son nayi, kin san nawa nake kashewa, a bar batun wannan domin duk inda na shiga ina kasuwanci a kasar, amma karki manta kowa ya bar gida!"
Kuka nake sosai, sabida yafi ni gaskiya, tare da hujjojin shi, kallon yadda nake kuka yayi sannan yace.
"Yarinta ke damunki! Sha shida. Shi yasa kuke ganin gudun wuce sa'a bazata tab'a tunkarar ki ba, ki zama mace sai na tsaya a bayanki, ki tsaya da kafaffunki, ni kuma sai na tsaya miki a bayanki. Ita mace idan ta gawurta, bata bukatar wasu, su take mata baya, sai mijinta.
Dan haka kallon gawurtaciyar, mace nake kallo a gabana, ba Please be a strong woman!"
Kuka ne me hade da dariya, na daura kaina a kirjinshi, nace.
"Allah ya bani kaine dan ka zame min garkuwa! Alhamdulillah Nagode da ankarar dani, da kayi ko yau muke koma gida."
A wannan daren na sha wuya a hannun shi sabida kusan kwana goma sha biyar, babu abinda ya haɗa mu. Sai da yaga kamar zan fita hayacina, sannan ya kyale ni, bayan ya taimaka min nayi wanka.
Sosai na sha magani, na kwanta sai barci. Tunda na samu cikin na zama damuwa, tare lalaci.
.... Bayan kwana biyu, muka hado kayan mu sai garin gombe.
Tunda muka isa Rahbeel ne yazo daukar mu, tunda ya ganmu tare ya sha mamaki, sai kallona yake.
Ko kallo bai ishe ni ba, kuma ban taba, gayawa Uncle abinda suka min ba, sabida nice bare a cikin su dukkan su gindinsu daya.
Shi yasa bana sha'awar shigar shiga hidimar familyn su ba, dan yawan tsiya gare su kamar kwarkwata.
: ⁶⁰. Shi yasa na raba kaina da kananun magana, kuma dama Ni din ba dabi'ata bace, zan zauna da kai, amma ban iya tsegumi ko shiga abinda bai dame Ni ba.
Hakan yasa da yawan su, basu san halina ba, kuma gani suke ina da masifar girman kai, Ni kuma ba haka bane, tsare mutuncina nake yi.
..... Tunda muka shiga motar shi, yake wani dari dari. Yana tunanin ko zan gayawa dan uwan shi irin abinda suka min ne.
Allah sarki, wallahi bani da wannan halin.
A haka muka isa, gida kowa ya fito, tarb'an mu, zan bude motar ya juya tare da rike hannuna.
"Ki ambaci sunan Allah, idan zaki ajiye kafarki akasa, sannan karki manta bakin ki, ya rike addu'a, kinji Allah yana tare damu."
.....gyada mishi kai nayi, sannan na fito daga cikin motar bakina kumshe da addu'a kamar yadda yace.
Ina fitowa, idanuna ya sauka akan Mommy na, Kasa motsi nayi. Sai da ya fito ya zo inda nake, ya rike hannuna muka fara tafiya, kaina a sunkuye, muka isa gaban Hajiya wacce take rike da Annur, rigayen daukar shi muka yi, har hannun mu yana gogan juna.
.......kallon juna muka yi, tare da fashewa da yar dariya.
"Don Allah bari na dauke shi! Nayi kewar shi."
"A'a Ni dai da ban tab's daukar shi ba, zan dauka."
Musu muka fara, ina cewa nice Yana cewa shine, dakyar Hajiya ta raba rigimar ta hanyar mika min yaron, tace.
"Uwa ce! Kuma cike take da kewar danta, duk uwar da bata kaunaci D'anta ba har abada bazata tab'a fahimtar soyayyar da Allah ya kulla tsakanin d'a da mahaifi ba.
Barta ta dauke shi dan tayi kokari ma, yadda ta taso babu kawa zuci"
Ta fadi haka ne, cikin habaici. Tare da yada magana, haka Mamie ta riko hannun D'anta, Ni kuma na kasa bin kowa, sai Mommy da take kallona cikin careless. Tab'e baki tayi tare dabin bayan Uncle da wani irin kallo...
Mai cike da sha'awar shi, gabanta naje na tsaya yadda bazata cigaba da samun damar kallon shi ba.
"Nasan haka kawai bazan ganki , sai dai ko da wata manufa! Meke tafe dake?!"
"Halwani!"
Ta faɗa cikin rashin damuwa, tana kallona.
"Ai wannan abincin nawa! Dan ko Inuwar shi bazaki samu ba, balle shi din! Kawai ki juya ki koma inda kike da zama zan zo duk lokacin da naga ya dace na zo."
"Yumnah! Nasan na rasa shi, kema dole ki rasa shi, kuma bafa rasa shi nakwana biyu ba, na har abada."
"Ai haba! Toh aikuwa ni nayi imani da Allah, baki isa sauya kaddarar mu da shi ba, zaki iya kome amma banda sauya zanen kaddara, dan haka ki gama shirmen ki haka zaki ga abinda zai hanaki barci.
Ba dai na dawo ba, Wallahi sai zuciyarki ta kusan bugawa. Bismillah Mommy."
D'aga haka na juya na barta a gurin, tunda na fuskanci dole sai munyi musayan kalamai marasa kyau zata fahimci girman laifin da take aikatawa.
Tun da na shiga, namu Maman Khuwailah da sauran mutane, a falon Hajiya, ana hira gaisu nayi Maman Khuwailah tace.
"Ke kuma haka ake? Sai ki gudu gurin mijinki! Kai Yaran zamani sai du'a'i, amma ko babu kome kin nunawa duniya cewa, mijinki kome ne a rayuwarki.
Kin nuna mana cewa, ba wani abu bane dan mace ta fita dan niman mijinta, na dauki darasin rayuwa a gurin ki, mace takan iya shiga tafiya domin sadaukar da Rayuwar ta, domin mijinta, shin maza nawa ne zasu sadaukar da Rayuwar su dan naki."
"Akwai Mamah! Sunan basu cika yawa bane a cikin al'umma, amma suna iya musayar da rayuwarsu domin. Kuwa ya bada rayuwar shi domin ni, dan haka dan na sadaukar da tawa rayuwar sabida shi."
Ina gama fadar haka na bar musu falon, ina jin nutsuwa akan shi.
Suma sunji dadin yadda nayi na kare mijina, akan yabon da suka min. Ina shiga dakin na samuwa Khuwailah da yarinyar ta, tana jijjiga ta, kallon mamaki nayi mata. Tare da rungume su.
Zama nayi muka shiga hirar anan nake jin wai kwanta biyar kenan da Haihuwa,kuma a nan gidan Hajiya take jego dan anan za ayi suna, sabida kishiyarta ma arufah tace zata kashe su.
Shi yasa aka dawo da ita, sannan duk wannan hidimar Mamie bata tako duba su ba, dan ta tace babu ruwan ta dasu.
.... Dan haka