Showing 39001 words to 42000 words out of 183750 words

Chapter 14 - ABU DAYA (Muke So)

29 Oct 2024

10657

shi, idan jikina bai isheka ba zan kuma kara maka, kaci yadda yayi maka.

     A cikin shekaru takwas zuwa bakwai naga yanayin rayuwa..."

Ban san idan ya tab'a min ba sai dai baki daya na dauke wuta nayi .

Ban kuma sanin abinda ya faru ba, kawai na dai farka ne na ganin a dakin Hajiya tana zaune akan abin salla, a hankali na mike zaune.

"A ina kuka kwana?!" Ta wurgo min tambaya.
      Jikina ne ya dauki rawa, alamar rashin gaskiya ya bayyana karara a kan fuskana, sake mai maita min tambayar tayi.....

_Ina kuke my dear Friends, ga dama ta samu! Shin kina fama da cutar sanyi ne? Kina fama da matsalar rashin gamsuwa da miji! Shin ko kina fama da rashin kulawa namiji yana hawa kanki kamar wanda aka sace taya ya har ya gama ya sauka, ko five minutes baya yi, har yayi realising! Shin nonuwarki sun baje ga oga hankalin shi yana kan tantsan tsantsan, wato beautiful breasts. ko kina fama da rashin duwawa ne! Har kunyar saka wando kike a Weekend gudun kar oga ya hango babu Ukwu! Alhamdulillah dama ta samu domin nazo muku da ingantattun maganin mata masu kyau! Ina amare masu shirin shiga daga cikin! Akwai kyakyawan hadin amare! Wai-wai-wai inji ciroki Uwargida ga hadin mugunta! Sunan shi kenan! Kai ina yar lukuta yar duma duma, kince Baki son Qibar toh muna da hadin Slimming my dear Kisha kin tsiyaye, wai- na manta da su Aunty kyakyara-kya wato lange-lange ba hips ba bom-bom, gashi ko nonuwar babu, don Allah zoki gwada, shin kinsan hadin aji garau? Kinsan hadin yaukin Alkhairi? Malama Ni ba bazawara bace! Matar aure ce nake miki wannan tallar, tasty one! Trust all! wannan kayan babban kifi babban Gora! Ina sayar da kayan mata masu inganci a duk inda kuke a fadin Nigeria zai isa gare ki! DON ALLAH Idan kin san ba saya zaki yi ba, karki min Magana dan ina ganin shirme ne zan share ki ingantaccen maganin Sanyi 5k! Hadaddiyar maganin matsi 3k maganin bombom 5k! Hadin Nono ya cika yayi Kyau 5k! Hhhh ko kinsan wannan hadaddiyar hadin muguntar shima 5k ne! Hmm wata miyar sai a makota! Hmm Hadin Amare 16k nifa ban miki alkawarin mijinki zai baki gida da mota ba, amma nayi miki alkawarin zaki zama matar so😍 hadin hips 5k, ingantaccen hadin kazar amare 5k mata musu abin duniya kafin kifara magani na, dole magance cutar Infection Idan kina dashi toh ga dama nan ta samu, ina bada maganin Infection Wanda Zaki gwada na tsawon 10days Insha Allah,hmm akwai karya gado chaiiiii, ina ruwan bidiri wadari, 4k kudin shi, hmm har naji kunya Ni tabizaro 🤭🤣 karki manta maganin rage kiba 5k ne na kara kiba ma 5k_*
Acct: 0472282105
    Ramlat Abdulrahman Manga Gtbnk
Ranar:10/August/ 2020/ Insha Allah zan gama free Pages! Wannan karon abin da sauki babu tsawallawa, domin dubi da halin da muke ciki! Na sakawa book din 150? ta bank idan kuma VIP ne 300? ne,

Ba yabon kai ba.Acct: 0472282105
    Ramlat Abdulrahman Manga Gtbnk! 08130269641 ta nan zaku tura min evidence🖕


*_ABU D'AYA_*

                           (MUKE SO)
                           💝💝💝

_Barka da Sallah_

1️⃣9️⃣
Tsawa ta buga min wanda ya sanya Ni, dirowa daga gadon. Amma tsamin da hannuna yayi ya hanani tabuka kome dan kare kaina.

"Bazaki gaya min inda kuka kwana ba? Sai na zane ki."

    Tsoron ta da kuma tsoron Allah ya sani sake bayanin da ban shirya ba, dai-dai shigowar shi dakin dan ya duba ni.

Tunda nake da Hajiya ina ganin b'acin ranta amma ban tab'a gamo da na yau ba.

        Cikin fusata ta juya tana haki, ta nuna mishi kofar da sunan ya juya, kasa motsi yayi karshe ma sai ta kowa da yayi zuwa gaban ta ya zube akan gwiwar shi, ranta ya b'aci sosai,

"Wuce ban daki gani nan zuwa gare ki!"
Da sauri na shige, jikina yana rawa, juyawa tayi kan shi tayi ta faɗa tana gaya mishi magana masu zafi da kona rai.

"Uwarka da matar ka suna zaginta da kiranta karuwa, gashi ka dauki yar karamar yarinya ka kaita hotel har ka kwana da ita, Halwani? Irin tarbiyyan da na baka kenan, ba kome Insha Allah zata koma gaban mahaifiyar ta, tunda nayi iya kokarina baka gani ba, gaggawar me kake da bazaka iya jira ba, jeka Allah ya shirya ka, amma Insha Allah wata sati zata koma gurin Uwarta tunda aure zata yi."

     Tana gama fad'ar haka ta juya abinta zuwa cikin ban dakin, ta same ni tsaye a gefe hada ruwan tayi, sannan tace min.
"Meye yayi miki kuma ina ke miki ciwo?!"

         Sunkuyar da kaina nayi na kasa magana sai kukar da nake mata, goge kwallar ta tayi tana kallon yadda jikina ke keerrma,.   Riko hannuna tayi, ta zare min rigar jikina, janyo kujera tayi ta tura min.

Sannan ta  zubawa bra dina da ya tsinke ido, ranta na kara b'aci.

            A hankali ta cire min kayan tare da kauda kanta ta shiga min wankar ina kuka a duk lokacin da ta taɓa min nonuwa na, sai nayi kara, gashi sunyi jajjur kasancewar fatar jikina fari ne, duk inda ya sanya bakin shi sai da taga yadda fatar gurin yayi jajjur, nutsuwar da ta samu lokacin da ta tambaye ni, ko p² na yana ciwo ne nace mata.
"A'a ai ina period ne"
Bata kuma magana ba, sai dai na fahimci ajiyar zuciyar da take saukewa asiracce,. Haka ta gama min wankan na fito bayan ta fita ni kuma nasaka pad, na fito na same su tare da Aunty Taslimah suna tattaunawa, da alamun dukkan su ransu a b'ace yake. Last words din Hajiya ne ya kashe min jiki, na zauna ina juya maganar a raina.

_Babu Alkhairi a tafiyar ta! Sau uku ina istihara, kuma Abu daya nake ji babu Alkhairi bazan iya barin ta a hannun Hassanah ba, amma zan barta ta mata hutun sati biyu noma zan je Gomben_

Wannan kalmomin sun tsaya min a rai, ban san me Hajiya ta hango ba, amma an think sometime bad, amma kuma ai Mommy aure zata yi kuma koma ya-ya ne ai mahaifiyata tace kawai su mai dani gurinta tunda zama a cikin su bai da wani amfani.

    Yanzun ba dan jiya ina period ba, da shikenan rayuwata bata da banbanci da nasu Mommy, nima na zama ƙaruwar kenan, kuka ne ya kwace min.

"I hater you Uncle, i hater You. Ka cuce ni Allah sai ya saka min, duk me kirana karuwa sai Allah yayi mana Hisabi dashi, Ya Allah na kawo karar abinda mutane suke min Ubangiji ka bi min hakkina, Ya Allah nayi imani kai ka tsiratar da Noah da Mutane shi, ka tsirarta da Abraham daga sharrin majuwar da mushrikai, kaine ka tsirarta da Moses ga Fira'oun Ya Allah Ya Karim Ya Wajudu ya zuljulallu wslm ikram, Ubangiji kai kace bika ayiwa Annabi da'a Ubangiji duk wanda yazo da niyyar cutar dan"

Kuka ne ya kwace min, kasa karasa addu'ar, rungume ni su Hajiya, suka yi dukkan su kuka suke Hajiya kukan nayi tare da kallon Hajiya nace.

"Hajiya! Me yasa kome sai nice!? Zuciyata kamar zata fashe, Astigafrullah Hajiya me yasa bazan mutu na huta ba? Na gaji da ganin abubuwan sun isa ni, Hajiya ina rayuwa amma bana jin. Dadin kome, ji nake kamar nayiwa kowa nisa kamar na tafi inda babu wanda zai kuma gani na.

       Hajiya a yau ji nake nayi ta magana ko zan ji sauki ciwon da kirjina yake min, Hajiya nifa shekaru na goma sha hudu ne da wata biyu, da kwana uku.

     Ni ba wata babba bace, kuma naji ance manya suke rayuwar damuwa, Hajiya sabida bani da daraja Mahaifiyata karuwa ce, ko?"

  Rufe min bakina tayi, dariya nayi nace.
"Hajiya na! Bar Ni nayi magana ina ba haka ba wata rana zaki ga na mutu"

Zata kuma rufe min baƙi Aunty Taslima ta hanata, da nuna mata da kai ta barni nayi magana.

           Kaina na daura a bisa cinyarta,  zubur na miki.

"Hajiya! Annabi Noan! Dan shi da ya haifa kin bin Allah yayi! Sannan Annabi Ibrahim! Mahaifin shi yaki bin Allah, Annabi Lud matarshi taki bin Allah. Asiyah malamai sunyi ittifakin sunanta Maryam, Ma'anar Asiya a Yaren misara, kafirar  Fira'oun, da Azabar Fira'oun yayi mata yawa cewa tayi ya Allah dan karfin mulkin ka ka gina min gida a cikin aljannar ka."

         Shafa kaina Hajiya tayi, tana murmushi tare da zubda hawaye, nima murmushin nayi sannan nace.
"Hajiya! Kece Malamata ta biyu bayan Abbanah, kece kika gaya min Allah ya amshi Addu'o'in Asiyah!

       Hajiya kin ce min wata rana zan yi dariya! Kince min wata rana zan yi farin ciki, Hajiya yaushe wata ranar zai zo? Na gaji na ga wata ranar nan, Hajiya koda na tafi idan ban dawo ba, Don Allah kiyi ta min Addu'ar Allah yayi min rahama! Nima ya gina min gida mafi daraja a gidan Aljannar shi.

     Hajiya kiyi min Addu'a Allah baya bi min hakkina ga duk wanda ya zalince ni, Hajiya kiyi min Addu'a, idan zan mutu nayi kyakkyawar karshe, Hajiya."

Tunda na fara magana yake jikin kofar dakin Hajiya ya kasa shigowa kuma ya kasa fita, kira likita yayi. Idanun shi sunyi jajjur kamar zai zubda jini. Jijjiyar kanshi har ya fito rad'a rad'a.

        Shigowar family Dr dinsu, ya sanya shi matsawa yana mishi bayani cikin harshen turanci, da yadda nake ta surutu, abinda Dr ya fara yi shine, buɗe yar akwatin shi ya dauki allura ya zuke ruwan Alluran ya tawo kusa da Hajiya, d'ago kaina nayi naga Alluran ihu na fasa tare da tuma tsalle zan sauka a gadon.

          Da sauri Uncle yazo ya tare ni, muka shiga kokuwa, ina dukar kirjin shi ina cewa.
"Don't touch me! I hate you, Mugu kawai me sabon Allah, sai Allah ya saka..."
Cak naji an soka min alluran, kuka na saka tare da dukar kirjinshi, ina ya guninshi da hannuna mai lafiyar.

        Ina kuka da masifa.
"Wallahi ka kuma taba Ni sai na gudu na bar duniya, kuma Wallahi sai.... sai....sai..... Ni ba karuwa bace, ni ka daina zagin Mahaifiyata, duk mugun abinda take I care about her! Ina son Uwata.

             Mamie karki kashe ni, tunda kin ce karki kuma ganin naje inda Uncle yake, Don Allah Aunty Linah, ki kyaleni. Babu ruwana da mijinki, ku barni na huta nima...., Dilshad bana so ki bar taɓa min nonuwa na, bana son Wasan banza, idan kika kuma zan miki abinda zai sanya ki dana sani.

   Hajiya.... Dake da Aunty Taslima Ina sonku har da Khuwailah baku da mugunta, Hajiya ina son zoben da Uncle ya kawo min nagani a Internet yana da tsada sosai, ki sanya min ban ganshi ba, Hajiya ina son abubuwa da yawa, ina son na zama Malaman Addinin Musulunci.

     Hajiya ina son zama wacce zata tsayawa duk macen da aka zalinta, Hajiya Uncle yayi min laifin da bazan iya yafe mishi ba, Hajiya ina son na zama mace mai daraja, ina son nazama nice mai sa'a amma bazan samu haka ba sabida bani da gata sai ke!

   Hajiya ina san Imam Sirajuddawla! Yana da kirki bai tab'a kallona da mugunta ba, Hajiya juya ture Ni Mamie Tayi, Hajiya Abbanah yana ihu a daki, Hajiya ga wasu mutane suna dukan shi."

  Dukkan su sai da suka zubda kwalla, sabida abubuwan da suke raina yau nake fitarwa, da burin da nake so a rayuwata, da abinda yafi bani haushi, da abinda yafi bakanta min 7 abinda yafi min ciwo, da abinda nake so na fada, karshe na karshe da gaya musu, ga wasu mutane na bina da gudu zasu caka min wuka, yunkurin mik'ewa nake ya rike Ni sosai, likitan ya zuba musu ido likita yayi sannan ya kuma fara musu bayani.

      "Ku godewa Allah da sanadin alluran nan ya sanya tafida abinda yake ranta, da bata fada ba, zata iya samun matsalar tab'in hankali, domin zata na yawan surutu, komi kashin magana zata koma gefe tayi ta nanatawa, abinda bai kai na surutu ba zai zame mata kamar abokin hira.

      Zuciyarta yayi karami da ɗaukar irin wannan matsalar, don Allah ku kaita tayi aikin Umrah, ku bata lokaci tayi farin ciki. Musanya mata farin ciki da bakin cikin.

     Idan kuka sake ta cigaba da tara b'acin rai toh next zuciyarta zata had'iye kowa ya huta, ga magani da zaran kunga ta fara damuwa ko yawan tunani ku  bata tasha, Insha Allah zata yi barci sosai.

Kuma zata samu sauƙin fahimtar kome, tana cikin kunci sosai kune zaku iya cire mata damuwar dake ranta.

         Kuyi kokarin ganin kun rabata da duk mutanen da ta kira suna takura mata a cikin su har da kai Sir Halwani! Ka rabu da ita ka bata damar ta huta, ka bar takura mata, ka bar samun zuciyarta, inda hali ka janye daga gareta, idan kuma zaka iya sanyata farin ciki toh wannan damar kace kayi ta sanyata a farin ciki, har lokacin da zata koma kamar mutane.

          Don Allah ku kiyayye damuwarta"

        Daga haka ya rubuta musu magani ya mika musu, sannan ya juya ya fita,bayan fitar shi. Hajiya ta sanya Uncle Halwani a gaba y kwantar dani, ya tafi bata son ganin shi inba haka ba zata iya tsinewa mahaifin shi ai bata san zalunci da Mahaifiyar da matar shi suka min ba kenan, maza ya fice mata a d'akinta ko ta tsinewa Abubakar....

Wait for the next page...... Har yanzun free Pages ne!
_Ina kuke my dear Friends, ga dama ta samu! Shin kina fama da cutar sanyi ne? Kina fama da matsalar rashin gamsuwa da miji! Shin ko kina fama da rashin kulawa namiji yana hawa kanki kamar wanda aka sace taya ya har ya gama ya sauka, ko five minutes baya yi, har yayi realising! Shin nonuwarki sun baje ga oga hankalin shi yana kan tantsan tsantsan, wato beautiful breasts. ko kina fama da rashin duwawa ne! Har kunyar saka wando kike a Weekend gudun kar oga ya hango babu Ukwu! Alhamdulillah dama ta samu domin nazo muku da ingantattun maganin mata masu kyau! Ina amare masu shirin shiga daga cikin! Akwai kyakyawan hadin amare! Wai-wai-wai inji ciroki Uwargida ga hadin mugunta! Sunan shi kenan! Kai ina yar lukuta yar duma duma, kince Baki son Qibar toh muna da hadin Slimming my dear Kisha kin tsiyaye, wai- na manta da su Aunty kyakyara-kya wato lange-lange ba hips ba bom-bom, gashi ko nonuwar babu, don Allah zoki gwada, shin kinsan hadin aji garau? Kinsan hadin yaukin Alkhairi? Malama Ni ba bazawara bace! Matar aure ce nake miki wannan tallar, tasty one! Trust all! wannan kayan babban kifi babban Gora! Ina sayar da kayan mata masu inganci a duk inda kuke a fadin Nigeria zai isa gare ki! DON ALLAH Idan kin san ba saya zaki yi ba, karki min Magana dan ina ganin shirme ne zan share ki ingantaccen maganin Sanyi 5k! Hadaddiyar maganin matsi 3k maganin bombom 5k! Hadin Nono ya cika yayi Kyau 5k! Hhhh ko kinsan wannan hadaddiyar hadin muguntar shima 5k ne! Hmm wata miyar sai a makota! Hmm Hadin Amare 16k nifa ban miki alkawarin mijinki zai baki gida da mota ba, amma nayi miki alkawarin zaki zama matar so😍 hadin hips 5k, ingantaccen hadin kazar amare 5k mata musu abin duniya kafin kifara magani na, dole magance cutar Infection Idan kina dashi toh ga dama nan ta samu, ina bada maganin Infection Wanda Zaki gwada na tsawon 10days Insha Allah,hmm akwai karya gado chaiiiii, ina ruwan bidiri wadari, 4k kudin shi, hmm har naji kunya Ni tabizaro 🤭🤣 karki manta maganin rage kiba 5k ne na kara kiba ma 5k_*
Acct: 0472282105
    Ramlat Abdulrahman Manga Gtbnk
Ranar:10/August/ 2020/ Insha Allah zan gama free Pages! Wannan karon abin da sauki babu tsawallawa, domin dubi da halin da muke ciki! Na sakawa book din 150? ta bank idan kuma VIP ne 300? ne,

Ba yabon kai ba.Acct: 0472282105
    Ramlat Abdulrahman Manga Gtbnk! 08130269641 ta nan zaku tura min evidence🖕
#Mai_Dambu *https://youtu.be/z5hKGNs_ZSQ*

💞💞💞

*_ABU D'AYA_*

                           (MUKE SO)
                           💝💝💝

_Barka da Sallah_

2️⃣0️⃣

Tunda ya fita ya jingina bayan shi da kofar shiga dakin yana sauke wasu irin ajiyar zuciya a jere jere, tare da bude idanun shi akan Linah da Mamie da suka shigo dan sunga Family Dr din su.

      Kauda kai yayi tare da matsa musu suka shiga, takaici ne ya kama shi yaushe kome ya faru haka bai sani ba.

     Jan kafar shi yayi tare da barin kofar dakin, ya nufi apartment din shi.
Yana shiga ya wuce dakin shi ya zama yayi a bakin gadon shi.

      Zubawa wani hotonta yayi ido, mai dauke da murmushi. Da shi da Omar sai Hajiya wani zuwan su sallah dan hoton bazata wuce 5yrs ba tana sanye da Farin shadda irin nasu dan suma farin shaddar ce.

    Tana rike da yar Teddy bear dinta sai murmushi take, shafa fuskar shi yayi a hankali yace.
"Am sorry! Baby Yumnah. Ban san me ya faru ba."

           Kishingida yayi tare da kurawa karamin frame dinta Ido, Halwani ya zaucce, domin banda Hajiya tayi da gaske toh ban daki ma ba zai gaggara saka hoton Yumnah ba.

               ....
Tunda suka shiga dakin suke yatsina fuska.

       Kallon su Hajiya tayi cikin murmushi tace.
"Kinzo gani ko ta mutu ne? Turai kenan! Abinda kuke gudu da alamu shi zai faru.

   Insha Allah! Muna dawowa daga Gombe zan san abinyi kuyi kokarin dakatar dani, domin kuwa idan na dakatu na dakatu ne, idan kuma na dawo Insha Allah sai na girgiza zuciyarku,

    Wallahi sai na hanaki sukuni, kun

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login