Showing 126001 words to 129000 words out of 183750 words

Chapter 43 - ABU DAYA (Muke So)

29 Oct 2024

10705

ya tura mata.

Ko minti sha biyar ba ayi ba jinin ya tsaya, computer scanner ya dauki sannan ya shiga duba cikin, ga gudan nan a jikin mahaifarta, yana dab da Fad'uwa,.

Had'iye yawun bakin ciki yayi, dan ko Cikin matar shi baya jin dadin cirewa da take yi, yau sai yaji ya tsani kanshi da yarda da. Yake ta zubda cikin nata.

Bai tab'a sanin cikin macen da kake so daban yake ba, he wish Allah ya bar mishi cikin. Yaga wacce irin kyauta Allah ya bashi, sai dai bai da cikakken yarda cikin zai zauna, domin cikin ya gama galabaita.

Fitowa yayi yana tambayar su ABINDA ya faru, Kallon shi Papa yayi yace.
"Ka tambayi sakaryan mahaifiyarka da matarka, sune suka tunkudo maka cikin matar ka waje, ai halin irin na Uwarku bai yi ba, ace ka haifi abu da cikina ka nuna baka yin shi....
Don Allah kuyi hakuri 🙆🏻‍♀️?
8/30/20, 9:37 PM - Ummi Tandama: Zahran Addah Ramla +2347035133148- contact
_🔷 Wawa shi ke fadin abin da zai aikata, mai kuri shi ke bayyana abinda ya aikata. mai natsuwa aikinsa ne ke bayyana matsayinsa._

4️⃣7️⃣. A birkice ya zubawa Mamie idanu! Sunyi jajjar dasu, ga jijjiyar goshinsa da suka mike.

                 Fuuuuu! Zai je inda Mamie take, Halwani ya tare shi.
"Stop! Kayi hauka ne? Mahaifiyar mu ce! And nasan wata rana zata yi regret! Dan haka kayi hakuri dama can ba rayayye bane!"

     "Bar gaya min wannan shirmen! Me Mamie take so damu ne? Me take son mu zama, Cikin da nake matukar kaunar shi. Meye muka mata. Wannan wacce irin Destiny ne? Me yasa sai cikin da nake da burin gani ina laifin ta hukunta ni, sai ta haɗa kai da Matata. Wic mean idan wani ya bata kudi ko wani abu zata iya sawa a kashe mu."

"Subhanallahi! Don Allah ka bar fadar haka!"

"Dalla sake ni, akan me ta hana mu kara auren ince akan Iyayen su basu da halin da sauran suke dashi? Ko ba haka bane! Mamie hankalinki ya kwanta! Kin yi farin ciki. Na rasa kwai na, sai kiyi murna. Ki cigaba idan haka zai sama miki da abinda kike so!

     Ga wuta a gabanki baki kashe ba, kina yunkurin kashe na wani"
    Daga haka ya bar asibitin, ya nufi, gidan su ya nufa, yana shiga bai yi tsaya ba sai dakin Matar shi bata nan babu dalilinta.

         Sai yar karamar takardan da aka ajiye Mishi.
_Ai nasan zaka zo daukar matakin abinda nayi Wa matar ka, dan haka sai kayi abinda yayi maka amma Ni dai zakara ya Ban sa'a, mayen mata sai a kuma rufe ɗinta a kuma samun wani._

        _Ita kuma Uwarka ka gaya mata ta duba account ɗin ta, ta samu yadda take so? Ga kudin nan sai dai karta manta duk lalacewar nata yafi bare, dan haka taci kudi da hujja_

          _Zan dawo daga zaran ka huce daga fushi_
    
                              I love you....

Wannan abun yayi masa ciwo. Gani yake kamar yayi mata abinda zai sanya shi ya wuce, zama yayi tare da dafe goshinsa yana goge zufar da ta taso mishi.....

          ---
An fito da ita, aka kaita wani daki tana barci, fuskarta yayi wani fayau kamar bata da jini,
       Koran Mamie Papa yayi tare da mata gargad'in kar ya kuma ganinta,taje ya gaji da halinta dan dama ta buwaye shi.

         Yana fadar haka ya fita ya bar asibitin, kuka Mamie take kamar Yarinya tana rokon Hajiya ta tasaka baki, karshe Halwani ne ya sata a gaba suka dawo gida, tare da ni.

                  Dan wani irin zazzaɓi ne ya rufe ni, dake Shaidanun kanta basu bata damar tayi facing challenge ɗinta ba, tana ganin mun fita a motar ni dashi zamu wuce apartment din mu, wai sai ta kira shi.

   Ni kuma ta daka min tsawa, tare da yanka min Ashariya, kuka ne ya kwace min dan wallahi mugun zazzaɓi nake ji.

   A hankali taja shi suka shiga cikin gidan ta ajiye shi a gabanta tana kuka, tare da gaya mishi irin abinda Papa da Safiyya suke mata, tare da mu. Abinka da d'a da mahaifi, sosai ta koka Mishi tare da gaya mishi ai asiri aka mata dasu, dan su ga bakin ta, dem su tsaneta.

       Wa ta yadda bazu tausaya mata ba.
"Waye ya gaya miki haka?!"
.kallon shi take cikin kuka tace.
"Har sai an gaya min after abinda na gani, Halwani idan baka yarda dani ba you can go, nasan abinda kuke tunani Mamie ta cika selfishi. Thank You da ka nuna min baka yi na kaima."
.duk sai yaji ya damu da kan shi, har kusan awa guda tana rike dashi bata yi tunanin yana da uzurin rayuwa ba, ta rike shi.

    Ni kuwa tunda na shiga nake kuka, tare da kwanciya zazzaɓi ne ya kuma rufe ni nayi kuka har nagodewa Allah. A hankali barci yayi gaba dani.

    ..... Mamie kuwa ririta alamarin take tare da cusa mishi wasu abubuwan banza, wanda koda yasan bata da gaskiya zai yi wuya yayi blaming ɗinta.

         Haka tayi ta gaya mishi wasu abubuwan da ban sani, ba kai sharri kala kala, tayi min a cikin su ma har da wanda tace min ita tasan akwai dalilin da yasa aka sashi ya aure ni, har guda biyu firstly sabida muna son rabata dashi ne secondly sabida an boye mishi nayi ciki an zubda ne.

         Amma kar ya nuna mata ba haka ba, amma zata iya daukar wasu abubuwan kuma, kawai sai ya kyaleta.
       Mamie tayi Mishi wasu irin maganganun masu nauyi da jin kunya wanda yasa Halwani ya fara zargin wani abu a ranshi.

     Idan take gaya mishi ai sabida kar ya zargi wani abun, zai jini kamar Virgin, toh wallahi cutar shi zan yi domin ni ba Virgin bace kuma zai gani da idanun shi.

       Haka ya amshi amshi maganar ta, ya shiga aunawa. Tare da hango kamshin gaskiyar ta, take ya yarda da ita dari bisa dari, sannan ya mata alqawarin zai nisance ni tare da gudun duk abinda zai b'ata mata farin cikin ta.

          ..... Shigowar Aunty Amarya wacce duk taji abinda Mamie tace, tana shigowa ta zuba mata ido, cikin takaici. Ta wuce su. Bata ma iya magana ba, ta nufi kitchen ta daura abinci mai sauki sannan ta ja kofar kitchen ɗin ta rufe da key tare da nufar d'akinta.
            Nan ta shiga aibanta Safiyyah.( Wallahi a wannan duniyar kasuwar da yake ci kenan! Musamman mu masu sayar da book! Akwai wasu abubuwan da wasun mu suke aikatawa! Ba laifi bane. Amma Ni a nawa ganin shiru! Kyalliya da shakulatun bangaro da mutane abin burgewa ne! Wani lokaci ana fusata ka! Amma idan ka dube mutanen da suke zagaye da kai sai kaji kai ba kowa bane! A duk lokacin da zan duba mutanen da suke zagaye dani sai naji toh ashe dole! Na gani naki gani! Naji baki ji! Dole na zama Kurma badan bana ji ba! Bebiya ba dan bana iya magana ba! makauniya ba dan bana iya gani ba. Musamman anan kafar sadarwa internet! Don Allah mu gwada hakuri! Wallahi yana da wahala 🤣😹🤭🤦🤣🙈😜😝 Amma idan da adalci yanci daidaito ne fa! Suka zuba akan me zan dube shi da tashin hankali, Guys kuyi shagalinku 🤣🙈🤣🤭 Babu ruwana  kowa rabon shi yake ci! Arziki! Mutuwa! Haihuwa! Lafiya! Duk na Allah ne babu wanda ya isa tarewae wani! Fatan Alkhairi a cigaba da zuba ido 🤣😝😜)

          Nan ta shiga gaya mishi abinda ba shine ba, har Aunty Safiyyah ta fito tare da kallon shi tace mishi.
"Agent lokacin Sallah fa!"
Zubur ya mike, dama ya gama gajiya da wannan mitar mamie Allah Allah yake ya tashi burin shi yaje yaga halin da nake ciki.

         Koda ya fito masalaci ya wuce,ana idar da sallah. Bai yi wata wata. Ba ya nufin part din hajiya, yana shiga ya same ni kwance na dunkunkune, sai rawan sanyi nake tare da sauke ajiyar zuciya.

           A hankali ya haura gadon  tare da d'aga bargon, wani hucin zafi ne ya bude shi ya tab'e goshina yaji zafi zio!

       Yaye bargon yayi tare da, shiga cikin, ya fara cire min kayana, bai kyaleni ba, sai da ya rabani da kome, sannan ya sauka a gadon yaje ya dibo ruwan dumi a banɗaki, yazo dashi hadi da karamin towel yana goge min jikina.

                       ... A hankali yake goge min tare da kallon fuskana zuwa cikina, wanda dan nishin da nake fitarwa yake haifar.  Wani lubawa, cikin lokaci guda yaji shi cikin damuwa. Gabaki Daya yaji shi ya kawo wuta.

            Tare da jin shi wani na daban, a cikin abinda bai kai mintinan goma ba, yaji shi kamar wani abu zai fita daga shi,  ji yayi ana hura mishi wuta a marar shi, kafin wani lokaci ya shiga wani rudani.

          Domin abin ya faru ne, lokacin da ya fara shafa Ni sosai tare da matse kirjina, sai da yayi nisa kawai yaji kamar an jika mishi limamin shi shi da ruwan kankara.

      Dan haka bai kawo kome ba, ya cigaba da abinda yake zuciyar shi na wata irin bugawa, can yaji ya kuma dawowa dai-dai. Kamar da.

         Dan haka ya shiga sumbatar bakina zuwa wuya na, dake jikina babu karfi. Ban iya motsi ba sai bishin da ido da nake.

   Wani irin shafa ni yake cikin nutsuwa tare da wani slowly kamar babu jini da ruwa a jikinshi dan nafi daukar haka a matsayin tausa, sosai yake murza jikina a sanyayye kamar bazai iya kome ba.

            Yadda bakinshi a pin point dina ya sani sauke a jiyar zuciya tare da ware idanuna akanshi ina nishi a hankali, hannun shi a cikin pin point dina ya sani jin kamar zan shura.
 
Wani irin kuka ne, ya kwace min, wanda ban san me ya dalilin kukan ba. A hankali yake lugwaigwaita clitoris dina, yana kuma shafa cikina.

      Tare da gyara min kwanciyata hannun shi ka kuma mai dawa nppls dina yana murzawa tare da d'agowa ya hade bakin mu guri guda.

              Sai da muka b'ata lokaci, sannan ya zare bakin shi a nawa, ya mai da dai-dan kunnena ba tare da ya jira kome ba, kawai ya zabgo addu'ar saduwa da iyali, kawai ya  fara ƙoƙarin tadda injin d'inshi, amma sai jinta yayi kamar bata cikin jikin shi.

   Duk yadda yaso, ta mike ina ta kwanta kamar  ruwa yayiwa kaza duka, jagwab.

           Gigicewa yayi tare da tabota yaji tayi sanyi.
"Innalillahi wa'inna ilaihi rajioun!"
Dakyar na bude idanuna, na kalle shi sannan na kuma rufewa, tashi yayi tare da fadawa ban daki, ya sakewa jikinshi ruwan sanyi ko zai samu sauƙin zafin da yake ji, jan bargon nayi tare da rufe jikina.

        A hankali barci yayi gaba dani, domin bana tunanin zai kuma dawowa, tunda bawai ina da koshin lafiya bane.

        Wanka yayi dakyar yana fitowa yaga na koma Barci, a sanyayye ya saka kayan shi, sannan ya fita bayan ya dauki wayar shi da agogon hannun shi, zuwa yayi kaina zai sumbace ni, yayi sam bana ran shi, abinda yazo mishi  ya nisanci inda nake in da hali ya rabu dani.

     Dan ko sunana baya son ji. Tsaki yaja tare da barin dakin.
.....
     Mamie Hajiya duguli me duwawun roba, tana can tana gayawa Aunty Safiyyah magana tare da cin zarafin ta.

       Hadi da sharri kala kala, kai har da mugun fata, ba yanzun tana ganin daga zuwanta ta sami ciki ba, har tana falli, Insha Allah abinda zata haifa sai ya lalace.

      Ya zama mara amfani a duniya,  sai taga mugayen ƙaddara a rayuwar yaran ta da zata haifa.

Tunda Mamie take shirmen ta bata taba cin galabar sanyata a damuwa ba, sai wannan karon domin tsoro ya shige Aunty Safiyyah, har ta zauna tayi ta kuka kaman idanunta zasu fita.

Ina ruwan cikin jikinta da kishinsu da har shima ya sami na shi rabon, tayi kuka ranar kamar ranata zai fita.
    
         Dole ta kira Auntynta tana gaya mata abinda Mamie ta gaya mata, itama hankalinta ya tashi babu b'ata lokaci, ta kira Papa tace mishi ya dawo musu da yar uwa kar matan shi ta kashe musu ita, tunda haka ne gwara su rabu da juna, bata son hayaniya da tashin hankali.

Maza ya dawo musu da yar uwa ko kuma su tako har Saudiyyar dakansu.
          Duk da yana yana gurin aiki, sabida suna meeting akan aikin hajji da za ayi, kawai bai san lokacin da ya dauki excuse ya dawo gida ba, ya same ta kwance, duk da cikin karami ne sosai, amma ya same ta, tayi rubda ciki, tana kuka. D'agota yayi yana tambayar ta.
"Baki je asibitin bane? Don Allah meye ya faru? Auntynki ta kirani tana gaya min wai na sakoki kawai kar a kashe musu ke! Don Allah gaya min meke faruwa ne!"..

   Janye jikin ta tayi sannan tace.
"Ina ganin kawai zamu rabu ne! Kaga babu amfanin zama irin wanda muke yi nan da Aunty Turai, har ya kai da mugun fata. Ni a tunanina tunda Abu daya muke so! Bai dace mu....."
Paid Before read... Kuyi hakuri lalaci ya kawo min hari🤔😠
8/30/20, 9:37 PM - Ummi Tandama: 4️⃣8️⃣" so gwara mu hakura da juna, tun ba a kai ga asarar rayuka ba, dan kome tayi min gidan, mijinta ne. Kuma tana da damar yin amfani da haka don Allah ka sallame ni kawai dan ban ga amfanin zama cikin wannan yanayin. Don Allah,"

Rokon shi take tana kuka, sosai duk ya gigice tare da tsare ta idanu. Ya rasa abinda zai iya fada mata, idanun shi sunyi wani irin ja. Kamar zasu kama da wuta.

Ya mike cikin zafin rai, ya nufi hanyar kofar fita.
"Ni dai karka kuma ja min tashin hankali, kawai ka barni da wanda nake ji, wallahi kana fita zan bar maka gidan ka baki daya."

Yadda ta karshe maganar cikin Kuka sosai ya kuma kashe mishi jiki, asibitin da basu koma ba kenan dakyar ya lallabata, sannan ya fita, falon Mamie ya isa tana ganin shi a hargitse tasha jinin jikinta.

Zama yayi yana huci tare da daura daya akan daya, sai da ya gama rarrashin zuciyarshi, kafin yace mata.
"A iya shekarun da nayi da ke, ban tab'a kin abinda kike so ba, koda kuwa yafi kome muni! Ina ƙoƙarina da burina na kyautata miki yadda zaki gamsu da cewa nayi miki adalci!"

Murmushi yayi sannan ya mike zai fita, har ya kai hannu shi kan marikin kofar, kawai.
"Ni Abubakar Ahmad Nafada na saki Matana Basira Muhammad Nafada saki!"

Shiru yayi kamar ruwa ya cinye shi dan bai tab'a kusantar irin wannan yanayin ba, sabida shi mutum ne da baya son ji saki koda kuwa da wasa aka yi batun saki hankalin shi zai tashi.

"Na sake ki saki biyu!" Wani irin iska yaja, ba kome yake tunawa ba, sai ranar da aka kawo mishi ita, tare da wasu abubuwan da bazai tab'a goguwa ba, sunkuyar da kai yayi cikin baƙin ciki da damuwa, ya juya ya fita, dan fasa ihu tayi tare da sake wani irin kuka.

Ihu take tana fasa duk wani abu da yake gurin, tare da kiran shi ya dawo, Wallahi ta tuba.

Bai kulata ba, kiran Sarinah yayi ya gaya mata kome, tayi kuka sosai, sannan tace mishi.
"Papa don Allah kayi hakuri! Insha Allah zata gyara karka rabamu da mahaifiyar, ka horata amma karka raba mu da ita Insha Allah bazata kuma ba."

Sosai take rokon shi take tana kuka, shi dakyar yace mata zai duba.
Mutuwar Auren Mamie ya girgiza kowa, Amma ban da Rahbeel, dan yace bata ga kome ba kuma bazai roki Papa ba, Allah ya kara.

.......
Kwana Khuwailah biyar aka sallamota bayan tasha wankin ciki, sannan suka dawo gida, tausayi ta bani domin shima mijinta tarewa yayi a gidan yana kula da matar shi, dukda wulakancin da yake sha a hannun Hajiya bai dame shi ba, burin shi kawai yaji da kanshi dadi. Hajiya kuma ta hana.

Soyayya suke zubawa a bayan idanun Hajiya, domin kuwa hana su kebewa, dan tace sai ya zama namiji a gidan shi zata bashi jikarta.

Shi kuma yace ba zai zama Na mijin ba, sai dai mace.

.... A hankali tsakanina da Uncle Halwani ya munana, gashi yazo zai yi dogon hutun, ba tare da nasan laifina ba yayi fushi dani, dukda a gida daya muke, amma yana iya fin kwana uku ban sanya shi a ido ba, ga rashin mutunci da yake min, baya kaunar na isa gare shi yayi ta faɗa yana hantara na.

Muna cikin wannan yanayin sai ga Kafaya, tunda ta ganni. A dakin da ke son ta mallake shi, hankalinta yayi kazamin tashi, daga cikin

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login