Showing 102001 words to 105000 words out of 183750 words
akan Halwani, tare da nuna min dacewar auren shi tare da bani tabbacin zan zauna lafiya.
Sosai suka nuna min na yarda da zab'in su babu sharri sai Alkhairi, babu yadda na iya na amsa musu da toh amma suyi hakuri, naga kamun ludayin su.
Tsakanin Mamie da Linah ban san waye yafi tsanata ba, amma ina hango k'iyayyar da suke min, kwanan Aunty Taslima shida suka tattara mu har da Uncle muka koma saudiya.
Ina shiga Riyadh naji wata nutsuwa bata shigo min, har muka isa gidan, da gudu na fito. Zan shiga cikin gidan, Aikuwa na yi tuntube da wani abu, kawai sai ji nayi an fincikoni. Tare da hadani da kirjinshi.
Juyawa nayi cikin mamaki, nace.
"Wannan shine karo na uku! Kana taimakona, nagode."
A hankali na janye jikina, tare da kallon wata karfe da Allah ya takaita da sai buzuna.
Ina shiga falon Hajiya na zube a saman gwiwarta, ina sake murmushi mai haɗe da kuka.
Shafa kaina take, tana tofa min Addu'a, tare da cewa.
"Alhamdulillah! Allah nagode maka, Yau gani ga Yumnah."
Nan muka shiga hirar yaushe gamo, Khuwailah ta shigo da mugun gudun muka rungume juna, muna dariya tace.
"Big gal! Kinganki kuwa kin wani shahara."
Dariya nayi, sannan nima na bita da Tsokana nace.
"Ai kin girma kema dube ki fa!"
Tab'e baki Hajiya tayi tana kallon mu, har su Uncle Suka shigo.
Zama yayi a hankali yana kallon Hajiya, a sanyayye ya gaisheta tare da sunkuyar da kanshi.
"Naga bayan?!"
A hankali ya cire rigar ledar ya nuna mata, lumshe idanun tayi sannan ta kira Aunty Taslima ta kawo mata. Madara da zuma.
Ta bashi yasha mai sanyi sannan, ta kuma bashi zuma tasha ta shafa mishi hararrab'i.
"Babu wankewa da za a cigaba da yi, kullum zaka zo kasha maganinka da madara, sannan kuma zaka daina cin abinci mai zafi sabida akwai zafin a cikin jininka da cikinka."
Daga wannan lokacin, ta shiga kula da lafiyar shi, Mamie da Linah basu da aiki sai na kulla sharri ta yadda zasu firgita ni da Hajiya, hmm.
Kallon su nake domin bani da lokacin da zan b'ata akan su, dan haka na mai da hankali na, gurin nutsuwa.
Number Zein da yake ajiye a wata takarda na dauka na kira shi, sai da ya gama ringing din shi.
Kafin Ya dauka, a hankali nace mishi.
"Gani a Riyadh,"
Ƙamar ya ciro ni, ta wayar ya gaya min gashi nan yana riyadh din shima.
Murna harda ihu nayi, domin Allah ya kawo min wanda zai rage min nauyin da yake damuna.
Gaya min yayi zai zo anjima.
Dan haka nayi wanka na gyara gashina da jikina, dan dole yau na sauke kwadayina tunda Halwani kam ba samun shi zanyi ba, dan duk lokacin da yazo amsar magani b'ata rai yake.
Ina zaune a dakin hajiya, kira ya shigo min, ina dubawa naga Zein.
Tsaf na shirya tare da yiwa Hajiya sallama zan fita.
......
Tunda muka fito, yake zagaya dani gari. Sai da muka yi yawo sannan ya dire ni a wani hotel wanda yake kusada unguwar mu.
Tun daga bakin kofar, yake bani wani French kiss, a zauce tare da shafe ko ina na jikina, kamar zai cinye ni.
Dakyar muka shige dakin, koda yaushe dai tsoron shiga fadar karshe ya sani ture shi, ina jin zafin shi sosai.
Tashi nayi na shiga sakawa ina gamawa ya riko hannuna.
"Don Allah ki gane mana, ni daga yau ma bazan kuma kusantar ki ba, sai na aure ki. Dan haka ki daina jin ba dadi akaina."
"Ka gama?!" Nace mishi
Ban daki na shiga na wanke gaba na, sannan na fito, sannan na dauki yar purse Dina na barshi kwance.
....
A hankali nake kallon Uncle Yana sintiri kamar mai niman wani abu,
Tunda na shiga cikin gidan, yake bina da wani irin kallo, takowa yayi gabana, kamshin turaren Zein ya dake shi.
Kumshe idanun shi yayi cikin wani irin kishi mai mugun zafi yace.
"Wani Shegen ne ya kwanta dake?!"
Yadda idanun shi suka yi ja, ya sani jin wani mugun tsoron shi, ja da baya nayi cikin jin tsoro da rashin gaskiya na fara in..in da in. da.
Janyo hannuna yayi ya wuce dani, BQ na gidan.
Ya wurgani cikin jin haushi yace.
"Yaushe zaki ajiye wannan kazamar rayuwar taki, wannan wacce irin rayuwa kika jefa kanki? Baki dauki Zina abakin kome ba, kawai a biya miki bukatar ki kawai.
Kinsan duka nawa shekarunki da kika san dadin a biya miki bukatar ki? Shekarar ki goma sha biyar a duniya. Amma ko Uwar mata da ta shekara talatin da namiji bata wannan Iskancin sai ke, meye dadin zina?
Meye kika dauki kanki? Kowa Ni kare da doki yazo ya haura ruwan cikin ki ya sauka, ko tausayina baki ji, keda kawai ayi sex dake "
Yadda yake shiga ba nan yake fita ba, da naga ya ishe ni da ihu, tare da daura min laifin da nima babu yadda na iya da kaina, kawai nace mishi.
"Kana ihu sabida ina bin maza? Da haka nake? Kasan dan waye aka mai dani haka? Sabida kai? Sabida kaine kawai aka dauke ni daga Nigeria aka kaini kasar Thailand dan a b'ata min suna da rayuwata!
Akan me bazan bi maza ba, sabida kai yau nake kazamar rayuwar, wallahi na tsane ka fiye da yadda na tsani kaina, sabida kai aka sabunta min rayuwa, inda aka mai dani mazinaciyar dole.
Kasan me yasa nake biye maka, sabida kai Ubana ne. Kuma kai ne ka tsaya min, shi yasa nace maka zan tsaya maka har karshen rayuwata, bawai dan na zauna a matsayin matar ka ba.
Ni Asood nake so, bawai kai ba, sabida bani da matsala da dangin shi,.kai kuma tun ban san ciwon kaina ba, ake min barazanar za a kashe ni.
Don Allah ka barni na auri wanda nake so, kai kuma Allah ya baka wacce ta fini!"
Ina gama faɗar haka na bar mishi falon, xan fita yace.
" Baki ji ba!"
Tsayawa nayi cak, ya juyo har inda nake, ya rungume ni ta baya, tare da daura kanshi a kafad'ana yana shinshinar wuyana a hankali yace.
"Bazan iya ba! Sai dai wannan karon bazan tab'a barin ki subuce min ba, zanyi iya kokarina na mallake ki.
. Yumnah, bazan tab'a barwa wani namijin ke ba, koda kuwa haka zai sani na rasa kome nawa, har da farin cikina."
. Juyar dani yayi tare da manna min wata irin kiss Mai sanyi, da shiga cikin jiki.
. Wani irin kasala ce ta sauko min cikin lokaci ƙalilan naji ina mishi reply da abinda yake bani.
Amsar sakon sumbatar shi nake kamar zan cinye bakin shi, dakyar ya janye bakin shi a nawa, sabon kwadayin shi ne ya kuma tawowa da mugun karfi na bude tsumammun idanuna, ina kallon shi, a hankali na sunkuyar da idanuna suka sauka akan wandon shi.
D'agowa nayi zan fita ya riko hannuna, tare da janyo ni jikin shi yace.
"You like it?!"
Gyad'a mishi kai nayi, a hankali ya zuge zip din ya mai da bakin shi kunne na yace.
"Touch him"
A hankali na kai hannuna jin tafin hannuna ya kuma mik'ewa sosai, a hankali na janye jikina da hannuna cikin sanyin murya nace..
"Am sorry! But bana son naka, Ni dai ka bar ni na auri Zein. Zanyi farin ciki, sannan bazan yi kuka da regret ba, don Allah."
"Yumnah! Bazaki iya samun wannan Alfarmar ba, dan Ni na dace dake!"
"Toh kuwa wallahi zan gudu na koma gurin sh..."
Fisgo ni yayi cikin damuwa tare da jin haushi, da muryan shi da bata yi kama da fada yake min ba yace.
"Har ke wacece da zaki gaya min Abinda zan iya yi da wanda Bazan iya yi ba.
Tun daga ranar da aka haife nake dauke da sonki, tun baki san ciwon kanki ba nake barinki kina wasa da gabana, sabida kece sirrina.
Bari na tuna miki kina da shekaru biyar nazo gidan ku a sallah, na shiga falon bakin babanki, kina shigowa kika haye jikina, abinda kika fara min shine sumbatar bakina kina, tare da makale ni, tare da cewa.
"Uncle halwani Idan n girma zaka na min haka nima, kamar yadda Abba yakewa Mommy." A lokacin na zata iya kiss din Mika iya ban san da cewa kin san wani abu bayan nan ba, sai da kika kai hannunki cikin wandona.
Yumnah, tun daga ranar na daina kallonki a matsayin yarinya karama, kallon babbar mace nake miki, na gayawa Mahaifinki ya zata karya ne, sai muka hada dabara tare da shi, kika fada ya ganki, zai dake ki na nuna mishi ba haka ba. Ya barki yayi miki fada.
A sanina ya gayawa Mahaifiyarki shi yasa ta tsani mu'amala ta dake, dan gani take zan lalata mata ke.
A lokacin da ciwo ya cikar karfin Omar, da kanshi ya kira ni, yace ya bani aurenki ya bani aurenki, ya kuma bani aurenki.
Na duba cikin dakin shi, kasar gadon shi, akwai wani gurin da yayi rami ya rufe, ya rubuta miki wasika idan kin girma kin mallaki hankalin kanki kike ki dauka."
Wani irin dariyar renin hankali nayi mishi tare da fashewa da dariya ina nuna shi nace.
"Lallai ma! Nice nake niman lalataka tun tasowata, gaskiya ka iya bada labari mai ma'ana.
Toh in ma Dan kaji an still virginity Yasaka make son fara wasa da hankalina ka daina, dan baka da muhalli a jikina, Allah na tuba daga yau na daina damuwa da abinda nake ji, zan kame kaina nayi aurena, amma batun an baka ni bazai yi tasiri ba, sabida kuwa baka cikin raina Yawwa."
"Wai ke meye nayi miki da zafi haka?"
Ya fada da karfi kamar zai zabga min mari.
Cikin tsiwa nace.
"Sabida kai nake a lalace a idanun duniya!"
"Toh kuwa wannan ba amsa bace sabida kowa da kaddarar shi." Ya fada min.
"Ai amsar kake nima? Lallai kuwa, toh ai a bayyane yake, Mommy na! Linah matar ka! Mamie mahaifiyarka! A shirye suke tsaf su bada rayuwar su domin ka! Dan haka ka barni na auri wanda yake dab da bada nashi rayuwar domin ni!"
Paid before read....
: Sai maganin Gyaran na mata zaku iya tuntubana ta wannan Number! Idan Baki shirya ba karki min magana! Da Manyan mata nake abu na 08130269641
ABU D'AYA.....muke so..
150 singul group! VIP 300 ta bank.Acct: 0472282105 GTBNK Ramlat Abdulrahman Manga
200 singul grp! VIP 400 katin MTN..
Zaku iya tura shaidan biya ta wannan Number Zahran Addah Ramla +2347035133148 only Whatsp.
_ Idan kuma Alhubbih dayyia'n
Shima zaku iya biya ta Number! UmNass_
Acc No: 3051894647
Hajara Ahmad Hussain
Polaris Bank ga book din Alhubbi Dayyia'n zasu biya ta nan ne
4️⃣0️⃣"Kutt haka ta gaya miki gaskiya, bata kyauta ba, ai nazata ke da kike yar d'akinta bazata miki wannan abin ba ashe ba haka abin yake ba.
Yar uwa bani shawara taya zamu bullowa, wannan matar da y'ayanta!"
Dariya tayi sosai, sannan tace.
"Hmm! Shawara daya karki biye mishi, ya samu yadda yake so dake, wai ke har sai na miki bayani ne, na gaji dan nasan yau Ya Rahbeel yana hanya, jarababbe kuma yana zuwa zaki gaya yadda yake nuna min a gaban mutane, idan kuma kebe zan turo miki text ki zo kiga yadda yake min."
Fita tayi ta barni a tsaye, ina nazarin abinda tace, komawa kan gadon nayi tare da bude sabon wayar da ta kawo min, baki dashi, a hankali na kunna wayar naga sako.
_Don Allah a juya masaran da ake fada shin nan, yayi har zai kone_
*Ko?!*
Na tura mishi tambaya,
*Eh! Ranki shi dad'e, Gimbiya Yumnah, taimaka ki duba dakyau konewa nake*
*Ayya! Don Allah fa?!*
*Don Allah ki saurare ni mana, yau kwana uku bana ganin ki, nazo apartment dinku kinki fitowa, please kizo bq*
*Hmm! Karuwancin zaka koya min! Kuma matar ka ta hanani tsayuwa da kai, idan kuma kasan abun arziki zaka koya min na fito*
Kashe wayar nayi tare da shiga ban daki nayi wanka, tare da gyara jikina, ina busar da gashina, Khuwailah ta shigo, wurga min wani kwali tayi ma duba fuskar kwalin, naga an rubuta majestic romantic perfumes.
" Ta online na saya, so nake ki ci min Uban wancan me fuska kamar kashin shanun. Idan kika shafa, Allah sai ya rasa sukuninshi kuma ya kasa hakuri, tunda shi ba dutse bane, sai daya wanan kwalin, riga ce idan kika saka zaki daura abayanki akai.
Allah so nake wancan karyan ta gama sakewa bata da damuwa nan kuwa muna hak'a mata ramin da zata fada zururu, tana nan ita da Mamie Suna kulla miki tsiya mu kuma nan muna kulla musu."
Haka muka yi ta shiryawa Mamie da surukarta, yadda zamu maganin su.
Koda nayi wanka kin zuwa kiranshi nayi, tare da share batun shi, na shiga hidimar gabana, ban kuma kunna wayar ba sai bayan sallar isha, ina jin muryan su, shida Hajiya da Sharahbil, sunata hira can naji daga shi sai Hajiya, duba wayar hannu na nayi Khuwailah ta turo min.
*Go to! Whatsp*
Da sauri gulma na cina, na bude.
"Wowwww!" Nace sabida yadda suke romancing, kamar zasu cinye kansu.
Tura mata sako, nayi da cewar.
*Amma bai san kin dauke ku ba*
Still tana online Amma babu reply. Wani sakon ne ya shigo min, da Number Uncle.
*Don Allah received my call*
Kirana yayi, ina gani naki dauka karshe nai reject d'inshi Ina murmusawa.
Sake turo min wani sakon da cewa.
*Dan girman Allah! Came out*
*Good night!*
Na tura mishi,
*Please nace*
*Sorry! Matar ka da Mamie dem promised me zasu kashe ni, dan har barazana suka min*
*But ni babu ruwana da barazanar su kawai ina jiranki*
*Sabida ba rayuwarka bace? Kaga irin Selfish din da natsana ko?*
*No...no! Ba selfish bane gaskiya ne, kina tare dani bana tunanin akwai wanda zai cutar dake kiyi nazarin abinda nace.*
*Hmm! Ya bita daya kunnen ya wuce*
*Haba mana! Me yasa kike min haka, don Allah toh ki fito kawai falon Hajiya am still waiting*
*Oh-o! Ban fito ba*
*Please Yulwani*
*Nak'i fitowar*
*Nagode da adalcin ki a gare Ni*
Tsabar na kular dashi, na tura mishi da cewa.
*Mu kwana lafiya! Angon Linah, jeka rungume yar lukutar yar dumama, yar Tuleliya.*
*Thank you for the insult my lovely wife*
Ware idanu nayi, tare da cewar.
*Toh ni banga wani zagin da nayi ba, kawai zaka daura min laifin da banyi ba, dan ce yar dumama. Toh bata da kibar ce, kai kanka nasan da zaka samu yar slim