Showing 78001 words to 81000 words out of 183750 words

Chapter 27 - ABU DAYA (Muke So)

29 Oct 2024

10670

min duk abinda take yi bata shaye shaye, amma nifa da zaran nayi maza sunyi wasa da gabana toh zan shiga b'acin rai, tare da jin zafin kaina, wanda yake haifar min da kuka da ciwon kai mai zafi.

Sai dana ga haka, gashi Allah yayi min farin jini, na fitan hankalin. Maza ta ko ina nake samu, kudi nake rawa domin kuwa Sheena sai da ta sanya ni bude asusun bankin, haka ya taimaka min kwarai.

Kuɗin da ake biya a kaina idan aka sani a caca ya kazamta, Dan haka sai ya zama na, Black lion. Wasu kungiyar mafiya ce a cikin Bangkok Suka fara farautana, sau biyu ana kuskuran harbina.

Haka yasa Jacob tashin hankali, har takai dole aka hada su a gaban Panda bloody! Sune suka samar da Dragon da Black lion.

Tare da Jacob muke je, anan muka kuma Haduwa da Zein. Ashe Yana cikin members na Panda bloody.

Cewa Jacob yayi ya tafi dani, bayan fitar su ne.
Ya juya tare da cukume wuyar drona, yana huci.
"Ita Yarinyar tawa ce! Idan na kuma jin an kai mata hari, zan iya tasar garin Bangkok Baki daya, karka dauka iya kaine, hatta inda ka tara dukiyarka sai na lalata maka su.
Karka kuma, in ba haka ba zanyi abinda zai dame ka, kar naji labarin Jacob yace min.

In ba haka ba, Annabella. Tana Canada, a matakin high school.

Zan sanya a zubo maka namarta a leda, idan kuma kana ganin haka bazai yu ba, toh naji labarin ka kuma kaiwa Baby Y, Hari anan zan tabbar maka da magana ta."
Daga haka ya watsa shi can gefe, yana huci.

Sun sanshi tunda ya fadi haka bazai sauya......
Mai_Dambu....
a: Sai maganin Gyaran na mata zaku iya tuntubana ta wannan Number! Idan Baki shirya ba karki min magana! Da Manyan mata nake abu na 08130269641

       ABU D'AYA.....muke so..
150 singul group! VIP 300 ta bank.Acct: 0472282105 GTBNK Ramlat Abdulrahman Manga
        200 singul grp! VIP 400 katin MTN..
          Zaku iya tura shaidan biya ta wannan Number Zahran Addah Ramla +2347035133148 only Whatsp.
    
_ Idan kuma Alhubbih dayyia'n
Shima zaku iya biya ta Number! UmNass_
Acc No: 3051894647
Hajara Ahmad Hussain
Polaris Bank ga book din Alhubbi Dayyia'n zasu biya ta nan ne

 
3️⃣3️⃣
Ba tsallake maganar shi, shi yasa suke tsoron tanka mishi, kuma kungiyar Panda itace uwa ga duk wasu kungiyoyin da suke mugayen kasuwanci, wanda jigon su Karuwanci.

            Cikin barci Naji sanyi sanyi, na ratsa jikina wanda yake dauke da kamshin sabulun wanka, a hankali na bude idanuna Zein ne kwance kusadani.

         Dake yau na shawo, kara lumshe idanuna nai cikin tsanar shi.
Dan lokaci guda ya juye min Uncle,  cikin mayen nace mishi.
"Karka kuskura ka tab'ani, domin na tsaneka  na kuma tsanar ka sau dubu, bana sonka.

                  Ka fita a hanyata,  Halwani bana son ganinka! Zan iya maka kome.."

  Sake mai da idanuna nayi tare da bude su akan shi, janye farin mayafin da nake lullebe dashi yayi, yabi jikina da kallo.

           Matsowa yayi cikin nutsuwa ya janyo Ni kanshi, yana wasa da gashin kaina, hade bakin mu yayi guri guda. A hankali yake sumbatar bakina har sai da yayi kamar zai cire min bakin, sannan ya kyale ni.

               Janyo mayafin yayi tare da rufe mana,  a hankali yake shafa bayana, har shima barci yayi gaba dashi.

                 Yau ma mafarkin nayi zasu turani rami, aka ce ni. Da gudu Mommy take bina zata soka min wuka ta faɗa ramin, garin Ihun na kirata, ashe a fili nayi, lokaci guda na birkice mishi kamar zan diro a jikin shi ga zuciyata da take wani irin bugawa.

    Rike ni yayi na fashe da wani irin kuka, so nake na sauka amma ya rike ni yana bani hakuri, cikin kuka nace.
"So take ta kashe ni, bayan ban san me na mata ba!

           Me yasa take son kashe ni? Meye nayi mata ko da gaske akan namiji take niman rayuwata, gaya min meye laifina."

       Duk na bashi tausayi, shafa bayana ya fara, a hankali yake shafa bayana, har nayi shiru. A hankali ya gyara min kwanciya a jikin shi, har wani barcin yayi gaba dani.

   Ban kuma farkawa ba sai da hasken rana ya buda, a hankali nake bin dakin da nake, a nan naga wata duniya ce na musamman, domin kome na dakin Grey color ce da pink, a Hankali na sauka a gadon. Na nufi ban daki, najima ina gyara jikina, sannan na fito.

                 Duba closet din shi nayi naga wata rigar shi, a hankali na ciro sabuwa dall, sanan nasaka babu bra balle pant.

     Taje gashina nayi tare da mai dasu baya nasaka bam na daure sanan na fito falon, yana zaune a dogon kujerar yana gani na ya mike da sauri, yazo inda nake.

            Rike ni yayi na zauna, a kusa dashi, tambayana abinda zanci yayi. Can sai gashi abinda na fada aka kawo min.

             Muna ci muna hira har na kammala, mika min remote yayi yace muyi game.

  Ban iya ba dan naci sai da na koya. Ina biye mishi muna yi, dawo dani gaban shi yayi, karshe sai gani a cikin jikin shi, shafa duwawu na yayi yaji ba pant.

   Kanshi ya sakalo ta wiyata, Yana cewa.
"Baby ya haka babu pant?"

D'aga mishi kafada nayi muka cigaba da game ɗin.

            Gabaki daya ya gama kawo wuta, dan haka tab'ani yake tare da wasa da nonuwa ta, ban damu ba har ya gama sannan ya zare min rigar yana kallona.

   Juyar dani yayi, tare da fara kiss din ko ina a jikina, bai wani jima ba, domin su mazan waje basu bin macen waje kamar yadda suke Binta gida.

              Sai da Zein yayi nisa, sosai kafin ya fara niman yadda zai yi ya kusa kanshi, ban hana shi ba. Amma sai me kawai naki ban tab'a jin Bala'in da ya kai na yau ba, domin kuwa da gaske yake danna min.

     Joystick din shi kamar zai hudani, tun ina daurewa har na sanya mishi kuka dan tsananin azaba, kuma ya kasa samun kofar dan kamar babu ma halittar ce, dan haka yayi ta danna min,  duk yadda yaso ya shiga abu ya ci tura.

       A karshe da ya mai dani kujera tare da buda legs Dina ya danna min da karfin Bala'i, wata irin ajiyar zuciya na sauke, shi kuma Ayabar ta nemi karyewa ba shirya sake ni, domin kuwa sai da ta lankwashe zata karye, tsoro da mugun firgici ya sanya shi barin kofar dan babu alamar zata bude.

   Sai zafin da ya ishe shi, kamar zai mutu, kallon abar yayi cikin tsoro,

             Da sauri ya buɗe yar karamar frig ya gani ya dauko ruwan sanyi ya watsa min, da wani irin kuka na farka ina niman kwace kaina ya rungume ni, yana bani hakuri yana fadin.

                 "Kiyi shiru babu abinda zan miki, kiyi shiru kinji bazan kuma miki kome ba,"

  Haka yayi ta rarrashi na, har nayi shiru, a hankali zazzaɓi ya sauko min, shima ciwon gaban shi ya ishe shi. Domin ji yaƙe kamar ya cireta ya huta.

     Duk iya mu'alamar shi da mata a duniya Yumnah ce matar da ya gani ya hakura dan ya lura yana takurawa zai iya rasa lafiyar shi da rayuwar shi.

     Zai iya mutuwa a karon iska, amma dan SO yana son Yumnah, sodai. Yana mugun jinta. A ranshi, Dan haka zai biya ko nawa ne domin ta zama shine kawai yake da iko da ita.

    Zai yi iya kokari. Shi dan ganin bata shiga wani hannu ba, dan yau shi ya sami matsala gobe idan wani ne, ko zai mutu sai ya shige ta. Dan haka yana tunanin kodan karancin shekarunta ya sa bai iya shiga jikinta ba.

   Toh zai fanshe ta a hannu Jacob, shiru yayi dan yasan wannan ba abu me yiwa bane, sarai zai iya rasata. Domin yasan ka'idar kungiyar su.

               Da haka ya dauketa zuwa dakin shi, ya kwantar da ita, sannan ya kwanta bayanta. Suka fara barci.

              Koda na farka na wartseke, abinda ya sani farin ciki shine ganin wata ƙatuwar teddy da ya sayo min. Ina farkawa na rungume ta, cikin farin ciki da jin dad'i.

           A hankali yake shige min tare da koya min abubuwa dayawa akan shi, uwa uba oral sex, Wanda ya koya min da kanshi ya nuna min yadda zanyi da namiji, koda yake shi kawai nake tsayawa.

  Abu daya yayi min wanda ya sani jin dadi, shine ta bani da san Giya, amma ina korawa koda ba akan idanun shi ba.

            Ranar da ya kamani ina sha, bai min kome ba. Sai dai wani irin horo yayi min, domin kwana y muka yi baya min magana, baya shiga harkana Abu daya ya kasa hakura dashi shine barcin mu a tare. Shima nice nake zuwa bayan shi na kwanta nayi mishi taushi.

         Dakyar ya sauko, cikin damuwa yace.
"Nadan zaki ji haushina Ni kuma gaskiya ce kawai nake nuna miki, bana son Shan giya, sabida kinyi karama  da ɗaukar giya."

      Girgiza Mishi kai nayi, cikin damuwa sannan nace mishi.
"Ka barni nasha! Idan ba haka ba, bana iya barci ko na fara zasu yita bina, zasu kashe ni..Zein Asood bana son na mutu ban nunawa Halwani Kuskuren shi ba.

       Kaga wannan rayuwar sabida shi nake wannan rayuwar, shi ya jefa ni cikin sa."

"Kamar Ya? Ciki yayi miki?  Ko shi ya sayar dake? Toh meye ya faru?!"
Lokaci guda, ya watso min tambayar wanda na bashi amsa a takaice, riko hannuna yayi tare da zauna dani kusa da shi, ya tambaye ni.

     Girgiza Mishi kaina nayi na cigaba da abinda yake gabana.

       Zama da Zein ya koya min , wasu shaidancin.
       ;---
Fada Utta yakewa Ummi akan lalatawa Mommy aikin da take yi.
"Utta idan ka kore ni, bazan rasa inda zan zauna ba dan haka itace take da gida ba."

   Yadda take shiga  shige  karnin.

     Fada sosai suka yi kamar zasu daki juna, aka rabasu.

  Dan tace sai ta lalatawa Umminta nata shirin, dan haka sa mugun nufin ta nufi kasar China. Domin lalata mata rayuwa.

   Tana zuwa can bokan ya gama abinda zai yi tace mata.
"Ko Inuwar yarinyar baki isa ki kama ba, balle kurwanta har ki iya lalata mata rayuwa. Tafi ki shige da fice ki tsaya kan Yarki zai miki Alkhairi."
.
   Tunda ya gaya mata haka take tsoron Ummi ya shige ta dan dole ta hakura, bawai dan ranta yaso ba, sannan ta koma kan Yumnah aka fara mata wasu sabida aikin
Wanda suka fi nada.

         Ba sai tana sallah zata yi addu'a ba, toh sai aka kuma cusa mata wasi-wasi, dan dole ta bar duk wani abinda take ta kama shaidanci.

    Sai karuwancin shima wani shiri aka yi akanta, sosai wanda banda Allah babu wanda ya isa ya lalata wannan shirin. Da wannan abin tabar garin China.

     Bata wuce gida ba, Thailand din ta tawo,

Mun fito daga cikin wata mall ni da Zein, ya Kai ni na sayayya zamu shiga mota na hangota, da tsananin mamaki na watsar da kayan na kwala mata kira.
"Mommy!!"

Da gudu na nufeta, Kowa sai da ya juya inda na nufa, ina zuwa matar ta sanya hannu ta daki kirjina, kamar wacce aka cillani sama, take na zube a kasa ina amai.

      Yunkurin mik'ewa nayi na kasa sai da Zein yazo da sauri ya d'aga ni, cikin fitar numfashi da hawaye nace mishi.
"Don Allah kai Ni gareta Mommy nace, zasu tafi su barni."

                    Da sauri ya nufi yaran shi da suke bin mu da wasu dirka-dirkan bike.

        Amsar hular kwanon yayi ya mika min, sannan ya hau na bi bayan shi, tare da rungume shi, na daura kaina a kafad'arshi, da gudu ya finciki bike din, tare da bin bayan su.

   Dama Ni tazo gani, taga irin rayuwar da nake, sai taga babu kaskanci sai samu zalla, dan ko Zein da ta gani sai da ranta ya b'aci.

     Sai da muka yi tafiya sosai har muka haye Babban titin da zai kaita Airport, sannan yasha gaban so, dole ta tsaya.

Sauka muka yi, sanye nake da Thig high boots, wato takalmin har gwiwata, sakamakon kayan da nasaka riga da wata skirt na jeans iya cinyata, sai karamar rigar wace take yage wato Crazy, sannan na daura mata wata jacky akai, wanda ya zama kamar top,

       Riko hannuna yayi muka isa har inda take ya bude min motar na shiga, sannan ya cewa driven sauka akan hanya.

        Babu musu ya sauka akan hanya, shi kuma ya janye machine din akan titin.

                     Kallonta nayi, kwalla na zuba min.
"Na kasa fahimtar ki? Wancar matar tace min kece kika sayar dani! Wai haka ne? Kuma duk sabida Halwani."

                 Murmushi tayi sannan ta tsuke fuska kafin ta fara Magana.
"Eh sabida shine! Ina masifar kishin sa, ina mugun son shi, zan iya kashewa ko na b'atar da mutane akan shi, ki godewa Allah dake batar dake nayi.

       Mahaifin ki shi ya raba ni dashi, sannan ke kuma kika zo zaki dauke min, nahaife ki da tsanarki na rayu da bakin cikinki, taya ma zan iya hakuri na bar miki mutumin da kullum nake mafarkin samun shi.

        Mutumin da nake matukar so! Shine kika rabani da shi, Yumnah kawoki nayi dan na miki tambarin! Kuma nayi nasarar haka.

      Ki godewa Allah da kika kasance mai farin jini, gashi Allah ya kuma baki wani namijin, domin Allah ki bar min halwani, nasan wancan zai kula dake."

           Wasu irin zazzafan kwalla ne suka shiga wasan tsere a fuskana, tare da kura mata ido!

Lashe fatar bakina nayi, tare da janye rigar jikina na nuna mata nace.
"Sabida shi kika lalata min rayuwa? Sabida shi kika kawo Ni nan?  Sabida shi kika min tambari? Mutumin da kika tsana! Mutumin da baki kauna, yau shi Mommy kike gaya min kina mutuwar son shi!

    Shi Mommy kike gaya min zaki aikata kome domin shi, ke wacce irin Uwace mai mugun son kanta, ban tab'a ganin wacce ta fiki son Kai ba. Ban tab'a ganin wacce tafiki hauka ba.

      Namiji zaki iya haduwa da shi kuma ki  rabu dashi, amma Ni kuma har abada bazaki tab'a samun damar rabuwa dani ba.

      Mommy Kece kika kawo ni nan! Kika ajiye ni nan, toh shi Kenan. Mommy zan zauna a inda kika ajiye ni, zan kuma cigaba da rayuwata dama nan ya dace dani ba ko ina ba."

           Kallon wuya ta tayi idanunta ya sauka a wata sarkan bracelets da wata abin hannu na zallar gold.

     "Da alamu wancan yana sake miki kudi, karki manta hakkin Haihuwar ki da nayi, maza ki but ni."

                   Idanuna ne suke rawa bakina ya gaza furta kome, ciro abin wuyar da na hannun na mika mata, kallon su tayi a wulakance, sannan ta fauce tace min.
"Maza ki tura min, kudi."
          "Bani da ta yadda zan tura miki, amma ga wannan card din kizo ki amsa a gurin mai tsaron gidan."

        A hankali na juya zan fita tace min.
" Da fatan kina jin dadin karuwancin"

                  Wani irin kuka ne ya taso min, na had'iye sannan na juya gareta nace.
"Gaskiya ina jin daɗin shi, tunda ina da kudin da Ni kaina ban isa naga yawarsu ba.

       Tunda fita kawai ana iya ajiye mahaukar kudi, ai kinsan a cikin karuwan akwai masu aji akwai wanda namiji zai ci su ya bar kansu bayan ya make su, kinci darajar kece kika haife ni da na gaya miki Yadda maza ke cina a tsanake, kije kuma Duniya ce zaki girbi abinda kike so.

         Halwani kuwa, na rantse miki da Allah baki da rabo a jikin shi koda kuwa tsafi kike da jinin jikin ki, domin yana da uwar da tafi wacce ta haife shi.

         Mommy gamu ga duniya, Allah ya cika mana burin mu akan abinda muka saka kanmu.

        Kamar yadda kika shigo Bangkok haka wata rana zan zo miki kamar walkiya, kije kawai nagode, kudin da kika tambaya kuma, bani account ɗin ki, nayi ta turo miki kuɗin kwanciya da akayi dani.

      Mommy ke karuwa ce, nima kuma karuwa ce, dan haka zaki iya tafiya. Zamu hadu a gaban Ubangiji shi zai fiddawa kowa hakkin shi."
Ina fadar haka na juya ko gabana bana gani, kafana dakyar nake d'aga shi, ina cikin tafiyar naji an fincikoni.
            Faduwa nayi a jikin shi na sake wata irin kuka, wanda yake fita daga cikin zuciyata.

              Wani irin tashin hankali nake ji

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login