Showing 69001 words to 72000 words out of 183750 words

Chapter 24 - ABU DAYA (Muke So)

29 Oct 2024

10677

da bana hawaye ba.

          Halwani ya gama da rayuwata, saboda shi nake wannan rayuwar, bazan yafe mishi ba.

    Sabida shi nake rayuwa mara inganci, kin san yadda ake kirana , sunan aka kira ya tabbata akai na.

     Sheena kin san yadda suka lalata min rayuwa kuwa,

              Dole na koya kuma na iya, na nuna musu bariki iyawa ce.
          Dole na amsa sunan da suka jefe ni dashi, sun kirani karuwa Baby Y! So nake duk inda na shiga sunan ya zame min tambarin.

    So nake duk Inda na ratsa, ace ga Baby Y! So nake duk namijin da muka yi deal dashi yau, gobe idan yazo yaji na fi karfin shi.

        Zaki iya koya min, yadda duk namijin da ya zauna kusa da ni yau! Gobe sai yaji na dawamma dashe har karshen rayuwar shi.

        Sheena ki koya min yadda zan rama abinda aka min a kanshi."

    Rike ni tayi sabida kukan da nake, gaba daya ina cikin damuwa mara iya ka, janye jikina nayi tare da cire kayan jikina, hatta bra da pant.

      "Ban isa bane? Ko ban amsa sunar mace bane? Shin me ake bukata da zan ja hankalin maza! Me ya rage min? Me kike ganin rage da bazan amsa sunan Ƙaruwar ba?!"

    "Kina dashi! Kina da su, kina da kome! Abu  abubuwa dayawa ake bukata,Salo! Iya magana! Sarrafa jiki.

                Ilimi da wayewa! Dole ki nemi Ilimi, Emily da Anna suna dab da shiga jami'a anan bangkok, Kema ya zame miki dole kiyi karatun!

   Wayewa kuwa a hankali zaki fahimci haka, salo da sarafa jiki kuwa! Kirsa da makirci, sai uwa uba, magana da sassar jiki wato body language, idan kika iya wannan a duniyar karuwanci sai kin buga abinda ranku yake so.

   Zaki rama abinda aka miki a tsanake, zaki lalatawa wanda aka cutar dake sabida shi, sai kin zame mishi alkakai... A fagen yarda da namiji bazan koya miki kome ba, sabida ai anyi muku, babu irin namijin da zai baki wahala.

                    Ki yarda dani Bazan iya bari a cutar dake ba, amma wannan itace damar da kike da ita, kwashi kayanki ki saka, domin daga nan zuwa lokacin da zaki fara aiki. Ke din yar koyo ce babu wanda zai takura ki har sai kin iya."

     Haka tayi ta nuna min abubuwa da zan kiyayye, da wanda zan yi da kuma yadda zan kula da lafiyata. Sannan tace kar na yarda wata mace ta rena ni domin yin haka koma baya ce a rayuwata.

             A haka muka gama yawo a cikin gurin shakatawar, kafin muka nufi inda kaya suke ta saya min wata sport wear, wandon 3qrt ce! Sai rigar mai dogon hannu da da zip. A hankali bata ja min.

       Sannan muka fita bayan ta mikawa masu kula da kofar ID card dinta, muka fita.

              Muna fita ta tare taxi,  inda aka kai mu wata unguwa na talakawa ne, sosai. Tana zuwa ta mikawa mata mata kudi, tare da abincin da ta tsaya ta saya, sannan ta juya muka bar unguwar, tana shiga motar ta fashe da kuka.

              Shiru nayi, sabida na fahimci tana son yin kukan me zai sani na dakatar da ita, kawai naji ba dad'i ne, idan nayi kuka ita ke rarrashina haduwar yau, gashi itama tana kuka.

           Juyawa nayi na kalleta sannan na fara magana.
"Ban san meke damunki ba, amma kiyi hakuri ki daina kukan nan"

          "Tunda ta kawo ni, bata tab'a gaya min suwaye iyayena ba! Tun ina da shekara tara ta kawo ni gurin Jacob. Har yau bata tab'a min magana ba.

  Bawai dan bata magana ba, sai dan kawai nicee bazata min ba. Gashi ina kara girma suwaye dangi na? Yaushe zan hadu dasu."

          Shiru nayi kwalla na zuba min daga idanuna. Tabbas ƙaddarar rayuwata sai da ta kawo ni inda ban san kowa ba sai Allah.

        Wani layi aka kai mu, masu manyan gidaje, dogaye masu tsayi.

                   Bayan tabiya kudin ta kalle shi sannan tace.
"Bakuwa muka yi, sunanta Baby Y da fatan babu matsala!"

    Murmushi yayi mata, sannan ya zagayo inda take, ya Kira mata ido.
            "Sai yaushe zamu yi aure? Yau shekara biyar kenan! Ban damu ba kawai ni kece damuwata. Ina sonki shi yasa na bar duniyata nazo gurinki, na rabu da jin daɗina na dawo gurin ki, amma kin ki saurarona."
Juyawa tayi tare riko hannuna muka shige lifte din gidan, har nan ya biyo mu, matseta yayi na kauda kaina, daga gare su.

   Kuka tasaka mishi tare da dukar kirjinshi, shafa bayanta yayi tayi har tayi shiru, sannan muka isa d'akinta,  muna zuwa  shiga, na sake baki  ina kallon haduwar da falon yayi cikin mamaki,

     Sai da takai ni, wani daki mai shegen kyau. Da tsaruwa tare da. Haka ta nuna min inda zan kwanta, tafita can sai gata da da Noodle. Da pizza ta Mika min, dake ina tsaye a jikin window. Kallon yadda mutane ke gudanar da rayuwar su. Kazamce.

                Dafa Ni tayi tace.
"Abincinki."

     Amsa nayi ina kallon lokaci, sam na manta da sallah, dafe goshina nayi cikin damuwa. Na amshi abincin sannan na wuce ban daki , alola nayi sannan na fito zan gabatar da Sallah kallonta nayi cikin jin kunya nace mata.
" Ta ina rana ke fitowa!"

   Nuna min tayi, a hankali na fara sallah. Sai da na sauke nauyin da yake kaina, sannan naci abincin kadan cikin jin dadi domin na rabu da wancan mugun kwamacalar da nake ci,

    Shi yasa a satin da nazo nayi ta kashi, dakyar suka samin allura da ruwa ya dakatar da shi.

          Mik'ewa nayi ina kallon hannuna, inda yake rubuce da Halwani, raina b'aci yayi sosai. Ina tsaye a jikin window har dare ya raba, sai da Sheena ta leko, tana gani na a tsaye jan hannuna tayi tare da zaunar dani, ta durkusa a gabana.

      "Ki rage tunani! Yarinya ce ke! Idan kika bari ciwo ta kamaki, zaki wahala, kuma nan gari ne da baki da kowa sai Ni, Kinga babu ke babu damuwa.

    Matukar zaki na tuna bayan, bazaki tab'a cin nasara abinda yake gabanki ba.

   Tuna baya yana dakyau, dan tamkar rufe wasu rufaffun shafukan da aka manta dasu ne.

            Fuskantar gaba, dai dai yake da bude sabon shafin rayuwa ce, bazan hanaki fushi ba dan haka yana kuma bunkasa fansar da zuciyarka take tanadin dauka ce.

      Amma kiyi hakuri ki kwanta kema ki huta jikinki su huta, dan daga gobe zamu fara bitar abinda kike son cimma."

            Goge kwallar da suke sauka daki-daki daga cikin idanuna nayi, sannan na kwanta. nan ta shiga bani labarin ban dariya, tare da barkwance.

     A hankali barci ya dauke ni, tana ganin na fara fidda numfashin alamun barcin yayi nisa, ta shafa gashin kaina tare da gyara min kwanciya ta. Sannan ta kashe hasken dakin tafita.

         Bayan fitar ta, barcin yayi nauyi nan na shiga mafarkin ana bina da gudu, sosai nayi gudun, har nazo bakin wata rami, dole na tsaya a gurin ina zare idanuna.

                        "Dole ki bar shi, dole ki mutu doleeeeeee!"

ihu na shiga yankawa wanda ya sanya Sheena Shigowa dakin da gudu, jikinta na makale ina sauke ajiyar zuciya.
"Baby! Mafarki ko?!"
   Gyada mata kai nayi, d'ago ni tayi muka wuce d'akinta, anan muka kwana.

Da asuba na dawo d'akina nayi sallah, a kasa na kwanta.

    Karfe bakwai saura ta tashe ni nayi wanka, sannan ta kawo min break fast.

        Ina idarwa, ta bani wasu fararen  kaya, riga da wando, kamar na jiya. Wata yar karamar gyale na rufe kaina, sannan na fito mika min wata yar karamar haka tayi, sannan tace..
"Muje!"
     A hankali na bi bayanta muka fito har inda saurayinta ya ajiye mu jiya, yana nan yana jiran mu.

      Tunda muka shiga suke hira, har muka isa gidan shalatawar, tun daga bakin kofa ake gaishe ta, har muka isa cikin gidan.

             Gurin sauya kayan mu muka je, yau ma kusan rabin tsirara na fito, sannan ta kai ni gurin wata mata, a nan za a fara koya min yadda zan na juya jikina.

             Girgiza kai nayi kawai, matar tayi tana gaya min muhimmancin sarafa jikina a cikin harkan, tare da nuna min yadda zanyi tafiya.

                 Murmushi nake kawai idan tasani na kwanta tana min tausa, wani shegen tausan da idan baka yi da gaske ba sai kayi barci.

........
      A hankali kwanaki suke tafiya, suna kuma nuna min yadda zan iya kome da kaina, har zukar shisha  duk ana koya min koda zan hadu da wanda yake sha.

               Wannan cin abincin koya min ake wai kar naje nayi abinda zai sanya musu lalacewar harka, rashin kunya kuwa, ko gindin akuya sai haka.

              Sannan tafiya, shima koya min ake yadda duk inda na shiga ba zasu ji kunya ba. Dake ina jin turanci, haka ya kuma karawa Jacob jin daɗin da farin ciki.

          Gashi duk abinda aka koya min rubuta shi nake, idan muka dawo da Sheena zan zauna nayi ta haddace shi har sai na iya, a ranar da aka fara bani daya daga cikin masu tsaron kofar aka ce na gwada sanya shi barci na minti arba'in. Suna buƙatar ganin kwarewata.

   Shin na iya ko ban iya ba, kawai abinda ake bukata kenan, na sanya shi barci ta hanyar tausa, wanda zai yarda da shi kanshi na iya, ko ban iya ba, idan na sanya shi kuma zan gwada saka Jacob Shima. Amma tukun na amince da harkan ko Ya-ya?

             Gashina da yake sake na kama tare da tattarawa, baya sannan na kunce towel din jikina, na kalle shi na kuma kalli Jacob.

             Ido cikin ido, nace mishi.
".......
Alhamdulillah ....... Anan na kawo last free Page🤭🤦😜

   Sai maganin Gyaran na mata zaku iya tuntubana ta wannan Number! Idan Baki shirya ba karki min magana! Da Manyan mata nake abu na 08130269641

       ABU D'AYA.....muke so..
150 singul group! VIP 300 ta bank.Acct: 0472282105 GTBNK Ramlat Abdulrahman Manga
        200 singul grp! VIP 400 katin MTN..
          Zaku iya tura shaidan biya ta wannan Number Zahran Addah Ramla +2347035133148 only Whatsp.
    
_ Idan kuma Alhubbih dayyia'n
Shima zaku iya biya ta Number! UmNass_
Acc No: 3051894647
Hajara Ahmad Hussain
Polaris Bank ga book din Alhubbi Dayyia'n zasu biya ta nan ne

    Nasan bana wasa da zuciyarku! Kuma zan cigaba da faranta muku! Bana kawo muku Uzuri kuyi hakuri Update sai lokaci kaza! Alhamdulillah Trust me sayan na gari mai da kudi gida.

#Mai_Dambu....https://youtu.be/FM4S6L9oryk
Sai maganin Gyaran na mata zaku iya tuntubana ta wannan Number! Idan Baki shirya ba karki min magana! Da Manyan mata nake abu na 08130269641

       ABU D'AYA.....muke so..
150 singul group! VIP 300 ta bank.Acct: 0472282105 GTBNK Ramlat Abdulrahman Manga
        200 singul grp! VIP 400 katin MTN..
          Zaku iya tura shaidan biya ta wannan Number Zahran Addah Ramla +2347035133148 only Whatsp.
    
_ Idan kuma Alhubbih dayyia'n
Shima zaku iya biya ta Number! UmNass_
Acc No: 3051894647
Hajara Ahmad Hussain
Polaris Bank ga book din Alhubbi Dayyia'n zasu biya ta nan.... prize din iri daya ce, idan kuka biya ku tura shaidan ta gurin Zahrah+2347035133148..

3️⃣1️⃣ Dama gashi na kare kamar kudin guziri, dan haka na samu damar dannewa kan shi na zauna sosai, a hankali nake shafe mishi jikin shi da oil, Ina ban duk inda gajiya take ina matsata a hankali da hikima, kamar yadda florance ta nuna min.

             Sosai nake bin jikin shi da tausa, har ya nemi juyawa na sauka, tare da  zare dan kamfen shi na cigaba da diga mishi man i na matsa shi, har kan hikimar shi wacce ta mike sambal.

     Kamota nayi ina shafe ta tare da wasa da ita, banza sai ji nayi yana cewa,"ohhhhch!"
     
Raina ne ya kuma b'aci sosai, zuciyata tana raya min sabida Halwani nake wannan badakalar, gyada kai nake kawai, ina wasa da double two din shi, cikin salo da koya.

        A hankali nake matse shi, ina wasa da duk wata sassa na jikin shi, kuma anki a bashi damar ya tab'a ni, sai da na lugwaigwaita shi sosai, har ya fara zubda wata irin ruwa alamun ya kawo, a lokacin na zaren zaren bikini na jikina na sannan durkusa tare da riko hakimar shi, na sanya a kirjina yana gogawa cikin wani irin sauri, ko minti sha biyar ba ayi ba, sai ga  Organ water din shi a fuskana.

       Mik'ewa nayi na isa cikin swimming pool din na Wanke jikina, na fito ina tsane gashin kaina.
            Da sauri Jacob ya iso, tare da daukana sama, makale shi nayi cikin wani irin sauri ya hade bakin mu.

                Kamar yadda ake kiran ƙungiyar mu da spider haka na shiga mishi wani irin mahaukacin kisses, Wanda ya San yashi. Gigicewa, ban kyale shi ba sai da muka koma cikin swimming pool, anan  na kusan cinye hakimar dan banza, kafin na kyale shi na fito. Kallona yayi cikin gajiya da yadda na biyar dashi yace.
"Ki shirya yau zamu shiga club! Ina da baki."

        Murmushi nayi cikin wani irin yanki da yanga, na d'aga mishi kofin Apple juice, Ina kurb'an, tare da cewa.
"You Are welcome!"
              Daurewa nake kawai ina pretending! Amma Kuka nake ji na taso min, dan haka nacewa Sheena.
Bari naje ban daki, ina shiga na jingina bayana da kofar na fashe da wani irin kuka, mara sauti.
  Bayan na kunna ruwan ban dakin, kuka nake tare da zama dabbas a kasa, ina rike kaina.

"Innalillahi wa'inna ilaihi rajioun! Yau na shiga masifar da tafi karfina, Hajiya kina ina! Ya Allah na tuba!"

Kuka nake kamar raina zai fita sai da nayi kukan ya ishe ni, sannan na mike tare da shiryawa na nufi gurin wanke fuska, ina zuwa na wanke tare da gyarawa na fito.

            Ina fita Sheena ta kai ni gurin gyaran jiki, tunda muka shiga aka fara gyara min jikin tare da sanya min farcen kati, aka kuma gyara min gashina, sannan aka kara min wata gashin yadda ya kuma tsayi sosai.

                  Ina fitowa, ta kai ni gurin wanka, anan ne nayi wanka ya kai sau uku, sannan aka zuba min wata turaren wanka nayi ina fitowa daga ruwan duk abinda na tab'a kamshin turaren yake, a cikin yan minti ta shafe min jikina, tare da kiran mai kwalliya,.

           Ina zaune ya min kwalliya, aka shafa min bronze har kafada na da cinyoyina, sai gashi ina wani irin sheki,  suna gamawa, ciro wata karamar bra tayi tare da mika min  nasanya hannu na amsa, sannan na saka, ina d'aga kirjina ya taso sama, nonuwar sun kuma cikowa da wani irin girma kamar balloon, koya nayi motsi sai sunyi shaking.

                   Short gown, suka ciro aka mika min nasaka a hankali, sannan na tsaya suka gyara min zip, sannan na zauna suka kuma gyara min fuska,  tare da shafa min red lips stick.

        D'an kunne na, da purse dina da shoe din na, red ne. Amma kayan jikina Black ce.

           Suna gama shirya ni na mike, sheenah tace.
"Tawa kin hadu, iya haɗuwa. Dole ki Basu kala"

     Murmushi nayi sannan na fara taku a hankali, cikin nutsuwa, ina yi ina kallonta murmushi ne akan fuskana, amma zafin da yake cikin raina Allah kadai yasan yawan shi.

                      A hankali take nuna min yadda zan yi da jan aji, magana ma sai na gadama, shi yasa na dauki abun daraja,

       Idan na tuna yadda na sha azaba a hannun kartin maza kafin na kawo zuwa yanzun sai naji kamar na dauki wuka nayi ta yanka namar jikina, ina kallon jinin na zuba a kasa, babu abinda yake kuma kara min bakin ciki irin yadda karfi da yaji.

   Na maida kaina karya! Ina cikin wannan tunanin ta riko hannuna har zuwa inda Jacob yake, yayi wani fiki-fiki da kananun idanun shi kamar na  Wabera, sai uwar sanko kamar an tsinewa shege.

     Haka ya shirya cikin wasu Mayun suit, sannan ya mika min hannun shi, na sakala nawa, sannan muka fito zuwa inda motar shi yake, ina rike da hannun shi, wannan itace mafi girman al'adar jacob ya fita zuwa wata club wanda yasan  ana samun baki, daga kashe waje, zuwa shakatawa.

    
         Tunda muka shiga motar yake matsa cinyata, ina jinshi nayi banza dashi. Har muka isa dragon lalace.
       
Muna shiga aka fara hasko nake, kasancewar rigar jikina, yanayin ta tana da tsagu a kirjin, kuma bai da hannu, dan haka nonuwana sun fito sosai, sai wani sheki suke tare da ɗaukar ido.

        Yana shiga aka fara mika mishi hannu yana gaisawa da mutane. A hankali muke dadda kutsawa cikin mutane, wani table muna je inda ake buga casino.

    Wato dragon palace, club ce wanda idan.

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login