Showing 30001 words to 33000 words out of 183750 words
Shiru tayi sannan ta kwantar da kanta, cikin damuwa tace.
"Haka Allah yayi ni, amma Insha Allah zan nime magani, domin nima ina son yadda kake zura min wannan sugar cane Dinka, don Allah karka ce zaka raba min da wata mace, dan wallahi kashe yar banza zanyi."
Kissing din neck dinta yayi cikin nutsuwa yace.
"Ina dake me zan nima a gurin wata mace, Jarumar mata ai bana jin zan iya samun mace mai jurar sugar cane ɗina irinki, looking at him, beautiful length good and strong enough."
Gyad'a mishi kai kawai tayi, cikin jin dad'i. A yanzun dake tare da Linah baya cika damuwa da tunanin Yumnah, dan ya manta da ita.
Kawai a rayuwar shi Linah sai abinda yake gaban shi,
Suna waya da Hajiya wani lokacin itace zata kirashi suyi hira, sai ta tuna mishi da ita, yake cewa a gaishe ta...
---
Two years.
A hankali nake tafiya, a gajiye, ina nazarin fuskar Mommy kamar yau ita na gani, amma bani da tabbacin haka, Uncle tunda ya tafi ko ta kaina baya bi, matar shi da naji Mamie suna magana da hajiya wai tana samun matsalar b'ari, nayi musu fatan Alkhairi, da zuri'a na gari.
A nutse na shiga falon da sallama, Aunty Taslima na zaune na isa jikinta na zube, ina ajiyar zuciya.
"Baby lafiya?"
Murmushi nayi ina kallon kofar d'akin mu, nace mata.
"Babu! Yau ina kewar Mommy ce, kuma kamar na ganta yau din nan, shi yasa nazo na zube a jikinki."
Dariya tayi sannan tace.
"Baki ga kin girma bane? Kin zama Uwar mata."
Kafin ta sake baro min zance na gudu na barta a gurin tana dariya.
A hankali na shiga dakin ina sand'a, dan bana son Hajiya ta farka.
"Sannu! Yar mage"
Dariya nayi sannan na karasa kusada ita, na kwantar da kaina a jikin gadon da take, shafa kaina tayi.
"Hajiya ya gajiya?!" Na tambayeta, ina mik'ewa zan sauya kayan jikina.
"Yau baki sha maganin ciwon cikin ba kika fita, kuma ina sane da yau kin tashi da ciwon maran."
Murmushi nayi na tattara kayan da tayi amfani dashi na fita dashi, sannan na dawo dakin ina gaya mata dalilina nakin Maganin.
"Don Allah! Hajiya magani ba daɗin dad'awa, fisabilillahi ina zan iya shan, da dai mai zakine wallahi zan sha har ina had'iye yatsuna."
Gyada min kai tayi sannan ta juya tare da barin kallona, tun da tasan halina bana son magani balle kuma allura ai na rawa gidan jama'a.
Ina gama cire kayan jikina, na shiga ban daki, kunna ruwan dumi. Ta mudubin na hango yan path nonuwa na, kunya ta sani juya baya, ina wanka ina kallon yadda suke. Ina gama wanka na dauki man da Hajiya ta haɗa min na shafe su, dan tace min.
"Kingan kirjinki nan! Zan baki maganin da zaki shafa musu wanda ba zasu ɗauka da wuri ba tunda sun fito."
Ranar kunya ya hanani ko kallon inda take, kawai abinda na sani tunda ta haɗa min maganin nake shafawa, kuma Alhamdulillah.
.... Ina gama shafawa masana bra dina sannan na dauki audugar Always na saka a hankali, ina gama kimtsa jikina na fito.
Wardrob naje na dauki kayana na saka doguwar riga, maroon colour, sai gyalen shi na yane kaina, bayan na tattara gashin kai na.
Kitchen naje na samu har an gama abincin na diba, tare da mango Juice. Na fito falo.
Ina fitowa naga Mamie, da sauri na gaishe ta, tare da barin falon zuwa d'akinmu.
"Dawo nan! Munafuka. Meye ya haɗa ki da Dilshad, tace kin zageta."
Saura kiris na sake abincin hannuna, jikina na rawa na ma rasa abinda zance. Had'iye yawu nayi.
Ina zaro ido, "Ba dake nake magana ba! Dangin munafukai!"
Kayan hannuna ne suka zube tsabar tsoro da tsawar da ta buga min.
"Toh meye amfanin haka! Gashi kin sanyata ta zubda abincin da zata Ci. Meye ribarki, Baby zo nan gaya min me ya hadaku"
Kaina a kasa, ina kuka.
"Hajiya! Itace kullum sai ta tab'a min nan dina ko kuma tayi ta tab'a bayana wai ko na fara saka wannan abin"
Shiru falon yayi sakamakon salatin da Mamie take rabtab'owa,
Gyad'a kai take kamar kadangariya,
"Tabbas! Halwani ya kwaso mana mugun iri! Gwara yazo tun wuri ya mai daki kafin ki fara lalata mana yaran mu, tsin....."
"Kul! Koda wasa! Ai Yumnah tazo nan kenan bazata bar gidan nan ba, sai ranar da bana raye, ko aure tayi nan ne gidan su."
Nan Hajiya ta shiga fada kamar ta aro wani baƙin, turawa tayi aka kira mata Dilshad, itama aka tambaye, tayi shiru. Karshe Hajiya sai da ta muka mata sanda, kafin tayi magana tana kuka, tace itace bata da gaskiya.
Nan Hajiya ta matsa mata a ina ta san wannan shaidannancin, tace a can makarantar su ta kwana, dalilin da Dr Bello ya cireta kenan ya kawo ta nan.
Ba dole ba, taga yan nonuwa masu kyau, mayya shine kullum sai ta dubbula min!.....
_Ina kuke my dear Friends, ga dama ta samu! Shin kina fama da cutar sanyi ne? Kina fama da matsalar rashin gamsuwa da miji! Shin ko kina fama da rashin kulawa namiji yana hawa kanki kamar wanda aka sace taya ya har ya gama ya sauka, ko five minutes baya yi, har yayi realising! Shin nonuwarki sun baje ga oga hankalin shi yana kan tantsan tsantsan, wato beautiful breasts. ko kina fama da rashin duwawa ne! Har kunyar saka wando kike a Weekend gudun kar oga ya hango babu Ukwu! Alhamdulillah dama ta samu domin nazo muku da ingantattun maganin mata masu kyau! Ina amare masu shirin shiga daga cikin! Akwai kyakyawan hadin amare! Wai-wai-wai inji ciroki Uwargida ga hadin mugunta! Sunan shi kenan! Kai ina yar lukuta yar duma duma, kince Baki son Qibar toh muna da hadin Slimming my dear Kisha kin tsiyaye, wai- na manta da su Aunty kyakyara-kya wato lange-lange ba hips ba bom-bom, gashi ko nonuwar babu, don Allah zoki gwada, shin kinsan hadin aji garau? Kinsan hadin yaukin Alkhairi? Malama Ni ba bazawara bace! Matar aure ce nake miki wannan tallar, tasty one! Trust all! wannan kayan babban kifi babban Gora! Ina sayar da kayan mata masu inganci a duk inda kuke a fadin Nigeria zai isa gare ki! DON ALLAH Idan kin san ba saya zaki yi ba, karki min Magana dan ina ganin shirme ne zan share ki ingantaccen maganin Sanyi 5k! Hadaddiyar maganin matsi 3k maganin bombom 5k! Hadin Nono ya cika yayi Kyau 5k! Hhhh ko kinsan wannan hadaddiyar hadin muguntar shima 5k ne! Hmm wata miyar sai a makota! Hmm Hadin Amare 16k nifa ban miki alkawarin mijinki zai baki gida da mota ba, amma nayi miki alkawarin zaki zama matar so😍 hadin hips 5k, ingantaccen hadin kazar amare 5k mata musu abin duniya kafin kifara magani na, dole magance cutar Infection Idan kina dashi toh ga dama nan ta samu, ina bada maganin Infection Wanda Zaki gwada na tsawon 10days Insha Allah,hmm akwai karya gado chaiiiii, ina ruwan bidiri wadari, 4k kudin shi, hmm har naji kunya Ni tabizaro 🤭🤣 karki manta maganin rage kiba 5k ne na kara kiba ma 5k_*
Acct: 0472282105
Ramlat Abdulrahman Manga Gtbnk
Ranar:10/August/ 2020/ Insha Allah zan gama free Pages! Wannan karon abin da sauki babu tsawallawa, domin dubi da halin da muke ciki! Na sakawa book din 150? ta bank idan kuma VIP ne 300? ne, sannan kamar yadda muka yi Bahaushiya akwai Alhubbi Dayyi'b, shima kudin shi 150? ne bank idan VIP ne 300?.
Ga masu katin waya, 200₦ne idan VIP ne 400? ne... Ba yabon kai ba.Acct: 0472282105
Ramlat Abdulrahman Manga Gtbnk! 08130269641 ta nan zaku tura min evidence dinku! Acc No: 3051894647
Hajara Ahmad Hussain
Polaris Bank ga book din Alhubbi Dayyi'b zasu biya ta nan ne
Nasan bana wasa da zuciyarku! Kuma zan cigaba da faranta muku! Bana kawo muku Uzuri kuyi hakuri Update sai lokaci kaza! Alhamdulillah Trust me sayan na gari mai da kudi gida.
#Mai_Dambu....: https://youtu.be/3vYyWArchuE
Kurku manta da Subscribe nagode 🤝 Sosai😂🤣🙆🏾♂?
💞💞💞
*_ABU D'AYA_*
(MUKE SO)
💝💝💝
_Barka da Sallah_
Kar wata mata ta kuma biyo ni da sunan tambaya akan magani in dai tasan ba saya zata yi ba, ina ruwa da Matsalar ki, ko ce miki akayi nice bana gamsuwa da namiji, duk yadda mutum yakai da son keep silent sai kun sanya shi yayi magana, tsabar Iskanci ina ruwa na da kisaka wani abu, dan tani ki nemi kome ki sakawa gabanki i don't gare🤷 sabida ba jikina bane, if you like. Ki cusa barkono a P² dinki ba damuwa ba bane, matsalar ki ce, kome sai kun zagi mutum akai, dama an saba kirana mai aikatau, a cigaba da kira, tunda ba zina nake ko sata ba, nafi karfin gulmar kowa, aikatau kuma in dai zanji alert babu abinda bazanyi basa sai zina da sata ne bazanyi ba 😜👌
1️⃣6️⃣
"Duk soyayyar da zaki nunawa Dilshad bazai kai wanda zan nuna mata ba dan Nice na haifa Ubanta, sannan duk soyayyar da nake nunawa Yumnah bai kai na wanda nake yiwa Ya'yan Bello ba, dan haka. Kar na kuma ganin an hada su mota daya. In ba haka ba zanyi abinda zai daga miki hankali, kar na kuma ganin haka"
Tun daga ranar aka rabamu da Dilshad, bawai dan ta hakura dani bane, sai dai kawai tana tsoron hajiya ya hanata kara kallon inda nake.
Bayan sati biyu da faruwan haka Hajiya da Mamie tare da Aunty Tasllmah sun tafi jidda dan Matar Rahbeel bata da lafiya, kasancewar ranar Alhamis ce babu makaranta, ina kwance daga ni sai night gown, ina dan tun jiya nayi dama da ciwon kai, yau kuma na tashi da zazzaɓin, kamar a mafarki naji ana shafa min, boons dina.
Tare da sanya min abu mai laushi cikin kunnena, duk a tunanina mafarki nake yi, sai kara narkewa nake a jikin duvet, ina cizon bakina.
A hankali naji abin na wuce iyar mafarki, ware idanuna nayi cikin barci na ido biyu da Dilshad.
Zigidir tana niman tsiya dani, ban san lokacin da nayi mata wani irin tokare da kafa ba, tankar jaki ya tokareta, sai da ta sauka a gadon.
Ni kaina ban san na iya fada ba, sai lokacin. Domin sauka nayi na rufeta da mugun duka, ta ko ina kamar Allah ya aikoni ina dukanta ina kuka, tare da buga mata fuskar ta. Ta ko ina tare da fadin.
"Na tsani zina! Balle wannan abinda aka kifar da al'ummar alkarya guda, dake kin kasance kazama, shine bari ki biyo ni, zan miki dukar da dole kiyi magana, ina dalili kin fitina ni kin fitini rayuwata, mayya yar iska gobe ma ki kuma zuwa inda nake muguwa munafuka."
Sai da nayi mata dukar da bata motsi sannan na jata zuwa bakin kofar dakin Na tura ta, sannan na rufe kofar na fashe da kuka, dan Iskancin Dilshad, yafi karfin inda muke ake tsammani.
Haka na wuni a daki tun nayi wanka, nasaka wando 3quart sai wata shimi wanda na daura top akai sannan na daura bakin hula, na gyara dakin tsaf na sanya turaren wuta.
Tashi nayi na fito na samu bata falon na shiga girki abinda zamu ci, dan nasan dole Hajiya zata dawo, tuwon alkama miyar taushe wanda nasaka mishi nikakken kab'ewa. Yayi kyau sannan na fito na gyara falon, ina cin abincin naji ana buga kofar, gaba na ne ya fadi, dan ban yi tunanin Mamie ba.
Ina zuwa bakin kofar na bude. Khuwailah na gani, murmushi tayi min, sannan tace min.
"Kamshin miyar ki naji shine nace bari nazo na duba me muka samu!"
Shigowa yayi tare da zama a cikin wasu kujeru, na nufi kitchen na hada mata abincin sannan na zauna ina kallon wata tasha da suke saka drama na Larabawa.
Taso min magana akan abinda ya faru da Dilshad naki bata fuska balle lokacina,
Koda su Mamie suka dawo, sai da aka yi rikici da ita, har Hajiya tace zata bar gidan sabida abinda Mamie tayi mata, nima sai da nayi kuka, sabida nice silar rikicin gidan, dakyar sai da aka dauke Dilshad zuwa makarantar kwana, a can garin dayyi'fa, aka kuma gayawa Shugaban makarantar halinda take ciki, bai damu ba yace musu Insha Allah kome zai zama tarihi.
Shine na sami kwanciyar hankali, amma baki daya yaran Hajiya basa kaunata, idan aka cire Papa da Aunty Tasllmah, wanda su babu ruwan su.
---
"Yusha'u ka ganta ai! So nake ka bibiyeta, sosai kasan yadda zaka janyo hankalin ta, ina buƙatar ta a cikin wannan yanayin, itace tayi min iyaka da burina.
Na zuba maka kome, sannan ka saka ido bana son mistake.
Bana son wata alaƙa ta shiga tsakanin ku, kawai ita nake bukata."
Wani irin kallo tayi mishi, cikin sigar yaudara, tana lashe bakinta.
Buɗe mishi kafarta tayi, tana murmushi tare da d'aga mishi gira.
Kamar wani sauna haka ya shiga mata wasa da pin point ɗinta.
---
Duk yadda Mommy taso, shigowa rayuwata Allah bai nufa ba, amma tana cikin matsala domin an fara kalubalantar ta a cikin kungiyar su, ta asiri wanda ta kai har an fara cewa za a dakatar da amsar Sparm din Yusha'u, sabida bashi ake bukata ba.
Hauka ne bata yi ba, amma ta gigice, gashi yana cikin hanyar samun kudinta.
Sakamakon rokon da tayi ta musu suka bata shekara daya domin dai-daita alamuranta,
---
A cikin wannan yanayin muka hadu da sirajuddawla! Ya zame min wani abu da bazan manta dashi ba.
Domin yafito ne daga manyan gidajen sarautar saudia, dukda ya kusan sa'an Uncle ko nace Abbanah haka bai dame ni ba, domin shi din Malamin mu ne, na matakin Secondry school, kuma bawai koyarwa yake ba, kawai yana zuwa ne idan zamu yi jarabawa yana duba mu.
Kamar da wasa, ya shigo rayuwata, tun yana damu na, har ya daina damuna dan ya kasance mutum mai cika alqawari, sannan baya tab'a karya maka shi.
Tunda yazo suka ka gaida da Hajiya, ta nuna tana yin shi nima kuma naji yayi min.
Idan da zaka kalle ni, aka ce maka ban kai sha bakwai ba, karyatawa zaka yi, sabida ina da kashin girma, sosai. Dan sai ka zauna zaka fahimci girman ce babu shekaru.
Amma dukda haka ina da mugun mutsawa, ina da hankali sabida zaman da nayi a gurin Hajiya ya sani tasowa cikin nutsuwa da kamala, zai yi wuya kaji ina surutu ko kasame Ni ina dariya, mafiya lokuta hiran mu akan addini ne da tarihin annabawa da Sahabbai, sai abinda ya shafi tabi'ai! Wanda haka ya kuma sanya ni samun ilimin addini musulunci sosai.
Zama da Hajiya ya sanya har girki takan jani zuwa kitchen din bawai na tsaya mata kallo ba, zuba kaza wanke kaza, haɗa min kaza tuka min tuwo, rage karfin gas din.
Karki zuba abu kaza yayi yawa zuba dan dai-dai, wanke hannunki, goge gurin.
Duk wani girkin kasar hausa Fulani Hajiya sai da ta koya min, tare da nuna min yadda ake tattalin abubuwa.
Sannan idan zamu sayayya, idan ta bani kudin kallona take kafin tace min.
"Ki duba abinda babu, ki sayo mana, sannan ki duba kudin a matsayin ki na mace! Kuma wacce wata rana zaki zauna a karkashin inuwa namiji, kiyi mana cefanen abinda bamu dashi. Sannan ki dawo min da canji na"
Kallon kudin nayi, sannan nace mata..
"Insha Allah"
Sannan na fita, murmushi tayi sannan tace.
"Bari muga irin naki tattalin."
Duk abinda bamu dashi sai da na saya mana, a cikin su har da audugar mata kuwa, sabida ina amfani da shi.
Ina fitowa, idanun ya sauka akan Yusha'u dan tun ba yau ba yake bina, share shi nayi na biya kudin kayan sannan na fita daga Mall din.
... Ina isa gida na sami falon a cike, idanuna akan shi ya sauka, yaushe ya iso?
Dama yana hanya ne! Kauda kai nayi tare da ce mishi.
"Uncle Rahbeel ya gida? Da aunt da yaran."
Shiru nayi kafin na saci kallon shi yadda yake tsare gida, shigewa kitchen zan yi Hajiya ta dakatar da ni ta hanyar cewa.
"Baki ga Uncle dinki bane?"
Inda-inda na fara zanyi magana wayata da Hajiya ta saya min tayi kara, da sauri na ajiye kayan na wuce su da gudu dan a tunani na, Sirajud ne!
Ina shiga dakin na dauka dan ko duba Number banyi ba, babu sallama, na saka a kunne na ina dariya.
Hawaye ne ya shiga zuba min daga cikin idanuna, a hankali nace.
"Am sorry Mommy ina kewarki! Zan zo gare ki, koda Uncle bai so ba.
Kinji karki damu "
Kashe wayar nayi tare da fashewa da kuka, ina kewar Mommy na, domin ji nake kamar idan ban ganta ba, zuciyata zata buga.
Sam na manta da ambaton Allah, kawai abinda nake ji tunda muka hada ido da wannan Mutumin, ina fitowa naga kamar Mommy itama mun kalli juna, har na iso gida ina jin son na kuma ganinta.
---
"Hajiya! Yau wata biyu kenan! Da Baby