Showing 111001 words to 114000 words out of 183750 words
nimawa Habu aurenta, sannan suma yaran da zaran sun gama istibira'i sai mu daura musu auren amma ya kuka gani?!"
Nan aka amince da shawarar, tare da bin bayan shi....
Paid Before read..
a: Sai maganin Gyaran na mata zaku iya tuntubana ta wannan Number! Idan Baki shirya ba karki min magana! Da Manyan mata nake abu na 08130269641
ABU D'AYA.....muke so..
150 singul group! VIP 300 ta bank.Acct: 0472282105 GTBNK Ramlat Abdulrahman Manga
200 singul grp! VIP 400 katin MTN..
Zaku iya tura shaidan biya ta wannan Number Zahran Addah Ramla +2347035133148 only Whatsp.
_ Idan kuma Alhubbih dayyia'n
Shima zaku iya biya ta Number! UmNass_
Acc No: 3051894647
Hajara Ahmad Hussain
Polaris Bank ga book din Alhubbi Dayyia'n zasu biya ta nan.... prize din iri daya ce, idan kuka biya ku tura shaidan ta gurin Zahrah+2347035133148
4️⃣2️⃣ Sam babu wani farin cikin da zance ina ciki, amma tabbas rayuwar da nake am not happy, Ina kallon kowa ne,. Kawai but zuciyata babu dad'i.
A hankali lokacin yayi ta tafiya, rayuwar mu na kuma tafiya kwanankin na kara karewa, burin mu yana kuma hauhawa.
---
"Wallahi sai nayi ajalin yarinyar nan tunda ka nace sai ita sai dai ayi babu ita sani kake zancen,"
Kallon Ma'arufa Rahbeel yayi cikin nutsuwa, sannan ya gyara zaman shirt din shi, kafin ya daura suit d'inshi zai fita, tare kofa tayi tana huci.
"Zai fi miki kyau! Ki nutsu dan bazai sani fasa abinda nayi niyya ba"
Ya fadi haka tare da ɗaukar briefcase d'inshi zai fita tayi maza ta rike rigar shi, tana huci.
Murmushi yayi sannan yace.
"Ita kanta Ogarku Mamie kishiyar za a mata, dan haka wallahi kibi Ni a sannu, in ba haka ba, za ayi bikin kina zaman gida."
"Idan ka haifu cikin uwarka munafukar nan ka sake ni!" Ta faɗa da mugun karfi, maganar ta buge shi, amma domin ya cusa mata haushi yace.
"Yau kuma! Mamien naku, toh ba damuwa amma bazan iya sake ki yanzun ba, sai naga kamun ludayin yarinyar tukun."
"Azzalumi! Mugu, me niman mata, an jika an baka kasha dole ka juya min baya."
Gyara tsayuwar yayi cikin tsokana ya rike baki sannan yace.
Wai! Allah bata jika ba, Ni na lashe tas, na kuma tsotse wasu masu zuwa, ke ni fa babu inda ban lasa ba, dan haka karki damu kanki akan jikawa aka yi, a'a Ni na lashe abuna, ina dalili yarinya tana anbaliyar ruwan dadi."
"Wayyo Allah na, na shiga uku na lalace, ka gama bata min rayuwar yarana, wallahi sai ka sake ni!"
Ta saka hannu akai tana ihu,
"Kinga wallahi da kin kula dani, babu abinda zan nima a gurin mace, amma kin nuna min son jikinki Ina zan iya miki, kawai manta, domin nasan nata na lashe duk ranar da ta tsotse ni, zan iya mutuwa na dawo, dan nasan Baby love dina ba sauki."
Kuka take tsakaninta da Allah tana kwashe mishi albarka tare da tuna lokacin da take samun shi yana tsaye a kitchen suna magana, ko kuma idan sun zo cin abincin, yayi ta sanya ta cikin hirar su.
Ashe ninketa suke abaibai, Allah yayi sa tayi shi yafi kwando dubu, mugu Azzalumi kuwa ba iyaka.
Yana shiga motar shi ya shiga niman layin Khuwailah, yana tuki tana dauka ya saka a loupspeak.
"Baby! Har yanzun ban samu hutu ba, ya za ayi gashi naji ance kuna gamawa da sati biyu da!"
Wani irin nishi ta sauke, me cike da shauki, haɗi da cewa..
"Ni tsoronka nake ji! Kar ina shiga tun ban jima ba ka fara juya min baya."
"Zaki kashe ni! Da wannan nishin naki, me kike yi?!"
"Yanzun nayi sallah kuma kasan ana tsula sanyin! Na koma cikin bargo ne, nake missing dinka"
"Mmm! Toh yayi kyau, dan haka bye dan bazaki d'aga min hankali ku barni da salati da afa kwaya ba!"
Shiru tayi tare da kashe wayar, dariya yayi sannan ya cigaba da tukin shi.
---
Bidiri wadari!
Mamie ta shiga Chakwakiyya!(🤣😹😹) Domin kuwa Sarinah itace Yar Mamie ta uku, ita ta biya sadakin Papa, ta kuma hada kayan gani na fada, ta turo shi gombe, tsine mata ce kawai Mamie ba tayi ba, Amma tace ta nemi wata uwar ba ita ba.
Safiya yarinyar da aka nimawa Papa, bazawara ce Mijinta sojane, rikincin boko Haram ya rasa rayuwarsa, kuma yar Bauchi ce, gashi tana da matuƙar zurfin ilimin addini, kuma na bokon ma ba sauki, gata yar haye, bata tab'a Haihuwa ba, dake tayi zaman lagos idanunta a bude suke.
Kunsan zaman bariki, dukda zaman lagos din a barrack ne, amma babu abinda zai razanata.
Domin ko mijinta Nura, idan ya sami pass, Yazo toh fa baya iya fita, ta iya saka namiji a kwana, ga dan banza tareraya, irinta wanda tasan kan rayuwa.
Kafin rasuwar mijinta, idan zasu fita da abokan shi, ita suke gayawa, Madam zamu fita a bar mana aboki don Allah.
Dariya kawai take musu, akan lokaci zai fita idan bata sani ba, kuwa toh sun kade har buzun su dan idan tafiyar karfe biyu ne, sai hudu zai fito, a haka ma wai dan ya gaya mata kenan.
Matar nan tasan sirrin saka miji a daki, shi yasa abokan shi suke gaya mishi ba zasu biyo mishi ba sai ya tambaye Babar shi.
Yan uwan shi kuwa sonta suke, sunyi sunyi ta auri kanin shi fir taki, tace. A'a, gashi basu haihu da Nura ba.
(🙄🤔🤭🙆🏻♀️Yanzun dan Allah matar da kuke son Baban su Halwani ya aura kenan! Innalillahi wa'inna ilaihi rajioun! Wannan mugun abun da me yayi kama! Duk kullunku ne😹🤣😜)
Tunda aka kawo kayan safiya, hankalin Mamie yashi, musamman da taji ana sanyawa Sarinah albarka, kamar tayi kuka, kallon kowa take as munafukin ta, dan haka ta kira Papa Tayi mishi wankin babban bargo, tace ya turo mata kayan fadar kishiyarta (😹🤣🙆🏻♀️🤦? Asha! Yau nayi typing har da dariya! This page make me laugh 😆🤣😂😁😝😛)
Haba me zai yi banda dariya, kamar zata yi kuka, haka tane jin shi bata ce kome ba.
"Toh nawa zai miki kayan?!"
Ya tambaye ta,
"20m!" Ta faɗa a masifance,
"Haba ranki shi dad'e, Kantun zaki saya baki daya, ina laifin 5m!"
"Ai dole kayi min haka ai, ba jikinka na rawa zaka ci sabon gindi ba, ai shikenan rike kudinka amma babu abinda 5m zai min kaje ka karawa ƙaruwar sojojin ka"
Wannan maganar ta bashi haushi amma dake ya manyanta, sai yayi murmushi yace.
"Kai wannan kalma gatsale! Ashirin yayi miki! Ai kema naki kullum sabuwa ce dal a leda, Turaina ai babu wata mace da zata shige min gaba tunda ina dake!"
Abinka da namiji take ya lallabata, ya turo mata kuɗin.
Babu godiya ba komai ta share batun shi.
Idan ta tuna labarin Safiya da aka bata, tana saka miji a daki, sai taji hankalinta ya kuma mik'ewa tsaye,(🤣😂😆😹 yau bani daya zan dara ba, har daku)
Wani irin bakin ciki ne, tasan halin mijinta jarababbe gindine, dan ma tana taka mishi birki an girma, amma tasan halinshi tsaf.
Dan haka ta shiga niman hanyar da zata kere safiya dan kar yazo ya wulakantata.
......
"Hello! Barakah shigo gidan!"
Inji Mamansu Khuwailah.
Shigowa matar tayi da alamu daga asibiti take.
Mushiga daga cikin. Ta fara mata bayanin.
"Kin san d'ab yau Kur'ani zamani, ban san taya aka yi ta sake suka yita mummunar alaka ba, tsorona daya kar yayi disvirgin ɗinta, dan na tambayeta tace babu abinda yayi mata.
But kuma suna kwana a guri ɗaya, ina son virginity dinta ya zama makamin da zan yaki Turai a ruwan sanyi ne!"
"Ok Aunty! Bari na shiga."
Abun tausayi, Khuwailah duk tayi wurijanjan, kamar am mata duka, sai share kwalla take, buga mata harara Mamanta tayi, sannan tace mata.
"Maza bude mata ta ga abinda zata iya gyara miki tunda baki san ciwon kanki ba, itama Dilshad dama nasan da ita, da ta gama barin wasu yan iska suka tsoma mata hannu a cikin gabanta.
Maza bude ko na miki shegen duka, har kin san ki zari jiki, kije gurin namiji ya kwana dake, maza bude min."
"Mama don Allah kiyi hakuri wallahi babu abinda ya tab'a min, ban barshi yayi min kome ba!"
Wata ƙatuwar harara ta buga mata sannan tafita.
"Wayyo Allah na, Aunty baraka ki rufe kofar wallahi bai min kome ba, kawai."
"Toh ya isa, hankalin Mamanki bazai kwanta bane sai ta tabbatar babu abinda ya sami gurin,"
Da sauri ta cire pant dinta, tare da kwanciya, a hankali Barakah ta haka wata yar karamar Torchlight, ta duba taga babu kome, a gurin sai kamshin miski da tayi amfani dashi. Dake Mamie tana saya musu, idan suna haila suyi amfani dashi.
"Aunty Uwani! Babu wani abin da ya sami gurin, wallahi."
Fita tayie tabar su, nan Aunty Baraka tayi mata nasiha, sosai kafin ta fita a dakin, tana ganin kiran shi kin dauka tayi gudun kar ya mata wani abu ta waya dan mamanta ta bata wuta.
Shima kamar dole, sai kiranta yake.
"Amma Aunty Wallahi ban ji dadin haka ba! Yarinyar tayi kankatane da wannan barazanar, wani kallon, da tayiwa Barakah nan tayi kasa da kanta, sannan tace.
"Kinsan sunar da Uwarshi takira min Y'a dashi karuwa fa! Idan na bar Turai ta cuce ni, sai na gyara yarinyar yadda zata gigita mata rayuwar D'anta."
Sosai Maman Khuwailah tayi shiri sosai, sannan ta kira wata Yar Yobe inda ta kai Khuwailah da Dilshad aka fara musu gyaran jiki na fitan hankali, domin kudi ta zubawa matar take gyara yaran.
......
---
Tsakanin Halwani da matar shi babu sauki dan burinta ta kashe shi, gashi ciwon bayan shi ya warke har ya koma bakin aikin shi a Japan,
Yanzun hankalin shi yana kan wani aiki da yake, duk wani kayan da ake bukata Sarinah yake bawa kudi ta saya musu shida Rahbeel.
Bashi da lokacin kanshi sai na aiki Allah sarki baby Yumnah, Yarinyar ta saba da Sarinah bata rikici, kuma bata da wata damu.
.....
Yau a gajiye ya dawo, tunda yaga Linah tana shige da fecce, jikin shi ya bashi wani mugun abu zata mishi dan haka ya shiga an karewa da ita, ina har ita farar hula tana basirar mishi ta'adanci, shi da yake jami'in tsaro ai dole ya gane abin harinta, dan haka kamar zai zauna a falon sai ya fasa. Ya koma dakin shi, can tazo tana buga mishi kofa.
Yana zuwa ya leka da wata yar kofa, kawai ya ganta rike da mai a frypan, murmushi yayi ya koma abinshi, ya zauna tare da kiran mahaifiyarta.
Bayan sun gaisa tace mishi.
"Ashe aure zaka yi, yaushe akayi bikinka da Kafaya!"
Dariya yayi sannan yace mata.
"Idan mace tana bawa namiji farin ciki, baya tab'a damuwa da matan layi ba.
Ma'am! Na kiraki ne a matsayin ki na Mahaifiyar kafaya na shaida miki zan saki Yarki, ciwon bayan da nayi nasan ta gaya miki itace ta watsa min ruwan zafi! Now zata kuma watsa min man gyada, toh wannan mai sauki ne!
Amma ina ganin ta dawo gida ta zauna. Idan na samu lokaci zan biyota da takardan sakinta, sabida"
"Ayi haka? Kayi hakuri kasan tana sonka shi yasa take kishinka, amma bazata dawo gida ba, me kake son yan jarida su faɗa akan mu, ga zab'e ya kusa, Please kayi hakuri don Allah na roke ka karka saketa."
.
"Bazan zauna da ita bane, bata gani na da kima, bata ganin duk na kusa dani da kima, taya bazan yi aure ba, na gaji sosai. Wata nawa ina kwance ba lafiya sabida ita about two months, Kawai taje idan naga zan iya zan dawo da ita idan bazan ita ba Allah ya hada kowa da rabon shi, bakanta farau ba."
Yana kai aya dan karta lallaba shi, ya kashe kiran duk wayoyin shi ya kashe yaki kunawa.
Kafaya na bakin kofa, rike da man da zata watsawa mishi, aka kirata tana dauka Uwarta ta rufe ta da fada, sosai sannan ta bar kofar dakin shi.
Wannan tashin hankali yayi yawa dan ta gayawa Mahaifiyarta, bazata fasa ba sai ya fasa auro Yumnah, shi kuma ya kira abokan aikin shi aka turo mishi maza, suka zo suka fita dashi bayan ya tattara kayan shi kaf, ya bar mata gidan ya koma gidan shi da ya sayawa Yumnah.
Bata nan kawai tana dawowa taga sako a bakin kofar.
_idan kin gama yunkurin kashe ni ki koma gida. Karki fara nima na_
Ihu da bala'i tayi shi tare da tsinewa Yumnah, tazo gidan Sarinah tayi mata wankin babban bargo ta koreta, bata hakura ba ta kuma zuwa tasa aka hanata shiga.
Ai kuwa ba shiri ta tattaro sai Gombe, bai damu ba tunda yasan karshen wata zai zai zo gombe.
Sun shirya kome shida Sarinah da kuma Rahbeel, dan haka ana saura sati daya, kawai suka hado kayan dasu kansu.
---
Ranar da suka isa aka kawo kayan na gani ina so da sadaki, nan aka kira ni, tare da tambaya na, na amince da kayan da aka kawo, idanuna cike da kwalla kaina a sunkuye nace.
"A'a kuyin hakuri! Ni bana son Uncle Halwani, Shima yayi hakuri da abinda m..."
"Tashi kije!"
Hardo yace min, ina tashi dake maza ne cikin natsuwa suka tattauna, sannan basu gaya musu abinda Mamie Tayi ba, Amma sun musu bayani akan abubuwan rayuwa da dai sauransu.
Haka suka dawo da kayan da ake kaiwa, babu shiri Uncle a ranar ya iso garin cikin dare, ya turo a kirani naki fita, tsabar damuwa a mota ya kwana, da asuba Hardo yaga motar shi, bayan sun fito suka gaisa, tare da tambayar shi yaushe yazo.
"Jiya nazo! Da dare!"
"Hmm! Baka yi sallama ka iso ba ko!"
Shiru yayi, bai bashi amsa ba, dan haka shima Hardo ya share shi dan yasan Jikanyar shi ce ta murda daga.
Wasa wasa kowa yasan da zuwan shi amma babu wanda yayi yunkurin mishi bayani, kawai an barshi dani ne.
Ni kuwa naki fitowa balle naga halin da yake ciki.
A wajen ya wuni, har dare Hardo Bai ce mishi cikanka ba, shima kuma bai yi fushi ba, sai da an damo mishi fura an kai mishi, nice dai naki zuwa.
.......
Bayan sallar isha yayiwa Hardo sallama, ya koma gombe.
Bayan tafiyar shi ina zaune a bayan dakin Yalwati ina kallon yadda dabbobi suke rayuwar su cikin farin ciki, ya zauna a kusa dani.
"Yumnatu! Kina kewar Amadu ko?!"
...kallon shi nayi fuskana dauke da murmushin takaici.
"Akan me zanyi kewar shi? Idan nayi haka mun ci sunan mu kwadayayyun kenan! Hardo. Idan naji kewar shi bani da daraja kenan!
Har abada bazai tab'a kambamani ba, gani na zai yi ina da saukin samu, koda zai same ni, sai ya wahala. Ya shiga yayi iri n rayuwar da kauyawa talakawa suke.
Ya fita yayi irin rayuwar hannu baka hannu kwarya, idan da hali ma, a kaina a dawo da al'adar mun ta shad'i, Idan yaga zai iya bismillah idan bai mishi ba babu dole babu wanda yayi mishi dole."
Murmushi dattijon yayi, yace wato.
"Kunje hura eso! Kunga anyi al'adar mu shine yabaki sha'awa, amma ai baki da wasu maneman! Sai shi?!"
Kallon inji waye? Nayi mishi. Sannan nace.
"Ai jiya dan ladi, na gidan liman yana cikin masu nima na, sai Yakubun Baffa dan Azumi. Kuma naga dukkan su mazaje ne"
Gyara zama yayi sannan yace.
"Idan suka cishi?!"
"Dama can Ni ba kaddarar shi bace! Amma indai ina cikin zanen kaddarar shi kamar yadda yake cewa, babu wanda zai same ni sai shi!"
Kina son shi kenan?!"
Murmushi nayi wanda yake nuna karfin hali na.
"Hardo! Ba wai bana so bane! So nake ya nunawa duniya ya wahala a gurin niman aurena! So nake ya nunawa kowa darajar da nake dashi a gurin shi, idan yayi min haka, Hardo zaka iya bashi nima sadaka!"
Kura min ido yayi, sannan ya mike tare da cewa.
"Tashi muje! Zamanki a irin nan babu dad'i, wani abu zai iya samunki bamu sani ba, dan idanun miyagu nakanki!"
Riko hannuna yayi ya kai ni dakin Mama ladi, ya tsaya tabani rubutun da yayi min d'azun nasha, sannan ya juya ya fita, ita kuma tasani nayi