Showing 45001 words to 48000 words out of 183750 words

Chapter 16 - ABU DAYA (Muke So)

29 Oct 2024

10658

kwana ban haifi cikin fulani gaba da baya ba" ta gaya mishi kanta tsaye, tana shiga falonta ya biyo ta, sanya key tayi tare da cewa.

"Wallahi naga kafarka a cikin gidana sai na maka abinda bai maka dad'i ba! Kuma zan rufe wancan kofar"
       

  Shi a tunanin shi ai fadar shi da Hajiya ba sabo bane, dan yana ganin zuwa anjima zasu shirya, sai da, Papa ya dawo yaje gaida Hajiya ta sile shi tass,

        .... A hankali ta cikin labulen falon ya shige dakin Hajiya, ina sanye da wani haf vest tare da wani cream skirt, Wanda ya hauro har cikina, sai yar top da na daura a samar rigar,   ina zaune tare da Alqur'ani na ina Karatu ya shigo,

     Ajiyar zuciya ya sauke sannan ya karaso gadon, kwashe Alkur'an yayi tare da rungume ni, yana ajiyar zuciya a karo na biyu.
"Don Allah ka sake ni!"

         Kara rungume yayi, sosai. A hankali ya sanya min zoben da ya saya min ranar da ya dawo,  dukda ina son zobe kamar me, amma sabida yadda na tsane shi, sai ji nayi ina son cire zoben.

"Don Allah! Karki ce kinji."

    Shiru nayi, har zai fita ya dawo, tare da cewa.
"Please bani goodbye kiss!"

   Banza nayi dashi na shiga ƙoƙarin cire zoben zan wurga mishi, yace.
"Ok! Ok! Sai an jima"
Yana juyawa suna karo da hajiya,.
"Turaki kenan! Ai san ka shigo! Na Barka ne kawai sabida iya yau gare ka, Insha Allah gobe bazaka kuma ganinta ba, dan muna  isa Kumo shikenan"

        Daga haka ta isa bakin gadon, ta zauna tare da mika min ticket dina, cikin sanyin jiki na leka, ina kallon shi.

     Abinda yayi min ne ya fado min, ban kuma ce mishi kome ba na b'ata rai sosai na bude karamin bakina na fara magana.
"I would like to said thank you! Da irin Alkhairin da ka min!"
Sauka nayi daga gadon zuwa gaban shi.

       Hawaye na zuba a idanuna,
"Tun bansan meke faruwa ba! Uncle kake dawainiyya dani! Har yau kana dawainiyya dani.

      Dole nayi maka godiya, kai da hajiya my second Mommy, sai Aunty Taslima ma, ban san me yasa Hajiya ta barmu dashi ba, tana fita ya janyo ni jikinshi, yana kallon cikin idanuna da suka jike da hawaye, eyelashe yayi zaro-zaro a jike, sai lips dina da suke shaking kamar na fito cikin ruwan sanyi.

                 "Thank You!  You make Me Happy! Thank You Yumnah You are de best lady in my hrt."

Kuka nake a hankali ina kuma tuno lokacin da ya dage sai ya kwanta dani, kuka ne ya kuma cin karfina, tare da k'amk'ame shi ina shashekar.

             Rike ni yayi yana kallon yadda nake shigewa jikin shi, d'ago kaina yayi, a hankali ya shiga bani wani passionate kisses, ban tab'a erect na wani abinda yake min ba, amma yau naji wani irin yanayi me hade da shauki, tare da wani feelings.

            Mai dani jikin bango yayi yana bani hotter kisser Wanda ya kusan sani zuɓewa kasa, rike rigarshi nayi cikin dauri kwalla na zuba a idanuna, a hankali na zare bakina.
"Uncle Ahmad I hated you!"
"Thank you! Baby"

            Kuka nake Sosai, dakyar ya kyale ni, sai da Hajiya tayi gyaran murya dan bata shirya ganin tashin hankali ba, tunda taji ina cewa na tsane shi da karfi shine ta dawo, ita ta bamu guri muyi sallama ne, bata san shi kuma namamajo cinye min baƙina yake ba.

         Tunda ya fita yaji baki daya ya gama, fita hayacin shi. Gurin Linah ya nufa, tana kwance tayi rubda ciki, tana ganin shi kamar mara gaskiya ta tura wani abu a kasar pillownta.

  Bai damu ba, dan shi mutum ne da bai cika bincike ba indai bai shafe shi ba, mik'ewa tayi tana mishi wani irin kallo.

            Haurowa gadon yayi cikin borin kunya ya shiga rarrashin ta, ganin zata yi amfani da damar ta gurin bashi wahala,tare da kafa mishi doka da rokon. Sai ya bar mata Briton Mall din shi wanda yake London.

     Kallonta yayi sosai, Kafin ya janyo ta yana fadin.

"Karki damu zan kara miki har wanda yake nan jidda!"
Ga baki daya a uzure yake, kamar mayunwancin Zaki da ya shekara bai ci kome ba,

    Ganin haka ta shiga mishi yauki, lokacin da ya fara romance da ita,.kawai hasashowa kan shi dadin da zai ji a jikin Baby yake hangowa...

Shi yayi imanin da Allah, baby zata yi dadin tsiya, ga sama ga kasa, har yaga yadda zai yita b'arin madarar arzikin shi.

         Sosai ya gurje Linah kawai yayi ne, bawai dan yana jin dadin ta ba, kuma babban matsalar shi da ita, wani irin karni da take fiddawa, duk da bai tab'a kusantar Yumnah ba, a duk lokacin da ya tab'a ta sai ya kwaso kamshinsa, domin kuwa tana amfani da turarukan da yasan Hajiya ce kad'ai ke amfani dashi.

      Ko shekaranjiya, kamshin miski yaji tana yi, tare da wani shegen turaren oud, kauda kan shi yayi bayan ya gama b'ata lokacin shi bai ji yadda yake so ba, ya koma gefe can yana sauke ajiyar zuciya.
                 Bawai ya samu nutsuwa bane kawai shi karnin da take yi ne ya dame shi,(🙄😠🤔 ji dan banza baka san tana karnin ba shekara biyu sai da ka hadu da African chicken 🤣👌 kazar gida kenan)

       Shafa bayan shi tayi cikin damuwa dan itama bawai ya ishe ta bane.
  Aikuwa ya b'ata rai sosai, juyawa yayi da niyyar masifa, yaga ta rikide mishi Yumnah! Bai san lokacin da ya far mata ba, yana yi yana kuka.

    Tare da fadin magana masu dad'i, Halwani bai sami kan shi ba, sai da yayi mata sau uku masu lafiya sannan ya janye dan itama yau sai da ya bata tsoro dan ya gama kureta. Kuka take amma yayi banza da ita, sai da ta fara ce mishi zata yi pupu.... 
(Ina son na kara yawan free Pages! Amma wallahi sabida wasu dalilai ina jin zan iya takaita muku daga 25 Insha Allah, sabida bana son kananun magana.)_Ina kuke my dear Friends, ga dama ta samu! Shin kina fama da cutar sanyi ne? Kina fama da matsalar rashin gamsuwa da miji! Shin ko kina fama da rashin kulawa namiji yana hawa kanki kamar wanda aka sace taya ya har ya gama ya sauka, ko five minutes baya yi, har yayi realising! Shin nonuwarki sun baje ga oga hankalin shi yana kan tantsan tsantsan, wato beautiful breasts. ko kina fama da rashin duwawa ne! Har kunyar saka wando kike a Weekend gudun kar oga ya hango babu Ukwu! Alhamdulillah dama ta samu domin nazo muku da ingantattun maganin mata masu kyau! Ina amare masu shirin shiga daga cikin! Akwai kyakyawan hadin amare! Wai-wai-wai inji ciroki Uwargida ga hadin mugunta! Sunan shi kenan! Kai ina yar lukuta yar duma duma, kince Baki son Qibar toh muna da hadin Slimming my dear Kisha kin tsiyaye, wai- na manta da su Aunty kyakyara-kya wato lange-lange ba hips ba bom-bom, gashi ko nonuwar babu, don Allah zoki gwada, shin kinsan hadin aji garau? Kinsan hadin yaukin Alkhairi? Malama Ni ba bazawara bace! Matar aure ce nake miki wannan tallar, tasty one! Trust all! wannan kayan babban kifi babban Gora! Ina sayar da kayan mata masu inganci a duk inda kuke a fadin Nigeria zai isa gare ki! DON ALLAH Idan kin san ba saya zaki yi ba, karki min Magana dan ina ganin shirme ne zan share ki ingantaccen maganin Sanyi 5k! Hadaddiyar maganin matsi 3k maganin bombom 5k! Hadin Nono ya cika yayi Kyau 5k! Hhhh ko kinsan wannan hadaddiyar hadin muguntar shima 5k ne! Hmm wata miyar sai a makota! Hmm Hadin Amare 16k nifa ban miki alkawarin mijinki zai baki gida da mota ba, amma nayi miki alkawarin zaki zama matar so😍 hadin hips 5k, ingantaccen hadin kazar amare 5k mata musu abin duniya kafin kifara magani na, dole magance cutar Infection Idan kina dashi toh ga dama nan ta samu, ina bada maganin Infection Wanda Zaki gwada na tsawon 10days Insha Allah,hmm akwai karya gado chaiiiii, ina ruwan bidiri wadari, 4k kudin shi, hmm har naji kunya Ni tabizaro 🤭🤣 karki manta maganin rage kiba 5k ne na kara kiba ma 5k_*
Acct: 0472282105
    Ramlat Abdulrahman Manga Gtbnk
Ranar:10/August/ 2020/ Insha Allah zan gama free Pages! Wannan karon abin da sauki babu tsawallawa, domin dubi da halin da muke ciki! Na sakawa book din 150? ta bank idan kuma VIP ne 300? ne, sannan kamar yadda muka yi Bahaushiya akwai Alhubbi Dayyi'b, shima kudin shi 150? ne bank idan VIP ne 300?.
Ga masu katin waya, 200₦ne idan VIP ne 400? ne... Ba yabon kai ba.Acct: 0472282105
    Ramlat Abdulrahman Manga Gtbnk! 08130269641 ta nan zaku tura min evidence dinku! Acc No: 3051894647
Hajara Ahmad Hussain
Polaris Bank ga book din Alhubbi Dayyi'b zasu biya ta nan ne

    Nasan bana wasa da zuciyarku! Kuma zan cigaba da faranta muku! Bana kawo muku Uzuri kuyi hakuri Update sai lokaci kaza! Alhamdulillah Trust me sayan na gari mai da kudi gida.

#Mai_Dambu....*https://youtu.be/uB3aHEvoqCk*
💞💞💞

*_ABU D'AYA_*

                           (MUKE SO)
                                        💝💝💝

    _Barka da Sallah_

2️⃣2️⃣

      Shirya min kaya Hajiya take, ina zubda kwallar dake sauka a idanuna.
"Hajiya!"

A raunane ta kalle ni, sannan tace.
"Karki fara min kuka! Bana son cika kunne!"

Duk yadda naso nayi magana ta hanani, haka ta gama shirya min kayana, tsaf sannan ta zauna tana kallon yadda nake rike da Wayata.
           
"Yumnah! Shi rayuwa dake gani wani sha'ani ne na Ubangiji, shi ya tsara mana yadda ya dace mutane suke sauya tsarin su zuwa wata tsari na daban.

                          Hakuri da juriya sune matakin nasara, jajjircewa akan gaskiya sune tsannin nasara, Yarda da Kaddara wacce ba kome bace facee rabauta! Imani da Allah shine linzamin dake samar da wadatar zuci, Da'a ga Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama! Tace hasken rayuwa, idan kika rike kowani matakin rayuwa.

      Zaki yi nasara Insha Allah! Amma sai kinyi hakuri, domin babu abinda, zaka samu a rayuwa babu challenging, Idan kika gan shi babu kiyi nisan kiwo da shi. Babu alkhairi a cikin shi.

           Zaki ki samu nasara a rayuwar ki, amma sai kinyi hakuri. Allah ya kawo ki cikin wasu irin mutane ne da basu san meye adalci ba sai kansu da zuciyoyin su.

       Insha Allah idan muka dawo zan baki dama kiyiwa Sirajuddawla magana, idan bai sonki Ni na miki mijin da zaki huta idan kina tare dashi babu wanda ya isa yayi miki ihu, zai zame miki Inuwar Gajimare a yayinda kika rasa inda zaki huta shi zai tsaya miki.

      Zaki zama abun alfahari da Alfarma, kiyi hakuri ki rike Allah da Annabin shi, sai duk wuya karki yarda sallah ta zama hujja akanki, ki rike ibadarki zaki sha mamaki a rayuwar ki"

     Kuka nayi har na godewa Allah,

    Nasiha dai-dai gwargwado Hajiya tayi min, am feeling bad like my destiny wll take me away from any! Dafani tayi na bude idanuna tare da huging ɗinta ina kuka.

                 "Hajiya zan yi missing dinki, Hajiya nagode sosai."

                      Tashi tayi ta janyo hannuna, zuwa falo Uncle na gani sanye da wata classic fit suit, sai monk strap shoe, a sanyayye yazo ya amshi jakar hannuna kallon Hajiya nayi ta kauda kanta cikin damuwa tace.
"Don't worry Allah Yana tare daku, bazan sami kaiki ba sabida kafafuna suna ciwo, but insha Allah ina nan zuwa gombe."

        Kwalla na goge, sannan na gyad'a mata kai.

         Ina kuka, haka muka fita ko kallon inda muke bayi ba dan ya rigani fita, ita da Aunty Taslima Suka rakone.

      Kin kallon su nayi dan nasan zuciyata ta karaya sosai, a hankali na shiga motar tare da juyawa na kalle su ta baya ina share kwallar idanuna.

      Hannun shin naji a saman lap Dina na kalle shi, tsare gida yayi cikin nutsuwa yace min.

"Better stop dat cried sabida kina damuna cinye ki zanyi d'anye kuma bawai na koshi bane, zanyi maneji be kawai"

     Shiru nayi ina jin shi yana matsa min cinyar, daga nan Makka muka wuce. Sai da muka yi three days, muna umra sanan muka wuce Madina, muka yi a ibada a can, kafin ya sanya ni gaba muka nufi. Japan domin ya duba wasu abubuwan da ya bari, ranar da muka isa mun samu an gyara kome na gidan.

   Tare da nuna min dakin da zan zauna har da closet ɗina, kayan wasan yara tun daga na jarirai har na manyan.

            Murmushi nayi a raina nace.
"Uncle Ahmad! Sarkin rikici!".
        Buɗe closet din nayi tare da dauko wasu kayan rigar karami ne, mai dogon hannu. Amma ta kirjinshi a bude yake, sai wandon iya cinyata, wannan shigar shi ya nemi nayi mishi don Allah.

              Da na fara bori yace min.
"Ki gama borinki idan nazo da karfin tsiya zan tube ki na saka miki!

  Kuma wannan fushin da kike yi, idan nazo dole na sanyaki smile ko kuma na cinye abinda kike b'oyewa a rigarki"

Yana fadin haka amma hannun shin yana cikin rigana, shi yasa ina shiga dakin kamar yadda ya faɗa min kome na cikin da kayan da zan saka mishi, sannan yana son nayi miki delicious na abinci kafin ya dawo.

      Don Allah na dauki hakan a matsayin last moment da zai gudana a tsakanin mu, na gaza fahimtar wani irin tsanar shi nake ji, but ina jin yana bani haushi.

                   Zanyi mishi abinda yake son dan mu rabu lafiya, sannan na shiga wanka.

                  ---
"Daughter! I promise you, babu abinda zai faru, Insha Allah bazai auri wannan jinjiran ba. Premature ce fa, Yarinyar da banda nonuwa babu kome na gani a gurinta."

   Kallon renin hankali Linah tayiwa Mamie tana murmushi sannan tace.
"Wallahi In-law na rantse miki Ni nasan waye D'anki premature Bata Kai daukkar Namiji ba! To ai shi abinda yake nima kenan mace yar dai-dai shi wacce zata dauke damuwar shi, ba guzuma ba, yarinyar da idan tana tafiya kamar an dasa mata bom² ɗinta ita ce premature, Yarinyar da duk yadda zaka yi da ita bazaki gaza ganin yanayin girman standerd boons dinta ba.

      Yumnah Bata bukatar brzt idan tasaka su toh tallatar da nonuwarta yake, itace zaki kira da premature, toh wallahi bari na gaya miki ban yarda shekarunta 14yrs ba, by now ta hada kome nan da 10yrs maybe sai yan maza sun gudu!

   Kawai ki mishi barazana ya rabu da ita in ba haka ba, zanyi foqrce myself na kasheta."

Tana gama fad'ar haka tabar falon, tasan waye Ahmad shi mutum ne da bai iya boye abinda yake so nunawa duniya kaunar shi da abin yake.

            Shiru Mamie Tayi tana nazarin maganar da Linah tayi kuma tana hango kamshin gaskiyarta toh ya zata dakatar da Halwani.

                      *Barazana!!!*
Abinda Linah ta gaya mata shi zuciyata ya kuma mai-maita mata.

    Shiru tayi tana nazarin abinda ya faru, janyo wayarta tayi ta shiga kiran shi Abu daya yake fada wayar a kashe yake.

    Haushi kamar tayi ihu....

           ---
Tokyo.
        Unguwar da ya kawo ni, itace unguwa mafi tsadar rayuwa a cikin kasar Japan, unguwa ce da ko motar haya bata zuwa gurin, daga nissan sai Bugatti da Benz da kuma manyan motocin alfarma, kasancewar Unguwa ce ta attajirai na kasar da kuma na wasu makotansu.

Irinsu China da Korea, har da wasu daga cikin Celeb, ga kuma yan kasuwa.

        Dake kasa ce mai doka da oda ko yan siyasar su basu da gida a unguwar amma sai ga yan siyasar kasarmu.

       Kitchen na shiga na girka mishi basmati rice and veggies na   soup and grilled chicken sai salad da fruit juice.

        Domin gidan kamar an san da zuwan mu duk akwai kome,  ita kanta rice din da curry na dafa shi.

    A hankali nake jerawa akan wani dinning table dake,

    Wanka na shiga na bayan na fito nazo na kalli kayan da na ciro, na zuba uban tagumi, a hankali na dauko wata bra pink, sai pant Shima pink din sannan na saka bom short rigar wanda idan na mikar da hannuna cibiya ta zata iya fitowa waje.

               Ina gamawa na nemi wata jellies shoe nasaka, sannan na duba yan kunne fashion na sanya.  A hankali na shiga shafa turarukar wanda ya dace ace na shafa kafin na saka kayan jikina, haka dan wauta na kuma cire kayan na shafe jikina sannan na kuma mai da kayan.

     Ina gamawa na zauna a bakin gadon, ina tunani. Ƙarar computers naji alamar an shigo gidan inda yace.

"Welcome to Mrs Halwani Nafada Mansion?"

       Tab'e baki nayi ina nazarin waye a hankali na duba closet din na dauki wata baby purple top na daura a saman rigar, sannan na fita a hankali  a tsaye yake jikin kofar, kallon kyawawan lap ɗina yayi sannan ya sauke idanun shi akan inda yafi fisgar shi.

                      Kasa motsawa nayi, kaina a sunkuye ina wasa da fingers dina, takowa yayi a gajiye.
    Yana isowa ya sanya hannun shi

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login