Showing 114001 words to 115153 words out of 115153 words

Chapter 39 - DANGIN RABI COMPLETE

23 Aug 2025

1571

me tsanani,Abbi tafiya yayi can Germany,ranar Suna yaro aka sa Masa sunan Affa na Wato Ahmad,su Fadila Suka ce ai su tunda sunan Affana ne Fudhal za Ana ce masa,su Suka zaba aka yanka min sa da Raguna biyu,Yan aiki ne Suka soya da komai,dinkuna Fu'ad set Goma Sha ya dinka min na kece Raini ga takalma da jakankuna,har su kayan bacci Inner wears duk sababbi ya Siya min Kamar me hada lefe,kusan abubuwan duk sababbi aka dinga canja min latest,har wayata,na tattara wasu duk na Bawa mabukata.
Muna Haka Allah yayiwa Babar Abbi Rasuwa,kwana biyu aka kawo ta akayi janaza a can garinsu asali aka Yi komai har zaman makoki,sai da akayi bakwai Muka dawo Abuja

Gidan mu ma Sai da aka canja Masa fasali da kayan ciki kaf sai da ya canja,gidan ya sake tsara shi,sutura shima sai da ya canja fin Rabin nasa dama shi kusan ko yaushe a sa sabon Kaya yake, duk ya bada Wanda ya cire aka gyara Mana gidanmu,Kullum Yana zuwa wajena har na kusa Arba'in Muka tafi da Iya,a can gidan Iya nayi Arba'in,muka zaga dukkan Yan Uwa da abokan arzuka na birni Dana Kauye,Har Dangin Fu'ad Duk na je musu,sannan na dawo duk ya dameni da waya daga Jin nace na Dade da fara Sallah,sai su Iya da Umma Suka sa na Sha gyara sosai sannan na tattara kayana aka fara maida min gidana,Gidan Aunty Samha naje ta min Allurar Planning washe gari Da dare Fu'ad yazo gidan Umma ya dauke ni Muka koma gida,sai zumudi yakeyi duk ya gigice musamman da yaga yanda na canja nayi wani kyau na musamman,Ni kaina Ina bukatar Mijina,Yace kinje wajen Aunty Samha? Nace No joke naje,inda naji jiki yaushe Zan zauna,Fhudhal ya kalla yace wannan Yaron Dani yayi Kama,Nace ai har gadarar,Ban son sharri yaushe yayi wayon da za Gane wata Gadara,nace gashi Nan Dariya ma Sai yaga dama,ko da Muka Isa gida da me Gadi muka gaisa na bashi 3k kyauta Yana ta godiya,Me Aikina itama Jiya ta dawo daga Kauye,Dattijuwa me hankali da ita ga iya Aiki ga nagarta.

Gaisawa Mukayi ta koma dakinta, Fu'ad shi ya dakko Jaririn da Hand bag dita dama sanye nake cikin wani lace fari Kar,Shi Kam Danyar Gezna ya Sha wata Grey ya zuba kyau kamar yau aka daura Auren,sai kallon gidan nakeyi da Furniture an canja komai, gida ya Sha gyara Haka,

Muna Shiga bedroom dinsa na Sha mamakin yanda aka wani shirya Duniyar jariri,da Dan Gadonsa shima fari saman gadon wani Net ne daga ciki kayan Wasa ne suke Lilo a saman Net din iri iri suna kawo wuta kala kala yanda zai daukewa yaro hankali yayi ta Wasa,daga Kan gadon Kuma Teddy ce iri iri gasu nan,Kai Iya Bed din ya ishe ka Bata lokaci wajen kallo.

Mairo na Bawa shi ta Masa wanka na sa Masa fararen kayan baccinsa masu Dan kauri Yana ta wutsil wutsil da kafafunsa, Fu'ad ya fito a wanka,na bawa Fhudal Nono yayi baccinsa, Fu'ad Yana Gama Shiryawa ya karbe shi yace Jeki Dan Allah kiyi sauri Ni kina Bata min lokaci sabon Ango Ana ta Masa Yanga,Kwantar da shi yayi a Gadonsa ya masa Addua sosai ya kashe abubuwan da suke kawo wuta me kala kala a bed din.

Daga wanka na fito ko Mai Bai Bari nayi ba ya zare Towel din ya maida shi Bayi ya dauke Ni sai saman Bed dinsa,ya Shiga Lailayani Yana Sarrafa Ni yanda yake so,Albarkatun Kirjina yake Wasa dasu Nima gaba Daya na susuce Masa Ina Masa abububuwan da zasu da shi cikin farin ciki,Yana tsotsar Nipple Dina sai Kawai ya wuce da shanyewa yaro Nononsa,Dagewa nayi na susuta shi Nima ya haukace gaba Daya kamar mayunwacin Zaki Haka ya koma lokacin da ya samu damar Shigata,sabo da an Dan Dade Kuma na Sha gyara na matse sosai har zafi zafi naji Amma Kuma nayi Enjoying fiye da tunani,sai naji Kamar ban taba Jin dadi irin na yau ba shima Haka,Kalaman kauna na Sha su Haka muka kasance cikin farin ciki har karshen Daren,Muna Kwance muna Hira ta soyayya Ahmad Fhudal ya Farka ya fara kuka, Fu'ad ne ya tashi ya kunna Masa Wutar abubuwan wasansa yaga suna Lilo a hankali ga wuta dark blue,green,red suna kawowa,Sai ya daina kukan yayi Shuru Yana ta faman kallonsu Yana ta juya idanuwa,shi kadai sai ya Kama bangale Baki Yana dariya,Na leka nace ya samu abin Yi,Yana ta kusurkusur dinsa Yana kallo har ya koma baccinsa,ya kashe Masa abin Wasan,muma makale juna Mukayi sai bacci ya tafi da mu.

Haka muka kasance cikin farin ciki Ina zuwa makaranta ta,shekara nayi muka tafi aikin Hajji,daga Nan muka wuce yawo kasashe,sai da hutu na ya Kare Muka dawo Muna ta goge duniyar mu da tsinke love Iya love,kwanci tashi na Gama makaranta saura University Haka su Rabi ma da Hajara da Saude duk Muna zumunci sun waye sun goge,a Scotland ya Nemo min University lafiyayya muka tafi tare shima zaiyi PhD school dinmu Daya,Ga Ahmad yayi wayo sosai na yaye shi,Amma ban samu ciki ba sai da na kusa Gama Degree,Wannan cikin Bai bani wahala ba,ko da nazo Haihuwa ma da sauki a can na Haifi 'yata mace lafiyayya kyakyawa itama kamarsu Daya da Fu'ad sak, yana ta min tsiya bani da karfin jini,Ranar Suna taci sunan Umma Aisha,muna ce Mata Afnan,Muna Gama karatu Muka dawo Nigeria gaba daya,munyi wani uban kyau na Kara gogewa na waye na Zama wata irin Yar gayu ta kirki,ba Wanda zaice Ina da aure ma.
Afnan tayi wayonta muna zaman mu cike da so da kauna.

Yau Weekend muna Fu'ad Yana gida Yana kwance a center carpet,Na kwanta Nima kaina Yana saman kirjinsa a kwance,Fhudal Yana Zaune a saman cikinsa ita Kuma Afnan ta zauna Wai a Kansa ya jawo ta ya maidata kusa da Fhudal yace duk ku karasa Ni ku huta,yanzu Dan Rashin Imani harda ke,Ina chat a waya Ina Masa dariya,Yace Fhudal gidan Umma zai koma can ta can zai na zuwa school,Ya dinga murna Yana tsalle,yace sai anyi Hutu ya dawo Yana ta Murna,sai kuwa ga Islam da gudu Suka tafi Wajensa duk ya kwashe su ya tafi dasu, Fu'ad yace karka dawo dasu Dan Allah daga gidanka ka kaiwa Umma su Zan kawo musu kayan su gobe,Islam yace to Suka tafi.
Daukana yayi yace ke Kuma mu shige daga ciki Danna Miki na Uku,Dariya nayi nace Haba Ina da Aunty Samha wlh ba Yanzu ba sai Nan da 5yrs yace Ni Kam nayi ta Shan harkata,Bedroom muka Shiga da kafa ya tura kofa ta rufe bam.




ALHMDLLH













INA MATUKAR GODIYA FANS MUSSAM MASU SHARHI,....








ASMABAFFA
COPY BY ZAINAB BUTALAWA

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login