Showing 102001 words to 105000 words out of 115153 words

Chapter 35 - DANGIN RABI COMPLETE

23 Aug 2025

1541

Ni ko baka da lafiya, yace please touch me, Yana nuna Mata abinda zata Masa, tun Ana kunya aka nemeta aka rasa tana Masa duk abinda yace, Saddeeq yaji Amaryarsa ba irin Fadila ba wacce Bata bin Umarninsa ko kadan,shi sai yau ma yasan yayi aure,ji yake Kamar Bai taba saduwa da mace ba sai yau,a ransa yace Wannan itace mace,Yanzu nasan nayi aure dole na faranta Miki Rai Rabi,duk abinda kike so shi za ayi,A fili kuwa kalaman kauna yake furtawa Rabi,Ina sonki matata...ahh....Rabi Ana Nishin Dadi Tace Nima Haka Hubby na,Oh Rabi da Hubby Hh,Sai da yace My princess kin Amince nayi Burin Raina? Rabi Tace a baya na Haram ka min ta karfi sai yanzu da nake Halak Dinka cika aikinka na huta,Haka Kawai na hanaka gobe ka fara gaba Dani Yi abinka Zan jure.
Murmushi Saddeeq yake Yana ci gaba da Sarrafa Rabi ya shigeta a hankali cikin nutsuwa,a hankali yake binta,Rabi ta Sha wahala kasancewarsa Yana da aure ya Saba baya gajiya da wuri,Rabi taji kukan dadi salo salo,tace Babba da Kai Kayi ta kuka da Nishi Haka? Ni ban taba jin irin wannan ba ko dai Aljanu ne kaima da Kai wannan abin bana lafiya bane, Saddeeq baya hayyacinsa Sai da tayi Hawaye sabo da Bata Saba ba itama duk kuwa da ya taba sau Daya.
Sai da ya samu nutsuwa,sannan da Kansa ya hada ruwan zafi yasa Rabi,Ihu ta saki Tace Wai Ni Haihuwa nayi ne? Sai kace wata mejego,dagewa yayi tare da yiwa Rabi komai har wanka sannan suka kwanta ya makaleta a kirjinsa,Gashi Saddeeq matashi ne kyakyawa Wankan Tarwada gashi Dan kwalisa da daukan wanka kullum cikin kamshi,ga Iya love,ta ko Ina Sadeeq bashi da makusa Rabi anyi Dace,Sai Shagwaba Rabi yakeyi Wai ya Mata da zafi shi Kuma sai lallashi yake faman Yi ji yake kamar ya hadiye Rabi ya Huta,Bai taba son mace kamar Rabi ba a duniya,Rabi a ranta Tace zaka ga daru da rigimata kuwa Nima na samu Rana sai shanya,Fadila Sorrynki Kawai.

Ni kuwa Bayan mun dawo Iya na Kira tare da fesa Mata labari,Iya Tace matsiyata Inshaallah bazai fitar da su ba sai sun ji jiki,Iya Tace ke jibi Zan tafi kauyenmu fa,nace Haba Iya Dan Allah ki zauna Mana sai Nan gaba,Iya Tace a gidan surukai Dan Rashin kunya, Fu'ad ne ya kwace wayar yace Dan Allah Iyanmu karki tafi,Iya Dan Wai ta kawo Hujja a barta ta tafi sai Tace Dan Nan na shanya kubewa da Daddawa a saman Rumfa Kar ayi Ruwan sama su lalace,Dariya Fu'ad ya dinga Yi yace Iya Wannan Hujjar Taki ba Hujja bace kwananki Nawa a Nan idan Ruwa za ayi ai yanzu Kam ya hada harda farantin shanyar Taki ya tafi dasu,Ki Bari gobe zamuzo da Fadila muje yawo,Iya Tace da Jiniya zamuje? Fu'ad yace ae,To yanzu Naga wurin Zama na soke tafiyar sai wani satin me zuwa cewar Iya,Muna ta Dariya,Iya Tace jibi Kuma a gidanka Zan yini Fu'ad ku hada min shayina me kauri komai Rana Ni Kun Gama birgeni,Indai zanzo waje ko da Yamma ko da Rana Ana bani shayi an Gama birgeni, Fu'ad yace Madara Iya Guda za zuba Miki,Iya tace yawwa da Breadi me kwakwa, Fu'ad yace to,Kafin na tafi Kuma kuyi min sakwara me laushi da Miyar agushi (Egusi) naci na koshi, Fu'ad yace karki damu Iya,sai me? Iya Tace ayi min farfesun zabo,Da me? Tace anjima Kuma ka kawo min gasashiyar hantar Nan da ka siyo min Rannan, Fu'ad yace to Iya anjima zanzo na kawo Tace Ina jiranka ka Hado min da Madara L&Z yace to,Muna ta dariyar Iya.
Iyata sabo da samun canji ta Kara haske da kina tayi wani kyau Abinta,A Daren Fu'ad ya kaiwa Iya da Kansa ta dinga godiya,ya kaiwa Umma da Abbi nasu suma,muma ya siyo Mana namu hantar Muka wargaje dadin mu.

Angon Rabi Kawai Amarci suke kwasa,Rabi Sai abinda take so,da safe ma kanwarsa ce ta kawo musu Breakfast,Rabi ta tsala kwalliya cikin atamfa super ta lefenta,Kanwar Saddeeq ta rike Tace baza ta tafi yanzu ba,Kanwar Saddeeq Zainab Tace Allahu Akbar yanzu muka San Dan Uwan mu ya Kara aure,Fadila ranar Dana kawo Mata abincin farko tsawa ta daka min tare da korata da abincin gida Tace kuje can kuci abincinku Ni ban cin irin wannan ko a gidan Ubana nafi karfinsa,da gani ko Dadi bazai Yi ba,nace Maman Saddeeq fa maman mu ita ta dafa Tace maman fa Taku ai ba Uwata bace ko,Haka na fita na tafi Ina Hawaye,Mama Tace na kyaleta,Rabi Kan Zainab ta dafa,Zainab ta girmi Rabi tayi biyun Rabi a girma Amma Rabi ta dafa kanta Tace na tabaki da Alheria Zainabubu Kanwar mu,Allah ya kawo wacce zata share muku Hawaye wacce zata sharewa Dan Uwanku Hawaye,Ku bini a Sannu Rabi ta furta tare da mikawa Zainab Hannu Suka wani tafa,Zainab sai Dariya takeyi itama,Tace Rabi kinyi a rayuwa Allah ya bada zaman lafiya,Rabi Tace Ameen Zee ta Abuja Birnin tarayya Nima gani nazo zamu Tara tare.
Sadeeq yazo tare da Zainab suka karya suna ta Hira,Rabi tace Sai Watarana zamuje wajen Kawata Rumaila kiji wacce ta fini abin Dariya sosai,Zainab Tace Allah ya kaimu, kafin ta tafi gida ta bar Rabi da Angonta.


















Masu Sharhi Ina godiya,aci gaba da gashi.









AsmaBaffa
[7/13, 8:42 AM] Sis Asma: 🎈🎈🎈🎈
DANGIN RABI
🎈🎈🎈🎈










NA KUDI NE

WACCE TA FITAR DA SHI DA WACCE TA KARANTA BATA BIYA BA BAN YAFE BA.













DANGIN RABI IS DEDICATED TO AIDA MAMAN TASNIM.














101-105











Official










By
AsmaBaffa.











Page naku ne

Aynah
Alhusnah (Mrs Idris)



















Fu'ad sabo da gudun surutun mutane ace Abbinsu ya kulle matansa da yaransa ya tambayeni shawara Bayan mun dawo gida Muna kitchen tare Yana tayani girki yace Baby ya kike gani idan nace a saki su Momy? Rumaila murmushi nayi nace da ka kyauta kuwa Bai kamata a barsu ba ko ba komai akwai yaran Abbi a ciki,Sun bani tausayi wlh Kawai a tura musu aniyarsu a sake su,Murmushi Fu'ad ya saki tare da Jan Hanci na kadan yace Amma dazu kika musu tsiya? Ai Kawai Dan na Dan rama nayi musu Amma sun bani tausayi ko ba komai Iyayen Mijina ne da kannen Mijina Bai Dace na musu hakan ba sai dai zuciya da Bata da Kashi da Kuma irin abinda Suka min na rashin kauna,Basu taba kaunata ba Amma Kawai ka fitar da su Dan Allah suje da Halinsu,Aniyarsu ta bisu Kawai,Murmushi Fu'ad yayi yace to sai gobe Inshaallah sai muje a fitar da su,Allah ya kaimu na furta.

Washe gari misalin Sha Daya na Rana muka dau wanka zuwa police station kudi Fu'ad ya biya aka fitar dasu,kafin a Bari su tafi sai da suka Sha masifa wurin Yan Sanda suka musu kaca kaca,tunda Suka ganni tare da Fu'ad Suka dinga Harara ta suna min kallon banza,ban kulasu Ba Fu'ad ya Kira Driver ya ce ya maida su gida,Momy tazo wucewa ta Bangajeni saura kadan na fada Kan wani table, Fu'ad ya rike Ni da Sauri,su Khaleesat kuwa Tsaki Suka ja min sannan suka Yi gaba, Fu'ad ya kalleni yace ke kika ce a fitar da su,Shuru Kawai nayi ya ja Hannuna Muka nufi gidan Abbi sabo da Fu'ad ya bawa Abbi hakuri a kyalesu Shine Abbi yace duk muzo gida Yana son ganin mu har Rabi da Mijinsu Saddeeq,Mun Iske kowa ya Hallara har su Momy da mazan gidan Baki daya,Yan aiki ne kawai babu,Abbi ransa a bace ya fara magana cikin kakkausar murya yace Momy da Mama ku tashi ku tattara naku ya naku ku bar min gidana,Ko waccenku ta tafi gidan Ubanta sai na neme ku,Ku Kuma duk Yan matan Nan ko wacce na Bata sati Uku wallahi duk wacce Bata fito da Miji ba daga Nan zuwa sati uku to sai na aura Mata duk Wanda Naga dama,ruwanku ne ku kawo Wanda kuke so ruwanku ku barshi Nan da wata daya sai na Daura muku aure,na gaji da Dabbaccin da kuke min a gida,me na rage ku dashi? Ilimi Allah ya gani ba Wanda ban Baku ba Amma kun biyewa Iyayenku Kuna hauka,Ku fada min Iyayenku ba kishiyoyi bane? Har sa Rai kuke Yi Zaku zauna ku Daya ba kishiya idan kun yi aure,ai ku abin a muku Dariya ne ma,abin kunya ne Kuma ace Wai Kuna gudun kishiya har zaku je ku tayar da tarzoma,abin kunya harda Uwar 'ya Ana kokawa tir da Hali irin na Iyayenku,Rabi Sanda Mijin Fadila ya Mata Fyade Baku damu ba gwara mijinku ya dinga Zina akan yayi auren Sunna ko? Ko Ita Rabi ba 'ya bace? Rabi an samu Baki Tace da Uwata da ubana Kuma suna Raye cikakkiyar 'ya ce ba marainiya ba,Abbi yace rufe min Baki Kema Yar Iskar ce ai,ba tare kuka dinga gulmace gulmace ba? Ko tunanunku ban sani ba? Sai ku Rungumi Kaddara Fadila da ke Ku zauna Yan Uwa abokan gulma,idan kunga dama karku zauna lafiya har Mahdi ya bayyana,Fadila idan Zaki Rungumi kaddara ki zauna da mijinki lafiya kinyiwa kanki gata,idan kin Bari ya sake ki sai dai ki koma Dangin Uwarki ki zauna ba dai gidana ba,Kuma wallahi bazan dauki auren jeka ka dawo ba dukkan ku duk wacce tayi yaji daga gidan Miji to ba gidana ba,Rumaila Kuma matar Dan Uwanku ne ko ku so ta ko ku kita Allah ya rigada ya hada ba yanda zaku yi da ita.

Abbi ne ya Kalli Saddeeq yace Kai Kuma matsalarka Daya da ka Iya yiwa yarinya Fyade baka kyauta ba,wallahi badan ka aureta ba na so na bi Mata hakkinta sai kayi ta Istigifari,Rabi tayi sauri Tace ya Gane gaskiya Abbi Kuma yayi nadama Kuma gashi ya aureni Muna zaman mu lafiya wallahi Dan Allah karka kaishi kotun Musulunci ya Sha Bulala Tamanin wahala ta sameni ta jinyar Miji,Abbi yace ai ba Iya Bulala bace Yana da aure hukuncin kisa za a Masa ta hanyar jefewa,Rabi ta fashe da kuka Tace Dan Allah Abbi karka Bari na dawo bazawara,Abbi yace Kai Saddeeq kaji tsoron Allah kayi kokarin Adalci a tsakaninsu Banda fifiko, Inshaallah Saddeeq ya furta Yana Jin kunyar Kansa abinda ya aikatawa Rabi Yana me Nadama,Tsawa Abbi ya bugawa Momy da Mama yace ku bar min gida na nace muku ko,Suka Mike ba shiri su Islam suna ta bada Hakuri Abbi yace wallahi sai sun tafi,Ana ji ana gani Suka bar gidan da manyan akwatuna sai Hawaye suke zubarwa,Nasiha Abbi yayi sosai Amma su Khaleesat akan an Kori Iyayensu sai fushi sukeyi suna Hararar Rabi,sai Kuma su Harare Ni Nima Ina kallonsu Har Abbi ya sallame mu,Fadila Kamar zata fashe Haka ta fito tare da bangaje Rabi ta fice Kofar gida Wai baza ta Shiga Motar Mijinta ba Matukar Rabi tana ciki,Rabi Baki ta tabe ta shige gidan Gaba suka Yi tafiyarsu da Angonta,Fadila Taxi ta shiga ta koma gidan Saddeeq,Ni da Fu'ad part din Umma muka koma tare da Aunty Samha sai dare muka bar gidan,a wajen Umma muka ci Dinner sannan Muka wuce gida.

Muna Hanya yau ba shi ke Driving ba Driver ne Muna gidan baya tunda Naga Yana ta wani mammane min a jikina Yana faman rirrike min yatsu nasan Abinda ya ke nufi,Yau she Zan koma School kaga fa ka koma Office Nima ya kamata ka mai da ni,ga Islamiyya ma gaba Daya bana zuwa,Yana min wani irin kallo na musamman yace Ina sane Zaki koma Amma Islamiyya kin koma Saturday Sunday 8am to 11am ya Isa,Ba ta Yamma Zan na zuwa ba idan na dawo daga Boko? Kai ya girgiza cike da Izzarsa yace auren naki Kuma fa shike Nan kullum kina school Morning and Evening kin dawo kin gaji ga Assignment da karatu Ni Baki da lokaci na kenan? Zan samu lokacinka Mana dole,a'a Ni ban yarda ba Islamiyyar ma ta kusa da gidan Zan saka ki ta matan Aure Saturday Sunday 8-11am,idan matsalata ta dawo Dani gida nazo na daukeki a makarantar,Dariya ya bani Kawai, yace Zaki Dariya da Hujja ne,Muna komawa gida shigar mu Palo ke da wuya ya daukeni cak muka Haura Sama Bedroom dinsa,A gadon ya kwantar Dani babu Bata lokaci ya Shiga zare min kayan jikina,Nace Wai me zaka Yi ka Bari sai anjima, Hararar Wasa ya watsa min,yace idan Ina Yi ki barni naji Dadi na Ni kadai karki min Ihu,Ina Dariya nace Ni dama ba Wani ihu nakeyi ba,to zamu gani ya furta Yana Mai Shafar Albarkatun Kirjina,Yace Wai me kike Basu ne kullum suke Kara girma? Haka kake cewa kullum Wai sun Kara girma,Wani Abu ya tuna yace au na tuna kitchen ya wuce sai ga shi da wani magani a robar me Kama da faro,yace me kika ga an rubuta? Karantawa nayi Naga an Rubuta...... Charkwai matsagwai Don Jin dadin Jima'i,mace ko Namiji zasu Iya Sha Rabin Robar kafin Saduwa,za aji Dadi na musamman za Kuma a Dade Ana Yi ba tare da an gaji ba.
Dariya nayi nace waye ya baka? a kunne ya rada min yace a fridge din Abbi na gani na sato,Dariya muka dinga Yi nace ba ruwana wlh,Ke dalla mu shanye muji idan munji yayi sai na siyo Mana,Kinga an Rubuta Ingantaccen maganin gargajiya,ba cuta ba cutarwa,anyi shi da 'yayan zogale da Sinadarin Ayu.
Robar ya Bude ya shanye Rabi,ya bani Nima nayi Bismillah na shanye ragowar Rabin,Yace ance a jira Nan da 10mnt zai fara Aiki,Wanka muka shiga zamuyi kafin magani ya fara Aiki,Ko minti biyar banyi ba Muna Bayi Muna wanka jikinmu duk kumfa,Cinyoyina na fara tsukewa Ina dunkulewa Kamar me Jin sanyi,yace Mene Haka ke ki tashi,Idona ne ya canja ya koma ja,wani sha'awa nakeji ta gaske,Idona ya kalla yace kuka Kuma zakiyi ko Sabulu ne ya Shiga? Nace Ni dai ka karasa min wankan Nan mu tafi Kawai Malam, Fu'ad ya dinga dariya yace a'a mu a hankali zamuyi wankan mu,Shower na Danna da sauri na rike na karasa wanka na tas na Daura Towel nace sai ka fito, Fu'ad Dan mugunta sai yaki Fitowa har nayi Shirin bacci na Shuru,Kofar Toilet din na shiga bugawa,yace Mene Wai? Ka fito Mana Haka kamar me Haihuwa ni zanyi bacci na,Yace kiyi baccinki idan nazo na tashe ki,Toilet din na Bude tare da bankawa ciki,sanye na ganshi da rigar wanka abinsa a jikin mudubi Yana ta kallon fuskarsa Yana wani gyara Dan gemunsa da sajensa,Wani Haushin sa naji Kamar na Naushe shi,Nace kazo mu tafi Dan Darajar Allah Nifa na gaji,Yace Wai na rikeki ne Baby kije Ni Aiki Zan rage Miki Zan wanke Miki Toilet ne, Baki na Bude Ina kallonsa bashi da Niyyar Fitowa harda daukan Blitch Detergent,Da sauri na fisge na mayar na ajiye nace muje kwanciya zamu Yi,bacci zanyi Kuma idan nayi bacci karka tashe Ni,yace na yarda je kiyi baccinki bazan tashe ki ba,Kuka na saki nayi waje Ina Bubbuga kafafu kamar Yarinyar yaye.

Fitowa yayi yace na fito to,Towel din na fisge na maida shi toilet nace kwanta to,yace Haka Zan kwanta ba kaya? Nace ae Haka nake nufi,Kin kwanciya yayi,Naja da baya can nesa na taho da gudu Iya karfina na tura shi saman Bed,ai kuwa ya fada Yana ta min dariya,yace kece kullum kike cewa ke babu dadi bakya Jin komai ki ta min Yanga Ashe da ciwo?
Na gane kuskurena dama karya nakeyi tunda na Saba Ina Jin dadi ai kaima ka sani tunda kaga yanda nake Ihun Dadi,to cewa kikeyi Ihun wahala ne,da sauri nace wallahi karya nakeyi na Dadi ne Kuma daga yau na daina pretending.

Tun kafin ya fara tabani yau nice Ogar aikin Ni nayi komai ya karasa aikinsa,Gaskiya maganin Nan yayi,munji Dadi na musamman gashi Kuma mun Dade sosai sai da Mukayi Style sunfi Uku,gaskiya wannan Rana baza mu mantata ba,Daren kaf sai da muka kare shi a jiyar da juna Dadi.
Fadila kuwa tunda ta koma gidan Bata kula Mijin nasu ba,Haka ya Kira Rabi tazo part din Fadila tunda itace Babba,Nasiha da fada ya musu sosai,Rabi Tace Inshaallah zanyi Aiki da abinda kace,Ita kuwa Fadila Tsaki ta ja tare da Mikewa ta wuce bedroom dinta,Bayan an Gama yiwa Rabi kwanakinta ya koma bangaren Fadila,tunda ya koma Fadila gaba takeyi da shi ko magana Bata Masa ba,yayi Maganar duniya Taki amsawa,dakinsa dake part dinta Bata je ba,Kuma abinci sai dai ya fita Restaurant ya ci,gaba daya Sadeeq a cikin kunci da tashin hankali yake,ya Matsu kwana biyun Fadila ya Kare ya koma wajen Rabi,Rabi kuwa Sai dai ta gyara sashenta ta dafa abinda take so ta ci ta koshi ta tsala kwalliya,idan Dangin Saddeeq sunzo Wajenta suke zuwa suyi abinda suke so su Kuma Sha Hira da Wasa da dariya ga karramawa.

A waya Rabi ta kirani ta bani Hakuri Akan duk abinda ta Yi min nace na yafe ba komai,Haka idan Abu ya wuce Mata duhu tana kirana a waya ta tambayeni na Wayar Mata da Kai,Saude ma a waya ta bani Hakuri sannan ta fada min an sa bikinta,Ita kuwa Hajara saura ma sati uku bikinta,a waya ta tura Mana anko,Ina nunawa Fu'ad yace duk abinda nake so ga kudi Nan nasan inda yake ajiyewa na eba nayi,Ni Kuma hakan Daya bani dama Bai sa na dinga Masa barna ba,Kuma bana taba Masa ko sisi sai da saninsa duk da kuwa ya bani damar hakan,Iya kuwa sau Uku Fu'ad ya sake fita da Iya yawo ta zaga gari Ana musu Jiniya,a Nan ya sa aka Mata International passport sabo da tafiyarsu da zasu Yi zuwa kasa me tsarki,Sai da Iya ta damu ita lallai gida zata koma sannan aka Mata

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login