Showing 126001 words to 129000 words out of 133505 words

Chapter 43 - Yar Aikin Karuwai Book 1

22 Oct 2024

3916

na auren,baki ta turo ni wlh bazani ba,Mari taji Papa ya zabga Mata ke Ni kike cewa baza kije ba direct sabo da baki da mutunci,tana kuka ta tashi da sauri ta tafi Part din Wise tana zuwa Palo wise tana zaune an harde kafa daya Kan daya an matse cikin kana nan kaya,ko kallon Amarya bata Yi ba tace Ina kwana ta dago zata juya gabanta ya Fadi ganin Wise,da yatsa ta nuna ta tace ke? Wise a nutse tace ei nice Wise 'yata zo ki zauna mana Lokacin Papa ya shigo Yana Jin Dadi Wise tana tarairayar yarsa Kawai Sabreen ta Kai hannu zata Mari Wise, Wise ta rike Hannu tasa nata ta tsinke Sabreen da mari tas tace Ina matar ubanki ni ba uwarki bace yanzu,ki hankali da kanki,Papa ne yasa baki yace kinyi dai dai good ko gobe ta Miki ki dakata na baki okay,ai ke ba sa'arta bace uwarki Sabreen itace sa'ar yin Amaryata fita ki bani waje shashasha Yar kwaya ya hankada keyar Sabreen tayi waje tana uban kuka sai wajen Mama tana mun Shiga Uku kawar Miracle ya auro wlh karuwa ce,Wise sunanta Karuwa ce yanzu ta mareni Papa ya goyamata baya harda hankada min keya,Mama tace iyyeeee ta mike tsaye ta fice sai part din Amarya,Suna tsaka da soyewa Papa yana uban kiss kamar ba gobe, Wise tana cinyarsa suna love Mama ta fado palon,ya juya kenan Wise tasa hannaye ta tallafo fuskar Papa tana wani shafa gemunsa tana cewa Allah ya Kara ma tsawon rai mijina Nawa na kaina Ni kadai ungo abinka Shata zuge zip din Riga ko a jikinta abinka da Yar duniya tana kokarin ciro nono waje,Mama ihu ta saki ta juya da gudu tana yau na shiga Uku bala'i ya fado min gida, Papa Kuwa ya manta ma da wata mama ya Kama Abu Kamar karamin jariri Yana faman zuka harda lumshe ido Wise ana shafe Masa Suma.

Iyamami tana part dinta Mama taje ta sanarwa dan hauka Kawai ta taho tace sabo da na barshi ya auri bare shine shima ya dakko min karuwa ta tako har part din Wise da kafafunta tana idan ita Yar iska ce ni Yar guguwa ce ta shigo da bala'i idonta ne ya kyallo danta Yufuf ya koma jariri Yana ta tsotsar dukiyar fulani ana shafa Masa kai Yana Wasa da Daya,Iyamami salati ta rafka Papa zai mike Wise ta rike shi tace please Dadi nake ji ci gaba Sha abinka Allah ne ya baka ko na Iyamami hala baka Sha da yawa ka koshi ba da alama da wuri aka yayeka,Papa yace watana bakwai aka yayeni,Iyamami ta rafka salati ta juya baza ta iya gani ba,har zata tafi ta dawo tace Yusufa ko dai asiri aka maka na shiga uku ni Iyamami Baffa ya haukace kaima kabi sahu ,Wise tace muje daki Antainarka dadi muje na ja Kaya,Sai da Suka mike sannan Wise tace Laaaa Iyamami Sannu da zuwa ai ban kula ba kiyi hakuri shigo Dan Allah irin wannan ai Knocking ake kin riske mu mun lula duniyar zuma,Iyamami da masifa tace ubanki nace shegiya fitsararriya oh karshen duniya yazo ta fashe da kuka ta juya,Papa yace Iyamami kiyi hakuri wlh bana hankalina ban San kinzo ba kema ai bai dace ki shigo Mana bakatatan ba ai ya kamata ki ja girmanki,dama rufata kuka Yi Kai da Dan uwanka kuka auro karuwa,Papa yace gaskiya Iyamami ba karuwa bace matata ce dan Allah ki daina kiranta da karuwa ni ko Karuwar ce Ina son abata haka,Iyamami ta saki sabon kuka ta fice tana na shiga Uku ku kasheni ku huta,Wise tace ai uwa uwa ce jeka ka lallasheta,Papa yace hankalinki Yana haukata ni,kina da tunani Yar Aljannata tace Ameen ya fice zuwa wajen Iyamami,Sabreen kuwa da Mama hada Kai Suka Yi lallai sai sun kori Wise daga gidan.
Iyamami wajen Baffa ta nufa da kuka ta Shige dakinsa ta sameshi yayi tagumi Yana tunanin Maminsa,Iyamami tana kuka tace Sulaiman naga abinda ya isheni ashe baki kuka hada kuka auro Mana Karuwa,Baffa yace Karuwa Kuma tace uwarka nace dan banza marar mutunci duk ba da Kai aka hada bakin ba kasa ya auri kawar Yarinyar nan fitsararriya Rabi matar Nawwar, abinka da tsofaffi ba kunya tace gashi can a gabana ta bashi Mamanta Yana tsotsa Kamar jariri sai wani Mamul mamul yake yau naga bariki a gabana to wlh ku San yanda zakuyi ko ni ko Karuwar ta juya tana kuka.

Bikin Star da Malam Abulkhair Yana motsowa yayin da Wise da Papa suke zuba love basa ji basa gani,Santana Kuwa Iyayen tsohuwar budurwarsa sun ce baza su bashi yarsu ba ya Gama barikinsa yazo su bashi yarsu su baza su bawa Dan daudu ba,Muna zaune Yana bamu labari Yana karairaya yace no wahala Shaa ta yiwa kanta sun cuci yarsu,wallahi yarsu Suka cuta wuuu su Karima anji jiki,Mandula tace kaga Santana kaje ka nemi auren Jamcy kawar Sabreen Kawai shegiya,nace abu yayi wlh Santana yace na San fa Baban Yarinyar Muna mutunci ba laifi Yana da hali Kuma sai da na samu shiriya sannan ya sanni,Sanda Nawwar ya aikeni na Kai wani sako to office din Wanda naje a nan muka hadu baku ganshi ba kamilin mutum wlh sai kayan muni ga kirki har number sa ya bani,yayi tafi yace Allah na tuba da Jamcy shi ta yo ai baza ta ganu ba amma dake uwarta tayo gata nan mashaallah ni har Kun sa ma naji Ina sonta,Kuma yanzu Babanta zan samu na shige jikinsa,nace ka nutsu fa sosai,yo mu a gaya mana nutsuwa Allah na tuba.
Haka Santana ya dinga gaishe da Baban Jamcy a awa har ya Fara zuwa gidansa ko Office dinsa suna gaisawa sai da suka Saba sannan ya bullo da cewar yaga yarsa Jamila rannan Yana sonta idan ya amince,Kamar ba Santana ba yanda ya nutsu ya koma namijinsa ga Nawwar ya bashi aiki a kamfaninsa albashinsa me tsoka,a Yar unguwa ta masu rangwamen kudi ya siya Masa gida karami 3bedroom flat da Palo sai kitchen da toilet,Har garinsu ya koma ya kawo Yan Uwansa suka ga gidansa suna ta murna,Shi dai Baban Jamcy ya cika da farin ciki yarsa ta samu masoyi dama ya gaji da iskancin shaye shaye da take a gari,Kawai kiranta yayi yace ya Mata miji Kuma aure ba fashi,bata Isa ta iya Masa musu ba,itama Maman Jamcy ta gaji da halin yarta shi yasa taji Dadi ta marawa mijinta baya,Jamcy anci kuka an gode Allah,Babanta yace ki shirya cikin shiri Wanda na bawa ke a shirye yake sabo da haka aure ba dadewa,sannan zai zo zance yau ko gobe,Jamcy ta fashe da kuka ta Kira Sabreen a waya tana bata labari Sabreen harda bata shawara karki sake yazo wajenki wani zance in an kaishi kya ganshi Kawai ki gudu shine zai tabbatar bakya sonsa sai a fasa auren cikin sauki mu ai da tamu Karuwar muke fama wlh Wai wata Wise kawar Rabi itama Karuwa ce wlh tafi Rabi duniyanci ta hanamu sakewa Kar kiga yanda suke zuba love da Papa a gaban kowa take kiransa da Baby,Wai Papa ne Baby Kuma wlh amsawa yake Wai naam Sweety a gabana fa ai ba tsari,Jamcy tace kice nazo na Sha kallo,Sabreen tace kizo wallahi kiga bariki ai muna kallo a gidan nan.

Jamcy a ranar da Yamma ta tafi gidan su Sabreen gulma,tana zuwa ko hutawa bata Yi ba suka tafi part din Wise a palonta Wanda yaji gyara sai kamshi Kawai ke tashi sai da Suka dade sannan Wise ta fito sanye da rigar papa ta wani yadi me kyau,da fara'a tace au kune sannunku kuyi hakuri wlh Babyna nake wa wanka ku zauna,Jamcy tace dama kin haihu ne? ke Yar Kauye mijina uban kawarki ko baki da labari ana cewa masoyi Baby Yar Kauye,Jamcy tace wannan zagin ya shige ni ahhhh ya shige ni,Papa ne ya kwalawa Wise Kira Sweety... Sweetheart....naam Babyna Ina zuwa ta amsa sannan ta kalli su Jamcy tace bari naje Mai Zan shafa Masa ban Gama shirya shi ba kuka zo,Jamcy baki bude take kallon Wise tace Kun Shiga Uku Sabreen taku ta Kare,Sabreen harda kwalla tace bata da kunya tashi mu tafi wallahi a gabanmu zata iya ciro boobs dinta ta bashi tace ya Sha bata da kunya muje Suka bar part din.
Santana an Sha shadda anje zance Jamcy tana gidan su Sabreen,maman Jamcy ta fito da kanta tace Kayi hakuri tana sani ta gudu karka sake zuwa zance haka za'a kawo ma ita gidanka ba dai Iskanci take ji ba Bari a daura auren dai,yanzu kaje kayi test na aure ka kawo Mana itama Zan kaita da kaina ayi Mata yace to Mama ba damuwa na gode Allah ya Kara girma,Mama a ranta tace kalle shi yaro Nutsatse da shi na samu suruki na kirki hhhhhh bata san Santana ba.

Gaji anji sauki an warke Aunty Amarya Yan uwanta sun dauketa sun maidata wani asibitin Kashi a can suke jinyarta,Itama Gwaggo Gaji ce take jinyarta a wani asibitin Kashi na kudi anyi musu aiki ko wacce Dagaci shi ke dawainiyar komai na Gwaggo Banda Amarya tunda an saketa sai Yan Uwa da suke tallafa masa,Dagaci wahala tasa yayi nadamar halayensa yana tuna abubuwan da ya aikata a rayuwa shi kadai sai ya fashe da kuka yace Allah yasa Rabi tace ta yafe Mana amma dole na sake Neman gafarar Rabi Allah na tuba,tashi yayi yaje har gidan Inna ya samo Sabuwar Number ta,Ina yankewa Nawwar farce Kira ya shigo na daga tare da yin Sallama,Nawwar jikinsa ya maida ni yana taba Boobs dina,Dagaci yace Rabi Baban Mairo ne,nace Oh Ina yini ya gida ya yara yace lafiya Alhmdllh,yace Rabi Kira nayi dan Allah ki yafe min ki yafe Mana dan girman Allah,Murmushi nayi nace wlh ni kam na yafe muku bana rike kowa a raina na yafe a gaida su Gwaggo,Dagaci yace ai mota ta bige Gwaggo ta karye gida hudu Amarya Kuma gida biyar ta karye Gaji ma ita take Jinyar Gwaggo,Nace Subhannallahi Allah ya sawwake ubangiji ya Basu lafiya yace Ameen Ameen,nace an musu aikin ne? Yace ae wallahi na karasa siyar da gonata sai Yan Uwa da Suka taimaka min duk da haka dubu dari asibiti suke nema shima Kuma na Kai musu,Nace Allah sarki Allah ya sawwake zanzo dubiya yace Allah ya kaimu na gode.

Bayan mun gama waya nace Honey yace Na'am yana shafa gashina nace Dagaci ne yace naji ai,dan Allah Honey....bazan bayar bama Indai wannan mutumin ne mugaye azzalumai Kuma ba inda Zaki je,Na yafe musu ko ba komai uwata ta jefar dani tayi amma a haka matarsa tace tana sona ta min wanka Ina jaririya cikin jini,ka tuna ko karasa yanke min cibi ba a Yi ba,Kuma yanzu wlh ya gane kuskurensa Kuma duk da shi dama bai so aka Raine Ni a gidansa ba ka tuna matar data karairaye itace tace tana so na,taci Kashi na da fitsarina ko ba komai wallahi tayi kokari,kokarin banza matar data kulla Miki sharri Suka koreki daga gidansu,ban san Dagaci ne ya min asiri na fada bariki ba shi yasa na zake nace to ba gashi ta wuce ba, da basu koreni ba ta Ina zamu hadu kaddarata ce,kaddarar haduwa da kaine,tunda kin yafe musu ba shikenan ba sai kin bashi wani kudi,ko ba komai ai suci arzikin Rabin da suke ganin bata ma da amfani a duniya gashi Allah ya min baiwa ni na tallafa musu,Allah Yana son me hakuri da yafiya,shi Kansa Muna masa laifi ya yafe Mana,bazan bayar ba ki nemi naki ki bashi,haka kace yace ae,Fushi nayi na jefar da Nail cutter di. Yace Dole ma Zaki dawo ki yanke kin San ba me yankewa sai ke,tafiyata nayi na koma dakina na kwanta nace lallai ma mutumin nan wato na nemi nawa na bashi,wato gori zai min akan kudi,shigowa yayi bedroom dina na fashe da kukan shagwaba,yace ya Miki kyau da me zanji ne ance Miki hako kudi nake yi ne,kawayenki wace ban dauki nauyinta ba ki duba irin kudin da nake kashewa,Mami ta tafi Saudiya ni ke daukan nauyi sannan yanzu ki kawo min wasu mutanen banza har kina kuka akansu,Shashasha wacce bata kanta ba,nace nice shashshar ko? Yana hararata yace da mecece to,nace wlh sai na fadawa Baffa,Kuma zaka San ka ce min shashasha zaka sani na mike Zan sake ficewa rungumoni yayi yace Sorry ba shashasha bace Yi hakuri please,Nawwar tsoro yake ji ko Zan hanashi hakkinsa,fisgewa nayi na bar Masa dakin,Zuwa dare nayi Shirin baccina na nufi dakinsa cikin rigar baccina hadaddiya maroon,ya zaci bazan zo ba,Yana ta aiki a System dinsa na gaji da Zama nace kazo mu kwanta,Me Kika ce ya juyo da sauri,Murmushi nayi nace kazo mu kwanta nace,yace ai banyi zaton Zaki zo ba,akan me? Yace sabo da munyi fada,nace Kuma akan munyi fada shike nan sai na kauracewa mijina bada ni ba,System din ya rufe yace Allah ya Miki Albarka ya hauro saman bed Muka kwanta yana Kara Jin kaunata a ransa,yace Nawa za a Baki? a Raina nace kaji aikin hakuri duk abinda hakuri bai baka ba to tsiya ma baza ta baka shi ba,gashi a banza yace Nawa nake so gaskiya wasu matan Muna cutar kanmu wajen Fushi da miji a kaurace masa.
A fili nace a'a ka barshi Allah abin ai zai maka yawa sai yanzu naga ma bai dace nace ka bani kudi ba kayi hakuri,su Dagaci basu cancanci na basu komai ba,no za a basu ai ko banza sun raineki amma abinda nake so ki fahimta a sake barinsu suji jiki tukun,nace to ba damuwa,wlh kwanan nan Ina yawan Jin tashin zuciya anya Kuwa ba ciki ka min ba ko fa period 1month kenan banyi ba,Murmushi yayi yace Allah yasa,ubangiji yasa cikin ne da naji dadi,gobe muje asibiti ko,nace to,yau ma kwana Muka Yi Muna raya sunna.
Washe gari da wuri ya kaini asibiti duk wasu gwaji an min bani da cikin komai Wai Ulcer ce ta kamani sannan rashin period ma stress Yana kawowa zai canja time din zuwa ne,ya rubuta min magunguna Muka dawo Ina ta Jin haushi Nawwar Yana min dariya sai tsokanata yake.
Me aiki ya samo min wata dattijuwa me kwari a gidan Baffa take aiki bangaren Mami akwaita da kwazo ga hankali Laure kenan.
Ana gobe daurin auren Wise muka dunguma sai Yobe Papa da kyar ya bar Wise sai da tayi Masa kuka,Star a gidan Malam fa.

Mairo duk wasu takardu an musu da visa sai tafiya kawai,washe gari suka Yi shiri sai Airport a can Suka Iske maza matasa Suma wani kamfani ne zai kaisu,su Mairo bata kamfani bane,Cele a Kasko da Kakanta Su Kuma ta mota Suka tafi zasu bi ta Sudan sannan su tsallaka Saudiya ta ruwa,akwai masu tafiya Kuma ta Hanya gurbatacciya Wanda Basu da takardun komai zuwa kasashe daban daban ba sai lallai Saudiyya ba.



Masu Sharhi na gode



*AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE*
_Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_nfection_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI💯☑️*_

_Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._
*08089965176*
*07084653262*


AsmaBaffa
🌼'YAR AIKIN KARUWAI🌼
LITTAFIN KYAUTA NE


101-105


Official

By
AsmaBaffa


SADAUKARWA NE GA DUKKAN YARAN TSUNTUWA


Page naki ne
ALHUSNA






Bikin Star muna can ana warwasawa Nawwar sai gobe daurin aure zaizo sai waya muke su Wise suna ta zirga zirga,in kaga Star sai kace ba ita bace irin gyaran data sha,Ustaz sai wani bugo waya yake,dare yayi Muna kwance dukkanmu Wanda Suka rage,Yan Uwa suna ta hada hada,Star tana waya da shi tace karfa gobe na ganka da rawani sai kace wani liman ato wannan shaddar da na zabo maka aka dinka ita zaka sako dama itace ta daurin aure ai,Malam yace dama yaushe ni na Isa ranki ya dade ai sai abinda kike so,kayan ke Kika sa na dinka set goma Sha biyar ai sabo da angwanci sai kace na hadawa kaina lefe takalma ma gasu nan kin zaba min na siya,sai nake ganin Kamar lefen da na hada Miki akwati biyar sunyi kadan,Star

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login