Showing 102001 words to 105000 words out of 133505 words
kanta aka Fara cikin Shege ba inda zata je uban kuturu yayi kadan wallahi ko waye ba uba ba Mairo ba inda zata je,Dagaci ya zaro Ido bakin ciki Kamar ya kashe shi Yana ji Yana gani Mairo taci gaba da laulayinta.
Yau kwance yake a saman tabarma a jikin dakinsa ya daga Kai ya kalli sararin samaniya ya tsurawa sama Ido yana kallon tsuntsaye na gilmawa su Gwaggo duk suna tsakar gida abin duniya ya damu kowa Babu me yiwa daya magana Aunty Amarya da sauki tunda ba ita ta haife su ba,Muryar Dagaci Suka tsinta yace Ina ma nine tsuntsun nan da wallahi bazan zauna a Najeriya ba kasar waje Zan tafi,amma banzaye tsuntsaye gashi su ba man fetir zasu Sha ba Babu daya amma sun wani zauna a kasar nan wallahi da nine idan na tashi sama wajejen Sudan zanyi baza a sake ganina ba,Gwaggo tace Kar dai bacin rai yasa ka zauce,ya juyo da masifa yace karki dameni shegiya munafuka da duk bada arzikina ba arzikina baifi haka yawa ba me farar kafa,Aunty Amarya tace kaji da shi ka dai Riga ka auremu,Allah ya tsinewa uwar data haifoki Yar iska tunda na Kara aurenki bana Jin dadin duniya ance idan kana talauci ka Kara aure zaka samu budi za a bude maka kofofin samu amma ni dana Kara sai aka kulle min kofofin,Kardai kayi sabo ai dama Kai ka ka jawo gashi nan anwa yarka, karara mun San gaskiya kana lallabawa dakin Yarinyar nan Rabi zaka Mata fyade Amma kace karya ne Muka yarda munafuki algungumi Allah ya Isa cewar Gwaggo,Dagaci tashi yayi ya zaro Sanda ya mukawa Gwaggo da Aunty Amarya ya dinga shinfida musu Sanda Suka yo waje da gudu ya kifo su Kamar sun haukace,Aunty Amarya akan kishiya ce ta dinga Tara musu jama'a da ihu ku fito bayin Allah zai kashe mu akan yarsa tayi cikin Shege,Mairo ce tayi cikin Shege gata can kuje ku gani ya fara fitowa,Gwaggo Takaici tace dama duk inda kishiya take to har abada bata kaunarka shegiya Suka Fara fada suna tonawa juna asiri.
Amarya Takaici yasa tace Dagaci ne ya yiwa Rabi asiri wallahi tabi duniya shine yaje gidan Malam Wai lallai sai ta Zama karuwa suna bakin ciki Allah ya bata farin jinin masu kudi yaransu Basu da samari sunyi kwantai,ai Danbinni ashe talaka ne karya yayi ya auri Gaji taje taci ubanta a gidan miji aka sakota,Gaji ce ta fito ta zabgawa Aunty Amarya mari,Amarya ta samu Gaji tayi Mata barin makauniya ta Fadi a kasa sai jini malala ta kasan Gaji,Dagaci yabi Aunty Amarya yana duka Suka fada cikin gidan ya kulleta a daki sai da ya farfasa Mata jiki har kasa tashi tayi sannan ya fito ya iske Gwaggo tuni ta Kira me Napep ansa Gaji a ciki zuwa asibiti,Mairo tana ta kuka gashi gaba Daya zance ya baza gari wannan bacin ran yasa Mairo ta tattara kayanta Dagaci ya bisu asibiti Shim, Mairo ta gudu ta bar gari.
Baffa tunda ya saki Mami ya rasa sukuni ranar ko bacci bai iya ba,ita kanta Ummun Haidar ta rasa Kansa ta rasa gane Masa,Ranar tsakiyar dare ya mike tare da zama a gefen bed dinsa ya zuba tagumi kamar zaiyi kuka,tunawa yayi da saki uku kenan hankalinsa ne ya tashi Yana tunanin me yasa ma ya furta sakin,ya rasa dalilin sakin da yayiwa Mami bai San Sanda hawaye ke diga a Idonsa ba,Ummun haidar ce ta mike zaune ta rungume shi ta baya tare da tambaya lafiya my love? Badai akan sakin Mamin Nawwar bane kake kuka,Baffa kwallarsa ya goge yace ba komai ba haka bane,jikinta ta jawo shi ta Fara faranta masa rai har ya saki ransa.
Bangaren Mami kuwa kuka take yi ita daya a boye tana son mijinta auren saurayi da budurwa kuka dai baya Kare mata meyasa ma tace ya saketa tana danasani gwara ko kullum zai daketa tana gidan.
Sabreen kuwa Jamcy ce tazo suna ta jaje Jamcy tace ke Kika fito haka me yasa baki sumar da shegiya ba,Ido Sabreen ta zaro tace ke Kinga Kuwa kungiyar Yan Iska su Rabi wlh Kika taba Daya a cikinsu sai kin yabawa aya zakinta,Jamcy bata taba ganin su Sera ba shi yasa tace da kaina zanje ba sako ba sai na dauki fansa ke nifa bana tsoron uban kowa Kuma idan Naga dama sai na auri Nawwar din Naga tsiya, Sabreen dariya tayi tace Allah ya bada sa'a kije dan Allah ki gwada Marin Rabia ki gani ita kadai ma ta isheki shegen karfi gare ta ga naci in da kisan talauci fada da ita baya mutuwa sai sun hanaki Shan ruwa,ke dalla matsoraciya tsorata kika Yi cewar Jamcy suna hirar su, Sabreen tace sai kin dawo ga hanya.
Wise yau da sassafe tayi wanka ta dakko sabon hijab dinta har kasa na Yan gayu tayi kyau matuka gata dama fara,Fitowa tayi ta iske Star suna game da su Seraline tace na tafi Neman Auren Baban Sabreen, dariya Suka dinga yi ta fice,tiryan tiryan har Office din Papa taje da takardunta Kamar ta kirki,tana zuwa Sakatariya ta kalleta tace wajen wa Kika zo, tace Alhaji Yusuf,Iso aka Mata ta Shiga bayan an sanar da shi Yana da bakuwa yace ta shiga ya zaci wani serious abu ne,Sallama tayi tare da shigewa Office ya amsa tana shiga ta tsaya a jikin kofar ta hau yiwa Papa tafi da hannaye ,yace ke kalau kuwa ki shigo Kawai ki Fara min tafi raf raf ubanki na miki,Wise tace sai dai ubanka ta sake zaro Masa harshe harda daga Masa takardunta tace ka gani degree ne Dani bazan maka aiki ba Allah ya kiyaye na zauna a karkashinka,Dariya ta bawa Papa yace ni dama nace Zan baki aiki ne,ta Masa gatsine tace ko ka bani bana so marar mutunci ta Harare shi,tunawa tayi so take fa ta aureshi taji sirrinsa dan su yan bariki suyi aure su fito ba komai bane, nutsuwa tayi tace yeeee na maka Wasa dama Wasa nake,Papa ya firgita ya kwalawa security Kira yace yi waje da ita mahaukaciya ce,Su Wise Karuwanci yabi jiki an Manta ma da soyayya ita Wai a haka zata ja ra'ayinsa ya sota, tace sai na tona ma asiri nasan abinda ka aikata munana a shekarun baya sai na fadawa Dan uwanka komai an maka daurin rai da rai,tsoro ne ya Kama Papa ya zaci ta sani Kuma har ga Allah Wise ba abinda ta sani, Security yayiwa magana kyaleta karka tabata jeka Kawai,Wise kujera taja ta zauna ita ba son auren Papa take ba sai dan kawai ta San sirrinsa ayi maganinsa,tace kaji tsoron Allah wallahi akan abin duniya idonka ya rufe,mecece duniyar ,baka tsoron Allah duniyar nawa take,Papa baki ya bude Kawai tazo tana Masa wa'azi ba gaira ba dalili Kamar tasan sirrinsa, Ido Suka hada Wise tace wallahi kayiwa kanka fada kaji tsoron duniya tun kafin tayi maka atishawar tsakin masara, Allah baya barin zalunci, ko baka da haddar Chemistry a kanka eyee, Wise ta rufe bakinta da sauri tace kaji Karuwa na wa'azi shiriya tazo ahhhhhh Wise harda wa'azi ashe yau da labari a gidanmu akwai show iyyeeee.... Wise ai wayarta ta dauka ta dungurewa Papa Kai kamar danta tace Dan banza ta wuce da sauri sai gida,Papa baki bude ya bita da kallo, tana zuwa ta fado cikin su Seraline tace ehooo na shiryu yau nayi wa'azi billahillazi Saura kadan na jawo Aya har na dauki Hanya zance zance Ijaza'a na rufe bakina Kar nayi sabo, Star tace to ba sai ki karasa ba Mene ne a ciki kina da Nawwar zai bamu kudi mu ja jari ke da kina da takardu aiki zai baki,Santana yana gyara gashinsa da ya maida shi pink yace yesssssss ya wani lashe baki Yana make murya Nawwar dai Allah ya Masa me Nice ahayye caasuuuuus inji barmani choge Wai zai kawo Mana malami musha wa'azi ranar da guda Yana tafi da hannu harda taro nonuwansa Yana furta chassss damu Suka saki shewa Ahayyeeee yasa hannaye ya taro dukiyar Fulanin Yar zabil ta zabga masa Mari ya saki ihu ya mike dafe da kumatu ya hau zaga wajen yana ihu Yana yarfe hanu dama gashi kamar tsinke
Ina dakin Sabreen nayi bacci har na godewa Allah har dare sannan na fito na shige dakina nayi wanka na fito na zaci Nawwar ya fita sai na ganshi ya fito daga kitchen Yana min wani mayen kallo,Ido muka hada nace Allah nidai bana so ka daina kallona na turo dan bakina na Koma na sako hijab har kasa na fito Yana ta dariya yace Wai na taba Jin Yar Bariki da tsoron Namiji kallo ma a hanani Yi nida idona Kuma yau dai bazan hakura ba,Hawaye ya Fara antayo min a kumatuna,kofa ya bude Mami ta shigo da sauri na goge hawayena na koma part dina da sauri na wanke fuskata na dan shafa powder sannan na fito, a gabanta na tsuguna na gaisheta ban San Aurenta ya mutu ba nace Mami dama kwana Kika Yi yau a nan,Murmushi tayi tace a'a nace to ki tafi dani dan Allah harara Nawwar ya watsa min nayi shuru Ina so nayi kuka,Mami ita tunda taga haka Ina tafiya Kamar Yar kaciya ta mike tace dama biyowa nayi mu gaisa nayi nayi ta zauna taki ta tafi,nace to a turo min Nawaf Auta tace akwai school idan yazo damunku zaiyi Ina kallo Nawwar ya rakata kafin ta dawo na leka kitchen yana dafa indomie karasa dafawa nayi na juye na cinye tas,ya tsaya suna hira da Mami sai dawowa yayi yaga Ina Ina ajiye plate,ya leka kitchen ya dawo yace abincin Nawa Kika cinye? yace ai kuwa kin ciyowa kanki,na kalle shi na furta kayi hakuri zan biyaka indomie dinka yace ai sai indomie ta jikinki, nace wlh bani da indomie a jikina sai dai kankana sabo da ba irin Sabreen bace ni bare nace lemon tsami gareni yafi karfin lemon tsami sai dai kankana,dariya ta kamashi yace ai Masha Allah ita ake so,Zama nayi na dinga magiya Ina hada shi da Allah dan girman Allah,dan darajar Allah dan Allah naci albarkacin Mami ka kyaleni yau uhm mene abin sauri Kai ba kwace maka za ayi ba naka ne fa Oven dinnan wlh ya gasu da yawa ka bari na samu sauki ya huce zan yarda yace ni bazan yarda ba,nace to Indai iya romance ne Zan yarda na maka ka gamsu kayi hakuri da kyar da kyar na lallabashi yace ya yarda zuwa gobe.
Da wuri a gurguje yaje sallar Isha ya dawo,Yana dawowa dauke da take away na kayan makulashe dama yace Kar na wahalar da kaina wajen girki, shi Muka ci na zama Yar lele a baki ya dinga ciyar dani shima yana ci sai da Muka koshi muka Yi Shirin bacci a tsorace nake da shi sai faman zare Ido nake, kallona yayi yace dan Allah ki saki jikinki nace na hakura ba zanyi ba duk kin firgice haka,nace naji maza wallahi gwara da ake bawa maza gado yafi na Mata sune manyan mu gwara da ake bamu mu Mata rabin nasu na tabbatar sune shugabanni sune manyanmu Allah ya Kara girma mazaje,Nawwar rungumeni yayi sosai a jikinsa yana dariya yace ki nutsu ba abinda Zan miki,nace ai kune baku da amana akan abin nan yanzu sai ku birkice kace ka fasa hakurin,yace ki yarda dani My Heart ya sumbaci goshina a hankali har gumi ne ke tsatsafowa tsabar tsoro,a hankali ya maida bakinsa cikin nawa ban San na fara hawaye ba,yace kiss dinma Wai kin manta Sanda kike cacumata nace ban San dawar garin bane nidai Allah ya Kara girma,yace to zo mu kwanta,kafada na makale nace uhm uhm barni a nan ban yarda da kwanciyar nan ba,jiya naga disadvantage na kwanciya ,Nawwar yayi dariya Kamar me,ya dorani saman cinyarsa nace wallahi bana son Antainar nan taku shu'uma jiya kamar zata halakani, yace ai shanyeta zaki anjima nace uhm Ina Sosa kai,kwantar dani yayi nace tawa ta kare Kuma shike nan Rabi,lafiyar jikina yabi ya haye min jiki Yana min wani irin tsotsa da murza min Boobs Wanda jiya duk sun gaji,a hankali ya dinga bina amma na sa firgici a zuciyata haka ya sa antaintar nan a marararbar Boobs dina a nan ya samu nutsuwa ya kawo,naji Dadi sai lokacin na saki raina na kalli antainar nace Sannu Saliha yau ustazanci ake ji,yace wlh Zaki jawa kanki gwara ma ki Mata shuru kin wani kwanta kin kyaleni Ina kidana Ina rawata ni daya akan dan banzan tsoronki,mukus nidai nayi Masa,Ina kallonsa ya dauke ni cak ya kaini toilet tare muka Yi wanka na sake gasa kaina na shiga cikin ruwan zafi Ina ta ihu Yana kallona yace karfa ki kone min kayan aiki ato, Hannu na Mika Masa ya dagoni daga cikin bahon Yana bin kirjina da kallo,jawoni yayi da karfi na Fada kirjinsa kirjinmu ya manne dana juna ya rungumeni sosai tare da furta min I love you a kunne na, uhum uhum na furta tare da yin kasa da kaina kamar munafuka,kaina ya dago da yatsansa ya shiga kissing dina a baki kamar ba gobe,Jin zai zarme nace muje bacci nake ji.
Washe gari naji karfi ba laifi duk aikina nayi shi har girki da komai tafiyata ta dan fara dawowa normal Nawwar Manniru ba inda yaje Ina girki Yana wajen in na dawo Palo ya dawo in na koma daki ya bini can,duk inda nasa kafa Yana wajen shi Kuma ba aiki yake tayani ba,Mandula ce ta danna Door bell na bude Mata ta shigo dauke da Leda tace basai na karaso ba ungo sakonki na karba na Bude Naga magungunan Mata iri iri nace wannan kayan bala'in fa da kuka kawo min salon na sha ayi min warka warka bada ni ba,Nawwar ne ya karaso tare da dora habarsa akan kafadata yace Muna so Mun gode nima Ina so a kawo min na maza,Madula tace ai kuwa akwai hadaddun man power yace a kawo min da gaske nake,nace karki kawo in Kika kawo na daina kulaki bani ba ke,Mandula tana dariya tace yo sai me dan kin daina kulani sai na kawo wlh anjima zan kawo maka ka ajiye kudi,yace sai kinzo,tana tafiya ya rungumeni ta baya yace Yan bariki akwai dadin rayuwa ba ruwansu komai normal,na fashe da kuka nace wlh in ka Sha bani ba Kai kawai so kake ka kasheni duk wannan karfin bai isheka ba sai ka kara,na dinga shagwaba yace to naji sai kin saba na Sha amma a kawo na ajiye abina Kinga bani da lokacin nemowa Watarana fa da kanki zaki dinga siyo min fa,hmmm Kawai na iya cewa bana son ma zancen.
Muna cin abinci Muka Yi Sallah ko masallaci fafur yaki zuwa a gida ya jamu jam'i muna idarwa ya jawoni jikinsa a hankali cikin salon kwarewa ya fara lashe min baki yana tsotsewa ya hanani sakat biye Masa nayi Kawai sabo da na samu sauki shi bai San Wasa ba ai Yana Jin Ina tayashi yace bai san zance,bakina ya Kama kamar zai cinye min shi hannayensa suna dukiyar fulani na Yana Wasa dasu kayan jikina ya rabani dasu na Fara zare Ido nace Ni Wasa nake bada gaske nake murza ka ba Wasa nake maka,Idonsa tuni ya canja kala ya zauce min gaba daya sai rawa jikinsa yake ya fara rokona please Baby Zan iya mutuwa idan Kika hanani a hankali Zan Miki baza kiji zafi ba tsabar jaraba kalamansa da kyar suke fita,tsoro Antaina ta bani yanda ya cire kayansa ko kunya nace Kai Nawwar ko kunyata baka ji jibi aba dan Allah a gabana,yace Sanda kike min karuwancinki na hanaki ne abinda Kika dama kike min sabo da Haka yanzu Nima nawa nake Yi ki kyaleni mutum da abubuwansa duk kin hanani Ni wlh gwara ki dawo Yar barikinki yafi min dadi ni bana son wannan kunyar ki saki jiki muji dadi so nake na dinkeki tsab da ciki,kunya ce ta kamani na yunkura Zan gudu ya rikoni da sauri cikin zafin nama jikinsa Yana rawa har tsoro ya bani ihu na tsala da karfi na Fara burburawa na Zama Kamar me aljanu kuka wiwi Ina furta ni ka sakeni, ka sakeni na shiga Uku zan mutu, ka sakeni wayyo Allah,na shiga Uku na lalace wayyo Allah rayuwata zai kasheni,kuka hawaye wiwi Ina ihu tsakani da Allah babu me cetona,cizonsa nayi a hannu nace mugu zan maka Allah ya Isa,Nawwar baya ji baya gani,nace akan sadakinka dubu dari biyu zaka kasheni,kamar ana zare min rai Muna ta kokawa,ya furta kyaleki fa nakeyi ke ganinki karfinki ne yasa har kike iya motsi ko? ya sunkuceni kamar tsinke ya dorani Saman bed,Ina sheka kuka nace Zan zageka...Zan zageka ka ja mutuncinka Nawwar,Nawwar yace ai haka nake so ki zageni ki gani,ka ja mutuncinka Nawwar,karshen mutunci ai ya Kare bani da shi Indai a wajenki ne ai Jan girma da mutunci babu shi,Nayi masifar amma yaki hakura sai na Fara lallashinsa nace haba uban gidana Babyna, Kyakyawan mijina ga kudi ga kirki ga kyauta ga addini ga Kuma aji da Isa da izza yace ke ni ban yarda ba babu ya Kare yaci gaba da abinda yake yana tatattabe min na shanu na,Nasan Kawai bazai hakura ba sai naci gaba da kuka kamar an tashi injin markade ba tsayawa ba shakar numfashi shi kuma Sam bazai fasa ba.
Boobs dina ya cafka da bakinsa yana bude min kafafu Ina makale kayana,kirjinsa na shiga duka Ina ture shi Ina turje turje nace Nawwar kaja girmanka bani da mutunci Zan maka rashin hankali ko a jikinsa..
Ina godiya masu Sharhi Allah ya biya
Na koma posting da Yamma yanzu sabo da Uzurin da ya taso min
AsmaBaffa
[7/22, 11:38 PM] AsmaBaffa: 🌼'YAR AIKIN KARUWAI🌼
LITTAFIN KYAUTA NE