Showing 114001 words to 117000 words out of 133505 words

Chapter 39 - Yar Aikin Karuwai Book 1

22 Oct 2024

3883

da murza da tsotsa,har yanzu ba sabawa nayi ba sai wahala nake ji, Boobs dina manya masu kyau ya tasa a gaba yana shafa su yana tsotsa,a hankali ya gangaro kasana Yana min wani irin tsotsa a Oven, Ina Jin dadi na sa yatsansa na tsakiya cikin bakina Ina tsotse sai da ya shigeni sannan na fara kukan zafi amma ko a jikinsa haka yake sukuwa a kaina, naci wahala yau har round biyu yayi ba tausayi ba komai.

Bayan sati daya Wise ta ci wanka na kirki wankan manyan yara kace wata Yar shugaba ce a Nigeria direct Office din Papa ta nufa a dalleliyar motarta tana zuwa Yana parking shima driver ya kawo shi ta bude mota ta fito Suka hada Ido da Papa gaban Papa ya Fadi ya ganeta yace ko dai Yar wani ce tazo Rannan ta gwadani Allah yasa naci jarabawa shike nan Ni Kam arziki yazo min har gida,Office ya nufa da sauri a hankali Yana furta zata biyoni na sani zata zo...ya juyo ya kalleni Ina bin bayansa waya a kunnena Ina Wayar karya,Papa cewa yake zata zo zata Zo zata Zo gata nan, da sauri ya fada Office dinsa Nima na shiga Ina wayar karyata Ina furta haba Daddy 15million yayi kadan gaskiya,Papa yaji kudi a ransa ya furta Yar me kudi ce wayyo,Wayar ta gama ta zauna a kujera kenan wani Kiran ya shigo wayarta ta daga cikin tsawa da fada tace haba 5million kaje dakina ka ajiyeta a saman bed, Wata Wayar ta daga tace hello Daddy kayan nan sun shugo amma ance na Belgium basu Zo ba suna saman ruwa,kace me eh Ina jinka okay,na turkysh sun Zo tuni,to Inshaallah zanje tunda kana so ya zanyi gaskiya bana son China amma ya zanyi to ba matsala Allah ya kaimu,Papa yace a ransa gaskiya Yar me kudi ce,sorry na furta na ci gaba da wayar karya na gama nace Kai mutane suna damuna wlh bai san duk da Santana muke waya ba dama mun tsara da shi.

Juyowa nayi nace Sannu ko,wani Murmushi Papa ya saki suna bala'in Kama da Nawwar,nace wata kwangila dama Zan baka jiya abinda ya kawo Ni kenan Ina son hada harkalla da company dinka, Star ce ta Kira a waya na sata a handsfree nace sister ya akayi ta Wayar tace Zan wuce Uk ne nan da 2hrs kudin da Kika manta a dakina Zan kawo Miki ni nayi shiri na,address na Bata na kashe Wayar,Papa a ransa yace wato har kudi ake iya mantawa a dakin wata lallai kudi ya musu yawa inama Ina da yaro na sa ya nemi Aurenta mu ai min huta,Amma ko ni ai da kuruciyata na aureta mana kawai yanda nake din nan ai dai dai nake da Nawwar, Papa Murmushi ya sakarwa Wise tare da furta me za a kawo Miki to ki sha?nace ba komai,yace a'a Yan Mata ko makoshinki ai kya jika,tace just water ta furta,da Kansa ya tashi ya kawo Mata ruwa Eva,ba a dade ba sai ga Star taci wanka na kirki kamar zata je chasu cikin kana nan Kaya tazo har Office din Papa me kyau,Papa Yana washe baki ko gaisar da shi Star Bata Yi ba tace Eesha ban son shirme me yasa Baki da tarbiyya ne shi yasa nake son Sarah ta fiki hankali ki gaida shi Mana first,Star tana turo baki sis Daddy fa jirana yake ta karasa da shagwaba ga Mummy yau zata wuce Kaduna itama for God sake ki karba na wuce ohh fuck,bani bani please,Papa yayi zuru yace lallai gata ya musu yawa yayan gata ne an tabarasu da kudi,hand bag star ta bude Papa yaga dollars da Bundles na Yan dubu dubu cikin jakar a ransa yace ke dan Allah Ina sonki kai ji kudi,Kawai Wise ta karbi kudade ta maida Jakarta tace wait bari na rakaki airport,Star harda doka kafafu na shagwaba,Wise ta mike tace kayi hakuri yarinya ce please bari naje Zan dawo next tomorrow, Alright... Alright cewar Papa duk ya rude,yace please can i have your number? Wise tace yeah why not ta karanta Masa ya shigar ya Kira tayi saving tasa sannan Suka fice,Suna barin layin a mota Suka tafa Star tace kinga yanda ya rude Kuwa Suka sake tafawa,Sabreen Ina zuwa kwanan nan Zan zama Mamanki.

Kwana biyu Baffa ya hau Kiran Wayar Mami amma tana kallo taki dagawa,gashi bai San Ina zai sameta ba,Sultana da Nasrin sune Suka Zama Iyayen sune suke komai a part dinsu,Baffa ne ya shiga part din,Suka gaida shi yace Ina Mamin ku take? Bamu sani ba bata fada Mana ba munyi munyi da ita taki fada Mana sai dai ka tambayi Yaya Nawwar,kunyar Nawwar yake ji bazai iya tambayarsa ba,Kawayen Mami ya fara bi Daya bayan daya Yana tambaya ko sun San inda take Suka ce basu sani ba,ya dinga bin gidajen Nawwar da ya sani amma ba inda ya ganta,ya dinga nemanta amma bai ganta ba,rasa sukuni yayi ya rasa inda zai sa kansa,Iyamami ya samu a part dinta ya sata a gaba ya dinga rusa kuka shi fa matarsa a dawo Masa da ita dake komai girman da a gaban iyayensa to yaro ne,Iyamami tace Kai baka ji kunya ba dan Allah to ka sani aurenku ya Kare bata da sauran igiya taka ,sai tayi aure ta fito,Ni bana so kowa ya aurar min matata,ai sai kayi Kuma cewar Iyamami,yace ai dama nasan bakya kaunata da Yusuf ne ai da kin saurare shi Amma Ni bakya kaunata,Iyamami baki ta bude tace Sulaiman yaro kake so ka dawo ne hala? Nidai bakya so na wlh a dawo min da matata ko na talauce na daina Neman kudi ai kunfi kowa Jin dadin kudin idan ban daina zuwa Aiki ba Allah ya tsine min,dariya ta Kama Iyamami,ya kalleta idonsa jajir yace Indai matata bata dawo ba in Zama talaka ya mike a fusace ya bar part din,Iya Mami tace ikon Allah lallai shegiyar ta mako Masa asiri tab zata ci ubanta kuwa,baza ta taba dawo Mana gida ba Indai Ina raye ayi mace Kamar ba jinin mu ba.

Mairo Kuwa tana Isa Tasha sai Kaduna a can ta sauka tana tafiya a tashar gab da fita wata matashiya tazo ta bangajeta ta wuce,Mairo ta fisgo rigar Yarinyar nan,tana juyowa ta kantsame Mairo da Mari,Mairo baki ta bude tana zaro idanunawa tace na shiga Uku Rabi kece haka ta ya Kika dawo talaka haka Ina mijin naki ke da Kika goge Kika waye,Budurwar Mai Kama da Rabi sak ba babanci sai dai wannan da alama ba a cikin daula take ba,tace ke uwar wace Rabi din kina lalata min suna Ina Rufaida ki dinga ce min Rabi shegen hancinki Kamar Alkaki ta ja tsaki tace ke wallahi bana Jin magana takadariya ce ni naci ubanki yanzu Yar Kauye chus dake bigi bagiro,wani tsoho ne ya karaso wajen me Kama da Rabi sak yace Cele a kasko kin San tafiyar nan ance Saura wata uku,Budurwar tace ai Kamar yaune Kaka Haba ka isheni ni Ina zuwa kasar Sai siyar da awarata acan ma Sai na Zama Cele a kasko sana'ar da zanyi kenan a kasar, mu tara kudi maganin bala'in duniya,kudi maganin uban kowa,kudi maganin jarabar duniya,Kudi maganin duk wani matsiyaci da matsiyaciya burina Kaka na siyi Skoota Vespa na dinga ja a kasar dama tawa ta tsufa,Mairo tayi galala tana kallo lallai ba Rabi bace,tana kallo Yarinyar ta nufi wata tsohuwar Skoota Vespa ta tsufa tukuf ta haye dogon wandonta ya bayyana na cikin doguwar rigar atamfarta kadaddiya,tsohon ya haye bayanta ta Mata key ta haye abarta tayo Kan Mairo tana Danna Mata ashar tace matsa Dan burar....goyon kaka ce ni ba hankali gareni ba yanzu nayi ciki dake,Mairo ta matsa da sauri ta ja baya,suna wucewa tabi bayansu taga sun hau main road Yarinyar nan da tace sunanta Rufaida harda ihu a titi tana ta zagin masu motoci,mayafinta ya Fadi iskar babbar mota ta dauke shi ta dinga zagin motar nan Kamar Allah ya Aiko ta,tsohon yace tsaya ki dakko mayafin mana kyale banza Kaka ai ya Fadi kenan yaje,Babu fa dankwali a kanki Cele,duk fadan da nake Miki bakya ji taki kulashi a Haka Suka bacewa Mairo,Mairo ta dafe kirji tace kaga Yar guguwa Anya wannan ba yar uwar Rabi ce ba Kuwa cab.

Gaji kwance take a gadon asibiti cikin nata ya zube,tunda aka saketa Danbinni yasan tana da cikinsa Amma ko leke bai Zo ya ganta ba,Gaji harda kuka tana son Danta tana kuka tace shike nan Danbini ya ci banza, yo ai kusan Daya nake da Karuwar Ni kasar nan Zan bari,Dagaci suna ta lallashinta Amma cewa take sai naci ubanki Zayya zanzo wlh Ina warkewa zaku ga tsiya zanzo ne sai na dauki fansa, Gwaggo tace ki kyale mu da bala'in da ya tunkaro mu a wajen Mairo,Dagaci yace Inama na Mairo ne ya zube to cikin Shege taurin Rai gare shi sai na sunna ya tangale amma na shege daram da shi,kwana Daya aka sallamesu bayan anwa Gaji wankin ciki,suna dawowa gida suka iske ba Mairo ba kayanta, Aunty Amarya tace ta tattara kayanta ta bar gari harda dariya,Dagaci yace wayyo na shiga Uku, ku haka rami ku binne Ni Kawai na huta,ku binne ni Dan Allah duk ya zauce Bai San ma me yake fada ba,Gaji tana kuka tace yanzu Ina zamu ga Mairo Innalillahi,Gwaggo Kuwa ta Zama kurma Kawai.

Mairo Kuwa tunawa tayi da gidan wata kawarsu da Suka Yi school tare a nan Kaduna take,sai ta kunna wayarta ta kirata tana ta murna kawar tata Sadiya ta Mata kwatancen gidan su,Mairo can ta nufa tare da kashe wayarta again,tana zuwa sai Murna suke Sadiya bata da uba Yar macece Babanta tun suna kanana ya rasu sai Babarsu Yar tuwo tuwo ce har ta fara yiwa mutane hanyar zuwa Takarci kasar Saudiya da sauran kasashe,Sadiya ma tana ta shirye shirye zata tafi Neman kudi Saudiya,Mairo bayan ta huta zuwa dare ta bawa Sadiya da babarta labarin abinda ya faru da ita,Hajiya Ladi tace Allah sarki to kema na Miki Hanya mana ku tafi da Sadiya in yaso sai ayi Miki dan dabara tunda babu me ganewa kina da ciki duk wata almundahana mu zamu San yanda za ayi ki tafi da cikinki ba tare da an gane ba,sai ki Fara sana'a kina biyan kudin da kadan da kadan har ki Gama biya,Zan wuce Miki gaba a kaiki a bashi tunda Muna yin jaka in kinje can Zaki biya da ribarki ta aikinki,Mairo Farin ciki Kamar ba gobe tana godewa Allah tazo a sa'a.

Nawwar bai koma aiki ba har yau sati biyu kenan kullum sai ya gurjeni tas Ina Jin azaba,Nawwar kullum sai yayi ta rokon su Sera dukkansu wajen mu ashirin akan su shiryu sun ki,har malaman sunna ya samo aka tara su aka musu wa'azi amma Wanda Suka yarda zasu zubar da makamansu sai Sera,Star, Wise,Yar zabil, Mandula da Santana sauran kuwa duk sunki yarda har da Manduwa taki yarda,ana haka wani me kudi attajiri Wanda su kansu basu san waye ba arne ne dai gagarimin club aka gayyaci karuwan, lokacin Star,Sera,wise,Yar Zabil da Mandula suna gidana baza su je ba,anyi anyi suje Nawwar ya hana Muka dinga rokon su Kar suje ai Kuwa da kyar Suka yarda,Santana Yana can da shi aka tafi club din da dare kusan dai dai ku ne karuwan da basu je ba,ana ta rawa masu shaye shaye suna Yi ana cashewa a club din,wani VIP aka ja su gaba daya can cikin Underground ne a cikin club din,suna ta shaye shaye sai ga manyan police sunzo da bindigu,Santana Yana ganin haka dabara ta fado Masa shi dake Namiji ne ranar ba daudu Kawai ya dauki katuwar kwalabar giya ya bugawa wani police a kai ya fice da gudun tsiya Yana ta gudu har ya bar club din yana uban gudu cikin duhun dare ko birki bai ci ba bai saurara ba Kuma sannan bai hau abin Hawa ba gudu yake surfawa Kawai,Su Kuwa karuwan a nan gaba police din nan duk Suka harbe su basu bar ko Daya ba babu Wanda ya rayu ko mutum daya,dama da sanin gomnatin jahar aka yi hakan sakamakon karuwan sun addabe su suna ta watsa musu gari an rasa ya za ayi da su sabo da mugunta shine Suka kashe kowa Kawai Suka Yi tafiyar su.

Santana Kuwa har gidan Nawwar yazo a kafa Yana uban gudu Yana ihu Kamar mace a gudun ma Yana wani watsal watsal da hannaye,Yana zuwa ya fado Mana palo Muna tare da su Star cikin dare Kawai sai ya sume a wajen,gaba daya mikewa Muka Yi Muna tambayar lafiya,Nawwar na shiga kwalawa Kira Baby....Baby.... Honey hoho...honey ho....Fitowa yayi nace kayi sauri Santana zai mutu,kwasarsa Muka Yi sai asibiti sai da ya Sha ruwa Leda uku ya farfado Yana kallonmu Daya bayan daya duk mun tsaya a kansa,yace na tuba nabi Allah bani ba bariki su Manduwa suna club police duk sun harbe su dama ana sani aka gayyace mu dan a kashe mu,ai duk kusan Yan barikin mu sun mutu,hawaye muka fara nace wayyo Manduwa ta pretty,charity, yace ai duk suna barzahu yanzu,Star da su Wise dukkan su a kasa Suka zube sai kuka sabo da shakuwa kowa yasan kowa Muna son junan mu,Nawwar ya kalli Sera harda burbuwa tana cewa Manduwa ta wayyo Allah,Nawwar ya kalle su yace kunga abinda ake taso ku gane yanzu mene ne amfanin wannan rayuwar gashi sun mutu a banza basu tsaya sun bautawa Allah ba,mene ne a cikin kwalta,mene amfanin rayuwar street,wannan ya isheku ishara,duk dan bariki a banza yake mutuwa ba kowa Allah ke nufa da shiriya ba kafin ya mutu,wasu ma cuta suke haduwa da ita su mutu a wahale ko a kashe su a banza,ko wasu su hadu da marasa Imani Yan fashi suna karuwanci karshe sune ajalinsu gashi nan dai mutuwa ta wulakanci,ana fada muku gaskiya amma bakwa ji,Yar Zabil tace Ashahadu Allah ila ha illlah wa Ashhadu Anna muhammadurrasulillah na musulunta tana hawaye,Nima kuka nake Ina tuna bikina yanda gaba daya suka je min Suka rufa min baya,kuka na saki me karfi,Nawwar ya rungume ni Yana lallashina,yace muje can muje mu karbo iya Musulman mu gashi kusan duk ba Wanda yasan inda sauran Suka fito sabo da bariki ba a fadar asali kazo nazo ne.

Nawwar dake akwai kudi Santana ya kaimu har can har an kwashe gawarwakin an kai can asibiti mutuware acan da police Muka samu aka bamu gawar su Manduwa da sauran Musulman duk Muka taho dasu Nawwar ya tattaro abokansa da wasu manyan aka musu wanka da sutura aka kaisu makabarta aka binne su Muna zaune a Palo na Muna zaman makoki,Santana Kuwa da su Sera duk sun koma sun kwaso kayansu tas sun dawo gidana an basu part guda Wanda sai anyi tafiya me Dan nisa sannan azo part Dina da Nawwar, Santana dakinsa daban bangaren masu aikin gida aka bashi dakinsa,Muna Palo mun zuba tagumi duk mun saka hijab rike da carbi a hannunmu ,Santana ma ya shigo Yana zaune a kasa da carbi duk da cewa sai a hankali zai dawo normal Namiji ya Saba da abin mata,Mandula ana Shan majina tace min gode Rabi da mijinki kuka hanamu zuwa da yanzu muma muna can ana loda Mana gudumar walakiri,Allah ka yafewa su Manduwa Allah ka gafarta musu,sai da Muka Yi kwana bakwai Muna jimami amma duk da haka Nawwar bai fasa dagargazata ba shi Kam amarcinsa yake yi.

Bayan mun gama jimami ya samo Mana malamin addini zai Kai 40yrs mutum kyakyawa wankan tarwada kamili gashi wani Dan gayu,Sai mace malama me koya Mana turanci banda Wise ita tana da ilimin boko na addinin ma duniyanci yasa ta manta wani abin,gashi Sun fara yin Sallah har Santana.
Malam yau yazo Fara Mana karatu dukkanmu mun fita harda note book dinmu Daya Daya da biro zamu dinga jotting Abu me ma'ana,Muna zaune a jere saman wasu kujeru na Yan gayu cikin garden,Malam yasha Jallabiya fara kal Yana kamshi,Sallama yayi Mana da kalkala,nan take Muka kalli juna gaba dayan mu,muma da kalkala Muka hada baki Muka amsa sai da ya murmusa,yace sunana Sheikh Abul khair dan Mazarawi,kallon juna muka sake a tare,Sera tace sunan larabawa,yace Mashaallah Alhmdllh, farko Nasiha ya dinga zuba Mana akan karuwanci da Kuma falalar aure kafin a tsunduma a karatu dama Nawwar ya sanar masa Yan bariki ne shi yasa ya Fara da haka,ana zuwa ana magana akan muhimmancin aure Star ta daga Hannu sama tace Ya sheikh Ina da tambaya,yace Na'am tace mene hukuncin Saduwa da style na goho? Kunya ta Kama Malam daga zuwa zancen aure sai tambaya akan saduwa ya furta a ransa,a fili yace idan da aure ba damuwa,Star ta dauki biro da sauri tana rubutawa harda karantawa a fili ya halalta Saduwa ta hanyar goho sai ta rufe littafin, Sera tace to saduwar kaikaice fa? Yace itama ba laifi Matukar da aure itama tayi sauri ta rubuta,ta zaune fa? wise ta jefo tata itama,Yar Zabil tace akaramakalla ni kaga Kamar ni nafi son na kwanta na bararraje a dinga sambada min antaina haba nakanji mandon dadi,ya kace idan nayi aure ba laifi ko? malami ya bude baki yace ku saurara nifa karatu nazo Yi muku ba fitsara ba,Nace yo ai kaji shi yasa Muka ce a kyale mu a jahilanmu amma daga tambaya sai kayi fushi,Dalla Malam in zaka amsa Mana ka amsa balagaggu ne mu fa cewar Star, tunawa yayi Karuwai ne fa tuba ake so suyi ya Fara lallaba mu Kawai ya bar karatun falalar aure ya koma Mana Qur'ani,yazo akadari babin wanka,tafi su Star suka Fara harda cewa a tafawa Malam yeeeee Santana yace anzo wajen billahillazi zamu ji wace bata iya wankan tsarki ba.


Na gaji.





AsmaBaffa
[7/22, 11:38 PM] AsmaBaffa: 🌼'YAR AIKIN KARUWAI🌼
LITTAFIN KYAUTA NE


Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login