Showing 99001 words to 102000 words out of 133505 words

Chapter 34 - Yar Aikin Karuwai Book 1

22 Oct 2024

3881

dinga zuwa Ni kadai ma ba sai kowa yazo ba sannan na dinga Taya matarsa aiki zai taimaka Mana ya dinga bani albashi,Muna murna na Fara zuwa Yi Mata wanke wanke da shara tana fita wajen aiki to,Watarana sai ya shigo da lemuka a ciki ya dauki daya ya bani yace na Sha ban sani ba ban kawo komai a raina ba lokacin yaran suna makaranta ita matar ta tafi wajen aiki Ina Shan lemon hankalina ya gushe ya kaini daki ya mini fyade ya min kaca kaca sai da ya gama da awanni maganin ya bar jikina na dinga kuka,Kudi ya bani ya Kai dubu dari,ganin ma idan ban karba ba cuta ya rigada ya cuceni haka na karba na fito Ina dingishi Ina kuka har gidanmu,Mama na fadawa komai, yafi karfinmu baza mu iya ja da shi ba Yana da kudi sai kuka muke har Kanwata Saima,bayan na warke sai na daina zuwa gidansa matarsa ko tazo ta nemi mene dalili ko a jikinta sai daga baya wasu da yawa sabo da na tasa Suka Fara nemana da Iskanci gashi bamu da kudi wahala ta ishemu haka na koma gidan da aiki wannan mutumin shike bani dubu goma dubu biyar lokaci zuwa lokaci har dai ya fara hure min kunne rashin wayo na kuruciya ya bawa Yaronsa wani lemon,to yaran sun Saba dani an musu Shirin school yaron ya dawo da gudu yace aunty ga lemo Kisha ashe shi ya yiwa yaron wayo har ya kawo min lemon ni Kuma ganin yaron ne ban San shi bane na sake Shan lemo naci gaba da aikina sai sha'awa ta kamani Kamar zanyi hauka Yana zuwa ya Fara taba ni sai na yarda bai Sha wahala ba ya sake sex dani,bayan na dawo hankalina na dinga kuka daga ranar ban sake zuwa gidan ba,sai daga baya maza Suka Fara kawo min hari manya da matasa Allah ya sa min farin jini haba ganin idan na basu kaina Ina samun kudi Muna fita daga kunci, Kawai sai na biye na fara bin maza Ina samo Mana abinda zamu ci na maida Kanwata school Mamana tana tunanin na Fara bin maza itama ganin budi yazo Mana sai dai tayi ta min Nasiha har sai dai Allah ya hadani da wani me kudi Ina biya Masa bukatarsa shima Yana biya min tawa har gidanmu ya gyara Mana ya dawo me kyau abinci sai mun zaba,Kanwata na maidata makarantar kudi,ganin mun samu rufin asiri sai Dangin Baba Suka min caaaaa Dole sai nayi aure,bayan sun kasa taimaka mana sai da Maganar aure Suka iya zuwa Kawai,su lallai sai nayi aure Suka samu a gaba Kawai ni Kuwa dama Ina da kawaye lokacin na hadu da Wise a hotel mun kulla kawance Kawai saina Mata waya na tattara nawa ya Nawa na koma wajenta Abuja,Muka tsunduma cikin karuwanci sosai har Muka gagari su Abuja sai dai Kudu Muka sake nutsawa duk kudin da nake samu a bariki uwata da Kanwata nake turawa nasu kason,kudin da na tara naje na Gina Mana gida a wata unguwar ta musamman gida me kyau Suka koma can domin na tsani unguwar mu basa amfani da hakkin makwafta har yanzu abinda nake kenan ba a so na nake karuwanci ba Ina so na daina amma Ina tunanin halin da zamu Koma na talauci ta karasa Mana da kuka sosai tace Alhaji Dan lami a cuceni makwafcinka a rayuwar Nan shi zai iya lalata maka rayuwar da maimakon shine ace idan yaga wani abu marar kyau sai inda karfinsa ya Kare amma yanzu ba haka bane.

Dukkanmu Shuru mukayi muna tausayin Star ita Wise harda hawaye sabo da sun shaku da Star,Nawwar yace tab amma Allah ya sawwakewa wasu musulmin Kuwa Ina hakkin makwafci yake mene amfanin makwafta.
Wise tace ni kuwa labarina iyayena suna da hali Yan asalin Jigawa ne mu Fulani ne asalin sunana Hauwa'u,babana hamshakin dan boko ne tunda na taso nake da karfin sha'awa bana iya jurewa ga babana yace bazai min aure ba sai nayi degree da masters nayi nayi na samu saurayina na gari Yana so na Ina sonsa tun kafin na gama secondary amma Baba yace bazai min aure ba sai na Gama degree da masters Ina Gama primary da saurayina Muka Fara sex sabo da Muna son juna amma Baba yace bazai min aure ba,har Yan Uwansa na samu Suka Zo Suka Masa nasiha yaki,bayan mun Fara amfani da juna nida saurayina Sam bana son karatu aure nake so,Muna ta muamularmu da saurayina har na Gama secondary aka sani a university,Karshe Saurayin da ya lalatani yace bazai aureni ba yanzu baya Sona,illar mace ta yarda da Namiji ta bashi kanta tun waje kenan.

Duk da mun rabu naci gaba da bin maza abina a university har na Gama degree,Nan ma na samu wani Ina sonsa bamu taba lalata da shi ba shima Baba yace sai nayi masters na gaji da hakuri gashi na Saba da maza Kawai sai shima wannan Saurayin Muka fara lalata da shi daga haka sai gashi na samu ciki ban sani ba na Fara laulayi,abin ya bawa Umman mu mamaki ta kaini asibiti akace Ina da ciki,naci duka a gida ranar Baba Kamar zai kashe ni Ina da kanne Mata uku maza buyu,Baba ya fusata yace bazai ga ciki a gidansa ba ya koreni yace sai dai na fada duniya ba shi ba ni Ina kuka Ina garari har kwana nakeyi a tasha da kango sabo da bani da wajen zuwa,Abuja na tafi na dinga kwana a kasan gada Ina Fitowa Ina bara a titi na samu na cin abinci har na hadu da Hajiya Mazarkwaila ta nuna min gata ita ta kaini aka zubar min da ciki ta dauki nauyina na zauna a gidanta daga nan ta Fara hadani da maza manyan masu kudi har na hadu da Star Muka Koma kudu.

Seraline tace Ni dama ga miracle tasan komai nawa na bata labari Kuma Kun sani Kanin Babana shi yayi min fyade Yana min barazana da rayuwata a haka ya dinga amfani dani har na samu ciki Inna ta turani Lagos wajen yar uwarta ashe itama bariki takeyi nima itace ta zubar min da cikin dake Nurse ce itace ta dinga hadani da maza har na goge nafi karfinta na dawo nan garin Ina cin gashin kaina domin a can 50-50 Muke yi.

Yar Zabil tace Ni Kuwa bani da uwa sai uba,Yar asalin Kano ce dawakin kudu Babana tunda Mama ta rasu ya Karo aure matar uba ta dinga wahalar Dani ba karamin wahala na Sha ba ta dukeni ta zageni ta zuga Babana har dai ma ta zuga shi tun Ina 15yrs Wai a aurar dani na gandame a gida Kar na jawo Masa abin kunya,to gaskiya dama Babana irin masu saurin tsinuwa ne akwai iyaye masu saurin tsinewa yaransu Abu kadan yaro yayi sai a dinga tsine Masa ana Masa baki, tun Ina karama ko ya nayi wani Abu ba daidai ba tun Mahaifiyata tana raye zai ta cewa shegiya, Yar iska,banza,dabba,tambadaddiya ke dai baza ki samu albarkata ba,wannan anyi Yar iska tsinanniya haka yake zaginsa shi,zuga shi matarsa tayi akan ya aurar dani ya samo min abokinsa tsoho dashi wani marar Imani in Banda wari ba abinda mutumin nan keyi Wai shi zan aura Ni Kuwa naki yarda na dinga kuka nace wallahi ko an daura sai na gudu,kullum sai naci zagi da tsinuwan Babana har ma na saba,Ina iya maida Masa martani,Dattijon da aka bani Zan aura yazo zance wajena na dauki dutse na fasa Masa Kai akan wannan matar Baba ta zuga shi ya koreni yace na bar Masa gida ya dinga tsine min Albarka a haka na fita na bar gidan akan na auri wannan mutumin me doyin baki gwara na fada yawon duniya ga kuruciya,Haka nima na nufi Tasha sai Lagos ni bani da uwar daki ma da kaina na dinga siyar da jikina Ina samun kudi,Yar Zabil taci gaba kaga nayi karuwanci a tafa,na dawo suleja,na koma kwanar Dangora nice nayi reverse na dawo daka tsalle a can ma Ina da daki,kwanar gafan da dakina,na sake dawowa Abuja,na juya Gadar gayan,na fada Ilori,nice gujungu na dawo Abuja again na fada Lagos na koma Jos na kwaje a Nan Anambra nayi yawon duniya sosai fa Kuma nasan tsinuwa ce take bina Yar Zabil tace nayi missing Babana tana hawaye,wasu matan uban basuyi ba a rayuwa nayi rashin uwata.

Mandula Kuwa a yawon talla maza Suka lalatata itace talla Tasha Tasha Kuma da iyayenta da komai tsabar son abin duniya yasa suna Dora Mata talla su Kawai kudi ba ilimin addini babu na boko sai talla tace a garinsu Adamawa haka ake ce Mata degree faranti sabo da masifar talla,suna haka Mandula ta shigo palona tace wacce munafukar ce take fadar asalina Muka Yi dariya Wise tace sorry nayi shuru Amma sunanki na gaskiya Zainab,Mandula tace Zainabu abu me tagwayen suna Degreenki a faranti,Ni a gaskiya Baba ta ce ta cuceni ita ko me zanyi a duniya Matukar zan kawo Mata kudi to an gama,Ni dama Allah ya gani banyi Kama da ita ba bata da da wuya da wuyanta da kirjinta a hade suke,Muka Yi dariya nace ku godewa Allah ni ko uba me Kama da Inuwar Battery tsabar gajarta bani da shi.
Mandula tace cab da zamuje kiji masifar Babarmu ita kadai huci take,nace cab ai zamuje dukkanku Dan ubanku sai mun kaiku gida Kun nemi gafara amma ko wacce ta fito da miji,Mandula ta rike baki tace kin taba ganin an tuba farar daya ku bimu a hankali a haka Kawai zamu tuba,Star tace gaya Mata dai
Manduwa kuwa aikatau aka kaita acan yaran me gidan suka Yi amfani da kudi Suka lalatata ta Saba da Iskanci aka ce ta koma gida za a mata aure taki yarda ta gudu barikinta cewar Stat

Muna gama ji harda kuka na Nima na basu labarina kaf,Star tace Yasin kin fimu shiga masifa sabo da rashin iyaye baki San waye danginki ba sorry ga Nawwar nan kin samu ke Kam ai kin fimu sa'a nace Ina wata sa'a mutum mugu da shi,dariya Nawwar yayi yasan dalili.
Yace to yanzu duk ku manta da abinda ya faru yanzu kuyi hakuri da wannan karuwancin bashi da amfani yanzu mene ribarsa,da sauri Star tace ahhhh karka zagi sana'armu mu munci moriyarta uwata tana Jin dadin kudin,yace Amma nufinki zata ji dadin zamanki haka yanzu tafi so ta ganki a dakin miji ki Haifa Mata jikoki,sannan wannan babban zunubi ne fa a wajen Allah dan Allah kuyiwa kanku fada da girmanku bakwa sha'awar Mata na gari,Ni nayi Alkawari gaba dayanku Zan baku aikin Yi har Santana Dan daudu Zan bashi aiki a kamfanina burina ku daina dan Allah,Nawwar ya zauna ya dinga musu Nasiha Yana musu wa'azi,Nima nace wlh bana Jin dadin ganinku a haka,Wise tace ku tayani Addua Inshaallah sai na auri Papa sai naje nayi kishi da uwar Sabreen badai su basa son bare ba sai jininsu to na daura Niyyar shiga gidan tun Sanda Naga abinda Sabreen take nace sai na auri ubanta,Nawwar ya dinga dariya yace Ina fata ko a samu a ruguzar da akidar gidanmu so nake a cikin manyan wani ya auro bare shike Nan,Wise tace ai Kuma nasan kyakyawa ne ko? Nawwar yace Muna Kama dashi inda kisan shi ya haifeni,Wise tace ya shiga Uku ku bani address din office dinsa Nawwar ya bata address yace sunansa Yusuf,Wise tace Yusf Wai da gayanci ta fada Muka sheke da dariya,Star tace mu kuwa Shiriya ba yanzu ba sai na Kara ko da na shekara uku ne, Nawwar yace bana son shirme Indai Akan gidanku kike Yi ni Zan kula da ku Kuma kema Zaki karatun harda Sera duk ku hakura ku zubar da makaman,Haka cikin kawayenku Wanda Basu Zo ba Naga Kuna da yawa Dole sai na kawo muku babban malami ya muku wa'azi idan wasu sunji suzo na dauki nauyinsu wacce baza ta hakura ba Kuma to Allah Yana nan duniya zata bi da ita.

Muna haka sai ga Santana rataye da jaka Yana rangwada ya shigo da shewa,Nawwar yace Kai bana son Iskanci kana Namiji ka watsa kanka ka maida kanka banza lusari,ahayye me ya kawo wannan magana ai irin wannan sai ku fada min kuce wa'azi ake yau a gidan Kar na shugo,Nawwar yace gidan matar tawa kana Namiji zaka dinga shigo min Kai tsaye,Kai rufa min asiri ka daina shigar Dani cikin jinsin Yan maza Allah sittira,Ni da zaka Kara ta biyu Dani ma ai da na huta inzo inyi kishi da Miracle,Nawwar ya kalleshi yace Allah ya shiryeka, amin ita muke fata ya kalleni yace oh Kinga miracle Kamar ba ita ba anbi Allah an likira Kai duniya, shegiya taji sabon memory,su Nawwar an Sha rawar Kuma disco Bob merly ka taka ko kuwa Michael Jackson,ko ta Burna boy ce? Star suna dariya sukace ta michiel ce harda tafawa da Santana ,Mikewa nayi nace Allah ya shiryeku kwayi da wata ba Ni ba na tafi dingus dingus Ina tafiyar Yan kaciya,Santana Ido ya zaro yace yau naga Tolo Tolo ahhhh an Sha sabadan kai ku tashi mu tafi Kun damu Amarya ya tattara su Star yace wlh sai mun tafi ku tashi mu basu waje wlh karka daga kafa ka koma tasharka ta disco Suka mike Suka ebo lemuka a kitchen Suka tafi,suna tafiya Nawwar yace Allah ya shirye ku,ya na iya na auro kawar su na kore su taji haushina,nayi magana tace bana son kawayenta dole nayi shuru,tashi yayi ya biyoni bedroom dina nayi sauri na kwanta na rufe idona bana fata ya taba ni ma, dariya yayi yace gwara ma ki tashi yarinya idona a rufe nace zazzabi fa nake yi.

Sannu Yar baiwa ya kwanta a bayana tare da rungumeni tsoro ya kamani Jin ya Fara taba min Boobs yana min magana a kunne please Zan Kara kuka na fashe dashi nace jiya jiyan nan fa gaba Daya wajen a kayi Masa ragadada da shi ya tararrabe Kuma yanzu kace zaka koma sabo da baka tausayina a'a ke ni bazan iya hakuri bafa wlh Ni bazan iya ba,Ina zuba kuka yace ni yanzu bazan iya hakura ba a baya nayi hakuri yanzu bazan iya ba wlh, kukuna na karawa karfi nace wlh Nawwar baka da tausayi kana kallon a halin da nake ciki ni dai na Shiga Uku na rushe masa da kuka,amma Nawwar ko a jikinsa abinda ke gabansa yake nan Muka fara kokawa sosai har na samu sa'a na dirgo daga saman gado na fita da gudu na fada dakin Sabreen Ina cewa Gwaggo Sabreen ki taimakeni,Iya...Iya Sabreen dama haka mijinki yake na kulle dakin da key na juyo Ina cewa Gwaggota Sabreen sai Naga wayam ba kowa a dakin ba kayanta na duba ko Ina bata nan a dakin nace Gwaggo Sabreen ko an sake daka yajin ne oho,Wai sabo da sa'ar Nawwar ce na koma ce Mata Gwaggo,Nawwar kuwa haushi yaji yazo har kofar dakin yace Zaki fito ne ai ba a dakin Zaki kwana ba ya koma bedroom dinsa ya kwanta ya rasa inda zai sa Kansa sabo da jaraba yace Wai dama haka nake da jaraba ne ko kuwa Zumar Yarinyar nan ce ta jefani a haka pillow ya jawo tare da rungume shi ya matse shi Kamar ya sameni Yana furta Ina sonki matata,Ni Kuwa saman bed din Sabreen na kwanta sai bacci.

Mairo tana dakinsu a kwance tare da Gaji tace Gaji Namiji nake sha'awa ba abinda nake bukata a yanzu sai Namiji Gaji tace yau na Shiga Uku ni Gaji ashe Muna daya nima wlh na Saba da mijina bazan iya rike zawarcina ba gaskiya Kuma kinga nafa samu ciki da Danbinni ya sani Kuma Amma ya sakeni,Mairo tace ki samu saurayi mu dinga Yi a boye Mana,Gaji tace ai dole ni sai na haihu ga idda a kaina na Shiga Uku ya zanyi,Mairo tace kiyi hakuri ke Ni Kuwa Ina da saurayi,Gaji tace ke da kike budurwa Dan Allah karki watsa kanki Mairo ki bari Allah ya kawo Miki miji kiyi aure ya sameki a budurwa Kinga Zaki Kara daraja a wajensa,Mairo ko a jikinta washe gari Najib Wanda ya taba Kidnapping dinta yazo ai da wuri taje motarsa me tint baki wuluk ba a hango kowa yaja motar suka je karshen gari inda ba kowa bayan motar Suka koma a ciki suka sheka ayarsu,aikin Mairo kenan da Najib Katsam sai Mairo ta Fara laulayin ciki, Gaji ma tana laulayi ciki ya fara fitowa,Gwaggo ta Fara mamakin Mairo yanda take amai kullum ga zubar da yawu,Aunty Amarya tace ni kin San Allah gani nake fa Kamar Mairo ciki gareta Gwaggo tace na shiga uku Amarya Ina Zan Sa kaina ga yarinya ta an sako min ita da ciki ga Mairo budurwa da ciki Nima Ina zargin hakan,Suka ja Mairo ita da Aunty Amarya wajen likitan da sukaje ya rubutawa Rabi cikin karya shi Suka koma ya musu gwaji ciki gaskiya ne har ya Kai wata biyu,Gwaggo Suka dawo da takarda suna kuka Aunty Amarya tana lallashi,Dagaci Yana zuwa ta sanar dashi,ya samu Mairo Kamar Allah ya Aiko shi ya dinga dukanta gashi Yana sonta,yace kin cuceni Mairo duk kaunarki da nake Mairo abinda Zaki min kenan,Mairo tana kuka sosai,Gwaggo tace sai muje a birge cikin nan tun kafin ya girma,Aunty Amarya ma tace gwara a zubar,Mairo tunawa tayi Najib dan daba yace idan aka zubar Masa da ciki sai ya karar dasu kaf sai Taki yarda a zubar aka buga aka buga taki yarda,Dagaci yace sai dai ta bar Masa gida Gwaggo tace ba inda yarta zata je,Gaji ce ta fito ta Gaji da Jin cece kuce tace Yar uwata ba inda zata je,Dagaci ya kalleta ya furta iyyeee Sannu gwana ke Kika Gina min gidan Gaji tana gatsine da fari da Ido cike da fitsara tace baza ta je ba a

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login