Showing 33001 words to 36000 words out of 133505 words

Chapter 12 - Yar Aikin Karuwai Book 1

22 Oct 2024

3861

babbar burar....,Wai karuwai ma irinmu muke badawa bare mace da mijinta mene amfaninta idan ba a ragargajeta ba shi yasa fa nayi hips kugu na ya bude to yau da gobe taki Wasa ana ta iban harka,yace Wai ke in tambayeki,nace Ina jinka na nutsu sosai yace bakya Jin kunyata? Kai na daga masa nace ae bana ji,sabo da me? ta gudu ai ni bani da kunya na gantalar a titi bana Jin kunyar uban kowa yau da gobe taki wasa,numfashi ya ja yace to idan nazo ki dinga kokarin Adana kalamanki na banza bana so ki daina Yi a gabana bana so tunda kince duk abinda nace kiyi zakiyi bana son kalaman banza,nace to zanyi Inshaallah na daina, better ya furta nace to mu koma karatu Mana,yace me Kika sani a addini da kina da ilimin addini ai da baki abinda kike ba sabo da a wani Hadisi Manzon Allah (SAW) yan acewa

kullu ummati yadkulunar jannata....kafin ya rufe baki na karbe Hadisin naci gaba da karanta Masa Ina fassarawa nace wato ka gane annabi (SAW) yace dukkan alummata zasu shiga aljana,sai yace illa man aba sai dai Wanda yaki kaga irin mu kenan munki mu tunda Muna karuwanci to Allah ya shirye mu,sai sahabbai Suka ce kalu ya rasulillahi,Suka ce ya ma'aikin Allah wa yam aba?waye zai ki? Sai ya basu amsa Wa man asani Wanda ya Saba mini faqat aba hakika yaki,Allah ya shirye mu na furta yace ameen,nace na kusa fa sauka nan daka ganni da ilimina ko a karatun Qur'ani baza ka kureni ba sannan Ina da littafa da dama a kaina sabo da Ina zuwa Islamiyya a kauye Kuma na dage a lokacin.

Wato kin sani kike take sani nace mu bar zancen kaga Ina so na sanarwa Kawata Seraline ta San Ina nan Kar tazo hankalinta ya tashi bata ganni ba har kwana biyu yace ki kirata a waya Mana ga wayarki nan, wayata na jawo na Kira Seraline tana dagawa tace Ina ta kiranki wayarki a kashe Ina Kika shiga duk mun damu su Wise sai gwada wayarki ake bata shiga? nace sorry dama Kira nayi na fada Miki Ina gidan Saurayin nan nawa da ya bani daloli to shine yace na zauna a gidan zai biyani na Dan tayashi kwana na wani lokaci shine nace bari na fada Miki ki fadawa mutanenmu kafin na dawo, Seraline ta Yi dariya tace kice kin Zama Yar Hannu nace ae Kawai Muka danyi surutun mu na Yan duniya sannan na kashe Wayar, nace ko Watarana baza kayi sex dani ba? ganin na dameshi sai yace sai Watarana Kawai Sanda naga dama zan iya ki kwantar da hankalinki ko yaushe Zan iya,ya tashi zai fita nace Ina zakaje daga shigowa zaka fita ni baza ka bani lokacina ba wai ni Allah Zan gudu gida na koma inda na fito,karamin Tsaki ya ja ya dawo ya zauna na kamo Mana Nigeria film Muna kaiwa suna saka sabo Muka ci gaba da kalla tare Muna sharhi a kai,cikin Raina Kuwa tunani nake Yi yace ko yaushe zai iya sex dani gashi ni ba taba Yi nayi ba,na dai Saba da maza arna da Yan daudu zamu rungume juna Babu batun mace ko Namiji har zama muke a cinyar Namiji Kamar mace Yar uwarka,a raina nace idan yazo ko yaushe banyi gyaran jiki bafa yazo ya jini ba Dadi ai dole na Kira Sera ya Zama idan bani ya kusanta ba bazai ji Dadi ba tunda dai nasa ran Zan Fara Ashawo work idan ma zai na biyana ko yaushe ai ba matsala sai na dinga Yi da shi Kawai mutum daya,Ina ta sake sake a raina har ya Fara Jin bacci a nan yayi Sallah ya mike yace matata tana jirana,nace to Goodnight,rakoshi nayi har mota securities suna nan suna gadina,da kaina na bude masa motar ya Shige mota na rufe Masa glass ya sauke yace sai gobe nace Allah ya kaika lafiya ka kula da tuki na juya Ina cewa banda ganganci matarka zaka yiwa asara ni ba ruwana,Murmushi yayi kawai ya murza Kan motarsa ya bar gidan.

Ina komawa na Kira Seraline na fayyace Mata komai dake bama boyewa juna sirri,Sera tace to ai Kuwa zai iya zuwa bakatatan ya nemeki Kuma Kinga dai yanda muke kashewa Gomnatinmu kudi Kinga yanda muke Shan gyara uban kowa ya dandanaka bai iya barinka sai ya dawo,kina da kudi ki kawo a fara kashe dubu dari biyu haka a tsumaki karuwai basa Wasa da gyara Kai kusan kudinmu a gyaran jiki ke tafiya da haka muke samun riba jari muke zubawa ki kawo kudi a zubawa jikinki jari,in kana da kyau ka Kara da wanka karki kalli kina da kyau Wai kice baza ki Kara da wanka ba,nace ai shine na gani nima gobe Zan rokeshi ya barni nazo sai muje Sera ta kwashe da dariya naji dariyar su Wise ma a Wayar hahaha Sera tace kin gammu dukanmu yau Muna gida Hira akeyi suna jinki munce kin dakkowa kanki masifa,Star ce ta kwace Wayar tace Yar wanke wanken karuwai haka Kika jefa kanki a masifa sai kace mijinki zai wani hanaki fita baki da yanci ma wato sai ma ya baki izini zaki fito mene amfanin barikin da Kika shigo daga farawa shike nan sai ki tsaya kina bin Maganar katon banza,nace Kinga star ba katon banza bane karki sake zagar min saurayi,harkarki daban tawa daban kiyi naki inyi tawa,abinda naga dama shi zanyi ko ke kike daukan nauyina,hehehe Suka furta gaba dayansu lallai namijin bariki zaki biyewa zai kaiki ya baro,nace ae naji ke Sera sai nazo tace to suna ta min dariya Ina jinsu...

Duk da haka zugar tasu ta danyi tasiri a zuciyata amma na danne washe gari da Yamma yazo 5pm,na shirya cikin wata doguwar rigar nayi rolling da mayafinta na fito a gabansa na durkusa nace dan Allah ka barni naje na dawo wlh bazan dade ba wajen Sera zanje matsala ce ta taso a dakin da Muka Kama karya na sharara Masa,yace hour nawa Zan baki? Nace 3hrs ma yace karki wuce 9pm Baki dawo ba nace to Ina murna na fita ya kwanta Yana jirana,Ina fita na shiga taxi,a ciki na cire Abayata kana nan kayana da nazo dasu gidan Suka bayyana na saka hular gashi na Kar ma su Sera su ganni da manyan Kaya suyi min Dariya,a cikin jaka na saka su,suka ganni nazo Sera tace ya barki kenan nace ae tare da kwanciya a saman gadon nace tsakani da Allah na gaji da mutumin nan Sera,ya takurani ya hanani lekawa ko kofar gida gashi dole sai na sa manyan Kaya na rufe jikina,Kinga takura komai nayi zai ce ba kyau,musulunci kaza kaza gashi mugun tsoronsa nake ji Yana da wani kwarjini kyansa kadai ya Isa ya rudaka gashi baya dariya sosai inda kisan ubana haka ya takura min na karashe da Tsaki,Sera ta dinga dariya tace ke Kika ga Zaki iya ta jawo sigarinta ta kunna Mata wuta,Ina mita nace gida ba nishadi ba kida ba shanawa Ina cikin wahala ai wlh kwana nan na kusa gudowa barikina bazan iya ba,Sera tace maybe sonki fa yake dama kina son aure sai kiyi abinki,nace wa ai da ne nace Ina son aure yanzu Kam rabani da wahala bazan iya ba aure baya tsarina a dinga takura min bada ni ba amma daga ganin mutumin zai iya love,zabura nayi nace tashi mu tafi 3hours ya bani idan na wuce ba mutunci,Sera dariya Kamar ta kasheta tace maganinki kenan yanzu gwara ki hada kanki zo mu tafi gidan Hajiya Mazarkwaila,dariyar sunan ya kamani nace hala itama tsohuwar karuwa ce domin daga Jin sunan bana kirki bane,Sera tace ai muguwar tsohuwar karuwa ce har yanzu ma Kuma yanzu ta koma kawalci manyan masu kudi take kaiwa Mata gata uwar karuwai kayan maye ba Wanda bata siyarwa ta tara arziki da bariki attajira ce ta gaske Kuma tana gyaran jiki na Mata gyaran skin gyaran Gomnati in and out amma akwai kashe kudi amma fa ba karya da kayan kasar waje take amfani idan Namiji ya dandanaki wlh ko a gaban uwarsa in zai ganki sai hankalinsa ya tashi bai iya kusantar wata yaji nutsuwa sai ke,nace iceko ba shirka bace? Tsaki taja tace ance Miki maganin kasar waje na gargajiya kina shirme,kin San karuwai muma ba tsafin da bamayi idan Muka hadu da me kudin gaske wlh in Muka Masa wani tsafin shi da iyalinsa har abada kullum Yana bariki wajenmu, jira nake Allah ya hadani da wani gagararren me kudin uwarsa ma Sai ya juya Mata baya,baki na saki nace nidai ba ruwana wallahi bazan je ko gun Malam ba bare shirka Allah ka tsareni,Sera tace ameen karki isheni Karuwar banza Karuwar wofi,dariya nayi nace karuwai dai Sera har yau dadin sex din nan ban ji ba ban taba yi ba Ina ta ikararin karuwanci amma Abu ya gagareni,ganin dama Kika Yi kin biyewa Dan iskan farkanki Muna tafiya muna hira Muka shiga napep nace Sera nifa yanzu kin San me? tace Ina jinki nace sha'awa ce ta dameni kullum da ita nake kwana nake tashi,to kin cuci kanki kin zauna a gidan dan banza babu me dan saitaki ba dole ba Kuma kina bariki kullum dare da rana a maganganun batsa muke dole a dinga taso Miki da sha'awa Kar aje ayi gyaran jiki Kuma abin yayi Miki yawa Kawai a hakura da gyaran a siya Miki na infection da Wanda zai dai dan dawwamar Miki da niima Kar kizo ki afkawa maza,dariya nayi nace ai Kuwa da ce Masa zanyi idan yasan baya son sex to ya dinga saka wandon karfe dama naji Yana cewa kwanan nan da wandon karfe zai dinga zuwa gidan,dariya mukayi har Muka je gidan Mazarkwaila,gidane na gagara gidanta abin kallo ne Muka shiga tana Palo ita kadai tana kallo kana ganinta ba sai an fada maka ba kasan shedan ya gama fitsare Mata Kai muguwar Yar duniya ce.

Da murna da karramawa ta karbe mu me aiki ta kawo Mana Kayan ci da sha Muka ci Kuwa Muka Sha sannan Sera ta mata bayani tace amma yanzu yace bazai Yi sex da ita ba sai Watarana Kuma tana cikin wani hali Kar a bata Wanda zata gaza hakuri, Mazarkwaila tace karki sake Kiran kanki da karuwa Kuwa Indai hakane ke Kuwa me ya kaiki wahalar da kanki haka ki zage kiji dadi mene a duniyar dole sai ana hutawa Kinga Ina da Wanda zasu iya baki million biyar ma lokaci guda idan sun sameki gaki Kalar da suke nema ce ni kin San ba kowa nake kaiwa Mata ba sai ka cika me kudi,ke Kuma irinki suke nema akwai arziki a tare dake za a samu alheri dake sosai,nace nidai a'a tsoronsa nake ji ba ruwana Kawai ki bani magani mu tafi yace idan na wuce 3hours akwai matsala Kinga gashi har lokaci ya kusa ni dai yau na shiga Uku wayyo Allah na 8:30pm yanzu kafin naje gida ma 9 ta wuce,Sera da Mazarkwaila Suka bude baki ta mike ta kawo min magungunan infection masu mugun kyau da tsada, ta bani kayan gyaran skin ta gwada min yanda Zan dinga Yi kafin na shiga wanka Dana shafawa, ta bani wasu kayan kamshi tace Kinga wannan karki Wasa da su duk inda kika je sai kin bar kamshi a wajen bazai so ya dinga nisa dake ba sabo da kamshin da kike yi na musamman ne daga Dubai nazo da su,na karba nayi godiya na biya dubu dari da ashirin a iya Yan kayan kala kadan,a gidan na bar Sera na shiga taxi da sauri Ina shiga na maida abayata nayi rolling Kamar yanda na bar gida,9:40pm na shiga gidan da gudu na fada Palo Ina haki,Yana Palo sai da ya tsorata,sake fita nayi na dawo na Masa sallama ya amsa sannan na shiga ransa a bace yace Ina Kika zauna? Ina haki nace bamu gama da wuri bane Kuma mun hadu munyi hira kayi hakuri na furta tare da turo Dan bakina gaba Ina Kunkuni nace ni duk anbi an takura min sai kace babana,yace magana kike? Nace no Ina satar kallonsa na mike na shiga bedroom na boye tarkacena sannan na dawo palo,kinci abinci? ya tambaya nace ae,a ina? a can mana Seraline ce ta bani,baza ki girki ba kenan? Yunwa yake ji bazai iya cewa na dafa Masa ba,nace na koshi ni sai dai in dafa maka naka,me zaki dafa min? abinci mana ba kana cin komai ba sai nayi tunani na dafa, alright tunana naji, tunani na Shiga yi daga baya nace yawwa na dafa maka sakwara da miyar kwai Muna da garin sakwara na gani kaga ba wahalar daka da Zan sha,yace ai girkin ya Miki wahala da yawa da dare haka, tab ai ni bana Jin wahalar girki da aiki ma na Saba mufa ba Hutu Muka zo duniya ba bare ma Kaine mene bazan maka ba sai in baka so, Murmushi yayi kadan yace to zanci Ina so kiyi a nutse a nan gidan Zan kwana yau,yeeeeee na furta Ina ihun murna nace shi yasa naga securities sun tafi,cewa zaka Yi yau kwananki ne Miracle,ka Fara raba Mana kwana kenan,Fuska ya bata,nace sorry wlh yau Ina farin ciki,mamaki yayi yanda yaga Ina ta murna Kamar Zan tashi sama,matarsa Kuwa tab banza wofi ne shi a wajenta.

Kitchen na Shiga na tsara miyar kwai taji nama sannan na tuka sakwarata lafiyayya,na gama na gyara kitchen din na kawo dining yace kawo min nan ban iya tashi na kawo gabansa na jera nayi serving nasa na zuba Masa juice sannan nace Ina zuwa naje na zubawa Ilu me gadi na fito yace Ina zakije? Nace Ilu Zan kaiwa nasa yace oh har shi kike bawa? Nace ae ai tunda na Fara girki Ina kaiwa Ilu,yace da kayanki fitsararru kike zuwa Gaban Ilu ki Kai Masa abinci? nace ah mene a ciki Allah na tuba ko da bra da pant Zan iya zage garin nan kaf bare zuwa wani Gaban Ilu da damammun Kaya Sanda ka dakkoni farko baka ga a yanda ka dakkoni bane to ai wannan shigar mutunci nayi,yace jeki dan Allah karki sa na mareki,gaskiya na fada maka ni dai na fice na kaiwa Ilu na dawo,yace daga yau ko compound Zaki leka sai da mayafi,takurar da yake min ta min yawa abin ya isheni Kawai nace to idona ya ciko da hawaye akan Kawai ance na saka mayafi,yace kuka zakiyi? Kaina na sadda kasa Ina girgiza kaina Ina bude baki da Niyyar cewa a'a sai kuka yazo min na Fara shesheka Ina kuka sosai nace k...ka...k..ka..sh..shiga...hakkina...k...ka...takura..min...bana..ba..bana...bana...jin..dadi...ba..bana son..wannan rayuwar taka....ka...kyaleni na tafi....kallona yayi yace baki San ciwon kanki ba Rabiah ki daina karuwanci ki daina ba kyau,mace kyakyawa kamarki musulma mene abin so a bariki,Ina amfanin irin wannan rayuwar kiyi aure ki bautawa Allah ki samu lada ki huta mijinki zai Miki komai,sex idan kunyi lada Zaki samu mene a wannan rayuwa,nace ni bana son aure bazan yi ba karuwanci zanyi ni karuwa ce bani da asali gadon Iyayena zanyi,Tsaki yaja yace okay fine Zan saki a school ki koma makaranta ki samu Ilimi,Ido na zaro nace no bana so da girmana godai godai Primary Kawai nayi ta Kauye shekaruna ashirin da biyu ba wata makaranta da zani,ba a girma da karatu Rabi Ilimi ilimi ne ko wanne irine,to ni dakikiya ce nan daka ganni kasurgumar jahila ce ni bana ganewa katuwar jahila ce ni ba uwar da na sani ilimin addini ma Dan na dage ne amma ba abinda da Zan sani,Kai baka ga alama ba jahila ce ni shi yasa nace maka ni abinda zakayi ka birgeni Kawai ka kwanta dani dan Allah ka....wata mahaukaciyar tsawa ya buga min yace baza a kwanta dake ba din karki sake min zancen nan bana son ji sai na tashi na bar Miki gidan bana son zancen banza bana so kinji na fada Miki watch your tongue Inshaallah bazan kwanta dake ba Kuma sai dai na ci abinci badai ke ba,dariya ya mugun bani nace to naji yi hakuri ci abincin ni na hakura ba sai ka c...bakina na rufe yace yanzu kiyi kuka yanzu sai aga kina dariya ke haka kike ne?nace ae Mana ai dan Kaine na koma kusa dashi na zauna yace ki kyaleni naci abincina in Peace dan Allah,na kyaleka ci abincinka in peace not in pieces,dariyarsa ya danne ya kyaleni Yana ci,Hannu nasa a ciki tunda naga da hannu yake ci,nama na dauka nace baka cin naman bude bakin na saka maka ha bakin haaaaa....dariya yayi ba shiri na saka Masa da sauri ya rufe bakin da katon nama a ciki,Murmushi nayi na dauka daya naci Nima na tashi tare da haurawa sama na sake karkade Masa bed din na gyara bed din sosai duk da ba abinda yayi,kayan bacci na zabo Masa na ajiye a gefen gadon na fito

Har ya gama cin abincinsa Ina Fitowa na iskeshi Yana kallon ball ya lankwashe kafafunsa a Kan kujerar kwanciya nayi na dora kaina a cinyarsa tsokanarsa nayi amma yasan maitata da naci sai ya rabu dani,dagowa nayi Muka hada Ido yace mene kike kallona? baka yi fada ba ya zanyi dake to tunda kin zama mayyata ba kya Jin magana,ki bani tarihinki kinki fada min nayi nayi kinki da nayi magana zaki fara min kuka shike nan gobe bazan dawo ba ai sai nayi kwana biyar baki ganni ba,kayi hakuri Zan fada maka ai nan gaba,Allah ya kaimu yace na koma na kwanta nayi matashi da cinyarsa ban ma San nayi bacci ba,Ina yin bacci ya zame kafarsa ya barni nan ya tashi tsam ya koma dakinsa,Shirin bacci ya Fara Yana Fitowa daga wanka yaga kayan baccin akan gadon da guntuwar takarda a Kai,takardar ya dauka ya karanta WANNAN KAYAN ZAKA SA, SU NA ZABO MAKA ZASU MAKA KYAU, PLEASE KARKA SA WASU IN BA WANNAN BA
DAGA KARUWARKA, .
dariya

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login