Showing 42001 words to 45000 words out of 133505 words
ta nuna min komai na kitchen da store sannan ta zuba min abincin da Suka dafa nace Mata yanzu na koshi anjima na ci,tace okay,Ina jinsu Suka ce zasu tafi gida Suka Mana sallama ya basu kudi suka tafi,dakina na shiga Raina a bace da abinda matarsa ta min,shigowa yayi dakin Ina zaune a bakin bed yace kiyi hakuri kinji,nace ba komai amma kasan inda ka dakko ni ko wlh in bata Yi Wasa ba sai na canja Mata kamanni gwara ka tsawatar mata,yace naji to mene na fushin zamana kike fa ke Ina ruwanki da ita,Murmushi nayi nace Okay wooo.... karka damu ya furta good girl,bani kudi ni yau kifi zanci ko kaje ka siyo min,yace a siyo Miki dai ai baza ki Fara fita yanzu ba,Kinga dai nan yafi safe sabo da gudun shedan amma idan kina nan ba wata matsala ai bai dace mu dinga kebewa waje daya ba,naji Ustaz Kar dai ta shigo ta ganka,yace to mene ne nifa bana tsoron kowa da Kika ganni nasan Allah Yana tare da me gaskiya akan me Zan tsorata,karka cika min baki ai Ina gidan nan Zan gani watarana,fita yayi Kawai Yana Fitowa ya haura sama,Sabreen tana jinsa ta share ta fito Palo ta zauna tare da hakimcewa ta kwala min Kira Rabi kike ko wa zo fito dan burar...ta duro min ashar,na fito nace gani Hajiya,tace wacce tarkacece ke? Nace tarkace Kuma Kamar ya? Wacece ke to daga wanne kauyen aka fito? nace Kano kauyen Zaria,tace shi yasa na ganki wata shawaragi, na daure na danne tace Shiga kitchen ki min girki sauri,nace Allah sarki ai ba kawoni akayi nayiwa wata katuwa girki ba ko uwarki nafi karfin na Mata girki,a gigice ta juyo ta kalleni nace ba zamanki nake Yi ba ke baki Isa kisani aiki ba sai abinda Naga dama sai Kuma abinda Ogana me gidan nan yace shegiya me kafar agwagwa,zata bude baki nace Kinga baki San wace ni ba Zan iya sassaba Miki kamanni ba abinda ya dameni bane sai na nada miki mugun duka wlh Zan iya canja ki yanzu,ke kin San wace ni kuwa na nuna kaina nace kin ganni kina tabani bala'i sai ya sauka a gidan nan yau,dariya tayi tace Allah Sannu waliyya,nace yawwa ki kiyayeni ba baiwarki bace ni baki Sanni ba tantiriyar takadariyar yar iska ce ni bani da mutunci Sanda aka Yi rabon mutunci Ina bacci digo ban samu ba Ina bala'i harda zufa Ina nunata da yatsa Tsaki na ja na juya dakina,Wata ashar ta dura tace tab ai Kuwa sai Yarinyar nan tabar gidan nan Kamar yanda na kori wancan, Yar aiki a gidana idan ta sa min Ido ta gano Ina shaye shaye ta fadawa Nawwar fa shi yasa fa nake korar duk wasu Yan aiki a gidan nan.
Nawwar Yana Jin hayaniyar mu bai leko ba yace Sabreen ta samu dai dai ita ke baza ki gyara gida ba Kuma kin Hana masu aikin ma da ake kawowa suyi...kafin ya rufe baki Sabreen ta banko Masa cikin daki tace wannan Yar aikin ta bar gidan nan bana sonta Ni a canja min wata idan ba jaka ba kuwa za ayi yaki,ransa a bace yace ba inda zata je aiki Kuma sai abinda na sata ba Yar aikinki bace tawa ce ta gyara min gida ta min girki na ci ke kiyi naki yawwa,daga nan ka aurota Mana ai Kuwa da balbalin bala'i a gidan nan Kai da zaman lafiya ya Kare,ya Kare Miki dai ni kullum lafiya Zan zauna,Haka kace to wallahi na baka sati ta bar gidan nan idan ba Haka ba Baffanka da Iyamami sai sunji yace kije ki fada musu ki gani,Fitowa tayi fuuuu ta koma dakinta ta kwanta tana cewa wlh baza ta yuwu ba Ina sam Yan aiki munafukai Ina siyen kwayoyina a sirri Insha a sirri yanzu a kawo wata ta sa min Ido dole ta bar gidan nan.
Sabreen ko ta samu ciki ba Zama zaiyi ba sabo da shaye shaye ita Kuma baza ta iya hakuri ba Dole sai ta Sha yabi jininta,kusan ko yaushe Yana biya Mata bukatarta ta aure yanzu baya danne Mata hakki itace ma Watarana duk Sanda take son shaye shaye to baza ayi ba ko Yana so baza ma ta kwana a dakinsa ba,yayi bincike ya kasa gane dalilin baccin nan nata na masifa.
Yau banyi aikin komai ba sai washe gari na tashi da wuri na gyara ko Ina a gidan banda dakinta da nasa,breakfast na shirya na ebi nawa na ja gefe na karya sai gashi ya fito da Shirin Office,nace Ina kwana ya amsa ya zauna nayi serving nasa asararriya tana can tana bacci, sai da ya gama karyawa zai fita nace Banda pad Kuma maybe anjima zan Fara period ba kunya na fada,sannan yace kije ki siyo Mana ya zaro dubu biyu ya bani na karba nace na gode ya fice abinsa na kwashe kwanikan ragowar abincin ma na tattara na bawa masu aiki maza na wanke komai na gyara kitchen na koma dakina nayi karatun Qur'ani sannan na saka katon hijab har kasa na fita na siyo pad dita na dawo gida Shuru Shuru bata tashi ba tana bacci har na dawo palo Ina kallo 11:30 am ta fito sanye da rigar baccinta ko wanka bata Yi ba,Ina kallonta na Gane tana shaye shaye Indai kasan me Shan kayan maye to zaka iya ganewa, ke me Kika dafa ta furta nayi shuru,tace dan ubanki ba dake nake ba shegiya mayya,waka ma na Fara na bawa banza ajiyarta,kwafa ta ja ta Shige kitchen ta dafa indomie ta fito ta wuce dakinta Ina kallonta.
Tunda ya kawoni gidan bana ganinsa baya dawowa da wuri sannan kafin na tashi ma ya fita da sassafe aikine ya Sha Kansa har wurin sati guda itama Sabreen ta gaji bata kulani bana kulata ganin mijinta baya ko saurarena sai hankalinta ya kwanta,ni kuwa na shiga tsananin takura da damuwar rashin ganinsa sabo dan shi nake zaune ban San me yasa ba idan na ganshi sai naji sanyi a Raina naji nishadi marar misaltuwa,idan Ina ganinsa duniyar tana min dadi,gaba daya kewarsa nake yi so nake na ganshi Sam gidan bai min dadi,har Fitowa nakeyi da wuri ko zamu hadu amma bana ganinsa ganin haka Raina ya baci Banga amfanin zamana ba Kawai na saci jiki cikin dare da ledar kayana na fece sai unguwar mu ta Yan bariki, Ina komawa Allah yasa duk sun tafi ashawo nayi sauri na canja kayana masu kyau na kwanta a saman gadonmu sai bacci dake dama tana da key din dakin Nima Ina da key a hannuna duk wacce tazo zata bude Kawai.
Kwanciya nayi da Niyyar bacci amma na kasa sai tunanin Nawwar nakeyi a haka har bacci ya kwashe ni.
Washe gari Sabreen Bata ji kamshin girkina ba Kuma ko motsina bata ji ba,gidan ta hau dubawa ko Ina bani babu kayana,Sunday yau Nawwar bazai fita ba hutawa zaiyi,Sabreen ta Shiga dakinsa Yana bacci tana ta kwasar dariya,dariyarta ce ta tashe shi ya bude kyawawan idanunsa a hankali ya kalleta yace kina lafiya Kuwa? tace ahayee dama an fada maka Yan aiki ba Yan goyo bane Yar aikin taka ta gudu tuni bata gidan nan tun jiya banji motsinta ba babu ita ba kayant...wata uwar zabura da yayi sai da Sabreen ta firgita Kamar ance uwarsa ta bace,ya dirgo daga saman bed dinsa,Jallabiya ya zura ko wanka ya figi key din mota ya fito,sai da ya duba ko Ina bana nan sannan ya shiga mota ya nufi unguwar mu,wayata ma bata shiga, yana zuwa ya hadu da star Suka gaisa yace Miracle fa? tace dazu na ganta ta fito tayi wanka ma maybe tana dakinsu,Dan Allah Kira min ita,star ta juya ta tafi dakinmu,tana zuwa ta samu bacci na koma duk da nayi wanka na sanye nake da vest peach sai dan wando gajere fari, Saratu ce ta fito daga dakin Wise ta hango Nawwar a tsaye,wajensa ta karasa Suka gaisa yace Rabiah fa?bacci ta koma ka shigo Mana dakin,Star ce ta dawo tace Masa tace baza ta zo ba,okay ya furta yabi bayan Saratu ta nuna Masa dakin ya shiga ita Sera tayi wani wajen ta tafi gantalinta
Baccina nakeyi ba bata lokaci ya Shiga tashina ke ke....ko jinsa nayi,jikina yabi da kallo ya Dan ja tsaki tare da aza hannunsa Kan kafata ya rike tare da girgiza kafar na farka a hankali na Shiga bude idona Ina kallon mutum sama sama yana tsaye yayi folding hannayensa a kirjinsa mukullin mota na hannunsa tar na saka idona cikin nasa,idanuwansa masu Matukar tasiri ya lumshe tare da danne lip dinsa na kasa da hakoransa kadan,Naga fa lallai shine a zabure na mike zaune nace yaushe kazo? bai kulani ba yace tashi mu tafi,nace nidai na shiga Uku ka takura min ka damu rayuwa ka kyaleni nayi rayuwata kayi taka,me kake nufi Dani wai kayi rayuwarka na by force,ke bari kiji dole ki daina bariki ya Zama Dole ki daina ko kina so ko ba kya so sai kin bar gidan nan which kind nonsense be this,tashi karki bata min lokaci ya furta a Matukar hasale cikin tsananin fadan da sai da na tsorata kina wasting time dina get up,me yasa kike sa min ciwon kaine har waje Yan gidan suna Jin bala'in da yake zazzaga min,Star ta rike baki suna gulma lallai Miracle ta dakko ruwan dafa kanta,Har Kara labewa sukeyi suna manna kansu a jikin kofar dakinmu sabo da suji me ake cewa,Ni bazan koma gidanka ba bana so matarka ta dinga min masifa tana min kallon banza ba dama mu hadu sai ta dinga hararata,ba sai ki rama ba kema,to idan na rama ba Kaine zaka ce bani da hakuri na furta Ina share hawaye,Murmushi ya saki yasan yanda na dinga cin uban Sabreen a gidan sai da Sabreen ta gaji ta daina kulani amma yanzu nace itace take min,yace bana son dogon surutu tashi mu tafi,bazan je ba,Ina magana kina min musu Zan iya janki fa har mota,Ni dai bazan je ba,na daina sa kayan Yan aiki ba daga yau,Mamana da kannena fa idan Suka ganni,to su gani mana basai su rabaka da ni ba ka kyaleni,Tsaki ya ja ya shiga karewa dakin kallo ya hango kayan aikin Dana watsar a daki ya kwaso su harda ledar kayan ya zuba a ciki ya jawo wani Kato hijab yace saka mu tafi,Ina so in Masa musu amma bazan iya ba ya tsareni da Ido kwarjininsa ya min yawa,sai naki sakawa Kuma nayi shuru,durkusawa yayi yace abinda Ina da Hannu ya dauki hijab dina tare da saka min da Kansa yace tashi,kin tashi nayi na Fara kuka,daukana yayi cak ya sabani a kafada da ledar a hannunsa ya tafi duk Yan barikin wajen suna kallo mu bama Jin kunya suma a wajensu wannan Abu ne karami bai Kai a kalla ba ma,a mota ya jefani ya zaga ya shiga shima tare da tuka motar Muka bar layin.
Tunda Muka tafi nake sharbar kuka bai ko kulani ba,ya wuce dani gidan da na Fara Zama a ciki ya kalleni kadan tare da maida hankalinsa Kan tuki yace gidana ne bakya so? Ina shesheka nace ae,a ransa Yana so ya kaita wajen Maminsa Amma bata da kunya zata iya kunyata shi a gaban Mami ko taje tayi wani shirmen,ko ta dinga guduwa irin wannan za a San da matsala bai so Kuma a San me take yi,shi Kuma baya son kebewa da ita waje daya ita Kuma taki gane nufinsa dole ya koma wajen Khaleel ko zai samu shawarar ya zaiyi da ita.
Yana parking a gidan na fice na shiga ciki Ina Jin Dadi bana son gidansa,Zama yayi a kujera tare da dafe kansa da hannu yayi Shuru Yana tunani,gefensa na karasa na zauna gaf da shi nace meke faruwa? hannuna na sakalo ta wuyansa yace Kinga abinda bana so Kinga abinda kike Yi bana so shi yasa nake kaucewa kebewa dake,dariya nayi na cire hannun nace Ustazu,hijab dina na cire surata ta bayyana yace kinwa kanki wlh sai kin koma gidana baza ki sani a gaba ki dinga Iskanci ba tashi ya fisgi hannuna ya min tsawa sa hijab jikina na rawa na dauka na saka ya fincikeni har sai da na Fadi amma hakan bai sa ya sake ni ba Kawai jana yaci gaba da Yi a kasa kiiiiiiiii ......na mike da kyar a haka ya sake jefani a mota ya wullo min ledar kayana saka kayan aikinki,na zaro Ina rawar Hannu na saka Riga na saka skert akan kayana na maida hijab din jikina ya ja mota Yana uban Tsaki.
AsmaBaffa
[7/22, 11:38 PM] AsmaBaffa: 🌼'YAR AIKIN KARUWAI🌼
LITTAFIN KYAUTA NE
36-40
Official
By
AsmaBaffa
SADAUKARWA NE GA DUKKAN YARAN TSUNTUWA
*AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE*
_Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_
_nfection_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI💯☑️*_
_Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._
*08089965176*
*07084653262*
Page naku ne
Ruky
Kukuwa
Maman Khadija Abj
SummynDaddy
Fatimalawan600
Maman Twins
Ammey laylah
Umminnas
Serdieycute
Wuta(Golda)
Hafsat I Atiku
Khairiyya Ahmad
Darlin Queen
~Umme
Gingina ga
BINTA UMAR ABBALE
UMMIN SADDIQ
MHIZ AWWAL
Sabreen tana Jin Dadi na gudu da kaina sai ganinmu tayi ya dawo dani tace wlh baka Isa ba bazan zauna da Yar iska ba ni da kaina zanyi maganinta,ban kulata ba shima bai kulata ba ya shirya ya bar gidan ya wuce gidan Khaleel,Ina zaune zuwa yamma ban San komai ba wasu kartai su biyu Suka fado min daki,hannayensu dauke da manyan bulalai,Sabreen ce ta shigo tace Na'alhaji ku cika Mata aiki yanda nace kudi Zan biya,Ina zaune Ina kallon ikon Allah,mikewa nayi tsaye,Sabreen tace ke ba Yar iska ba wlh baza ki zauna min a gida ba ai ba gidan ubanki bane,Cikin kartin nan Daya ya kamani da igiya a hannunsa Muna kokawa Ina cewa ka sake ni zanci uwarku shegu tsinannu Allah ya Isa a Haka Suka daureni da igiya Kamar goro kowanne a cikinsu da bulala Suka Fara zubaba min ita Kamar daga sama aka basu umarni,Ina ihu amma Sabreen cewa take ku karawa shegiya sai ta daina motsi gobe ai baza tazo gidan wata ba,tunda Naga zasu cuceni yanda tace sai na daina motsi ai Ina Jin haka da Suka sake tsula min uku sai nayi suman karya na daina ko motsi tare da dauke numfashi na, Sabreen ta tuntsire da dariya tare da cewa ku barta haka ta Suma muje na biyaku,Suka juya Suka fice sannan na saki numfashi na amma dukansu dukane bana Wasa ba gadon bayana yayi rudu rudu ya farfashe,na fashe da kuka nace wlh sai na rama,Ita Kuwa biyansu tayi Suka tafi Ina nan kwance a kasa sun daureni sun tafi,inda Allah ya taimakeni na dinga ihu ban daina ba cewa nake wayyo Allah azo a taimakeni har Nawwar ya dawo yaji ihuna a daki da gudu ya shigo ya ganni a daddaure da igiya,na saki kuka me karfi,yace waye ya Miki haka nace Sabreen cikin kuka,reza ya dakko ya yayyanke igiyar na tashi zaune da kyar nace kalli bayana na zuge Masa zip yaga yanda bayana yayi rudu rudu bulala Uku kawai wani wajen har da jini abinka da Fara dama,waiyazubillah ya furta ya fita a fusace,Ni Kuwa wayata na jawo na Kira Seraline tana dagawa na fashe da kuka nace ku taho za a kashe ni matar saurayina tasa Yan Iska sun min dukan tsiya sun fasa min jiki kuzo gidan na fada Mata Adress,Seraline Wayar ta ajiye daure take da guntun towel daga wanka ta fito ma taji wayata da ihu ta fito tana kwalawa karuwan Kira harda Yan daudu su biyu,matan Suka zo su wurin goma tace an taba Mana Yar uwa,Yar uwar mu tana can Rai a hannun Allah matar Saurayinta ta kawo Yan Daba sun Mata mugun duka.
Santana dan daudu yace ahayye an tabo jarabar duniya yau za aga bala'i ya rike haba yace oh Kinga star ku dakko makamai,Nima ga Nawa ya suro wani dogon ludayin juya miya,Daya dan daudun yace yau nake Jin jaraba shike nan sai a nemi