Showing 30001 words to 33000 words out of 133505 words
Kuma Ina gani a jikinsa tunda kusan kullum sai ya zo gaishe mu sai kafirin wayo da son kudin tsiya baya Wasa da dukiyarsa,Mama baki ta tabe tace ni ai bai taba bani sama da dubu ashirin ba sabo da Kar nayi arziki da shi,ke dai Bari idan abin yaki dole sai na hada da malamai anyi min aiki a kansa,yafi maka cewar Mama.
Jamcy a hankali sanadin yawan zuwanta gidan Sabreen tana ganin Nawwar gaba daya ta fada kaunar Nawwar mijin kawarta,kwance take a dakinta saman makeken gadonta tunani takeyi yanda zata bullowa abin har ta samu ta auri Nawwar ta Shige gidan ta zauna ta kula da shi tunda tasan sirrin kawarta ta kasa zaman auren ta rike mijinta sai shaye shaye,a fili ta furta babu Abu me saukin samu irin kwacewa Sabreen miji tunda ta sake shi sakaka lallai Sabreen zata ci ubanta sai tayi danasani watarana,nan take ta jawo wayarta ta Kira Sabreen bugu daya Sabreen ta daga tana cewa kawata ta kaina,Jamcy tace ya gida ya aiki Ina tausaya miki ga kula da gida ga kula da miji aiki ai Kuna shanshi masu aure,Sabreen tace wa? Kema kin San banda ni tsinke bana dauka a gidan nan abinda Naga dama nakeyi,dama ni kin San fita yawo bai dameni ba nafi so na Sha kayan aiki nayi bacci,Jamcy tace gaskiya kina hutawa ai auren irin Nawwar yayi ba takura kayi abinda kake so,Sabreen tace hmm jiya ne kadai na zage na gyara ko Ina sabo da Ina da bukatarsa naje na lallabashi ya dan sassakeni naji dadina shike nan na Kama gaba na yanzu Kuma sai wani jikon,dariya Suka kwashe Jamcy tace amma shima yaji dadin ko na sanki da mugunta Ina fada Miki na rigashi kawowa yazo zai kawo kin San a duniya maza nan wajen kawowa shine Jin dadinsu da komai ai jikina na zare sai a waje ya zubar yaji haushi har yanzu yaki hakura da abinda na Masa,zanso kiga fuskarsa,Jamcy tausayin Nawwar taji tace baki kyauta ba wlh ya kamata ki haihu da shi fa kar gado ya wuceki,Sabreen tace ai shi yasa na bashi hakuri so nake nan gaba idan mun sake ya kawo a ciki na samu cikin,yafi Miki dai ni jibi zanzo miki cewar Jamcy,Allah ya kawoki tace ameen tare da katse Wayar.
Ni Kuwa da safe da wuri baccina ya Kare domin mu bamu Saba bacci mu dade a kwance ba munfi Yi da rana sabo da wajen karuwai ne ba a hutawa Kuma mun Saba karyawa da wuri,lokacin Ina Yar aiki ma da asuba bana komawa bacci nake dafawa masu dawowa da safe abinci sabo da haka tuni 8am na tashi na gyara gidan nan ko Ina sama da kasa, compound Kuma me gadi ne ke gyarawa bedroom dinsa na Shiga na kwashe kayan da ya cire jiya duka na wanke su a injin wanki na shanya su,nabude ma'adanar kayansa Naga kudade daloli da Yan dubu dubu bundles da yawa na maida na rufe Masa ban taba ba na gama gyarawa na saka turarukan daki na kamshi ko Ina ya dau kamshi na kulle na kunna ac sannan na fito tare da kunna tv na shiga kitchen,tunani na farayi na dafa da shi ko na barshi a raina nace Kar Kuma yazo ta nan nace Kai idan ma baizo ba na bawa mabukata,na fara soye soye na Yan gayu me dadin gaske Zama da Yan duniya yasa na goge da girkin zamani,sai da na gama na dafa tea da kayan shayi dana gani na zuba a flask na shirya komai a dining na kawo komai na ajiye na mutum biyu,wani Kuma na dauka na fita na kwalawa Ilu Kira Wanda Ilu a waje yake cin abinci yaga breakfast lafiyayye ya dinga murna yace Madam na gode nace ba komai, wanka naje nayi a dakinsa Kawai Naga body lotion da tarkacen turaruka nasa lotion din na maza na shafa na dakko wata jallabiyyarsa brown na saka har kasa take ja da na saka komai ya min yawa haka na burmata na saka hular gashina na fito kenan Naga an bude kofa an shigo shine ya dau wanka yayi kyau matuka,na kalleshi nayi Murmushi tare da cewa Sannu da zuwa,bai kulani ba ya koma kujera ya zauna har gabansa na karasa na durkusa na furta Ina kwana ka tashi lafiya? Lfy Alhmdllh yace da dan sakin fuska, nace Office zaka je ne? ae yace min kawai,nace ga breakfast ko kaci a gida? yace sauri nakeyi ko a gida ban tsaya naci ba bare a nan, nace dan Allah kaci to ko kadan ne ya min yawa na Riga nayi da kai,nace kiyi girki dani to na rigada nayi dan Allah taso na rike hannunsa tare da jawoshi taso please, hannunsa ya fisge yace ke ki shiga hankalinki fa ba dan iska bane ni,nace Ni ai itace Yar iska ce karuwa tashi dan Allah,a ransa yace Allah me iko matata bata bani abinci ga karuwa na rokona naci abinci Sabreen Ina hankalinki yake ne ya furta a ransa,mikewa yayi tare da Kai hannu zai gyara rigarsa data nannade na rigashi Kai hannu jikinsa ina gyara Masa nace ka gani zaka yamutse baka je Office din ba,shi dai sai Ido Kawai ya sa min kujerar dining na ja Masa ya zauna sannan na bude Masa duka abinda na dafa kamshi na tashi nace me zaka iya ci a ciki? duka ya furta,nayi serving nasa nace tea da Madara? Yace ae na hada Masa na juya na dandana tare da furta sugar yaji na tura Masa gabansa nima na hada nawa ina ta cin abina shima yana cin nasa gaba daya na cinye komai dana kawo Banda nasa yace ke haka kike da cin tsiya? Nace ae ai ni rikona sai Gomnati sai mutum ya shirya,yaci ya koshi ya rage na dauke na cinye tas na Kai kwanikan kitchen na wanke su na fito na gyara dining din Yana kallona,yaje duka gidan sai da ya duba ko Ina yasha gyara ya fito yace kece du Kika gyara? Nace ae,yace to a samo Miki miji Mana kiyi aure Kawai duk kin iya wannan wai kika zauna bariki,Nace bariki ita na iya ni bata gari bace me zanyi da aure,ai kowa ance ka samowa yaranka uwa ta gari mace ta samowa yaranta uba na gari ni bana cikinsu taya zan cuci yara nayi aure na haife su suje su gajeni a bariki,ya kaga yanda nake Karuwar nan na haifo mace ta fada bariki na kyalkyale da dariya nace da na shiga Uku Kawai haka rami zanyi na binne kaina,dariya ya saki ba shiri yanda nake Abu kamar yarinya Ina tsaye Ina tsalle tsalle Ina zuba zance,nace kayi kyau in kana dariya kana kyau nace kaga Kai zaka Yi dadi fa da gani hariji ne kai ka dace Dani Allah muyi karuwancinmu daga Kano sai Kaduna Mene a ciki
Fuska ya bata yace Kinga bana son zancen nan,nace to kowa ya siyi rariya ai yasan zata zub da ruwa in ka gaji ka maidani inda ka dakko ni mana,dama har ga Allah na gaji ji nake kamar Ina kurkuku ya ajiyeni waje Daya mu mun Saba yawo bama Zama a gida so nake ya gaji dani ya barni na tafi shi yasa nake Masa haka,tashi yayi zai tafi Office nabi bayansa har mota na rakashi sabo da duk na koyi yanda ake wa Namiji wajen su Yarzabil sabo da kudi sukeyi Kuma haka Saratu kawata ta koya min,kudi ya Miko min tare da furta karki sake ki fita a gidan nan ko me kike son siya ga Ilu nan ki rubuta Masa zai siyo Miki,kunnena ya Kama da karfi sai da nayi Kara yace kin jini ko? nace ae washshsh.....sakar min kunne yayi yace sai Yamma zanzo ki shirya Zan kaiki shopping a siyo Kaya na mutunci ki daina saka min kayana okay nace tare da daga Masa hannu Bye na koma ciki,direct bedroom na fada na kwanta na dinga sheka uban bacci.
2pm na tashi Ina yin Sallah na koma bacci na sai 4pm na tashi Ina Sallah na fada kitchen nayi white rice taji su green beans na shirya miyar jajjage ta Sha kifi na hada couslow, Me gadi na zubawa nasa Yana ta Jin dadi ya karba Yana godiya,wanka nayi na dakko wata jallabiyar milk me hula na wanke wacce na cire na zauna naci abinci na koshi sannan na gyara wajen da kitchen,kayan da na wanke na tattara na goge Masa sun bushe tuni ma, na adana a inda yake ajiye kaya,Ina daki Ina murza powder sai gashi ya shigo sallamarsa naji,da sauri na fito palo ya kalleni yace ki daina saka min Kaya na fada Miki,gabansa na koma Ina murmushi nace to wanne zan saka? Shuru ya min nace abinci fa? kaci kafin mu fita mana,hannunsa na rike me mugun laushi,tsigar jikinsa ce ta tashi yaji wani yarrrrr ko Ina a jikinsa hannunsa yayi kokarin janyewa,nace da shagwaba sai fa kaci abincina rungume shi nayi wani Tsaki da yaja da sauri na matsa gefe daga jikinsa harara ya watsa min tare da Jan kwafa,sorry na furta kaina a kasa,dining ya nufa nayi serving nasa yaci yaji wani shegen dadi ai sai da yaci da yawa ya koshi yana Shan lemon dana hada, let's go ya furta Yana Shan ruwa tare da kuskure bakinsa da ruwa ya hadiye,na rataya jakata babu ko dankwali sai hular gashina babu mayafi a gidan haka Muka tafi ko a jikina.
Gaban mota na bude na shiga shi Kuma ya zauna a mazaunin driver Yana tashin motar na kunna Mana kida ya kalleni yace malamar kida horn yayi me gadi ya bude gate muka fice zuwa katafariyar shipping mall.
Parking yayi ya fito Nima na bude na fito Muka jera da jallabiyata yace Dora hular rigar taki a kanki yanda yace nayi na saka hannuna cikin nasa Muka shiga a haka Yana ta so ya kwace hannunsa amma naki yarda a hankali yace ba kyau fa, kukan shagwaba na fara masa, yace zaki tara min jama'a fa naji muje,Shuru nayi muka tafi a haka.
Dogayen rigunan ya siyamin ready-made masu tsadar gaske wasu Yan Egyft,wasu Turkish,wasu Yan Saudi sai namu irin materials kala kala da ake musu digayen riguna masu kyau buba gasu nan dai,takalma da jakankuna ya siya min iri iri da mayafai irin na Yan Mata inner wears gasu nan da yawa iri iri,kayan bacci sai kayan makeup Suma na zaba,Muka koma layin sarka da Yan kunne,ribons etc,ya kashe kudade sosai muka kwaso kayan ya kwaso wasu nima na kwaso wasu Muna zubawa a bayan mota sai ga abokinsa Khaleel,yayi mamakin ganinsa da wata da bai sani ba amma ya share ya karaso inda muke
Khaleel sallama yayi Muka amsa ya kalleni ya kalli abokinsa yace Nawwar daga Ina haka? Nawwar gabansa ya Fadi baya so kowa ya sani ya ganshi tare da ni,Ni dai nace da Khaleel Ina yini ya amsa Yana min wani kallo, Kawai yaci gaba da magana da abokinsa suna hirar Office,gajiya nayi na dafa kafadar Nawwar nace na gaji mu tafi gida,wani harara ya zabbaga min na tona Masa asiri Wai,Khaleel yace akwai magana kuje kawai yayi gaba,muma mota Muka shiga Yana min fada wai sai kin tona min asiri a ko ina,nace nifa kaga karka dameni in ka gaji ka rabu dani na koma inda na fito baza ka takura min ba,shut up baza a barki ki tafi ba din,Shuru nayi naji tsoro baki na turo masa tare da dora kaina a kafadarsa yace daga min jiki bana so babu kyau fa Kuma ke musulma ce Allah yana kallonki, to sai hakuri ka hadu da balagaggiya,sabo da ya gaji yace nafi karfinsa ya barni na tafi nace na tara ruwa dan Allah yau ka dan nausa cikin ae...na kalleshi na daga Masa gira, a ransa yace na shiga Uku da kaddararriya yarinya ta isheni da Iskanci a fili kuwa ko kulani baiyi ba,na sake cewa dai dai da Kai ce ni Allah Harija ce ni zaka ji dadi,Ina da Mata fa yarinya nace ni Ina ruwana da matarka mu babu abinda ya damemu,a ransa yace ni ya zanyi da ita karfa jarabarta tasa taje wajen wani ya biya Mata bukata to yau dole na kawo securities gidan nan suyi gadinta.
Ina jinsa Yana waya da securities yace Yana son mutum biyar, Muna komawa gida ya tayani Muka kwashe kayan tas har dakina na zube naje nayi Alwala yaga na dakko wani hijab dan madaidaici na saka,yace dama kina da hijab Amma Kika ce ba komai da zaki sa Muka fita a Haka? Nace na Sallah ne duk inda naje idan zani aiki da shi nake tafiya sabo da Sallah,mamaki ya kashe shi yace kina Sallah? Nace sosai ai Sallah bata wuceni,yace to ba a karba da ana karba da baza ki lalace haka ba,me yasa Kika lalace da yawa haka? kallonsa nayi nace burina nane tare da tada sallah,na tafi sai da safe ya furta abinsa ya wuce.
Securities ya kawo gidan yace Kar a sake a barni na leka ko bakin gate Suka ce an gama ya tafi,suna ta tsaron gida ai Kuwa yau na ayyana zanje can gidanmu na sanarwa Kawata Seraline Ina gidan saurayina dan Ni tuni ma na sa Masa suna saurayina,na saka kananan kayana da nazo dasu jiya na fito Zan tafi naga sojoji a gidan mamaki Ina takowa tsakar gida Suka daka min uwar tsawa,na kalle su sojoji ne ba raini salin alin ban sake gigin lekowa ba,haushi da Takaici ya kamani.
Dagaci Yana zaune suna hira da Aunty Amarya Suka sako zancen Rabi,Dagaci yace shegiya tana can karki fadawa kowa bakinki kanin kafarki tunda na koreta da wata shida na kasa hakura sabo da karma ta hadu dana gari ko me kudi sai na koma gidan malamina Malam ya'u nace ya sake cillata Kar tazo garin nan ko da wasa sai ya bani shawara ko a sa ta fada duniya lallai ta koma bariki duk inda taje kawai ta zama yar duniya karuwa zata je a sa Mata son karuwanci lallai ta fada cikinsa tsundum ai Kuwa nan take na yarda ba karamin kudi na kashe ba kafin ayi aikin,ni Sam bana kauna Yarinyar nan ta nuna ta Sanni ma,Yar tsuntuwa yo ai Yar shege ce gwara ma daka Kara cilla shegiya bariki cewar Amarya, Dagaci Yana dariya Yana Jin dadi,Shi a duniya haka yake da hassada a garin kowa ya sanshi,Hassada ce tayi Masa yawa yafiso Kawai ace daga shi sai Yaransa sune zasu ci gaba a rayuwa kaf garin haka yake wa mutane hassada Indai Allah ya daukaka ka baya kauna,idan talaka ne Wanda yake cikin wahala to Inshaallah shine abokinsa,Amma da ka samu kudi to ya daina kulaka wannan har yaransa da matansa haka suke a kauyen kowa taka tsantsan yake dasu.
AsmaBaffa
[7/22, 11:38 PM] AsmaBaffa: 🌼'YAR AIKIN KARUWAI🌼
LITTAFIN KYAUTA NE
26-30
SADAUKARWA NE GA DUK YARAN TSUNTUWA
Page naku ne
Bellomaryam581
Maryammkhalid2
Dr Suhailat Hussein Armai
Mrs Idris
Ummy M
Oumm Yasmin
Hafsa Abdullahi
Aesha
Hauwa Kasim
Momyy Hibbah
Hadizahamidu369gmail.com.
Masu Sharhi Ina godiya ko da wasu zasu Yi suga banyi reply ba suyi min afwa ban gani bane ban kula ba.
Washe gari bayan na gama gyara ko Ina na gidan na karya yau bai zo ba har Yamma sai magriba Ina ta kallon film yinin ranar gaba daya, da Magriba ya shigo bayan ya dawo daga masallaci,Ina ganinsa na fashe da kuka nace Allah ni tafiya zanyi gida na gaji da nan bana so ka ajiyeni a prison ni gidanmu Zan tafi Ina can cikin nishadi ka ajiyeni a nan ni bazan iya ba na nuna doguwar rigar da nasa me tsada cikin kayan da ya siya min tayi min mugun kyau nace kalli Riga har kasa gashi ni rigar ta dameni bana so,sai da na gama Ina tsaye a gabansa yace wannan aikin da kike ikirari kina fita Wai Dan me kike Yi? nace kudi yace to biyanki zanyi ba kyauta nace ki zauna ba,Ina goge hawayena na koma na zauna tare da turo baki gaba,kudi ya zaro dala dari dari guda uku ya Mika min Yace gashi,kallonsa nayi nace wata fa bai cika ba kace Kuma sai wata yace ae baki nayi ki Kara hakuri ya furta tare da Zama,mikewa nayi da murna na kasa magana ma nace wannan Kawai na roko ne akan na zauna Kuma idan wata yayi zaka bani albashi? Yace ae,nace yau ana burar....na dura ashar nace la'ilahaillahu Wai Kai to me kake amfana dani,baka taba ko nono na Kawai ka ajiyeni ka dinga biyana kudi every time money ehhhhheheh nayi wata mahaukaciyar dariya Ina tafa hannaye nace bafa ka amfanuwa da ni a Zamanin nan,na nuna kaina nace ni Kuma banza Rabi wai ni ka bawa Elizabeth, nace yehoho kai Nawwar zan iya maka bauta,Kai mutumin kirki ne Kawai gani ka bautar dani kayi abinda kaga dama dani,ko wuta ka fada Zan iya binka nima na wulla ciki,ah'ah ikon Allah,kallona yakeyi Yana ta dariya yanda na haukace akan kudi,gabansa na durkusa nace Alhaji dama dazu ban gaisheka ba Ina yini ya iyalin? ya kwashe da dariyar da ban taba ganin yayita ba,nace Dan Allah kunyarka nake ji kana ta min kyauta baka tabani bana Jin dadi wlh uhm Sana'a nake uhm haba dan Allah yanzu ko Yan nono baza ka taba ba,yace ae nace dan Allah da girmansu wlh Allah ya bani akwai auki hiiim suke,yace na gode,mikewa nayi nace shike nan Allah yasa dai matarka tana baka nata,a ransa yace ko ta bani ma Yan karamaye ne ko saurararsu banyi a fili yace Ina samun halak dina nace ai Kuwa ta kyauta amma idan ta maka hauka Kawai ka fada min naje naci