Showing 84001 words to 87000 words out of 133505 words

Chapter 29 - Yar Aikin Karuwai Book 1

22 Oct 2024

3892

ya shigo ki tabbatar a gidan da ke ya Fara tozali Kuma ki tabbatar shi kadai ya ganki shima ke kadai ya gani,Yana shigowa Kawai zaninki zaki cire ya kalleki tsirara da ya ganki a zigidir da maganin a jikinki to an gama shike nan kin mallake shi,amma idan Kika bari wani ya ganki ko kishiyarki to magani bazai aiki ba Kuma baya bada shi sau biyu sau daya yake bawa mutum ki kiyaye abinda ake ciki ki fada min a waya,Sabreen tana murna tace ai Kuwa ya fita gaf yake da shugowa yanzu yayi Amarya ba ya dadewa.

Ni kuwa Ina gama aikina da girki na koma dakina nayi wanka na kwanta sai bacci,Sabreen har dakina ta leko ta tabbatar bacci nake yi,Nawwar ta Kira a waya ya daga tace ka kusa dawowa ne? Yace Ina Hanya mene? ba komai ta kashe wayar,da sauri ta tube zindir ta kwaba magani tare da shafe jikinta yanda akace ,tana Jin dirin motarsa ta daura zani Kawai ta fito main palon kasa ta dan labe,ai yana bude kofa ta bude zanin data daura gaba daya ta rike gefe da gefe,haihuwar uwarta tace My love I need you Sai da ta tabbatar ya kalleta sosai sannan ta maida zanin ta daura,tana kallonsa ta sandare a wajen ganin Nawwar da wani Wanda suke business ya sauka daga Canada yazo gidansa, kunya da bakin ciki Suka lullube Nawwar,abokin aikinsa Rayyan yace wannan fa kalau? Nawwar yace Aljanu ta hadu dasu tun da dadewa yace eyya sorry na ganta ban San zata Yi haka ba,Nawwar yace ba komai,Zama suka yi a palo, Rayyan ya fahimci Nawwar baya hayyacinsa sai ya daga Wayar karya yace nemansa akeyi akwai matsala,Nawwar yace ai baku gaisa da wifey na ba,kafin ya rufe baki na fito cikin adon leshi riger da sker dark brown.

Gata nan ma,Rayyan yace wannan ce matar taka waccen fa? yace itama ita uwar gida ce,Rayyan yayi dariya tare da furta wannan Kam tayi Allah Sanya Alkhairi yace Ameen,karasowa nayi tare da Zama na gaida Rayyan da fara'a,Nawwar ya furta Wai so yake ya tafi,nace tun yanzu wannan ai ba zuwa kayi ba bamu karbi wannan zuwan ba gaskiya ko abinci ai kaci,dining Muka koma nayi serving nasu suna ci Rayyan sai Santi yake Ina dariya,bayan Nawwar na koma na tsaya hannayena suna saman kafadunsa dai dai wuyansa ina masa tausa a wajen wuyan Yana cin abincinsa, Rayyan yace nima dai Zan bada himma nayi auren nan,dariya nayi nace ai gwara dai duk suna maka wayo kana zaune a gwauro,Gane min hanya Mamana ta gaji da ni,sai da Suka gama cin abubuwan dana hada sannan Rayyan ya mike tare da furta Amarya kin iya girki gaskiya mashaallah yau sai na bada da labari,godiya nayi ya zaro kudi dubu Hamsim ya ajiye min a table,nayi godiya yace ba komai,Nawwar rakashi yayi har katuwar motarsa ya tafi shi Kuma ya dawo gidan.

Yana dawowa gida direct dakinsa ya wuce ya fyalli takarda ya rubutawa Sabreen saki daya ya fito ya shiga part dinta,sake isketa yayi tana kwaba wani maganin tana shafawa a jikinta,takardar ya jefa Mata yace kije na sakeki saki daya sai kiji dadin yin tsafin a gidanku,Sabreen maganin ta jefar a kasa tare da kurma uban ihun da yasa nayi part din nata,a ciki na ganshi nace lafiya Sabreen ashar da zagi ta hau dura min ta uwa ta uba har da cewa tunda Kika sa ya sake ni wallahi kema sai an sakeki sai nayi sanadin fitarki a gidan nan, Nawwar na kalla nace au sakinta kayi ai sai ace Dan kayi Amarya ne ai duk irin dadin da kake ji a wajena bai kamata ka saketa,Haba Honey nasan kana Jin dadi a jikina yes kana samu nutsuwa yanda kake fada min baza ka iya Zama da kowa ba sai ni amma bai dace ka saketa ba, tsaki yaja ya juya, Sabreen tace wallahi ba inda zanje Zama daram ka saki banza wofi, ficewa nayi abina shima yayi gaba.

Gaji amarci Kawai suke kwasa da tayi Niyyar barin gidan yanzu mugun kaunar juna suke Yi ita da mijinta Danbinni,Zayya Kuwa haukar kishinta takeyi Kawai kullum sai sunyi fada da Gaji dake gaba dayansu basu da hakuri,Danbinni kudin cefane ya bawa Zayya yace gashi idan Gaji ta tashi a bacci ki bata shinkafa da Miya za ayi dama shi baya son Mai da yaji,Gaji tana tashi a bacci Zayya ta watso mata dari uku ta cinye dari bakwai, Gaji ta zaci baida kudi Kawai ta dafa wake da shinkafa,sai da ya dawo ya dinga fada Yana yiwa Gaji Sababi,Gaji tace to ai kudin baza su Isa ba dari Uku fa ka bayar,wacce dari ukun? Haka Zayya ta bani,yace ke Zayya ke...Zayya ta fito yace Ina dubu dayan da na baki na cefane, Zayya tace ita fa ta bawa Gaji kudi,Gaji ta hau rantsuwa ita sisi ba a bata ba sai dari uku,Danbinni gaba dayansu ya hada ya musu fata fata Gaji ta yini tana kuka an Mata sharri.

Maryam Mairo yayar Gaji wani Dan daba ne a school dinsu ya nace Yana sonta ita kuma bata sonsa ko kadan har Suka gama school Suka dawo gida bai San garinsu ba sai yanzu Najib ya samu address dinsu, mugun kaunar Maryam Mairo yake amma taki sonsa ko waya in ya mata bata dagawa,gaba daya ran Najib ya baci cikin yaransa yan daba Suka je har gidan Dagaci cikin dare Suka sace Mairo,Gwaggo sai ihu sukeyi bayan tafiyar Yan daba a motarsu cikin daren mutane Suka cika makil ana jajanta musu,Gwaggo tana ta faman kuka tana na Shiga Uku Mairo ta Yan kidnapping basu San zafin haihuwa ba wlh da sun sani da basu saci dan wani ba,Dagaci sabo da duk yaransa yafi kaunar Mairo shima sai da yayi kuka,Mairo Kuwa sun shaka mata Abu bata San Ina take ba har cikin garin Kaduna inda Najib yake gidansa yasa a kaita wani flat me dan kyau cikin bedroom ya Kai Mairo tare da kwantar da ita a saman gadonsa, ya sa Mairo a gaba Yana bulbula taba sigari.


Masu bukatar sauraron audio na wasu novels Dina ku duba YouTube channel S ZARIA TV





*AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE*
_Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_nfection_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI💯☑️*_

_Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._
*08089965176*
*07084653262*





AsmaBaffa
[7/22, 11:38 PM] AsmaBaffa: 🌼'YAR AIKIN KARUWAI🌼
LITTAFIN KYAUTA NE



66-70



Official

By
AsmaBaffa



SADAUKARWA NE GA DUKKAN YARAN TSUNTUWA



Page naku ne

Maman Ibtisam
Maman Murtala
Mum Basma
Rahama Mamuda(Maman Hajiya)
Gwaggonsu
Mamu Galadima
Ummul Ayyan
Fa*eeza
Jannat collection





Mairo tana bacci sai washe gari da safe wurin 11am ta farka da kuka,Ido hudu tayi da Najib a zaune a gabanta sanye cikin gajeren wando baki da singlet,Najib baki ne kyakyawa Masha Allah,Mairo tsoro ya kamata tace Najib kayiwa Allah ka maida ni gidan Iyayena ta rushe da kuka,sigarin dake hannunsa ya kashe cikin muryarsa katuwa ta Yan daba ya furta kin San Ina sonki Mairo ki yarda ki aureni ko me kike so zanyi Zan daina abinda bakya so,Mairo tace Allah ya kiyaye wallahi bana sonka bana kaunarka Kuma har abada bazan so ka ba,murmushin yake yayi ya mike yace kiyi wanka ga toilet nan nima nayi wanka ya fice abinsa,Mairo ganin ba sarki sai Allah ta mike ta Shiga toilet din fes da ita Kuwa taga sabon brush ta dauka tayi sannan tayi wanka tare da daura Alwala tana Fitowa ya shigo dauke da abinci da Kaya kala uku a Leda ya ajiye Mata tare da ficewa ya barta,a gurguje ta duba kayan taga dogayen riguna ta dauki Daya ta saka sannan ta zauna taci lafiyayyen abincin da ya kawo Mata sai da ta gama ta koma saman gadon ta kwanta tana hawaye,Shugowa yayi daga shi sai boxers Yana Murmushi ganin har abincin ta ci yace ko ke fa,wata Allura ya dakko a saman mudubi ya zuka,Mairo ta zaro Ido tana Wai me zaka min,bazan cuceki ba kin sani dadi zamu ji, Mairo ta mike zata gudu ya damko ta tana hannunsa ya riketa ta karfi tana ihu sosai yayi sauri ya Kama hannunta ya riketa ta ko Ina sannan ya Mata Allurar a damtse,Nan take jikinta yayi wani sanyi ya saki motsi ma kasawa tayi.

Tana ji tana gani ya dauketa ya dorata saman gado ya zare Mata kayan jikinta gaba daya,komai nata ya bayyana a waje,Kirjinta a cike tantsam gigicewa yayi ya Fara kissing dinta a baki mairo sai dai hawaye Kawai amma baza ta iya komai ba,kirjinta yake murzawa Yana tsotsar bakinta sosai cike da kauna ya rude Yana aika Mata da sakwanni tana Jin komai tun bata Jin Dadi har ta Fara ji jiki da jini kasa tabuka komai tayi sai dadin da kawai take ji,hawaye na zubo Mata kamar famfo haka ya samu ya buda kafafunta ya shigeta a hankali ya dinga ragargazar dadinsa Yana ihu Yana furta dukkan kalaman da suka zo bakinsa,ita kuwa Mairo zafi da azaba yasa ta barke da mahaukacin kuka amma ba kuzarin kwala ihu,ya dade yana Abu daya har ya samu gamsuwa,dama shi Kam barshi wajen daba da shaye shaye a
Mata sai sama sama idan baya sonki bazai kwanta dake ba amma Matukar sonki ya darsu a ransa to gwara ma ki so shi a daura muku aure idan ba haka ba zai nema ta hanyar banza,Baban Najib likita ne Babba Kuma babarsa lecturer ce shi kadai Suka haifa sai abinda yake so iyayensa Kawai sai dai su bashi kudi,karatu ma shi Degree yayi a makarantar su Kuma su Mairo NCE,yaki yin aiki yaki sana'ar komai sai dai a bashi kudi da motarsa me tsada,asalinsu Yan Jigawa ne amma a Kaduna suke zaune,Yan Mata uku ya taba so Kuma dukkansu sai da ya dinga sex da su daya dama Yar duniya ce shi yasa take yin family planning bata samu ciki ba har tayi aure,ita kuma dayar shi ya lalata har ciki ya Mata ya kaita aka zubar ta samu Miji tayi aure,Mairo Kuwa son da yake Mata na aure ne amma taki yarda sam.

Bangaren Dagaci da Yana Shirin zuwa ayiwa Rabiah asiri ta koma Neman maza da Aurenta yanda za a saketa har abada sai Katsam aka sace Masa Mairo har gida shike nan ya daina zancen Rabiah gaba daya Suka bazama wajen Malamai suna ta faman bada kudi Allah ya fito da Mairo,Gaji tunda taji labari tazo gida tana cewa tun bikin Rabi da naji nace zanzo naci ubansu sai Danbinni yace idan na fita a bakin aurena shi yasa ban Zo ba,yanzu Mairo shike Nan yanzu haka tana can ana jibgarta suna ta jimami kwananta biyu sannan ta koma gidan mijinta
Dagaci yana tsaye ya kalli arewa ya tsurawa sama Ido Kawai abin duniya ya masa zafi Yana son Mairo fiye da komai a duniya,hawaye ne ya digo Masa ya goge da sauri Jin yaransa maza sun shigo gida da gudu suna fada Masa Baba miciji ya sari Audu babban dansa a maza,Dagaci ya bazama ya fice da sauri tare da Imrana da karamin,Suna zuwa Suka iske Audu a kwance Yana lumshe ido,Dagaci yace yaushe abin ya faru tunda kuka ga ya sare shi ai sai ku taho gida,ya dauki Audu ya wuce da shi wani Kauye gabansu kadan inda ake bada maganin miciji,Gwaggo tana ganin Su Imrana tace ya Audun? an tafi da shi wajen magani,Aunty Amarya tace ai miciji ne ana warkewa ana bashi magani Zaki ga ya warke,Gwaggo tace ae ai ya taba cizon Ladi me awara itama a gona kamar Audu na,Kuma gashi ta warke,Dagaci Yana zuwa aka dinga bawa Audu maganin miciji Yana amai dama amai ake so yayi ya dinga zazzaga Amai Kamar ba gobe har Audu ya fice a hayyacinsa ya Fara Suma,Me magani abin ya daure Masa Kai yace ai Yana Amai da yawa ai shike nan amma Suma yake,aka dakko ruwa ana shafe Audu ko minti biyar ba ayi ba Audu yace ga garinku nan, Dagaci yace ya mutu ya tashi a fusace ya shaki wuyan me magani ya dinga dukansa a baki da hanci sai da yayiwa me magani jina jina,mutane Suka shugo da gudu ana kawo dauki matar me magani ta fito itama tana kuka,Dagaci yace wallahi Kaine ka kashe min yaro,masu rabon fada Suka ce kwanansa ne ya Kare ba magani bane micijin ya dade da cizonsa ba a dauki mataki ba,Dagaci yace wallahi karya ne ba ruwan Allah shine ya kashe min yaro ya dinga zazzaga bala'i da zagi iri iri yayi fatali da magungunan bawan Allah yayi fata fata da kayan dake dakin me magani kowa Yana kallonsa har ya gama sannan ya juyo ya nuna me magani da yatsa yace Zan dawo kanka wallahi tunda ka kashe min yaro sai na dauki fansa sai na kashe ka nine ajalinka ya dauki gawar Audu ya goya a bayansa mutane suna Allah ya shirya ya fice ya hau machine dinsa sai gida,Gwaggo da Aunty Amarya suna ganin gawa da sauran yaran Suka Fara zunduma ihu a unguwa dama a kauyen haka akeyi, kowa yasan anyi mutuwa a gari,tuni labari ya cika gari,Gwaggo tana kuka harda dirza goshinta a saman siminti

Tana wayyo Allah na shiga uku Auduna,Audu ba karamar wahala na Sha ba da cikinsa haka haihuwarsa Naci azabar da ban taba ji ba,Wayyo Audu na shiga Uku na lalace,ita Kuma Aunty Amarya sai ta leka gawar Audu ta dawo dakinta da sauri tace oh Audu nawa yaro sarkin zuciyar nema Indai da Audu to bani da matsala na shaku da kai Audu sai ta fashe da kuka,Dagaci ne ya bugawa Gaji waya ya fada mata Gaji tana Zaune tare da Danbinni ta mike zumbur tace Audun mu kanina ya mutu me magani ya kashe mana Audu nan gaba Audu shine zai Zama uban mu idan ba ran Baba,wayyo ta fice tsakar gida da gudu tayi wuri wuri ta dawo ciki da gudu tace Danbinni Audu babu fam fam,Zayya tana ji tace harda cewa Kamar a kansu aka fara mutuwa halin tsiyar ku ma ya jawo muku,Gaji ce ta fito da katon Hijab zata tafi gida ta kalli Zayya tace murnar mutuwa murnar banza gobe zata iya fadawa danginka dan kinyi murna Ina nan zanji ta fada kanki banza akuya,Zayya ta mike tana bala'i ni na kashe Miki Audun me ya dameni,Gaji tana cikin zafin mutuwa bata San Sanda ta dauki Zayya tayi sama da ita ta dokata da kasa ta tsallake ko juyowa bata Yi ba ta fice,Danbinni ya kalli Zayya dake murkususu a kasa yace ke Kika jawa kanki ya taimaka ta mike sannan yabi bayan Gaji ya sata a mota ya bata kudin mota yace sai gobe zaizo ta tafi.

Gaji tana zuwa gida ta iske har an Kai Audu sai Yan zaman makoki, ciki ta Shige tana kuka ba Wanda ya kula ta wuce ta kwantar da kanta a kafar Gwaggo itama Gwaggo zuciyarta ta sake karyewa Suka fashe da kuka a tare sabo da Gwaggo ita Kuma tafi son Audu duk cikin yaranta, Mata a cika dakin Yan uwan Gwaggo Dana Dagaci da Yan gari Suka ce sai hakuri kowa na haka ne,Gwaggo tace yaron nan badai yaci zalin wani ba sai dai aci nasa,Haka abinci idan akaci yace Gwaggo bari na miki shara yaron nan haka zai share min dakina tas,har wanke wanke wallahi sai dai idan baya gida,Watarana yace Gwaggo idan nayi kudi Zan kaiki Makkah nace to Audu na ashe Audu bazai rayu ba,na Gama sa rai Audu idan yayi kudi zai kaini Makkah Gwaggo ta fashe da kuka, Aunty Amarya tace Audu kullum yaron nan ki duba kullum Yana dakina komai yace Aunty Zan Miki,hattana wankin nan bana Yi a gidan nan Audu ke tattarawa yayi min,Gaji tace haka wacen satin da yaje gidana yace Gaji ni dai dari biyar Zaki bani na dakko na bashi yace yawwa watakil ma baza ki sake bani ba har abada to ba sai ma na sake dawowa gidan naki ba,Yan dakin Suka dauki kalmar Allahu Akbar yaji ajikinsa su Gaji suna ta kuka Kamar ba

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login